Showing 18001 words to 20825 words out of 20825 words

Chapter 7 - YAR QAUYE KO YAR BIRNI COMPLETE

/>
Nafisa tace shika'daiko tace no hardake

Tace yaudae za'ayi kwanan farin ciki

Cikin kissa Halima takalli Amar tace dan Allah zan'iya samun number naka dan inasan midinga magana da Nafisa

Yace o ai gidanmu ba'daya ba.

Nafisa tayi saurin cewa haba kabata man inasan magana da ita in minkomah gida yace nufinki inta nemi magana dake nakawo miki gida.

Ta'daga mae kae yace kae

Auntynmu kinasan sani aiki kenan tace eh

Idan kuma kaqi kawomin ingayaka da ya MARWAN yace

Abin bae kaiga hakaba yakalli Halima yace to 070 tace bara nakar6i waya nan takar6i wayan direbansu yasaka mata number yabata Cikin farin ciki tamusu sallamah sukabar skull din atare Nafisa na godiya Ga Allah da basirar Amar ta'dauke dan tayi tunanin ko zaice to yabata number ya MARWAN man

Agajiye sukazo gida kantafita amotar MARWAN yakira wayan Amar ya'dauka yace Mae kundawo yace eh yanzu mah tsayuwar motata kenan

Yace gud tnx brother yace u wlcm ya kashe wayan yakalli Nafisa yace kin hargitsa yayah fah

Tafita tana cewa sharridae

Yayi murmushi yaja motarsa

Dama Nafisat tayi tunanin ganin "dakinta ahar gitse

Nan tashiga gyara

Sanda tagama tsaf tashiga kitchen dan ha'da abinci

Girki tayi mekyau da tsari tashirya adanning

Wanka tayi tasa wani les 'dinta wanda yaji 'dinki mae kyau Riga da siket ne yazauna ajikinta sosae

Tafeshe jikinta da turare tare da 'dakinta

Bata buqatar ace tayi kyau dan ita kanta tasan tayi kyau

Part din maryam tanufah

Cikin nutsuwa tayi sallamah tare da shiga.

Wani qaurine yata reta ba kowah a falan gashi duk datti

Tace Aunty maryam

Taji shuru taqara cewa Aunty maryam nanma shuru

Gye fanta taduba taga tsintsiya ta'dauka tashare falan tas steel bata dena jin qaurin ba taba'de kitchen mezata gani

Abinci maryam ta'dora yadaho har yagaji yaqone

Tayi saurin kashe gas 'din tare da bu'de window

dayi saurin fita dan kar qaurin yana'de jikinta

Agyefan kujera ta'dan zauna tana jiran qaurin yafita tagyara mata kitchen 'din dan shi ba'ama

magana

MARWAN ne yashigo

Tayi saurin durkusawa tace sannu da zuwa yayah yace yauwa na shiga part dinki naga bakinan Ashe kinanan tace eh nazo gayar da Aunty maryam ne amma ban jitaba

Yaja tsaki yace wannan kuma qaurin miye tace abinci ne ta'dora yaqone shine nasauke

Yace shine kika zauna sae yashige jikinki tace aa zan gyara kitchen din ne

Yashige betroom dinsa.

Takaici

Maryam ce da Habiba 'dare 'dare agadan shi suna bacci hankali kwance duk bakayan kirki ajikinsu yakawar da kallanshi daga kan Habiba dan gujewa haramun yafito

Ya ya shiga kicin'din da sauri yafito yace jeki zanyi

Tace haba yayah bazan ta6a yafemah kaina bah idan nabarka kayi

Kamar anjefuta tafito maryam kenan

Tace sannu honey yanzu kadawo

Ya dalla mata harara yace kifitar da qawarki daga room tun kafin inci ubanku

Tawaro ido tace ubanmu fah kac......

Kafin taqarasa ya falleta da mari jikake tassss

Ba maryam ba hatta Nafisa wacce ba ita akama maraba

Saurin dafe kuncinta tayi tare da Jabaya

Itama Habiba abinda yatasheta kenan tafito tana cewa lpy mery.....

