Showing 39001 words to 42000 words out of 137264 words
da warwara gabanta sai faduwa yake daidai lkcn shigo gdan dakinta ya shiga ya tarar da ita ta zabga uban tagumi gabansa ya fadi sos
ai saboda yasan bai wucce tunanin takurarsa ne yasata tagumin ba tsugunawa yayi ya kamo hanunta cikin nasa yana murzawa a hankali yace “tunanin me amaryar Uncle Hameed takeyi haka?" Ajiyar zuciya tayi tare da kawar da kanta gefe tanason fara koyon danne ts
oronsa ta fuskanci sabuwar rayuwar data tsinci kanta a ciki.
Kwanciya tayi rigingine a saman gadon hakan ya bashi damar haurowa ya kwantar da kansa ha qirjinta tare da sanya hanunsa saman tudun breast dinta yace “bai wucce tunanin irin mijin da kike aure
ba ko?" Lumshe idonta tayi ta budesu a kansa tare da girgiza masa kai murmushi yayi yace “ta yaya zan tabbatar da hakan?" Turo bakinta gaba tayi cikin sigar shagwaba tace “toni na fada maka ba tunanin da nakeyi kenan ba" dariya yayi sosai yace “lallai yari
nya ashe kema kin iya shagwaba lallai yau akwai kallo a gdannan dan saikinyimin kuka da ido daya zan qyaleki"
Kallonsa tayi da sauri tace “amma dai ba irin abunnan na safe zanyi makaba ko?" Yanda tayi mgnr ne yasashi baisan sanda ya kwashe da dariy
a ba yace “inta kama sai kiyimin irinsa dinma" raurau tayi da ido zatayi masa kuka yace “wlh duk digar hawaye daya karin awa daya kinsan zan iya kuma" mirgina kai gefe tayi tace “Eh zaka iya
amma dai kasan hukuncin wanda ya cuci maraya” sai take bashi dari
ya yace “saboda ragwanta yau ko girki bakiyi mana ba yanzu me kikeso muci mu kwanta" kallonsa tayi tace “ai su Hajiya sunyi girki na zaci kaje gdan Aunty kaci shiyasa ban baka ba" miqewa yayi ya nufi kitchen din ya zubo cous-cous din da vegetables soup ya
dauko fresh milk ya ajiye a dinning din ya kulle qofofin sannan ya koma dakin ya dagota cak ya fito da ita ya ajiyeta a stool din ya kuma shiga kitchen ya dauko babban tire yazo ya zazzage kajin da ya shigo dasu guda hudu ne yaba su Hajiya biyu suka tafi d
asu ya daukar musu biyu dama shida ya siya ya kaiwa Sadiya biyu ta jefeshi dashi tana tuhumarsa inda ya kwana ya yini bai tsaya bata amsa ba ya manna mata hauka ya kuma ficewa.
Kamo hanun Umaimah yayi yace “ni zan ciyar dake yanzun anjima ke kya ciyar dan
i ko?" Saurin girgiza masa kai tayi alamar aa yayi murmushin da yake qara masa kyau har dimples dinsa ya lotsa yace “idan baki ciyar dani ba ya zanyi Babyn Uncle ki daina tsoron mijinki zaki saba a hankali” itadai batace masa komai ba ya fara bata abincin
a haka suka qoshi bata wani naman na kirki ba ta fara miqa ya zuba mata ido yanajin wani mugun feeling dinta yana bijiro masa shafa wandonsa yayi abarsa harta miqe yayi ajiyar numfashi tare da ruqo hanunta data miqe zata bar gurin yana qare mata kallo a-z
tsorone ya cikata itakam yau taga boni “wai duk wata amarya dama haka akeyi mata ko kuwa ni kadai ce?" ta tambayi kanta.
