Showing 6001 words to 9000 words out of 20825 words

Chapter 3 - YAR QAUYE KO YAR BIRNI COMPLETE



Shima yace ayi dashi

Momy tace ai mungama. Yace kundae ganni kunyi shuru wayasani ma ko zancena kokeyi Momy dayi dariya tace wane mu

Dady ya gyara zama yace am MARWAN

Cikin ladabi ya amsa da na'am dady

Yace inasan kasa acigaba da gininka na zoo-roat

Dan yanzu kasan sabuwar rayuwa zaka shiga

yace hakane.

Yace nakira kakanku nace masa kaga ita yarinyar Malam shehu kanaso yacemin har sunyi magana da shi

Dama bayajin da'di shi Malam shehun

Wae hawan jinine ya kwantar dashi

Amma yanzu Cikin ikwan Allah yanzu ya warke

Zaiyi magana saiga Amar yashigo da sallama yana cewa ayya dady Baban Nafisa ya warke

Yace eh

Dada kasan da rashin lafiyan shine yace kwarae

Yace to Allah ya bashi lpy

Cikin Murna Amar yace to dady ayi ayi ayi Auran nan

MARWAN ya watsa mishi harara da sauri yabar gun Momy na dariya

Yace yanzu dae anyanke auranku jumma"ar sama

Dasauri MARWAN yace haba dady yayi wuri ai

Kumafa aikin bazai kammalu alukacinba

Yace baiyi wuriba son Dan yanzu haka QAUYE sunacan suna shirin baki

Momy tayi gyaran marya tace dady (dake haka itama take cemae)

Ni ganina kawae yaha'da matansa awaje 'daya tunda flat biyune agidan inadama kayine shida Amar yace eh

Tace kawae yasakata a'dayan part 'din kaga yayi aikin can gidan Cikin nutsuwa. Yace

Hmmm kinkawo shawara

Amma wajan yananan dakyanshi yafa'da yana kallan MARWAN

Yace aa gsky sae angyara dan duk maryam ta6ata kuma da shiginta aciki

Momy tace to yanzu inkakoma kace takwashe ina dama kagaya mata maganar aura.

Cikin sanyi yace eh.

Dady yace to gobe zanturo abdul-salam ya gyara to MARWAN yace

Baqaramin da'di MARWAN Yajiba lukacin da Momy tace ya ha'da matansa

Dan yasan baqamin yaqi za'ayiba idan maryam taji ita da kishiyarta zasu tare a zooroat

Dan asalin gidanma duk ra'ayinta ne

Kuma nazaman mutun 'yane

Yanzu tunaninsa taza'ayi yagaya mata zaiyi aure

Allah yasani basan aurannan yakeba

Maryam CE tashigo har tazauna gefanshi

Bae saniba dan yayi nisa aduniyar tunani

Tashafa gefan fuskarsa

Ahankali ya ankare da'ita tace.

Tunanin me kakeyi yace bakomae tace banyarda Ba

Yace inatunanin wani abune

Tace gayamin koshi miye yanzu zan maka maganin shi yace

Promise tace yah

Yace aure aka 'dauramin da wata 'YAR QAUYEN MU

Tace what mekace.

Yace yanda kikaji nima haka naji

Dan haka part 'dincan da kikasa tarkacanki zaki kwashe akawota ciki

MARWAN yace hakanne dan awucce gurin gabaki 'daya

Dan yasan inyace mata satin sama za'ayi auran toba shakka saita hanashi auran

Ai Cikin razana tatashi tace wae mekake cewane MARWAN kana nufin kayi Aure

Yace Ammin bah

Tace oho qiyayyar da 'yan uwanka suke nunamin yanzu takoma gun Momy da dady ne

Yace ban ganeba tace

Nasan bamae maka Aure sae su

Ashe suma muna fukaine dama......

