Showing 15001 words to 18000 words out of 20825 words

Chapter 6 - YAR QAUYE KO YAR BIRNI COMPLETE

/>
Yagane maryam yake nufi yace tayi tsiyar

Aminu yayi murmushi yace ma Zakkiya Amarya

Gafah Amaryar marwan tace waw ammafa tazo

Wlhi kallo 'daya namata Santa yashigeni da'alama bazatayi hayaniya Ba

Kamar mery

Yace baruwana karkisa MARWAN ya zuciya yanzu kinsanfah ba'a kushe mery agunsa

Zatayi magana MARWAN yace ya isheki fah

Tace nayi shiru

Nafisa najinsu

Amma hankakinta yafi tafiya gun wata budurwa wacce tasaka ma MARWAN ido

Can budurwar tanufusu tazauna kusa da MARWAN tace

Bazan 6oyema Ba wlhi katafi da imanina kallo 'daya nama naji sanka yashigeni

What Nafisat tace

Taci gaba da cewa

Kinmakara dan arziqin matansa biyune aduniya gwarama kisan Inda dare yamiki Ba MARWAN ka'daiba har Aminu sanda yayi mamakin Nafisa

Matuqar 'daure kai kan MARWAN yakulle

Budurwar tace

Daga gani ke qanwarsa amma sabo dame yasa ina magana dashi zakisa baki

Tace saboda ina kishin yamiki magana bansan kiji maryarshi

Shiyasa nayi saurin tarar nunfashinki

Sannan kuma niba qanwarshi bace kamar yanda kika 'dauka ni matarsa CE tabiyu dan haka tun muna mu biyar kibarnan gun Cikin mutunci

Budurwar takalli MARWAN wae haka

Ga mamakin Aminu da Nafisat sae MARWAN yace

Kwarae na mijin mace biyune aduniyar nan plx kiyi hakuri

Nan budurwar tatashi tatafi

Ahakan mah takaicine Yakama Nafisa meyasa MARWAN yakula budurwar

Shiyasa tayi kicin kicin da fuska

Aminu yace to miye na6acin ran tace

Mae yasa yamata magana

Aminu ya kalli MARWAN yace taka tasameka gana maryam ga nata

Murmushi kawae yayi

Zakkiya tace aini tamata sauqima wlhi danice wata tace tanasanka mari zan fara bata

Ahaka akaci akasha Anji waquqi

Nafisa tayi mamakin yanda akayi 6arin nera kamar basaso

Sunyi hotu sosae da Zakkiya tace tabata number wayarta tace bata da waya

Tace plx MARWAN kasiya mata yace karatu take sai tagama

Tace to inzanyi magana da ita nanemi maryam Aminu yace tab zako kisani

Har aka tashi Nafisa bata dena mamakin bakinba

Kuma bata sakema MARWAN fuskaba

Ko amota bata kalleshi Ba shiko sae satar kallanta yake

ahaka sukaje gida

Sunayin faking maryam nashigowa

Ginin fitowar Nafisa yasa maryam ranta qara 6aci

bayan marwan yafito yace daga gidan uban wah kike banmiki garga'di Ba

Cikin gadara tace sunan Aunty khadija naje ko aibune zuwa gun yayata

Yace kokusa

Amma kikomah gunta

Yitayi kamar zata shiga shashinta.....

Yayi saurin janyota yafalla mata mari

Tashin hankali

Ran mazafah ya6aci

Nan ya kwasheta jikake tim tazube ya'dauketa yawatsar awaje

Yace kika shigarmin gida sae na 6ab6allaki

Topah kodae MARWAN yamanta maryam 'dinshice

Hmmm

Aidaganin haka maryam tasa kuka tasani baqaramin 6ata mishi rai tayiba amma wlhi sae takoma ciki dantasan intasake tatafi bazai waiwayeta tada'di ba

Nan tatashi tashiga ciki duk da megadi yaga yanda komae yafaru baice mata komae Ba tashige

Batasa meshi afaloba dan haka dagudu tayi betroom 'dinta

Sarai yaji shigiwarta barinta kawae yayi

Nafisa ko tsoro ne yakamata wato rashin mutuncin MARWAN bakanta yatsaya ba

Tuni sausayin maryam ya kamata

amma data tuna yanda yake cewa yanasan maryam sae

Tajah tsaki tace can tamatse muku

Washe gari maryam tatashi tayi breakfast tajera danning dan MARWAN yasauko

Amma kokallan wajan baiyiba yafita

sae falan Nafisa

Dan yanzu bayajin zai'iya cin abincin maryam

Yako sami yanda ya keso

Yana Cikin cine Nafisa tafito da murmushi akan fuskarta tayi kyau har tagaji tace

GudMrning yayah yace

Mrning FEENAH

Tace yau baka fito da wuriba yace baccine yasha kaina

Nan tazauna kusa dashi tana kallansa

Yace yadae tace bakomae

Yace fa'didae

Dama inasan zuwa kasune

Yace toh mezaki siya tace qananun Kaya

Yayi shuru

Sanda yagama yatashi yace

Zanba zainab ku'di tasuwo miki tace to amma.....

