Showing 3001 words to 6000 words out of 31145 words

Chapter 2 - AISHATUL MUBEENA COMPLETE

13 Sep 2026

51

ko kusa da shi bata san zuwa..

Yau AISHATUL MUBEENA ta tashi da zazzabi me

zafin gaske ga ciwon kai se kuka takeyi,dagabaya

kuma tace kafarta na mata ciwo ta kasa tafiya

sam kafar ta rik'e ,,Ma'u ta rikice sosai ta rasa

yadda zatayu ga yarinya tana ta rusar kuka, Data

ga abin yayi

yawa gashi tasan mal ko me zatai

mai baze kulata ba se ta saba ta a baya ta shiga

gidan khadija bayan sun gaisa ta mata

bayyani,Khadija itama duk ta rude,Can tace

"Inaga gwara mukai ta asibiti,Dan shine kadai

mafita" ma'u tace "Toh shikenan ba matsal

a"

khadija tasa aka hayo musu mota dan kai su

asibitin garin dayake akwai wanta yana aiki a

asibitin,,,Basu dade ba se ga mota ...nan nan da

nan taja sukai asibitin

Emergency aka shiga da ita aka shiga bata kulawa

ta gaugawa,,Ma'u se kuka takeayi dan

ita ganni

take kamar mutuwa zatayi,,Khadija ce ke

rarrashinta

Bayan dan lokaci likita ya fito yana share

gumi,Ma'u tana kuka tace "likita ya take? Ya jikin

nata?" Likita ya ce a gskiya yanzu bamu gano

komai ba,amma dai yanzu zamuyi mata test na

aik

a lab,Se kujira kan result din ya fito" Ma'u tana

kuka tace "toh likita Allah yasa muga alheri,,"

Yace ameen ya fice,Ma'u kukan nata ya k'aru

sosaii; khadija itama se ta fara kuka dan suna

bata tausayi sosaii, Tace "kiyi hak'uri maman

mubeena komai ya

yi zafi maganinsa Allah,Inshaa

Allah zata tashi cuta ba mutuwa bace !" Ma'u ta

share hawayenta sannan tace "Toh khadija Allah

yasa amma se nake ganni kamar bazata tashi ba!"

Khadija tce"A'ah insha Allah zata tashi,Bari naje

can gida sena na sanar dasu

iya su san abinda

ake ciki"

Tana isa kai tsaye gidan iya ta shiga bayan sun

gaisa ta sanar da iya,Abun mamaki iya se ta nuna

damuwarta ba laifi ta sakko hijabi tace suje

asibitin,sannan tabar sako da a nemo mal sule a

fada mai halin da'ake ciki A ku

ma fada mai ya

samesu a asibiti!

Har suko isa ma'u kuka take se rarrashinta suke

yi, a dan lokaci nan duk ta fita hayyacinta

idanunwanta duk sun k'ank'ance saboda kukan

datakeyi,

Suna zaune se ga likita ya fito a razane ya kallesu

yace..............

..............

Share

AISHATUL MUBEENA 30-40

[12:19AM, 14/10/2016] Miss_Hafcy:

◆◆◆

AISHATUL MUBEENA

◆◆◆

NA MSS HAFCY

®ONLINE HAUSA WRITERS

[30]-[35]

Likitan ya kallesu yace "ku biyoni office!" Ma'u ko

takalmi bata sa ba ta bishi da sauri suma su

khad

ija suka biyota

Bayan sun zaune likita yaja numfashi sannan yace

"ki nutsu ki fada min al'momin da ta fara kan

ciwon yayi tsanani, Ma'u ta share hawayenta

sannan tace "Ta fara da ciwon kai da dadewa

amma jefi jefi in na bata magani takanji

dadi,sanna

n takance kafarta na ciwo,to shine yau

tun safe abin yayi yawa tana ta kuka,Ga zazzabi

ga ciwon kafa" Likita ya share guminsa yana

jinjina kai

Likita ya maida numfashi sannan yace "Ana wa

yarinyar rigakafin Cutar poliomyelitis (polio)

