Showing 3001 words to 6000 words out of 20274 words

Chapter 2 - Tawa ta sameni complete

ni a

waya da sauri nace wanne yayan?ta fita tana dariya

Amira ma ta fita tana dariya, tace to Iman sai ki ganni

dan wannan mijin naki baya wa

sa da mutane bare

muce zasu shigo da aboka ango na riketa nace sai ta

gaya min ko wanene tace bansanshi ba na dai ganshi

dazu ne naga kamar ba shi da fara'a,ta kwace nace

dan Allah Amira kada ki tafi ko saurarona batayi ba sai

da ta kai kofar fita daga bed

room din sannan tace Anty

Yagana tace in ce maki sun wuce sai sunzo kawo maki

akwatuna amma akwai kaya cikin wardrp nace shine

suma suka gudu harda Saudatu,Amira tace eh na taso

nace bari na rakaki da gudu ta fita kamar dama ta san

riketa na so nayi tace s

ai wata rana har falina na fita

tausayin kaina ya kamani nan tsakiyar falon na tsaya

ina duban dukiyar da iyayena suka narkar cikin katon

falon komai na ciki tunda ga Carpet har zuwa Kujera

Labule marun ne,wata yar kofa na gani koda na bude

ashe kicin ne y

a tsaru kayan aiki masu amfani da

lantarki gasu nan,na dawo na daga labulen window na

leka sai naga wani katon falone na alfarma falon da

kamar naso na sanshi a hankali na bude kofar dakin na

leko gabana yayi wani mugun faduwa ganin gidan

yaynmu tabbas gid

an yaynmu ne kenan shi na aura

wata zuciyar tace min ko Kabir ne,shine zamu zauna

anan kafin ya gama gida?na koma bedroom kaina daure

na leka Toilet din da naji ana ta kwarzanta koda na

ganshi sai da nace Allah yasa ka ma iyayena da

albarka na shiga nayi a

lwala nazo nayi shafai da wuturi

da yake nayi isha a gida na idar na bude wardrof na ga

kaya kala kala kusan cike na dauko rigar barcina mai

hawa biyu nasa na kama gashina na tufke sai a lokacin

na kula da wani show glass cike da kayan kwalba a

cikin kwalb

an akwai turarukan wuta masu kamshi,na

hau gado na kwanta zuciyata cike da tsoro da tunanin

wa na aura ga tsoro ni kadai ce dan da na saba ni dasu

Jamila muke kwana nace gobe zanyi wa su Jamila

waya su dawo nan,can barci ya soma daukana naji

motsin kofa da

sauri na juya don ganin mai shigowa

.Yaynmu na gani tsaye cikin kayan barci riga da dogon

wando kyanshi da annuri yana tashi a tare dashi ya

taho a hankali har kusa da gadon nima na tashi zaune

fuskarshi babu yabo ba fallasa yace ya jikin?a hankali

yake m

agana,da sauki na fada ina dubansa farin ciki da

dadi suja cikani sai dai na kanne,yace ina yake maki

ciwo ynxu?nace babu yace shi kenan sai da safe nace

Allah ya kaimu ya juya na bishi da kallo yana fita na

fda kan gadon don murna da farin ciki sai na nem

i

ciwon ma na rasa kai a karshema durowa nayi na shiga

bayi alwala nayo nazo nayi ta nafilfili ina ma Allah

godiya daya sa iyayena suka zaba min abin sona,shiko

daya koma dakinshi sai da ya gama komai na al'adar

rayuwarshi sannan ya dauki waya ya kira layi

n Mimi ta

dan jima tana ringin sannan ta dauka,lafiya?abinda ta

soma tambaya kenan,ya baki kawo min lipton ba ne?

tace Amarya ba sai ta kawo maka ba ta kashe wayar

ya jima yana duban wayar shi mimi zata kashe ma

waya?lallai ma, da kanshi ya shiga kicin din

ya dafa ya

fito bayan ya gama ya kwanta ya jawo filo ya rungume

tsam a kirjinshi idanuwanshi a lumshe ido surar Iman

kawai yake gani,gsky ya girgiza da ganin halittar kirjinta

bai taba tunanin haka take ba wato shi wannan abu

baiwa ce daga Allah ba shekar

u ne ba domin ko yanzu

tafiMimi kira duk da dai kirjin kawai ya gani ranar yayi

baccin da ya jima baiyi ba tunda ya samu yarinyar daya

jima yana so gashi tana da abin da yafi so a gurin ya

mace duk biyun wato kasa da sama sai dai inda zai

samu matsala yaya

zai yi ya tinkareta da wani batu na

bukata?a ganin shi sai girmanshi ya zube a idonta da

wannan tunani yayi barci.