Ya katseta da cewa

Bazafah kijeba

Jiya kinfita dan haka aa yafice

Mamaki ya kama Nafisa da furucinsa.

Yana fita maryam takira qawarta Habiba awaya

tazae yane mata abinda yafaru

Tace gatanan zuwa

Aiko bata da'deba tazo

Nan sukayo shashin Nafisa

Tana saune tana kallan wani film a M'B'C 2. Sae kaninsu kawae tayi maryam na huci

Tace Aunty sannu da shigowa

Takaici Yakama maryam tace ma Habiba kinga irin munafuncin natako

Habiba tace nifah ina ganin yarinyar nan asiri tayi mishi. Bakince dawowarta ne komae yasauya Ba tace eh wlhi

Da sauri Nafisa takalli Habiba

Tace bansan asiri ba wlhi

Maryam ta maketa tace rufema mutane baki makira angaya miki miyi yana fa'dane

Habiba tace tab akwae aiki sosae agabanki maryam dan saekinyi da gasket

Tace yazanyi

Taja hanunta tace

zomuje

Suka fita

Basu zamae ko inaba sae gadanta

Maryam kamar zatayi kuka tace inajin

Habiba tace wlhi yarinyar nan asiri tamiki dan haka mutafi gun daganinka naga aiki

Maryam tace waye kuma haka

Habiba tace niban sanshiba saeda nata6a raka Amira gunsa wlhi ya'iya aiki baka'dan ba

Tace aiko sae muje kawae

Tace plx maryam kibari sae kinma MARWAN qaryar zuwa wani gu banasan yadinga ta6amin fatarki tace wlhi Habiba bakisan yanda hankalina yake tashe bane kawae muje tace

OK sae muyi sauri dankar ya ankare tace aikam ta'ibi ku'di

Nan suka tafi gun da ganinka naga aiki

Ko ahanyarsu zancan Nafisan suke

Habiba tace bakiga yanda fatarta tagoge ba jikinta gwanin sha'awa wayasani ma ko ciki ne da ita

Gaban maryam yafa'da tace

Idanko hakane wlhi baqamin hauka zanyiba dan wiyarta MARWAN yamata ciki wlhi nasan ganin idona zaidinga nuna mata soyayya dan'akwae shi dasan yara

Habiba taqara karka'da kae tace hmm ai'in soyayya ne da sauqi dan natabbata koroki zaiyi zaice baiga amfanin zamanki ba

Tace zai'aikata hakan kan dan MARWAN bashi da mutunci Sam

Habiba tayi dariya tace ga tsinannan ra'ayi

Ahaka suka dinga shiga daji har sukazo gun bokan

Kallo 'daya maryam tamae tasan yaci sunansa

Yakalleta yabushe da dariya yace tab

Mijinki hatsabibine nagaske

Tace ko

Yace wlhi tunda yama yarinyar kallan farko yaji Santa ya shige shi amma dake soyayyarki tafi fawa acikin zuciyarsa awannan lukacin shiyasa yayima 'dan'awamsa gardama kuma idan kika bari shaquwarsu tafi haka wlhi kinka'de

Dan yarinyar ba qaramin bin bokaye takeba Ba

Tata6a zuwa wajan wani boka daniyar akasheki sae yace mata tauraranki yanada qarfi saitace to ahaukatar dake nan yamata aiki saidae baicikiba saboda qarfin tauraranki

Amma yanzu sunanan suna wani aiki akanki

Hankalin maryam tashe tace kisa kuma da hauka nashiga uku

Habiba tace bakisan mutunba aimugun icene shegiyar yarinya tasan kan mugunta bokan yaqara Sa dariya yace aitafi hakama

Maryam tace yanzu inasan yasaketa sannan ka haukatar da ita yanda bazai qara marmarin santaba sannan kuma yazama nika'daice agabansa

Yace angama

Zakibada dubu 'dari

Nan taciro tabashi

Yace ammafah ahankali aikin zaidinga aiki tace toh

(Allah kaganar da masuyi)

