Showing 12001 words to 15000 words out of 63668 words

Chapter 5 - KING ROMANCE COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

60

musamman ce"

Kamata tayi suka fita yammatan gidan suna makaranta ita kuwa Ammy tabi kitchen d

on bata saba zama haka ba duk tarin arziƙin Moddibo bai yarda da yar aiki ba yaransa mata sune suke komai wanki ne kawai basu iya ba shima don yace baison sanyi ya kama su ne, kwanciya tayi a bayan Ammy tace “My Ammyn mu Ni zanyi girkin dare yau a gidannan

" zaro ido Ammy tayi tace “Ki rufamin asiri Hanah baffanku baison shiga kitchen yace har yanzu baku ha

ɗ

a hankali ba" dariya tayi da har Saida kyawawan haƙoranta suka bayyana tace “Ammy harni? Dubeni fah katuwa Dani 19 going to 20 years haba Ammy a ƙauyen J

ollore fah sa'anni na duk suna da ƴaƴa"

Tana maganar tana kar

ɓ

e wuƙar hannun Ammy Mama ta shigo ta gansu a kitchen

ɗ

in tace “Kedai Hanah baki canza halinki ke kenan a kitchen kije ki kwanta ina amarya ina aikin gida" turo baki tayi tace “Aa nidai gsky a b

arni ko kuma na koma Senegal su basa hanani aikina, Nifa Mama babu abinda yake bani nisha

ɗ

i a rayuwata kamar girki"

Duk yanda sukaso tabar aikin haka ta rinƙa yi musu wayo ƙarshe dai suka haƙura suka ƙyaleta tayi tuwon alkama tayi na shinkafa sannan t

ayi miyar Aggusi tayi ta kuka tazo tayi lemukanta kala uku ta sanya a masuburbu

ɗ

ar sanyi ta jera komai a dinning daidai lokacin yammatan suka dawo lokacin biyar na yamma suna zuwa suka zube a parlour suka fara kallo suna yan hirarrakinsu.

Zahrah ce ta kall

i Baffa daya shigo yanzu tace “Yawwa Baffa mun fitar da ankon bikin Hammah Fu'ad zamuje mu kaiwa Aunty Maryam" caraf tayi tace “Nima zani Baffa dama Inason ganin yanayin ƙauyen nan naku" murmushi yayi yace “Shikenan ku shirya Laminu ya kaiku ga ku

ɗ

in shopp

ing" raffers ya basu da dubu dubu kowa bibiyu sukayita murna itadai Rahanah ba sanin kan ku

ɗ

in tayi ba tunda a rayuwarta zuwanta Nigeria na biyu kenan.

Suna fita Baffa ya dubi Su Ammy yace “ankai ku

ɗ

in aure da sadakin

ɗ

anku amma fah, abun babu daraja don d

ai kawai ransa naso ne wato yarinyar gaba

ɗ

aya babu tarbiyya a tsarin rayuwarsu Bashir yacemin akwai ma fah yiwuwar ko tana da uba to baya duniya ko kuma baida muhimmaci a gare ta domin shima Madami yaudai yace ita ba ƴarsa bace ƴar matarsa ce Fadila ce yar

sa" murmushi Ammy tayi tace “Allah dai ya kyauta kawai abinda zamuce kenan yanzu yaushe ne bikin?" Cire hularsa yayi yace “Sati shida suka saka duba da yanda kansa ke rawa nake ganin wannan yarinyar Rahanah zataci gaba da zama anan har sai komai ya lafa it

ama sai ayi biki ta tare a

ɗ

akinta"

Ajiyar zuciya Ammy tayi tace “Amma hakan yayi min da

ɗ

i Baffa Ni dama Inason bada wannan shawarar a barshi da matar gold

ɗ

insa idan sun sanewa juna ita taje" tattaunawa sukayi sosai har yanda bikin zai kasance, haka

rayuwar taci gaba da tafiya tanajin da

ɗ

in rayuwa da surukanta da ƙannen mijinta da kuma matan yayyensa, Rahanah yarinya ce me shiga rai da tsayawa a cikinsa wasanta da dariyarta gata da

ɗ

auke damuwa duk irin damuwar da kake ciki indai zaku zauna tare sait

a mantar dakai, soyayyarta da Addini shine yafi komai ja mata masoya.