kuwa?" (Gaban m

a'u ya fadi)"A'ah ba'a taba yi

mata ba" Likitan a fusace yace ' u see,kun ganni

(ya daga murya) Duk k'ok'arin da gwamnati

takeyi akan yak'i da cutar polio tana turo mutane

su bi gida-gida dan yin rigakafin cutar,Kuna

ina????Meyasa baku basu damu su ma

ta ba,Dan

nasan tabbas suna zuwa amma kuk'i basu

dama,,,meyasa???!!!"" Ma'u ta fashe da kuka

"Wlhy likita BA LAIFI NA BANE laifin babanta ne

ba yadda ban yi dashi ba amma sam yak'i,," likita

yace "Toh shikenan yanzu kun janyowa yarku,A

iya gwajjin da

mukayi.....Am sorry to say,,

kwayar cutar polio ya riga ya gama bin

jikinta,kuma kafarta ya taba "A YANZU HAKA

YARKU TA RASA KAFARTA TA HAGU,ZEYI WUYA

TA SAKE TAKAWA DA KAFAR !!DOMIN KWAYAR

CUTA TA FI K'ARFI A KAFARTA!!!

Innalahi waina ilaihi raju'n

Khadija ta shiga

maimaitawa iya kuwa kasa magana tayi,,Ma'u

kuwa sulalewa k'asa tayi sumamiya!! Da sauri

sukayo kanta nurses suka zo da gado aka dora ta

Likitoci sun dade akanta,,Anci sa'a kuwa mal yazo

shima yadan damu ba laifi ,Se wani kumbure-

ku

mbure yake Likita ya fito yace," ku biyoni

office",a gigice suka bishi ya kallesu cike da fushi

yace "wai ku dan Allah meyake damun kune,?

Matar nan tana da hawan jini amma baku taba

kawo ta asibiti an gwada taba,Yanzu jinin ta ya

hau over,,Allah ne y

ayi kiyaye da wlhy zata iya

samun mutuwar barin jiki stroke! Suka zaro ido

gaba daya banda mal,khadija tace "likita wallahi

bamu sani ba,bata taba fada mana ba "likita ya

nuna mal" kaine mijinta,, Ya galla masa harar

sannan yace "Eh nine ya akai yi ne

?" Likita a

fusace yace "Amma wlhy baka da tausayi

sam,wacca irin zuciya ce dakai?? Ka yi sanadin

nakasa yarka sannnaan kana nema ka nakasa

matarka ko ka hallaka ta har lahira,Kai wani irin

mutum ne?

Mal ya kalleshi kallo na rainin hankali sannan yac

e

"Kaine bakada hankali,Ni nasan abinda

nakeyi,kuma ba ruwanka da harkar

gidana,mutumin banza kawai'' likita yayi

murmushi "Ni bazan tsaya cacar baki da kai ba

saboda ni bana cacar baki da jahilai irinku!

[12:19AM, 14/10/2016] Miss_Hafcy: [1:33PM, 12

/02/2016] Miss Hafcy:

◆◆◆

AISHATUL MUBEENA

◆◆◆

NA MSS HAFCY

®ONLINE HAUSA WRITERS

[35]-[40]

Mal yana nema ya cakumi wuyan rigar likita da

sauri iya ta tare shi" Wlhy ka sake kayi fada dashi

sena maka baki mara hankali kawai' Ya kalleta

yayi tsaki san

nan ya fice daga asibitin,likita

girgiza kai yayoi cike da takaici ya cigaba da yi

musu bayani

An sanar da yan gidansu ma'u mamanta da

goggo ne sukazo se kuka sukeyi da kyar aka

lallasheshu,,,Ma'u kuwa bata dan fara dawowa

daidai ba se datayi kwana2

a kwance Aishatul

mubeena kuwa tana can an ware mata gadon ta

daban likitoci ne kawai ke zuwa dubata

Ma'u ta dan murmure,Tana shan magugunata

sosai sannan likita ya mata nisiha sosai aka ta

kwantar da hankalin ta,Addu'a ce ya kamata ta

dinga yi,,Yawa

n damuwar datakeyi ne yasa ta

hawan jini!

