Showing 6001 words to 9000 words out of 20274 words

Chapter 3 - Tawa ta sameni complete

ba tonan asiri

ba ni bata ga kalar girmana ba suka sadariya Bello

yace kayi kokari kana da mace kamar wannan ai sai

godiya haka suka yi ta hira.

Gidan dankam da mutane muna falo ni da Mam

i tace

kai Iman kinyi kyau sosai wannan dinkin ya amshe ki

nace me? tayi dariya sannan tace shi kenan tunda baki

gane ba nifa ba abin da nake a gidan nan sai aiki

kumani bai dameni ba, Mami ta gyara zama ta ce kina

nufin kallonki yaynmu ke yi? nace kallon

ma ban isa ba

Mami tace lalai ynxu ke kin sa mishi ido?nace cab ji

Mami da wata magana ni ban ma san dadin abin ba

bare nace zan kai kaina ai ko na san komai ba zan

mishi ba ina mace Mami ta tashi ta jawo jakata ta ciro

wata yar kwalba ga wannan ki biya du

bu uku,na

menene?tace ke ce zaki bani lbr kinga amfanin sa sai

zaki kwanta sannan ki shafa kadan dan dis zaki sa a

tafin hannunki ki shafa yana da tsananin kamshi?nace

yayi dubu uku Mami tace aikin shi yafi dubu goma zaki

fahimata in dai yaynmu ya shaki ka

mshin,na ce ai ba

tare muke kwana ba tace ke dai kamar ba mace ba ke

ba zaki yi sanadin da zaki gifta ta gabanshi ba?nace to

ai bani da kudi Mami tace sai fa kin sai wannan turaren

yar arab take kawo mana har ma da wasu sai kin shigo

gari zan hadaki da ita

nima fati matar Ismail ce ta

hadamu na amshi wata kwalbar idan tazo gobe ta tashi

tace bari na gaida Bilkisu tana fita na shiga daki wato

bedroom na jawo durowa nasa kwalbar a ciki sannan

na shiga toilet alwala nayi nayi azahar sannan na cire

kayan da ya

mana na daura zani ina warware riga ya

shigo a kan kirjina ya saukar da idonshi nayi sauri na sa

rigar

In kin gama ki samin ruwa a toilet dinki mutane sunyi

yawa a hanyar dakina ya koma falona ni kuma na hada

mishi ruwan wanka ya shiga toilet ni kuma na ko

ma

falo yana daga ciki ya kirani Iman nace na'am nazo

yana duban mirror yace kije dakina ki dakko min kaya

nace wasu kala?ya dubeni ke baki san dukkan kayana

kalar da nake so nake saya ba?dan haka kowanne ki

kawo min,ina murda kofar ta bude yaune karo na n

a

farko da na shiga dakin nan na tsaya kallon dakin tunda

ga kan kafet labulayen milk ne katuwar katifa ce irin

wadda ba a sata a gado din nan zanin gadon shi ma

milk ne dakin ba wani tarkace amma ya tsaru gurin

kayan nashi na nufa bayan na ciro mishi maru

n sai hula

da takalmi ina fitowa su Anty Mimi suna hoto a nan

babban falo cikin tsoro da mamki take kallona na shige

abina ya ce to ina singlet da gajeren wando?na koma

na dauko masa falo na koma ya shirya yana fitowa a

raina nace munyi anko,ya dubeni zanf

ita nace bazaka

ci komai bane,no am ok nace a dawo lfy ya fita,naji

