Showing 108001 words to 111000 words out of 137264 words

Chapter 37 - GIDAN UNCLE COMPLETE

miqewa tace

“aa wlh haram bloody bazai yuwu ba tashi maza ka tafi gurin matarka ni na yafe kayi mata komai ma amma bazaayi wannan zunubin dani ba" miqewa yayi ya nufota ta kauce yace “ke matsala ta dake rashin uzuri wlh idan naci gaba da zama da matar cen zan iya sab

auta ta dan idan tace zatayimin rashin kunya dukan tsiya zan yiwa shegiya ta barni naji da famin ciwon zuciyata da qaddararren aurenta yayi mini ma mana"

Toshe kunnenta tayi tace “ nikuma wlh saika tafi gurinta bazan taba yarda da wadannan kalaman

ba sati guda na baku ku raba raini sosai kowa yasan kowa" wani kallo yake Mata na kin rainamin hankali ma yace “dawa zanyi sati gudan kuma dawa zan raba rainin?" Bata damu da kallon da yake Mata ba tace “da matarka daka auro mana meye amfaninta idan baka b

arje guminka ba million daya da rabi fa ka bata banda kyautar qauna da tasha a gurinka" daukan wayarsa yayi a fusace ya shiga dannan wasu numbobi can taji alert a wayarta yace “wlh bantaba bawa Salma ko ficika ta ba da sunan kyauta hasalima sau biyu tak mu

ka hadu bayan haduwarmu ta farko a shop rite sunje da wani da tacemin yayanta ne kuma bantaba zuwa qofar gdansu ba saidai mu hadu a wani gurin indai million daya da rabin dana batace tasa kike korata gurinta to ke ga ukunan ninkin nata ki barni na huta ci

kin ni'imarki"

Bude qofar tayi da sauri zata fice yayi saurin cafkota yace “Allah bazan iya bacci a yanda nakeji ba bloody kuma akanki kadai nakejin feeling kin kashemin sha'awar duk wata ya mace" qin bashi hadin kai tayi amma dake yayi nisa da q

arfin tsiya ya banqareta ya shiga yayi abinda yakeso taji a jikinta sosai saboda ta lura ma idan taqi bashi hadin kai yafi bata wahala saida yayi away qwarara sannan ya qyaleta shima wai don yana tsoron kada ya illata cikin jikinta ne tana kuka tana komai

amma ko a jikinsa ya shige yayi wanka yazo ya tayar da sallah itama miqewa tayi ta shiga bathroom tayi wanka ta dauro alwala saboda ita sallar ma ba iyawa zatayi ba mararta ciwo take saboda zungurar da tasha tayi addu'a ta kama baccin wuya shima bayan ya g

ama sallarsa ya dawo ya kwanta ya janyota jikinsa da haka bacci ya daukesu da asuba ya tashi ya tafi masallaci ita kuma tayi sallarta ta kulle dakinta da yake litinin ce kuma ranar zata koma makaranta ta shirya tsaf ta shirya yarta ta fito ta shiga kitchen

ga mamakinta har ya gama komai ya jera a dinning tayi murmushi tace “Allah Sarki bloody kana sona Allah dai ya barmu tare"

Jitayi ya amsa da amin yace “ya kuma kasheni ina cikin soyayyarki bloody murmushi sukayiwa juna yace “kinyimin rowar breakf

ast dina Allah yasa Shurafah bata rigani shaba batayi masa mgn ba ta samu guri ta zauna ta fara hada kunun gyadar ta zuba madara ta juya ta farasha tana bawa Shurafah shima zama yayi kamar abin arziqi sai kuma taga ya miqe yazo ya tsuguna a gabanta ya dag

a rigarta ya ta riqe da sauri ya dago suka hada ido ya kashe mata jiki da kallonsa ya daga rigar ya fito da breast dinta daya yasa a bakinsa ya fara zuqo ruwan saida ya tsotsa sosai ya saki ya gyaranta rigarta yace “ban qoshi ba amma na hqr”

*UMMUH HAIRAN CE...

✍

🏻

*

[1/30, 9:31 AM] UMMUH HAIRAN CE...

