Showing 99001 words to 102000 words out of 137264 words
kikace bakya raayin zama dani tunda dama arziqinta naci kika yarda aka mayar mana da aure Umaimah zuciyata bugaw
a takeyi saboda fargabar rabuwa dake Umaimah kada ki barni don Allah ki taimaki rayuwata data yayanmu kinji"
Daga masa kai tayi cikin qarfin halin da batasan tana dashi ba tace “bazan barka ba Abu Shurafah saidai idan kaine ka barn...." Rufe mata
baki yayi yace “Astangafurullah sabo kikeyi ki daina wlh ni Abdulhameed Adam Hameed Shuwa bazan taba barin matata abar qaunata Umaimah Ahmad Hameed Shuwa ba kuma bazan taba juya mata baya Ina cikin hayyacina ba Allah kada ka nunamin wannan ranar Allah kad
a ka nunamin ranar da zan zalinci marainiyarka Allah ka kasheni kafin lkcn...."
Itama rufe masa baki tayi tace “wayyoh bloody ka daina farin haka banaso ungo sha nono banason ganinka cikin damuwa kaji" kallon cikin idonta yayi yace “are you sure?"
Daga masa kai tayi tare da tashi ta koma samansa ta sanya masa nononta a bakinsa ya kama da sauri yana sakin ajiyar zuciya ya fara tsotsa da salonsa me sanyashi shidewa tace “ahhhh Abu Shurafah..." Daya hanunsa yasa ya kama dayan yanajan nipples din a hank
ali ita kuma tana shafa sumarsa tare da sauke masa kyawawan kiss a goshinsa da har yanzu ciwon da taji masa be gama warkewa ba tana yawo da daya hanun a cikinsa tana sakin nishi me dadi duk ya rikice mata kamar ba yanzu ya sauka ba ya mirginata qasa ya hay
e samanta ya juya mata saitin sandar girmansa a bakinta yasa mata tana tsotsa da murza twins dinsa shikuma ya kafa kansa a gabanta yana tsotsewa jikinsa na rawa yana tura harshensa yana tsotse ruwan dadi zaqi da gardin ruwan gindinta ba qaramin rikitashi y
akeyi ba.
Bayajin komai wajan tsotsar gaban Umaimah koda kuwa yau ta gama haila saboda kullum cikin qamshi yake irin nasu na shuwa yafi awa daya yana tsotse ruwan gabanta kafin daga bisani ya dagata ya sake cafkar nononta ya matsa sosai saida yag
a ya fara fitar da madara sannan ya sanya bakinsa da sauri ya farashan ruwan nononta
kamar wani Shurafah yana lumshe ido tare da shafa dayan saida yaji madarar ta fara zuwa kadan² sannan ya sakeshi ya matsa dayan shima ya kawo ruwan sannan ya kuma kamawa
yanasha tare da hayewa samanta ya saita ya fara shigarta yana cinta yana tsotsar nononta wannan rana anyi kwanan soyayya koda asuba tayi ma kasa dagata yayi saidai canza salo da yayi yasata tayi masa goho yaci gaba da gashi har saida ya samu nutsuwa sosai
sannan suka kwanta suka rungume juna yana hawaye yana sanya mata albarka saida suka huta sosai ya dagota suka shiga sukayi wanka sukayi sallah ta koma ta kwanta shikuma ya nufi kitchen ya fara hada musu abinda zasuci ya gama ya koma dakin ya sameta a kwanc
e inda ya barta ya haura gadon ya yaye mata bargon yakai hanu zai tasheta kawai sai yaji zazzabi a jikinta salati ya saki yace “meye kuma ya kawo zazzabin bloody naga a hankali nayi miki"
Kama hanunsa tayi ta miqe zaune ta dubi agogo cikin qarfin
halinta tace “kwana biyu kenan da nake fama da zazzabin kawai daurewa nakeyi qarfe nawa ne daurin auran naka ne" tsuke fuska yayi yace mata “ba wannan ne a gabana ba so nake naji meye yake damunki" ajiyar zuciya tayi ta lumshe idonta yayi murmushi ya dauk
i wayarsa ya kira Dr Saleem yace “gamunan zuwa da Hearty zaka dubamin ita Ina zargin kamar nayi ajiya fah" bai jira abinda zaice ba ya kashe wayar ya dauki hijjab dinta yasa mata suka fito daqyar tasha tea saboda tashin zuciyar da takeji yana riqe da hanun
Shurafah da take koyon tafiya suna fita sukaci karo da Aunty Zarah da Sa'ud da Sarah sukayi tsalle suka rungume juna su ukun Aunty Zarah kam wani mugun kallo take watsawa Hameed saboda tafi kowa sanin halin ballagazancin matar dazai auro tace.
