Showing 30001 words to 33000 words out of 34067 words

Chapter 11 - KHADEEJATU COMPLETE

ai cikin gaggawa likitocin su ka karbeta.


Nan Maryam ta kirashi ta sanar dashi halin da ake ciki ba ai minti goma ba sai gashi ya karaso asibitin.

Labour room din ya shiga nan ya tarar har faya ta fashe still ta kasa haihuwa duk ta galabaita sai gumi take ihu take tana ”Innalillahi wa inna ilaihir rajiun” ”Dan Allah ku taimakeni ku cire mun wannan cikin”.


Wata Nurse ce ke matsa mata ciki fadi ta ke ”Push!!push!! madam” .


Nura ne ya kalli wata Nurse ya cewa wata nurse ta dan matsa nan ya damke hannun Khadeejatu ya ce ”Yi numfashi da karfi” .


A galabaice Khadeejatu ta ce “Yaya bazan iya ba na gaji” Nura ya ce “Daurewa zaki yi kinji dijee nan ta ringa girgiza kanta hade bakinsu Dr Nura yayi ba tare da ya damu da nurses din dake gurin ba .


Wani irin numfashi Khadeejatu taja nan wata nurse ta ce ”Yeee sir kan babyn ya fara fitowa”.


Nan ya cire bakinshi daga nata inda ya ringa matsa hannunta nan tayi wani irin numfashi.


Nan kukan jjnjiri ya cika daki nan Dr ya dauki babyn ya yanke cibi ya mikawa wata nurse .


Dayar nurse din ce ta ce “Ga wani baby nan akwai saura nan Khadeejatu ta sullubo babyn na biyu a ta ke ta suma nan Dr Nura hankalinshi ya tashi nan shida Dr Khalid su ka dukufa kuma a kanta.


Inda Nurses kuma su ka dauki yaran inda aka samu baby boys su ka karbo kaya suka shirya su cikin kayan sanyi masu masifar kyau.


Tunda su Hafsa aka fito da yaran suke ta murna........✍🏻






*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* .........✍🏻✍🏻





*Ta ku ce har kullum*
_Addeejerh😍_



✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨


*LABARI/RUBUTAWA*


*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )


*MARUBUCIYAR*


👩‍❤️‍👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩‍❤️‍👨


*AND NOW*


✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨

*___________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*


ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.


Sadaukarwa

Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.

Amin


53~54

Sosai aka dinke khadeejatu kamar kwarya dan ta dan bude bayan an mata Allurar bacci aka kaita dakin hutu.


Nura ne ya turo kofar dakin bakinshi dauke da sallama yan dakin su ka amsa cike da ladabi yaje gurinsu Umma ya tsuguna ya gaigaishesu su ka amsa tare da mashi barka.


Gurin gadon da Khadeejatu ke baccin ta ya nufa twins din na cikin dan karamin gado kama sosai su ke da Nura ba abinda su ka baro nashi kamar yayi kaki wani irin hawaye ne yaji ya zubo mai wai yau shine da yara kuma biyu a lokaci daya shi da ya fitar da ran da samun ya'ya.


Daya daga cikin yaran ya dauko wanda tsabar tsananin kamar da suke a junansu sai da aka daura masu tag Hassan din ya dauka ya mashi adduoi ya tottofe mai ya dauki Hussainin shima ya mashi adduar sannan ya maida su cikin dan gadon na su.


Hannun Khadeejatu ya kama cikin tsananin kaunarta a ransa, ta zamo wani bangare na jikinsa, ta sanadiyar ta ne yau ya samu kyauta mafi girma wanda ba kowa ne ke samun irin shi ba.


Kowa ka gani cikin farinciki ya ke asibiti ya cika makill yan uwa da abokan arziki sai zuwa su ke.


Sai da Khadeejatu tayi awa biyu ta na bacci sannan ta tashi.


Bayan tashin nata ne Mami ta zuba mata kunnun kanwa wanda ta koma gida tayi kuma ba laifi khadeejatun ta sha sosai .


Sai dare aka sallamesu su ka koma gida har a lokacin Khadeejatu ta ki basu nono.


Mami ce ta harari Khadeejatu ta na fadin ”Wai nikam ubanme yaran nan su ka maki ne da zaki hana su nono ba ke kika tsaya har aka maki cikin to tun kafin in sassaba maki ki daukesu ki basu.


Khadeejatu na zumburur baki ta ce ”Hafsa dan Allah zugen zip din” bayan ta zuge mata Mami ta fara dora mata Hassan din akan cinya khadeejatu ta sa mashi nonon a baki ya na fara sha da karfi ta ce ”Ouchhh” tai maza ta cire daga bakinshi.


