Showing 1 words to 3000 words out of 20825 words

Chapter 1 - YAR QAUYE KO YAR BIRNI COMPLETE

๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele

Bismillahirrahamanur-rahim

Part 1

โ„แ—…แ‚ฎีแ—… โ„•แชแ‰โ„ฐโ„’ี ีแชโ„ชแชแจแช:

แ—ฏโ„แ—…แจีแ—…โ„™โ„™ โ„•แช:

07068808039

แ—ฏโ„ฐโ„ฌีโ…ˆแจโ„ฐ:

แ—…โ„ฌโ……แ‚ฎโ„’โ„ณโ„ชโ…ˆโ„ฌแ—…โ„ฌ.โ„โ„ฐแฃแ—…แจ.โ„‚แชโ„ณ

๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’— ๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—



Misalin qarfe 1:30am nadare ya tashi dan yin sallar dare wato lafula.

Bayan yayi alwa'la

Zaiyi sallar kenan yaji kukan yarinya

Abin yabashi mamaki

Kamar zae share amma dae. Yafasa yabude kofar ahankali yana nazarin tsakar gidan

Yayah me zaka kayi awaje

Yaji qalinsa Amar yafa'di hakan

Yace naji kukan wata yarinya ne saurara kaji

Canko shima yaji kukan yarinyar yace plx yayah karka tafi gunta dan Allah. kasanifa bamusan kan qauyan nanba plx don't leave

Yace no brother bazan iyaba in fitaba inajin Kukanta har cikin zuciyata๐Ÿ’—

Bae jira cewar Amar ba yafita

Ga mamakinsa sae ya dinga jin kukan sosae

Tsayawa yayi cak ya tattara nutsuwar shi dan tantance inda kukan yafi fitowa

Kofar gidan yanufa yabu'de

Ikwan Allah

Wata yarinya ya gani durkushe bata hucce 10 years ba ya haskata da wayarshi

Sam baiji tsoron komae Ba ya nufeta

Yace keee mekikeyi anan tayi shuru

Yaqara tambayarta nanma shuru tayi. Abinfa ya bashi haushi ya daka mata tsawa

Ba magana nake miki bah

Aburkice tatashi tana cewa um am dan Allah karka daken wlhi zan gayama

Yace ina jinki

Tace baba Larai ce tace saita kasheni inhar ban kawo mata kudintaba

Kuma wlhi Iniya ne 'dan hansae ya bugemin farantin

Yace farantin me

Tace farantin tallan duk goran yazube akwata shine naje nagaya mata wae batasan zancan ba innemo mata ku'dinta. Kuma naje gan hansae tace ko asi bata maganinta bare nera talatin da biyar

Shine dana koma nagaya mata tace wlhi kudinta zanne momata kota kasheni

Yace tun yanshe abin yafaru tace tun mangariba

yace shine baki koma gidaba har yanzu tace

To ai idan nakoma zata kashenin. dan ina kallan isma'ila 'dazo yazo nemana. Shine na6oyema ganinsa

๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI ๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

MARWAN ya qare mata kallo tun daga sama har qasa

Rigace daban zani daban 'dankwali daban.

sae qaurin hayaqi take Amma tana dakyau yarinyar.

Yace wanene isma'ila tace 'dantane

Kuma mugune bashi da imani. Halinsu daya da ita

Tanada 'ya mace lantana.

Lantana bata da kunya kullun sae tamata rashin kunya amma bata dukanta. Nikuma dabanayi mata kullun sae tadaken. Tahanani abinci

Yace to wayake baki tace Hajjiya ce

Yace wata hajjiya tace Hajjiyan nan gidan da kafito

Yace ok cigaba ina jinki

Tace saenayi kwana biyar take barina nayi wanka wae dan nayi bandaro Kar nasami mijin aure.

