Showing 12001 words to 15000 words out of 20825 words

Chapter 5 - YAR QAUYE KO YAR BIRNI COMPLETE



Yajah tsaki duk agajiye yake bayajin zae iya wani gyara yanzu

Shiyasa yafito daniyar zuwa gidan Momy

Karab idanshi yakai kan part 'din Nafisa

Nan zuciyarshi tabashi yashiga.

Yako shiga.....

Wani kamshi yaduki hancinsa yaqarema 'dakin kallo ko'ina tsaf tas

Yaduba toilet

Nanma tsaf yaganshi

Nanko yatu6e yashiga wanka

Tofah tundaga ranar yamayar 'dakin Nafisa 'dakin harkarshi idan yagama abinda zaeyi sae ya gyara

Sam maryam bata damuba. tunaninta ai Nafisa batanan

To yauma dan yana saurine shiyasa bae tsaya gyara waba

Da Nafisa taga haka

Nan tahau gyara tana tunanin ko maryamce takawo bakinta falan

Sanda tatabbar tagama tsaftace ko ina sannan tanufi kitchen tadafah jalof tazauna taci taqoshi

Sannan tayi wanka

Tasa qananan kaya Threequarter ne ajikinta sae qaramar rigarta mae hannun bureziya ko cibiya bata rufe mataba tafeshe jikinta da turare

Tanufi part 'din maryam



Sallamah tayi akofar amma taji shuru

Dake takudirce aranta sae MARWAN yaga kwaliyarta

Nan tatura kofar MARWAN ne zaune kan kujera ranshi a6ace. Ga falan kaca kaca duk kwalayan datti

Gabanta yafa'di. da sauri tajuya dan fita

Yace Mae ya kawoki

Cikin in ina tajuyo tace am um dama nazo gun Aunty maryam ne dan in gae sheta

Shuru yayi kawae yana kallanta tunda daga sama har qasa

Yace batanan

To tace

Har takae kofah yace

Kinyi kyau FEENAH

Sauke ajiyar zuciya tayi tace nagode. Tafita

Tana mae godiya ga Allah tare da'da samun qarfin gwiwa

Bayan fitar Nafisa da minti 3 MARWAN yaja tsaki kallo 'daya zakamae

Katabbatar dacewa qiris yake jira yafashe

Dan yau yanaso yayi maganin maryam akan fitar da takeyi batare da saninsaba kuma tabar mae gida da datti

Canko sae gata

'Kamshin turaran 'dakin Nafisa ne yasata ganewa tadawo taja tsaki

Amma maeeee

gabantane yafa'di da taga motar MARWAN

Cikin sanyin jiki tashiga falan bako sallamah

Tace my honey yaushe kadawo

Yaqare mata kallo tas riga da wandone ajikinta kayandae datafi sawa yace

Daga gidan uban'wa kike tace

Gun Habiba fah naje

Cikin fusata yace

Allah yasa gidanku kikaje tace

Haba MARWAN yakake San zagina yace

Ai zagin kikeso

Sanin halinshi yasata cewa

Nidae bawan nanba kayi hakuri nayi lefi

Bazan qaraba yace

Wlhi kika qara fita batare da saninaba sae namiki abinda harki mutu baza kimantaba.

Tace afuwa wlhi bazan qaraba

Bae kulaba natsawan minti biyar

Can yace banasan ganin dattinnan

Tamarairaice tace yanzufah nadawo honey ya kamata kabarni inhuta yace ko tace kwarai yace

To bara inje 'dakin FEENAH idan kingyara kyakirani

Cikin tashin hankali taje tarungume shi tace aa wlhi zauna yanzu zangyara

Yace wlhi maryam daga yau kika qara barin 'dakinki da datti wlhi fita zanyi inje 'dakin FEENAH dan tafiki tsafta nesa ba kusaba

Cikin fargaba tace Allah bazan qara ba my honey yace to sakeni

Nan tasakeshi yakoma kan kujera yana kallanta tana gyaran

Sanda tagama tsaf

Tazo tazauna gefanshi ya'dan rungumeta tafara kissing 'dinshi nan al'amura suka canja maryam tasan kan MARWAN shiyasa yakejin da'dinta sosae amma kash baya gamsuwa da ita

Bayan Nafisa tadawo 'dakinta tayi alwala tare dayin sallah tabi lafiyar gado

Nanko bacci ya'dauketa

Washe gari da misalin qarfe 8am

Tashe wankanta rigace dae da siket amma yayimata kyau dan siket sisfieces yazauna ajikinta sosae

Ga kalar atanfar mekyau

Breakfast ne agabanta sauri sauri takecin shi.