Bayan ta dan warware hankalinta na kan

yarta,,Hakan yasa tace suce wajen likita ya musu

bayani,,bayan sun shiga,Ma'u cikin sanyi murya

tace "Likita yanzu ba wani magani Da za'ayi mata

ta sami sauk'i kafarta t

a dawo daidai tunda naji

kace kafarta Ta riga ta shanye"

Likita ya nisa sannan yace "Malama ma'u kiyi

hak'uri,Hanya daya da za'a iya maganin cutar

shine....... RIGAKAFI! wanda ku kuma bakuyi wa

yarku ba! Amma cutar polio in har ta riga ta

kama mutum

BATA DA MAGANI!!,Amma yanzu

muna bata painkillers wanda zasu maganin

wannan ciwon kai da zazzabi,da kuma ciwon

kafar,,Kuma Alhamdulilah yanzu ta fara samun

sauk'i,,,,Sannan batun kafarta na fada muku cewa

bazata iya tafiya ba due to weakness na

kafar

,Yanzu zamu bata WHEEL CHAIR in ta k'ara

girma kuma se ta fara amfami da FOREARM

CRUTCH,lokacin kafarta ta dama ta k'ara

kwari,Dan kunsan itace me lafiyar kuma yarinya

ce,Kafar ba wani kwarin kirki tayi ba" Ma'u ta

fashe da kuka yayin da mamanta,iya,G

oggo,Da

khadija suka Jin jina kai cike da tausauyi,,(Dan

yanzu iya ta saduda ta gane laifinta,Har kuka tayi

da tana bawa ma'u hakurin abinda tamata a

baya)

,Likita ya cigaba "Ba kuka zakiyi addu'a zaki ki

kuma godewa Allah dayasa nata yazo da

sauk'i

,Dan akwai wanda take ja musu

paralys,Amma ita ai kafarta ta hagu kawai ta

taba kuma zata iya komai dinta nrml,Nan da sati1

zakiga ta dawo daidai se dai kawai kafarta ta

hagu da ta tabu ne!" Ma'u da murya kuka tace

"shikenan likita,Allah ya raya ta,ya

kuma sa

k'arshen wahala kenan! Gaba ki daya sukace

ameen,,

Mama(maman ma'u tace) " Ma'u kiyi hak'uri ki

fawala Allah komai,Yana tare dake kinji kiyi

hak'uri duk da nasan kinayi ki dora akan wanda

kike yi"Ma'u ta rungume mama "toh mama insha

Allahu"

khadija ta runtse idonta se hawaye

tausayinsu duk ya cika mata ciki...

BAYAN SATI 1

A yau aka salame su,Gwamnati ce dama ta dau

nauyin duk wata dawainiyar sh,,Da zasu tafi aka

basu wheel chair da kuma forearm crutch,kyauta

shima,se godiya suke yi,,A

ISHATUL MUBEENA

kuwa ta warware har dariyar ta takeyi,,Amma

rannar data koma normal se data kalli ma'u tace

"Umma,kinga kafata yadda ta dawo,A haka zatai

ta zama?" Ma'u ta fashe da kuka a hankali duk da

tana k'ok'arin kada ta gane ta dage tace "a'ah

aishatul mubeena zata warke yi hak'uri,," Tayi

murmushi tace "toh umma"

A rannar da suka koma yan'uwa da abokan arziki

suka dinga zuwa dubiya,kowa ya zo se yaji

tausayin aishatul mubeena,ita kuwa dayake da

yarinta haka take dariyarta tana harkar ta ba

ruwanta,ita a wayonta ta zata kafar tata zata

warke ne kamar yadda mamanta ta fada mata,,,

Mal ne ya shigo gidan yana masifa 'Bazan iya

bafa,baze yiwuba,Ayi ta zagina a gari anacewa

inada ya gurguwa! Ma'u a fusace tace "Mal ya

isheka fa,Waye ya ja m

ata? Ba kaine ba,Azzalumi

kawai,Me bak'ar zuciya! Ya juyo da mamaki "lallai

ma'u kin rik'a,Amma saurara kiji,Yau din nan

zanyi maganinki!" Ma'u wani murmushin tak'aici

tayi ta tana kallansa,,Ina sauraronka,,

Yayi wata dariyar mugunta sannan yace......