Haka lokaci yayita tafiya a kankin kanta mantawa takeyi da wani Fu'ad shashancinsu sukeyi da Zahrah da Hauwah Baffa na

ɗ

aure musu gindi, lokacin bikin nata matsowa bata wani damu ba domi

n ba a gabanta angon yake ba anata shirye-shiryen biki da farko ne ma taso tasawa kanta damuwa tunda akace mata ita ba yanzu zata tare ba sai ta samu nutsuwar ta shiga cikin sauran matan ya'ya da surukai akaita hidima da ita su Aliya da Aunty Khareemah ne

ma suke hanata wani abun suce kishiya fa za'ayi mata take wannan rawar jikin.

Oho hankalinta baikai Bama bare ta gane me suke nufi ranar Alhamis aka fara bikin yini tayi a kwance a

ɗ

aki saboda kitson da Ammy ta matsa akayi mata karon farko a tarihin rayuwa

rta da akayi mata kitso shine dalilin da yasa ta yini kanta na ciwo, tana kwance Aunty Sadiya ta shigo tana cewa “Ke wai wacce irin amarya ce anata shirin kamu ke kina kwance" tashi tayi zaune daga ita sai urder sikelt tace “wlh wannan Kutso

ɗ

in na Ammy ya

na ciwo a kaina" sosai sukewa Hausar ta dariya ita ta dage sai tayi Hausa gashi ta kasa iyawa, zama Aliya tayi tace “Ke naji wani abu yanzu" kallonta sukayi da sauri Aliya tace “Wlh Fu'ad ne daga dawowarsa an fa

ɗ

a masa Hanah bazata tare yanzu ba yace wai a

'a saidai ta tare ko kuma ta zauna matsayin mara aure"

Sosai gabanta ya fa

ɗ

i ta dafe ƙirjinta tuni ta nemi nutsuwarta ta rasa daidai lokacin da Ƙanwar Ammy da Mamah suka shigo da wata tsohuwa suka fara yi mata

ɓ

arin turare Hajiya Luba ce ka

ɗ

ai tazo a d

anginta saboda an fa

ɗ

a musu ita bikinta sai nan da wata shida itan ce ta zauna kusa da ita nan sukayi mata kamunsu na al'adar su gaba

ɗ

aya kanta juyawa take wannan wacce irin rayuwa ce.

Meyesa yace dole sai ta tare uwar me zatayi masa a gidansa? Kalamansa n

a ranar daya tafi suna dawo mata ta kwantar da kanta jikin Hajiya Luba ita kuma tana shafa bayanta bayan an gama bikin ta sata tayi

wanka da kanta ta shiryata cikin shigarsu ta Fulani domin dama yau

ɗ

in fulany day ce yammatan gidan duka shigo suka jata suk

a fita ashe wai wani Hall ne aka kama a bayan unguwar za'ayi Fulany day

ɗ

in ita dai bataso zuwa ba haka aka takura mata sai taje a cewarsu gayyar so

ɗ

i ma taje bare ita Fulanin asali.

Aikuwa tayi nadamar da bata ta

ɓ

ayi ba kasancewar abun na Fulanin ne maza

da mata ne abokansa ne suka shirya partyn da yayansa kuma abokinsa Fawwaz da Saddiq, daidai lokacin da motarsu ta parker daidai lokacin motar amarya Deedah ta parker itama shima a lokacin ne tasa ta parker shine ya fara fitowa sai Deedah sannan ita.

T

unda ya ya fito idanunsa ke kanta sanye cikin kayan Fulanin Senegal abinka da abu nasu maganin a kwa

ɓ

esu kayan sunyi biyayya a jikinta duk da ba wani gyaran amarci akayi mata ba saboda an sakankance sai nan da size months za'ayi nata bikin, duk da

ɗ

aukarta

a lullu

ɓ

e take but ya yaba da kyawun shigar tata babu karya koda yake jin tsanar ta shi kansa ya haƙiƙance baita

ɓ

a ganin inda dressing yayi biyayya irin gurinta ba ganin Deedah ta nufosa ne yasa shi saurin mazewa ya nufeta suka riƙe hannun juna suka nufi

mazaunin ki

ɗ

ansu na Fulani na tashi a Hall

ɗ

in inda Ita kuma Rahanah, ya kasance Yayarta Khareemah dake auren yayansa Fa'eez da kuma Maryam kanwarsa sune suka kaita mazauni suka zaunar da ita a gefensa na dama kamar yanda aka tsara kowacce da gurin zamanta

an rubuta a jikin kujerar.