Ganin MARWAN yasata saurin komawa dan ba'abinda ba'agani ajikinta

Sa kayanta tayi cikin sauri amma takasa fitowa

Maryam ko hannunta dafe da kunci tashiga tunanin kodae ya gansune

Dan sanda suka sheqe ayarsu bacci yayi awan gaba da su

Marin Sam bae dameta ba tafi damuwa da Allah yasa bae Ga abinda sukeyiba dan insuna wannan halin manta kansu suke

Yajah tsaki yabar gidan

Jin fitarsa yasa Habiba tafito tana kallan maryam da Nafisa tace mery Allah yasa bae gammu ba

Tace nima tunanin da nake kenan

Habiba tamae da kallanta ga Nafisa tace kodae wannan shegiyar ce tayi kissar da yasa shi dawowa

Maryam takalli Nafisan tace matsiyaciya ba ilan itace. Wae uban mae ma ya kawoki 'dakina tace kiyi hakuri Aunty gae dake nazo tace

Wae ke wata masiface dake Nafisa dole sae kinzo gareni gae suwar dolece

Tace kiyi hakuri

Tace fitanmin anan kanna karya....

Kanta qarasa Nafisa tafice

Habiba tace kae yarinyar nan akwae shegiya tace

Niba wannan Ba damuwata MARWAN

Tace kirashi

Tace kona kira shi bazai 'dauka bah

Tace tashin hankali

Nidae bari intafi duk yanda akayi kya kirani

Tace to

Nan Habiba tasa qafah tafice abinta tabar maryam da damuwa

Nafisa ko tsoran MARWAN ne yaqara shigarta

Sae bayan sallar isha'i

MARWAN yashigo gidan

Yayi mamakin yanda yaga part din maryam tsaf dashi yaleqa kitchen nanma tsaf bae gama mamaki bah sanda yashiga room dinsa shima tsaf dashi abinda yafi masa da'di sae yanda yaga tacanja zanin gadan gadan.

yashiga wanka

Sannda yagama shirin kwanciya tare dasa turaran shi

Sannan ya shiga room dinta gyafan gado yaganta taci kwaliya

Karan farko da maryam tafara durkusa mishi tace

Kayima Allah da manzansa kayi hakuri wlhi bazan qaraba yace bakyaji wlhi sonawa zance kidena kaimin kowa 'dakina

Tace sorry honey yace

Nidae kika qara kuskuran shigarmin 'daki da wata wlhi zamu sami matsala babbah dake

Sauke ajiyar zuciya tayi tace insha Allah hakan bazata qara faruwa bah

(Allah sarki mata da miji)

Yace OK bari inje gun FEENAH dan yunwa nakeji tace namaka fah abinci yace

Zance kike kinsan dae bazan Ciba tunda FEENAH tadawo gsky nayi missing kirkinta

Haushi da baqin ciki Yakama amma da tatuna kartaje garin kishi taqara Jan gwaloshi tace OK

Part din Nafisa yashiga lukacin tana kwance kan kujera kallo take hankali kwance

Har yashigo bata saniba dan kallon yatafi da imaninta

Ya zauna gyefan ta

Nan ta'ankare dashi yace

Yau kuma kallo kike ina karatun tace yau ina hutu

Yace OK yanzu dae bani abinci na tace gashican a dannig yace o sorry hankalina ne yayi nan namanta da inda yake

kinyi kyaufah

Takalli kanta top ce da mini siket ne ajikinta

Cikin sanyin murya tace Allah

Yatashi yace Sa wasa

Tace tnx

Baqamin da'di yajiba da yakecin abincin yace plx my FEENAH karkiyi tunanin hanani abincinki dan Allah tace

Yama zanyi da abincin yayah

Kasanifah cinka shine farin cikina shine zaisa naqara dagyewa wajan yima kaloli Masu qaya tarwa

Idan har bakaci ba wlhi hannuna bazasu jure yinshi bah

Danko nayi bawanda zaiji da'dinshi

Maganar tamishi tada'di sosai Dan sanda tafayimci hakan yace

Allah ya barmin ke tace Ameen yayana

Amma fah kamar kayi mantuwa yace tame

Tace nasan Aunty maryam CE tadace da wannan kalmar baniba dan nasan baka sona

Taqara she maganar Cikin sanyin murya kamar zatayi kuka

Shuru yayi sanda yagama cika tunbinsa yakora da jus din gwaiba

sannan yatashi ahankali yazo yazauna gefanta Yakama fuskarta yamata kiss💋

Abaki ya zame 'dan kwalinta kitso yagani guda biyu yace gobe kishirya nakaiki salun

