Showing 15001 words to 18000 words out of 20274 words

Chapter 6 - Tawa ta sameni complete

kayan sawa kanana

masu kyau takalma da kayan shafe shafe,ranar ina

kwance ina kallo a falonmu sai naji ana kwankwasa

kofa ina budewa sai naga Adams da shj da wata

yarinya ta wuce sa'ata nace

ku shigo ku zauna,suka

zauna kan kujera sai da nayi hidima dasu sannan muka

gaisa, na kula Adams baya son mu hada ido ko yana jin

kunyata ne oho?nace Adams wannan ce madam din?

yace eh itace sunanta Aisha, yau satin mu daya da

zuwa,Maska yace min da ke yaz

o shine na kawo ta ku

yi sabo ynxu zan barta anan saboda muna da wani

zazzafan wasa karfe daya,nace to nagode,mun yini da

Aisha har dare na fahimci tana da kirki ga saukin kai,

tunda ta ga irin hidimar da nake shiryama Yayan mu sai

tace tana son ta ma Adam

s girke girke amma bata iya

ba ko zan yarda tana zuwa kullum ina koya mata nace

babu matsala ta sanar da mijinta nima zan sanar da

Yayan mu......

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance t

aredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Tawa Tasameni3-03

Posted by ANaM Dorayi on 09:47 AM, 09-Jan-16

Under: TAWA TASAMENI

__________NA HALIMA ABDULLAHI K/MASHI________

Mamidhaku

da Aisha sosai cikin yan kwanaki, yau

watan mu uku da zuwa kasar nan nayi kyau fata ta ta

kara murjewa sai sheki da kyalli na keyi, komai na ya

kara cika,na fito wanka na gama shafe shafena wani

wando na sa iya gwiwa ya dameni,rigar bata kai cibi ba

sannan

wuyanta babbane dan duk albarkatun kirjina

gasu nan a waje,ana gani irin kwalliyar da yaynmu ya fi

so in yi mishi shi yasa baya shigowa da kowa sai ya

shigo ya duba dan ya san ina mishi yanda yake son

anina,ina kwance ina taunar cingam naji tsayuwar

motar

shi ta window na leka ya fito cikin blue din jc

adidas da farin takalmi a kafarsa,ita ma motar

kyakkyawa fara tas,samanta a budw daga nesa kamar

ta wasan yara,ya sabo wata jaka adidas dince a

bayansa, komai yaynmu yake yi ya amshe shi gashi mai

kyau ina s

on guy din nan,tunanina ya katse sanda ya

danna ,intercom na bude ya saki jakar yana kallona ni

ko na juya na kuma juyawa a gabanshi nace nayi?ya

rungume ni gami da fadin zaki kashe ni da salon gayun

ki big gal,ina sonki nima na kankame shi nace nima ina

s

onka guy,muka nufi cikin gida,rayuwa kenan koda

sunan wasa ban taba zaton yaynmu zai zama mjina ba.

