Showing 21001 words to 24000 words out of 34067 words
Nura tun da ya nufo corridon sida din khadeejatu ya fara jiyo shesshekar kuka da sauri ya shiga dakin da yake matsayin nata.
Ya na shiga ta na zaune a tsakiyar gado ta rukukkube tana kuka .
Ledar hannun shi ya ajiye a kan bedside ya zauna a gefen gadon ya ce “Khadeeja kukan mai kike yi?".
Still ba tai shiru ba, batai tsammani ba taji ya rungumota jikin shi nan jikinta ta ya fara kyarma ya na shafa bayanta ya ce
“Ko zama ne bakyason yi dani ki fada mun dan Allah ki dena kuka kar zazzabi ya kama ki kinji”.
Nan tayi luff kamar ruwa ya cinyeta sai sauke ajiyar zuciya take jikinta sai kyarma yake yi.
Gani hakan ne ya ce “Sarkin tsoro ni babu abun da zan maki dama rarrashin ki zan yi tunda kinyi shiru to zo mu ci abinci nasan kina jin yuwa”.
Ba tare da ta musa mashi ba ta sauko daga gadon.
A tsakiyar tattausan carpet din dake tsakiyar dakin yace ta zauna bari yaje kitchen ya dauko plate fita yayi ya dawo da plate da knife da fork sai glass cup guda biyu.
Dankwareriyar bankararriyar Gasasshiyar kaza ya juye a plate sannan ya yanka kazan yadda za su ji dadin ci ya ciro lemuna dasu yoghurt ya jere su .
Ya tura mata plate din gabanta ya zuba mata yoghurt din ya ce “Bismillah ina so in ga kin cinye duka banson ganin komai”.
Da sauri ta kalli plate din kana ta kalleshi sai kuma ta noke kai alamun ta koshi.
Nan ya fara lallaba ya ce ”Kinga kici kar ulcer ki ta tashi nasan ba wani abincin kirki ma kika ci ba nan dai ya lallaba ta har ta dancin kazar kadan ya na bata a baki ta fi shan yoghurt din dan tsaff ta shanye wanda ya zuba mata dan sosai ya mata dadi gashi da sanyi.
Shima kadan ya samu yaci bayan ya gama ya tattare kayan ya kai kitchen.
Sannan ya dawo ya bata umarnin ta shiga toilet tayi wanka.
Shima ya tafi dakinshi yayi wanka ya saka jallabiya ya dibi abunda zai diba ya koma dakin ta.
Ya tarar da ita har tayi wanka ta chanja kaya ta tukunkune da blanket.
Fara kiran sunan ta yayi “Khadeeja!! Khadeeja!!" ta amsa “uhumm” irin ka fara baccin nan aka tashe ka dinnan.
Dr Nura ya karasa bakin gadon ya dan yaye blanket din ya ce ”Tashi kije kiyi alwala”
A hankula ta ce “Ai nayi sallah” ya ce “Naji ki dai tashi kije kiyi alwala”.
Ta sauko daga gadon tuno rigar dake jikinta yasa ta fara lalubar abinda zata rufe jikin ta.
Dariya Dr Nura ya ce “Mai zaki boyen kuma ai kin riga kin zama tawa” ya kama hannunta wani irin yarr tsigar jikin ta ya tashi kamar yadda taji haka shima jikinsa yayi yamm.
A tare suka shiga toilet din suka dauro alwala ya shimfida masu dadduma ya sa mata hijab.
Nan ya jasu sallar bayan sun idar ya dora hannun shi a tsakiyar kanta ya fara suburbudo adduoi.
Nan ya dan mata tambayoyi inda kuwa ta amsa mashi dai dai gwargwado yanda ta sani Alhamdulillah .
Nan ta koma kan gadon ta sake nannadewa sai da ya gama sallolinshi sannan ya tashi ya kashe fitilar ya kunna masu dim light sannan ya hau kan gadon.