Inasan ganin gashinan dakyau

Tace toh

Yaqara mata kiss yatashi haryakae 'kofah yajuyo yace bazakimin bye bye ba

Ta'daga hannu ta'dan juyasu yace ba'irin wannan bah

Cikin shagwa6a tace to wanne yace zokiga tatashi taje

Ya rungumeta yaqara kissing 'dinta

Cikin wata sanyayyiyar murya yace irin wannan bye 'din nakeso gud9nt yasaketa yafita tare da jamata kofah

Cikin mutuwar jiki sosae ta kashe kayan kallan

Kwan tawa tayi abet 'dinta tana tunaninsa

Tunani take sosae wato har yanzu bazai ce yana san taba

Tayi murmushin takaici tace ahankali dae

Koda MARWAN yakoma 'dakin maryam da muguwar sha'awa ya koma

Tagumi yasa mae ta tayi

Ya miqar da ita tsaya yarun gumeta yace my luv ina Cikin halin buqata tace nima ahannu nake honey

Nan suka fa'da duniyar ma'aurata

Koda suka samu nutsuwa MARWAN tunani yafa'da wae meyasa baya samun cikakkiyar nutsuwa da gamsuwa ne

Washe gari bayan yagama shirinsa yayi breakfast dinshi gun Nafisa yace tashirya zuwa 4 zae dawo yakaeta salun

Tace to

4 nayiko ya dawo suka tafi

Amma yagayama maryan tayita masifah ita bata gane yanda yake yawan shige mata bah

Shareta yayi

Xeee salun ya kaita sun'iya wanke sosae can baya da yana kae maryam

Bayan angama yabiya ku'din suka nufu gida

Amotar ne Nafisa tace

Dan Allah inasan inje QAUYE

Yace kae kibari wani hutun mana tace

Plx yahyanah Dan Allah

Yace yaushe kikesan tafiyar tace ko gobe

Yace Allah ya kaimu

Cikin murna tace tnx yahyanah nagode

Yanda yaga farin cikinta sae yaji da'di

Gidan Momy taga yawucce dasu

Nanma tayi murna.

Tsaf MARWAN ya lura Nafisa nada San yawo

Yanako yin farking tafuta yace FEENAH........

Tasaya cak.

Saida yafito yace

Kirage zumu'di

Taturo baki tace dan kae kana ganin Momy kullun yace haka kikace tace eh

Yace zaki gani inna qara kawoki

Da sauri tace am sorry yahyanah dan Allah kayi hakuri ya matso gab da ita yace na hakura amma saidae duk randa mukazo tare zamu dinga shiga tace nayarda

Ya miqa mata hannun shi

Bata gane mae yake nufiba shiyasa tatsaya kallan shi

Yace bani hanunki mushiga tunyanzu doka zata fara aiki

Yanzu tagane tace kunya bazata barni inshiga hannuna saqale da nakaba

Yace OK sae mukomah. Tawaro ido😳

Tace mukomah

Yashige motar

Ganin da gaske yakefah

Shiya tayi sauri zura kanta motar tace dan Allah yahyanah kafito wlhi zan baka hannun

Yace nafasa tace dan Allah fah

Yakalleta kalan kuka tayi

Yafito.....

Amar ne yafito daga ciki.

Yace sannu da zuwa yayah

MARWAN yace yauwa brothe ya kalli Nafisa yace kaga Auntynmu

Tace yakk

Yace lau 'dina kefah tace nima haka

Yace kash nayi mantuwa zai koma ciki yace muzo shiga man da sauri tayi kamar zata bishi

