Showing 18001 words to 21000 words out of 34067 words
halitta ne ya baiyana kamar ba mutum ba a tube yake jikin sa ba kyan gani duk wani kore kore.
Fuskarshi baka kamar gawayi idanunshi jajaye ba ko kwayar ido hakoranshi kamar na kare.
Bakinshi ja kewaye da jini kamar magen da ta kama bera ko kurar da ta kama mutum.
Da wani irin katon tunbi zeyi ace yaya dozin ne a ciki .
Azzakarinshi kuwa wata iriiyar doguwa da ita kakkaura kamar rodi.
Wani irin dai mummuna da shi tsaya wa fadin munin shi ma bata lokaci ne dan mummuna ne na ajin karshe kowa ya mashi kallo daya bazai so ya kara ba.
Da sauri Zainab ta fara kokarin guduwa amma ina wannan mutumin yazo ya danne ta ba damar tashi nan ya cire mata kayan jikinta da karfi ya shige ta ta fasa wani irin ihu wanda zai iya fasawa mutum dodon kunne.
*Bayan wasu awanni*
kamar awa shida
Sai a lokacin wannan mutumin zance ko aljani ya daga ta bat ya bace.
Cikin yami da tsamin jiki ta mike fuskarta kaca kaca da majina da hawayen ta na kuka tana maida kayanta.
A guje ta fice ko mayafin ta da dankwalinta bata dauka ba tsabar tsoro da firgici.
Ta na fitowa taga ba bokon ba alamun shi sai jakarta dake ajiye ba Safiyya ma ba alamun ta ai da sauri ta dauki jakarta ta fice tana ta waiwaye .
Ta sha tafiya kafin ta karasa gurin da suka yi parking nan ta bude motar ta zauna ta na shiga taji wani irin nishi.
A tsorace ta juya ta kalli bayan motor Safiyya ce a kwance zigidir ta na biya wa kanta bukata da joystick din roba waiyazubillah.
Nan Zainab ta saki wata iriyar ajiyar zuciya da sauri ta dakawa Safiyya duka amma ina bata san ta na yi ba nan ta kwance abar da take biyawa kanta bukatar sai alokacin Safiyyan ta kalleta da jajayen idonta ta su ka rine tsabar jaraba...............✍🏼✍🏼
*Alhamdulillah Yan uwa nagode sosai da Adduoin ku Alhamdulillah na samu sauki .*
*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* .....✍🏼✍🏼
*Ta kuce har kullum*
_Addeejerh_ ❤️
✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨
*LABARI/RUBUTAWA*
*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )
*MARUBUCIYAR*
👩❤️👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩❤️👨
*AND NOW*
✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨
*___________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*
ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.
Sadaukarwa
Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.
Amin
*ALKALAMIN DA* *BAYA* *RUBUTA SHIRME* 👌🤟
35~36
Da daddare
Hafsa ce ta kamo hannu khadeejatu da tasa hijabi Hafsa ta ce “Dan Allah ki taso muje mun barsu a waje su na ta jira kinsa hijabi kin samu gu kin Zauna".
Cikin sanyi jiki Khadeejatu ta mike su ka fito daga dakinsu su Umma da Mami na zaune a tsakar gida su na ta hira da Yan uwan Abban ta da su ka zo biki.
Sum sum su ka wuce waje Mami ce tabi khadeejatu da kallo duk ta tsamure kamar ba ita ba mace mai cikar haiba Mamin ta ce “Allah sarki Yarinyar nan ta na bani tausayi Allah bata ikon cinye jarabawar nan Allah ka basu Zaman lafiya yasa ya zama mijin marainiya Amin".
Duk matan da ke gurin su ka Amsa da “Amin Amin"
Su Khadeejatu na fita batasan sanda hawaye ya ziraro daga idonta sakamokon gani inda Dr Nura ya tsaya dai gurin Ya Yusuf ya ke tsaiwa inya zo kenan.
Cikin tsinkewar jinin jiki ta bi Hafsa a baya su ka karasa gurin su shi da wani ne su na karasawa Hafsa ta shimfida masu katuwar sallaya.
Wanda suke tare da Dr Nura yace “Sannunku yan mata"
Hafsa tayi murmushi ta ce “Yauwa sannu YaYan mu ina wuni" ya amsa nan ta gaishe da Dr Nura shima ya amsa.
Khadeejatu ma ta gaishesu duk su ka amsa cikin mutunta juna.
Jim wajen minti biyu ba wanda yayi magana Dr nura ne ya kalli Khadeejatu ya ce “Kanwata ya shirye shirye?"
A hankali Khadeejatu ta ce “Alhamdulillah” a taikace Nura ya ce “Masha Allah".