Fauuuuu

Tassssss

gauuuuu

MARWAN faffalleta da mari uku ajere

Marin ya shigeta ya gigitata

Yace dan ubanki iyayan nawa ne muna fukae tace eh

Ya kwasheta

Jikake tif

Tazube Aqasa yamata Dukan tsiya ya kulleta ya bar gidan

Yana tuqin mota yana tuna rashin hankali irin na mata

Wato indae kace zaka qara aure kanada mata tofa

Tunaninta 6acewa yake

Sam duk wani abu zata fa'deshi ne kawae kodame zai faru saedae yafaru

(Tofah kunji maza. Dan Allah mata mudinga kula mudinga sanin yazamuyi da mazajanmu lukacin da sukace zasuyi. Mudinga bin komae asannu Dan musamu riba me 'dorewa

Idan mijinki yace zaiqara aure plx kibarshi yayi Cikin kwanciyar hankali. Idan kika kwantar dakai kikasa Allah agabanki wlhi sae kinfi amaryar kwanciyar hankali

Ammafa sae kinyi hakuri akan komae

Plx munga kola

Amarya da uwar gida kuyi ammani da darasina )

MARWAN gidan aminin shi yawucce kaitsaye wato Aminu

Bayan sungaesa sun'danyi hirarsu ta likitoci MARWAN ya gayamae matsalar da yake ciki

Yace yanzu dae katabbatar ka shirya kalaman da zaka lalla6a maryam dasu

Dan samun kawanciyar hankalinka. Yace

Ai Aminu lalla6a maryam yazama dole tunda itace rayuwata.

Aminu yayi dariya yace MARWAN na maryam yace kwarae ninatane ka'dai har 'abada yace

Togashi Amar nasa mata gaba

Yace aibansan meyasa suka tsani maryam ba gashini da'da San matata nake

Yace toga wata matar

"Yar QAUYE

Kuma nasan gaba zaka sota

Yace kaeeee barifah maryam CE azuciyarnan

Koda maryam tagama kukanta tattara kayanta tahauyi tana cewa wlhi bazata zaunaba

Lokacin data mur'da kofa tajita arufe baqin ciki kamar yakasheta

Ya kulletane dama Dan yasan tana tashi zatace zatatafi gidansu shikuma bayasan tafiyar tata

Haka takoma gado takira babbar aminiyarta Habiba tagaya mata

Nan tabata shawarar tsiya tare dacewa zatazo gidan

Takira ma momynta tagaya mata ita hakuri tabata

Can MARWAN yadawo yabude kofar yana cewa my luv

Ta gallamae harara

Rungumeta yana cewa wlhi bana Santa my luv keka'dai nakeso

'Yar QAUYE CE fah kucaka Sam batamin Ba bana Santa kuma ma qaramar yarinyace

Tace inma miye ita ai kishiyata za'akirata

Yace fa'da mun yanzu me kikeso ayi

Tace tunda an'daura auran shikenan

Sae dae zan kafama sharu'do'di yace inajinki

Tace bakae Ba shiga 'dakinta sannan kamin Alqawarin bazaka kusan cetaba

Cikin rashin damuwa yace namiki alqawari

Tace kayi yace nayi

Yanzu me kikesan canjawa a 'dakinki tace no bakomae kawae zakaban wasu ku'dine yace nawa million daya yace angama ginbiyata.

Dama ance ba'a shiga tsakalin mata da miji

Wan dama ya shiga shizaeji kunya

Zainab CE zaune kan kujerun shaqatawar farfajiyar gidansu tare da Amar

Tace ya Amar yanzu saura kwana 7 bikin yayah

Yace kwarae ni inasan zuwa qauyan amma nakasa zuwa

inasan zuwa kafin Auran gashi nasama Nafisat rae wlhi

Tace muje tare yace to muje gobe mana tace Allah yakaimu

💗💓💗

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI 💗💓💗

Nafisa CE 'dauke da farantin tallen kokon safe tana tafiya Cikin qaddara tayi tuntu6e