“Aa
ango ya naganka a gida unguwa tanacan ta dauki harami zaa daura auran Salamatu da Sallau sallamamme asararre" sosa kansa yayi ya dauke wata siririyar qwalla a idonsa yace “wlh ni nama manta saida bloody ta tunamin kuma sai naji jikinta da zafi shine zamuje
a dubamin ita" sakin Sa'ud da Sarah tayi tace “kuyi hqr Ina zuwa yanzu aunty ku shiga ganinan" juyawa tayi tabi bayansa ya bude mata motar ta shiga shima ya shiga yaja suka fita a bakin get taga motar qawarta ta makaranta Saudat Alfah takuwa riqeshi tana
dariya tace “Abu Shurafah kaga Saudat Alfah ma da nake bakalbr jiya itama tazo" kallonta yayi da rinannun idanunsa ya kawar dakai yace “yanzu saboda zanyi aurene ake taruwa haka a gdana Umaimah wadannan duk nasan zugamin ke zasuyi don Allah kada ki biye m
usu duk abinda zasu fada miki qaryace nine kawai zan fada miki gsky" jikinta ne yayi sanyi ta dago ta dubeshi tace “wai da gaske yau zaa daura maka aure da Salma Abu Shurafah?"
*UMMUH HAIRAN CE...
✍
🏻
*
[1/28, 8:44 AM] UMMUH HAIRAN CE...
✍
🏻
:
*G.U*
Dagowa yayi da sauri ya kalleta hawayen da yake qoqarin hadiyewa suka zubo masa yace “nima jin abin nake kamar tatsunniyar tsoffi bloody waini Hameed Adam Hameed Shuwa zaa sake daurawa aure da wata watanma wai Salma U
maimah wannan abin da ciwo Allah Kaine ka halliceni ka halicci Salma Allah indai da nufin cutar dani da matata jinina takeson shigowa gdana Allah kayimin maganinta Allah kafimu sanin abinda ke boye game da wannan masifaffen auren Allah ka kawomin dauki All
ah idan na tuna da yau zaa dauramin aure da wannan baiwa taka Allah zuciyata zafi takeyi bloody ciwon zuciyata neman tashi yakeyi"
Cikin kuka da baqin kishi da tausayin kanta ta daure daqyar bisa taimakon addu'ar da takeyi a zuciyarta tace “kayi hq
r" iyakar kalmar data iya furta masa kenan yayi parking a asibitin ya kashe motar ya ruqo hanunta qamqam a cikin nasa jikinsa na wata irin rawa yace “a... akwai matsala Umaimah dauki wayata ki bude ki kiramin Dr Saleem Umaimah yi sauri zuciyata zata tarwat
s....”
Yana fadin haka yana qara qanqameta qirjinsa yana bugawa da qarfi, cikin Kaduwa da tashin hankali ta lalubo number Dr Saleem din ta kirashi bugu daya ya daga ta kara a kunnenta yace “hello ango mijin amarya amma Umaimah nake nufi..." Da saur
i ta katseshi da cewa “na shiga ukuna Dr bloody mutuwa zaiyi zuciyarsa ke masa ciwo..." a firgice yace “what? Umaimah kuna Ina?" Cikin kuka tace “muna cikin asibitinku ya kawoni a dubani kuma shima yace zuciyarsa tarwatsewa zatayi jikinsa sai rawa yakeyi"
da sauri ya kashe wayar ya fito kafin yazo tuni Hameed ya gama fita daga hayyacinsa amma duk da haka tana maqale a jikinsa yaqi sakinta sai kuka takeyi tana jijjigashi tana danna masa masa qirjinsa saboda tasani tun tana qarama idan ciwonsa ya tashi haka t
akeyi masa.