✍

🏻

: *GU*

Haushi da takaici ne suka hanata dariya kullum Hameed qaro wulaqanci yakeyi wai be qoshi ba amma ya hqr qala batace masa ba ta

miqa masa Shurafah ya karbeta ta haura sama ta dauko hijjab da safa ta saka ta dauki jaka da takaimi me dan tudu saboda idan tasa flat hijjab dinta jan qasa zaikeyi safar ta zauna tasa ta dauki niqaf din ta daura ta sanya baqin glass ta kalli kanta a madu

bi tayi ajiyar zuciya fitinar Hameed yawa gareta tunda take bata taba ganin tsohuwar matarsa Sadiya tasa hijjab ba amma ita harda niqaf saboda rainin wayo.

Fita tayi saboda lecturer safe ce dasu daidai lkcn shima ya miqe ya zuba mata ido tare da j

an numfashi yace “koma ya kikayi ke me kyau ce kuma bazan fasajin kishinki ba Allah bloody ji nake kamar nace a hqr da karatunnan" bude idonta tayi tayi raurau da ido tace “don Allah kayi hqr kar kace a fasa Allah inason karatu a rayuwata bloody" kama hanu

n Shurafah yayi yana cewa “ya zanyi to tunda kinaso amma kinsani wlh ko duniya zata taru a kaina bazakiyi aiki ba"

Daga masa kai tayi suka jera suka fito yace da me wankin motar ya shiga motarta ya biyosu sukuma suka shiga tasa yaja suka fita har

sukaje baice mata qala ba saboda shidai baisan meye yasa ba zuciyarsa tana kishin Umaimansa taje tayi cudanya da maza a university shiyasa tun farko yaqi nema mata admission suna shiga skull din yayi parking a faculty dinsu ta dauki waya ta kira layin Saud

at Alfah bugu biyu ta daga tace.

“Hello Shuwa'arab kin shigone?" Murmushi tayi tace “banason sunan nan kuna ina a wanne venue din muke?" Kwatanta mata tayi tace “ok ganinan" kashe wayar tayi ta

juya gareshi ya hada kansa da sitiyarin motar ta sany

a hanunta ta dafashi hawaye suka zubo mata tace “ In kana ganin da matsala bloody mu koma ka saukeni a gda" dagowa yayi ya zuba mata lulu eyes dinsa yayi murmushin yaqe yace “ zan sadaukar da farin ciki daya dominki bloody bazai yuwu ace kowacce sadaukarwa

kece kikeyimin ba yakamata nima nayi miki koda dayace tak Umaimah iyakar rayuwarki farin cikina kike fifitawa fiye da naki bakin farin ciki ba sai nawa bakisan dadi ba sai wanda nace shine dadi kuma bakisan kyau ba sai abinda na nuna nace shine me kyau ka

zalika bakisan so ba sai abinda nace inaso saboda haka sau daya tak na sallama miki na baki qwarin gwiwa akan karatunki ki mayar da hankali kiyishi bil haqqi da gsky amma ban yarda ko group disquetions kiyi da wani da namiji ba duk abinda baki gane ba inda

i kun kasa ganoshi keda qawarki to ki bari kizo gda na koya miki na roqeki kiyimin wannan alfarmar wlh duk ranar da naji wani namiji ya kiraki da sunan abokin karatu ko naji lbrn kuna friendship da wani namiji tsaf zan mutu nabar miki filin duniyar Umaima

h nayi karatu nasan ya rayuwar jami'o'i take daga 9ja har England na fita nayi karatu kin sani saboda haka ki taimaki mijinki dan'uwanki kinji”