dadin yanda yaynmu yayi ya nuna wa yan sunan ina da

daidai nawa matsayin haka suna ya tashi yaro yaci

sunan kakanshi,Baban Anty Mimi wato zaidu sai suna

kiranshi daddy,a daren na kudiri an

iyar amfani da

turaren nan na nufi baya bandaki bayan na gama komai

nayi wanka kalolin turaruka na shafa ga wani turare da

anty yagana ta bani wai tsugunna duk sati ban taba

amfani dashi ba sai yau,na dakko na gurin mami ina

budewa bisa ga tsautsayi sai kw

albar ta subuce a jikina

kusan rabi ya zube na rufe sauran ina ta tsaki nace

dana san zubewa zaiyi da ban saye shi ba rigar baccin

dana sa doguwa ce mai gidan breziya tana da santsi

sannan bin jiki takeyi ban saka komai ba sai pant dan

haka turaren sai ya

manne min a jiki,waya yaynmu yayi

min wai na kai mashi lipton dinshi dakinshi, gabana ya

fadi sai na sa hijabin sallata na nufi dakin fitilar da ta

haske dakin blue ce kuma mai duhu sannan ta kawo ta

dauke haka takeyi, yana zaune kan sallaya ya shafa

addua

sannan ajiye kizo kiyi alwala nace ina da alwala

yanzu nayi shafai da wuturi,raka'a biyu mukayi bayan

gama adduoi ne yayi min tambayoyi game da ibada na

amsa sannan yace na jira shi yana zuwa ina nan zaune

ya fita jim kadan ya dawo ya dubeni cire hijabin

kizo ki

zuba min a kofi ,fuskarshi a daure yake magana dan

haka ba musu na cire hijabina na ajiye gefe,Ya dubeni

na duka ina zuba mishi ya karba, yana zaune a gefen

katifa yana dubana kasa kasa ya ajiye kofina zo naji

wannan turaren kamar na sanshi gabana

ya fadi ganin

ba wasa yake dani ba hakan yasa naje,yasa hannuna

yaja kan jikinshi ya dorani yasa hannu ya subule rigar

daga sama tsakiyar kirjina yasa fuskarshi saboda tsoro

jikina sai kyarma yake ya kwantar dani akan katifa ya

aje rigata gefe cikin nutsuw

a ya soma sarrafa

albarkatun kirjina ai da hancinshi ya kai cikina inda nan

ne turaren ya zuba subhanallah ai sai ya rikice gaba

daya ina ji ina gani ya shiga sarrafani cikin rawar jiki

sai da na gurzu nayi kuka har na gaji na yiwa Mami

Allah ya isa yafi c

ikin kwando,dan biji biji yayanmu yayi

min sai da ya nutsu sannan ya gane abinda yayi min ni

kam kasa dubanshi nayi,toilet dinshi ya shiga kafin ya

fito wani wahallalen barci ya daukeni shi kam ido ya

tsuramin ina barci, a ranshi yana cewa tabbas yau kam

y

a yarda mata suna suka tara ya amince akwai mace

akwai muna mace,Mimi itace mace ta biyu da ya taba

sani don ya taba fada wa tarkon wata baturiya a

England sunyi soyayya na dan lokaci daga ranar da ta

yaudare shi har ya kai ga saninta sai kawai yaji ya

tsa

neta, Mimi kam matarshi ce ba zai ce komai ba

amma Iman daban ce. ynxu kam ya yarda mata suna

suka tara sai yaji wani farin ciki da annashuwa irin

wanda bai taba jin irin shi ba ya zuba mata ido wata

