Showing 18001 words to 20274 words out of 20274 words

Chapter 7 - Tawa ta sameni complete

shi a

fil

i,duk da fitar da Aunty Mimi tayi ta mugun bata mishi

rai sai yace big gal zamuje dakina na ce guy dakinka fa

kace me zanyi a ciki cikin zolaya nake magana yace

lada zaki samo ko ba kya so? nace ina so mana amma

sai dai ka goyani,ya ce abu mai sauki zo ki

hau ya

duka ni kuma na dane bayan shi muka fita muna

dariya,mun kai tsakiyar falo sai ga Aunty Mimi ta

shigo,ganinmu ya bata mamaki musamman ma da bata

san yaynmu ya dawo ba,jakar hannunta ta fadi shi ko

guy sai yayi tamkar bai ganta ba ya shige dakin shi,

kan

katifa muka fada ya nuna min karshen soyayya dama

gashi tunda ya tafi ko yaushe cikin kitsa kaina na ke

yar borno da yar arab suna kawo min kayan harka ga

na Anty Yagana,Mama ma tana aiko min dana ta a

gefe,rudewa yaynmu yayi ya gigita wane irin abu na

bai

min ba haka bayan nutsuwa tazo yace big gal dama

kina bina bashi yau kam wannan rana nasa ta a cikin

ranakun tarihi sannan duk wanda nake bi bashi ko nawa

ne ranar yana tafe na dubeshi sai dariya nake yace au

dariya ma na baki washe gari har tara na s

afe muna

manne da juna yaki i tashi wai sai nayi barci jiya banyi

barci sosai ba,zan shiga da kaina in hada miki ke dai

Allah yayi miki albarka me zakici?na dauka wasa ne

ashe da gaske guy shine yayi mana break shi ya min

wanka sannan nayi kwalliya muka fi

ta sai gidanmu,can

muka samu Aunty Mimi ina zaton kara ta kawo,kwana

biu mun sha soyayya dan guy karshe ne ya iya tsantsar

soyyaya, Aunty Mimi ta amshe shi suna tafke rigima

sosai har yayi sanadin dukanta,bata dai tafi ba dan ya

ce kuma in ta sake fita bai

sani ba ta tafi kenan yace

yana son ya tafi dani ne yana tunanin Hajiyarshi ,amma

zai gwada yi mata maganar da na ga bai kuma

maganar ba har tazo na san ba sa'a.bayan tafiyar shi

na shiga laulayi kin gaya mishi nayi ko ya yi waya sai

dai na daure mu sha h

irarraki, ko asibiti naki yarda

naje, nayi sa'a wannan karon ya dde sosai dan sunyi

wasanni,ga na Nigeria da zasu yi na gasar cin kofin

duniya,ni kaina ban san ko wata nawa bane amma har

ya fito,Anty Mimi tunda taga cikin sai hankalinta ya

tashi,suka shiga

shige shige sai ga Aunty Mimi wai tana

iya cin komai tayi ta lallashina naki karba ta rasa

yanda zatayi dani kamar ta min dura can ta aje kwanon

tace ina zuwa bari in aika direba ya kai dady gidan

Haj..

Tana fita na aje mata kwanon a kofar daki na kulle

k

ofata, ina kallonta ta window tana juya abincin tana

magana ita kadai, tin da naga haka sai da nayi kwana

uku ban fito ba,ina da komai na a kicin dina.Yau

saturday;zaunenake ina kallon wasansu yaynmu na

karshe, kuma wasane tun karfi ,suna wasa ne

Brazil,ga

nin yanda Nigeria ke musu wasa ai suka shiga

dukan su da wayo,kusa da raga wani dan Brazil ya

sakarma yaynmu kafa a kirji, nan duka haushi ya

kamani nace kai bari yaynmu ya dawo ni dai gara ya

bar kwallo tunda duk abinda yake nema ya samu, sai

kuma ya kama

wata harkar tunda yana da kudi, duk da

ture ture da kuma dukan da suke ma su yaynmu sai ga

shi Allah ya basu sa'a sun lashe kofin,murna ba'a

magana. Mutane suka yi ta bugo min waya suna min

murna,Amira ma daga Yola sun kirani ita da

mijinta,Babana ya kira

yayi mana murna,bayan minti

talatin na kirashi yace big gal kin kalli wasan mu ne?

