Showing 54001 words to 57000 words out of 63668 words
ta juyo da sauri wato Bama zai hanata tafiya ba kulle ƙofar
parlournsa yayi, lallai yau duk yanda za'ayi dai taje ta nemi malamin da zai mata aikin firraqu tsakaninsa da wannan shegiyar yarinyar, karya ne ace asiri bazaiyi tasiri a jikinsu ba idan bazaiyi ba ita Meyesa tayi kuma yayi tasirin? Da wannan tunanin ta
shiga mota getman daya kar
ɓ
i umarnin bu
ɗ
e mata get daga maigidan ya wangame mata kuwa ya mayar ya kulle.
Fu'ad kam yana shiga ya kulle ƙofar part
ɗ
inta ya koma part
ɗ
in Hanah ya shige
ɗ
akinsa ya kwanta tare da
ɗ
aukar wayarsa yayi
ɗ
an gajeran rubutu y
a turawa Hajiya Huwaila mahaifiyar Deedah, yana turawa ya kashe wayoyinsa gaba
ɗ
aya bai tashi ba sai tara na safe ya watsa ruwa ya fito ya nufi kitchen yau so yake yayi surprising na Nanny
ɗ
insa dan haka ya zage ya fere doya ya dafata da gishiri ya fasa ƙwa
nsa ya sanya maggi ka
ɗ
an ya soya yayi gretting attaruhu da albasa yayi miyansu ka
ɗ
an daya wadata da hanta ya yankata ƙananu ya watsa da niƙaƙƙen naman kaza ya zuba a wani kwano me kyau ya
ɗ
auka ya shiga dasu
ɗ
akin daidai lokacin masu gyaran gurin da Deedah
ta
ɓ
ata sukazo ya fito ya sallamesu sannan ya koma kitchen ya
ɗ
auki tea flast da kayan shayi ya shiga
ɗ
akin tana kwance tana baccinta peacefully ya haura ya yaye duvet
ɗ
in da taja ta rufe jikinta ya haura samanta ya ha
ɗ
e bakinsu cikin baccin nata me azaba
r nauyi da ya sarƙeta tun ranar daya dawo ƙasar taji numfashinta yana
ɗ
aukewa ta bu
ɗ
e idanunta ta saukeshi a kansa tayi saurin janyewa kafin ta kai ga tayi masa nisa mayen ya dawo da ita ya
ɗ
ora bakinsa kan nipples dinta da ya shata ta cikin rigar jikinta
ta lumshe idanunta wasa wasa jarabar Fu'ad nema take ta girmi tunaninta sama sama tana jiyo Muryar mutane a parlour amma shi ya fara lalubeta zai ƙwamusheta, batayi aune ba taji nononta a bakinsa
ɗ
aya a hannunsa ta bu
ɗ
e idanunta ta zuba shi a kansa shima i
danunsa ƙurrr a kanta ta lumshe nata saboda wani abu da yake yawo a jikinta idan ta ha
ɗ
a idanu dashi.
Sakin nonon yayi ya janye rigarta ya fara zare mata pant ya
ɗ
ora hannunsa a wajen ta sauke ajiyar zuciya shima yanajin yanda
ɗ
umin jikinta ya hauhawa fiye
da yanda ya sanshi hakan ya sashi sake shigewa jikknta yana mulmula mata beli tana sauke numfashi da haka ya shammaceta ya shigar da jikinsa cikin jikinta ya fara cinta slow ta rirriƙeshi Fu'ad kwai da
ɗ
i gabansa cikata yake fam daƙyar yake motsashi ga abi
n ihu ba dama domin kuwa masu aikin sunanan, haka sukayita cinye juna a kurumce Saida sukayi hani'an sannan suka saki juna yana kissing nata ta ko ina ya
ɗ
auke ta cak sukaje sukayi wanka sannan ya ha
ɗ
a musu break tana kwance a jikinsa yana bata ta yunƙura
da sauri da nufin tashi ya riƙeta ta tureshi ta nufi bathroom da gudu ta durƙushe ta fara sheƙa amai, abinda ya tashi hankalinsa ya nufeta da sauri yana mata sannu tare da tambayarta meye yake damunta? Lumshe ido tayi ya wanke gurin suka fito tana kwance a
jikinsa ya tura hancinsa cikin sumarta yace “jikinki da zafi My Nanny ko na kira Saddiq?" Saurin girgiza masa kai tayi tace “Sauron kune na Nigeria ya cijeni tunda nayi amai zanji sauƙi Insha Allahu"
*King romance is paid book VIP 700 regular 300 via 903
1307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact me 09031307566*
*In kika karantamin baki biyani ban yafe ba
👌🏽
*
*51-52*
Zubanta ido yayi ta kawar da kai tana yan ƙunƙuninta yayi murmushi tare da kamo hannunta yace “Idan kuma ba cizon sauron bane fah My
Nanny ina sauro a gidannan ko kuwa tsabar sharri" lumshe idonta tayi tace “ka yarda dani babu abinda yake damuna maybe ma maiƙo ne kasan inada typort koya naci abu mai maiƙo sai naji zuciyata tana tashi" ƙyaleta yayi da taji tace typort domin shima tana ci
n ubansa.