kaunarta mai tsafta tana shigarsa yana jin kamar ya

cire

ranshi ya bata,Alwala yayi yayi raka'a biyu ya yiwa

Allah godiya da ya azurtashi wannan yarinya sannan ya

roki Allah akan ya bashi ikon yin adalci a tsakaninsu

sannan ya daukar ma kanshi alkawarin zai rike Iman

muddin ranshi,a karshe ya roki Allah akan ka

r ta raina

shi gadinta ya zauna yi har asubahi ta sha barcinta

bayan ya warware mata Ac sannan ya rufe ta ni ko ban

san ma yanayi ba kiran sallah ya tasheni nayi mika

gami da salati sannan na tashi ganina a dakin yaynmu

na tuna da abin da ya faru jiya, da

sauri na dubi jikina

ba komai a jikin nawa,naja bargo na rufe ya juyo ya

dubeni kin tashi?kaina a kasa na amsa eh yace in

taimaka miki da ruwan dumi ko?nace a'ah zan iya ya

mike ya shiga toilet da sauri na tashi na dau rigar

barcina na sa na dau hijabina s

aboda yanda yazo min

duk naji ciwo dan haka da kyar nake tfy.ina zuwa

dakina na hada ruwan zafi na shiga bayan na gama

gasa jikina na tsarkake jikina nayi alwala bayan nayi

sallah na hau gado, tunani na fara shin kalaman da naji

yaynmu yana gaya min gsky n

e ko dai ko don baya

cikjn hankalinshi ne?yace min yana sona ba shi da

kamar ni sai surutai dai kala kala ina cikin tunani naji

karar bude kofa sai na hau barcin karya dan ban son

mu hada ido ina jinshi ya hawo gadon ya kwanta ya

jawoni jikinsa ya rungumen

i naki motsi ina jinshi har

barci ya daukeshi zaune na tashi ina kallon shi hannu

na daga sama na yiwa Allah godiya daya mallaka min

yaynmu abinsona kuma mai bani tsoro yau gani a

jikinshi din nan mai tsada,na kwantar da kaina kan

faffadan kirjinshi sai na

ji wani sanyi farin ciki,sai goma

muka tashi ko ince ya tashi dani ina jin shi na kasa

tashi don kunya sai da ya tashi ya gyaramin

kwanciyata ya fita sannan na tashi sabon wanka na

sake sannan nayi kwalliya da atamfa na sa riga da

siket na fita kicin na ha

da break,ina falona ina shan tea

shima tea din kadan dan ina ina jin wata fayau dani

kamar iska zata daukeni kuma bakina babu dadi

yaynmu ya shigo kaina a kasa na dan zamo daga kan

kujerar nace ina kwana?kusa dani ya zauna sannan

yace lfy ya jikinki?babu i

nda yake miki ciwo?na kara

kasa a kaina nace babu na mike na gabatar mashi da

break ya gama ya fita na kira Mami a waya nace mami

Allah ya isa tsakanina dake, tana dariya tace kedai

gaya min komai ya wakana?nace kindai sa na sha

wuya sosai gashi duk naji c

iwo Mami tace Allah sarki

Iman an shiga kwaryar manya ynxu sai ki dage jan

hankali da kwalliya ki kula da abinda ya fiso ki dinga

jan hankalinshi dasu wato na jikinki duk wannan abun

da girman kan nasa sauke su zaiyi nace na gode mami

bani da kudi amma zan

ma babana waya sai in aiko

maki mukayi sallama.