Chan kusa da ita ya kwanta ta na ma jin saukar numfashinsa a kusa da ita nan jikinta ya fara kyarma kamar mazari da ma lamo tayi batai baccin ba tsabar tsoro.
Nan ya rungomo ta jikinsa ta fara kokarin kwacewa inda ya matse ta sosai yadda ba za ta iya kwacewa ba nan ya lashi kunnen ta da harshensa wani irin yamm taji ya kara rungumeta.
Tuni jikin ta ya mutu ya cire jallabiyar shi ita ma ya kwabe mata kayan baccin jikinta duk jikinta ya mutu bata da damar yin katabus sannan shima ya cire boxern jikin shi.
Sai da suka dan yi romance sannan taji ya ya fara adduar saduwa da iyali nan fa ta dawo cikin nutsuwarta duk ta rikice.
A hankali yake shigarta sai kuma ya shige tada karfi inda ta kwallara kara tana ihuuuu tana fadin wayyo Umma , Mami, Abba , Baba , Hafsa , Ya Yusuf dina kuzo ku taimake ni zai kashe ni..................
*Tunda naga haka na kwashi yan kafafuwa* *na* *na bar dakin* 🤣🚴🏻♀️ *dama naga Dr Nura ya* *na harara ta* 😁
*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* ..............✍🏼✍🏼
*Ta ku ce har kullum*
_Addeejerh❤️_
✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨
*LABARI/RUBUTAWA*
*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )
*MARUBUCIYAR*
👩❤️👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩❤️👨
*AND NOW*
✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨
*___________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*
ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.
Sadaukarwa
Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.
Amin
_ALKALAMIN DA_ _BAYA RUBUTA_ _SHIRME🤟👌_
41~42
Nura bai sauka daga kan Khadeejatu ba sai wajen karfe uku saura na dare.
Ba abinda da ke tashi a dakin sai shasshekar kukan Khadeejatu maida boxer shi yayi ya kalli bedsheet din duk yayi faca faca da jini.
Da sauri Dr Nura ya dafe goshinsa ya na danasanin abinda ya aikata a lokacin ba ya cikin hayyacinshi.
Har yanzu Khadeejatu Kuka take kuma tun dazu yake lallaba ta taki shiru gashi wani iri yake jin kukan nata nidai nace kodai Dr an fada ne lolx,.
Zuwa yayi ya daga ta ya rungumota jikinsa nan ta fara kokarin kwacewa ya matse ta ya na shafa bayan ta kamar shima zai yi kukan ya ce “Dan Allah kiyi hakuri”.
Still taki yin shiru ba zato ba tsanmani yaji ta gantsara mashi cizo a kirjinshi duk da yaji zafi amma ya share ya ki cikata nan take ta kokarin kwacewa.
Ya leka fuskarta da tayi shabe shabe da hawaye da majina ya ce “Wallahi in baki shiru ba yanzu zan sake yin abunda na maki”.
Aiko Khadeejatu tayi tsit kamar ruwa ya cinyenta ai wata iriyar dariya ce ta taho wa Dr Nura haka ya gintse dariyar dan ya san yanzu zai tsokanowa kanshi.
Kwantar da ita yayi ya yi hanyar bandaki ya nufa ya na shiga ya kunna ruwan zafi a heater sai da ruwan ya taru ya sirka .
Ya fito daga toilet din yaga Khadeejatu din ta nufo toilet din ta na tafe tana warware kafafuwa kamar yar kaciya.
Da sauri ya karasa gurinta ya kamo ta ya ce “Mai kikeso ne kanwata kika taso?” kawar da kanta tayi ta ce “Fitsari zanyi”.
Dr Nura ya ce “To mu je toilet din kiyi”.
Khadeejatu ta girgiza kai a hankali ta ce “Ni dai ka rabu dani ba sai mun shiga tare ba” tana maganar ta na turo baki.
Bai ko saurare ta ba ya sungume ta nan ta fara ciccilla kafa sama tana fadin ”Nidai ka sauke ni” tana yi tana dukan shi a kirji.
