Showing 6001 words to 9000 words out of 31145 words

Chapter 3 - AISHATUL MUBEENA COMPLETE

13 Sep 2026

52

'Eyyah

Subhanalahi " ya kalli ummi " Ummi da gaske

take? U

mma da sauri tace"Da gaske take Ameen,

kawai se ta fashe da kuka,, Ummi ta shiga

rarashinta shikuwa ya ameen be san sanda

hawaye suka fara zubo masa ba nan da nan

tausayinta ya cika mai zuciya,, yaji kuma wani

santa a zuciyarshi,,jinta yake tamkar k'a

nwarsa

uwa daya uba daya ! ya matso kusa da ita yayi

murnushi "Ya sunanki" ta wangale baki "Sunana

Aishatul mubeena! Yace wow nice name " zaki sha

sweet?" Tace ' eh" yace " toh zomuje na siya

miki, umma da sauri tace" aah ameen ka bari ka

huta mana,

daga dawowarka? Yace bakomai

umma yanzu zamu dawo Ai nan kofar gida ne,,

Ya ja wheel chair din suka fita Jin haka husna da

aisha suka ce zasu je suma,ba musu yace su taho

yaja wheel chair din yana mata murmushi "Muje

na siya miki sweet koh? Tace "Ehh

tana wangale

baki" suka fice Abdul kuwa tabe baki yayi, ya

cigaba da cin abincinsa ,Umma kuma dadi taji a

ranta sosai Basu dade ba se gasu sun dawo Kowa

da sweet a hannunshi se wangale baki

suke,,Aishatul mubeena ta kalli Ya ameen kainu

wajen umma,,Y

ace toh yaja wheel chair din wajen

umma ta wangale baki "Ummana kinga ya siyamin

sweet" Umma tace"nagani angode" Ya ameen

yace "Niwa? Ya sunana? Tace "Bansan sunan kaba

ni" umma tace "Auu baki san sunan shi ba?" Tace

"Eh ya sunanka" Yayi wani murmushi

sannan

yace...

AISHATUL MUBEENA 60-80

[12:23AM, 14/10/2016] Miss_Hafcy:

◆◆◆

AISHATUL MUBEENA

◆◆◆

NA MSS HAFCY

®ONLINE HAUSA WRITERS [60]-[65] Sunana Ya

ameen amma kin san me zaki dinga cemin? Ta

gyada kai "A'ah" Yace toh ki dinga cemin "Bros"

ya abdu

l dayakr k'ok'arin tashi ya fashe da

dariya,"Wayaga bros! Su bros manya" ya tsuke

fuska kamar ba shi yayi maganar ba sannan ya

tashi ya fita,, Ya ameen yace "Ka dai ji dashi dan

rainin hankali" Aishatul mubeena kuwa maimaita

sunan ta shiga yi "Bro...s

Yau ma kamar kullum

bayan sallar magariba suna zaune gabadayansu a

falon Abba suna hira ,,Ya ameen yace "Abba

nikuwa inada shawara" abba yace inaji "Abba me

ze hana aishatul mubeena ta dinga gwada tafiya

duk da dai tafiyar bazata zama daidai ba? In b

a

haka wlhy tafiya da Forearm crutch din nan ze

mata wahala sosai" Abba ya numafasa sannan

yace "To ka dinga koyawa mata takawar

muga,Indan tana takawa shikenan ba matsala

idan kuma ta kasa kaga dole sai dai tayi amfani

da forearm crutch din" yace to

insha Allah za

dinga gwada mata,, Umma tace "Angode fa Allah

saka da alheri" yace "Bakomai umma" Yau da

yama ya ameen Ya sauko da ita daga wheel chair

din yana koya mata tafiyar,Ba laifi ta na dan

k'ok'artawa yaji dadin Haka kullum addu'arshi

Allah

ya taimake ta,Ta fara cangala kafar tata

dan a ganin shi hakan yafi da yawo da sanda"