Nafisa ko mamakine yacikata yanda da ranta kuma agabanta aka mata sharrin tayi asiri

Canko taji fitarsu hankalinta yakasa kwanciya akansu karfa suje mata wani abu

Nan tatashi tafara lafula tana roqan Allah yakareta daga dukkan kowane sharri

Wajan 2:pm ko saiga zainab da Kaya niqi niqi

Da sauri Nafisa tatareta tana cewa sannufah 'yar uwa nasa ansaki aiki

Tace la bakomae kiduba kigani ko zasu miki

Nan tafara dubawa

Baqamin murna tayiba dan ko ita taje bazata za6o masu kyau irinsu ba

Tadafa musu abinci sukaci sukayi nak

Sukayi hirar Su cikin nisha'i

Sannan zainab tamata sallamah tatafi

Badan Nafisa tasobah

Kuma dae dae nan su maryam suka sawo kae

Kokallan Su zainab batayiba tahucce Su

Habiba tace wannan Ba qanwar MARWAN bace zainab maryam tace

Itace muna fukar yarinya ba

Ita da Amar basan wayafi munafunci ba

Falan Nafisa sukayi

Maryam tazuba mata ido tace sannu da dawowa Aunty

Takaici baqin ciki yakama maryam tace kae mutun mugun ice

Jibeki qarama dake harkinsan zuwa gun bokaye shegiya munafuka matsiya ciya wlhi duk abinki baki'isa kikasheni ba tsinanniya

Cikin tsoro Nafisa tace Aunty kisafah kikace

Tace eh shinace bakinje gun boka akan akasheniba harda cewa ahaukatani

Shegiya kezaki fara haukacewa baniba

Tace wlhi banta6a zuwa wajan bokaba narantse miki ko hanyar bansani bah

Maryam takalli Habiba tace wlhi wannan yarinyar baqaramar 'yar iska bace

Habiba tace aini banta6a ganin 'yar rainin hankali kamarta ba

Gsky maryam sae kinyi da gaske dan kinha'du da makira

Tsanarta taqara kama maryam takalleta jitake kamar tashaqeta tamutu

Nafisa tace Allah kiyarda dani Aunty marya.....

Gauuu maryam tagaura mata mari

Sosae Marin yashiga Nafisa tafara kuka

Ganin haka maryam tarufeta da duka Habiba na dariya

Sanda tama Nafisa dukan tsiya sannan Habiba taja hannunta zuwa part 'dinta can betroom suka zube

Suka fara aikata masha'arsu 😒😔😞 hankalinsu kwance

Baqamin duka maryam tayima Nafisa Ba dan harta kasa tashi

Cikin ikwan Allah MARWAN yazo gidan 'daukar wasu takaddu dama 'dakin Nafisan yamanta

Topah

Idanshi kan Nafisa hankalinsa tashe ya jegareta yana tanbayarta meyasa meta duk bakinta afashe gata kwance takasa Mae magana

Cak ya'dauketa yakaita motarsa yanufi 'dakin maryam

Har yakae 'kofar falan nata sae kuma yafasa yakoma mota

Duk aburkice yake yakira abokin aikinsa Dr ummar cewa gashinan da mara lpy

ahaka suka isa asibitin da yake

Bayan wasu daqiqu

Dr umar yafito yace duka taci bana wasaba amma bakomae

inban da bakinta da yafashe

Zuwa ajima zata warware

MARWAN yajah tsaki yace to waye zae mata dukannan

Dr ummar yace kadaeyi tunani

Sanda 5 da rabi tayi dae dae tashin MARWAN yashiga 'dakin da Nafisa take

Garau ta warware saidae kunburin bakinta ya zauna kusa da ita

Yace waya miki wannan dukan tace

Aunty maryam wae naje gun boka nace ya kasheta ya haukatata

Yayi shuru ganin shurun da yayi

Tafashe da kuka tace wlhi Allah yayah bansan wajan boka ba

Ya qura mata ido

Yace

Kinsan abinda natsana tace aa yace kuka

Nan tayi shuru

Yaci gaba

Yanzu jikin naki yamiki dae dae ta'daga mae kae

Yace gud to sauko mutafi

Nan tatashi sufito

Shiyabu'de mata qofar motar tashiga yajasu

Ahanya yace am zaki iya min girki kowa tace eh yace yauwa my FEENAH

Yanzu akwae abinda kike sha'awa tace aa

Ya galla mata harara tace umm to abarba da ayaba

Yace OK

Wajan fruit yayi

Yasiya mata da 'dan dama sannan yasiya musu

Suka nufu gidan

Sanda ya tabbatar tazauna sannan yayi part 'din maryam

Lukacin tuni Habiba tatafi

Yasameta tana bacci

Yatasheta yace akan wane dalili zaki daki 'yar mutane

Tace oho kazo ka rama matane Cikin takaici yace eh

Tace to'ai banga kafara bah

Ya girgiza kae

Tabbas inyabiye ta maryam toko kullun saiya jibgeta dan bazata ta6a iya gyara harshenta wajan magana da shiba

