Showing 102001 words to 105000 words out of 137264 words

Chapter 35 - GIDAN UNCLE COMPLETE

halinsa matansa nawa idan bashida mata inada tabbacin wataran bazai min kishiya ba banida shi saboda haka Hajiya ki tayamu da addu'a Allah ya bamu ikon cinye jarabawarmu

"

Ba qaramin sanyi kalamansu sukasa jikin Hajiya yayi ba ta dubesu a sanyaye ta tsugunna ta kama hanun Umaimah hawaye ya kwace mata tace “mar'atussaliha baki cancanci suna Umaimah ba duk da itama asalin mai sunan sahabiya ce kuma baiwar Allah amma

naso ace sunanki Fadimatu saboda halayyarki tayi kama data Nana Fadima itace macen da har kullum take fifita farin cikin mijinta fiye da nata Umaimah da ace a zamanin annabi Muhammad (S.A.W) mukazo inada tabbacin kina cikin khulafa'ul rashidun ko kuma ki

na daya daga cikin matan da annabi ya dafa kawunansu yasa musu albarka kuma ya roqa musu albarkar ubangiji duniyarsu da lahirar su tabbas ina alfahari da samun ya a gareni kuma Ina alfahari da kasancewarki suruka a gareni Umaimah dama ace inada wani dan ba

yan Hameed wlh rayuwarki bata dace da azzalumin mutum irin Hameed ba da kullum baya sanin haqqin kowa sai nashi tabbas mgnrki gsky ce addu'a zan tayaki da ita Allah ya kareki da sharri da makirci irin na jinin Hajiya Talatu kishiya juji shidai daya debo da

zafi ya qare a bakinsa"

Miqewa tayi ta taka zuwa tsakiyar parlourn ta tsaya ta sake share hawaye ta juyo tace “bazan maka mugun fata a cikin aurenka ba kuma zan tayaka da addu'a tunda kaima nawane ban isa na canza maka suna ba amma ka sani auran

ka da Salma babu wani alkhairi saboda haka bacci ba naku bane ku daure ku rinqa tashin tsakar dare kuna salatulduha sannan ku rinqa azumi da yawan karatun qur'ani hakan zai zame muku kariya daga sharrin shaidan da sihiri ko wanne iri ne duk da kaidai ka ri

ga ka shiga hanu wlh na sani kuma na yarda auranka da Salma aikin sihiri ne"

Tana gama fadar haka ta fice daga parlourn suka kalli juna ita dashi taga yanda yake kwararar da hawaye masu dumi zuciyarsa tana wani fat² tayi saurin rungumeshi tace “ina

tare dakai mijina a kowanne hali ina fatan kazama kaine mijina a jannatul-ma'awah" miqewa yayi ya dagata cak bai damu da yawan mutanen da suke gurin ba ya haura sama da gudunsa saboda bayason surutu.

Duk wanda ke gurin saida ya zubar musu da hawaye Sauda

t Alfah tayi ajiyar zuciya tace “bantaba ganin soyayya me ratsa zuciya daban tausayi irinta Umaimah da mijinta ba wlh ko soyayyar Aunty Murjanatun mu da Muhammad mijinta batakai wannan soyayyar dadin kallo da burgewa ba tabbas Umaimah yar aljannah ce kamar

yanda Hajiya ta fada saboda dukkanmu na tabbata babu wadda zata iya yiwa mijinta wannan sadaukarwar qaunar akan kishiya kishiyar ma wacce take barazana ga rayuwarta da lafiyarta da mijin ma gaba daya dole mu jinjinawa Umaimah Umaimah na sallama miki kinyi

nisan da bazamu tadda ke ba"

Sukuwa suna haurawa ya direta a gado ya fara romance dinta ta riqeshi da sauri tace “bloody muna da baqi fah a gdannan ka sani" lumshe idonsa yayi yaci gaba da matsata kamar lemon tsami yana cire mata kayan jikinta ya

na cewa wlh ko a gabansu zan iya turmusheki Hearty inajinki a duk wani bangare na jikina bloody soyayyar jini daban take da kowacce soyayya a duniya baayi kamarki a duniyata ba kuma ba

zaayiba kece farko kece qarshe Umaimah ni da ke abu dayane zuciyarmu da

ya jininmu daya komai namu dayane Umaimah"