Gabaki 'daya kokon yazube

[6:50AM, 01/10/2016] Hajjaju Novel: 💗💓💗

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI 💗💓💗

Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele

💗💓💗 💗💓💗

7

💗💓💗

Cikin kuka tafara kwashe kwanuka ta nufi gida

Kallo 'daya Larai tamata tasan tazubar

Tace wlhi ku'dina zaki nemomin

Tace Dan Allah baba kiyi hakiri

Dama Larai tana ciki da Nafisa akan maganar auranta tana baqin ciki sosae

Nan tafa jibgarta

Hakan bae mataba sanda tadaka barkono tasa ruwa

Nafisa na ihu tana kuka amma Larai bata tausaya mataba sanda tamata tsarki dashi

Hassana da mairo

Sunsaba ganin azabar da take gana mata amma baza su'iya hanataba

Nafisa nacikin kuka saiga babanta yadawo dake yasamu sauqi

Hankalinsa tashe yace Nafisa mae yasa meki tace

tuntu6e nayi koko yazube shine baba tadaken

tamin tsarki da barkono

Yace Larai

Tafito daga 'daki yayadae

Yace wae meyasa baki da imanine tace

Banda shi

Yace wlhi bazae yuhuba Kinakasa min 'yaba

Dama ina barinkine dan rashin lpy amma wlhi yanzu zanbaki mamaki

Tace kayimin abinda zakamin. Ai kasaba indae akan 'yar'iskar yarinyar nanne

Yace kitafi gidanku na sakeki saki 'daya

Tace ai wlhi kayi qarya nida gidan mutu karaba

Kokulata baiyiba yasa ruwa abuta ya'daga Nafisa yace

Taje tayi tsarki

Ana Cikin haka saiga lantana tashigo da gudu

Wata mata ma tashigo

Baba yace lpy

Matar tace Kaine mahaifin yarinyarnan yace eh

Tace wannan yarinyar taka bata da hali

Yace me yafaru tace

Ganinta nayi da wani suna lalata alungu

Da sauri baban yakalli

Larai

Matar taci gaba da cewa

Wlhi da'idona nagansu Larai tace kee

Kiji tsoran Allah lantana kamilar yarinyace batasan wani lalataba

Matar tace to'ai gatanan baqarya namata ba

Tace wlhi sharri kika mata

Nan tabau masifa

Da sababi

Babah yace mungode baiwar Allah insha Allah zata dena

Matar tatafi

Babah yadawo da kallan shi kan larae yace kinga akin iskanci ko

Dama idan zaka dinga furucin iskanci akan yaran wasu toko da ikwan Allah saidae kagani akan naka

Yayi ficewarsa yabarta tana bambamin masifa

Wae sae kace bashi bane ya haifi lantana duk ya tsaneta

Bayan kwanaki

💗💓 💗

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI 💗💓💗

Da sallama tashiga gidan Hajjiya matar megari tace 'yar albarka. Yanzu kuma mae aka'dauko

Nafisa tace goro.

Tace to nanawane duk

Tace na ishirin da biyar

Tace to jeki kaimin banka'dan filo

Tace dukka tace eh

Banaso kisha wahalan tallene

Hartata shi sae kuma tazauna tace har yanzu ba suzuba Hajjiya tace suwa tace

Ambar da qanwar tashi mana

Tayi dariya tace yaudae zaki gansu

Tace hmm Yau kwana hu'du kenan kikace zasuzo sun miki waya amma basuzo Ba

Tace kedae kaimin goran banka'dan filan

Nan tatafi da gudu tashiga 'dakin da sallama.....

Amar ne zaune da zainab

Da sauri tawan cakalar da farantin tana cewa

Ambar yace Nafisat

Cikin farin ciki taje kusa dashi tazauna tace na'am

Yace yaushe zaki iya sunana

Tace sae nazama 'YAR BIRNI yace ko tace eh

Yauwa kacema Hajjiya zakuzo shekaran jiya waccan amma kukaqi zuwa kullun sae nazo dubaku

yace na'danyi ciwone shiyasa amma naso zuwa wlhi Nafisat

Zainab tace ya Amar

Itace yace yah

Tayi shuru.

Tayiko yace da ita

tace balefi kam

Nafisa tace wannan itace qanwar taka

Yace eh

Tace itama me kyau

Zainab tace yanzu jibi zata zama tamu ko

Yace kwarae

Nafisa tace sae magana kukeyi amma kunqi sani ciki

Zainab tace ayya my luvly sis Me kikesanji

Tace miye my luvly sis

Tace yama zan mata explanation ya Amar

Tace meye koma shi

Zatayi magana Amar yace Nafisa jibi kin zama tamu

Tace kamarya

Cikin qasa qasa da murya zainab tace anyako tasan da maganar

Nafisa da kunne

Tace maganar Mae

Amar yace kinsan meye aure

Tace eh mana idan mutun yatafi gidan mijinshi shikenan banzai dawoba

Atare Amar da zainab suka kalli juna

Yace to kinsan ya MARWAN ai

Tace mae da'din muryar nan. meyasa bakazo dashiba yace zaizo jibi

Tace to Allah yakawo shi

Yace Ameen

Tace to meyasa ka tambayeni aure

Yace Dan ya MARWAN yace yana sanki zai aureki jibi

Da sauri tarufe fuska wae adone taji kunya tace shine yafa'da

Yace eh ko bakya sanshi

tace ina sanshi man gashi da da'din murya

Yace ko

Tace eh

Duk tana maganar ne hannunta akan fuskarta

Yace towae miye narufe fuska

Batace komae ba

Can Tamiqe tana cewa Nina tafi gida

Yace kizauna mana tunda kokin koma wani tallan zaki 'dauko tace ai babanane yace indawo da wuri zamuyi hira

Yace to kigaishemin dashi kice zanzo tace to

Takwashe goran da tazubar tasama Hajjiya a banka'dan filo tafito

Hajjiya tace yaudae kinga ambar hankalinki ya kwanta

Dariya tayi takar6i ku'dinta tafita

Da wake wakenta ta'isa gida taba baba Larai kudinga

Tayi gun babanta.

