Showing 57001 words to 60000 words out of 137264 words

Chapter 20 - GIDAN UNCLE COMPLETE

tallafo bayanta yace “ahhhh Baby Mijinki yanada matsala gaba daya babu abinda nakeji yanzu sai yunwar...."

Rufe masa baki tayi da ha

nunta tace “don Allah kada ka qarasa ka tashi kayi wanka kaci abinci" miqewa yayi zaune ya ruqo hanunta yace “amma dai zaa bani ko?" Sunkuyar da kanta tayi tana wasa da yatsunta tace“bayana da marata suna ciwo nikam nan gaba kadan mutuwa zanyi idan ka cika

matsamin Uncle penis dinka zata iya baromin da cikina wlh” yanda tayi mgnr ne yayi mugun basa dariya ya dagata cak ya nufi dakinsa da ita ya direta a gadon yace “lallai da kuwa yarinyar nan taki tayi barna don wlh bazan yafewa duk abinda zai zamo sanadin

lalacewar wannan cikin inasonsa sosai Babyna bantabajin son ciki kamarsa ba" yana fadin haka ya shige bathroom din ita kuma tayi wuf ta fice daga dakin ta koma dakinta tayi alwala saboda lkcn magrub ya kawo jiki tana raka'ar qarshe taji shigowarsa dakin sh

ima ya tayar da tasa sallar kafin ya idar ta koma parlour ta zaunar a dinning area din ta fara zuba masa abincin fitowa yayi ya matso jikin kujerar yayi kissing kuncinta ya juyo ya lalubo bakinta ya hadeshi da nasa ya sunkuya qasanta tare da tallafo bayan

ta ya zameta daga kujerar yana qoqarin sake mayar da bakinsa cikin nata ta janye tayi baya ya sake cafkota ya kwantar da ita a qasa yabita ya danne yana wawurar bakinta tana zuqewa jin ya cafki boobs dinta ne yasata sakin wata yar siririyar qara yayi sauri

n rufe mata bakin.

Kuka ta saka masa tace “Uncle plz kabari muci abinci don Allah" yanda tayi mgnr ne ya sanyaya masa jiki ya janye jikinsa a hankali yana gyara zaman wandonsa ya dagota

yace “so nake na fara tursasa kaina da koyawa kaina sabawa da d

anne sha'awa ta amma na kasa Baby zan koyi qyaleki kina hutawa kema amma idan na kasa kiyimin uzuri" bata kulashi ba ta nufi dinning din ta zauna taja flat ta fara cin abincin daqyar ta iyacin cokali biyar ta miqe da gudu ta nufi bathroom ta fara sheqa ama

i saida ta amayar dashi tas ta tashi ta gyara wajen ta fito ta fada saman gadon tanajin zuciyarta nayi mata suya.

Shigowarsa ce tasata bude idonta yana tsaye ya zuba mata ido ya nazarin ta zama yayi kusanta ya ruqo hanunta yace “amai ko baby” daga m

asa kai tayi yayi ajiyar zuciya ya daura hanunsa saman cikinta yace “wannan dan tayin nawa yana wahalar dake tun bai zama gudan jini ba har yanzu fah a sperm yake” ajiyar numfashi tayi tace “kuma yanzun Uncle haka zanta fama harsai nayi wata tara a haka?”

murmushi yayi ya kwantar da kansa a qirjinta ya dora harshensa saman habarta yana lasa cike da nishadi yace “insha Allahu idan yaka wata uku zaki samu sauqin laulayin Babyn Uncle ke naki ma ai da sauqi”

Lumshe idonta tayi tana sauke numfashi shikum

a gogan ya tura hanunsa qasan mararta yana shafawa a hankali cike da salon jarabancinsa da sauri ta riqe hanunsa ta bude idonta tar a kansa tanayi masa kallon na shiga uku na lalace lumshe nasa idon yayi eyelashes dinsa suka kwanta a saman kyakkyawar face

dinsa yaci gaba da wasa da gashin mararta yana shafasu cike da qwarewa yanajin manhood dinsa na wani irin gif-gif tare da wani irin haniniya tare da zabura jin irin miqewar da joystick dinsa tayi ne ya sanya gabansa faduwa saboda yasan yanayin miqewarta k

ala² idan zatayi sassauci ya sani idan ma bazatayi ba yasani.

