Showing 63001 words to 63668 words out of 63668 words
Dani kowa guduna yake yi rayuwa nakeyi dagani sai mijina sai
ɗ
iyata sai kuma wa
ɗ
annan amintattun ƙawayen nawa da suke bani shawarar daidai a farkon rayuwata naƙi yarda
dasu saboda Ni a ganina uwata ita tafi kowa sanin abinda ya dace da rayuwata, Hajiya Rahanah da naji kince zaki ziyarceni sai naji da
ɗ
in da na shafe rayuwata ban ta
ɓ
a jin irinsa ba sai naji kamar kin kama hannuna kince mu shiga aljanna tare wlh ko bakizo g
idana ba kin wankemin zuciya"
Hawaye Rahanah ta share a fuskarta tace “Karki damu wlh zanzo har gidanki kuma zaki tashi daga inda ba'a sonki zaki koma wata unguwar ki rayu da izza Jadeedah, idan ka guji mutum domin ƙaddararsa kana nunawa kamar kai kafi ka
rfin Ubangiji ya jarabceka ne bayan babu wanda yake da jadawalin ƙaddarorinsa a hannunsa kawai dai abin buƙata mutum ya dage da roƙon Allah ya rabashi da mummunar ƙaddara" number Deedah ta kar
ɓ
a tace ta bata acct
ɗ
inta daƙyar ta bata ta kuwa matsa mata 4 m
illions tace ta
ɗ
auki 2 millions ta bawa Na'ima da Ubaidah 1-1 million sunyi godiya kamar suyi mata sujjada ta ha
ɗ
asu da uba uban kayan abinci drivernta ya
ɗ
aukesu har gida wannan suna ya zame musu sunan Sa'a.
Sati biyu da suna kuwa saiga Hanah a gidan De
edah tayi tsalle ta rungume ta tana kuka tana cewa da maƙociyarta ta fito taga ƴar uwarta Aikuwa gidan ya cika da maƙotanta sunata mamakin ganin wannan hamshaƙiyar Hajiya a gidan bayan tabi maƙotan Deedah da kyautar dubu hamsin hamsin suka zauna suka gais
a Me Aikina Dije ta fito da takardar gida ta bawa Deedah tace “Wannan gidane Hajiya ta baki a Ɗan Ladi na sidi" ta mika mata mukullan gidan tare da mukullin mota tace “wannan kuma motar hawace ta siya Miki ta kalli mijin Deedah da shima daga ganinsa yana b
uƙatar taimako tace "kai sana'ar me kake yi?" Naziru ya sanar da ita shi yana business
ɗ
in shanu ne shi da mahaifinsa kafin Allah yayi masa rasuwa
mutane suka cinye ku
ɗ
in saboda shi ka
ɗ
ai ubansa ya haifa uwarsa kuma ta mutu tun yana jariri" nan ta kar
ɓ
i ac
ct
ɗ
insa ta tafi, tasa Fu'ad a gaba Saida ya turawa Naziru 7 millions ta ƙara 5 millions ta tura masa a acct
ɗ
insa tace yaja jari ya riƙe iyalansa.
Sukam su Deedah an sallamesu suma sun faso gari kamar yanda tace zasu koma wata unguwar su rayu da izza hak
ance ta faru a unguwar da suka koma suma sun zama wasu dake Allah yasa Naziru mutum ne me nasibi nandanan suma suka zama wata tsiya a unguwar Deedah ta ƙara haihuwar
ɗ
anta
ɗ
aya,
Itama Rahanah ta ƙara twins
ɗ
inta mata Bilkisu da Hadiza sunan iyayensu mata,
tun a wannan haihuwar taso hutawa amma fir yaƙi saida ta ƙara masa biyu suka zama biyar uku maza biyu mata sannan ya yarda ta huta akaci gaba da Harijanci don kuwa babu abinda ya ragu sai ƙaruwa da yayi........
*_Tammat bi hamdullah_*
*Nan na kawo
ƙarshen wannan littafi me farin jini wato KING ROMANCE, nasani ya nisha
ɗ
antar ya ilmantar kuma ya wa'azantar ina me roƙon Allah ya bawa duk wanda ya karanta ikon aiki da duk wani abu me kyau dake cikin wannan labari, abinda muka yi kuskure Allah ba daga
kai bane daga mune muna roƙonka ka yafe mana
🙏🏽
*
*Wannan littafi a yau Litinin 11/8/2025 ya zama complete duk me buƙata 1k ne, kuma in kika karanta min batare da kin biyani haƙƙin karatu ba wlh tallahi ban yafe Miki ba domin wahalata ce, haƙƙina ne
👌
🏽
*
*Don mallakar complete via 1k 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact for evidence: 09031307566*
*Oum Hairan*