Duk rancin kasuwa saita siyama lantana turare da saban kaya tare da kayan kwalliya

Ni bata siyamin

Kuma sae nayi talle so ha'du arana

Dasafe na'dau tallan koko idan nadawo na'dau shinkafa da wake idan nadawo na'dau cincin. Da dare kuma na'dau goro

Yace what meyasa

Ta lankwashe kae tace bansan me yasa ba

Yace kina sallama kuwa akan lukaci tace eh inayi inna faki idanta

Yace saima kin faki Idanta tace eh

Dan tace indenayi sae zan kwanta na ha'da gabaki 'daya

Yace itace ta haifeki

Tace aa wae maharfiyata tarasu tun'ina 'yar shekara uku. Babane ya raineni yace baban naki yana ganin abinda yake faruwa amma baiyi magana ba

Tace babana yanada zafi sosae lukacin da yake da fly baya yarda tamin mugunta ko ka'dan amma yanzu da baida fly yanaji yana gani take ganamin azaba bayanda zaiyi

Yace wane rashin fly yake tace

Nima bansaliba kawae nadawo daga talle ranar naga naganshi akwance baya iya tashi.

wae ya dawo daga kasuwa kawae yana shiga 'daki yayanke jiki yafa'di

ba'irin maganin da ba'a bashiba amma Sam yaqi aiki akansa

Baya iyayin komae saidae magana.

Yace kun kaishi asibity tace aa aibashi da ku'di. dama Babah Larai ce me ku'di amma tace ko

sisinta bazata kashe gun sae mishi maganiba

Dama abokinsa ne malam ya'u yake kar6amae maganin shima bawani qarfine da shiba

Yace yanzu akan 35 kike zaune anan

Tace miye 35 yace tanatin da biyar

Tace oho

Yace bakya zuwa makarantane tace ina zuwa ta Allo

Da yamma shima saida babana yayi da gaske take barina asati naje so uku

Yayi shuru

Can yace ta boko fah

Tace ai bamu da ita aqauyan nan

Dama Adamu ne kawae yake zuwa birni yayi karatun bokwan

Wlhi inaso

Duk qauyannan shi ka'daine wanda yake karatun boko

Yagane Adamun da take nufi qalinsa



๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI ๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

Yace to meyasa dangin mahaifiyarki basu 'daukekeba tace wae ha'din zumunta akayi musu da babana

Kuma kaf danjin tsoran babah Larai suke shiyasa kowa yayi biris da al'amurana.

Idan nayi mata lefi har tsarki takemin da ruwan barkono banda duka

Yace O my God

Sorry my sis

me sunanki tace Nafisa

Yace am sorry FEENAH

Tace miye feenah yace sunankine

Ta gya'da kae tace sunan yayi da'di

Yace muje inkaiki gida

Nan tasamae kuka tace Dan Allah karka kaini wlhi zata kashenin

๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI

Yace muje bazata kashe kiba. Qasamae kuka tayi tace wlhi baka santa bane

Yace muje nace miki ko

Lura da Nafisa datayi kamar yanada zafi shiyata cewa to muje

Suka fara tafiya

Amar wanda tunda MARWAN ya farama Nafisa magana yana kallansu dan MARWAN na fita yabiyo bayan shi

Yayi saurin cewa

Tsaya yayah na rakaku MARWAN yace ashe kafito

Yace aitunda kafito

Yace to koma

Yace wlhi yayah bazan iya barinka katafi kae 'dayaba

Yace aishenan muje

Suka jera Su uku sukatafi gidansu Nafisa

Dae dae wani gida tatsaya

MARWAN yace yadae kika tsaya anan tace

Nanne gidanmu

Da sauri Amar ya kalli MARWAN. Shima kallanshi yake

Gidene rugu6abbe duk gefan gidan yazube

Kallo 'daya zakama gidan ka tabbatar gidan talakawane lilis

MARWAN yace Amar kwankwasa

Nan ya kwankwasa

Ai kamar jira ake subuga gidan isma'ila yafito yana murza ido yanayin ido biyu da Nafisa yace 'YAR iska sae yanzu kikaga damar dawowa.

Da fatan kinzo mata da ku'dinta.

Idanko bakizo da shiba Zako kici ubanki......

MARWAN ya daka mishi tsawa yace kanada hankali kowa kallekafa zakakai 23 years amma baka abu namasu Hankali

Yace kae kuma waye da zakamin magana haka

Amar yace ba'asaniba

Gaskiya kae jahiline qanwarka takae wannan lokacin amma Sam ba wannan bane agabanka ku'dine agabanka

Haskasu yayi da coculat dinshi. Kyawawan mutane yagani farare sul

Ya kasa tantance tsakalin MARWAN da Amar wayafi wani kyau. dan tunda yake aduniya baiga kyawawa kamarsuba

Ashe ga Nafisa ma hakan take dan kawae tana magana da marwanne batare data qaremae kalloba

Isma'ila yace kajimun 'Yan iska waya sanima ko kungama iskanci da'ita zakuzo kuma......