......

Comment as:

Publish Preview

No comments:

AISHATUL MUBEENA 45-60

[12:22AM, 14/10/2016] Miss_Hafcy:

◆◆◆

AISHATUL MUBEENA

◆◆◆

NA MSS HAFCY

®ONLINE HAUSA WRITERS [45]-[50] Likita ta

ganni tsaya a jikin mota yana murmushi,,kasa

magana tayi ta tsaya

kawai tana kallansa cike da

mamaki,,Dayaga shirun yayi yawa se yace

'Malama ma'u ya kika tsaya anan k'araso mana"

jiki ba kwari ta karaso ya durk'usa ta gaishe shi

ya amasa tare da murmushi sannan yace "nasan

zakiyi mamakin ganina" Ta gyda kai alamar

eh Ya

cigaba"Hak'ik'anin gaskiya tunda na ganki ke da

yarki nake tausayin ku,inason taimakon ku kuma

Cikin ikon Allah Se akamin transfer na koma

Asibitin aminu kano,Shine kwanaki na kawo ziyara

garin nan se nake tambayarku se ake cemin ai kun

rabu d

a mijiniki,,To gskia bazan boye miki ba tun

daga nan nake jin sonki a zuciyata daga baya

shine na yanke hukunci nazo na nemi amincewarki

dan Da aure nake sanki ba da wani abu ba! Ma'u

tayi murmushi "Toh likita zanyi shawara insha

Allahu nagode kwarai,

Se dai kuma bansan sunan

ka ba", Likita yayi murmushi sannan yace "

Sunana DR MUHAMMAD AMEEN" Ma' u tace

"Toh Dr nagode,' yayi murmushi sannan yacr

"Inason zanyi magana da magabatanki in har kin

amince dan na dinga zuwa wajen ki" tace

"Bakomai Insha

Allahu ba matsala" yace "Masha

Allahu amma nagode da wannan tarba me kyau

da kika min,, ma'u tace bakomai ai,,,Yace "ina

yartawa take? Ma'u tace tana ciki bari na fito

maka da ita" yace toh ya bude motarsa ya dauke

wata leda sannan ya kulle motar Ma'u

bata dade

ba se gata da aishatul mubeena tana turota,Ita

kuwa tana murmushi tace "Ina wuni" yace lafiya

lau my daughter, Ya jikin naki? Tace da sauki,, Ya

mik'a mata ledar da kyar ta karba ma'u tai ta

godiya Sun dan yi hira Kadan yana bata shawara

a

kan yadda zata dinga kula da aishatul mubeena

dagabaya sukai salama Bayan ta koma gida tayi

wa mama bayanin komai mama ta ji dadi ta kuma

ce zata fada wa kawaunan ta da kuma yaya basiru

Abu kamar wasa zancen har ya mik'a yau Dr yazo

da magabatansa bay

an sun Gaisa kawu na katsina

(Kawun su ma'u) yace,"Zamu iya sanin ka sosai"

dr yayi murmushi yace "Nidai sunana DR

MUHAMMAD AMEEN inada mata daya da yaya

guda hudu : Ameen(Abba) ,Abdulhafeez,Se

Husna da Aisha,,Ni baban likita ne yanzu a aminu

kano in

a zaune a kano da iyalaina unguwar

lamido cresent,,Wayan nan kuma (ya nuna

kawunansa) daya k'anin babana ne dayan kuma

k'anin mamana ne wannan kenan Kawun katsina

yayi murmushi "Masha Allahu"Yanzu zamu kirawo

ita ma'u muji daga gareta kaga tunda bazaw

arace

in ka amince yau se a daura auren,Amma se munji

daga bakinta "dr ya gyda kai "toh bakomai" Yaya

basiru ne yaje ya kirawota kanta na k'asa ta

gaida su cikin girmamawa suka amsa ,,Kawun

katsina yayi mata bayanin komai sannan yace

"Yanzu yardar ki

muke neman in kin amince se a

daura aure!" Gaban ma'u ya fadi ashe dai da

gaske ne ita bata zata abun ya kai ga haka ba har

ana cewa za'a daura auren yanzu,,Ta sunkuyar da

kanta tace..................