Da wadannan kalaman suka fara tsotse kansu suna shafe²nsu wanda Allah ya sani Umaimah badon dadi takeyi ba tanayi ne kawai donta faranta masa saboda ta lura yayi nisa sosai saida ta tabbatar ta gamsar dashi

suka shiga sukayi wanka sukayi sallar azahar ya tayata ta shirya tsaf cikin wata atamfar Super Holland ja tayi kyau matuqa duk da ramar da tayi shima ya shirya cikin wani blue din yadi dake jikin atamfar tata da blue saiya zamana kamar anko sukayi nan fa

suka bata lkc wajen yin hotuna sune har parlour ana suba selfie sudai su Aunty Jameelah da Aunty Zarah da Sa'ud da sauran mutane sai suka zama yan kallo a gdan suna sha'awar soyayyar ma'auratan.

Bayan sun gama haukan selfie dinsu suka zube a parlo

urn suna dariya dariyar tasu saida tasa kowa ma dariya harga Allah shidai ya manta da mutane a parlourn saida yaji sunyi dariya ya shafa kai cike da kunya yace “inajin yunwa bloody" miqewa tayi ta shiga kitchen ta zubo masa abincin da su Aunty Zarah suka g

irka ba kunya ya noqe kafada yace “muje na tayaki muyi namu ni duk abincin daba hanunki ne ya girka ba ba dadi yakeyi min ba"

*UMMUH HAIRAN CE...

✍

🏻

*

[1/28, 8:26 PM] UMMUH HAIRAN CE...

✍

🏻

: *G.U*

Bata

iya yimasa musu ba ta miqe suka shiga kitchen din basuyi wani abu me wahala ba jallop din taliya ce sukayi ta zuba masa takai masa sama ta hada masa lemukansa da komai takai masa ya zauna zaman cin abincin itakuma ta sace jikinta ta koma parlour sukaci gab

a da hira da baqinta dauriya kawai takeyi tana yaqe saboda bataso tabada qofar da zaa fahimci rauninta amma zuciyarta cike take da fargaban zuwan Salma gdan yau hakanan dai suka yini har dare sannan duka suka watse suka tafi suka barta saida ta rakasu har

inda suka aje motarsu sannan ta dawo ta kwanta a parlourn tana tunanin wadanna irin mutane ne dangin Salma da bazasu iya zuwa inda take ba saidai idan ta fito su rinqa binta da kallo kalma wata Mata ta tuna lkcn data rakasu Aunty Jameelan bayan sun tafi ta

juyo zata dawo sukayi karo da ita ta fito daga bayan dakinta taja baya da sauri kawai sai taga matar tayi murmushi tace “Umaimah kike ko?"

Daga kai tayi da alamun mamaki tace “eh lfy?" Sake fadada fara'arta tayi tace “aa to lfyr kenan dangin kishi

ya kam ai bakya tambayi lfy a gurinsu ba koda yake meye ma na bata bakina abuda saura qiris" wannan kalamai sune sukeyi mata yawo a zuciyarta “saura qirin meyene to saura qiris din?" Tambaya ce da bata da amsa saboda haka tayi luf a kujerar tanata zuba hai

lala da salatin annabi har akayi sallar insha ta tashi ta shiga dakin qasa tayi sallah ta haura saman harta nufi dakinta sai kuma ta juya ta shiga dakinsa ta bude ta shiga yana kwance da Shurafah rungume a qirjinsa idanunsa a bude suke ya zubawa pop din da

kin ido har ta qarasa kusa dashi ta zauna baiji ba saida ta tabashi sannan ya dawo hayyacinsa ya sauke idanunsa akanta tare da sauke ajiyar zuciya tayi murmushi tace.