Alamun tsoron daya gani a yanayinta ne yasa ya saki hanunta yace “uhm... am dama inason ganinki ne idan kin gama shirin baccin
ki zamuyi wata mgn" harga Allah ta yarda mgnr zasuyi saboda haka ta shiga dakinta ta cire kayan jikinta ta dauki wata farar rigar bacci ta saka bayan ta shafa turarukan humrar da Aunty Jameelah ta kawo mata ta cire band din kanta ta taje dogon gashinta baq
i me taushi da santsi ta shafeshi da mai me qamshi tare da fesheshi da turaran gashin ta hadeshi tasa wani dan qaramin band din ta daure bataji shigowarsa ba saijin hanunsa tayi ya dafe hips dinta yana shinshinar ta da hancinsa kamar wani bunsuru yanata sa
uke ajiyar zuciya tsorone ya cikata jin hanunsa a cikin rigarta yana yawo dashi tsakanin cinyoyinta da cibiyarta tare da dora harshensa saman wuyanta yana tsotsa bata tabbatar da lamarinsa azimun bane saida taji yana tura hanunsa cikin pant dinta yana shaf
awa a hankali yana fitar da wani irin numfashi ajiyar zuciya suka sauke a tare ta riqe hanunsa da yake qoqarin dorawa saman boobs dinta zatayi mgn ya rufe mata baki da nasa yanayima bakin nata wata irin tsotsa cikin salonsa me mantar da zuciya tunanin wani
abu tare da sanya hanunsa duka biyu ya tallafo breast dinta da suke tsaye cak ko rawa basayi da taurinsu sosai alamun basu gamajin matsaba ya fara matsawa tare da murzawa da dukkan hikimarsa da salonsa sosai takejin salonsa na shiga jikinta amma tsoro ya
hanata mayar masa da martani maganganun yayarta Jameelah da qawarta Sa'ud sunayi mata yawo a kwanyarta “ki kama mijinki ki fishi son duk abinda kikasan zai sanyashi farin ciki ki faranta masa da dukkanin iyawarki kuma kiyi hqr da yanayinsa da sannu zaki sa
ba dashi harma ki rinqa nemansa da kanki...." cewar Aunty Jameelah.
Ita kuma Sa'ud tace Mata “mijinki ne duk abinda kikayi masa yaji dadi Allah ya rubuta miki lada mala'iku su kwana suna sanya miki albarka sannan ki sake narkewa a zuciyarsa ta yan
da ko yaje gurin kishiyarki ke zaike gani a kusa dashi ki zama
jarumar mace sannan ki zama gwarzuwa a gurin mijinki ki rinqa tsotseshi kina shafeshi kina luguiguiceshi ta yanda duk inda yaje bazai rabu da tunaninki a zuciyarsa ba Umaimah mazan bariki ma za
gewa ake a koyi yanda zaa faranta musu balle mijin sunnah wanda duk abinda kikayi masa zaa rubutashi a tashi iyayenki ana murna dasu da suka haifeki me aikata aikin alkhairi don Allah Umaimah kada kibada mata zaki iya kema mace ce...." Cewar Sa'ud kenan a
fili tace “bazan iya ba wlh yafi qarfina bazan iya dashiba...."
Saurin janye jikinsa yayi daga nata jikinsa na rawa yace “mene bazaki iya ba Babyn Uncle?" Firgigit tayi ta dawo hayyacinta tace “ba...babu komai..." Ajiyar zuciya yayi ya dora hanunta
a saitin mararsa yace “da zaki iya daurewa horona na farko gareki Umaimah da zaki iya dani saboda ni kika sani nine namiji na farko dana budaki ba kikai 18 years ba har yanzu inada sauran damar da zan mayar dake irina banason mu samu matsala dake kema don
Allah wlh idan na rasa kulawarki mutuwa zanyi Umaimah saboda kece mace daya a duniya da nake sawa a raina zata iya zama dani a kowanne yanayi Babyn Uncle pls kiyi hqr dani zaki saba dani" yana fadin haka ya dagata ya dorata a gadon ya kashe bedsat lamp di
n ya musu bargo ya rufesu tare da kama boobs dinta sosai yasasu a bakinsa yana tsotsa tare da cicciza nipples dinta yana shafo qasanta yana qara qaimin wajen tsotsar breast din nata yanajin wani mugun dadi yana sauke nishi me wuyar fassarawa lumshe idonta
tayi tare da sakin masa kuka me sauti tana tureshi tana cewa “don girman Allah Uncle ka bari na gaji wlh na gaji so kake ka kasheni ne bazan iyab...."