Nan take MC ya fara

ɓ

a

ɓ

atunsa yana cewa “Alhmdllh munga amaryar so munga kuma amarya me capacity Fulanin Senegal Masha Allah Dama abun nakune Munyi mubaya'a Allah ya damƙa Miki kambunki a hannunki" sosai Deedah ta tsargu tunda i

ta dama kanta a bu

ɗ

e ta shigo gurin tunda taga Rahanah dake lullu

ɓ

e cikin mayafi taji wani ciwon hassada ya kamata a ranta tana raya yanda za'ayi ma Fu'ad ya raina mata hankali yace bayason wannan kyakkyawar yarinyar wadda koda bataga fuskarta ba iya dirin

halittarta kawai zai bayyana maka wacece ita, lokacin da Rahanah take tahowa babu abinda take satar kallo irin farar ƙafarta da diddigenta sai faffa

ɗ

an hips

ɗ

inta da ya bayyana kasancewar har wani lotsawa cinyarta tayi gashi da alama ta sama bata da ƙiba

ƙ

asanta ne me asalin fa

ɗ

i na

ɗ

aukar hankali.

Shassheƙar kukanta ne yake jan hankalin Fu'ad da MC ya dameshi da cewa "Yalla

ɓ

ai yana mana rowar ganin fuskar Fulanin Senegal shiyasa yaƙi bu

ɗ

e mana fuskar Amaryarmu me capacity mu gani" lumshe idanunsa yayi ya

bu

ɗ

e akan wayarsa saƙon Saddiq ne ya shigo inda yace “Dama ka daure kar kabada damar da mutane zasu fahimci rashin adalcinka tun yanzu, duk taron nan jiran ka bu

ɗ

e fuskar budurwar amaryarka akeyi domin ita dama budur bazar a bu

ɗ

e tazo"

Ransa yana ra

ya masa ya share kar ayi taron India sai ya bu

ɗ

e fuskar wannan yarinyar kuma shi ba budur bazar ba Deedah ko guzuma ce haka yakeson kayarsa, “Dandazon mutanen nan dai da sukazo daga sassa daban-daban na duniya kowa ya zuba ido ne don ganin wannan kyakkyawa

n kamu na Captain Fu'ad Mus'ab Jollore da yaketa

ɓ

oyewa yake mana rowar gani, Captain muna jira" fara ƙirga masa akayi ana sakin wani haske me

ɗ

aukar hankali inda ya kalli Deedah data ha

ɗ

e rai take jiran taga abinda zai yi wata zuciyar na ce masa ya basar

wata kuma na cewa idan bai bu

ɗ

e ba ya tabbata don bayason aganta ne yaƙi bu

ɗ

eta.

Yayi wannan tunanin ne cikin few seconds hakan ya sashi miƙewa Camera man yana binsa ya isa ga Rahanah da har yanzu kuka takeyi, a rayuwarsa bai ƙaunar kuka hakan ce ta sanya

shi kai hannunsa dake rawa a hankali MC na furta “Bismillah kowa ya shirya Ready...... Go......" Wani ihu Hall

ɗ

in ya

ɗ

auka da tafi mutane na furta Masha Allah inda gaba

ɗ

aya idanu yayi kansu, ba suba shima lalacewa yayi a kallonta tare da ha

ɗ

iyar wani yaw

u.