“Kowanne ango a daren da zaa kawo masa amaryarsa baya samun zama balle ya kwanta

harsai yaga an shigo da ita gdansa amma kai gaka a kwance banga kana shirin zuwa ka daukota ba yakamata ka tashi kayi wanka ka fara shirin tarar amaryarka nasan tanacan tana daukin zuwanta gareka da tarin alkhairanta da kyautukanta masu muhimmancin da ko

labarinsu bazanji ba" tana mgnr tana sake sauke idanunta a kansa yanda taga idanunsa sun kada sunyi jawur ne yasata tabbatar da cewa kuka yayi kawar da kanta tayi ta miqe ta shiga bathroom ta hada masa ruwan wanka ta dawo ta janye Shurafah dake jikinsa ta

ja hanunsa ya bita kamar raqumi da akala suka shiga bathroom din ta rufe ta matso gabansa tace.

“Zakayi da kanka ko nayi maka na qarshe?" Dubanta yayi da sauri tayi saurin yin murmushi ta lakace masa hanci tace “ina nufin zuwa ranar da amarya zat

a sake bani aronka tunda yanzu itace take riqe da kambun ka sarautar tatac....” rufe mata baki yayi da sauri yace “banida wata sarauniya a fadata bayan ke bloody wlh bazan iya yiwa kaina komai ba duk jikina a sanyaye yake" hadiye wani yawu tayi me ciwo ta

fara balle bottle din rigarsa ta cireta ta zare masa wandon tajashi har komin wankan ya shiga ta rinqa diban ruwan a hanunta tana zuba masa a sumarsa saida ta jiqata ta

dauko shampoo ta matsa ta wanke masa ita tsaf ta sake daukan shaver tayi masa shaving

na qasa da sama har qashin qirjinsa saida ta rage masa kasancewar yanada suma sosai a jikinsa kuma tunda ya kwanta jinya bai rageta ba garama na qasan shine take tunanin ya rage bayan yaji sauqi dagowa tayi ta shafa gefen fuskarsa kawai sai taji hawaye ne

yakebin kuncinsa batayi masa mgn ba saboda tana cewa zatayi masa mgn itama kukan zatayi hqrnta ya fara qarewa wai ita Umaimah itace take gyara mijinta saboda wata ajiyar zuciya taja da qarfi wadda tasashi bude idonsa ya zubasu a nata yanajin zuciyarsa kama

r ana hura masa wuta ya janyota cikin bath din ya matseta a qirjinsa yace.

“kinajin abinda nakeji a qirjina kuwa bloody bana sanin sanda hawayennan yake zubomin duk dauriyata na kasa daurewa nisa dake wlh Umaimah ajiye mace sama da daya bai kamace

ni ba saboda bazan taba kwatanta adalci akan wata mace ba indai inada ke Umaimah..." Rufe masa baki tayi tace ya isa bloody don Allah ka daina banaso abinda ya faru ya riga ya faru kuma koma mene kaine ka jawo mana da bakaje kakai kanka gurin Salma ba da b

ata ganka harkun fara soyayya ba” dagowa yayi da sauri bakinsa yana rawa yace “wal....” daga masa hanu tayi da sauri jikinta na rawa tana neman rikice masa tace “ya isa haka banason jin komai a game da matarka Abu Shurafah ka tashi ka shirya ka tafi gurint

a tanacan tana jiranka" tana fadin haka ta miqe ta nufi qofar fita daga bathroom din tana fita ya fito shima ya dauki wasu riga da wando na jeans dake lkcn sanyi ne yasa ko mai bai shafa ba ya dauki key din motarsa ya fita yana shirin bude motar yaji anayi

masa mgn ta baya ya juya da sauri fuskar Salma ya gani taci uban ado harda su eyelashes kamar wata aljana dama ita ba fasali ba ya yatsina fuska tare da tsartar da yawu yace.

“Lfy?" Mgnr ta daketa amma dake yar duniya ce sai tayi raurau da idonta

tace “amma dai kanada masaniyar tun shidda nake cikin gdannan yanzu har takwas da rabi bakazo ba bayan kasan nice baquwa ni yakamata kabawa lkcnka" wani kallon wulaqanci ya watsa mata kallon data tsana a duniya kenan koda yake dama an fada mata zata fuska

nci wulaqanci indai matarsa tana cikin gdan a qaryar bokanta yace mata wai zuciyar matarsa itace take control din tasa bayajin komai baya ganin komai sai ita shiyasa taso tun kafin ta shifo gdan ta rabashi da soyayyar Umaimah amma haqanta ya gaza cimma ruw

a qarshen zancen akace sai ta shigo gdan ta kwanta dashi ta debo sperm dinsa sannan zaa hada mata laqanin rabashi da matarsa.