Dayan hanunsa ya dora saman lafiyayyun boobs dinta da suke tsaye ya fara wasa dasu cike da qwarewa yana sakin nishi me wahalar mantawa duk da tsoro da gajiyar dake damunta amma idan ya fa

rayi mata wannan salon bata sanin sanda take amsa masa hakanan kuwa akayi yau dinma tayashi ta farayi cikin alamun salonka yana ratsani ta tureshi ta cire rigarta daga ita sai bra and panties ta kwanta a jikinsa tana kiran sunansa cikin muryar kissa ya ams

a mata tare da sake dora hanunsa saman lutsuma² boobs dinta ya miqe zaune da ita a cinyarsa ya kwantar da ita a jikinsa tare dasa hanu ya janye bra din ya sanya bakinsa yana tsotsarsu cikin qwarewa da iyawa dayan hanunsa yana cikin pant dinta yana wasa da

ask dinta yana turawa a hankali yanajin yanda gurin ya cika da ruwa kawai so yake yaji ana kankareshi.

Jikinsa har wata rawa yakeyi wajan balle bra din ya tashi tsaye shima ya cire komai nasa ya dawo ya kwanta ya dagata samansa ya saita abarsa ciki

ya fara heaving sex da ita wata qarar azaba tayi saboda irin shigar da yayi mata dakatawa yayi saida yaji tayi ajiyar zuciya sannan ya fara safa da marwa a cikin jikinta, daqyar suka iyayin around daya ya mayar da ita qasa ya koma samanta yaci gaba da kas

he arna itakam wata irin hautsinawa mararta takeyi tanajin wani mugun ciwo tayi duk yanda zatayi

ta nusar dashi akwai matsala amma ya kasa ganewa har saida tayi doguwar sumar data hanata sanin sanda ya gama sukuwarsa ya sauka a kanta.

Cikin dare ta

farka ta fara bude idonta a hankali tana kallon yanayin dakin a fili tace “ Innanillahi wa innah ilaihir raji'un nikam nazama customer likitoci yau kuma meyene ya kawoni nan...." “Jarabar Mijinki mana Umaimah wadda nan gaba kadan zata aikaki lahira to ba

ri kiji na fada miki wlh Daddyn ku yace dolene a rabaku idan ba hakaba kasheki zaiyi tunda ba hankali gareshi ba kwanannan babu dadewa kika shiga irin wannan yanayin kwananki biyu a asibiti bakisan waye akanki ba gashi yanzun an kuma sati guda kina kwance

bakisan waye akanki ba haba Umaimah kina da hankali kuwa anya wannan zama dashi ai masifa ce shi da bakinsa yace tun tara na dare ya fara cinki bai dawo hayyacinsa ba sai biyu na dare tun yana zuba miki maniyyinsa har saida ya koma yana baki jiki bai ankar

a da halin da kuke ciki ba saida yaji wani abu ya jiqa gadonku ya miqe ya duba yaga jini kiketa zubarwa shima penis dinsa tana feshin jini sannan ya fahimci barnar da yayi, yanzu haka dagake harshi saida aka qara muku jini sannan aka daure miki mahaifa sab

oda cikin jikinki da yake barazanar barewa shima yabi rariya"

Ba qaramin firgita tayi da kalaman Hajiya ba dama hakan tana faruwa da gaske wannan lamari da daure kai yake towai meyene matsalar Uncle Hameed ne gaskiya wannan abin nashi ba lafiya bac

e rashin lfy ne.

Tunanin data rinqayi kenan har Hajiya ta hado mata tea tazo ta zauna kusa da ita ta taimaka mata ta tashi ta kuskure bakinta ta fara bata tanasha a hankali ta kuwa sha da yawa sannan ta koma ta kwanta daidai lkcn Daddy suka shigo shida Ha

meed din idonsu ya sarqe da juna wani abu yaji me ciwo ya bijiro masa kullum su basu da matsalar data wucce ta sex wannan wacce irin qaddarar rayuwa ce ne me wahala yanzu gashi har takai lkcn da iyayen nasu suke qoqarin rabasu a cikin wata daya da yan kwan

aki abubuwa da dama sun faru shikam wannan wacce irin masifa ya tsinci kansa a ciki ne?