Dan tanasan zuwa gun MARWAN tatam bayeshi tanasan zuwa gun Momy

Data gama sae ta'dauki turare tafeshe jikinta dashi

Abin mamaki tana niyar fita sae gashi yashigo

Da sauri tadurkusa har qara tace gudMrning yayah

Yanda tafa'da ya'dau hankalinshi yace Mrning how was ur 9nt tace pyn

Yace gud

Tace I wanna go nd bisit Momy

Shuru yamata yanufi TV stand wani agogon shi ya'dauka yace

Go nd pic up ur veil lets go

Da sauri tatashi ta'dauko gyalan nata tafita

Acikin mota tasamae shi yace

Bakije kin gaida Auntynki Ba.

Tajuya tanufi part 'din maryam

Afalo tasameta

Kallo 'daya zaka mata katabbatar da bayi wankaba

Cikin girmamawa Nafisa tace ina kwana

Zuba mata ido kawae maryam tayi dan tuni tunaninta yatafi dan ganin yanda Nafisa taha'du

Cikin wata munafukar murya tace lpy

Nafisa tajuya har takae kofa tajuyo tace aunty zanje gun Momy ne yanzu sae nadawo

Tace badae MARWAN ne zae kaikiba

Tace shine yanama mota

Tashin hankali afurgice tata itako Nafisa tafita

Ashe biyota tayi

Tasa hannu kenan zata bude kofar maryam tamake hannun tare da bangajeta tana cewa

Wlhi bazaki shiga motarnan Ba

MARWAN Wanda yake danna waya ya'dago da kansa ya gansu akansa

Da sauri yafito yace lpy

Tace gallamae harara tace bansaniba. Saboda tsabar munafunci irin naku namaza shine kakesan fita da ita wlhi baka isa'ba yace meyasa kikesan yin abu kamar yarinya gun Momy fah zata lefine dan nakaeta

Tace babbama kowa Dan wlhi inaji ina gani bazaku fita tare Ba

Ranshifah yafara 6aci

Yace to wlhi tare zamu fita

Tace ko

Yamae da kallanshi kan Nafisa yace shiga mota mutafi

Takai hannu zata bu'de murfin kofar........

Ga mamakin Nafisa sae taga har tashiga mortar maryam batayi yinqurin hanataba kuma bata tankaba

Shima yashiga motar yana niyar tayar da'ita sae kawae tasa kuka tare da tafiya falanta da gudu

Cak MARWAN yatsaya yajah tsaki abae yane yace mata matsalane.

Topah 😳

Nan yafita yabita

Ranko Nafisa ya6aci Danji tayi kamar tatashi takomah 'dakinta tafasa tafiyan

Sae dae ta danne.

Shiko yana shiga falan yaganta kan kujera tana kuka

Ya rungumeta yace.

Haba my luv plx kidinga kama girmanki wlhi inkina haka yarinyarnan Zara rainaki.

Tace nifa banasan galinka da ita yace

Yace mekike tsoro tace randa zaka fara Santa kuma kafara kusantarta yace.

Kae habah wannan aisae ke ka'dai

Tace amin alqawari yace nayi.

Tace yauwa

Yace plx kidena damuwa komar zae tafi yanda kikeso tunda zuciyata takice.

Nan yalalla6eta

Sannan yakoma mota.

Kallo 'daya yayima Nafisa ya tabbatar itama tashaqa kuma take jira itama.

Sam sae yaji zuciyarshi. Namishi zafi inhar bae lallashi Ba itama.

Haka suketa tafiya yana satar kallanta

Amma ita kokusa bata kalleshiba

Sam tashare shi

Ga mamakinsa sae yaji yadamu da yanda Nafisa tanuna 6acin ranta

Ahaka suka'isa gidan

Yanako yin faking tafita.