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mba

sic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Da safe nayi wanka na gyara gado na share na goge

inda yayi datti sannan na jona naurar saka turaren wuta

na zuba nan da nan dakin ya gauraye da kamshi

kwalliya na sha cikin

atamfa yar Ghana dinkin riga da

siket rigar fitet Breazier style gashi na na daure shi da

ribon sannan na daura dankwali turare na fesa na koma

falona na shiga kokarin hada TV,ban ji karar bude kofa

ba sai dai naji sallama gabana ya fadi na juyo yana

tsaye

da Jeans baki da shirt,yayi kyau sosai na zauna

kan kafet na ce ina kwana?ya amsa lfy ya jiki?nace naji

sauki ya juyo tare da fadin zo nabi bayanshi har falo ya

zauna kan kujera sannan yace shiga dakin Mimi ki

gaisheta sannan kice tazo ina kiranta cikin t

soro na

shiga tana kwance a kan doguwar kujera cikin ta ya

tsufa girman falonta kamar nawa nace Anty Mimi ina

kwana da sauri ta tashi ke!! Ta daka min tsawa ni ba

antyn ki bace batun kwana kuma banganshi ba cikin

tsoro na ja baya nace yaynmu yace kizo ban

jira amsa

ba nayi waje da gudu ya dubeni menene?nace am....ba

komai yace to zauna nan ya nuna min kujerar da take

kalonshi kusan minti goma sannan ta fito kusa da shi

ta zauna tana wani cin magani yace kinsan tun dazu

nace ki zo shine kika ki zuwa ko?ta ka

uda kai taki

magana yace to dama nayi kiranki ne dan na gabatar

miki da Amina wato Iman a matsayin yar uwa.....ta

katse shi ni ba yaruwata bace ya ce to ya isa haka ni

matata ce kamar yanda kike matata tace to kace dama

can kana sonta munafunci ne kawai...

..ya mike yanda

uwata tace in aureki haka na aureki ke ma zabin

mahaifiyata ce kin gane?wannan kuma ya nuna ni zabin

mahaifina ce dan haka ba zabina a cikinku sai ku kula

na san gaba kila na samo zabina. kuma kina cin

albarkacin cikinki ne,ya fita gsky naj

i haushin abinda

yayanmu yace ko da yake Anty Mimi ta fini jin haushin

tunda ya ba da ita gabana.

Da rana bala dryva ya kawo mana abinci inji

Mama,yaynmu ya dawo lokacin ina kwance a kan kujera

a falona na sake wanka na sanya material baki me

zanen fararen

fulawoyi ya zauna kan kujera na tashi

zaune sannan nace sannu da zuwa yace yauwa na

mike na shiga kicin na zubo mishi kayan ciki salat ma

kadan na zuba mashi na hado da coke da ruwan cway

na ajiye a gabansa nace mama ce ta aiko yace to kin

ba mimi ne?nace

a'a yace bari na kai mata wannan

mamaki ya kamani a raina nace ita ba tayi ta bani ba

sai ni na ce da saura bari na kai mata yace kawo dai

na kai mata nace to na shiga na dauko na kawo mishi

ya fita jim kadan ya dawo ina zaune shima ya zauna

yana cin abin

ci yace kunna min TV nan na dubeshi

nace ai ba'a hada area din ba sai dai kaset zan saka

maka yace barshi sai da ya gama na kwashe kayan ya

dan kishingida yace Iman kina jina?nace eh yace kar ki

yarda na samu lbr kin ma Mimi rashin kunya sannan ki

dinga yi

n abinci kullum kina bata saboda kinga tana da

ciki sannan zansa Mama ta samo miki mai tayaki aiki

kin gane ko?nace eh bama sai ka nemo mai aiki ba ni

zanyi,yace shi kenan yanzu Babanki ya cika mana

Store da kayan abinci gami da kayan cefane sai ki

duba ba

bban kicin duk abinda babu sai ki rubuta Kabir

zai kawo nace to ya mike ya fita na bishi da kallo a

raina nace dama nasan mai aiki zan zama a gidan nan.

Yayanmu zaune a gaban Haj Yaya san da yazo ya

sameta tana ta sunturi a daki abin duniya ya taru ya

mata

yawa, in da ta san danta zai auri matsiyaciyar

yarinyar nan da bata kashe kudinta a banza ba gashi

kuma abinda ya faru tana kishi da uwarta sannan yarta

ta aure ma ta danta kuma wanda ta fi so; bazata yiwu

ba ta ta tada masifa Alhj yace zai saketa in har

ta sa

dan nata ya saki Iman,ita kam ba zata iya hada zuriya

da Habiba, ta dube shi wacce shawara ka yanke a kan

yarinyar nan?gabanshi ya fadi yace to Haj ni ya zanyi

haka Allah ya kaddara.....ta dubeshi haka ka ce?yace

to ya zanyi ne Haj kina jin fa abinda

Alhj yace ki

kwantar da hankalinki bana son ace ta kaina kun rabu

tace to naji amma sai ka min alkawari ba zaka kula

yarinyar nan ba dan gsky ba zan so hada zuri'a da

Habiba ba,yayi shiru na dan lokaci can yace to Haj

shikenan? tace in har ka min haka shi

kenan kar ka

yarda ka saurareta dama kayi ta mata wulakanci in sun

gaji suje su dakkota yace to duk zanyi tace to yawwa

Allah yayi maka albarka,ya fito yana nazarin yanda

zaiyi.