Yajah tsaki yashige room 'dinsa

Itama taja tsaki tace munafuki kawae 'dan rainin hankali kazo kanata min da'din bakin bana santa kenake so ashe duk qaryane

Takuma yin tsaki

Nan tunani yazo mata kodae aikin bokan yafara aikine

Dan tasan da yaga dama falleta da mari zaiyi

Bayan Nafisat tayi sallar 'isha'i ta addu'o'inta

Tayi wakanka sannan tajerama MARWAN abincinsa. Taje takwanta

Xuwa can ya shigo

Zamah yayi yacika cikinsa dam

Sannan yashiga betroom 'din ya haska fuskata da wayarshi ta runtse ido yace

Tnx my FEENAH sannu ko tace um hum

Yace gud9nt tace yah 9nt

Yafita tabishi da kallo

💗💓💗

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI 💗💓💗

Aha rayuwar taci gaba da tafiya

Yayinda maryam take zargin Nafisa sosae

Ita kuma tadage

Da tsafta da iya girki kissa

Ayanzu MARWAN yanasan kasancewa 'dakin Nafisa fiye da maryam

Ana Cikin haka hutun Nafisa yaqare

Amar ya maidata skull

Baqamin da'di Halima tajiba dataga Amar

Shiko MARWAN hankalinsa baitashi tashiba saida Nafisa tatakoma koma skull

Nan hankalinsa yatashi dan yasaba da abincinta tare da qamshin turaranta

Kamar yau yatashi yagama shirinsa

Adole maryam tayi qoqari tajera Mae breakfast

Yazo yazauna kawae yana kallan dankalin da kwan tace my luv

(Dake 'yan soyayyan sunda wo tunda Nafisa batanan)

Yakalleta

Tace kaciman

Yace hmm kinsan Allah bazan iyaba Ciba

Dan qarnin da yakeyi

Tace haba my honey meyasa kakemin hakane dan ba Nafisa bace tayi

Yace gsky Nafisa tafiki iyawa inta dawo kije kawae takoya miki

Tace aiko sae dae inmutu ban koyaba

Yatashi yana 'daukar keey 'dinshi da wayarshi tare da laptop 'dinshi yana cewa shikenan ai sae kici kayanki gsky nayi missing FEENAH ba'dan ka'danba

Tace kaje ka'daukota man yace

Ai nayi tunanin haka sae kuma nalura da tanasan karatun shiyasa nabarta

Baqin ciki Yakama maryam wannda har yahanata magana tana kallansa yafita

Haka take kasan cewa Ku San kullun

💗💓💗

Nafisa CE da Su Saudat suna hira

SafiYYa tace shegyan Mae English yasani agaba

Saudat tace kidage da karatu kigani bazai kulakiba

Nafisa tace kinsanfah shi yafisan Masu dagewa

SafiYYa tace hmm 'Dan liskane kawae amma ai ina dagewa kunsani

Halima tace Dan Allah kudinga tayani da addu'a

Saudat tace wani abune tace

Soyayyar Amar da'da camkata take

SafiYYa tace dan Allah kirabu da mutane dawani Amar

Tayi saurin wato ido

Tace wlhi bazan rabu da zancan shiba Sam

Bakiga yanda ranar nagan shi ba wlhi baqamin farin ciki nayiba

Saudat tayi dariya tace har'ila yau bazan dena miki dariya ba amma gsky ina miki kyakkyawar addu'a

Nafisa tace karkidamu sis komae zaizo da sauqi ammafah sae kinyin hakuri

Tace ba damuwa inadae kince baida mata tace kwarae tace anwucce

Karatu sosae Su Nafisa keyi bana wasaba amma soyayya na wahalar da mutun 2 acikinsu