Ai bae qarasaba MARWAN ya wankeshi da mari

Marin ya shige shi ba ka'danba.

Da gudu yayi cikin gidan yana cewa wayyo Allah Larai Larai fito wlhi Nafisa takwaso mana aljanu da gaske suna waje. Kibu'demin kofar mana nashigo

Baba Larai wacce Isma'ila ya kirata Larai kai tsaye

Dama ita idanta biyu tana zaune gefan gado da muciya ahannu tana jiran dawowar Nafisa tayi mata duka koda ko takawo mata ku'din

Lukacin tadaji bugun kofarsu MARWAN ita tasa isma'ila bu'dewa

Dan tanada tabbacin Nafisa akakawo

Tofah tajin abinda yake fa'da Nafisa ta kwaso musu aljanu.

Da sauri tatura kofarta tare dasa sakata tana cewa aljanu badaniba

Isma'ila yace kibude tace wlhi bazan bu'deba

๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI ๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

Yace zusu kasheni tace wlhi bazan bu'deba saidae sukasheka kae 'daya amma ban dani

Jikake isma'ila yana tsakin futsari a tsaye dan tabbas a tsorace yake kuma tsakanin shi da Allah ya'dauka MARWAN da Amar aljanune. Gashi 'dakinsa na zaure

Cikin sauri yayi 'dakin Baban nasu

Yatura kofar

Dan yasan tunda babah Larai takulle kofah bazata budeba sae dae akarya kofar

Su hasana da mairo inzae muta basu bu'demai

MARWAN ya kalli Amar

yace kaji abinda yashiga yana cewa yanzu yaza'ayi

Amar yace ina kawae bari in shiga gidan da ita yanda mukayi kaji

Yace to kuje yafa'da yana mae kallan Nafisa

Me zai gani kaf ta jiqe da fisari

Yace Lpy

tace Dan Allah karku kasheni wlhi babana na suna. nice nake bashi abinci da ruwa nice nake mishi wanki.

Idan kuka kasheni bame masa

Tana fa'dar maganarne acikin tsoro.

Duk dake MARWAN baiso dariyaba amma yayi murmushi

Amar ko tunda kalleta yafashe da dariya

MARWAN yace haba FEENAH kwantar da hankalinki kinsan baqin me gari.

Da sauri ta'daga kae

Yace to mune

Tace haba

Ya Allah

Ta gya'da kai tace amma daiku larabawane ko

Dan malaminmu yace larabawa sune kwawawa kuma kyarshen kyau

Amma Ku kyanku dabanne.

Tab gobe zakusha kallo agun 'Yan qauyannan

Nima zan kalleKu san raina innafito talle gobe

Yace to naji yanzu shiga Amar yakaiki

Ai bae ankaraba yaga hawaye afuskarta tace

Dan Allah karku kaeni wlhi nasan yanzu da muciya a hannunta

Amar yace haba dae aiyanzu tayi bacci

Tace kae..... hum um

bata bacci ldan namata lefi

MARWAN yace plx brother kushiga dare nayi naga yarinyar 'Yar surutuce

Nan suka shiga badan Nafisa tasoba

Adae dae kofar babanta taja burki tace nanan Amar yabuga kofar

Baban nata yace Nafisa tace na'am baba yace isma'ila ya kulle kofar keda waye

Tace nida ambar ne

Amar yace Amar sunana

Tace nida Amar ne

Yace to Dan Allah samari bu'de kofar kotahalin yayane wannan yaran bazae bu'deba

Karab isma'ila ya camke da cewa wlhi alhajanune

Jinhaka yasa Amar cewa to wlhi koka bude kuna 6allo tabango inrabaka biyu aidajin haka isma'ila yabude kofar jiki na rawa iris yake jira ya arce

Amar yace bani waje nashige.

nan yafallah da gudu 'dakinshi

Duk hangen Amar baiga wajan zama a'dakinba dan duk shirgine a'dakin (aganinsa)

Haka yasami waje ya tsugunna

Yace sannu baba.