Ganin irin mayen kallon da yake bin Rahanah dashi yasa Deedah fusata ta miƙe zata fice yayi maza ya cafko hannunta inda ita kuma Rahanah da gayya ta zame ta fa

ɗ

o jikinsa ta shige jikinsa sosai tana cewa “Don Allah Hammah kace su daina haskani banason ha

ske"....... Numfashinsa ne ya tsaya cak saboda wani mayen ƙamshi daya daki hancinsa baisan sanda ya

ɗ

ora hancinta a wuyanta yana ha

ɗ

a Muryarsa daƙyar yace “O...ok" har lokacin hannun Deedah yana hannunsa yaƙi sakinta ya

ɗ

ago lulun eyes

ɗ

insa ya kalli Saddi

q daya kafesa da ido yace “Batason haske" murmushi Saddiq yayi ya sallami Camera man

ɗ

in tare da rage hasken gurin hakan ya bashi damar tashi da ita a jikinsa ya zaunar da ita a kujerarta ya janyo Deedah data yarfa kanta ta bawa kawayenta haushi itama ya z

aunar da ita, a ransa yana raya dalilin da yasa Hanah ta fa

ɗ

o jikinsa..........

_

🔞

Yanzu za'a shiga labarin Please Indai baki wucce 18 ba karki karantamin labari, tabbas littafina na matan aure ne shiyasa bazanyi Free page da yawa ba takensa kenan KING

ROMANCE

🔞

_

*Paid book VIP 1k regular 300 via 9031307566 Fauziyya Opay send evidence of payment

👇🏽

*

*09031307566*

*Oum Hairan*

*

👑

KING ROMANCE

👑

*

*_(

🔞

Only matured ppls pls

🔞

)_*

*Oum Hairan*

*Second Last free page 13-14*

Gaba

ɗ

aya lissafi

nsa cikin lokaci ƙanƙani ya kwance dukkan ilahirin jikinsa ƙamshin turaren Rahanah yakeyi yana sauke masa wata kasala ta musamman sai kace turaren Tsafi, ya sani tabbas shi masoyin ƙamshi ne but a rayuwarsa baita

ɓ

a jin asalin ƙamshin daya kashe masa jiki f

ara

ɗɗ

aya irin wannan ƙamshin ba.

Shi dai bai fahimci komai da ake yi a Fulany day

ɗ

in ba har aka tashi, sarai Rahanah tasan zai iya yarfata akan fa

ɗ

awa jikinsa da tayi da gayya shiyasa ana tashi bata bashi dama ba ta sulale tabi ayarin yan gida shi kuma ya



ɗ

auki amaryarsa Deedah da nufin kaita gida suna barin cikin mutane tace “Ita kuma wannan karuwar yarinyar fitsararriya horon waye itan ma ko training

ɗ

inka ce?" Sosai yaji kalmar karuwar ta ta

ɓ

a masa rai yayi mata banza, ta kuma ha

ɗ

iya tace “ai dama nasa

n shiri ne da ha

ɗ

in bakinka saboda ka shirya nunawa duniya Ni banida muhimmanci banida daraja a wajenka shine ana wani zugaka jikinka har rawa yake ka wani bu

ɗ

e mata fuska ka kafeta da ido ita kuma saboda dama ragowar mazan ce harda wani fa

ɗ

owa jikinka wan

nan yarinyar ba budurwa bace wlh itan ma dai hakan take.

Kuma wlh bazan zauna da ita ba" cikin hassala yace “Haba Jadeedah wai Meyesa kike magana biyu ne, Meyesa kikeson maidani ƙaramin mutum, parents

ɗ

ina sun yanke shawarar wannan yarinyar ta zauna a gida

nmu har sai mun gama yawon chilling

ɗ

inmu mun dawo saita tare kince a'a ke Gara tazo ta rinƙa yi Miki aikin gida, kuma yanzu kince bazata zauna dake ba banason irin haka fah bazai yiwu don Kinga ina sonki ki rinƙa min wasa da hankali ba".......

Cikin f

usata tace “Ohhh haka ma zakace Fu'ad Ni kake fa

ɗ

awa don naga kana sona, Okay Ni bana sonka kenan dana rabu da masoyana wa

ɗ

anda suka fika komai na yarda zan aureka bayan cin amanata da kayi, haba Fu'ad me kakeson ka fahimtar Dani dama sau da ƙafan da kakem

in saboda kaga ban baka go ahead bane shine tun yanzu zaka fara yimin tsawa akan jakar Matarka, yeah yayi kuma na fahimta saukeni anan!"

Bai tsaya ba bai kuma sake kulata ba ya fahimci sai ya koma yi mata Yaren shiru zata fuskanci inda ya dosa nema take t

a mayar dashi kamar sitiyarin motar ta shi kuma ba haka yake ba yafison idan ya nuna maka kai yake yayi ya

ɗ

auki kambu ya baka to ka kama girmanka amma ita nema takeyi sai ta kaishi inda bayaso ya kai.