Like · 4 · Repl

Share

[12:22AM, 14/10/2016] Mis

s_Hafcy:

◆◆◆◆

AISHATUL MUBEENA

◆◆◆◆

NA MSS HAFCY

®ONLINE HASA WRITERS [50]-[55] Tace "To

shikenan Allah ya zaba mafi alheri"Dr wani dadi

yaji a ranshi,Tana gama fadan hakan ta fita daga

falon,,kawun katsina yace "To Masha allahu tunda

ta amince yanzu se

muje masalaci tun dan naga

ana kiran sallar la'asar bayan an idar se a daura

auren,ince dai a shirye kuke(Ya kallesu)? Dr yace

eh mal muje" Cikin K'ank'anin lokaci aka daura

auren Muhammad ameen da Asma'u (ma'u) akan

sadaki dubu10,Ango yayi alkwarin

wani satin ze

aiko da Kayan lefe se ta tare.. Tuni dama ya

sanar da matarsa Hajiya Hadiza,Dayake tana da

mutunci sosai kuma ba ruwanta addu'ar fatan

alheri tayi masa,Ta kuma ce inshaAllahu zasu

zauna lafiya,Indai ta bangarenta ne baza'a samu

matsala

ba Yau ne tariyar ma'u,Bayan tayi yar

walima a gidansu,,Ita kadai aka kai gidan mijinta

banda Aishatul mubeena a cewar mama insunyi

sati 1 se akawota,Dan dr da kanshi yace ze dauke

ta ya dau nauyin komai dinta kamar yarsa ta

cikinsa Gida Masha Allah m

e kyau da shi bene ne

sama da k'asa,Hajiya hadiza tana sama yayinda

ma'u ke k'asa falo ne dan madaidaici da kuma

dakuna biyu se kitchen da bandaki da dan tsakar

gida ,,Dan yaya basiru da su kawun katsina sunyi

mata kayan daki ba laifi,,,Kowa se yi mat

a murna

akeyi mama ta mata nasiha sosai akan ta zauna

lafiya da uwargida ta kuwa dauka dan ita ba

ruwanta bata san hayaniya ma Dr ya tarasu yayi

musu nasiha baki daya kuma sun nuna mai sun

dauka suka mai alkwarin zasu zauna lafiya,, Bayan

sati Dr da

kansa yaje ya dauko aishatul mubeena

da kayanta tana ta murna za'a kaita wajen

ummanta,Rannar da'aka kaita suka fara sabawa

da husna ;Sa'arta kuma akwai san mutane tafi

aisha san mutane sosaii nan da nan suka saba

kamar dama sun San juna,Husna tana sh

ekara 4

ita kuma Aisha shekara 6 Suna zaune a falo dasu

husna YA ABDUL ya shigo fuska ba yabo ba

falasa, masha Allah kyakyawa ne sosai,Ga shi

akwai tsayi,duk da befi shekara 15,Ya gaida

Umma(ma'u)ta amsa da fara'arta tana mai sannu

da zuwa dan boardn

skul yake yi yau ya

dawo,,Husna da Aisha da sauri suka taso zasu

mai oyoyo cak! Suka tsaya sakamakon muguwar

hararar da ya wurga musu,,"ku meyasa ba kuda

hankali ne ni zaku zo kuna wa oyoyo ?banzaye

kawae" ya fada cike da fushi daidai shigowa haj

ha

diza(ummi haka suke cemata) tace "kadai abdul

Allah ya shirye ka ,kai da yan -uwanka Kana

hantararsu kaji kunya wlhy" Yace "To ummi akan

meye zasu zo suna min oyoyo se kace yaro

sa'ansu!" Umma datake dariya se a lokacin tayi

magana " Anty na ,ai da gs

kiyar sa ya girma fa"