Rufe mata baki yayi da hanunsa jikinsa yana wata irin rawa muryasa na sherking yace “kar...karki.
.min haka Umai...mah kinsan bazan iya hqr ba idanma nace zanyi saina galabaita..." Yana mgnr yana qoqarin zare rigar jikinta qanqame rigar tayi ta kuma rushewa da kuka cikin tsananin firgici tace “wayyohh Allah Hajiya zai kasheni Uncle ka tausayawa Aunty J
ameelah mumu biyu iyayenmu suka haifa suka mutu idan ka kasheni saura ita kadai...” duk da halin rashin hayyacin da yake ciki sosai mgnrta ta daki zuciyarsa a matuqar buqace yake yasan ba qaramar matsala dakatawarsa zata haifar masa ba amma haka ya sauka d
aga kanta ya mirgina gefe ya juya mata baya tare da jan pillow ya rungume itama ta koma gefe taci gaba da rera kukanta bata ankara da halin da yake ciki ba saida taji faduwar abu tim a qasa ta zabura ta tashi zaune tare dakai hanunta ta kunna bedsat lamp d
in ta lalubi sweech ta kunna ta hangeshi yanata juyi a qasa idanunsa sun kakkafe ya dafe cikinsa yana wani irin nishin azaba.
Da gudu ta qarasa gabansa ta ruqoshi tana jijjigashi tana kiran sunansa tana fadin “na shiga uku na ni Umaimah wannan wacc
e irin masifa ce Uncle wai meke damunka anya kanada lfy? Wayyohhhh don Allah ka tashi kada ka mutu wlh zanyi maka zan iya gara ni na mutu daka mutu ka barni” jijjigashi takeyi amma kamar bashi take jijjigawa ba haqoransa sai haduwa suke suna bada wata qara
mara dadin ji duk ta rude ta rasa abinyi gashi sai wani irin gurnani yakeyi yana jan numfashi daqyar, a guje ta juya tana kuka ta dauki wayarta ta lalubo number Aunty Jameelah Kira har uku bata dagaba ta
kuma kiran hajiya itama bata dagaba matsawa tayi ga
bansa ta kwanta a saman qirjinsa tana kuka kamar ranta zai fita daqyar ta daga kanta ta duba agogo 1:45am “waye zan kira ya daga a wannan lkcn ta fada Dr Saleem ne ya fado mata ta miqe ta fita da gudu ta dauko wayarsa a parlour cikin saa kuwa babu wani sec
urity akai ta fara janyo number har tazo kan number Dr Saleem din ta latsa kiran tana kuka har tayi Ring din ta katse baa dagaba.
Jifa tayi da wayar ta sake kwanciya a jikinsa tana kuka me ban tausayi can taji wayar na ring ta tashi da sauri ta dauk
a number Dr Saleem dince tayi saurin dagawa cikin muryar tashin hankali tace “Hel..lo Dr ka taimakeni kazo ka ceto rayuwar mijina zai mutu Dr numfashinsa daukewa yakeyi” “ya Salam” Dr Saleem ya furta cikin tashin hankali yace “bana gari Umaimah amma ki rin
qa danna masa qirjinsa a hankali bari yanzu zan turo miki yanda zakiyi” yana fadin haka ya kashe wayar ta koma ta tsugunna a gabansa ta fara dannan qirjinnasa kamar yanda Dr Saleem ya fada mata saiga numfashinsa yana saituwa baafi minti biyuba taji qarar s
higowar saqo da sauri ta dauki wayar ta bude saqon ta fara karantawa kamar haka.
( _Ki taimaki mijinki da zaran numfashinsa ya dawo ki hau samanshi ki sanya penis dinsa ciki n gabanki zai dawo hayyacinsa insha Allahu wannan itace hanya daya da zaki tserat
ar dashi daga halaka kafin wayewar gari_)
“Tashin hankali" abinda Umaimah ta furta kenan cikin kuka tace “kuma nice zanyi hakan anya zan iya kuwa? Kayy bazan iya ba" firgigit tayi ta sake kallonsa jin yanda numfashinsa yake qara sarqewa tace “na shi
ga uku kuma yanzu idan banyi ba mutawa fa zaiyi ko? Waini yama zanyi ne?” ta sake tambayar kanta tare da rintse idonta ta fara zare boxes din jikinsa har lkcn penis dinsa a miqe take sambal, bude idonta tayi tana kallonsa tana kuka tace “Uncle ka tashi ba
zan iya ba katashi kayi da kanka Allah bazan sake hakaba"
*UMMUH HAIRAN CE...