Matsawa yayi ya ruqo hanunta yace “babyna ya jikinki" Hajiya ce tayi saurin janye hanunsa daga na Umaimah ya dago ya kalleta idanunsa tab da qwallah ya sake kall

on Umaiman data lumshe idonta cike da tausayin dan'uwannata kuma mijinta ji takeyi dama ana sauya qaddara itakam data sauyawa mijinta tasa ya zama lafiyayyiyan namiji daidai da ita saboda tanason mijinta sona haqiqa.

Muryar Hajiya ta tsinkayo tana cewa “

kaga Hameed idan baka fita harkar marainiyar Allah ba zan saba maka wlh zan sallamaka kabi duniya ka lalace Hameed wannan wacce irin rayuwa ka zabawa kanka ne tunda nake nikam ko a hikaya bantabajin namiji irinka ba Hameed aure babushi tsakaninka da Umaima

h saboda kafi qarfinta bazata iya ba kuma wlh kaji na rantse muddin Ina raye Umaimah bazata sake zama a qarqashin inuwar auranka ba tunda kai bakada lissafi ka samu yarinya qarama sai qwaquleta kakeyi kana neman kashe mata rayuwa da salon zalincinka

*UMMUH HAIRAN CE...

✍

🏻

*

[1/14, 12:14 PM] UMMUH HAIRAN CE...

✍

🏻

: https://www.facebook.com/Zauren-Brilliant-Writers-Pans-111419110389493/

*

🅱

RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION*

🖊

( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_

*GIDAN UNCLE*

( _Love and romantic story_)

*SHORT AND TRUE LIFE STORY*

*MALLAKAR*



👇🏻

*FAUZIYYA TASI'U UMAR*

*®FAUZAH*

www.fauzahtasiu41@gmail.com

Ki biya kafin ki karanta ta GTbank akan wannan acc

ount number: 0255526235; sai kiyi screenshot ki tura wannan number: 09013718241;

Ko katin waya MTN or Airtel ta wannan number:09031307566:



*PAGE TWENTY FOUR*

Kallon Hajiya yayi da sauri tare dayin baya taga² zai fadi Daddy yayi saurin t

arosa zamewa yayi ya zauna a qasa dabar kamar dan bori yana karanto “Innanillahi wa innah ilaihir raji'un" yanabin kowa dake dakin da kallo idonsa yana yawo a tsakanin mutum ukun yama rasa tunanin daya kamata zuciyarsa tayi masa,

Hada kaya Hajiya tahau yi

tana ta fada tare da mitar babu wanda ya isa yasa ta sake bashi Umaimah shidai kallonta kawai yake har ta gama hada kayan ta fita tana fita ya miqe ya damqo hanun Umaimah ya damqeta sosai jikinsa na rawa yace “kada ki yarda a rabamu Umaimah wlh bazaki tab

a iya rayuwa da wani namiji ba saboda nariga na horaki da yanayi na nima kuma bazan iya rayuwa babu keba ki fahimci hakan kafin Hajiya tayi nasarar rabamu"

Bin hanunsa takeyi da kallo tanajin wani mugun tausayin sa Allah ya sani tanason mijinta amma

wannan karon bazata bawa Hajiya kunya ba gara a rabasu din tunda Allah bai haliccesu iri daya ba yafi qarfinta sunkuyar da kansa yayi daidai wuyanta ya dora dan qaramin bakinsa ya sauke mata wani hot kiss me gardi suka sauke ajiyar zuciya tare yaci gaba da

tafiya da yawo da harshensa har zuwa bakinta ya dora lips dinsa a saman bakinta ya fara sake mata zafafan saqonninsa bata iya hanashi ba saidai hawaye da yakebin kuncinta jin dumin hawayen natane yasashi janye bakinsa daga nata daidai lkcn Hajiya ta bude

qofar ta shigo tsayawa tayi turus ganin yanda yayi kneeling a gabanta ya dora kansa a cinyarta yana sauke ajiyar zuciya ita kuma hanunta yana saman kafadarsa.

