Showing 30001 words to 33000 words out of 37098 words

Chapter 11 - RANA DAYA BOOK2 COMPLETE

11 Nov 2026

11

kicin. Kan sallaya taganshi yana karatun Alkur'ani, ir

in dan Karamin nan.

Taje ta dafa ruwan zafi, sannan ta soma suyar

dankali kafin shida ta hada komai. Ta fito ta samu ya fito wanka yana cikin dakinta yana saka kaya.

Tsam! Ya tsuke cikin suit bulu me duhu, rigar ciki bulu me haske. Tayi saurin dau

ke kanta

lokacin da taga zai waiwayo. Ya iso gurinta, tayi saurin tsugunnawa tana fadin, "Ina kwana?"

Ta dauke numfashinta jin bai amsa ba, kuma

bata yi zato ba sai taji an kama kafadunta an mikar da ita. Idanunta a lumshe hawaye suna kwaranya.

Cikin taushin murya ya ce,

"Salma!" Ta bude

idanunta a hankali, sunyi jajir. Ya ce, '

"Wai kukan me ki ke yi haka?"

Cikin rawar murya ta ce,

"Ban san ranka zai baci ba, jiya wallahi da ba zan ce zan bi ka ba.

Ba zaton shi ta sulale Kasa

kan gwiwarta.

"Ka yafe ni don Allah." Ya zauna a kan kujera. "Tashi

ba kiyi min laifi ba, jiya ne raina yana baci ba laifinki ba ne.

* Ya dauki hankicin shi da ke gefe

Ya share mata hawaye.

Ya ce,

"Tashi ki kawo min abin karin.

" Ta c

e,

"Na kawo.

" Ta juya don hada mishi shayi. Yana

kallonta tun da ya hada shayi a gabanta, shi kenan kullum haka take hada mishi babu kuskure

Suga da yake irin ta kwali yake amfani da ita ta san adadin da yake so. Ta mika mishi, sannan ta sa co

kali me yatsu ta ciro

mishi yankan Biredi guda,uku, tasa a cikin plate,

sannan ta aje mishi kwai da dankali.

Ya ce,

"Sannu da Rokari, kina Koari sosai

Ta dube shi "Na gode.

" Cikin jin dadi ta nufi kicin

don kammala kayan da ta yi aiki

da su. Yana goge baki da 'yar takardar share baki. Ya ce, "Zan tafi Abuja.

Ta dan ware ido cikin mamaki ta ce,

*Kuma yaushe za ka dawo?"

Yace "Yau insha Allah

Ya nuna mata dubu daya a kan kujera, "Ga kudin namanki nan.

" Ta ce,

"To Allah

Ya dawo da kai lafiya." Ya shafa kumatunta "Na gode.

Ya fita ta koma kicin ta ci gaba da aikinta. Ya sallami sauran ya fita. Maigadi ya ce,

"Alhaji yau motar babu lafiya ne?" Ya ce, "A'a zan hau Jirgi ne zuwa Abuja, yanzu zan dauki motar haya ne.

YADDA ZAN FAHIMCI MUJINA

Na daya, na fahimci baya cin danyan kifi, na biyu ba ya son a shiga huruminsa in yana cikin fushi, na uku yana son komai a gaskiya.

Tayi murmushi da ta karanta, a fili ta ce,

*Insha Allah sai na gama fahimtar halayensa.

* Ta tashi ta maida littafin. Ta dauki kudin nama ta fita zuwa gurin Maigadi, sai aka kwankwasa Kofa

Yaje ya bude, cikin mamaki sai ta hango Yaya

Hadiza, cikin mura taje ta rungumeta. Ta dauki Amira don murna. Yaya Hadiza ta ce, "Duk cikin murnar z

a ki dauki wannan Katuwar yarinyar"?"

Da gudu ta dawo ta ba Maigadi sako ta Koma.

Hadiza ta ce "Kin gan mu sai yau ko?" Salma taCe Wallahi kullum ina ta kewar Inna, ya ba kuzo da ita ba?"

Tace

"Sai ta fita takaba sannan zata zo Suna ta hira, Ha

diza tace

"Kin yi fari kin Kara dan Tsawo, amma ba kiba.