YAU DA GOBE SAI ALLAH yanzu dai Aishatul

mubeena tana ss2,tana iya takawa amma saidai

tafiyarta ba irin ta masu lafiyar kafa bace cikin

ikon Allah tana iya cila kafa

rta tayi tafiya,,,, Ta

k'ara girma ta zama yan mata,,Tana da shekaru

16 Duk da ba lallai ka gane hakan ba saboda yar

k'arama ce kuma gata Ba k'iba saboda cutar

polio ta k'ara motse ta,,Amma duk da hakan

kyanta yana nan akwai kyau Masha Allah,,, Ya

ab

dul yana final year dinshi a university inda yake

karantar Engineering danshi dama burin sa kenan

ya zama engineer yayin da Ya ameen Ya zama

cikaken pilot har ya fara aiki ma Allah mai baiwa

duk da nakasa irinta Aishatul mubeena,,Amma

Kuma Allah ya ba

ta kwakwala Tanada masifar

k'ok'ari mussaman ma a fanni Ilimin addini harda

na bokon ma,,,sannan kuma cikin ikon Allah,Allah

se ya bata fasahar yin ZANE yanzun zata kalli abu

ta zana shi tsaf kuma ya zanu sosai tayi fice A

makarantarsu a harkar zane s

osai,,Kuma cikin

ikon Allah Ya ameen ne ya fara gano haka kuma

ya bata kwarin gwiwa sosai,,Duk wani abu datake

buk'ata a harkar zane da kudinshi yake siyowa ya

bata! AISHATUL MUBEENA ce t zaune akan Farar

kujera a compound din gidan,Kur'ani ne a

hann

uta tana karantawa a hankali,,, YA ABDUL ya

shigo da motarsa ya faka ta a wajen fakin din

motoci,,Sanye yake da Bakin wando da riga sky

blue yayi bala'in kyau,,Ya k'ara girma ya kuma

k'ara kyau A hankali ya tako wajen datake karatun

yana sauraron k'ir

a'arta me masifar dadi,, Taji

kamar alamar mutum da sauri tajuyo suka hada

ido,,Bashiri ya kauda kai,,ya tsuke fuska yace "

Ke me kike yi anan? Murya na rawa tace "Daman

karatu nake yi," yace "Toh shi karatun ba'ayinshi

a ciki ne? A sanyaye tace "Sabo

da naga suna

kallo ne banason na dame su" yayi dan k'aramin

tsaki sannan ya bar wurin,,Ita kuwa ajiyar zuciya

tayi ta cigaba da karatunta Ba'a dade ba sai ga

Ya AMEEN nan ya taho daga dakinsa yana ta

mata murmushi(Dan bashida aiki week din) Tana

gani

nshi tayi wani yalwatatacen murmushi ya

k'araso yana mata murmushi "SIS karatu ake ne?