sai bayan babbar sallah muka soma shirin zuwa gida

don bikin yaya Kabir Amira kam anyi nata, ban so bana

nan ba sai dai alkawarin zanje yola gurinta

Mun fit

a dan yin tsaraba kudin da yaynmu ya zube min

har tsoro ya bani, nayi kwalliya cikin suit riga da wando

na sa karamin hijabi mai tsayawa iya wuya yayanmu

yace kinyi kyau sai dai ba in sadaukar da jikinga ga

wasu, canja, dole na sa siket da riga na jeans bl

ue,yace

saka abaya na saka yace kai itama tana nuna jiki sai

dai muje na ringa kareki nace kai yaynmu ka cika

kishi,yace na ji ba komai. Mun yi tsaraba sosai sannan

mun zaga sai gurin sha biu muka dawo,a cikin jirgi ina

lafe a jikin shi kamar mage yace sau

ra yan mintuna mu

sauka a kano nace to waye zai kaimu KD?yace akwai

jirgi da zai je daidai sanda zamu sauka sai mu shiga,na

ce amma gidan su mMama zamu ko?yace a'a gidanmu

zamu nace kai yaynmu kai guy kaga nayi missin din

maMama,yace kada ki bata bakinki n

ace to ai da Aunty

Mimi ne can kuke sauka sai ynxu na tuno da Aunty

Mimi har gabana sai da ya fadi saboda tuno su da

nayi,dana manta da yan matsaloli yace naji kinyi shiru

ne ko da nike sauka a gidan dan saboda ke ne in ganki

kawai amma ke sai ki boyewa ga

nina na dago ina

dubanshi saboda ka ganni yace tabbas nace dama

kana sona ne?yayi murmushi gami da kara rungume ni

tsam! Kamar yanda kike sona muka yaudari zukatanmu

ke ban san hujjar ki na kin gaya min ba amma ni

hujjata na riga na cika baki gurin abokina

bana son su

min shakiyanci shi yasa naso kiyi karatun in kin girma

sai in nuna ina sonki ,sai gashi kin nuna aure ki keso

kika sa hankalina ya tashi(confession tym)karshe

sanda na samu lbr sa ranar ku da Adams naje Umara

na roki ubangiji ya bani ke, ya am

shi adduata cikin

sauki ya bani ke lokacin da na soma yanke kauna da

samunki,na kara shigewa jikin shi nace nima sonka

nake guy tamkar raina yace kar ki rainani kar ki ga

rashin girmana nace yaynmu ba raini tsakanin mu sai

ma girmama da ka kara a idona.Mun

a ta hira har muka

iso, muna mota nace yanxu yayanmu gidan ka zamu

wuce?yace kina ganin zan yarda nayi missing dinki?