Yabita da kallo

Da sallamah tashiga falan

Zainab najin muryarta tafito da gudu tarungumeta tana cewa sannu da zuwa dama nayi tunanin ganinki yanzu

Nafisa tayi dariya tace Allah sarki nayi kewarki 'yar Uwa

Tace nima haka wlhi

Tace ina Momy tace

Tana ciki gun dady

Tace to muje 'dakinki kafin tafito tace muje

MARWAN nakallansu sae suka bashi sha'awa

Amma yayi mamakin yanda sukesan Nafisa amma suke qin maryam

Nan yashiga gunsu Momy ya gaidasu suka amsa Cikin kulawa

Momy tace dafatan kazomin da Nafisa

Yace wae mae yasa Momy kukafisan FEENAH akan maryam

Tace dukkansu muna sansu

Yace no Momy soyayyar da kuke nunawa FEENAH tafi ta maryam

Tace karka dameni dan Allah

Yace Allah yahuci zuciyarki tare da ita mukazo

Dady baiyi magana Ba

MARWAN yatashi yace ni natafi

Tace zaka biyo tananne ka'dauketa ko direba yakaita

Yace no zan biyo

Suka bishi da addu'a yafita

Nafisa da zainab ne kan gado sunata hira Cikin nisha'di Zainab tace

Kinga yanda kike kyau kuwa kamar ba 'yar qauyan nan mae tallan goroba

Nafisa ta'daka mata duka tace

Nidae matar yayankice yanzu komae zakice kice

Ta kwashe da dariya tace wlhi har maganarki da yanayinki ma yacanja

Cikin shagwa6a tace

ya isheki fah wlhi zan gayaki da Momy

Tace bafah da ya MARWAN kikeba da zakimin shagwa6a

Zatayi magana

Momy tashigo

Dasauri tasauka tadurkusa tace.

Sannu Momy ina kwana tace lpy Nafisa kindawo lpy

Tace lpy lau Momy

Tace gud haka akeso dafatan kina qoqari

Tace inayi

Zainab tace kobatayi zatace tanayi Momy

Nafisa ta harareta tace Allah Momy inayi tace

Barta nasan kinayi

Tace yau momy nizanyi girkin gidannan

Momy tace to ba damuwa Nafisa indae girkine gashinan yana jiranki amma nadare tace to

Momy tafita

Zainab tace kice yau zanci girkin amaryar matar babban yayah

Tace aikonayi bazan baki Ba

Tace kin'isa

Tace zakigani

Tace idan har banciba to sae nasan yanda nayi ya MARWAN ma baiciba

Tace tab mijin nawa zaki hana abincina wlhi baki isaba

Zainab tace Hakka kike dama dazakice mijinki bako kunyata

Tace akan mijina nafi haka

Zainab takama baki.

Tace aranta Allah nagode ma da yarinyarnan take kilewa dan da dukkan alamu zataba maryam wahala

Nafisa tace kinyi shuru tace no mamakinkine ya kamani

Dariya kawae tayi

Girki sosae Nafisa tayi dan towan shinkafa tayi miyan ogun taji bushash shan kifi da naman kaza ga man shanu

Tayi kunun aya

Sannan tadafa kuskus da miyar kwae

Tajera kumae akan dannin

Zainab tace gsky matar babban yayah 'kamshi ya dameni asanmin

Tace to za'a sanmiki amma saikinje kinyimin wanke wanke

Tawaro ido tace tab lallema kin rainani ga Jamila

Tace aiyau nahani Jamila aiki

Tace plx Auntyna temakeni wlhi zan iya miki kuka

Tayi dariya tace to kiyimana

Momy dake jinzu tana karanta jarida tayi murmushi tace

Nafisa karkibata saitayi wanke wanken dama takwana biyu batayiba

Tace yauwa Momy

Zainab batace komae Ba tanufi kitchen 'din danyi

Amma tana zuwa tatarar Ba wanke wanke Ashe tayi da murmushi tafito tanacewa.

To nagama

Nafisa tace to angae sheki zokici

Nan taci tana santi

Momy da dady ma sunyi santi dan dady sae samata albarka yakeyi

Takoji da'di sosae

Nan tada'da godema Jamila aranta dan itace jagaban koya mata komae

Sae gab magriba Amar yashigo

Aiko yacika da murnar ganin Nafisat yace kaga Auntynmu

Tace kaiko

Yace menayi

Tace Allah Amar kadena kirana da Auntynmu

Yayi dariya yace wannan kuma saidae kiyi hakuri dan bazan denaba

Amma yaushe kika iya sunana tace

Dama nacema sae nazama 'yar birni

Yace hakanefah

Amar yayi mamakin yanda akace Nafisa CE tayi girkin gidan

Dan gsky yaci abinci Mae da'di yace kae Auntynmu kodae gidanku kwanona zae dawo

Dariya tayi kawae

Momy takira Nafisa taha'da mata magungunan mata Masu kyau

Dana Sha da madara da na tsarki dana dafawa duk

Tace kitabbatar kuna komawa gida kifara Sha zasu qara miki lpy da 'yanci agun mijinki