Ji yayi tana niyyar bu

ɗ

e motar ya danna mata pin yaci

gaba da driving

ɗ

insa yanaji ta saka masa kuka, a duniya shi kuma rauninsa a kuka yake bai ƙaunar kuka musamman na mace me abun badawa irin Deedah, but duk da haka daurewa yayi bai tsaya ba Saida yakai ƙofar gidansu yayi parking takai hannu zata bu

ɗ

e motar

ya riƙota ta fa

ɗ

o jikinsa ya lumshe idanunsa yanajin shauƙin feeling nata na ƙara narkar da zuciyarsa, a hankali cikin kasalar furuci yace “Sorry Please My Deedah da farko nayi tunanin kin gane abinda nake fa

ɗ

a Miki but har yanzu naga kamar kallo na daba

n kikemin, na roƙeki don Allah kada kibama maƙiyanmu damar ganin

ɓ

arakar auren nan namu me cike da soyayya na rantse da Allah a fam

ɗ

ina babu wanda ya ta

ɓ

a hasaso alkhairin rayuwata dake amma fah Ni kullum cikin kyautata Miki zato nake domin Allah ma da ka

nsa yace mu kyautata masa zato.

Deedah meyasa kikeson idanunki ya rufe akan waccan yarinyar ki bada damar yi mana dariya wai nawa Hanah take me take dashi da zata bani yarinyar da nake hasaso ranar da aka haife ta lokacin naje Senegal Deedah ina kallon

ranar da aka fito da mahaifiyarta daga teather room aka na

ɗ

ota a towel Moddibo mahaifinta ya miƙomin ita yake cemin Fu'ad ga ƙanwa ka samu, Deedah nine mutum na biyu bayan mahaifinta daya fara

ɗ

aukarta a duniya kuma tun ranar ban ƙara sanya Rahanah a idanu

na ba sai da aka ha

ɗ

a wannan sakaran auren da babu inda zashi.

Me kikeso ne Nifa nace Miki zan bar Hanah a gidanmu har zuwa lokacin da Baffa zai nemi mafitar zamanta nikuma na samu damar bore masa amma kikace kar nayi haka zai yi fushi Dani ke kika bani sh

awara da mahaifiyarki Gara ayi bikin tare ku tare tare in yaso mu hanata dama kowacce iri kuma mu mayar da ita yar aikin gidanmu mu gasa mata aya a hannu yanda ko tafiya tayi bazata yarda a dawo da ita ba, kuma na yarda to meye naki na kishi akan baiwarki?

"

Kwanciya tayi a jikinsa tana shafa ƙirjinsa tare da kai hannunta saitin dick nasa taja ajiyar zuciya tace “Ni bazan haƙura ba sai kayi min alƙawarin wannan kayan da

ɗ

in nawa ne Ni ka

ɗ

ai" dariya ta bashi ya kwance zariyar wandonsa yace “Ai dama takice Kin

ga fah batajin kiran kowa yanzu a duniya sai baki kina ambaton ta har ta amsa yanzu sai kisan ya zakiyi dani" zaro ido tayi tana janyewa tace “Banda yanzu kayi haƙuri ka tafi nayi maka tanadin farin ciki da yawa fah My lollipop"

Lumshe sexy eyes

ɗ

insa

yayi yana shafa dick

ɗ

insa ya sauke numfashi ya kamo hannunta ya bu

ɗ

e idonsa a kanta yace “mijinki ne Ni fah ya za'ayi ki fara barina ina kwana da yunwa ba ce zan shiga ba dama ai kin hanani tunda akasa biki amma kiyimin wasa da ita na samu na fitar banayi

n tara sha'awa kar ta hanani rawar gaban hantsi a first night

ɗ

inmu"

Dariya ya bata tana shafa dick

ɗ

in nasa tana cewa “Wanne first night ne a gurinmu lollipop bayan duk ka gama rarakeni, kama kanta yayi ya danna ta cafki sandarsa da bakinta ta fara tsots

a yace “Aa kar kiyimin sharri dama ni sauran wasu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login