MARWAN ya watsa mata harara

Cak tatsaya tace jeka

Yace oho wato da mijinki zaki shigo

Tace ina ruwanka

Yace kuma fah

Ya shigewar Sa

MARWAN Yakama hannunta suka shiga

Momyce afalan duk sae kunya takamata tafara ko'karin kwace hannunta

Ba qaramin da'di Momy tajiba ganinsu haka Cikin murmushi tace

Kidena jin kunyata Nafisa indae MARWAN ne yafi haka

Shiko MARWAN yayi hakane saboda kauda zargin da Momy tafara masa akan Nafisan

Daqar ya sake mata hannun

Taje kusa da momyn tace barka da yamma ina wuni

Tace barka lpy lau 'Yata ya karatu tace lpy munatayi tace

Yauwa kidage gabah zakiga amfaninshi kinji. Tace to

MARWAN yazauna yana cewa wato Momy FEENAH kika sani ko

Tace eh

Yace shikenan ina dady tace yana ciki wanka yashiga ila yafito

Yace to bari induba shi ko yafiton tace to

Amar yafito yace

Yauwa

Auntynmu

Wannan qawar taki

Takirani ba'adadi wae tanasan magana dake

Nafisa tagane Halima yake nufi

Jamila ce tazo ta'ajiye mata kayan fruit

Tace yanzu ina fita zakayi yace eh amma bari inba yayah numberr ta kinki shikenan

Nafisa tarasa mezatace

Yaci gaba.

Yana ina Momy

Tace ya shiga gun dadyn Ku

Yace o ni sauri nake bari inje ina ba yanzu zaku tafiba Nafisa tayi saurin cewa eh. Ok to sae nadawo Momy tace Allah yakare yafita

Nafisa tace Momy ina zainab ne tace tana ciki tana bacci

Tashi tayi tanufi 'dakinta

Momy tabita da kallo itadae Allah yasaka mata son Nafisa tanasan yarinyar

Nafisat ta'daka mah Zainab duka

Cikin magagi tatashi

Ganin Nafisa yasata murmushi tace lallene Auntynmu

Tace kitashi ana kiran magrib tace kekinyine

Tace ina fashi

Tace qaryane ninasan wannan kyau da kikayi Cikin mune qunshe acikinki

Tayi murmushi tace

Kekika sani niban saniba

Tace rufani Ki sayani. Nidabanyi aure ba kice ninasani

Tace zakiyine ai ina saurayin naki

Tace hmmm Aliyu yananan ina gwarashi wae lalle inyarda yaturo iyayansa nikuma gaskiya sae magana karatu

Nafisa tace hala bakisan shi

Tace so kae yanzuma mafarkin shi nakeyi kika tasheni wlhi nazata Jamila ce namata masifah

Tace nidae shawata kibarshi yaturo saboda halin rayuwa

Tace gsky qorafinki bae kar6uba.......

Zatayi magana

MARWAN yashigo yana cewa tashi mutafi

Zainab tace sannu da zuwa yayah

Yace sannu auta

Tace ina sae bayan isha zakutafi

Yace no sae wani zuwan

Dae dae nan Nafisa tatashi suka fita falo

Dady tagani tadurku tagae dashi

Cikin kulawa ya amsa

Yace ya karatu tace lpy lau yace to acigaba da qoqari ko

Tace toh

Momy takirata 'dakinta tace

Naji gobe zaki QAUYE KO tace eh

Tace to nabada tsarabata kibasu tana motar mijinki

Tace mungode Momy Allah yasa kah

Tace bakomae ingo wannan maganin da tabata da shinema yanzu

Takar6a sanna tacigaba

Ki dage da ammafani dashi Nafisa karkiyi wasa dashi fah

Tace toh

Sannan kidinga ma mijinki ladabi da biyayya da kula da al'amuransa uwa uba cikinsa

Dan baya wasa da cikinsa kidinga gyara kanki sosae kinji

Tace insha Allah zanyi yanda kikeso tace to shikenan jeki kar yagaji da jira kinsan halin shi

Nan tafito tana mata sallama

Sanda tashiga motar yana danna waya zainab tace Allah yakiyaye hanya Auntynmu kigae damin da Hajjiyan megari da kowa

Tace to nagode 'yar Uwa

Yaja motar

Yaudae maryam bata fitobah

Adaran Nafisa ta'dama MARWAN abinci

Yaci yaqoshi steel sanda ya rungumeta tare da kissing dinta sannan yatafi

Washe gari bayan tagama breakfast tashirya kayanta tsaf

Ta zauna jiran MARWAN

Canko ya shigo tagae dashi

Yace harkinyi shiri tace eh yace to nacanja ra'ayi sae gata

Ai batasan lukacin da hawaye yazubo mata Ba

Cikin kukan shagwa6a tace dan Allah dan annabi Muhammad kabarni yayah

Bae kulataba sanda yagama cika cikinsa yazo yamiqar da ita

Yace am sorry nasaki kuka ko

Cikin shagwa6a taturo baki gaba tare da kalar tausayi tace dan Allah yahyanah ra'ayin naka yadawo