Kunya takama Nafisa

Tace kidena jin kunyata ni mahaifiyace agareki

Sae bayan isha'i MARWAN yashigo gidan

Kallo 'daya Nafisa tamae tagane yana tare da gajiya Allah yasa da kwalliyarta

Yace tatashi sutafi

Momy tace da dae kaci abinci zaifiko Dan naga kamae da yunwa atare dakae

Baiyi musu ba zainab tasamae tuwo

Yafaraci idan Nafiisa akanshi tana Addu'ar Allah yasa yayaba

Yakoci sosae yakora da kunun Aya

Yace Momy wayayi tuwannan

tace yaci ace kagane girkin matarka

Yace FEENAH tace ita mana

ya maeda kallanshi kanta da mamakin dama ta'iya girki haka

Da sauri Nafisa ta sunkuyar da kanta

Baice komae ba yatashi yace to zamu tafi

Momy tace Allah ya kaiku lpy suka amsa da Ameen sukafi

Haqiqa sunba kowa sha'awa

Suna Cikin tafiya MARWAN yace kinyi kyau FEENAH

Cikin sanyin murya tace kafiniyin kyau yayah

Wani zirrr yaji tundaga kansa har babban yatsansa na qafah

Yarinyarnan fah tana hargitsashi da muryarta yace aransa

Yadaure yace ko

Tace Allah da gaske naso nafara yabaka amma karigani

Shuru yayi

Can wayarshi tayi qara ya'dauka

Aminu yagani abokinsa

Yace ina hanyar zuwa gida ne

Aminu Yace no bawani abu bane dama inasan intunatar dakaine dan Allah kazo da maryam gobe wajan reception wlhi Zakkiya tanasan taje

MARWAN yace to zatazo Ango kanata wani zumu'din aurannan

yace kae anaku ai abinda kayi yafi haka yakashe

Ya'dan kalli Nafisa

Yace mekikeso nasiya miki tace Ba komae

Yayi faking dae dae inda wajan kayan fruit yasiya yaja motar

Koda MARWAN yayi faking Nafisa tafito

Maryam tagani afarfajiyar gun

Rantako a6ace tawatsa mata harara

Nafisa da tsoro

Tuni tsoro yashigeta tayi saurin cewa sannu da gida aunty maryam

Tace sannu da gidan uwarki

MARWAN yafito yace wae mae yake damunkine

Tawatsa Mae harara

Tace ban saniba

Yace OK yarufe motar yayi part 'dinta

Dama tuni Nafisa tayi shashinta da gudu

Suka barta ita 'daya

Cikin takaici tabi bayan MARWAN

Koda tashiga yana toilet tazauna gefan gado

Bayan ya fito tace

Ai wannan wulaqancine kufita tunsafe sae yanzu zakudawo kuma aikae 5 kake dawowa

Yace am sorry aikine yamin yawa sae bayan isha'i naje gidan

Bu'dar bakinta sae cewa tayi qarya kakeyi

Cikin mamaki yace ninake miki qarya

Tamurgu'da mae baki tace eh

Sae jin saukar mari tayi

Marinko yashigeta

Yace fitar min anan

Tasan halinsa sarae ka'dan da aikinsa ya dakata tuni tafice

Nafisa ko bayanta qara mae

wanka tayi tabi lpyar gado tare da addu'a

Washe gari

Tatashi tashare lungu da sa'ko

Tafeshe da turare

Sannan tayi kitchen

Doya da kwae tayi tare da saidin

Gefe guda kuma tayi Lipton wanda yaji kaninfari da citta

Sannan tajera kan dannin tashiga wanka

Su maryam ma suntashi.

Amma sam taqi kula MARWAN

Shima dake miskilancin nasa yamotsa ko kulata baiyi Ba

Sanda yaga shirinsa tsaf yanufi dannig bakomae yaja tsaki Sam MARWAN baya wasa da cikinsa gashi yanajin yunwa

Yamae da kallansa kanta yace ina breakfast 'dina

Tace banyi ba

Yace dalili

Tace kajegun Nafisa tabaka

Yace OK dama ai tafiki iyawa yafita

Sae kuma yadawo

Yace wlhi kika kuskura kika biyoni gunta ranki idan yayi dubu saiya 6aci yafice

Tabishi da kallan mamaki. Dan ita tace yaje gun Nafisat ne dan tana tunanin bazae iya cin abincinta ba batasan aikin gama yagama Ba