Tayi murmushi "ina wuni bros" yace "Lafiya lau

sis karatu ake ne? Tace "Eh suratul khaf nake

karantawa kasan yau juma'a kuma sannan jibi

insha Allahu zamu yi musaba

k'a ! Ya wangale

yabaki "Masha Allah my l sister am very very

proud of you,,Allah ya bada sa'a insha Allahu ke

zaki ci,, Tace "ameen nagode bros" Yace "Ga

wani albishir din kuma;, tace inaji bros" yayi

murmushi " Yanzu uncle hashim(teachern su

aishat

ul mubeena) yace min aiy an zabe ki a gasar

zanen da za'ayi a Schools din dake kano wanda

kuma idan kinci shi ze bada damar ki wakilci kano

gabadaya a gasar da za'ayi da states din dake

nigeria.... Ta zaro ido da gaske bros? Yace

"kwarai kuwa! Tace an

ya zan iya kuwa? " yace see

you! Zaki iya mana insha Allahu se kin cinye

mudai kawai mu cigaba da addu"a,, Tace

"Nagode bros" Ya harareta "To meye na godiyar

kinsan dai banaso

Like · 3 ·

[12:24AM, 14/10/2016] Miss_Hafcy: by Hafsat

◆◆◆

AISHATUL MUBEEN

A

◆◆◆

NA MSS HAFCY

®ONLINE HAUSA WRITERS [65]-[70] Ta sa hannu

ta rufe bakinta toh shikenan na dena, yace

"Yauwa ko kefa" Bayan sallar isha,Aishatul

mubeena na zaune akan sallaya tana

muraji'a,Husna ta shigo da kur'ani a hannunta,Ta

zauna kusa da ita

tace " Sis pls biya min nan,Ko

sau daya ne" Aishatul mubeena na k'ok'arin

dauka sai ga ummi nan ta shigo,Ta kalli husna"

Ke husna me yasa zaki dinga damunta kinsan dai

Musaba'ka garesu gobe ki barta tayi tilawa mana"

Husna tace "Kai ummi kawai fa cewa

nayi ta biya

min shafi nan sau daya" Ummi tace "eh duk da

haka,Kije umma ta biya miki mana" Aishatul

mubeena tace 'Ummi dakin bari ma na k'ara

mata" ummi tace "Aah dai gwanda ta barki kiyi

karatunki" Husna na zumbure zumbure ta bar

wajen......... To

Yaune dai zasu tafi musabak'ar

tun safe ta shirya tsaf cikin hijab har k'asa

uniform din makarantarsu Tayi kyau sosaii,,Ya

ameen ne da kanshi ze kaisu,, ita da su husna da

kuma k'aninta Amir( Yaron da Umma ta haifa a

gidan) dayake duk makarantarsu da

ya.... ,,(Da

harda su umma za'a amma zasuje Gaisuwa zaria

wani dan uwan abba ya rasu) A lokacin da suka

isa Mutane an taru sosaii,Makarntar dazasu yi

gasar da ita har daliban sun iso da kuma wanda

zasu kara da Aisha....Bayan an bude taro da

addu'a,Ak

a fara.... Cikin ikon Allah kuwa Aishatul

mubeena tayi kok'ari sosai,,Gyra da aka mata

basu da yawa,,bayan an kamala aka Aka kirawo

malam salisu(Babban malami ne shi) dan yazo

yayi jawabi sannan ya fadi sakamako,,,,,Sai da

malam ya fara jawabi ya kuma

ja hankalin dalibai

da su dinga maida hankali wajen karatu sannan ya

fara karanto sakamakon kamar a haka: "A

musbak'ar Alkur'ani mai girma da muka gabatar

tsakanin makarantar,khalid ibn walid islamiya da

kuma Nana khadija Islamiya,, Makarantar nana

khadija islamiya wadda ta samu wakilcin Aliyu

sani tana da maki sha biyar (15) a cikin maki

talatin( 30)A mata kabara,,(Dalibai suka dauka

Allahu akbar) Sannan makarantar Khalid ibn walid

islamiya wadda ta samu wakilcin AISHATUL

MUBEENA MUHAMMAD AMEEN

tana da maki.....

ashirin da biyar(25) a cikin maki talatin(30)! ku

musu kabara(Dalibai suka wage baki Allahu akbar)

Aishatul mubeena dake gefe wata ajiyar zuciya

tayi tare da Hamdala bata san sanda ta fara

hawayen murna ba,, Mal ya cigaba ' Wannan n

e

ya tabbatar mana da cewa makarantar khalid ibn

walid itace ta cinye wannan gasar karatun

Alkur'ani me girma,, ku sake rangada musu

kabara(Dalibai aka dau kabara da karfi,nima

danake gefe wage baki nai nace Allahu akbar)