Salma ta Ce,kuma sai ina ganin kamar nayi Kiba." Ta ce, '

"Kin dai yi kyau, Kila Kibar sai nan gaba.

Ranar ta yini har yamma suna hira. Ta ba Salma shawarar yanda zata dinga adana kudi

maimakon cin kilon nama kullum. Ta ce, "Na dari uku ya ishe ki, sauran sai ki ke adanawa. Sai ki ga kin tara kudin da za a gyara miki daki, duk abin da babu a sai miki kafin Allah ya ba ki ciki ki haihu mutane su zo."

Salma tace

"Sai dai in tambaye

shi in ya yarda, don bana son in yi masa rashin gaskiya, na kula ba ya son haka.

Hadiza tace Ke amma sakarai ce ko? Ance miki maza suna son a rage musu kudin cefane ne?"' Salma tayi shiru a ranta tace

*Don shawara na dauka, amma sai ya yarda, kawai

wataran ya ganni da kudi ya ce ina na samo...?°

Hadiza ta katse mata tunani da cewa,

"Ke fa har yanzu sakara ce ko?" Salma ta ce,

"Naji Yaya Hadiza, zan adana.

"To ina ki ke zuwa kitso?"

sai dai in dan kama da kaina in yi kalaba

Ta ce Ai

da yake ma gashin naki ba shi da zuciya, ko an yi banza da shi sai yayi ta hauka

Salma ta ce Shi ko Yaya ma da na ce ina son "

kitso sai ya ce ya fi son gashin a haka, sai dai in ina son a gyara min in mishi magana Hadiza

"To shi kenan, kin ko f

ara zuwa

Makaranta?" Salma ta ce,

"Nasan ya na sane shi

yasa bana mishi zancan

Da za ta tafi, Salma ta ce "Gashi bani da kudi

sai dari biyun Yaya da ya ce in aje masa, bari dai

in debo miki biskit su Amira sa ke zuwa

Makaranta da shi.

Hadiza tace

"'In kuma yazo yaga an diba fa?"

Salma ta ce, "Nawa ne ya sai min har da alawa, shi

baya cin irin su.

" Hadiza tayi dariya tar da fadin

"Yar gata

Ta saka hijabi da nufin raka Hadiza har bakin

titi. Hadiza ta ce "A'a babu

ruwana, kin taba yin

rakiya ne?" Salma ta ce,

"Ban taba fita ko wajen

Gate ba, Allah ina son in fita

Suna cikin jayayya sai ga wata bakar mota.

Shatima ya fito wani abokin aikinsa ya kawo shi.

Ya fadada fara'arsa.

"Sannu da zuwa,

"

Ta ce,

"Yauwa Alhaji.

Suka

gaisa. Ya ce

"Ba dai za ki tafi ba?"

Tace

"Wallahi zan tafi ne tun safe nazo.

" Ya ciro kudi a

aljihun wandonshi ya mika mata.

"Ga shi ki hau mota.

" Ta ce,

"Da ka bar shi."

Yace

"A'a ki amsa,

ni na ba ki." Ta amsa tare da

godiya. Salma ta kalle shi, "Yaya zan dan rakata

titi."

Ba tare da ya kalleta ba ya ce,

"A'a, ki koma

daga nan.

Ta tsaya cak! Ta mika ma Hadiza ledar

hannunta. Ta ce, "Ki ce ina gaida Inna, ki bata dari

biyar cikin kudin da ya ba ki.

." Hadiza ta ce, "Ko

ba ki ce ba zan bata.

Ta koma daki ta same shi a cikin dakin bacci,

yana rataye suit din shi a jikin madubinta. Ya ce,

"Wato za ki fita ba izini ko?" Ta ce,

"Ban zaci

zaka yi fada

ba. Yace

"To ko waye ya zo ban amince kiyi

rakiya gaba da Gate ba.

Ta ce,

"To Yaya, insha

Allahu.

" Nan ma ta dauko littafin rubutunta, shima

ta rubuta, har ya kalleta ya fito bandaki.

"Me ki ke yi da littafin?"

Ta ce, "Ina yin '

yan

rubuce-rubucena ne yace

"Yana da kyau haka.