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID

10%2C737012347

Yauma can ya umarceni na kai mishi tea din shi na

juya zan dawo sai yace ina zaki nace daki na kwanta

yace naje na rufe kofa na dawo,duk da tsoron wahalar

da na sha sai da na dawo na zauna kan kafet sai da ya

gama komai irin su shafai da wut

uri ya sha lipton

sannan yace zo sarkin yan tsoro babu abinda za maki

naga sai wani dari-dari kike yi na nufi gurinshi yace ki

cire komanki ki aje bana kwana da matata da kaya ai

kin gane ko?na rasa yanda zanyi ni dai gsky ba zan iya

yanda yake so ba baya

ya juyamin ina nan tsaye ya

juyo to jeki tunda ba zaki bi umarni na ba cikin kunya

na soma cire kayana yanda yake son ganina haka na

tsaya yayi murmushi idonshi a kirjina yace to zo nan

honey mu kwanta a raina nace namiji bashi da kunya

tsam ya rungumeni y

a bude rigar barcinshi dama mai

budadden kirji ce ya sani cikin jikinshi hannuwanshi

duka biyun suna zagaye a kirjina ya kama maman dina

ya cika hannuwa ya ja bargo ya rufemu,baimin komai

ba baccin mu muka yi mai dadi,kwana uku bai min

komai ba sai dai yan

a son nayi zir inzo gunshi shi kuma

ya sani cikin jikinshi duk da ban sani ba amma na

fahimci Anty Mimi da yaynmu ynxu basa zaman lfy ina

ganin tun ranar da ta gane dakinahi nake kwana ko ma

ita tayi ma Haj Yaya waya tace yaynmu ya juya mata

baya saboda ni

ranar juma'a misalin sha biyu na gama

abinci rana nayi wanka riga da wando nasa na jeans

rigar yar karama samanta budadde dan haka albarkatun

kirjina duk sun fito ta wuya gashina na kamashi na

daure shi da ribbon kalar rigar ni kaina na san nayi kyau

kama

r wata baby musamman ma da yake gashin nawa

gefe na kama shi,yayanmu ya shigo da sallama ina

kwance kan doguwar kujera ina kallon fashion TV na

dubeshi yana dauke da daddy na mike na mishi sannu

da zuwa na amshi daddy sai kallon suturata yake yi ya

zauna a

kan kujera ni kuma na zauna kan kafet...