Wani takaicine yasa Hajiya qarasa shigowa dakin ta matsa ta sanya hanunta ta tureshi ta figi

hanunta ta miqe daqyar saboda rashin qwarin jikin suka fita binsu yayi da kallo shi kansa yasani daga lkcn daya fara heaving dinta zuwa yanzun ba qaramar rama Umaimah tayi ba.

Daqyar ya iya miqewa yabi bayansu jikinsa a matuqar sanyaye ga mamakinsa maima

kon yaga Hajiya sun nufi motarsa yakaisu gda sai yaga sun shiga motar Daddy yaja sun tafi shima tasa motar ya shiga yanabin bayansu maimakon suyi hanyar da zata kaisu Zangero road sai yaga sunyi kwana sun nufi hanyar da zata mayar dasu Sokoto road mamaki

ne ya kamashi bla bla ya juya kan motarsa shima ya bisu yaga inda zaakai masa matarsa.

Suna shiga sukayi parking suka fito a tare idonsu ya sarqe dana juna kallonsu Hajiya tayi ta matsa gabansa taja hanunsa ta mayar dashi jikin motarsa tace “oya maz

a juya ka tafi gdanka yau dai bama buqatarka ajiyar zuciya yayi yace “to Hajiya ki bani ita mu tafi gdanmu dare yayi sosai kuma tana buqatar hutu...." mari yaji an daukesa dashi suka dafe kunci a tare ba ita aka mara ba amma saida taji cikinta ya hautsina

tayi saurin kallonsa suka hada ido yana cije da lebansa kada masa kai tayi ta juya ta shige gdan da sauri ta nufi tsohon dakinta ta fada saman gadon ta saki kukan da ita kanta batasan dalilinsa ba.

Tananan kwance batasan ya sukayi ba taji Hajiya tan

ata sababin bala'in ta wai idan har ya qara zuwa gdan ma saita ci mutuncinsa jikin Umaimah ba qaramin sanyi yayi ba lamarin Hajiya yana bata tsoro ta rasa meyasa ita uwar data haifesa bata tausayinsa batayi masa uzuri itadai koma yane tanason mijinta a hak

a amma bazata qara musa musu ba zatayi musu biyayya.

Da wannan tunanin ta tashi tayi wanka ta dawo ta kwanta da tunanin Uncle Hameed dinta aranta juyi kawai takeyi tana tunanin yanzu da suna tare da tuni tana kwance a jikinsa yana shayar da ita salonsa da

haka bacci ya dauketa.

Cikin dare wajan qarfe biyu taji wayarta tana Ring bacci takeyi amma ba sosai ba don haka bugu biyu ta dauki wayar number Hameed ta gani tayi ajiyar zuciya ta kara a kunnenta tace “hello Uncle bakayi bacci ba?” numfashi taj

i ya sauke tare da gyara kwanciyarsa yace “ina zanyi bacci Baby bayan nasan ana shirin rabani dake kuma kin bada hadinkai yanzun ashe Umaimah zaki iya yarda a rabamu bayan kinsan cewa inasonki wlh Baby bazan taba yarda a rabani dake ba don Allah kada ki ba

da qofa kinji?"

Yayi mgnr da sigar tambaya itadai bata iya cemasa komai ba sai ajiyar zuciya da tayi ya sake cewa “nasan kinsani inasonki zanyi miki komai Baby zan daina takura miki wlh kada ki yarda Hajiya tayi nasarar rabamu wlh mutuwa zanyi Umaima

h tun bakisan kanki ba nake sonki da sonki aka halicci zuciyata bazan iya rayuwa babu ke ba...." Saurin katse wayar tayi saboda karya mata zuciyar da muryarsa take qoqarin yi cilla wayar tayi cikin bedsat drower ta koma ta kwanta tare da jan bargo taci gab

a da baccinta wanda badon cikin jikinta ba da babu yanda zaayi tayi bacci saboda zuciyarta babu nutsuwa.

Washegari da sassafe ta tashi tayi wanka tayi sallah qwata² ta manta da Nihal da Maliha suna gdan saida taji ihunsu a parlourn ta fita da sauri su

ka taso da gudu suka rungumeta suna murna ta daga Nihal daqyar saboda rashin qwarin jikinta ta rungumeta tana murmushi tace “ashe har yanzu kunanan yarana nayi missing dinku da yawa Abbanku yaqi kaimin ku ko?" Maliha ce tace “amma aunty kin dawo nan gdan

ko?" Kallon Hajiya tayi ta gefen ido tace “aa idan naji sauqi zan tafi gdana nima" Nihal ce ta shafa cikinta tace “aunty Uncle yace kin kusa ki haifa mana babyn wasa ko?”