To me ki ka ba Hadiza din?"

•Ta kalle shi "Ai bani

da ko sisi, sai kudin ka dari biyun ka da ka ce in

aje maka.

Yace

"Kuma a dakin ba ki da abin bata?" Ta

girgiza kai tareda dan tab

e baki,

"Me gare ni Yaya, na dai ba; Yaranta biskit dina, tunda shi ai

ka ce nawa ne ko?",

Ya cc, "Eh." Tace

"Ka ji abin da Ya Hadiza tace?" Ya tattaro hankalinga garè ta da tambayar.

"Me ta ce?"

Ta ce, "Wai in Rage siyan nama da

yawa

sai in tara kudin, wai in sai kamar ,na dari uku nace sai na tambayeka in ka yarda

Yace to sauran kudin ayi me dasu? Wai in adana sai a siya min abinda bani dashi

Yace to ai ta baki shawara ne ni bani da matsala da haka in kina ra,ayin rage cin nama

kina iya yin hakan tace na gode yaya•Yayi murmushi,

"Sarkin

godiya. Gobe za a kawo form na Makarantar, ki.

Ba ta san lokacin da ta buga tsalle ba har ta kai

inda ya ke ta kuma rungume shi, tana fadin

"Na

gode Yaya.

Yayi dariya,

"K

i samu nutsuwa in

fada miki."

Ta durkusa a gabanshi,

"To Yaya na nutsu."

Ya ce Makarantar a nan Unguwar take kusa da

titi, sannan maza ne da mata, in kin shiga ki kama

kanki bana son kiyi abota da wadanda ba za ki

karu ba, ki sa kai ki

yi abin da ya kai ki."

Salma ta ce Insha Allahu zan kiyaye." Ya ce

"Ban ce musu ke matar aure ba ce, kin ga ke za ki

[8/19, 11:57] Ummi Tandama

😇

: ____________

*

🏚

️

RANA DAYA BOOK 2

🏚

️

*

CHAPTER 14



*BY HALIMA ABDULLAHI K/M

ASHI*



*Wannan littafin na kudi ne akan farashin 300,idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan account number