jikina ba zai iya kwanciya ba in har bake.Muna isa

gidanmu yaya Kabir yasa an gyara mana gidan tsaf,

Aunty Mimi bata gidan nayi mamaki ban

tambaya ba

bayan munyi wanka mun ci abinci da mama ta aiko

mana sannan muka fito sai gida.Munyi murna da ganin

juna na shiga gurin Haj Yaya ta tamke fuskarta ko

kallona batayi ba, na kari gaisuwata na tash,i da

daddare muka koma gida.Haka akayi bikin yaya

Kabir,mun hadu dasu Mami mun rungume juna,Mami

tana da tsohon ciki ta ce kai Iman me yaynmu yake

baki ne?kinyi kyau kin zama big gal ga wani class na

musamman da kika kara nace Mami kinyi fa gsky Nasir

yana kula mana dake,muka shiga dakinsu Jamil,a nan

ta

ke bani lbr rigimar yaynmu da Mimi, tayi mamakin da

nace mata ban sani ba dan yaynmu bai gaya min

ba,nace gsky naga bai taba kiranta a waya ba tun da

muka je,Mami tace ki tashi tsaye ki dage da adduoi dan

an ce suna nan suna shiga bokaye don su rabaku,wai

kema da asiri aka aure ki wai duk abinda yayanmu ya

ma Aunty Mimi ba yin kanshi bane asiri ne, nace su dai

sun kasa gane kaddara, Mami na san ina son yaynmu

so daya tak amma ban taba tunanin zan aure shi ba

dan na san cewa koda wasa niba ajin shi ba ce,to

da

da yake Allah ya kaddara da aure a tsakaninmu ana

saura kwana uku biki Adams yace ya fasa Allah ya sani

ban taba shan wani abu ko zuwa gurin wani dan

yaynmu ya aure ni ba,Mami tace na sani kin san abinda

mutane yakeyi,zai dauka haka kowa yake, tace saim

a

kin ga Mimin duk ta rame, nace sun sa kansu a uku ni

ban ma ganta ba,Mami tace tana nan ban ganta ba sai

a gidan amaryanan muka hadu,gabana yayi mugun

faduwa amma na dake tana ganina ta tafi,Dady ma

gurin mamanta na hange shi.Zaune yaynmu yake a

gaban Ha

j shi tana yi mashi fada akan abinda yayi wa

Mimi ta kawo kara har da cewa yau din nan nake son

kaje gidansu ka bata hakuri ta koma in ba haka ba zaka

sha mamaki zaka ga yanda zanyi maka, ai ka bata min

rai na karshe ka daketa sannan ka tafi abinka ba waya

ba aike,yace yo ya take so ne haj? Ya Mimi take so

dani ne? baki fa san abinda take min ba banda ke Haj

da kike tsakaninmu da tuni ta koma gidansu ta koyo

tarbiya in dai tana son zama dani,ya cigaba ke kanki ki

dubi jikina wannan zuwan nafi kiba yarinyar

nan da kika

tsana tafi kula dani fiye da yanda ba kya zato gashi

tana bin dokata tare da girmamani duk abin da nake so

tana min fiye da yanda na bukata sannan.....ta daka

mishi tsawa kai!.....ni dai na gaya maka in ta maka ina

ruwana?ni dai nace kaje ka ma

i da Mimi yace ai bani

nace ta tafi ba tace bana son wani kwane kwane, kaje

ka maida ita yace shi kenan baru inje wanka,Bansan

abinda ake ciki ba ina gida na gama gayuna yaynmu ya

shigo nayi sauri na tashi na tare shi ina fadin yaynmu

ina ka shiga ne?yace

naje gida hadamin ruwan wanka

nace ina zaka? Ba ka yi wanka dazu ba yace to ai ynxu

tadi zanje na rungume shi nace gaya min gsky?ya sha

mur ana wasa da maganar aurene?Na fada kan kujera

nayi shiru ya zauna kusa dani tashi big gal kar tace ta

fasa aure in s

higa uku, nayi kicin a zatona da gaske ne

nace cikin shagwaba ni ba zan hada ruwan wanka da

za'aje tadi ba na turo baki gami da cewa to menene

bana maka?gaya min na dinga yi maka kaji?na fada ina

dubanshi sai ya fita yana fdin to ni bari naje na hada

nayi

ina nan zaune sai gashi cikin tattausan yadi milk

yayi kyau sosai na tashi da sauri na fisge key din

motan na ruga uwar daki da gudu na wurgashi bayan

gado ya biyo ni big gal ki bani key dina na shiga toilet

na kulle na gaji da jira ya tafi.Ina girki duk r

aina a

jagule na son ko wacce yarinya ce zata so yaynmu dan

ba irin mazan da za'a kisu bane shi kam wancan

lokacin yana gidan su Aunty Mimi, bayan ya faka da

mota sai ya kira ta a waya sau uku tana tsinkewa

sannan a na hudu ta dauka yace ke ana miki waya k

in

ki dauka kar ki raina min hankali fa,tace gidan bakonka

ne da ba zaka shigo ba?ta kashe wayar yayi kamar ya

juya sai kuma ya fasa dan ya tuno da Haj, yasa kai

cikin gidan tana zaune a falo ddy yana barci a kan

carpet,Haj Laure tana waya,ba wanda ya amsa

mishi