_Wa'iyazubillah Allah ka tsare mana imanin mu qalubale garemu mata Allah ka kiyashemu tabewa ameen_

Jan motar yayi

da sauri ya fice daga gdan ta tsaya sororo tanabin inda yabi da kallo a fili tace “banza jahili zaka shigo hanuna talala nayi maka daga kai har matar taka da kake wani fasa kai da ita harda wani cewa matarka halin Nana Fadima ne da ita to

saika fadamin me

halin yar gdan paparoma wani Illiteracy dake wlh da sannu zaka kwashi kashinka a hannu saika gane baka da wayo Hameed nice fah Salamatun Hajja Talatu"

Juyawa tayi ta koma bangarenta ta fara bunka turarukan sihirinta tana tsibbace tsibbacenta baya

n ta gama ta kunna turaren wuta qaurin maganin ya hade da qamshin turaren yabada wani qamshi mara dadin ji ta koma daki ta dauki wata matsiyaciyar rariyar rigar bacci tasa ta hada gashin kantin da tasa a kanta ta daure ta nufi jikin mudubi ta dauki turare

ta fesa a jikinta ta kalli kanta gaba da baya tayi murmushi ita a dole tayi kyau Salma kenan irin qananun matan ne batada tsayi kuma bata da jiki qirar tsadidi amma tanada fuskar girma sosai don idan ka ganta ta fuska bazaka ce saar aunty Jameelah bace yay

ar Umaimah koda yake babbace tun shi kansa Hameed zasu iya zuwa sa'anni koma ta girmeshi.

Sai goma ya dawo gidan kai tsaye bangaren Umaimah ya shiga ya haura saman tana zaune kan sallaya baiwar Allah tana karatun qur'ani tana kuka saboda ita ta zaci

ya tafi bangaren Salman zama yayi a gabanta har saida ta sanya aya ya dago fuskarta yace “kukan me kikeyi bloody kin yimin alqawarin bazaki bani matsala ba don Allah ki daina kuka tashi kici hanta naga kinasonta ko?" Girgiza masa kai tayi saboda batajin z

ata iyacin komai a yanzu amma saida ya takura mata taci kadan tasha madara ya kamata suka shiga bathroom tayi brush shima yayi sannan yace “to zo na kwantar dake kiyi bacci kinji uwargidana farin cikina” kawar dakai tayi fuskarta a daure tace “nidai na ro

qeka kayiwa Allah ka tafi gurin matarka wlh Hameed dauriyata ta kusa qarewa ka matsamin na daina ganinka nayi maka iyakar karar da zan iya idan kuma ba gawata kakeson gani ba"

Miqewa yayi a sanyaye ya kamota ya rungumeta a jikinsa yana shaqar qam

shin jikinta feeling dinta na taso masa ya lumshe idonsa tare da sauke ajiyar zuciya yace “zan tafi da wannan dumin jikin naki da wadannan zafafan kalaman naki nasan yau bazan iya bacci ba Umaimah jikinki kawai nake buqata" yana fadin haka ya saketa ya fic

e da sauri yaja mata qofar da qarfi tabi bayansa ta sanyawa qofar key ta zube a gurin ta dora hanunta a kanta ta zunduma wani uban ihu da batasan sanda ya qwace mata ba da sauri ta tura hanunta ta toshe bakinta tana maimata “ Innanillahi wa innah ilaihir r

aji'un Allahummah ajjirni fi musibati wa'akalifni khairin minha shikenan ya tafi Hameed ka tafi gurinta Abu Shurafah ka dawo gareni don Allah nafi kowa sonka a duniya wlh........."

*UMMUH HAIRAN CE...

✍

🏻

*

[1/29, 9:01 AM] UMMUH HAIRAN C

E...