Abokin ne ya ce “ Munji kuma ba wani event da zakuyi kamar yadda muma ba abunda zamuyi to shine munsan akwai abinda zaku bukata to ga wannan kwayi amfani dashi”ya karasa maganar ya na mikawa Hafsa envelope din ya ce “Nasan Amaryar mu mai kunya har yanzu taki sakin jiki da mu baza ma ta ansa ba".
Hafsa tayi murmushi ta ce “Amma da kun bar kudin bamu da bukatar su".
Abokin shamsu ya hade rai ya ce “Ai kyauta muka ba ku ba roka ku ka yi ba"
Hafsa tayi dariya ta karba ta na fadin “Mai da wukar mungode Allah kara budi"
Shamsu ya ce ”Amin Amin" nan ya kalli Hafsa ya ce “Zo mu basu guri su tattauna "
Hafsa ta ce “Hakane" ta mike tsaye chan gefe su ka tsaya................
*************
Zainab ce ta fito daga dakinta ta na dingishe kafa idanunta duk su shige falo ta nufo kyall idanuwanta su ka fada kan jakar mata hand bag.
Ai tuni ta take kafar da sauri sauri ta karasa Maryam ce a kan kujera one sitter tana danna waya.
Wani irin dogon tsaki Zainab taja tana fadin “Aikin banza karuwancin naki a waje bai ishe ki ba har sai kinzo gidana to abun ki ya kare......." ai bata karasa sai jin saukar mari tayi.
Maryam ta nuna Zainab da yatsa ta ce “Wallahi tallahi ki kiyayw ni naga karuwanci ma iyawa ne wani ma yayi".
Nan Zainab dai bata ce mata komai ba ta koma dakinta bata fi minti biyu ba sai gata ta shiga dakin doctor Nura saida tayi wajen minti hudu kana ta fito ta koma dakinta .
Maryam da take video ta yi sassayar ajiyar zuciya cikin sanda ta lallaba ta karasa kofar dakin doctor a hankula ta bude kofar dakin ba tare da sauti ba.
Nan ta fara bubbude bedside still bata katse videon ba ta daddaga pillows anan taga laya da sauri hannunta na rawa ta dau layar ta warware dasauri ta toshe hancinta tsabar wani irin wari kullewa tayi a tissue tasa a jakarta gyara ko ina .
Ta fice ta na waiwaye Allah ya taimake ta bata hadu da kowa ba.
*Nasan zakuyi mamaki yadda maryam ya akai tasan meke faruwa* *ko toh kubiyoni dan jin ya abun yake tsabbb zan* *warware maku zare da Ababar kudai ku biyo wannan alkalamin* *nawa* .
*Kuyi manage da wannan sweethearts*
*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* ...........✍🏼✍🏼
*Ta ku har kullum*
*Addeejerh*
✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨
*LABARI/RUBUTAWA*
*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )
*MARUBUCIYAR*
👩❤️👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩❤️👨
*AND NOW*
✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨
*____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*____________________________________*
ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.
Sadaukarwa
Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.
Amin
37~38
*************
Tun da Zainab taji kamar shigowar Dr Nura ta shigo ta kwankwaso wanka ta fito da dan guntun towel a jikinta da wani tan karami ta na goge jikinta gaban dressing mirror taje ta zauna akan dan stool ta shafa wannan ta shafa wanchan wata shegiyar rigar bacci tasa ta dauki wayarta ta na wani shegen murmushi ta fita dakin Dr ta nufa.
Ta na zuwa ta murda handle sai taji a rufe nan dariyar da take ta koma ciki shiko Nura wanka ya shiga shiyasa ya rufe kofar .
Cikin mutuwar jiki Zainab ta koma dakinta ta zauna a bakin gado tayi tagumi bayan minti ishirin ta sake komawa still a rufe da mamaki ta ce “Kai mutumin nan ni zaiwa haka gashi banyi turaren ba amma akwai gobe" shikam Dr nura ya riga da ma yayi bacci.
Haka ta koma daki ta kwanta ta kurawa silin ido zumbur ta mike zaune ta ce “kutt gashi kuma jibi ne daurin auren shi da tsinanniyar yarinyan nan”
Ranar dai Zainab raba dare tayi bata yi bacci ba ta na ta sake sake sai gabannin asuba bacci barawo ya saceta.
*Washegari*
Da safe Nura na tashi ko ta kan Zainab bai bi ba ya fice asibiti akwai tiyatar da zasuyi.
*Bayan sallar azahar*
Nura ne ya shigo falon gidan shi yana waya mai gadi na biye da shi ya dauko wani katon akwati Zainab na kwance ta na chatting cikin watar arniyar shiga .
Nura ya nemi 1 sitter ya zauna still ya na wayar Mai gadin na gama aje akwatun ya fice.