Yace Nafisa tace na'am Babah

Yace ina wannan saurayin MARWAN

Tace nagane shi yayan ambar yace yauwa shine yake sanki da aure

Tayi shuru

Yace kina sanshi tace

Eh

yace to shikenan

Aranar Hajjiyan megari tasa aka kawo Kayan auran Nafisa...

Ansamu tashin hankali gun Larai sosae

Dan batayi tunanin abun zaizo Cikin sauqi hakaba

Ga 'yarta lantana bayi auranba amma Nafisa zatayi qanwarta

Qarara take nuna baqin cikinta

💗💓💗

Ran jumma'a aka 'daura auran Nafisa da MARWAN

Aranar dae Nafisa tayi wanka sosae Dan Hajjiyan megari takawo mata Kayan sawa Masu kyau

Ba qaramin kuka Nafisa tayiba lukacin da tatabbatar zata rabu da babanta

Haka tanaji tana gani aka tafi da'ita BIRNI

Akabar baba Larai da baqin ciki

💗💓💗

'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI 💗💓💗

Gun Momy akakaita Nafisa

Ba shakka Momy tayi mamakin Nafisa

Batayi tunanin yarinyace haka ba

Haka tace akaita gidan mijinta

Hakako akayi aka kaita gidan MARWAN

Lukacin da akakaita gun maryam ba qaramin kwanciyar hankali tajiba dan ganinta yarinya

Tasa azuciyarta MARWAN Ba aure yayiba 'Yar aiki yakawo mata.

ℍᗅႮՏᗅ ℕᝪᏉℰℒՏ ՏᝪKᝪᝨᝪ:

ᗯℍᗅᝨՏᗅℙℙ ℕᝪ:

07068808039

ᗯℰℬՏⅈᝨℰ:

ᗅℬⅅႮℒℳKⅈℬᗅℬ.ℍℰᝣᗅᝨ.ℂᝪℳ

Shuru Nafisa taga MARWAN bae zoba

Dama tasan gae dashine

MARWAN ko yanacan 'dakin ginbiyarsa maryam

Suna hira Cikin nusha'i

Maryam takara kashemae ido tace hony lukaci na tafiya kallifa to 11

Yace wani abune tace eh man

Yace to fa'di inajinki

Tace ka tashi kaje gun amaryarka

Yace bazan jeba tace

Kaga bawae ina nufin kaje kazauna bane inasan mudinga nura da ita yanzu tashi muje muga lafiyarta

Yaja tsaki yatashi

Tana zaune sae raba ido take tana kallan inda akakawota kamar aljanna

Saiga Su maryam sun shigo

Da sauri tadur kusa qasa tace ya MARWAN ina wuni Aunty maryam ina wuni

Maryam CE ta'amsa

MARWAN niyar fita yayi

Da sauri tace ya MARWAN baka amsaba gaisuwarba

Yace ban amsaba. Yafita maryam tabi bayanshi

Ganinsun sun fita

Hakan yasa Nafisa tayi tunanin ita ka'dan zata kwana

Tuni tsoro ya shigeta

Atunaninta dukkansu ne zasu kwana waje 'daya

Ganin tsoran da yashigeta shi yasata yin shashin maryam tafara kwankwasa musu kofah