Dan haka an shirya kyautuka

masu tsoka ga

wandanda suka yi Musabak'ar domin mu k'ara

k'arfafa musu gwiwa dama sauran dalibai,, Dan

Haka yanzu zan fara da Aliyu sani,, Alhaji Abdu

mai nerori ya bada kyautar Dubu Da kuma

Alk'urani me girma izu sittin ya kuma ce a bawa

wanda ya zo

ta biyu a wannan gasar karatun

Alk'urani me girma,, Aliyu sani sai ka fito ka

amshi kyautar ka,, Ba dadewa aliyu sani yazo ya

karbi kyautarsa ana ta masa kabara Malam ya

cigaba sannan Zamu kira AISHATUL MUBEENA

MUHAMMAD AMEEN domin ta amshi

kyaututu

kanta,,Ba'a dade ba sai gata ta taho

tana cangala kafarta malam ya cigaba " Alhaji

Audu mai nerori ya bada kyautar Naira dubu dari

(100),Ga duk wanda yazo na daya Sannan

Shugaban kamfanin jirgin **** ya bada kyauta

kujerar umara shima ga wanda yazo na

daya,Sai

kuma haj asabe ta bada kyautar atamfa guda uku

(3) itama ga wanda ya lashe gasar karatun

alkur'ani Dan Haka Malama Aisha se kizo ki karbi

kyautarki ta matso ta karba ana ta daukan

hotonta mussaman ma da'aka lura da nakasar

dake jikinta,, It

a kuwa se hawayen murna takeyi

hannu na rawa ta karba aka dinga kabara,, Malam

daga k'arshe yace,Dan haka sai muyi wa bayin

Allah nan addu'ar Allah ya saka musu da alheri ya

kuma k'ara budi.... Yayi addu'a sannan ya koma

ya zauna.... Tana dawowa daga

wajen Karbar

kyautar kai tsaye wajen Ya ameen ta nufa ta

mik'a masa kyautar sannan ta koma ta zauna ta

kifa kai a gwiwa tana kuka,Ya ameen kuwa

rarashinta ya fara "Haba sis ki dena wannan

kukan mana Godewa Allah ya kamata kiyi ba kuka

ba! Ta dago ido

nta ta share hawayen sannan tace

" Toh bros insha Allahu na daina " yace "Toh

yimin murmushi mana" Batasan sanda murmushi

ya kubce mata ba,,Shima murmushi yayi yace

"Yauwa ko kefa" mutane se zuwa yimata Allah

sanya alheri suke mussaman ma dalibai da k

uma

malaman makarantarsu kai hadda baki.... Bayan

an rufe taron Har zasu tafi gida tace a tsaya ta

zata je ta dawo,Suka ce toh......Kai tsaye wajen

shugaban makarantarsu ta nufa ta tsuguna har

k'asa ta gaishe shi ,Ya amsa da murmushi "Tashi

mana Aish

a,Gaskiya kin burge mu sosaii muna

alfahari dake Allah ya saka miki da alheri ya k'ara

buda miki kwakwalki ,,kin k'ara fito da

makarnatar mu ba abinda zamu ce miki sai

godiya da fatan alheri"" Tayi murmushi "Malam

aiy nice da godiya,Nice ya kamata nay

i muku

godiya ma,,Nagode nagode Allah ya saka muku

da mafificin alheri Ameen" Malam yace "Ameen

Aisha,Allah ya sa sauran dalibai suma suyi koyi

dake" Tace "Ameen" sannan ta bude jakarta ta

zaro envelop din nan da aka bata na Naira dubu

dari(100)....

Like · 2 · Reply · Ed

[12:25AM, 14/10/2016] Miss_Hafcy:

◆◆◆

AISHATUL MUBEENA

◆◆◆

NA MISS HAFCY

®ONLINE HAUSA WRITERS [70]-[75] Ta mik'awa

Malam Iro (Sunan shugaban makarantar tasu)

murya a sanyaye tace "Malam ga wannan kai da

sauran malamai ku kasa sau

ran abinda yayi

ragowa kuma a siyo butoci da tabarmu akai

massalacin makaranta " Malam ya zaro ido "Haba

a'eesha(Dayake haka yake ce mata) Ai kudinki ne

ba namu ba,Ki rik'e kudinki kinji Allah ya samu su

albarka mukam mun gode bama karbi kudinki ba

g

askiya" ta ja numfashi sannan tace "A'ah malam

dan Allah ka k'arba,Ba a maida hannun kyauta

baya!" Malam yayi murmushi " To sai da mu dauki

dubu ashirin(20) ta ishe mu" tace "A'ah malam

dan Allah ka karba duka" Yace "Toh shikenan

raba a biyu ki bamu r

abi Allah ya sa albarka" ta

wangale baki " Yauwa malam gashi(Ta mik'a masa

kudin duka) ya ciri dubu hamsin (50) kamar yadda

Yace sannan ya mik'a mata yace "Gashi nan

a'eesha mun gode sosaii Allah ya saka miki da

alheri ba abinda zamu ce miki sai godiy

a" tayi

murmushi "Godiya nake malam Allah ya biyaku"

Sannan ta koma wajen motar tasu suka nufi gida

Suna isa gida a harabar gidan ummi da sauri tazo

ta rungume ta,Tana ta murna "yata kin burgeni

gaskiya,Am soo proud of you My daughter,Ina

alfahari da

ke Yata, aishatul mubeena tayi dariya

"Nagode ummina" Umma itama ta zo wajen cike

da murna Ta rungume yarta ta,Batasan sanda taji

hawaye na zuba ba duk iya kok'arin datayi na

ganni hawayen basu zuba ba amma sai da suka

zuba,,A firgice ta kalli umman t

ata "Umma kukan

me kike yi?" Da sauri ta share hawayen nata

"Kukan murna ne mubeena kukan murna

nakeyi,,Dama na dade ina jiran irin wannan

rannar Sai yau Allah ya nuna min,, ina ma

zanga........Da sauri ta canza zancen nata ,,muna

alfahari dake Allah

ya k'ara buda miki

kwakwakarki,,Dake da sauran yan uwanki!" Su

Husna dake tsaye suka ce Ameen..... Ya abdul ya

fito daga dakinshi,Ya tsaya turus Yana kalonsu

"Meya faru ne? Ummi da sauri tace "Abin arzik'i

ne ya faru,,k'anwarka ce taci Gasar karatun

Alkur'ani me girma " Yace "Masha Allah wacce a

ciki?" Ummi tayi murmushi "yo waka sani banda

mubeena,Kasan wadanan sakarkarun(Ta nuna su

husna) Ba abinda suke tsinanawa" ya tabe baki

"Okay" ummi tace Sai kayi mata murna ai,Ya juyo

ya kalleta ya k'irk

'iro murmushi yace "Congrats"

yana rufe bakinsa da sauri ya koma dakinsa,,Ya

ameen har a zuciyarsa beji dadi ba dan haka ya

yanke hukuncin yaje ya sameshi ya mai

magana,,Ya bishi dakinsu yayin dasu ummi suka

shiga ciki (Abinda yasa suka san itace ta l

ashe

gasar shine, Ya ameen ne ya kirasu ya sanar

dasu,,jim kadan bayan an gama fadan

sakamakon) Ya murda kofar ya shiga a zaune ya

ganshi yana kallon system dinshi dake kan

Bedside drower,,Ya shigo da salama sannan ya

zauna a kusa dashi, Yace "Ahki(M

y brother

dayake haka yake cemai) Gaskiya abinda kayi yau

baka kyauta ba"" Ba tare da ya kalleshi ba yace

"Me nayi" Ya ameen yayi murmushi,, "okay

bakasan me kayi bama? Ya kallesa "Yes

eh,Bansani ba" Ya ameen yace "To abinda kayi

yanzu a harabar Gida

nasan nasan cewa umma

bataji dadi,Dan Allah ka dena yiwa yarinyar nan

haka kodan nakasar ta ai ka sota,,Kamar

k'anwarka fa take,,Dan Allah ki dinga janta a jiki

ka dena hantararta dan Allah na rok'e ka" Ya

abdul ya nisa sannan yace "To bakomai,Amma n

i i

dont knw why(Bansan meyasa ba) kwatakwata

bata burgeni,Inaga jinin mu ne be hadu ba!!