Bayan Dr Nura ya gama wayar ya kalli Zainab da ko kallo bai ishe ta ba balle ya samu ma tace sannu da zuwa.
Dr Nura ya kira sunanta “Zainab” ta mashi banza cikin kunar rai ya ce “Wai Zainab ba da ke nake bane zaki mun banza na rantse zan gyara maki zama a gidan nan”.
A gyatsine ta juyo ta kalleshi ta ce “To wai me ne zakazo ka dameni da magana ai bani ya kamata ka cika ni da surutu ba wanchan yar iskar yarinya da uwaka zata aura ma zaka je kana mata zuba amma ba ni ba”
Cikin bacin rai Nura ya ce “Zainab maganganun ki sun fara tsauri sam bani dukan mata amma yanzu na fuskanci
haka kikeso, toh wallahi wata rana sai na fasa maki jiki".
A fakaice ta dalla mashi harara ya lura da ita ya girgiza kanshi dai bai ce da ita komai ba ya shafa gemun shi ya ce “Ga wannan kayan na fadar kishiya ne"
Abunda yace kawai kenan ya mike zai bar falon cikin rashin kirkikin da ta saba ta ce “Da yake ai ce ma nayi fatarar kaya na ke ai ko to ni ba ni da abun da zanyi da tsinannun kayan nan naka ka ma ji in fada ma gwara kazo ka kwashe tsiyarka" ta nayi tana murguda baki.
Ko kallon ta beyi ba ya ce “Badan darajar mahaifiyata ba ma da tace dole ne da dan ta ni ne bazan kawo ba ” sauraran ta baiyi ba ya bar falon nan tayi ta sambatun ta
Da daddare su Abba suka sa Khadeejatu a gaba su na mata nasiha Abba ne ya kalli khadeejatu da ta durkusar da kaii ya ce “Duk nasihar da zamuyi maki munyi abun da zamuyi duk da tunasarwa ne dan mun maki a wancen aure , aure dai hakuri ne ayi ta wannan hakurin duk da nasan ki kuma nasan mun baki tarbiya dai dai gwargwado mu kinga ba kye kadai ki ringa kawar da kanki a duk abinda kika ji ko kika gani ku zauna lafiya da juna".
Inna ma dake gefe a dakinta ne dama ta rungumo khadeejatu jikinta dake kuka ta ce “Tabbas khadeeja abunda mahaifin ya fada gaskiya ne hakurin nan dai zaa na yi Allah sanya Albarka a auren ki ban taba tunanin zanga auren ki ba wannan jinyar da na sha".
Su Umma su ka amsa da “Amin Amin".
_____________
Rana bata karya sai dai uwar diya taji kunya a yau lahadi 24 ga watan junairu 2021 aka daura auren *KHADIJA ADAM* da *NURA SAIFULLAHI* bisa sadaki naira dubu dari lakadan ba ajalan ba wanda ya samu halittar dubban jamaa kowa ka gani ya na farinciki.
Tunda Khadeejatu taji an daura auren ta fashe da kuka sosai tun hafsa na lallaba ta har ita ma ta taya ta.
**********
Da yamma aka fara shirye shiryen kai Amarya .
sai bayan sallar magariba motocin kai Amarya su kazo.
Nan aka dauki Amarya sai gidan ta dake Kundila amma sai da aka fara kaita gidan su Nura.
Su na karasawa gidan side biyu ne dama a gidan dama gidansu ne na gado da yake cikin gadon Dr Nura wata yar uwar Umma ce Aunty Asmau ta kalli sauran jama'ar ta ce “A fara shiga da ita gurin uwargidan mu damka amanarta" duk a ka ce hakane Maryam ko tace aa basai anje ba Aunty Asmau tace aa ya kamata aje ni ko nace ita tasan mai ya sa ta hana.
Suna karasawa part din Zainab Marym ce ta masu jagora zuwa dakin Zainab din sukai knocking shiru sau biyu su kayi kafim ayi na ukun Maryam ta banka dakin.
Zainab ce da kawayen ta sun bararraje a kan gado kowacce da abun da ta keyi ga kida na tashi.
Nan su Aunty Asmau suka zaunar da amarya a tsakiyar carpet din dakin nan su ma su ka zazzauna.
Aunty Asmau ce ta kalli Zainab da ke gyataine gyatsine ita ma nan Aunty Asmau ta chanja dan ita ma ba kyalle bace nan ta ce “Toh ga amarya nan amana...... bata karasa ba zainab ta harare ta ta ce “Ai bani na auro ta ba da za a bani amanarta ba in mutuwa ma zatayi mai ya shafe ni".
Aunty Asmau ce ta nuna Zainab da yatsa cikin kunar rai ta ce “Wallahi tallahi ki kiyaye ni banason raini yanzu sai naci ubanki tun daga sama har kasa inga dan kutumar uban da zai tsaya maki, in karkarya ki yasin kafin mu tafi".