Bai direta ba sai a cikin toilet inda tayi fitsarin ya sake sungumarta sai cikin bahon wanka ya na sa ta a ruwan ta mike tsaye tana fashewa da kuka kama ta yayi ya maida ta ciki ya rike ta gam haka ta hakura har sai da ruwan ya salance ya sake tara wani har sai da ya yi hakan sau uku kafin ya fita ya barta tayi wanka.
Ya na fita ya cire bedsheet din ya sa wani .
Bayan ta fito kayan baccinta ta maida ta kwanta ta lulluba shima Nura ya shiga yayi wanka.
Bayan ya fito ya danyi sallolinshi da ya saba bayan ya idar ya dade yana adduoi sannan ya shafa ya kwanta.
**************
*Da safe*
7:55 Nura ne fara bude idanuwanshi karas ya sauke idanuwanshi a kan agogon da ke makale a jikin bango .
Da sauri ya mike zaune ya dafe kanshi yana mamakin yau shine har ya kaii takwas yana bacci duk wani irin dadi yakeji a jikin shi sai yanzu yasan dadin aure.
Juyawa yayi ya kalli inda Khadeejatu ta ke kwance tana ta bacci amma da kaga yadda take baccin zaka san ba baccin dadi take ba.
Sauka Nura yayi daga gadon ya fita ya nufi dayan dakin da yake matsayin nashi direct wanka ya shiga.
_________
Zainab ta na zaune akan kujera tasha tight da body hug ta taunar cingum kass kasss.
Agogo ta kalla karfe 8:30 na safe ta kama baki ta ce “Kutt har 8:30 da rabi bai zo ba ya na chan tare da wacchan yar shilar wallahi da sake”
Ta mike nan ta fara zirga zirga a falon.
___________
Bayan Nura ya shirya cikin shaddar shi light blue sai kyalli take bai saka hula ba gashin nan nashin nasa ya sha gyara.
Sai da ya sake duba Khadeejatu amma still bata tashi ba sai ya nufi kitchen ya fara fere dankalin turawa ya kunna plain ruwan shayi.
Ya na cikin fere dankalin yaji a na knocking .
Zuwa yayi ya bude drivern su Maryam ne dauke da basket suka gaisa kana drivern ya mika mashi basket din ya na fadin “Gashi inji Hajiya wai tana gaishe da diyarta”
Godiya Dr Nura yayi mashi ya koma ciki ya na budewa ya ga chips ne da kayan cikin rago .
Murmushi yayi ya ce “Allah sarki Mamana Allah kara maki lafiya”.
Tea din ya hada ya dibi chips din da farfesun a plate ya nufi dakin Khadeejatu ya na shiga ta na bude idon ta da ya kumbura.
Da sauri ya ajiye abincin ya nufe ta da sauri ta runtse idonta dan ta na balain jin kunyarshi.
Ya zauna a bakin gadon ya ce “Au ba zaki kalleni ba ta da ga kanta”.
Ya taba wuyan ta yaji jikin nata ya danyi zafi ya ce “Toh tinda baza a kallen ba tashi kici abinci kisha magani jikin ki ya fara zafi”.
Nan ya ringa lallaba ta ya na lallashin ta ba laifi kuma dan ci tea din ma tasha yafi rabin cup ya balli magani ya bata.
Nura ne yacewa Khadejatu bari yaje gurin Zainab ya ga ya ta kwana ya nufi side Zainab din tana kwance akan 3 sitter.
Ta na jin sallaman shi ta mike zaune sai kuma ta fashe da kuka.
Nura ya zauna akan kujera ya kalle ta ya “Lafiya mai kuma ya faru?”.
Cikin kuka ta ce “Dan kayi aure shine zaka ci mutunci na kaki zuwa ka na chan tare da wanchan yar shilar taka".