👇🏻

*

```ACT<<0700549935

Halima Abdullahi Access bank sai ku turo shidar biya ta wannan number 09028485925```

*Ko kuma katin

Mtn ta wannan number 09068032427 Ga masu son Audio na littafin RANA DAYA shima muna dashi cmplt ku turo kudin ku ta account number din da muka bada can sama

👆🏻👆🏻

ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari sai kin sh

irya sai kiyi magana*

*Masu son tallata masu hajar su suyi magana ta wannan number 09068032427 zamuyi maku cikin sauki*

kare mutuncin auranki." Salma ta ce, "Na gode

• Yaya, Yaushe zan fara zuwa?"

Ya ce,

"Ina son nan da ranar Monday (Litin

in)nake son ki soma zuwa insha Allah." Salma tayi ta godiya!

Ranar ko baccin kirki bata yi ba, ta tashi

tana ta kwatanta irin tafiyar da zata yi in zata Makaranta. Haka kuwa washegari sai gashi da form, da jaka, da takardu, da uniform kala biyu. Tamk

ar

* sallah Salma taji, ya ce

"Saura safa da takalmi.

" TaCe Yaya duk kasuwa kaje ka siyo?"

Ya ce

"A'a Makarantar suke badawa. Takalmi da safa ne suka fadì kalar da za a siya."

Sun je Makarantar an yi mata tambayoyi, in da suka gano tasan

abubuwa sai dai bata jin Turanci.

Da za su sa ta SS1 sai suka ce sai dai ta maimaita JS2.

Salma, ba ta damu ba, ita ko JS1 ne bata da matsala. Ranar Litinin kuwa randa Salma zata fara

zuwa Makaranta dama kwana tayi bata runtsa ba,gani take kafin

gari ya waye za a tashi duniya.

Tun kiran farko ta farka ranar ba dakinta yake ba, tayi wanka ta zauna jiran ayi kiran shiga

*Masallaci, Ranar ko karin kumallo kasa yi tayi

Riga da siket ne, siket din mai fadi kadan ya Wuce gwiwa.

Amma suna sa

ka wando baki irin damammen nan, sannan safarsu tana zuwa Kwauri daidai in da wandon ya tsaya, sai riga fara da farin karamin hijabi, siket din kuma ruwan hoda.

Hakan yasa kayan suka yi mata matukar kyau.

Ta taje gashinta ta kama shi. Ta kalli madubi

, sai

ta tuna wata Sajida a kusa da gidansu can Zariya,

suma haka suke saka kayan Makaranta, ita da

kannenta su hau keke kowa da nashi.

Ita dai suna bata sha'awa tun da, amma Sajidar

sai take musu dariya in taga sun fito suma za su

tafi,

sai take ce musu Almajiran Gwamnati.

Tayi juyi a fili ta ce, "Sajida dama za ki ganni

yau, nima Salma na hau layin dalibai masu neman ilimi

Ta dibi biskit ta zuba a Jakar ta zauna jiran

Yayanta ya shigo. Murmushi ya saki lokacin da

suka hada

ido, tayi matukar birge shi a cikin kayan Makarantar.

Yana tsaye bakin Rofar ya zuba hannayenshi

biyu cikin aljihu. Ta durkusa ta gaishe shi ya amsa

tare da fadin "'Muje ko baby.

» Ya fadì haka ne don tayi masa kama da baby

Ta rataya jakart

a a gadon baya, ta dauki

makullin dakin. Ya miko mata kudin namanta.

sannan ya bata wata dari biyar din yace Ki hau

Mashin in an tashi, canjin kuma kiyi amfani da shi.

Ta ce,

"Yaya na dauki biskit ba sai nayi amfani da kudi ba." Yace, "Ki ba

r shi." Suka fito, ta mika mishi makullin,

"Kulle min Yaya.

" Ya amsa yana

Nuna mata yanda zata yi, domin ba kullum ne yake nan ba.Ta dube shi

"Bari na yi ma Anty Aliya sallama.

" Ya ce

"Yi sauri min ti daya da rabi.

Dan gudu ta kwasa,

tare da tsalle ya girgiza kai

*Yarinyar nan da shirme bare taji ta a cikin

uniform me saka dalibi Kiriniya.

Ta samu Aliya tsaye a kusa da window tana

leke. Salma ta rusna ta gaida Aliya, sannan ta ce

sai ta dawo. Bata jira amsawarta ba ta j

uya don kar

ta shiga lokacin da Shatima ya bata.

Da dan tsallanta ta koma gurinshi.

Ya tada mota zata hau baya, ya ce "Kina son ki nuna ma

"Yan Makarantarku ni Direbanki ne ko?"

Tayi dariya tare da komawa gaba. Da suka zo fita, ta mika ma Ma

igadi kudin nama. Ta ce, *Yau na dari biyar ni ke so

Ya ce

"To."

Shatima ya kalleta

"Za'a soma adana kudin ne?" Ta ce Ai na dari uku ni ke siya duk kwanakin nan, yau da kana dakina ne zan kara.

Ya cE

"Au! Yau ina dakin baby ne ko?"