Daga masa kai tayi tare da kissing tonger dinsa tace “zan kiyaye insha Allahu bazaka sameni da dayan b

iyun daka lissafa ba" murmushi yayi yace “yawwa bloody Allah yayi miki albarka fita yayi ya karbo key din motarta a gurin drivensu ya dawo ya bata ya hada da hannunta yayi kissing ya bude dashboard dinsa kudi dashi kansa baisan adadinsu ba ya zuge jakarta

ya zuba mata yace “gashinan koda zaa buqaci wani abu” gdy tayi masa ya sakar mata niqaf din fuskarta yayi murmushi ta miqe ta fita shima ya fito ya miqa mata Shurafah ya sake matso da bakinsa daidai kunnenta yace “ki kulamin da kanki da babys dina banason

zama da yunwa zai iya taba lfyr babyna kinji" sake daga masa kai tayi duk da haka baiyi masa ba saida ya kama hanunta suka nufi hall din saida ya kaita har qofar hall din ya saki hanunta ta daga masa shima ya daga mata sunayiwa juna bye bye kamar bazasu s

ake haduwa ba itama Shurafah bye bye din tayiwa Abbanta yayi murmushi ya juya da sauri ya nufi motarsa bata shigaba saida taga tashin motar tasa sannan ta juya sukayi karo da S Alfah tayi ajiyar zuciya tace “masoyan asali Wlh U A Shuwa soyayyarki da mijink

i tana matuqar qawatar dani tunda kuka shigo nake leqenku harda Zuhura Moddibo itace taje ma kirani tace nazo naga wasu masoya ina zuwa sai naga mijinki nace kece taketa mamaki" murmushi tayi ta daga fuskarta suka shiga ciki suka zauna ta kuma cewa.

“U.A Shuwa ina kishiyarki kuwa anya zataji dadin zama a tsakanin masoya irinku wlh tunda naje gdanku ranar bikin nan naga yanda mijinki yake manne miki nace wannan Mata data shigo gdannan zata hadiyi baqin ciki saboda na lura idon Abu Shurafah rufewa yake

yi a kanki U.A Shuwa a gabanmu fa ya daukeki yayi sama dake kunfi awa biyu kafin ku sauko downstairs Aunty Zarah tayita mita tana cewa harijin banza naga yanda zakayi ai idan ka tafi gurin waccen guzumar daka daukowa kanka" nayita mamaki shine Sa'ud taban

i lbrn aurenku da soyayyarku shiyasa nace nasan Aunty Murjanatun mu da Muhd dinta nasan tarihin soyayyarsu amma bantaba tunanin zaa samu masoyan da suke sadaukarwa juna farin ciki kamarsu ba sai gashi banje ko inaba na hadu da wadanda suka fisu"

Kal

lonta Umaimah tayi tace “na shirya bayar da rayuwata fansa akanta bloodyna S Alfah wlh inason Uncle Hameed fiye da yanda nakeson Shurafah" kallonta S Alfah tayi zatayi mgn tayi saurin daga mata hanu tace “karki tambayeni dalili S Alfah wlh bansan dalili b

a nidai kawai Allah ya halicci zuciyata da so da tausayin Abu Shurafah ina gasqatashi a dukkan furucinsa da aikinsa saboda na yarda dashi tun bansan kaina ba wannan tausayin shine rauni na bana iya yiwa bloodyna musu kuma bana iya bijirewa umarninsa amma w

ace Aunty Murjanatu S Alfah?"

Kawar dakai S Alfah tayi tace banason tuna wani abu daya shafi Aunty Murjanatu saboda kuka nakeyi har hawayena ya qare abu daya dazan iya fada miki shine Murjanatu da Muhammad masoyan junane wadanda zaa iya sanyasu

a tarihin masoyan duniya saboda hatta ajalinsu tare ya riskesu ranar da Muhammad yayi hatsari ya rasu Aunty Murjanatu tanajin lbrn mutuwarsa ta yanke jiki ta fadi tashin da itama ba tayiba har yanzu zuciyarta ta buga tabi mijinta ga kabarinsa ga nata U.A S

huwa bafa basa fada bane sunayi amma ko sunyi wani bayaji tsakaninsu suke sasanta kansu idan kuwa har yayi tsamari to koda ta tafi gda yana zuwa zakaga sun fara tsotse²nsu daga haka saidai ka nemesu ka rasa sun gudu gdansu wlh baa taba shiga tsakanin Murja

natu da Muhammad ba wannan shine abinda zan iya fada miki"

Ajiyar zuciya Umaimah tayi tace “ina tunanin nima idan bloodyna ya mutu wlh mutuwa zanyi saboda da second daya banason naga yayi nesa dani ke shekaran jiya wlh ban iya bacci ba amma jiya

baccina nayi me dadi tare da mijina" mamaki ne ya cika S Alfah tace “amma ai jiyama a gurinta yake ko?" Kawar dakai tayi tace “yace bazai iya kwana uku ba daya ta samu shima din a daddafe ina tunanin kwana daidai zaikeyi mana"

Da wannan zancen suk

a fara lecturer suka tashi ta shiga motarta ta nufi gda kafin taje gdan ya kirata yakai sau biyar saida tace masa tana gda sannan ya qyaleta.