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C73

7012347

Tawa Tasameni3-02

Posted by ANaM Dorayi on 11:58 PM, 08-Jan-16

Under: TAWA TASAMENI

__________NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI________

Nace inkawo maka abinci ko sai ka dawo daga

masallaci?yace kwantar da daddy din kan waccan

kujerar kizo in fadi

maki,nayi yanda ya ce na je na

durkusa a gabanshi na dan dafa hannuwana a kasa

yanda na san zai ga abinda ya fi so ban ankara ba

saidai jin hannunshi nayi a gurin yace ina son irin

wannan kwalliyar ki dinga yi min,ni kadai nace to ya

jawoni zuwa jikinshi h

arshensshi ya dora kan lebena

idonshi na kallon nawa sai ya daure fuska ya daka min

tsawa ya ce ke dagani nan na tsorata na sake juyowa

ina dubanshi yace in daga shi kuma yaki sakina sai

naga yayi murmushi gami da kissing din idona yace yi

hakuri na tsorat

a ki ko?idonki yana burgeni in kin

tsorata sai ga harshenshi a bakina,wata soyayya ya

shiga gwadamin mai ban mamaki sam na manta a

wacce duniya nake dukan kofa da mukaji ne ya dawo

damu cikin hayyacinmu ya isa gurin kofar muryarshi a

sarke yake fadin wanen

e?muryar Haj Yaya na jiyo tana

cewa bude ka gani,da sauri na tashi daga inda nake

kwance jkina ba kqari na nufi cikin bedrum, Abaya na

dakko dama na aje ta akan akwati saboda kayan da na

sa in wani bakon yazo sai na saka na rufo gyale tana

tsaye a kofar fa

lona tana fadin da ranar Allah

maimakon a ce ynxu kana shirin tfy masallaci kai mai

mata ka shige daki yanda uwarta ta shanye ubanka

itama haka take so ta shanyeka,ta dubeni ke kuma ina

son ki rubuta ki ajiye sai naga bayanki sai kin bar gidan

nan ko kuna

tsafi da bakin dodo ni sai naga karshen

uwarki Habiba, ta dubi dakin tace an cika daki da kayan

Allah ya isa yaynmu dake tsaye yace haba hajiyata ki

daina wannan zancen mana tace ba laifinka bane na

san aikin asiri ne mukomin dan can ka dunga kawo

minshi d

an kar shima a asirce shi, ya mika mata ta

juya a fusace na sunkuya na kifa kaina a kan kujera sai

kuka ya subuce min sai ji nayi yaynmu yazo ya mikar

dani kiyi hakuri kinji?kar ki tsani Hajiyata wata rana

zata daina kuma bana so ki rike abin da tace miki

duk

bacin raine, ba abinda zatayi maki wanda Allah bai

maki ba,batun barin gida kuma Allah ne ya hada mu ba

mai rabamu ko sai Allah? na daga kai alamar eh,ya fita

na dau wata karamar kula na cika na nufi dakin Anty

Mimi dama a dari-dari naje,ta dubeni fita

da abincinki

ba zan ciba uwar jaraba an saba da bin maza shi yasa

har da rana an saka miji a daki,ki fita hanyar yarona,

Anty Mimi tace Allah Haj harda shi da ya daure mata

fuskata da bata isa taje inda yake ba,Haj tace kar kiga

laifin mijinki Mimi bar ai

kin asiri ai ba a hayyacinsa

yake ba, ta juya ta dubeni to uban me kike jira? nace

ba zan ci ba basai ki fice min ba.Kan madubi na kifa

kaina ina kuka wato su gani suke na like mashi ne ni

tunda ma nake a gidan sau daya wani abu ya taba

shiga tsakaninmu ko

dazun ba abinda suke nufi mukeyi

ba, banji shigowar shi ba sai kamshin turaren shi naji

da sauri na juya na goge hawayena yace Iman kuka

ko? na kago murmushi nace ba kuka nakeyi ba ya iso

ya rungume ni ki ban aron darduma in je masallaci

nawa duk suna gur

in wanki, kuma ki daina kuka haka

bana son ganin fararen idanuwanki sun koma ja kinji?

nace to na dakko mishi sallaya sabuwa na tuno duk

juma'a in Allah zai je masallaci ya kan shigo dakin

mama ita kuma sai ta dauki turare ta fesa mishi gami

da mishi rakiy

a bakin kofa nan nima na dauki turare na

fesa mashi yace nagode na mika mashi sallayar ya

amsa na biyo shi har bakin kofa ya juyo me zan roka

maki?na juya baya don kunya nace 'ya'ya na gari naji

yayi jim bai ce komai ba na juya sai ya kago murmushi

yace ha

r da kishiya ko?na daure fuska nace a'a yayi

murmushi to sai na dawo.

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988

/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Kafin ya dawo na hada mishi salat, nayi salla na sake

wata kwalliyar da pakistan irin na India sky blue sun

zauna tsam na zuba yan kunne da abin hannu tamkar

ba Indiya yan kudancinsu marasa fari sosai ina jin

tsayuwar mo

ta na leka ta window dina su uku ne da

sauri na daure gashi na tsam da ribo mai kalar kayan

gashina ya sauka abaya ina isowa falona shima yana

shigowa ya dubeni a ranshi yace yarinyar nan zata

kasheni da salon gayunta ya jawoni jikinshi kin fi dazu

kyau na

ce na gode yace zamu samu abincin mutum

uku?nace sosai ma yace yauwa 'yar albarka a kawo

mana ya fita na kai musu na koma na kawo masu

drinks sannan na gaidasu, dayan Bello ne biyun kuma

ban sansu ba yace shiga ciki ki kirawo Mimi kice tazo

da dady ga baki

na nace to na shiga na zata Haj tana

nan ashe ta tafi na gaya mata na fito na koma daki,da

zasu tafi yai min text wai nazo zasu tafi amma na rufe

mishi gashina su daina ganin mashi, nayi murmushi

gyalen kayan na warware na rufo muka yi sallama,ya

tafi raka

su,ya dawo ya sameni inna ma babana waya,

ya jawoni jikinshi nace ma babana baba ina son kudi

yace nawa?nace ko nawa ne ka bani na gode yace to

direbana zai kawo maki ina mijin naki na juya na

dubeshi da zan ce ga shi nan sai na ga ya sha mur sai

nace bay

a nan to in ya dawo ki gaishe shi nace to sai

anjima na gode cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login