Gabaki 'daya MARWAN yarikice dan shagwa6arta jefashi take acikin wani hali. Yarasa dalilin da yasa ayanzu yakesan kasan ciwarshi da Nafisa yasani sarae zuciyarshi baqamin bugawa takeba idan ya rungumeta duk sha'awarshi tashi takeyi

Ganin da Nafisa tayi yashiga duniyar tunani shiyasa ta cigaba tacewa to yahyanah nasan akwae dalilin daya sakaka fa'din hakan naha'kura Allah yanuna mana gatan.

Saiji tayi yacafki bakinta Yana sha kamar yasamu sweet tare da rungumarta

Sanda yayi mata mak



💯 kiss💋 Mae janyo sha'awa Cikin second qalilan sannan yace karki hakura my FEENAH wasa nake miki

Kasa magana tayi saboda gabaki 'daya jikinta yagama mutuwa jitayi kawae tazube mishi jikinta gabaki 'daya

Sauke numfashi yayi kidansa jawur yace

Ina buqatar kusantar kiiiiiiiiiii

Ahankali qarfin jikinta ya'danzo taraba jikinta da nashi tace

Kayima Aunty maryam alqawarin bazaka kusanceni bah yahyanah

Tana fa'din haka tayi betroom dinta

Jirine yanemi ibarshi yazube kan kujera

Tunani yashiga ya'akayi Nafisa tasan wannan furucin nashi

Shikam yashiga uku

Tabbas santa yashige yazaiyi

Daqer yasamu nutsuwar shi ta'danzo

Yayi part din maryam

Tana zaune akan kan gyefan gado

Kallo 'daya tamishi gabanta yafa'da

Tamiqe taqare mishi kallo tace karka kuskura kazo gareni

Kalle rainin hankalinnaka yawucce yanda nake tunani

Wlhi kagana samuna MARWAN wawiya kamae dani

Ranar bayan kafito daga 'dakin Nafisa kazomin da buqatar ka

Haka jiya da dare kazomin Cikin mummunar buqata

Yanzu kuma kallo 'daya Mae hankali zaima yagane fitinarka qiri qiri

Na lura buqatar yarinyarnan kake ruwa ajallo duk qoqarin da nakeyi akanka baka gani

Wlhi idan har ka kusanci Nafisa aurena dakae yaqare dan kaji bazai yuhu kayi taraiya dani sannan kayi da wataba

Duk surutun da maryam take yanajinta kuma yana kallanta

Shidae ayanzu mace yake buqata

Dan haka da sauri yafizzota jikinshi

Yafara rabata da kayanta kukane yazu mata

Amma bayanda zatayi tunda tariga tashiga hannunsa tasan bazata iya kwatar kantaba

Ahaka yayi yanda yakeso da ita

Sanda yasamu nutsuwa yabarta bae ce mata qalaba

Yayi wanka tare da canja kayanshi yace mata

Ninatafi QAUYE tace QAUYE yinmae

Yace zankae FEENAH dan tada'de bataje bah

Yafita

Koda yashiga betroom din Nafisan ganinta yayi takifa kanta akan gwiwarta yayi saurin numtse ido

Yace tashi mutafi

Ta'dago kannata tace

Kahakura intafin yace yazanyi da zuciyata

Nantata suka fice

Saejin tashin motarsu maryam tayi

Aiko kuka ya kubce mata Cikin tashin hankali takira Habiba awaya

Tace aikin banza wlhi aikin bokan nan bayaci

Habiba tace meyafaru

Tace komae mah yafaru tace

a a a to😳 ganinan zuwa

ℍᗅႮՏᗅ ℕᝪᏉℰℒՏ ՏᝪKᝪᝨᝪ:

ᗯℍᗅᝨՏᗅℙℙ ℕᝪ:

07068808039

ᗯℰℬՏⅈᝨℰ:

ᗅℬⅅႮℒℳKⅈℬᗅℬ.ℍℰᝣᗅᝨ.ℂᝪℳ

Muha'du a part 2

Rahamat Muh'md Nanene Hajju

07038260028

5
6
7

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login