Haka rayuwata taci gaba da tafiya shidai bangaran Hameed abin yanayi masa yadda yakeso amma bangaren Umaimah da S

alma baa cewa komai ita Umaimah damuwar jarabarsa ga cikinta ya fara girma shima qaqqarfa irin ubansa sai damunta yake da naushi har ya shiga wata na takwas sannan ga hidimar karatu da ta dauki zafi sun gama level 100 sunyi hutu har sun koma suna 200 leve

l.

Ita kuwa Salma kullum sake daura dammara takeyi ta ganin ta kori Umaimah daga gdan badon komai ba saboda an sake jaddada mata matuqar Umaimah tana

gdannan to bazata tabajin dadin zama a gdan ba saboda itace zuciyarsu jininsu da komai nasu daya

ne bazai taba kulata ba balle tasa ran zaiyi wata mu'amala da ita zama takeyi kawai nacin abinci dukiyar da take hange gatanan amma tafi qarfinta saidai kullum idan zai fita zai bawa me gadi 3k ya bata inda ita kuma Umaimah yake bata 6k yace uku na hidimar

gda uku na kula da baby's dinsa a cikin wannan lkcn ne babar Salma taje mata Togo gurin amintaccen bokansu shine ya hado mata wani surkulle yace tasan yanda zatayi ta zuba masa a abinci yaci sannan ya hada mata turaren tsafi yace tayi amfani dashi a jik

inta Hameed zai kusanceta idan ya kusanceta to mgn ta qare a ranar saiya saki Umaimah tunda ya fahimci sparm din bazai samu ba amma fah asirin bazai dade a jikinsa ba daga lkcn daya saki Umaimah zuwa kowanne lkc zai warware to daganan ita kuma tasan yanda

zatayi saboda akwai yuwuwar uku babu zasuyi ya saki Umaimah ya saketa kowa ya huta.

Amma saboda toshewar basira haka Salma ta karbi aikin ta fara tunanin yanda zata aiwatar dashi saboda Hameed ko ruwa bayasha a bangarenta dabara ce ta fado mata ra

nar wata talata Umaimah bataje mkrnta ba saboda cikinta yayi nauyi sosai hakan yaba Salma nasarar shiga part dinta tayi sallama harda fara'arta abinka da mai tsarkakkakiyar zuciya Umaimah bata kawo komai ba ta yunqura zata miqe tayi saurin qarasowa ta kamo

ta tace “wayyoh sannu Ummuh Shurafah wlh banyi tunanin haka Babyn nan yake wahalar dakeba da na rinqa zuwa Ina tayaki aiki to tsoro nakeji kada nazo kiyi tunanin wani abu” tsugunawa tayi a gabanta tace “don Allah kiyi hqr ke ki fahimceni tunda mijinki yaq

i fahimtata wlh banida niyyar cutawa a gareku ban shigo gdanku domin na shiga tsakaninku ba ki yarda dani ba Salman da kuka sani a baya bace na canza sosai fiye da tunaninku"

Ajiyar zuciya Umaimah tayi zuciyarta da cikakken tsarki tace “ babu kom

ai ni dama ban taba daukan ki a matsayin wacce zata rabani da mijina ba kawai na daukeki a matsayin qaddararmu kuma ni nasan babu abinda zai samemu face sai Allah ya qadarta faruwarsa ki saki jiki dani Aunty Salma banida matsala wlh da zuciya daya nake zau

ne da duk wanda Allah ya hadani dashi" Murmushin mugunta Salma tayi ta miqe ta zauna a kujera sukaci gaba da hirarsu tanata bawa Umaimah lbr suna dariya tana yima Shurafah wasa..........