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.

mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Shida daidai na yamma na gama dafa abinci gidan sai

kamshi yake na zuba ma Baba mai gadi da direba na

fita na m

ika musu,ina fitowa wanka akayi kiran sallah

sai dana yi isha'i sannan nayi kwalliya, paper less nasa

yellow nayi kyau sosai na fito yana zaune a falona nace

sannu da zuwa yace yauwa kin kaima Mimi abincinta

ne?a'a ban kai mataba na dauka sai ka shigo amma

bari na kai mata yace kawo nan in bana nan kika gama

ki kai mata nace to na kawo mishi ya dibar mata komai

ya fita,nace kai auran mijin wata ko matsala, ya dawo

zo muci ai naci yace shi kenan daya gama ya fita sai

misalin tara ya min waya na dauka yace na

dafa mishi

lipton zai zo ya dauka na dafa mishi mai kayan kamshi

da tafarnuwa kadan a falo na ajiye mishi na shige

dakina na kwanta.

Haka naci gaba da zama tamkar yar aiki kullum da safe

inyi gyaran dakina da falona in gyara babban falo na

hada Break fast

na gyara kicin ban dai taba gyara mishi

daki ba ban ma taba sanin yanda dakin yake ba,inyi

abinci da safe da rana da yamma wataran ma har Anty

mimi tace bashi take so ba yaynmu yace in sake mata

wanda takeso, duk aikin da nakeyi bai taba damuna ba

tunda n

a riga na saba saidai bai kai wannan ba kuma

nasan lada nake samu batun kulani da yaynmu baiyi ba

ko a jikina tunda dama ni tsoro nakeji.Ina da kwana

shida su Anty Yagana suka zo suka kawo min

akwatuna har na gurin Adams, yaynmu dai bai min

akwati ba sadak

ima babana ne ya bada.

shina na ashirin da hudu Anty Mimi ta tashi da nakuda

cikin dare misalin karfe biyu Yayanmu ya kwankwasa

min kofa na bude cikin tsoro yace nazo muje Asibiti

Mimi batada lfy da sauri muka tafi ya uzzura min da na

fito mu tafi gyale ka

wai na rufa a kan kayan barcina

riga da wando shi ya kaita cikin motar sannan na shiga

na riketa sai fizge fizge takeyi tana kuka takasako

salati,muna isa aka shiga da ita dakin haihuwa,jim

kadan suka ce ta kusa mu kawo kayan haihuwa inji

likita, yaynmu ya

koma gida ya dakko abubuwan da

likitan yace mishi,sai shida na safe ta haihu,san da

suka zo mana albishir yaynmu yana masallaci sai ni

suka ce min an samu namiji murna na dinga yi na kosa

yaynmu ya dawo sai da ya dawo sun zanta da likitan na

tare shi da m

urnata nace yaynmu Anty ta haifi Baby

boy da murmushi yace alhmdll ina take?nace tana ciki

ina kallon likitan ni ya kura ma ido nurse suka fito da

yaron ni na soma daukanshi kyakkyawa yana kama da

yaynmu sai dai farin mamanshi ya dauko,yaynmu ya

daukeshi y

ana mishi addu'a likitan ya matso yana taya

yaynmu murna ya dubeni kema sai ki kokari kiyi aure

ko kin samu naki babyn,duk da murnar da yaynmu yake

sai daya gimtse fuska gami da cewa naje na zauna na

koma kan benci na zauna can aka fito da Anty Mimi

zuwa d

akin hutu,can ya dawo ya sameni zaune

fuskarsa a daure yace min na tashi ya kaini gida yaje

yayi waya su Haj zasu zo, dama dan bai zo da

wayoyinshi bane muna mota yace shi ne na fito da

kayan barci dan wulakanci ba ko hijabi naxo ina ta

dariya a gaban doc,

nayi shiru to me zance?shine fa ya

uzzura min na fito na fito don tsoron masifarshi ne ko

zani ban tsaya rubawa ba yace ina miki magana kinyi

min shiru ko?na rasa me zance masa sai nace to kayi

hakuri.