Ahankali yashiga falan idanshi yasauka kan danning

Yazauna yana bu'de doyan

Mae makwan yaji qarni kamar yanda yasaba jin na maryam

Sae yaji qamshi

Nan yafara ci yana mamakin yanda Nafisa ta'iya sarrafa komai

Nafisa ko tana gaban miro tana kwalliya

Faudace dae da'dan man baki sae tafeshe jikinta da turare tafito

Karab suka ha'da ido

Ta durkusa tace

Ina kwana yayah yace lpy lau FEENAH kintashi lpy tace eh yace gud zonan

Taje kujerar kusa dashi tazauna

Yace nacinye miki breakfast ko

Tace aa damafah kainayi ma

Yawatsa mata wani kallo tuni jikinta yamutu yace

Aiko nagade dafatan za'adinga min kullun tace insha Allah

Sanda ya tabbatar yacika tunbinsa sannan yace to FEENAH cikina zae fashe tace yayi hakuri dan Allah karya fashe

Yatashi yana cewa ni natafi

Tace Allah ya kareka yayah yabaka abinda kakeso ya kareka daga sharrin maqiya

Cak yatsaya Dan yaji da'din addu'ar sosae

Yace tnx my luvly FEENAH yafice

Harya shiga motarsa yatuna zae gayama maryam tashirya zuwa reception 'din Aminu anjima yafito

Kuka sosae yasameta tanayi

Nan tausayinta Yakama shi yace

Menene koma tace

Wato MARWAN yanzu har lukaci yazo da zaka fara wolaqantani akan wannan yarinyar

Yace cigaba inajinki

Tace kucaka qazama da ita har ka'iya zuwa kaci abincinta

Yaja tsaki yace banji

Me kikesan fa'daba

Tace sonake kadena shiga sharinta bare har kaci abincinta hira taha'da Ku

Yace tab

Tace miye

Yace kin ibo da zafi

Wlhi bazan iya dena cin abincin FEENAH Sam

Kibarma maganar indena shiga shashinta dan abune wanda bazae yuhuba

Amma namiki alqawarin bazan ta6a yarda santa yashiga zuciyataba bare har in kusan ceta

Tace nashiga uku yanzu bazaka iya dena kukataba

Yace kwarae inadae damuwarki karna sota kuma karna kusan ceta indae wannan ne anhucce shafin

Tace MARWAN

Yace Dan Allah kikwantar da hankalinki bana san yarinyar nan kwata kwata to akan Mae zaki dami kanki plx anjima kishiya muje reception din Aminu

Cikin kuka tace ba'inda zatani

Ok yafice

Nan yaci karo da Nafisa ya hucceta

Tashiga falan da sallama tare da cewa Aunty maryam ina kwana

Cikin fusata tace fitarmin afalo dan ubanki

Ba musu tafice

Tsaf Nafisa taji abinda MARWAN yace

Amma ranta ya6aci da yace baya Santa kwata kwata

Nan tasa aranta sae yasota indae kirsa na aiki

Tana mamakin yanda maryam take nuna kishinta afili

Dan wlhi zata iya rantsewa tafita kishi nesa bakusa Ba

Dan tatsani maryam ba'dan ka'danba

Batasan tararyar MARWAN dakowace mace inhar aure ya halarta garesu



Misalin qarfe 4 MARWAN yanufu gida dan shiryawa reception din Aminu

Koda yazo gidan yatarar maryam batanan ranshi ya6aci amma yasa aransa zai koya mata hankali

Nan yayi wanka yashirya yanufi falan Nafisat

Nan yaganta tana bitar karatu

Yace FEENAH

Tace na'am

Yace tashi kishirya kirakani wanigu

Tace toh

Rasa kayan dazata tayi shiya tazauna gefan gado kawae tana kallan kayan canda yaji shiru yashigo yace yadae tace wanne zansa

Wata atanfa yaza6a mata 'dinkin riga da siket yayi kyau

Tatsaya mutsul mutsul yace kisaman tace to kafita

Yayi murmushinsa

Yafita

nantasa tafeshe jikinta da turare

Koda tafito qura mata ido yayi dan tayi kyau komae najiinta yana baiyana yanda yakeso

Yacije baki

Yace yace muje ko

Nan suka kama hanya

Wajene wanda yatara wayayyun mutane kallo 'daya zaka musu katabbatar sun jiqu da ilimi musamman boko

Aminu yayi mamakin ganin MARWAN da Nafisa yace wannance amaryarmu ko

MARWAN Yace yah

Yace tayi to ina ganinka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login