nace dole ne guy mun godewa Allah sai dai wanda ya

bige ka a kifjin nan ya bani haushi, yace ka da ki damu

wasa ne.Patyn da aka shirya musu a Abuja nace zanzo

sai yace kar

nazo baya son ana kalle mishi ni,yaynmu

akwai kishi.

Da kyar ya bari na bisu Mami zuwa yola gurin

Amira,cikina sai girma yake ko su Mama basu san ina

dashi ba, tunda sanda muka je Yola bai fito ba sai a

bikin Saudatu suka ganshi, Anty Yagana kece min

watan

sa nawa ne?nace ban sani ba suka ce banje

Asibiti bane nace sai yaynmu ya iso jibi bikin saudatun

ma mama na ma waya kuma ta mishi waya.

Haj Yaya zaune a gaban boka tace gafarta malam so

nake ka bani maganin da zamuyi amfani dashi yaron

nan da yazo ya sak

i amaryarshi ya zauna da yar

uwarshi,Boka yace ai Haj aikin gama ya gama dazu yar

uwarki tazo ita da yarta sun amshi maganin da zasu

kasheshi su zubar da cikin Amaryar su ci gado,Haj

Yaya cikin tsoro tace kuma ka basu Malam?yace na

basu ba aikin kudi bane

kuma sun bani kudi sosai,Haj

Yaya da tsoro da mamaki suka hanata magana can

tace to ai malam ni ce mamarshi don dana ne shima,

Bokan mamaki ya kamashi yace ai danki ne?tace dana

ne wllh yace shine kike biye masu kuna mashi asiri

lallai baki da hankali in y

a mutu wanene da asara?

Yarta zata auri wani kefa zaki haifi kamar shi?to aikin

gama ya gama sai ki tashi in kinci sa'a basu bashi

wani abinci ba ko abin sha, ki samu ki hana shi

karasawa gidan ma don ko gidan ya taka sai yayi wani

mummunan rashin lfy, mar

yar kuma in ta tsallaka kofar

dakin cikin zai zube,ke kuma in kika amsa sallamar yar

uwarki Haj Laure to zaki mutu, ai bata bari ya karasa

ba ta tashi da gudu da gaggawa ta isa gida ta daga

murya ta kira Kabir tana fadin Kabir kuna ina ynxu?