Nura ya ja wani dogon tsaki ya ce ,“Dama akan wannan ne zaki dagawa mutane hankali”
Ta na kuka ta ce “Ai dama baza ka damu ba”.
Banza yayi mata ya dauki wayar yayi dialing kira ana dagawa ya ce “Khadeeja kizo bangaren Zainab ki samen zanyi magana daku” a hankali ta amsa da “to”.
Ya na gama wayar Zainab ta ce “Wallahi ba yar iskar da zata zo mun bangare”.
Nura ya dalla mata harara ya ce “In gidan ki ne sai kina hana ta shigowa in gani”.
Zainab ta gyatsine fuska ta ce ”Har ni za kaiwa gorin wani banzan gida ”.
Bai dai kulata ba ma ya mata banza ya cigaba da da danna wayarshi.
Zainab ganin ta na ta magana ya mata banza ta fincike wayar .
Mikewa yayi ya falla mata mari a dai dai lokacin Khadeejatu ta shigo bakin ta dauke da sallama Dr ya amsa kana ya kalli Zainab ya ce ”Wannan ya zama karo na karshe da zaki sake gigin yimun irin haka”.
Kawai sai ta sai Zainab din sai ta fashe da kuka.
Nura ya kalli Khadeejatu dake tsaye ya ce “zauna” a kujerar gefenshi ta zauna.
Zainallb sai muzurai take ya kalleta ya ce ”kema zauna magana zanyi daku”
Sai da ta gama jijjige jijjigen da zata yi sannan ta samu gu ta zauna sai harare harare take aikawa Khadeeja ita ma ta ringa aika mata da hararar.
Nura ya ce “Dama akan tsarin gidan nan zan maku magana yanzu in na gama sati daya a dakin amarya sai a raba kwana to a tsari na kwana biyu biyu zan ringa yi” , kana ya kalli Zainab ya ce “kece babba ina so ki kama girmanki a matsayin ki na babba dan ko a shekaru kinfita” sai kuma ya koma kan Khadeejatu ya ce ”ke kuma a matsayin ki na karama ina so ki girma ta gaba take da ke sannan ba wacce zata daga mun hankali a gidan nan”.
Nan ya ringa masu nasiha bayan ya gama ya sallamesu Khadeejatu ta koma part dinta sai da ya sallami Zainab sannan shima ya koma part din Khadeejatu din ya karya........................✍🏼✍🏼
*To fa fans ya kuke ganin wannan zama na* *Khadeejatu da Zainab* 😁😁
*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* ...........✍🏼✍🏼
*Ta ku ce har kullum*
_Addeejerh❤️_
✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨
*LABARI/RUBUTAWA*
*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )
*MARUBUCIYAR*
👩❤️👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩❤️👨
*AND NOW*
✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨
*___________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*
ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.
Sadaukarwa
Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.
Amin
_ALKALAMIN DA_ _BAYA RUBUTA_ _SHIRME🤟👌_
43~44
Bayan ya gama breakfast ya ja ta falo ya kunna mata wani film din Aisha dan kano.
Dan zai je gidan Mama ya gaisheta .
Tana cikin kallo akai knocking tashi tayi tana gwaggwale kafa ta bude kofar .
Hafsa ce da wasu yan uwanta mata ta na gani su ta cuno baki ta juya falon ba tare da ta masu magana ba.
Dukkansu Murmushi sukai su ka karasa falon khadeejatu tayi kicin kicin da rai.
Hafsa ta zauna a gefenta ta kama hannun Khadejatu aiko khadeejatu ta fizge hannunta.
Hafsa ta mike tana kallon sauran yan matan ta ce “Ku taso mu tafi tunda ba ta maraba da zuwan na mu take ba”.
Da sauri khadeejatu ta kamo Hafsa ta ce “A'a ba haka bane” sai kuma tayi kwal kwal da ido ta ce “Ba tun dazu nace kuzo ba tun tara da safe kuka ki zuwa”.