Kuma dama kasan halina ai,,ni ban cika san

shigewa mutane ba and kar ka dauka wai ko dan

ba blood sister dinmu bace,No ko su husna ma

kasan ba wani sakar musu f

uska nake ba Ya

ameen yace "To shikenan amma ya kamata ka

rage wannan halayar,Wani in ya fahimce ka wani

baze bayi ba,Dats why(shiyasa) mutane ke maka

Kallon me girman kai " ya abdul yace "Wannan ya

rage nasu ni ban damu cuz nasan ba halina bane"

let

s keep this aside (mu aje wannan gefe) Wai ni

ina maganar FATY ne naga yanzu baka

maganarta,, Ya ameen ya bata fuska "kai ni daina

min maganarta mu b'ata" ya abdul ya kalleshi da

mamaki "Why meyasa" ya ameen ya nisa sannan

yace "Waifa daga taga pics d

inmu da Mubeena

shikenan ta dau zafi, Wai budurwa tace,,inata

k'ok'arin na mata bayani amma tak'i yanzu bata

daga wayana ma" ya abdul yace "Tayiwa

kanta,Amma i bet you dakanta zata dawo tace ku

shirya" Ya ameen yace "oho mata" Ya kalli ya

abdul "Kai

dama wayo kake min ko da wasa baka

min maganar budurwarka" ya abdul yayi

dariya"Wayaga me budurwa,, Hhh ni banda

budurwa ai" ya ameen yace "Ban yadda ba,Duk

yan mata dake binka kace bakada budurwa

wannan shayi ne kake mun" Ya abdul ya k'ara

dariya sa

nnan yace ................ Kuyi hak'uri kunji

ni kwana2 biyu shiru

Like · 1 · Reply · E

[12:27AM, 14/10/2016] Miss_Hafcy:

◆◆◆

AISHATUL MUBEENA

◆◆◆

NA MSS HAFCY

®ONLINE HAUSA WRITERS [75]-[80] Yayi dariya

sannan yace "Kasan Allah? Ni har yanzu ban ga

wa

dda tayi min bane,Ni kaga ba kula mata ma

nake ba,In banda yan-uwa sai kuma classmates,"

ya ameen yace "Kuji shi kamar gaske" ya abdul

yace "Wallahi da gaske,," ya ameen yace " To

shikenan Allah ya zaba mana mafi alheri, nidai

kaga a shekarar insha Al

lahu zan yi aure na barka

(yayi masa gwalo)" Ya abdul yayi dariya,,wayar sa

ce tayi ruri da sauri ya dauka" Yace salamu

alaykum" dayan bangaren akace "wslm abdul ka

fito ina kofar gida" ya kashe wayar ya kalli ya

Ameen "Hafeez ne frnd dina bari naje l

tr zamuyi

magana" Ya ameen yana k'ok'arin tashi yace

"okay nima bari na tafi". Kai tsaye falon umma ya

nufa inda ya tarada Nana(Aysha) Na chatn a

waya,Husna na kitchen,Aishatul mubeena Na

zaune Tana koyawa amir assignment,, Ya shigo

yana murmushi had

e da kallan Mubeena' Hafizar

mu" tayi dariya "Kai bros" yace "Ko nayi k'arya?"

Da sauri Nana tace "a'ah bakayi k'arya ba ya

ameen, gaskiya ce" Yanzu kaga yan islamiyar mu

sai cemin suke nace suna taya ta murna da fatan

alheri, hadda masu sa pic dinta

lokacin suna

musabaqar a display Picture(Dp)kaga(Ta mik'a

mai wayarta) ya karba "Masha Allah,Ai yau

kwanan farin ciki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login