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

ni

shadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Tunda aka yi haihuwar nan ban zauna ba dama ranar

aka sallame su kullum gidan cike yake

da yan zuwa

barka girki nayi masu sau uku sau hudu, ga habaicin su

Anty Mariya da sauran kawayen mai jego gyaran gida

har dakin mai jego sani sukeyi ina jin tsoron su ba zan

ce bazanyi ba, ana sauran kwana biu suna ranar na sha

wuya bugun fulawa suka jingi

ne na cincin da doughnut

kuma yan uwanta ba su sa hannu ba daga ni sai Mami

sai ko matar Isma'il abokin yaynmu sune suka

tayani,ga aikin gida da kyar nayi sallar isha'i na shiga

bayi na gasa jikina na fito na kwanta na manta ban daf

mishi lipton din nashi

ba barci mai nauyi ya daukeni

cikin barci naji ana tashina ni uwar yan tsoro na tashi

zanyi ihu ya toshe min baki da tafin hannunahi yace ke

sarkin tsoro ni ne ganin yaynmu nayi ajiyar zuciya yace

ina lipton dina?gabana ya fadi nace na manta ne yace

to na

tuna maki ya juya yayi waje haka na tashi na

dafa mishi jikina na ciwo. washegari ya dawo da

yamma ina falo ina gyarawa ya shiga dakin maijego ya

shiga suna bedroom suna ta tsuga lbr tana basu lbr

yaynmu baya kula ni tun da nazo gidan bai taba kwana

akina

ba sai dai aiki kamar jaka ai bari a gama suna

har kashin baby ita zata wanke, shi yana falo yana

jinsu ga Anty Hadiza tana sallah a falon ba dama ta

yanke tace su daina, tana tayi kawaye da Anty Mariya

suna zugata, can yayi sallama ya shiga sai suka yi

sh

iru suka daina maganar yaba ta kayan dake

hannunshi ya juya dama kayan fitar suna ne yayi mana

kala shida shida yayi mana, dakina ya wuce na aje

tsintsiyar na shiga kicin dina na kawo mishi abinci gami

da mishi sannu da zuwa na koma ga aikina na barshi

nan

yana cin abinci yana kallon TV.

Ranar suna ko tun asuba na tashi na shiga kicin,dama

yaynmu yace zaizo da abokanshi da safe suyi walima

anan kafin mutane su soma taruwa dama nayi redin

sinasir da mai na sai farar shinkafa da miyar anta

sannan na dafa masu

ruwan lipton mai kayan kamshi

cikin katon fulas nasa ,farfesun kan sa sai peape mit

na naman rago, bakwai da rabi na gama aikina, da yake

a babban kicin nayi aikin.Nasuna kuwa ta ba

kawayenta ne suyo daga can suzo dashi,ina shafe

shafe bayan na fito daga

wanka yaynmu yayo mani

waya wai gasu nan zuwa,shadda galila yar gaske cikin

kayan Adams take ta sha aiki kalar pink ni kaina na san

na hadu, na zuba gwala gwalai na wuya da hannu har

da kafa na baza turare sai kamshi nake zan fito yaynmu

ya shigo sai mukay

i karo dif yayi yana dubana shima

yayi kyau cikin lallausan blue din yadin shi cikin murya

kasa kasa idonshi a kaina yace kin gama?girata na

daga alamar eh yace to sai ki kawo mana ya

juya,darduma katuwa na fito da ita na nufi gurinsu,suna

da yawa cikin la

dabi na gaishe su sannan nace bari na

sa maku wannan a kasa zaifi ko?na fada ina duban

yaynmu fuskarshi ba a sake ba yace to bayan na shiga

gidane na koma kicin ina fito da kayan abinci sai da na

gama fito da kulolin sannan na kawo plate plate da

cokula da

kuma kofuna na kawo drinks da sugar da

madara ko mai dai dai na shan tea

kusa da yayanmu na tsuguna dan na sanshi yafi son

komai a mishi na zuba mishi tea sannan na sa mishi

sinasir da miya na dau karamin plate na sa mishi

farfesu na tura gabanshi,Isma'il

yace duk kai kadai?

Nasir yace ka san yan kwallo da mugun ci shi dai baiyi

magana ba na jawo wani plate din yayi min wani kallo

kasa kasa sannan yace a hankali bar nan,na tashi zan

wuce Nasir yace au mu da kanmu zamusa?Maska mufa

baki ne?yaynmu ya dauki k

ofin tea ya soma sha yana

fadin to kar ku zuba da kanku tun da cikin wani zaku

zuba ya dubeni da sauri na wuce,Ismail yace Maska

kana takurawa yarinyar nan dubanta kawai kayi amma

da sauri ta bar gurin yace to ni bani son raini kuma ka

sani Nasir yace ta r

aini ai ta kare tunda yanzu taga

girman naka ko yaya yake Maska yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login