Sunkuyar da kanta tayi cike da kunya ta zauna a qasa tace “ina kwana Hajiya" k

awar dakai Hajiya tayi tace “qlau na kwana sai baqin cikin ki keda sakaran yaron nan da baisan annabi ya faku ba wato saboda kin rainani kin mayar dani qunzugun hailarki jiya saboda Ina yiwa mijinki fada kika bar gurin kewai dadi miji ko? To bari kiji wani

abu Umaimah bawai don inaqin Abdulhameed ne yasa nace sai an rabaku ba saboda ceton rayuwarki ne waike dadi miji to inama kikasan dadin mijin wannan mijin naki banda wahala me kika tsinta a gurinsa tunda ya hudaki ya shigeki banajin kin taba cikakken awa

uku batare daya azabtar dake ba kullum cikin qwaqular ki yakeyi bandama ke sokuwa ce iyakar zamanki a gdansa kin taba ganin yana yima uwargidansa wannan haukan sex din ina da bakinki kike cewa basa kwana daki daya ma amma ke kin bude masa tsuliya sai haqek

i yakeyi kamar ya samu rami to wlh bazaayi wannan haukan dani ba kina gani yanzu badan Allah yasa anyi gaggawar qulle mahaifarki ba da tuni shima wannan cikin yayi miki sanadinsa saboda haka

babu batun shawara umarni ne babu ke babu shi ke garin ma zan bar

i dake gaba daya gara kiyi nesa dashi idan ba haka ba sai yasan yanda yayi ya yaudareki tunda kedin sakarya ce"

Batayi mgn ba har Hajiya ta gaba fadanta ta tashi ta nufi kitchen miqewa tayi a sanyaye tabita suka gama aikin suna gamawa suka dawo parl

ourn lkcn Hajiya ta shiga dakinta zama tayi a dinning din ta dora kanta a hannuta zuciyarta nayi mata wani irin ciwo bataso kuma bata qaunar taji Hajiya na fadin mugayen kalamai akan Hameed.

Jitayi an rufe mata ido qamshin turarensa ne yasata sauke ajiyar

zuciya hakanan taji wani sanyi da farin ciki yana ziyartar zuciyarta janye hanunsa tayi tayi kissing din tafin hanunsa tare da daga kanta suka hada ido ya lumshe idonsa tare da sakin mata kyakkyawan smile dinsa dake qara narkar da zuciyarta sunkuyawa yayi

ya dora bakinsa saman nata ya hadesu yana yawo da harshensa cikin bakinta yana sakin ajiyar zuciya.

Hannunta ta dora saman kansa ta janye bakinta a nutse tanajin wata ninki qaunarsa na zagaya jikinta duk abinda ke faruwa tsakaninta dashi bata tabajin hau

shinsa ba saima tarin tausayinsa daya samu guri ya zauna a zuciyarta yasani mijinta dabanne bashi da wani aibi bayan matsalarsa wadda ta riga ta yarda kuma ta karbeta amatsayin kaddararsu tasani rabata dashi kamar rabata da rayuwarta ne.

Duk tayi wa

nnan tunanin ne cikin abinda bai wucce minti daya ba “banda kamarki Umaimah dake kadai nake kambunki na riqe babu ranar dazan sake Umaimah keta dabance dake kadai nake burin gama rayuwata Umaimah duk inda nake tunanin samun sauqi na kasa samu hatta kaka da

nake tunanin zata fahimceni jiya na kirata taqi daga wayata wlh banida burin cutar dake Umaimah ke tawace ni nakine ko babu aure tsakaninmu ni nakine kada ki barni na zama maraya Umaimah na qaddara banida kowa a duniya bayan ke saboda ke kadaice kike taus

ayina kece kika zabi farin cikina fiye da naki na rantse miki da ubangijin da yake busamin numfashi da ace zaa dawomin da littafin qaddarata saina soke wannan saboda ba kyakkyawar qaddara bace bansan sanda nake yi miki irin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login