Mami ta dalla mata garara ta ce ”Me haka kuma?” Khadeejatu kamar zata yi kuka ta marairaice fuska ta ce “Mami tsige mun nonon fa zai yi”.


Ai nan su Hafsa su ka sheke da dariya ita da Maryam Khadeejatu ta kallesu tayi kwafa ta ce “Zan rama ne”.


Cikin fada fada Mamin ta ce ”Banson shashanci maza bashi ya sha” haka ta mai da mashi nonon aiko charaf ya kama bayan ya sha Hafsa ta karbeshi ta sashi a kafada ita kuma ta karbi Hussainin shi ma ta bashi ya sha.


_Ranar Suna_


Yau take suna an radawa twins suna inda aka sawa Hassan aka sa mashi *SAIFULLAHI* sunan mahaifin Dr Nura inda Hussaini kuma aka rada mashi suna *YUSUF* amma Hassan da Hussaini din su za'a ringa kiransu raguna hudu manya manya aka yanka.



Khadeejatu ba karamin murna tayi ba da irin karar da Nura yayi ba da yasa mata sunan ya “Yusuf dinta tuno shi har kuka sai da tayi tare da yi mashi fatan rahamar ubangiji.


Ankon shadda Khadeejatu tayi ita da Dr Nura ansha hotuna sosai.


Da yamma akai decoration a compound din gidan akayi shagalin suna a nan ne naga fans din *KHADEEJATU* sai cin tatsote dasu alala su ke an rarraba savourniers a jaka masu dauke da hotunan Hassan da Hussaini.


Haka Khadeejatu ta ringa jegon ta cikin kwanciyar hankali ita da yara duk sunyi bul bul har wannan lokaci da su ka kusa arba'in Zainab bata zo ta ce ko Allah raya ba.


Zainab ce da kawayenta sun saki kida a speeker cikin wata arniyar shiga da su ka yi sai rawan su ke su nayi su na shan shisha.


Nikam nace ( *Waiyazubillah Allah ka* *shirya mu ka kare mu* *da karewarka* )


( _Washegari_ )

Yau laraba su Khadeejatu su kai arba'in da daddare Dr Nura yazo ya dauketa su ka koma gida bayan gyaran da ta shassha a gurin Mama.





*~Za ku ga typing din nawa kadan wallahi nayi~ ~typing ne ya goge~ ~kuma gabadaya~*






*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* ............✍🏻✍🏻







*Ta ku ce har kullum*
~_Addeejerh_~ 😍


✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨


*LABARI/RUBUTAWA*


*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )


*MARUBUCIYAR*


👩‍❤️‍👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩‍❤️‍👨


*AND NOW*


✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨

*___________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*


ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.


Sadaukarwa

Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.

Amin

Wannan page naki ne Aunty fauza yar amana❤️❤️❤️❤️kiyi yadda kikeso kiyi dashi much luv💞

55~56

A kwana a tashi asaran mai rai yan biyu har sunyi wata hudu sunyi bul-bul da su abun gwanin sha'awa.


”Assalamu Alaikum” Hafsa tayi sallama Khadeejatu dake breastfeeding Hussaini da murmushi ta amsa sallamar tana cewa ”Ahhhhh twinny oyoyo sannu da zuwa”.


Hafsa itama ta na murmushi ta ce “Yauwa sannu da gida” ta dauki Hassan dake ta wangale mata baki har wani yunkuri ya ke kamar zai tashi dagashi sama tayi tana cilla shi sai kyalkyalewa yake da dariya.


Khadeejatu tayi murmushi ta kalli Hafsa ta ce “Twinny ya kike ya gida da yasu Mama? ina taso in shigo tun rasuwar inna gashi yau watan ta guda”


Hafsa ta ce “Lafiyar su kalau wallahi kam baki shigo mana ba shine yau nace bari inzo inga yara na dan ni ba gunki nazo ba” ta karasa maganar tana dariya.


Khadeejatu ta harare ta ta ce ”Naji gasunan sai ki daukesu ki tafi dasu na huta da shegen kukansu gasu acici bare hussaini duk sun ramar dani” ai Hussaini kamar yasan mai ta ke fada ya wangale baki ya na dariya.


Hafsa ta ringa dariya harda ta fah hannun ta ce “Kinga dan yaro ma dariya ya ke maki”.


Khadeejatu ta yi kicin kicin da fuska.


Hafsa ta ce ”Khadeejatu in baki labari ina wannan Bashir dinnan wanda ya taba ce maki ya na sonki mu ka bashi ruwan zafi da gishiri ya sha to sati biyu da yin aurenshi, kuma kin sa yar Malam Haruna ya aura ta unguwar bello”.