Yace yauwa sannu Yaro

Yace yauwa

Baban yace nagode Yaro nasan ganinta kayi ka temaketa nagode

Amar yace yayana ne ya ganta

Am Dan Allah baba adinga kula da ita dayanzu. Wasu 6ata gari tagamu dasu

6ata mata rayuwa zasuyi

Yace hakane Yaro nagode nan Amar yasa hannun shi a ajjihu yana addu'ar Allah yasa da ku'di

Aiko yayi sa'a yaciro 1000 yabata yace kibata yanzu Dan karta dakeki tace to

Takar6a

Yatashi zaifita babah yace nagode samari Dan Allah gobe idan gari yayi haske kazo kae da yayan naka namishi shima godiya

Yace to yafito

Koda suke Tafiya kan hanya wajan komawa gida Sam MARWAN bae tambayi Amar ya akayi Ba

Dake Amar yasan halin muskilan cinshi

Nan yabashi lbrin yanda akayi

Gya'da kae kawae yayi

Nafisa takalli babanta tace baba kaci abinci yace aa wazae bani Nafisa

Tace to bari nabaka yace jekiyo alwala kiyi sallolin da akebinki.

Hakako tayi

Sanda ta idar tayawo kwanan towan dawa agefan shi tafara bashi itama tanaci

Kuma tana bashi lbrin yanda abin yafaru

Yace wanko hannunki kishin fi'da taburmarki kikwanta mubarma gobe tace to

Su MARWAN sun'isa gida ikwan Allah basuci karo da Wanda yatashi agidanba

MARWAN yayi lafularsa ya kwanta

Yayinda Amar tunani yacika zuciyarshi yanasan yin wani Abu amma yabar gobe

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI

Washe gari Amar suna karyawa da Hajjiya da yayansa MARWAN Tasamu

Yace kakale in tambaye man tace inajinka sarkin surutu

Yayi dariya yace

Wacece Nafisa a qauyannan. Da sauri MARWAN ya kalle shi

Tace ayya nafisan malam shehu.

Eh inaganin itace

tace

Yarinya qarama abin tausayi

Mahaifiyarta tarasu. Yanzu tana hannun kishiyar mahaifiyarta

Bakaga azaba take gana mataba

Yace ayya Allah yafiddata yaja bakinsa yayi shuru

Hajjiya taqara tsaida idanta akanshi tace

Ai nazata auranta zakacemin zakayi

Da dariya sosae ya kalleta yace haba hajiya inani ina aure yanzu aisaenan da shekara biyu

Tace niko yarannan kunada kae kuwa

Ace sae mutun yazama tsoho sannan zaiyi aure

Yace kinga tsohuwa karki taramin mutane da sassa fannan. Ba'a maganar mace dake yanzu sae kifara maganar aure

Tace eh'din nayi. Aure ai ibadane

Tashi yayi yana cewa brother kasameni waje tsohuwarnan bazata barni ba. Yafice

MARWAN da Amar zaune kofar gidan megarin kakansu

Mutanan qauyan sae kallansu suke cikin sha'awa

Amar yace inasan

rokwa wata alfarma agunka akaro nafarko yace inajinka yace Dan Allah ka Auri yarinyarnan Nafisa

Afurgice ya kalleshi yace

Baka da hankaline Inyi Yaya da ita

Duk duniya kasan Ba matar da nake so kamar Maryam

Kuma da'ita ka'dai nakesan rayuwa

Cikin rashin kulawa tare da ta6e baki Amar

yace wlhi saika aureta Dan tayimin

Yace to tunda tamaka ka aureta yace kasan karatune agabana yanzu. Nidae namaka sha'awar auran yarinyar. MARWAN

Yace bakwa qaunar maryam

Yace kwarai wlhi yayah natsani matarka maryam kwata kwata

gaskiya batayiba kuma wlhi bazan sotaba

Ga makircin tsiya da munafunci karabu da ita kawae

Jikake tauu MARWAN ya wanke Amar da mari yace matar tawa kake cemah munafuka kuma narabu da ita

To wlhi kafuta daga idona

kuma zaban Auri Nafisa Ba

Dan batamin ba

Karamar yarinya kae ka'auretaman nonsense

Amar Wanda yake dafe kuncinsa yasan halin yayansa tas indae akan Maryam ne ka'dan da'aikin shi yace zaidake shi

Allah yasa dae yatsaya amarin

Yace wlhi banji zafin marinnanba nafijin zafin yanda kace baza auri Nafisa Ba

Kuma indae baka aureta bani ba kae

Yace anya kana cikin hankalinka kuwa

Ace muga yarinya sau'daya amma kaburkice.min saina Aureta

Kokulashi baiyiba yabar gun .