Ganin yanda ta na
ɗ
e da duvet yasa bai sake damunta ba ya fita wajen masu aiki bayan sun gama sun tafi shima ya fita domin wannan karon yaci alwashin da ita zai tafi saidai Baffa ya shafa yaga batanan ita kanta batasan ya
ɗ
auke passport
ɗ
inta ba,
bayan fitar sa baccinta tayi sosai sai wajen Azahar ta tashi tayi Sallah ta shiga kitchen ta
ɗ
auko lemo tasha ta sake kwanciya wani baccin ya
ɗ
auke ta tunanin girki
ma bai zo mata ba dalilin batasan Deedah bata gidan ba kuma a
ɓ
angarenta yake taci alwashi
n bazata shiga rigimar da ba tata ba shida ya tsokano yasan yadda zai yi da ita, bai shigo gidan ba sai shida saura a gurguje yayi alwala ya kuma fita saboda kiran daya samu daga Baffa ya isa gidansu ya ishe baffa a masallacin jikin gidan nasu sai bayan su
nyi sallah Baffa ya jashi part
ɗ
insa suka zauna yace “Meye yake faruwa a gidanka ne har yakai ga ka saki Matarka?" Sosa kansa yayi yace “Baffa wlh bazan iya adalci tsakaninsu bane shiyasa na yanke wannan shawarar" sake zuba masa ido Baffa yayi yace “Meyesa
bazaka iya adalci ba Fu'ad cikin rashin adalcin naka ne ka
ɗ
auki kwananta ka kaiwa Rahanah ita kuma dake sakarai ce ta kar
ɓ
eka?"
Sunkuyar da kai yayi ƙasa yana sosa kansa Baffa yace “Yanzu kaje ka dawo da matarka
ɗ
akinta Madami ya kirani
ɗ
azu" da sau
ri ya
ɗ
ago yace “Don Allah Baffa ka barta ta ƙara hankali daga
ɗ
an wannan abin tayimin asara takai ta 3 millions wayewar garin yau Baffa saboda batasan darajar dukiya ba duk wani abu nau'in glass Saida ta lalatashi a gidannan hatta parlourn Nanny Saida ta
yi mata
ɓ
arna Nifa Baffa dama nine na gayyatota kuma na sallami gayyar kawai bazan iya rayuwar rashin tarbiyya ba, da take cewa an cinye mata kwana Baffa iyawa ne batayi ba bana samun nutsuwa da ita bana samun biyan buƙata da ita zan zauna ina wahalar da k
aina ne" Saida ya gama surutunsa sannan Baffa ya
ɗ
auki wayarsa yace nidai na fa
ɗ
a maka abinda nakeso kayi ya rage naka kuma kayi abinda kaga dama" da wannan ya tafi ta barshi shima ya tashi ya shiga cikin gidan rabonsa da gidan tunda sukazo da Hanah ranar
da yazo yana can ta sanya shi a corner tana ƙarar masa da ruwan kai, gaisawa sukayi da Ammy Mama tace “Ina Hanah
ɗ
an kiran wayar ma da ake mana tunda ka dawo ta daina" murmushi yayi yace “Ina zata samu Lokacin kiranku kema dai Mama ai dama rashin abokin wa
sa ne yanzun ma na barota a kwance da zazza
ɓ
i a jikinta taci doya ta kama amai nace muje asibiti tace Maleria ce ko typort" kallon juna sukayi tsakanin Ammy da Mamah Ammy tace “Gara dai kuje asibitin ko ba abinda ake tsammani bane" shidai bai bawa abin muh