Yace na dauko

yaynmu ne yanzu mun isa gidanshi ta

fasa ihu wayyo Kabir na shiga uku kada ku shiga gidan

hannunta rike da wayan tana fadin kar ku shiga zai

mutu idan kun shiga ko har kun shiga? yace eh,sai ko

ta fadi sumammiya,Mama ta fito tana salati ruwa ta

shafa mata,

sauran kishiyoyin suna tsaye ta farko tana

dubansu sai ta ganta a jikin Habiba nan ta soma kuka

tana fadin ya mutu ko? Suka ce wa? tace yaynsu Haj

Laure ta cuceni sannan ta fasa kuka mai karfi ,cikin

kuka take masu bayani tana rufe baki sai akaga

yaynmu d

a Kabir don har sun kunna kai cikin gidan

sukayi waya da Haj don haka a rude suka shigo tana

ganinsu tace ka shiga gidan? yace a'a menene? nan

tayi musu bayani, tsaki yaynmu ya ja yace ai gara in

mutu in huta da wannan balain,Hajiyata kin bani

mamaki ya ju

yo ta ruko shi ina zaka? wllh ba zaka

wannan gida ba yace matata can tana cikin hatsari sai

in tsaya,Mama ta dube shi kar kaje itama Allah zai

kareta,yace haba mmn Sagir daina wannan magana,Haj

Yaya tace Kabir jeka zo da Iman gashi ance kar ta

tsallaka kof

ar dakinta,yaynmu yana min waya ina

babban kicin ya ce kizo gida ynxu ko me kike kar ki

koma daki na ce cikin tsoro lfy yaynmu? yace ba kalau

ba,kar fa ki shiga daki!ki jira Kabir a waje zai zo.Sai da

ana kwashe komai sannan na fita cikin tsoro kun sanni

d

a rudewa,duk muna dakin Haj Yaya tana mana bayani

cikin kuka ta soma rokon Mama gafara,Mama tace

dama ban rike ki ba,ta dubeni yar nan kiyi hakuri nace

ba komai Haj,kamar daga sama mukaji sallamar Haj

Laure ba wanda ya amsa mata,kowa yayi shiru tace

Murja!

Murja!! Murja!!!

Sai ta sa ihu, kafin kace haka hauka tuburan,nan akayi

waje da ita.can sai ga Aunty Mimi da Dady tana jina

abinda ya faru sai kuka,yaynmu yace wa zakiyi ma

kuka? Na sake ki tunda har kin amince ku kasheni sai

a bar mana gida,Ummanki na gi

danku sai kije kuyi jinya

bani dana,ya amshi dady,

Ni da yaynmu duk muna gida bamu koma can gidanmu

ba, Haj Yaya anyi nadama tunda ynxu dakinta nake

kwana, ta hanani naje dakin Mama, yaynmu dadi kamar

ya kasheshi.

Na fito wanka ina zaune a bakin gado ina s

hafa mai

yaynmu ya shigo sai kallona yakeyi,yace Big gal yau fa

zamu fita ina cikin takura fa masu aikin gidannan har

ynxu ba su gama aikin ba duk kudin da nake turawa

dan a takure nake,

Na harareshi ka kara hakuri guy ina jin kunyar su Haj

Yaya da Mama,ya

ce zan tambayar maki nace kaga ina

da ciki ba zan iya maka komi ba yace ai hakan ma kinfi

bani sha'awa bari haj ta shigo nace a'a guy ba

ruwana.... muryar Haj ta hanani karasawa tace menene

naji ana cewa bari inzo?ya sosa keya yace

am..in...dama zamuje ung

uwa ne tace ina ce yace ba

nisa tayi murmushi kawai,mun fito na leka nace mama

mun fita,ashe daki ya kama a Hamdala Hotel nan da

nan sai gamu,lallai yaynmu yayi missing dina muna nan

har tara nace mu tafi yace ina zuwa,ya fita can sai

gashi da kaya niki ni

ki ya dubeni yace duba kayane

kala uku da takalma nace na menene yace siyowa nayi

a waffa road don kwana uku na biya na zaro ido su

mama fa da Haj? Yace karki damu ai sun san muna

tare kuma tun da suka bani kesun san me zanyi ba

gama cikina nan ba,nayi shi

ru kawai.munyi soyayya

mai dadi cikin kwanakin bana zuwa ko ina gara shi in

nace ina son wani abu ya kan fita nema min,ranar da

mukaje gida kunya don kunya na kasa sukuni,yaynmu

kam ko a jikinshi ba wanda yace ina muka je dama

wayata ya kashe ta ma.

Wata n

a biu a gida 'lokacin yaynmu ma ya tafi ' aka

gama gyaran gidanmu komai na cikin gidan babana ya

zuba mana, Yaynmu yazo muka koma sabon gidan

karshen haduwa ya hadu,kwananmu arbain na tashi da

nakuda naso kada yaynmu ya tashi amma ina da ya

kaini asibiti s

am yaki fita daga dakin haihuwar duk in da

nace wash nan sai ya rike mun da haihuwa tazo shi da

likita suna rike dani gam na sukuto yar babyna mai

kama da yaynmu tamkar kwabo da kwabo.