ummi tayi dariya "halinsa ne kenan fa,ni rasa

gane irinsa,Haka yake,hira ma basa yi ,Suna mai

magana ya hantaresu wai shi baya san raini,dadai,

YA AMEEN,,kikace shine ba ruwanshi,yaranan

kamar k'awayensa haka ya daukesu,,suyita h

ira

suna raha abinsu abin sha'awa" umma tace "

shima ai yanason su,Da alama magana ce bata

dameshi ba ,(ta kalleshi)Rabu da ita Dana bari na

kawo maka abinci kaci,, Yayi murmushi "Toh

nagode" be sake magana ba ,umma ta tashi ta

nufi kitchen dan zubo

masa abincin,,,yayin da ya

zauna a kujera yana jiranta,, se a lokacin ya lura

da Aishatul mubeena dake kan wheelchair tayi

tsuru-tsuru,dan har ta fara tsoronsa,, Ya kalli

ummi da mamaki "Ummi wannan waccece??

L

Share

[12:23AM, 14/10/2016] Miss_Hafcy

:

◆◆◆

AISHATUL MUBEENA

◆◆◆

NA MSS HAFCY

®ONLINE HAUSA WRITERS [55]-[60] Ummi tayi

murmushi "k'anwarka ce,Yar antynka ce" yace

"Allah sarki,But yana ganta a wheelchair ciwo taji

ne? Ummi ta kada kai "A'ah polio victim ce! Ya

zaro ido ya maimaita "polio v

ictim kuma??!,garin

yaya? Ya akai ta samu? Ummi tace "Kai kaga

bansan tambaya nima bansani ba, Allah ne ya

dora mata,ya isheka haka, yace toh ummi,, Kallo

daya ya mata ya kauda kai a fili yace "Sannu kinji

ya sunanki? A tsorace tace "Aisha..tul..mubee

na"

ya gyda kai "nice name" Daidai lokacin umma ta

shigo da tray na abinci a hannunta ta dire mai a

gabanshi yayi godiya ya kai loma daya kenan

daga waje suka jiyo murya "Salamu alaikum

Ummina my lovely sisters kuna ina?? Hakan ya

tabbatr musu da cew

a YA AMEEN ne,, Da gudu

aisha da husna suka tashi suka nufi wajen sa, ya

ware hannunsa suka taho da sauri suka rungume

shi Yayi murmushi "Nayi missing dinku Deariz"

suka amsa muma munyi missing dinka bros Ya

rik'e hannunsu suka k'araso wajen su ummi ,

ummi tayi murmushi ta kalli umma "kingani ko

dama na fada miki wuyata ya dawo,shi ba

ruwansu ba kamar wannan sakaran ba!" Umma

tayi murmushi ya k'araso wajen ummi ya

rungumeta, Da sauri ta kwace "kaga ni bansan

wannan shashashacin" yayi dariya " umm

i nayi

missing dinki dayawa" tace "nima haka dana"

Yace "Finally dai mun gama secoundry skul Nan

da yan shekaru zan zama PILOT,, Ummi tace

"Insha Allahu munan muna ma addu'a yace "Dats

my ummi" Ya juyo ya kalli umma ya gaisheta da

girmamawa ta amsa,,

Tare da yi masa sannu da

zuwa da kuma murna kamala sakandire,,Yayi ta

godiya,,Se a lokacin ya lura da Aishatul mubeena

Ya kalle ta yace "Fine girl bakida lafiya ne? Ya na

ganta a wheel chair? (Ya kalli su ummi)Umma tayi

murmushi ta sunkuyar da kanta,,

Da mamaki se

sukaji tace "Ni polio victim ce!" A tare ummi da

ya abdul suka zaro ido,,Lallai yarinyar nan daga

fadan abu har ta gane ta haddace,, Haka Ya

abdul yace a zuciyarsa"Ya ameen yace

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login