✍

🏻

: *GU*

Ta jima a zaune a gurin tana gursheqen kukanta kafin ta samu qarfin halin miqewa ta koma ta zauna a bakin gado ta zubawa inda yake kwanciya ido tana tariyo abubuwa da yawa da suka wakana a tsakaninsu

a wannan dare har daren farkonsu daya fara farketa saida ta tuna shekara biyu da watanni kenan yau gashi can zaiyiwa wata abinda yakeyi mata ashe haka zafin kishi yake tabbas ya kamata a rinqa yiwa mata uzuri a irin wannan yanayin ba kowace take da qarfin

zuciyar iya dannewa ba wani mugun zafi ya sake taso Mata a zuciyarta batasan sanda ta tashi ta fice daga dakin ba ta bude wadroop dinta ta rinqa diban kayanta tana zubawa a akwati tana gama hada nata ta koma ta hadawa Shurafah nata itama ji takeyi gara ta

bar gdan ta huta.

Alwala ta daura ta tayar da sallah saboda ta gama cire tsammani da jin dadin rayuwa tagama cire rai da farin ciki a rayuwarta tana sallah tana kuka tana neman zabin Allah tanason Hameed amma dole ta barshi bata farga da gangancin

da tayi ba sai yanzu hakanan Umaimah ta kwana daga sallah sai karatun qur'ani sai zikiri da hailala da neman gafarar ubangiji takuwa samu sauqin abinda takeji a zuciyarta.

Shikuwa Hameed yana fita ya fada cikin motarsa ya jima a zaune yana kuka k

amar qaramin yaro yana nema gafarar Allah saboda ya sani girman laifin da yayima

ubangiji na sabonsa da ganganci shine dalilin da yasa ya jarabceshi da Salma matar da ko a baya yakejin kamar zai kasheta saboda ballagazancin ta da rashin kamun kanta amma ya

u shine yaje ya biya sadaki da hanunsa aka daura musu aure yau gata a cikin gdansa wai tana amsa matsayi daya da zuciyarsa Umaimah mata.

Da sauri ya girgiza kai yace “kai! kai!! Qaryane wlh" fita yayi ya nufi bangaren nata cikin dauriya da dakiya ya qara

bata wata minti goman kafin ya bude yana mai furta “ Bismillahir rahmanur rahim La'ilaha illah anta subhanaka inni kuntu minazzalumin Allahummah la sahala maja'altahu sahala wa'anta taj'ala iza shi'ita sahala” sannan yayi sallama cikakkiya ta musulumci ya

sanya kansa ciki da sauri yaja da baya saboda qaurin da yaji mara dadi ya daki hancinsa ya rintse idonsa yace “warin mene wannan?" Bai jira amsa ba ya fara raba idonsa a parlourn dako arzikin TV babu an kwashe kudi duk ankaiwa matsafa idonsa ya fada kanta

ta bude qofa ta fito tana wani kwarkwasa kamar zata karye ita dama ba jiki ba ya tabe baki a ransa yace “kuma wai donta dauki hankalina takeyi ko banza shashasha" bai ida tunaninsa ba yaji tayi hugging dinsa wani irin hautsinawa zuciyarsa tayi amai ya fara

qoqarin taso masa saboda ita kanta qaurin takeyi ga wani tsami tsami da takeyi kamar wacce tayi wanka da ruwan tsamin gasarar daya fara lalacewa da sauri ya saki kayan hanunsa ya tureta da sauri ta fadi gefe ya nufi dakinsa da gudu ya fada bathroom ya far

a sheqa amai kamar zai amayar da kayan cikinsa.

Mamaki da tsoro suka cika Salma na yanda yayi watsi da itan ya shige dakinsa amma dake batada zuciya saita miqe ta bisa daidai lkcn daya gama amansa ya fito daga bathroom din ta shigo ta mayar da qof

ar ta kulle tace “Haba Hameed wai wannan wanne irin wulaqanci ne ina binka kana guduna kamar bakai kace kanasona ka auroni ba nifa bana daukar wulaqanci yanzu zan saitawa mutum zama ta qarfin tsiya tunda bashi yayi kansa ba” ko kallonta baiyi ba ya fara ra

ge kayan jikinsa ya rage dagashi sai boxes a juyo ya dubeta yace.

“Zan kwanta kema kije ki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login