Maryam dake gefan maryam tace waye tace Nafisa CE

Mamaki ya kamata tatashi tabu'de mata kofar

Tace wani Abu kikeso

Bata kulataba

Saima ratsata da tayi tawuce Cikin falun

Maryam tabita da kallo

'Dan nesa da MARWAN ka'dan tazauna

Yace lpy tace ai bazan iya kwana nika'daiba shine nazo inkwana daku

Maryam dake kofa tace dawa

Nafisa tace daku mana

MARWAN ya daka mata tsawa yace tashi kikoma 'dakinki

Tarikice sosae Dan tsawar da yadaka mata

Nan tafara kuka tana cewa wlhi bazan iya kwana nika'daiba

Cikin fusata MARWAN yafitar da'ita daga falan

Jikake tim wurgata farfajiyar gidan ya kulle kofar

maryam tace gwara da kamata haka fitinanniyar yarinya kawae

Tsoro yaqara kama Nafisat tasha kukanta tashige 'dakinta

Atsorace bacci ya'dauketa

Asuba nayiko tafarka

Basan kan toilet 'dinba saida swn tayi aiwala

Bayan gari yawaye maryam takawo mata tii da buredi da kwae

Amma fur Nafisa tace bazataci ba

Maryam takira MARWAN

Yace to mekikesan kici tace koko da qusae

Ya dallah mata harara yace to babu anan. In bazakici wannan Ba ki barshi

Nan take tasamae kuka harda bubbuga 'kafa

Haushi Yakama MARWAN yako nemo igiyar caji

Yadinga shau'da mata

Tana tsalle tana ihu

Sanda ya tabbatar yazaneta sosae sannan yabarta

Yatasa mata breakfast 'din agabanta yace taci

Tace wlhi bazataci Ba

Ita koko da qusae takeso

MARWAN ya lura yarinyar 'yar girima CE

Ga maryam nagefe tana kallan duk abinda yake faruwa

Yaja tsaki yace wlhi kici ko naqara zaneki

Cikin kuka tace nidae kokoh da qusae nakeso

Tashi yayi yafita

Maryam tace amma kekam Allah yayiki cikakkiyar Ba qauyiya

Cikin rashi damuwa tatashi takwanta kan kijera

Aran maryam tace tsinanniya sae kace kukerar ubanta. tafita shashinta

Koda maryam taje falonta

Bataga MARWAN Ba

Ranta ya6aci. wato yaje nemo mata

Nan kishinta yatashi

Takasa zaune takasa tsaye

Kasa hakuri tayi takira Habiba qawarta

Nan tace mata gatanan

MARWAN ko shiga gari yayi sosae yanemoma Nafisa koko da 'kosae

Lokacin da yazoma har tafara bacci

Sam baiji tausayin dukan da yamataba

Mae makwan yatasheta cikin nutsuwa amma inaaa

'Daka mata duka yayi

Afurgice tatashi

Yace gashinan Yafita

tanajin tashin motarsa tayawo kokonta da qosae

Haqiqa yunwa takeji sosae nan tahauci

Tana ka'da kae dan sunyi da'di

Tana cikin cine maryam tashigo da habiba

Tace kinganta wlhi jiya da naganta banji komae Ba amma da safannan yanda ya'dan nuna kulawarshi akanta abin yaban haushi

Habiba da sheqe da dariya tace amma wlhi maryam ke 'yar iskace

Tace bangane Ba

Tace yo banda abinki yaushe zaki fara kishi da wannan 'yar yarinyar

Jibetafa bata wucce 11 ko 10 years Ba

Amma kika tsaya kishi ni wlhi ma kinban haushi

Tace bazaki ganeba

Tunyanzu yafara nuna kulawar shi akanta nan gaba kumafa.

Tace sae kibari sae gaban tayi amma yanzu zaki 6atama kanki lukacine kawae akanta.

Dan komae yanzu zatayi

Zatayi shine Cikin yarinta kuma dole sae kun biye mata

Taja tsaki tace yadae biye mata dae

Dan wlhi ni duka zan mata.

Tace duka ayanzu ko

Tace ako yaushe

Tace qaryane saedae kidaketa yanzu amma ba gababa

Dan gaskiya yarinyar ta ha'du

Gaban maryam yafa'di

Tace kingani ko

Tace no karki damu aikece a gaba

Dan MARWAN ke yakeso aduk duniya

Ina da tabbacin bazae soo wata maceba

Jin abinda Habiba tace shiya hankalin maryam ya'dan kwanta

Amma ahaqiqanin gsky ta tsani Nafisa yanzu tsana metsanani

Idan Nafisa tace bata jisuba tayi qarya

Dan afalonta suketa zancan

Habiba tace inasan jin muryarta

Tace dalla matsa 'YAR

Iska daga ganin yarinyar mutane xaki fara jin iskanci.😳

Tace wlhi dabadan kishiyarki bace sae nayi da ita

Tace aike bata zae zaece

Tace har nakaiki

Maryam

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login