Khadeejatu kyalkyale da dariya harta na kokarin kwarewa tace “Kaiii wallahi har na tuno yadda ya ringa fito da harshe kamar karen da ya ga kashi, ke haba kardai ki ce mun Kulu kai ita ma fa taci ubanta a gurin mu”.


Hafsa ta na dariya ta ce ”ita fa” nan su ka rinka tuno da kuruciyarsu su kai ta dariya.


__________


“Kanwata yau nace ban leko naga twins dina ba” cewar Zainab.


Khadeejatu tayi murmushi ta ce ”Aikam dai” Zainab ta dauki Hussaini da ke zaune a abun zaman su ta na mashi wasa.


Jin kauri daga kitchen Khadeejatu tayi sauri ta tashi ta nufi kitchen din ta na kwashe abincin a food flask ta jiyo kukan daya daga cikinsu sauri take tayi ta gama kwashewa ta koma falon taga mai kukan jin har yanzu ba a dena kukan ba ya sa ta fitowa.


Hussaini ne dake hannun Zainab ya ke ta chanyara kukan .


Da sauri khadeejatu ta karbeshi Zainab ta mata sallama ta koma side dinta.


Nono ta bashi amma yaki karba sai kukan yake tayi duk yadda zata yi ya amsa tayi yaki ga ya ki yin shiru kawai sai ita ma tasa kuka.


A haka yazo Nura ya zo ya tarar dasu nan yake tambayar mai ya faru nan ya fara dudduba bakin nashi ya ga ko
lafiya yaki shan nonon.


Anan ya ga wani karfe a karkashin harshensa da kyar ya cire karfen sai jini kuma nan ya dauko first dinshi ya goggoge jinin ya mika mata shi ta bashi nonon ai ko charaf ya karba kamar wani mayunwacin zaki .



Nan Nura ya ringa fada ya zata yi ta ajiye karfe kusa dasu .


Cikin kunar rai Khadeejatu ta ce ”Haba Yaya bani da hankali da zan ajiye karfe alhalin nasan da yara abun da koma rarrafe basa yi ni ina ma kitchen na jiyo kukan shi kuma a hannun Zainab ya ke”.


Cike da mamaki Nura ya ce “Zainab kuma?” nan ya fara zargi a ranshi to ko ita ce................



*A gaskiya ina jin dadin comment dinku dan ya na sani nishadi son so fisabillillahi* ❤️❤️❤️❤️

_Khadeejatu da Nura sunce in gaisheku_ 💃







*MORE COMMENT*
*MORE TYPING.............* ✍🏻✍🏻





*Ta ku ce har kullum*
~_Addeejerh~ 😍_


✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨


*LABARI/RUBUTAWA*


*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )


*MARUBUCIYAR*


👩‍❤️‍👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩‍❤️‍👨


*AND NOW*


✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨

*___________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*


ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.


Sadaukarwa

Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.

Amin



Wannan page din naki ne Aunty Haupha❤️kiyi yadda zaki dashi naki ne 💃💃

57~58

*Bayan sati guda*


Su Zainab ne ita da Safiyya a hanyarsu ta dawowa daga gurin boka .


Safiyya ta cewa Zainab ”Kinji dai abinda boka yace ki kula da wannan tukunyar duk ranar da ta fashe duk abinda kika aikata sai kin fada da bakinki kuma kin haukace”.


Zainab tayi murmushi ta ce “Safiyya ai nasan komai in fada maki ai wannan tukunyar kamar kwai zan ringa riritata”.


Safiyya ta ce ”Hmm da yafi kam”.


*Bayan wani dan* *lokaci*

”Wai Khadeeja har yanzu baki gama shiryawa bane kinga time na tafiya sauri nake” cewar Nura.


Khadeejatu da karfi yadda tasan zaiji ta ce ”Yaya na kusan gama shiryawa ganinan 1 more minutes dan Allah”.


Ba ta jima ba ta fito cikin shirin ta na na doguwar riga kalar ja wacce tasha stones ta yafa karamin mayafin rigar dan karamin cikinta ya dan turo abun sha'awa fuskarta bata yi wani heavy makeup ba sai wani irin cool kamshi ta ke .


Nura na murmushi ya bude mata hannu tazo ta rungumeshi tightly ya rungumenta ya na fadin ”Nana Khadeeja na kinyi kyau sosai anya baza mu fasa fita ba in zauna in ta kallon wannan kyakkyawan fuskar taki da sura”.



Khadeejatu ta dago tana murmushi taja gashin gemun shi ya ce ”Ouchhhh laifin me nayi kuma da fa zafi” ya marairaice fuska.