immanci ba yayi musu sallama ta tafi Mama tace “Hajiya Bilkisu kuma anya ba ciki yaron nan ya
ɗ
irkawa yarinyar nan ba?" “Hmmmm! Ammy tayi murmushi tace “Yo ba dole ayi ciki ba kinajin fa abinda Deedah tace kullum suna manne yana ƙwaƙularta abin nasa har ya
wuce kwanakin girkinta ya shiga na wata Kinga kuwa in da abinda yafi ciki ai sayi da
ɗ
i kan hakan kinajin fah Fawwaz yake cewa daya fita itama zata kirashi tace yazo ya sosa mata" dariya sosai Mama tayi tace “Wannan yara da jarabar masifa suke wai duk jara
bar Fawwaz shine yake jinjina ta wani" dariya sukayi Ammy tace “Ato sai suje suyita yi ai
ɗ
okin abin sukeyi idan ya gundiresu da kansu zasu ke gudun juna"
Fu'ad yana komawa gida ya shiga
ɗ
akinsa ya shiga ya ha
ɗ
a abinda zai ha
ɗ
a a yar ƙaramar jakarsa,
ya koma
ɗ
akin ya haura gadon yaji zazza
ɓ
in har yafi na
ɗ
azun amma bacci takeyi wata ƙaramar trolley bag ya
ɗ
auka cikin ta lefen ta ya zuba mata kayan da yasan zata buƙata Musamman daya bu
ɗ
e wardrobe nata bangaren turaruka da magunguna ya fara dubawa yana
murmushi wato zasuci uwar sabada a Texas zaici gindi zaici gindi har sai tambarin cin gindi ya fito masa,
ɗ
iba yayi ya zuba a jakar ya fita da ita yasa a mota ya dawo ya haura gadon ya fara lalubarta ta bu
ɗ
e idanunta da sauri ta kalle ya
ɗ
aga mata gira yac
e “Jikinki da zafi kinƙi yarda muga likita tashi ki rakani unguwa" lumshe idanunta tayi ta kama hannunsa ta
ɗ
ora a gabanta tace “Hammah!" Yanda ta furta Hamman Saida tsigar jikinsa ta tashi ya kalleta sosai idanunta cikin nasa tace “Wlh bazan iya sharing n
aka ba kuma bazaka kuma tafiya ka barni ba kullum feelings
ɗ
ina ƙaruwa yake tunda ka fita ka barni marata ke ciw....." Da sauri ya ha
ɗ
e bakinsu ta tallafe kansa suka fara motsa juna Saida suka ci junansu suka ƙoshi sannan sukayi wanka suka fita har zuwa lo
kacin jikinta da zazza
ɓ
i mota suka shiga Saddiq ne ya jasu tana kwance a jikinsa wai bazai barta ita ka
ɗ
ai a baya ba dole Saddiq sai drivensu ya zama yajasu zuwa Airport basu zauna jira ba kasancewar sun tarar har an fara shiga suka shiga suka zauna jirgi
ya
ɗ
aga zuwa Texas tayi luf a jikinsa bacci ya kuma
ɗ
auketa Saida taji iskar bakinsa a kunnenta sannan ta bu
ɗ
e idanunta yayi mata murmushi yace “Barka da zuwa Texas" da sauri ta
ɗ
ago tace “Innanillahi Cherie satoni kayi?" Dariya sosai maganar ta bashi har