Qarasowar Dr ne yasata ta zare jikinta daga nasa daqyar daidai lkcn kuma wayarsa ta shiga ring batabi takan wayar ba sai taimakawa Dr Saleem data shigayi suka fitar dashi aka dorashi a kujerar tura marasa lfy suka nufi heart attack wo
rd da gudu
takebin masu turashi din saboda suma gudun sukeyi suna shiga suka nufi emergency din word din suka kwantar dashi suka fara bashi taimakon gaggawa daqyar Dr Saleem ya lallabata sukaje itama ya dubata ya tabbatar mata tana da shigar cikin sati biy
u da kwana biyu tayi farin ciki amma damuwar da take ciki ta danne farin cikin ta fitowa tayi ta zauna a reception tayi tagumi daidai lkcn Daddy ya shigo asibitin lkcn 11:30am yayi parking ya shiga word din da sauri hango Umaiman ne yasashi nufarta da saur
i yace “mamana meye ya kawo tashin ciwon nan wlh ina kwance a gda Alh Jamilu ya kirani yake fadamin an taru gurin daurin aure shida zai karbi abinsa baizo ba so shine naketa kiran wayarsa najita a kashe na fito na nufo gdan naku don nasani yanda yake dumin
wannan qaddararren auren lfy bazata hanashi fitowa ba Ina zuwa Zarah take sanar dani kun tafi asibiti so shine na Kira Dr yake fadamin ke ya raqo a dubaki saboda yana zargin kinada shigar ciki kuma sai ciwonsa ya tashi meye yayi dalilin hakan?"
Mi
qewa tayi ta shige jikinsa ya rungumeta sosai ta saki wani marayan kuka tace “Daddy na tabbatar da bloody bayason Salma Daddy bayason auran Salma kuyi masa sauqi wlh qaddararmu ce Salma ni dashi Daddy ya sanar dani komai ya fadamin yanajin tsanar Salma a c
ikin jininsa amma kuma yakasa bijiirewa auran ta baya tunata idan baya tare da ita sai ta kirashi kota nemeshi kuma idan ta kirashi baya iya bijirewa umarninta Daddy ba fushi zakuyi da Bloody ba addu'arku yake buqata wlh Daddy baya cikin hayyacinsa kagafa
yanzu kawai mgnrta nayi masa ciwonsa ya tashi wannan wacce irin masifa ce Daddy me Salma take nufi damu? Meyasa ta nace sai ta shigo cikinmu ta rusa mana farin cikinmu?”
Ajiyar Daddy yayi me qarfi ya sanya hanunsa ya dagota ya fara share Mata hawaye
nta yace “akwai manufar wannan shedaniyar yarinyar akansa koma dai menene yau dai an daura aure Umaimah tun lkcn da Hameed yayi min mgnr auran yarinyar nan na nuna rashin amincewata amma naga ya dage nasan tabbas akwai matsala so nayi qoqarin tursasashi am
ma yaqi Umaimah an tsaface mini da an sanya masa ya daina jin tsorona dagani har mahaifiyarku yama daina zuwa inda muke saboda zamu fada masa gsky Hajiya tace jiya ta kirashi tace ya sakeki saboda bazaki zauna da muguwar yarinyar nan ba da Sunanta yayi tam
bari ta fitar da mace a gdanta kota hanyar saki kota haukata kota kashe abune me sauqi a gurinta amma yaqi yace tayi masa uzuri ku hakan bazai faru daku ba saboda kun fahimci juna kuma kin bashi hadin kai shine ta kumayi masa rantsuwa akan saiya sauwaqe mi
ki bazai kasheki da baqin cikinsa a banza ba Umaimah bayan qiyayyar Salma da ciwon auranta dakecin zuciyarsa harda wadannan kalaman na Hajiyanku addu'a kawai ya kamata muyiwa Hameed saboda kansa na cikin tukunya baya cikin hayyacinsa nasa ma da sauqi sabod
a qarfin kariyar farko da kuka samu daga kakanku musamman ke da kike mace da abin sai yaci uban haka ki qara hqr Umaimah mijinki yana sonki da izinin Allah komai zaizo qarshe bada dadewa ba”
Da wadannan kalaman ya rinqa kwantar Mata da hankali har
yasamu yaga ta nutsu sannan ya zaunar da ita ya shiga ciki yaji dadin ganin jikin Hameed din bai tsananta sosai ba har yadan dawo hayyacinsa yana shiga ya zuba masa ido saida ya qarasa gabansa ya kamo hanunsa yace “sannu babana kuma ango Allah ya sanya al