Sai kuma ta kalli agogo ta ce “Yanzu har sha biyu da arbain da biyar”.
Duk suka kyalkyale da dariya wanda ya dada tun zura Khadeejatu.
Da ya daga cikin Yan mata Zahrau ta ce ”Mai zai kawo mu mukuwa da safe kina so Dr ya mana korar kare ko?”.
Khadeejatu ta shagwabe fuska ta ce “Ai da kunzo ba abunda zai maku”.
Hafsa ta kama baki ta ce “Rufa mana asiri” sai kuma ta rungumo Khadeejatu ta ce “Yar uwa nayi missing naki wallahi”.
Khadeejatu ma ta ce “Nima haka twinny nayi missing naki”.
Hafsa ta mata hararar wasa ta ce “Ina zaki missimg nawa kina tare da mijinki”.
Khadeejatu ta ce “Da gaske nayi missing naki” Hafsa ta kalleta ta ce ”To shikenan mu yanzu ina ragowar kazar mu”.
Khadeejatu ta kalleta ta ce “Tana kitchen” Hafsa ta ce “Kuzo muje kitchen din muyi girki ma danni yunwa nake ji abincin gidan Amarya zanci”.
Gaba dayansu su ka mike su ka nufi kitchen din bayan sun kunna girki su ka koma dakinta nan su ke ta hira.
A cikin Hirar ne Hafsa ta kalli Khaddeejatu tana kunshe dariya ta ce ”Mutuniyar wai mai ya faru ne naga kina ta gwaggwale kafa ne kamar yar kaciya” ta karasa ta na kyalkyalewa da dariya su Zahrau ma su ka sheke da dariya.
Khadeejatu da tunzura ta dauki filo ta ringa dukan su dashi su na ta dariya su na zillewa.
Cikin kuluwa Khadeejatu ta ce “Kuma wallahi bari lokacin ku yazo ne yasin sai na rama”.
Hafsa ta sheke da dariya ta ce ”Ni ai lokaci na kinyi nauyi ana ja”
Khadeejatu ta galla mata harara.
Bayan sun gama girkin su ka debi wanda zasu ci a katon tire suka juye sauran a kula(food flask).
A tsakiyar falon suka bararraje sai hira suke ana ta chafta.
___________
Sai wajen karfe shida na yamma su Hafsa su ka fara shirin tafiya tunda Khadeejatu taga su na ta shiri duk sai jikinta ya yi sanyi.
Zasu tafi su na mata sallama kawai sai ta rungume Hafsa ta sa kuka nan Hafsa ta taya ta sukai ta kuka dakyar su ka rabu da juna sannan su ka tafi.
Bayan sun tafi sai kuma taji gaba daya gidan ya mata fadi da girma.
Daki ta gudu ta dukunkune guri daya duk tsoro ya kamata.
Knocking ake yi nan wani irin tsoro ya sake mamaye ta akai ta Knocking ta kasa tashi amma ta bude.
Wayarta ce ta fara ringing daukar wayar ta yi sunan Ya Nura ne ke yawo a kan screening da sauri ta daga.
Ta na dagawa ya ce “Khadeeja kizo ki bude ina ta Knocking nasan tsoro kikeji”
Khadejatu ta ce “Gani nan tom”.
Fitowa tayi daga dakinta ta kunna touch light din wayarta dan babu nepa.
Ta na bude mashi kofar ya karaso ciki falon ya na fadin “Ahh ba Nepa ne?”.
Khadeejatu ta na wasa da zoben hannunta ta ce “Ehh dazu su ka dauke sannu da zuwa”.
Nura ya Amsa “Okay yauwa sannunki da gida ya zaman kadaici?”.
Khadeejatu tayi murmushi kawai ta mika hannu ta karbi briefcase din da ke hannunshi da wata leda.
Kofar ya rufe su ka karasa falon ta na biye dashi ta touch light din wayarta akan kujera ta a jiye briefcase din ta ajiye ledar a kasa.
Dr Nura ya