Khadeeejatu ta kyalkyale da dariya ta ce “Ba abinda kayi to ko zamu zauna din?”ta tambaya tana kanne mashi ido daya.


Nura yayi murmushi ya kama hannunta su kai waje , gidan su Umma su ka fara zuwa su ka gaishesu sannan su ka wuce gidan Mama inda zata wuni dama su Hasssan na gidan yau ne in zasu dawo zasu dawo tare da su.

**********

Zainab ce ke waya ta na fadin “Tally in zaki taho please ki tahon da flavor ni babu”, Tally ta ce “Okay sai na karaso” Zainab ta sheke da dariya ta ce “Shegiya Tally ya naji muryaki haka?Tally tayi dariya har Zainab na jiyo sautin tace kinsan ina tare Alhajina".............

***********

”Assalamu alaikum” su Khadeejatu su kayi sallama yara biyu ne maza zaune a kan kujera daya na game daya hankalinshi na kan television ya na kallon carton.


Nura ya ce ”Hassan Hussaini” ya kira su da dan karfi a guje su ka tashi su ka zo su ka rungumesu doctor sai murna su ke su na ”Oyoyo Mummy da Daddy”



Sai a lokacin na gane yan biyu ne dan ba karamin chanjawa su kai ba sun girma akalla zasu yi shekara biyu da rabi ko ma uku masha Allah dama dogaye ne su.


Nan Khadeejatu tayi murmushi ta ce “Nidai karku kayar dani ”.


Dr Yayi murmushi su ka karasa falon Mama ta fito da daga kitchen ta na fadin “Ahhhhh kace manya baki ne damu shiyasa naji yan banzan nan sun cika mun gida da karadi lale-lale sannun ku da zuwa”.


Khadeejatu tayi murmushi ta ce ”Yauwa Mama sannu da gida” ta zamo daga kan kujerar ta gaishe da Mama shima Dr Nura ya gaisheta.


Chan su na hira Khadeejatu ta ce ”Mama ina Auntyn twins(Maryam) ne naji ta shiru ko bata nan ?”.


Mama tayi murmushi ta ce “Bata nan kinsan ta fara zuwa gyaran jiki”.


Khadeejatu ta ce ”Okay Allah dawo da ita lafiya”.

*******

Sai bayan La'asar yazo ya daukesu inda ta roke shi ya kaita gidan Hafsa amarsu inda ta auri Abokin nan na Dr Nura wato Shamsu.


Ai ko ba karamin dadi ba Hafsa taji da zuwan nasu sunsha hira sosai sai dare su ka tafi.


*Bayan kwana biyu*

Hussaini ne a guje ya nufi bangaren Zainab dama shine baya tsoranta ya tarar bata falo ya shiga dakin ta a dai dai lokacin ita kuma ta shiga toilet.


Yar tukunyar dake ajiye a gefen gadonta wacce ta ke son zubawa wani gari a cikin sai fitsari ya matso ta ai kam Hussaini ya dauki tukunyar sai ta subuce mashi tasss ta fadi ta fashe ta na bada wani irin kara fitowar Zainab kenan ta rike kanta ta na kwallara kara.


A guje Husssaini ya fice.....................✍🏻✍🏻







*MORE COMMMENT*
*MORE TYPING* ............✍🏻






*Ta ku ce har kullum*
~_Addeejerh~ 😍_


✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨


*LABARI/RUBUTAWA*


*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )


*MARUBUCIYAR*


👩‍❤️‍👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩‍❤️‍👨


*AND NOW*


✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨

*___________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*


ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.


Sadaukarwa

Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.

Amin


59~60
🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚🔚


Tuni ita ma Zainab ta arco a guje sai ihu take yi Dr Nura da dawowar shi kenan daga masasllaci yaje ya yi sallar Azahar sai yayi kicibus da abun da ke faruwa da karfi ya rike ta sai fizge fizge take yi duk wasu irin mugayen kuraje sun feso mata fincike dan kwalin kanta tana fadin ”Ni ce na sa ma magani a lemo kamanta da mahaifiyarka ka dena nemanta nan ta ringa fadin me da mene ta aikata”.


Khadeejatu na rakube a kofar bangarenta sai kuka take yi a ranta tana mamakin dama ana samun mutane irin haka a duniyar nan su Hussaini duk sun makale a bayanta.


Tsabbb sai da Zainab ra fadi mai ta aikata sai kuma tayi hanyar waje a guje dama kofar Dr Nura ba gaba daya ya rufe ba.


Nura da jijiyoyin kanshi su ka sun firfito idonshi duk ya kada ya bita a baya bai ga ko alamun ta ba ya dawo ya dau mota ya yayiyyii zagaye a cikin unguwar ba ita babu alamunta.



Haka ya koma gida ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login