sallamar da yayi ya sami guri ya zauna,Mimi tski kallon

inda yake a karshe ma sai ta tashi tayi ciki abinta ya

dubi Haj Laure yace momy ina wuni? fuskarta a

murtuke ta ce lfy lau ,yace momy nazo ne mu tafi gida

da Mimi, tace eh da yake babyn wasan y

ara ce Mimin

dole kace haka to ba zata koma ba sai naji dalilin duka

da kana son ka tafi da gimbiyar taka ai ba sai ka

daketa ba in kace ba zaka bita ma ya isa yace momy

kar ki tsaya dawo da abin daya wuce kuma zagina fa

tayi ai ko kina gurin kya ce na lad

abtar da ita tace

karya ne kace ta zage ka, kai dai kaje kaida Allah batun

komawa kuma ba zata koma ba, yayi shiru yana tunanin

yanda zaiyi shi dai yana son cika umarnin Haj shi ne

yace momy kiyi hakuri dan Allah ba zan kuma ba jin

haka sai tayi zaton aiki

n Malmin nasu ya cine,dama

yace da kanshi zai zo yana bada hakuri kuma komai

suka ce yayi musu zai yi masu,koda Haj Laure ta tuno

da wannan kuma ta ga abinda ya faru(yana bada

hakuri)sai tace mishi ko zata koma tana bukatar

kudaden da zatayi gyaran daki,ya

ce ba matsala zan

bata tace to sai ka aiko da kudi in an gama gyaran

gidan ta koma yace shi kenan zan zo anjima ko gobe

na kawo,ya fita ranshi a bace ya tafi,yana mota Haj shi

ta mishi waya wai ya dakko Mimin?yace sunce sai

anyu mata gyaran daki ta ce sai

ka bata ko nawa take

so tunda ita yar rukon taka wa ya san kudin da ta

samu a gurinka, yace ai nace zan bada tace to shi

kenan,bayan ya kashe yayi tsaki gami da cewa an

auran matsala

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdor

ayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Zaune nake cike fam tamkar zan fashe,yaynmu ya tafi

tadi Aisha n Adams tai min waya sama sama muka yi

hira

saboda bana cikin hayyacina,na jefar da wayr kan

kujera ina tsaki na dubi agogon bango awa uku kena da

fitar shi lallai tadi yayi kyauzya shigo da sallama da

kyar na amsa mishi ya zauna gami da fadin big gal bani

abinci nace au bakaci a can ba?to nima ba z

an baka ba

ya tuno yanda suka rabu sai ya yi murmushi dan Allah

big gal kar ki min haka ina jin yunwa kar na kara fusata

nace ina da abinci amma ba zan baka ba kuma ka

daina ce min big gal tunda yanxu ka daina sona,ya taso

yana dariya yana fadin to ai yari

nyar ma tace bata sona

na mata tsufa,na dubeshi idona tam da hawaye nace

kaine za'ace baa sonka bayan kana da kyau da kudi?ya

jawoni jikinsa gaskene wai bata sona nace mata tazo

taga biga gal a gidana nima na fasa,da na kula

tsokanata yake sai naje na kawo

miasi abinci.Rigima

kala kala na dinga mishi yana lallashi gami da

zolayata,ya basu kudi masu yawa amma har ynxu suna

nan suna ja mishi rai a cewar su sai sun ja mishi aji

gami da sashi ya sakeni yaje ya basu hakuri bisa

tursasawar mahaifiyarsa nan suka r

ufe shi da masifa

ita da uwarta bai tanka ba sai da suka gama sannan

yace ni dai ina baku hakuri ne tazo mu tafi,Haj Laure

tace sai ka je ka saki wannan matar taka! Ya mike da

sauri Momi me kike fada?tace nace ka saki Iman, yayi

mata duban kinyi kadan sann

an yace Momy ki sake

sabon tunani in har sai na saki Iman Mimi zata koma

gidana to ta zauna dan ko mutuwa da ina da yanda

zanyi da ba zan bari ta dauki Iman ba,zan iya rabuwa

da kowa a ciki harda ku da dai na rabu da Iman, ya

wuce fuuu!!yana fadin in ta ga

dama ta dawo in kun ga

dama kar ta dawo, yatafi ya kashe dukkan wayoyinshi

dan ma kar a kirashi.Ina kishingide ina tunanin maganar

Babana da ya ce inyi tunanin irin kasuwancin da zan

fara a bani kudi, sai naji an rungumeni ta baya da sauri

na tashi yaynmu

ne yayi wata wawuyar ajiyar zuciya

nace guy lfy?yace sonki ne naji yana son ki ne naji yana

son faso min zuciya ya fito waje, dadi ya kamani nace

guy nima ina sonka ina tuna wata rana zaka iya min

halin maza ka sakeni sai in ta kuka,yace big gal auran

mu

yafi auran zobe karfi ya shafi zoben hannuna tun

wanda ya bani yace ki kalli cikin zoben nan me zaki

gani na tsura masa ido(AA)nace AA ne a ciki yace to

Amina Abdulrahman for ever zaki gani cikin zoben ta

baya,kafin na kuma magana sai naji bakinshi cikin n

awa

ya mantar dani duniyar da muke.