khairi" kallon Daddy yayi da sauri yace “an daura ne?" Murmushin takaici Daddy yayi yace “to me zaa jira tunda kabada komai Allah dai ya tayaka ruqo ya baka ikon kwatanta adalci babu wata nasiha da zanyi maka tunda kai ba baqon riqe mace biyu bane amma wan
nan takun yana da bambamci da takun zaman Sadiya da Umaimah dole ka sanya ido a gidanka tunda ka nace hadasu zakayi Hameed kada naji kada na gani wlh har idan kakai hqrn Umaimah qarshe wlh babu ruwana zan cire hanuna daga lamarinka da ita gabadaya na zuba
muku ido saboda itama yace kuma tanada yanci"
Numfashi ya sauke me wahala yace “ina take Daddy cikine da ita ko?" Kawar dakai yayi yace “tana waje bansani ba saboda bamu samu ganawa da likitan ba amma dai bata cikin nutsuwarta akwai damuwa sosai a
tattare da ita Hameed ina qara jaddada maka girman amanar dake hannunka ba iya mata kawai take a gurinka ba qanwa ce kuma yace sannan amanar Allah ce" yana gama mgnr ya juya ya fita tana ganinsa ta miqe tayi gurinsa tace “ya tashi Daddy?" Murmushi yayi yan
a jinjina girman qaunar dake tsakanin yayan nasa yama rasa tsakaninsu waye yafi qaunar wani.
Jinjina mata kai yayi ta nufi dakin da sauri tana shiga ta nufi gadon baiji shigowarta ba saboda duniyar tunanin daya lula saida yaji ta rungumeshi ta karkatar da
kanta daidai fuskarsa gabanta ya fadi sosai ganin hawaye a idonsa tasa harshenta ta lashe tace “nayiwa mijina kuma dan'uwana alqawarin zan bashi matsala ta kowanne bangare ba” matsata yayi s jikinsa yace “na gde bloody I love you so much” shigowar Dr Sale
em da Daddy ne yasata miqewa a kunyace ta koma gefe ta zauna sukayi murmushi dukkansu Dr Saleem ya dubesu yace.
“Ya kamata ku cirewa kanku damuwa ku karbi duk abinda ya fado rayuwarku a matsayin qaddara Hameed rayuwarka tana cikin barazanar katse
wa indai bazaka daina sanya muguwar damuwa a zuciyarka ba kasan matsalarka yakama komai ka rinqa maidashi abin wasa sannan matarka tana buqatar kulawa saboda nagani blood pressure dinta ya hau sosai sannan ga jaririn ciki komai zai iya faruwa saboda haka k
uyi taka tsantsan dukkanku kunada matsalar da batason damuwa" hakanan sukayi sallama dashi suka tafi bayan ya dorashi akan magungunan da yakesha idan irin wannan matsalar ta taso.
Itace take driving din yana zaune a gefe Daddy kuwa gda ya wucce su
na tafe kamar kurame babu wanda ya iya cewa da wani komai suna shiga get din gdan gaban yayi wata muguwar faduwa saboda ganin dayan bangaren cike da mutane ana shiga da kaya da qarfi taci wani uban birki ta juyo ta kalleshi shima ita din ya kalla da sauri
yace “ Innanillahi wa innah ilaihir raji'un bloody kinga har sun kawo kayanta wayyoh nikam na shiga ukuna wannan wacce irin qaddara ce" wani matsiyacin kallo ta watsa masa ta bude motar da sauri zata fita yayi saurin riqo hanunta yace “kiyi cooling
mind di
nki bloody kada su gane rauninki suje su fada mata don Allah na fada mata cewa matata halin nana Fadimatu (R.A) ne da ita inasonki kema kinasona kuma kinason farin cikina kina tayani son duk abinda na kawo Umaimah dole ne kishi kuma halal ne nima bazanso a
ce baki kishina ba amma kiyi qoqarin danneshi ki barshi iyakar ni kada mubada qofar da zaa samu a shigo mana da baraka cikin gdanmu don Allah wlh nafiki kishin kaina Umaimah ji nake kamar na kashe kaina jinake dama na mutu na dawo duniya a wani bani ba mai
tarin qaddarori marasa dadi Umaimah dama mu mutu kowa ya huta tunda mun kasa samun farin ciki a duniya qila mu samu a lahira......