Gida aka maidani dakin Haj Yaya,naga gata ganin idona,

ranar suna yarin

ya taci sunanta Murjanatu!sai muke ce

mata Haj. Amira dasu Mami duk sunzo mana da danta

Ammar, Amira da tsohon ciki.Bayan suna da sati daya

yaynmu ya koma da niyar yin ritaya daga

kwallo,Satinshi uku da tfy ya dawo,tsam ya rungumeni

zamu kasance da juna bi

g gal,ynxu wane abu zan fi mai

da hankali a kai,nace kana da gurin sai da motoci kana

da manyan stores sannan kana da gidan mai sai ka

zaba.Haj ta shigo ganin muna rungume da juna tace

yau naga ikon Allah kai kana da hankali? jego fa take yi

ke kin zauna y

a shigo maki da dan labubun jariri ta fita

sai fada takeyi,nace ka gani guy na bani ya zanyi da

kunya,yace dama zata koro mani ke da na huta da

zaman kadaici,kai mata daya matsala ce dole na sake

aure, nace dan Allah kar ka yi min haka guy yace to ba

Haj t

ace kar ki shige min ba,nace ai a nan ne amma in

mun koma gidanmu ai ka gane..na daga mishi gira

yace naki wayon sai nayi amarya ya fita nace pls guy.

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasa

nce taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

Kasuwanci,shago babana ya bude min kan titin maf

road,kayan dubai nake saida wa yaynmu ne ke sa ana

kawo min don yaki naje,shi kuma kasuwan

ci ya amsu

ta ko ina,sannan ya fada harkar siyasa abin da ya

karanta, mutane suka matsa sai ya fito takarar dan

majalisar jiha, ni da ban amince ba sai da kyar,cikin

sa'a ya cinye, lokacin Haj Baby nada shekara,Dady ya

shigo mamy kizo papanmu yace kiyi sau

ri nace yana

ina?dady yace yana dakinshi nace ina baby haj?yace

tayi bacci a falo nace muje ku kwanta bayan mun

kwantar dasu daki na koma na tsuke cikin riga karama

ko cibi bata kai ba gabamta igiyoyin ne dama

albarkatun gasu nan a fili sai gajeran wando y

a dameni

na gyara kaina na sa turaruka, yana bakin gado yana

duba wasu takardu yana duba na yayi jifa da takardun

kan durowa ya mike tsaye sai da nazo daf dashi sai

kuma na daure fuska na juya da sauri yace menene big

gal?nace cikin shagwaba ba kace sai ka

yi aure ba?yace

wasa ne big gal ba zan iya aure ba ke kadai ce na juya

na rungume shi yace yawwa big gal dina zaki kashe ni

da soyayya ya ja igiyar riga ta sai warware ta baya ya

fada katifa nima na bishi.............Pens Uppp,cewar

Auntyn mashi, Alhamduli

llhi,Aunty Allah yakara Basira

da Arziki, yakuma raya zuri'a,saikuma ni dana

rubutamuke nakemuku fatan alkhairi,tsawon lokacin

dana daukan kapin kammalashi nasan lallai na batawa

wasu kamar yanda nasan nima wasu sunbatamin,

saidai ta bangarena nayafemuku i

nna fatan kuma

kuyafemin.

Jinjina gareku Admins namu,Allah yabar zumunci,Allah

yakara hada kawunanmu. Sakon gaisuwa ga dunbin

Masoya dake min magana, inna alfahari damu,sanna

Dan Allah gamasu kallona abai bai Musamman yayin da

sukamin magana ban amsaba Dan

Allah kusani inna

sane daku, wasu lokutan abin kefin karfina, nagode

Ku ziyarci blog dinmu domin karanta Littatafai masu

nishadantarwa Anamdorayi.mywapblog.com

Kokuma ku kasance taredamu a facebook

https://mbasic.facebook.com/HAUSA-

Novels-389304544597988

/?

_e_pi_=7%2CPAGE_ID10%2C737012347

DOCUMENT CREATED BY

ZAHARADEEN SHOMAR

WHATSAPP 08168575100

5
6
7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login