Cikin rashin mutunci Zainab ta ce “Ai bata baci ba zaki iya ci yanzu ma ".
Aunty Asmau ta bude baki keman zatai magana yar autarsu tayi sauri ta rufe mata baki ta kama hannunta su ka fice .
Hafsa ma da Maryam suka rike Khadeejatu su ka fice kafin su fita sai da Maryam ta gallawa Zainab harara Hafsa ko a ranta tace “haka matarnan take ba mutunci lallai khadeejatu sai tasan zaman da zatai a gidan nan".
Bayan fitarsu su Zainab su ka kyalkyale da dariya har su na tafawa daya daga cikin kawayen Zainab din Taly ta na dariya ta ce “Jibesu ko kunya sun wani zo wai ga amana matsiyata".
Zainab ta ce “Wallahi kam Taly taya ni gani ko me ya gani a jikin wannan kesashasshiyar yar shilar in banda kutungillar uwarshi da ita ta hada auren".
Bayan an kai Amarya dakinta gida masha Allah kowa sai san barka yake nan aka fara watsewa su Hafsa ma zasu tafi nan Khadeejatu ta rungume ta suka dasa wani kukan bayan wanda suka yi a gida dama tinda satin bikin ya kama kullum sai sunyi kuka.
Da kyar Aunty Asmau su ka raba su da juna bayan tarin fadan da nasihar da su ka sakewa Khadeejatu ga yanayin uwargidan da suka gani.
Bayan tafiyarsu nan wani irin tsoro ya mamaye khadeejatu ko ina yayi tsit...............✍🏼✍🏼
_Hehehehehe_ 😁🤣🤣 _ko_ _ya zaman su zai_ _karkake _kuwa kudai ku_ _cigaba da bina_ _domin jin yadda__ _zata kaya_ 🤾♀️🚴🏻♀️
Take note: *nasan zakuyi mamakin mai yafaru da Ya Yusuf zaku na mamakin me sanadin* *zubar da jinin da Ya Yusuf yayi sanda zai rasu ta hanci da baki nasan duk wanda yaji haka to zaice zuciya ko habo to ko nima nan bansan me ba Allah masani*.
*MORE COMMENT*
*MORE TYPING* .........✍🏼✍🏼
*Ta ku ce har kullum*
_Addeejerh_ ❤️❤️
✨✨✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨✨✨
*LABARI/RUBUTAWA*
*KHADIJA ADAM IDRIS*
( _Shalelen kainuwa_ )
*MARUBUCIYAR*
👩❤️👨 *FANSAN RAN* *MAHAIFANA* 👩❤️👨
*AND NOW*
✨✨✨✨✨
*KHADEEJATU*
✨✨✨✨✨
*___________________________________*
*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*__________________________________*
ALHAMDULILLAH!!Allah na gode ma da ka bani ikon rubuta littafin nan na *KHADEEJATU* Allah kasa na rubuta abun da zai amfani Alummar musulmai.
Sadaukarwa
Na sadaukar da daukacin littafin nan gareku mahaifina da mahaifiyata *Hajiya Halima Adamu* *Muhammad* da *Alhaji* *Adamu Idris* Allah kara lafiya da nisan kwana.
Amin
_ALKALAMIN DA_ _BAYA RUBUTA_ _SHIRME🤟👌_
39~40
Ango bai shigo gidan ba sai 10 da wani abun ya dawo gidan .
Har zai shiga side din Khadeeja sai ya tuno da abunda Mama ta fada mashi “Nura in kaje gida fara zuwa bangaren uwargidan ka fara mata sallama kaga lafiyanta dan hakkin ka ne kaga baka fara shiga gurin amarya ka fice ka barta kasan amare akwai tsoro".
Tuno hakan sai ya nufi side din Zainab ya na zuwa ya murda handle din kofar ya shiga.
Ba kowa a falon sai ya nufi corridon da dakunan su ya ke ya je dai kofar dakin Zainab zai bude kenan sai Zainab ta bude gumm sai sukai gware.
Da sauri Zainab ta dafe goshinta ta ce “Ouchhh" Nura ya ce “Sorry da....ma... maganar ce ta makale mashi sakamakon hade bakinsu da Zainab tayi sun kai wajen minti bakwai a haka da sauri Nura ya cire bakinshi ya na kawar da fuskanshi.
Daurin ledar da ya shigo da ita ya ajiye da sauri ya fice ya na fadin “Sai da safe Allah tashe mu lafiya kiyi addua kafin ki kwanta”ya tafi ba tare da ya ji mai zata ce ba.
Ya na fita ta sulale a gurin ta fashe da kuka nikam nace bakin tsaya kallon ruwa ba kwado.......lolx.