na kusa dashi ma ya dara suka kalli juna abokin aikinsa ne Nasir yace “Kaikam Cherie ka iya sata mutum sukutum" ƙasa tayi da kanta tana murmushi ya kama hannunta yace “Cewa tayi bazata iya sharing mijinta ba kuma bazan ƙara tafiya na barta ba to meye laifi
na don na satota tunda ta yarda Nasir Nima a wahale nake rayuwar nan ta ka
ɗ
aici"
Kasancewar airport
ɗ
in sukewa aiki gidajensu kusa da airport
ɗ
in ne mota ta
ɗ
aukesu ta kaisu masauki suna shiga ta zube a parlourn tana cewa “Na gaji Cherie amma su Baf
fa sun san ka taho dani?" Sosa gemunsa yayi yace “Ba sai sun sani ba My Nanny ikona na gwada"
ɗ
agowa tayi zatayi magana yace “Don Allah kiyi haƙuri karki ƙalubalanceni aidai kince bazaki ƙara sharing mijinki da wata ba ko?" Ƙasa tayi da
kanta yayi murmushi
n gefen baki yace “Zaki iya ai dama don ke aka halicceni shiyasa Allah yayi mu daidai da juna taso ki sammin naci"
Zaro ido tayi tace “Ya Allah shine ka tu
ɓ
e wai kai burarka babu wahala ta tashi ne...." Cafkarta yayi yace “musamman idan ke take gani" da h
aka ya rabata da komai ya fara romance nata yana tsotseta da lasheta yau taga masifa kala biyu ga zazza
ɓ
in da takeji a jikinta ga masifar wutar da Fu'ad yake rura mata a jikinta yaki yacita sai romance
ɗ
inta da yake yi yana suck nata, tayi tayi ya barta h
aka numfashinta neman barin jikinta yake saboda da
ɗ
i amma yaƙi ganin hakan ta ha
ɗ
a ƙarfinta ta tureshi ta tashi zatabar masa wajen jikinta yana rawa ya cafkota ya ha
ɗ
ata da bango ya
ɗ
aga ƙafarta sama ya
ɗ
an duƙa ya kama aliyarsa ya tura mata ta wani gantsa
re tace “Wow! Fu'ad ahhhhhh love you" ba ƙaramin da
ɗ
i da gigita kalmar ta sanya shi ba ya kuwa ƙara dannata tace “ Washhhh kayi Cherie pomping me huuuuuuu kayi da force ohhhhhh" da karfi kuma da sauri da sauri ya rinƙa cinta tana masa ihu tana sambatu shim
a yanayi part
ɗ
insu su ka
ɗ
ai inma kashe kansu zasu yi babu mejinsu"
Sallah ce kawai ta sanya shi dakatawa shi in za a yini a kwana anayi ba gajiya yakeyiba burarsa da yayi release in yaso take kuma tashi ta
ɗ
ora da aiki, wanka suka shiga yayi mata su
kayi sallah Cheef na gidan ya zo ya kawo musu abinci ya kar
ɓ
a ya shiga ciki ya haura gadon ya
ɗ
agota jikinsa da kansa ya ciyar da ita ta kuma kwanciya shi kuma ya shirya ya fita bata da aiki sai bacci hakan ta kuma komawa bacci sai sha biyun dare sannan ya
shigo bata san ya shigo ba har yayi wanka sai lokacin ya tasheta akan taci abinci tace ita ta ƙoshi.
Haka ya ƙyaleta ta kwanta ta koma baccinta bayan ya gama yayi brush shima ya kwanta shima dake akwai gajiya a jikinsa bacci sukayi washegari kuwa tun asub
a ya fita zaiyi aikin safe ne.