MARWAN yabishi da kallo

Aslinsu MARWAN

Mahaifinsu dan Hajjiya da megari shika'dai ne dasu

Allah ya albarkaci dan nasu Abdallahi da dukiya me yawan gaske

suma basu dukagara da dukiyar dannasu Ba

Lukacin Abdallah yaje qaro karatunsa awaje ananne yaga Asma'a 'yar shuwa kyakkyawa ce ajin farko. Soyayya sosae takwallu tsakanisu har takaisu Ga Aure sukayi

Abdallah kasuwanci ya karanta

Suna zama jerin unguwar manya A nasarawa

Sun haifi yara hu'du MARWAN Adamu Amar zainab

MARWAN shine babbah

Mahaifinsu yabasu ilimiba sosae bana wasaba

Adamu shine Wanda megari ya 'dauka yanazaune aqauyan

MARWAN Amar Zainab sune a garin kano gaban iyayansu

MARWAN

Yayi karatunsa a S.SB nursery and primary dake narasarawa

sannan yayi secondary dinsa aqasar England har zuwa jami'a inda yasamu sani akan fata wato likitan fata

Sanda yamusu aiki acan natsawan 5 years sannan suka barshi daqir yadawo kasarsa

Yako samu aiki yanda yakeso

Ya ha'du da Maryam ne agun dinner nan wani abokinsa

Yana ganinta yaga tamasa. har yafurta kalmarso agareta kuma ta amince masa. Dan Ba macan da MARWAN zaice ya naso tace aa

a haka har Aure yashiga tsakaninsu

Maryam babanta me ku'dine. Gata 'yar iyayi

Sam maryam bata da hali Mae kyau

Tunda MARWAN ya Aureta tasan tadace ta Auri mijin nuna sa'a

Dan tayi gamo da mijin datake fatan samu

Sam Amar da zainab da basa Santa saboda mugun halinta

Tasha Sa MARWAN yazane Zainab haka kawae dan makircinta

Saboda tatsane Su

Sanda Momy tayi dagaske sannan yadena dukan mata 'ya

Taso tashiga tsakanin Amar da MARWAN amma babun yaqi tasiri

Dan Amar qarara yake nuna tsanarshi agunta

Gashi 6 years basu haihuba.

Amar yana jami'a inda yakesan zama 'dan jarida ra'yinshi kenan

Zainab tana J'S 2 a skull

Dadynsu ne yasasu zuwa QAUYE dansu gaisar da iyayaรฑs

ร 

amma badan sunsoba

Shine suka ha'du da Nafisa. Yarinya 'yar 10 years wacce Amar yakesan MARWAN ya aura

๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI ๐Ÿ’—๐Ÿ’“๐Ÿ’—

Koda gari yayi haske

Nafisa tagama wanke wanke har tashare gidan tas

Sannan tahura wuta tasa qatuwar tukunya tadinga ibo ruwa tana zubawa acikin tukunyar

Sanda tatabbatar tagama abinda yazama mata farilla alukacin sannan taje gun babanta tazauna tana mishi hira yana dariya yace

Allah ya albarkaceki Nafisa tace Ameen baba kullun sae kayimin addu'arnan

Yace dole namiki 'yata

Nan sukaji baba Larai tafito tana cewa. Lantana bani ruwa abuta

Lantana dake kofar 'daki fuska duk yawun bacci tace kae Larai ke komae saidae amiki

Tace yakuri bani tace Allah yasani bazan iboba kikira nafisa man

Cikin rashin damuwa da rashin kunyar da 'yarta tayi mata tace Nafisa

Lukacin baba yake cewa to jeki kina zuwa kibata ku'dinta tace to nan tafara kuncu kudin a zalinta. Tashiga mamakin wannan wane irin ku'dine dan batasan dubu 'daya Ba.

Cikin tsoro tafito tana cewa babah gani

Ainan take tatuno da Abinda yafuru tace

Wae jiya kinkwaso managa aljanu

Tace aa fah baqin gidan me garine

Tace to bani ku'dina nasanma zasu baki yazarce talatin da biyar tamiqa mata ku'din

Da sauri tafizze tana cewa wayyo Allah na

Dubu ce

Nata6a ganinta awajan wani

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login