Mimi ta kalli haj Laure tace gaky momy nifa zan koma

gidan baban Dady tunda kin ga an samu wancan

maganin yayi yazo duk abinda muka ce yayi ni kuma

Iman in shiga ba sai in san yanda zanyi waje da ita baz

Haj Laure tace s

hikenan tunda kin dage ai sai ki koma

dan dama ni nufi na in karbar miki yanci,da sanyin

safiya munyi lako lako ni da guy dina muna kari sai

mukaji sallama tun kafin su gama shigowa muka gane

su su Anty Mimi,ne nan da nan na ga yaynmu yayi kicin

kicin da r

ai ya ajiye kofin hannunshi ya ja tsaki, nice na

amsa musu sallamar su gami da gaishe su, basu amsa

min ba sai suka nufi dakin Yayan mu ya yi dakin nima

nayi nawa dakin.Sun danyi fushin su da juna na kwana

biu suka shirya, sama sama take min magana nima

ba

ta gabana, kwata kwata kwananta uku yaynmu yayi

shirin tfy, Haj shi taso ya tafi da Mimi sai yace shi ba

zai tafi da kowa ba saboda wani club zasu siyeshi

kuma bai san yanda abin zai kaya ba, tunda ya tafi ta

tsiri yawo kullum ba ta nan,ni dama ban cika fi

towa ba

tunda abinci kowa nashi yake yi,yana kirana a waya

musha hirar soyayya ya sanr dani wani club sun

sayeshi miliyoyin kudi, kafin wata uku kowa ya san

yaynmu yayi kudi gidan su ma ya sha gyara

musamman dakin Hajrshi da dakin Alhj, motoci uku ya

sai m

usu. Muma ya soma gina mana namu gidan a

malali na gani na fada, tsarin gidan ma abin fda ne sai

da ya turo da kudi kabiru yake gabatar da komai

,yanuwa da abokan arziki aiken kudi da tufafi kowa sai

sa albarka yake.Ranar da zaizo bai fada ba zuwan

bazata

yayi,ni kadai ce a gidan Aunty Mimi an tafi

yawon bin bokayen da aka saba, lokacin ko tunanin shi

na keyi sai naji ana kwankwasa kofa cikin faduwar

gaba na bude dan bansan kowane ne ba ina budewa

sai naga yaynmu ban san san da na daka tsalle na

dane ahi ba

shima cikin murna ya rungumeni muka

shige cikin daki ya sauke ni akan kujera yace me ya

same ki ne big gal?kinyi wani ciwo ne?naga kin rame?

tunaninka guy shine ya ramar dani ya kuma rungume ni

tare da yan wasanni yana gayamin yayi missn dina a

lot,bai ta

mbayeni Aunty Mimi ba,na shirya mishi abinci

ina fadin ban san kana hanya ba guy dana shirya maka

abinci na musamman amma gobe kace ma abokanka

suzo lunchn ya ce to shi kenan big gal

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdor

ayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Da daddare na shirya mishi farar shinkafa da miyar

dambun nama,yana ci na ajiye mishoi coke mai sanyi

na gw

angwani,ya dubeni tun yaushe Mimi ba ta nan?na

ce dazu ta fita bai sake magana ba, muna tare har

goma bata dawo ba na tsuke cikin riga da gajeren

wando ,albarkatun kirjina duk sun fito,hakika kwalliyata

ta firgita guy,dan na lura ya nuna kwalamar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login