Nafisa da Halima

Halima tayi nisa akan San Amar sosae damuwarta yasota

TotaYaya hakan zae faru bayan Amar bae San da zamanta ba

Suna kwance

Wata senior Su Amina tashigo tace wacece Nafisa tace gani tace ana nemanki

Nan tabita tana Addu'ar Allah yasa lpy

Koda taje

Shubaga bata waya yayi yace yayankine yakesan magana dake

Sae kijira yakira

Tace to dan tasamu nutsuwa

tunaninta Amar ne amma sae taji muryar MARWAN tace

Barka da yammaci yayah Cikin san yayyiyar murya yace

Barka ya kk da karatu

Tace lpy lau

Yace gud

Tace ya Su momy da zainab Amar Aunty maryam yace lau 'dinsu kinsan

Meye tace

Tace aa

Yace wlhi hankalina atashe yake

Tace Allah yasa lpy

Yace inafah nakasa cin abincin kowa anya ba canja miki skull zanyiba

Cikin sauri tace aa yayah inajin da'din wannan yace hmm

Zanyi tunani

Tace plx Dan Allah kar tunaninka yasa kacireni

Yace kinsan Allah yanda nakeji yanzu kamar naje na'daukeki haka nakeji

Cikin shagwa6a

Tace kayi hakuri yayah aina kusa zuwa hutu

Yace Saifah nayi tunani yakashe wayan

MARWAN da gaske yake San cire Nafisa

Ita kowa tasa aranta wato 'yar aiki yakesan tazamah agidanshi ko lallema yaraina mata hankali itafa yanzu tagirma tasan hankalin kanta tajah tsaki

Taba shugaba wayarshi tafita

Da sanyin jiki tashiga 'dakin nasu Saudat tace lpy dae ko

Tace eh Amar ne yakirani mugaisa

Karab halima tace yana ina

tace awayane fah

Tace amma ke akwae 'yar iska kinsani shine bamu tafi tareba

Saudat tace kefah Halima akan Amar zaucewa kike amma banda haka yaushe tasan shine yakira

Nafisa tace barta kawae

Halima taja tsaki dacewa gsky naji haushi

SafiYYa ta kalli Halima yanda taga ta 6atarar shine yasata fashewa da dariya

Tace kae duniya

Gsky sonah wahalar dake Halima

Saudat tace aikam

Nafisat tace to nidae yi hakuri

Halima ta dallah mata harara tace yahucce

Hararar taba Nafisa dariya

Cikin darefah Nafisa takasa bacci

Dan tasan tsaf halin MARWAN zae iya rabata da skull 'din gashi kuma ayanzu ba abinda takeso kamar skull din idanfah aka cire sanshi

Ahaka sati tayi amma bataji motsin MARWAN ba hakan yasa tasamu sukuni

Zaune suke suna bitar karatu dan exam suke

Halima tace

Ni wlhi har nagaji da karatun SafiYYa tace kekoni Saudat tace

Ai rashin gajiya sae Nafisat kallifah yanda taqurama book ido

SafiYYa tace ko iftawa batayi

Tayi murmushi tace yazanyi inasan karaci gabah

Ahaka suka gama exam 'din steel yanzuma direban su Halima yazo 'daukarta amma taqi tafiya wae sae taga Amar tuni Su Saudat sukatafi

Nafisa tayi dariya tace yanzu inkuma ya MARWAN ne yaqara zuwafah tace

Plx kidena min fatan tsiya

Tace nadena 'yar soyayya

Tace wae nikam Nafisa baki ta6ayin soyayya bane dan tunda muke hira ban ta6ajin kinkira sunan saurayinki bah

Tace ayya aiko ninasan soyayya tunda tana wahalar dani

Halima tagyara zama tace kina nufin so yana wahalar dake kamar yanda yake wahalar dani

Tayi murmushi tace

Ai wlhi nawa yafi naki

Tace kae qaryane

Nafisa ta kalleta sosae tace hmm nifah inada miji matar aurece ni...

Dariya takama halimah tace wlhi rainin hankalinki Nafisa yana ban mamaki yanzu kee matar aurece

Nafisa Zatayi magana kenan Amar ya tsaya da motarsa

Ahankali Halima tagyara nutsuwarta tare da kafe Amar da ido yafito fuskarshi 'dauke da murmushi

Da sauri Nafisa taje gunshi tana cewa wlcm my brother

Yace yakk tace lpy lau

Yace to madalla sae mutafi ko tace gafah babbar qawata Halima kullun ina bata lbrinka shinefah tace yaukam sae taga ambar yamaeda kallansa kanta yace toh sannunki da fatan zaki kirani Amar

ba ambar ba. Cikin kunya Halima tace

Aikam

Yace to zamu gudu mubarki tace to Allah yakare ka

Ya'dan tsaida idanshi akanta yace Ameen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login