*UMMUH HAIRAN CE...

✍

🏻

*

[1/30, 1:54 PM] UMMUH

HAIRAN CE...

✍

🏻

: *GU*

Miqewa tayi daqyar ta nufi sama tace “inajin marata tana ciwo kwana biyunnan wlh jiya naso zuwa asibiti kuma sai na manta ban fadawa Bloody ba saidai idan ya dawo muje" tana mgn tana hawa sama wan

i mugun kallo Salma tabita dashi a fili tace “saura qiris” ajiye Shurafah tayi ta tashi da sauri ta nufi dinning din tana dube² tana waiwaye na rashin gsky ta bude warmer Allah ya taimaketa kuwa ta bude ta farfesun naman ragon daya wadatu da kayan qamshi s

ai qamshi yakeyi ita kanta saida ta hadi yawu ta ta kwanto qullin maganin a habar zaninta ta kunce ta barbada a cikin farfesun ta sanya cokali ta juya tayi maza ta dauke cokalin ta daureshi da maganin a zaninta ta koma ta zauna ta dauki Shurafah taci gaba

dayi mata wasa daidai lkcn Umaimah ta sauko dauke da waya a kunnenta ta zauna miqewa Salma tayi tace “bari na tafi naga mijinki ya kusa dawowa kada yazo ya ritsani anan yawwa don Allah wata alfarma kada ki fada masa na shigo wlh nasan rashin mutunci zaiyi

min saboda kwanakin baya nace masa inason shigowa yace karna sake na shigo gurinki na dora miki damuwa"

Murmushi tayi kawai ita kuma Salma ta fita ta nufi part dinta tana shiga ta fara tsallen murna wannan tarkon ya danu saura na gaba.

Kwanciya ta

yi ba mgnr sallah ita kuwa Umaimah tana fita ta shimfida sallaya tayi sallar magaruba taci gaba da azkar dinta tana zaune ya shigo ta bayanta yabi ya rungumeta yace “ nayi missing dinki bloody bari nayi sallah yau akwai rawar shaku-shaku a gdannan"

Batayi masa mgn ba ya miqe da sauri ya haye sama ya fada bathroom yayi wanka ya dauro alwala ya fita zuwa masallaci saida yayi sallar Isha sannan ya dawo gdan lkcn tana sama miqewa yayi ya haura ya tarar da ita a kwance tana dafe da cikinta ya zauna k

usa da ita ya dora hanunsa saman cikinta yaji yanda ya dunqule guri daya yayi

murmushi yace “babyna ya kusa zuwa duniya" murmushi qarfin hali tayi tace “tun jiya nake zubar da wani ruwa na kira Hajiya na fada mata tace zaqine”

Shafa kansa yayi ya

ce “ nima na fadawa Dr Saleem yacemin wai dama ana samun haka alamun haihuwa ta matsone kinga yau ma na biya wellcare na siyo wasu kayan babyn yarona lafiyayye wlh na matsu yazo duniya nima na samu aboki" miqewa yayi yace bari naci abinci na dawo muyi hira

da son dina" daga masa kai tayi ya bude qofar suka fita shida Shurafah ya zuba vegetable rice din ya zuba tomatoes soup din yanaci yana bawa Shurafah yaci sosai ha ture ya sake bude warmer din farfesun ya lumshe idonsa saboda qamshin daya daki hancinsa ya

janyo ya fara zubawa a wani flat din ya faraci yanajin dadinsa sosai yaci da kirki kuwa ya kora da lemon abarbar da tayi masa yayi gyatsa yayi hamdala ya koma parlour ya kwanta da Shurafah a jikinsa saida yaga yarinyar tayi bacci sannan ya miqe ya shiga d

akin ya kwantar da ita lkcn Umaimah tayi bacci yayo brush ya dawo ya kwanta a kusa da ita ya fara shafa cikinta tare da dora bakinsa akan nata.

Bude idonta tayi akansa ta janye kadan tace “ don Allah Bloody kayimin hqr ka kyaleni wlh da gaske mara

ta ciwo takeyi" murmushi yayi yace “shikenan na qyaleki nasan ba laifinki bane Son

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login