✍
🏻
*
*
🅱
RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION*
🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_
*GIDAN UNCLE*
( _Love and romanti
c story_)
*SHORT AND TRUE LIFE STORY*
*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI'U UMAR*
*®FAUZAH*
Wattpad
👉🏻
realfauzah
www.fauzahtasiu41@gmail.com
*PAGE SIXTEEN*
Tana kuka tana jijjigashi tana kiran
sunansa amma kamar ma ba dashi takeba jikinsa taga ya dauki wata karkarwa da muguwar azama ta tashi ta cire pant din jikinta ta haye samansa ta kama joystick dinsa ta rintse idonta da qarfe ta saitata a gabanta ta fara turawa tana kuka tana yarfa hanu gef
e idan ta tura saita saki ta qara fashewa da kuka da haka harta gama shigar da ita jikinta ji tayi yaja wani dogon numfashi tare da sauke ajiyar zuciya har sau uku a jere ta zuba masa ido tana tunanin yama akeyi haka ta fara dan motsa jikinta tana kuka haq
oranta na karkarwa tana shafa qirjinsa wata irin zabura taga yayi tare da sakin wani irin nishi kawai sai taga ya dago hanunsa ya dora a samanta ya dannata sosai yana wata irin jijjiga tare dayin sama da qasa da ita.
Cikin kuka ta kira sunansa ba t
are da tayi tunanin zai iya amsawa ba amma saitaji ya amsa cikin alamun fitar hayyaci yarinqa sama da qasa da ita da sauri² yana sakin nishi mai tada hankalin mai sauraro ta gama gigicewa kuka takeyi iyakar qarfinta saboda ba qaramin zafi takeji ba daga
daran jiyan zuwa na yau ba qaramin ciyuwa takeyi ba cikin wani irin yanayi ya soma bude idonsa harya budesu tar akanta yana zungurarta yana cije lebe dagata yayi daga samansa ya miqe yana layi kamar dan giya ya cillata saman gadon ya bita ya turmushe da du
kkan qarfinsa yaci gaba da gashi kai ranar Umaimah taga masifa har saida ta qwammace gara daran jiya da na yau saboda tunda ya dawo hayyacinsa yaji wani sabon dandanon dadi me ratsa kwakwalwa yana fuzgarsa yana ihu tare da lumshe idonsa yanajin wani mugun
dadi dabai tabajin irinsa ba a duniya.
Wani abu daya gigita duniyar Umaimah yau tunda ya fara baiyi release ba ko sau daya a qallah ya kusa awa daya da rabi a first round kafin ya saki wani ihu me qarfi yace “way...yohhhhh.... Al...lah na Umaim....”
bai ida rufe bakinsa ba taji ya sakar mata wani ruwa me mugun zafi a cikin gabanta ta qanqameshi qamqam tana kuka tana fadin ”don Allah ka barni haka Uncle Hameed nikam na sallama ka...” ji tayi ya qara sanya qarfinsa gaba daya wajen jajjakarta yaci gaba
da gashi a haukace tana kuka tana tureshi amma Ina yayi nisan da bazai tabajin kiranta ba.