*UMMUH HAIRAN CE...
✍
🏻
*
[1/28, 2:03 PM] UMMUH HAIRAN CE...
✍
🏻
: *G.U*
Kuka ta saka masa ta qanqameshi shima hawayen yake yana buga bayanta alamun rarrashi daqyar suka iya saita kansu ya sanya harshensa ya share mata hawayen ya bude motar ya riqota a jikinsa bai damu da yawan mutanen dake gdan ba kuma bai amsa gaisu
war da dangin Salma suketa yi masa ba yaja matarsa suka shige part dinta yana shiga yayi turus ganin Hajiya a zaune a parlourn da Aunty Jameelah da Zarah ga qawayen nata guda uku qanqameta yayi a jikinsa cikin rawar murya yace “shi... shikenan Hajiya tazo
ta rabani da rayuwata Hajiya Umaimah rayuwa tace kada kice zaki rabamu wlh alhakin kisana zai rataya a wuyanki saboda inason matata Hajiya
cikine da ita kada ki rabamu ki tausayawa yayan mu wlh mutuwa zanyi idan babu Umaimah a cikin gdana"
Miqewa
Hajiya tayi tana zagaya parlourn tace “Zarah shiga ki hado mata kayanta ai ba wannan ne karon farko da mace take haihuwa a gda ba wlh Hameed bazan bar yar qanwata ta salwanta saboda kai ba kaidai na sallama ka tunda kai ka daukowa kanka kara da kiyashi dam
a ai hausawa sun fada jaye-jaye ke sanya jidali wlh baka fara kuka ba Hameed indai Salma ce gakanan gata ko kasheka zatayi babu abinda ya shafi Zulaiha amma Umaimah kam saika barta ko itace ke busa maka numfashi....”
Fuzgo hannun Umaimah tayi da qa
rfi shi kuma ya riqeta qam a qirjinsa yace “wlh Hajiya ko zaki tsinemin bazan rabu da matata ba saidai ki kasheni" tsayawa tayi sororo tana kallonsa yayi qasa da gwiwarsa ya durqushe yana wani irin kuka me ban tausayi jikinsa yana rawa yace “meyasa kullum
tausayinki ya qare akan Umaimah Hajiya ni bakya tausayina meyasa bakwa yiwa rayuwata uzuri bayan bani na tsarota haka ba kuma ban isa na canzata ba meyasa kullum burinki nayi miki biyayya ni na cutu Hajiya ya kikeso nayi ya kikeso na kasance gwauro babu Um
aimah ina Hajiya bazai yuwu ba bazan iya biyayyar dazan cutar da kaina ba..."
Sake jan jiki yayi kusa da Hajiya yace “Hajiya wlh aurena da Salma qaddara ce wlh tallahi billahillazi La'ilaha illah huwa Hajiya banajin ko digon soyayyar wata mace a
raina bayan yar'uwata kuma matata Umaimah Hajiya na tsani ko tafiya ta tasomin wacce zata nisantani da kwanciya a jikin matata Umaimah Hajiya babu macen da nake samun nutsuwa da ita kuma nasa a raina zan samu bayan Umaimah Hajiya babu macen da zata iya dau
ke lalurar rayuwata bayan Umaimah saboda ita kadaice take sona domin Allah kuma ita kadaice take gamsar dani"
Yanda yake mgnr yana kuka muryarsa na daukewa ne yayi bala'in tsorata Umaimah ta fashe da kuka ta qanqameshi tace “Hajiya badon halinmu ba
kiyi hqr wlh Hajiya inason mijina kuma baa kaina aka fara kishiya ba Hajiya shikenan idan kin rabani dashi haka zan rayu bazanyi wani auren ba idan har kin yarda zakita kallo na bazaki sake auradda ni ba to na amince ki rabamu idan kuwa kinsan zaki qara a
uraddani to kiyi hqr ki barni na rayu da dan'uwana Hajiya bansan waye zan aura ba meye