Tay

i dariya,

"Kullum kana dakina Yaya sai ka manta,

" Ya CE

"Lokaci zai zo da zan tuna.

" Ta ce,

"Allah ya kai mu."

Ofishin Shugaban Makarantar •suka je, daga

nan aka nuna ma Salma aji. Ta daga mishi hannu

tare da fadin Bye-bye Yaya.

" Cikin murmushi yace

"Bye baby.

A cikin ajin an nuna ta a matsayin sabuwar

daliba, aka nemi da ta fadì sunanta. Ta mike ta ce,

"Sunana Ummu Salma A. Bashir.

Suka yi mata

sannu da zuwa. Malamin ya nuna mata wata yarinya.

"Ga waccan i

tama sunanta Ummu Salma, kije

kusa da ita na hada ku kawance.Cikin sakin

fuska ta kalli Salma,

"Zo mu zauna." Cikin turanci

tayi mata maganar.

Salma ta kan ji amma bata iya maidawa ba.

Umma Salma Sadi Dankasa ita ce Kawar da aka

yi wa

Salma, tana da kokari ga salo da iya yi,

rawar kai kuwa ba a magana.

Suna shiga falo Amna ta ce, "Ko'ina ya yi kura

me aikin ta soma aikin shara.

Ya ce mata "Bari ya

duba Nafisa itama cikin ne.

Amna ta tabe baki

bata ce komai ba.

Ya

samu Nafisa kwance bata jima da dawowa

dega amai ba. ya ce,

"Aman nan yayi yawa, ko dai

asibiti zamu je?" Ta ce,

"Ba za ta iya tashi ba.

" Ya dauki wayarshi, ya kira layin Likita ya fada mishi

halin da Nafisa take ciki.

Ya ce,

"Ya

zo asibitinshi da mota ya dauki

Nurse ta saka mata ruwa, shine kawai abin da za'a

iya yi mata.

Ya CE

"To."

Haka ya dauki mota

yaje ya kawo Nurse ta zo da komai ta hada ma Nafisa ruwa.

Aliya da ke leke ta window ta ji haushin hakan,

dama tana cike da takaicin yanda yake ririta

Nafisar, ga Amna ma ta dawo. Ta dauki wayarta ta

tura mishi sakon korafi.

'Haba my love, ban zaci za ka yi min haka ba,

gani a gida sai ka dauko Nurse daga waje?

Gaskiya ban ji dadin haka ba.

Sak

on na shigowa ya duba, guntun murmushi

yayi bai damu ba yasan Aliya tana da fahimta, da

ya yi mata bayani zata, fahimce shi.

Sai da Nafisa ta samu bacci sannan ya kira

Mama a waya yace Don Allah Hamida ko Momi

wani ya zo saboda dare, yanzun

haka ruwa ake yiwa Nafisa kari.

Mama tace

"Jikin ne har yanzun?" Ya ce,

"Ciki ne da ita, sai wuya take sha, amai yayi yawa.

Mama cikin murna ta ce,

"Allah Ya bata

lafiya. Hamida sai ta zo tunda itace ba ta zuwa

Makaranta sun gama jaraba

war fita.Yayi godiya

suka yi sallama. Ya tafi dakin Aliya don fahimtar da ita.

Tam! Ya same tacikin fushi, ya ce

"Haba

Aliya, keda ni ke gain kin fi su hankali, kuma za

ki fisu bani hadin kai?"

Tace

"Ai ni gani nayi ilimina bai yi min

amfani ba, in ba zan taimaki mijina da kuma

abokan zamana ba.

Ya kama hannunta

"Na

fahimce ki my love, amma kin san halinku na

mata, nasan ba za ta yarda ki sa mata ba ne.

Aliya ta ce, "To yanzun haka zaka sa mana ido

muna matanka b

abu taimako a tsakaninmu, babu

jituwa, ba za mu iya cin abinci kwano daya ba,

gaisuwa ma ta gagara tsakaninmu, ko dan su suna

jin su 'ya' yan wasu ne? Amma ni da Salma ai muna gaisawa, duk da

sakarcin kuruciya irin na Salma ta fi min su tunda

za'a gaisa. Ka iya tunawa fa ko makocinka ne

Musulunci ya gindaya sharadin makotaka

tsakaninku, bare matanka.

Wannan fa aiki ne babba a kanka, domin

kiwonmu Allah Ya baka, gashi za'a soma haihuwa

a gidan tun yanzun gara kayi digin hada kan

yaranka.

Ya janyo ta zuwa jikinshi,

"Ina sonki sosai

gurin sa ni a hanya, ki taimaka min gurin hadin kan iyalina, ke ce ki ka fahimce ni.

" Aliya ta dan ji dadi, yanda ya nuna mata.

Salma kam bata da wata matsala, babu kowa da komai a gaban

ta sai karatunta, matsalarta daya in

an bata assignment bata samun me taimaka mata

in ta z0 gida, sai in ta koma Makaranta Salma

Dakanta ta taimaka mata.

Wannan Juma'ar an basu me wuya, gashi in

sun je ranar Monday babu lokaci bare Salma ta

t

aimaka mata don sai da ta bata shawara kan cewa

Yayan da ke sauke ki ya dinga taimaka miki.

Tace

"Ba shi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login