Yanda take kukan tana tureshi abin ban tausayi amma ko a jikinsa saida Umaimah ta qwammace dama barinsa tayi ya mutu kowa ya huta indai gamsuwa ce take kawo release
gurin saduwa to Umaimah ta tabbatar ta gamsu bayan gamsuwa ma har qwaruwa tayi saboda ita kanta saida tayi release din azaba sau uku shikuwa gogan baima san abinda ke faruwa ba gaba daya ya susuce yanda yake sambatu yake ihu inda basu kadai bane a gdan da
Umaimah bazata iya fita ba da safe saida ya sake tsiyaye mata fresh milk din datake azabtar dashi idan ya buqatu da mace sannan jikinsa ya saki sosai ta ya kwanta a jikinta yana sauke wata sansanyar ajiyar zuciya take taji numfashinsa ya canza ya sake y
imata nauyi alamun yayi bacci kenan a samanta batare daya zare joystick dinsa daga jikinta ba numfashinsa kadai zai tabbatar maka da bacci wahala yakeyi tayi qoqarin turesa gefe amma ta kasa da wannan azabar ga nauyinsa duka ita kadai taja musu blanket bac
ci ya dauketa na wuya tana gwama numfashi batasan sanda ya dagata ya koma gefe ya kwanta ba.
Daga ita harshi babu wanda ya iya tashi da asuba qarar wayarsa ce ta tasheshi yayi miqe tare da janye Umaiman a hankali daga jikinsa saboda tsoron kada ta t
ashi number Dr Saleem ya gani da tsananin mamaki sosai ya daga yace “aslm alaika Dr ka tashi lfy” ajiyar zuciya Dr Saleem yayi yace “kayy Masha Allah har naji sanyi a raina wlh yallabai jiya ban iya bacci ba saboda tunanin halin da kake ciki kayy Allah yay
ima Umaimah albarka ashe zata iya ceton rayuwarka” numfashi yaja da mamaki yace “Dr wani abune ya faru?" murmushi yayi yace “jiya ta kirani da wayarka take fadamin ciwonka ya tashi ni kuma gashi bana Kano ina Kaduna naje Serminer shine nakira Dr Mu'az nake
sanar dashi issue din so sai yace idan kanada aure matarka ta hau samanka ta kama Penis dinka tasa a gabanta insha Allahu zaka dawo hayyacinka so dana fada mata ma wlh banzaci zata iya ba saboda naga sabon hanu cs ashe dai jaruma ce yarinyar”
Ajiyar
zuciya yayi yace “wlh bansan komai daya faru ba nidai kawai na farka najini a samanta ina heaving sex da ita Dr don Allah ka bincika min idan da wani taimako da zaayimin ya ragemin qarfin sha'awar nan ayimin abin yayi yawa kada na rinqa shiga haqqinta kas
ani ko a musulumci idan har itadin batada qarfin sha'awa auranmu dolene a rabashi saboda zan rinqa cutar da ita” Dr Saleem ne yace “Wato abinda yake faruwa Abdulhameed yawanci masu lalura irin taka suna fuskantar wannan matsalar har su rinqajin dama baa ha
liccesu a haka ba nasha karbar itin case dinka ciki harda na surukinka kuma babanka Alh Ahmad Allah ya gafarta masa yazomin asibiti afujajan kan cewa nayi masa abinda kwata² zai daina sha'awar mace a rayuwarsa daqyar na shawo kansa Hameed saboda haka kaim
a hqr zan baka kanada damar da zaka mayar da Umaimah irinka ta yanda zaka samu sassauci ta wajenka
kayi hqr idan na dawo zan nemeku idan takama ma akwai irin Allurar da akayima mahaifiyarta a wancan lkcn itama sai ayi mata saboda samun sauqinku gaba daya".
....
Numfashi yaja tare da cewa“ok Dr ta tashi bari mayi mgn latter" yana fadin haka ya nufi gadon da sauri ya yaye mata blanket din yace “amarya mun makara fa tara saura kwata bamuyi sallah ba kuma tashi muje muyi wanka muyi sallah saiki kwanta na
hutassheki komai zanyi miki yau" yana mgnr yana dagota daga kwanciyar ya dauketa cak suka shiga bathroom din duk a tsorace take dashi ya cire mata rigar jikinta ya hada mata ruwan zafi ya dauketa yasata a ciki tana qoqarin miqewa shima ya shiga ciki ya riq
eta gam yana yawo da hannunsa a jikinta zuwa qirjinta rintse idonta tayi da qarfi tana karanto “innanillahi wa innah ilaihir raji'un" murmushi yayi ya dauki luquit soap din ya fara matsawa a hanunsa