Ciwon baccin daya sarƙeta bai sake ta ba sai wajen biyun rana ta tashi tayi wanka ta sanya kaya ta ha
ɗ
a tea tasha data fita s dinning taga abinci but sanin ba ita ci zatsyi na yasa batama bu
ɗ
e ba ta kunna kallo, haka rayuwars
u a Texas taci gaba da tafiya ƙiriƙiri Baffa sai wani Companyn Moddi na motoci dake nan Texas
ɗ
in ya turata matsayin supervisor take kula da shige da ficen mutane amma aikinta na Nigeria ya sha ruwa ita da mijinta sun bijire, watansu
ɗ
aya
ɗ
aya a Texas zazz
a
ɓ
in da take yawan yi na dare ya tsananta dole sukaje asibiti akayi check nata saiga shigar ciki kusan kwana hamsin, murna gurin Fu'ad kamar yayi me? Kwana biyu tsakani Deedah da aka dawo da ita gidansa na Nigeria daƙyar itama ta kirashi take fa
ɗ
a masa ci
ki ne da ita, matuƙa gabansa ya fa
ɗ
i ya cika da mamakin yanda akayi ta samu ciki amma dake sunyi masa
ɗ
aurin baki bai iya cewa komai ba sai Allah ya raba lafiya abinda yafi bashi
mamaki da tace wata
ɗ
aya shikuma rabonsa da Nigeria kwana arba'in kenan bayan
ya taho ya tura mata da cikin ta waya? To wacce wayar ma kenan wayar ma da bayi sukeyi ba ko ta kirashi bai
ɗ
agawa hakanan yakejin matsananciyar tsanarta a ransa kawai idan ya tunata a matsayin matarsa sai yaji wani ƙunci ya mamaye shi da wannan ya tattar
a ya ajiye ta a gefe ya maida hankalinsa kula da Nanny
ɗ
insa da lafiya ta goce mata.
A gidan su Ammy da Deedah taje duba Mamah tayi rashin lafiya takejin itama Hanah cikine da ita kusan wata biyu, Aikuwa daƙyar takai kanta gidan mahaifiyarta take fa
ɗ
a mata
“Mom matar Fu'ad cikinsa ne gareta Ni kuma cikin Naziru gareni dama Fu'ad yana haihuwa baita
ɓ
a bani ƙwan haihuwa ba yanzu idan ta haihu na haihu
ɗ
anta ne
ɗ
a nawa shegen gida?" Dariya Mom tayi tace “To waye ya sani ke nakima sai yafi nata samun soyayyar Fu
'ad kuma an fa
ɗ
a Miki bari zamuyi ta haihu ai ko tumuni bazata ci ba bare
ɗ
anta yaci gado ki jira labari zuwa gobe zakiji fa
ɗ
uwar manyan giwaye biyu"..............
*King romance is paid book VIP 700 regular 300 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact me 09031307566*
*In kika karantamin baki biyani ban yafe ba
👌🏽
*
*53-54*
Zaro ido Deedah tayi tace “Na shiga uku Mom Nifa banason harka da kisa gsky haƙƙin rai duk masifar daya
ɗ
ibarwa kansa ta dawo kanka a'a nidai kawai ayimin wanda zai daw
o hannuna duk abinda nace masa shi zaikeyi ayiman wanda zai tsane Rahanah yayi mata sakin wulaƙanci kamar yanda mukayi niyyar yi a baya yanzu meye ribata idan na kashe Fu'ad Nifa shi nakeso ba dukiyarsa ba" tashi uwar tayi tace "Aikuwa zaki ƙare a wahale d
omin kuwa bazaki ta
ɓ
a dawowa yanda kikeso a gurin Fu'ad ba dama da yaya ya kar
ɓ
eki asirin munayi yana karyewa daƙyar muka samu Mallam na gangare ya baki na matsin
nan kika matsa shikuma ƙuda Sarkin kwa
ɗ
ayi yaje ya lasa to yanzu an samu wacce ta fiki tsafi
ta karya naki laƙanin Kinga kuwa gyara ai bai kamar kashi don haka nidai dukiyar nakewa kuma sai naci Mal na gangare ya fa
ɗ
amin ciwon da uban Hanah yake yi bana tashi bane anƙi fa
ɗ
a mata ne saboda kar hankalinta ya tashi nikuma nace ya tura a ƙarasashi to
daƙyar an samu wani aljani da yayi alƙawarin ko zai rasa nasa ran zai yi aikin amma shara
ɗ
in aikin shine zai kwanta dake"
Zaro ido Deedah tayi tace “Ni Aljani kuma Mom taya aljani zai kwanta dani?" Dariya Mom tayi tace “Dallah Bama zakisan aljanin bane za
izo har gidanki ya kwanta dake a daren kuma Moddibo Usman zai tunkuyi burji dama shine matsalarmu domin kuwa shi haka yake wannan mutumin indai ya dafa kanka yayi maka addu'a ba asiri ba ko Tsafi baicinka, a cikin wannan rububin mutuwar ta Moddibo zamu tur
a shima Baffa