Showing 57001 words to 60000 words out of 63668 words
a gama dashi, Kinga wasan indai babu wa
ɗ
annan kurayen biyu Zaifi tafiya yadda akeso"
Girgiza kai Deedah tayi tace “Aa Mom gsky karmu
ɗ
auki haƙƙin rai wlh ina tsoron wannan zunubin" mari Mom ta zabga mata tace “Saime don na kashesu kema
ubanki bani na kasheshi ba na yashe abinda ya bari yo Jadeedah Ni akan dukiya waye bazan iya kashewa ba" miƙewa tayi cikin sanyin jiki tace “Aa bazan bari ki kashe musu iyaye ba Mom gsky rashin imanina baikai nan ba wlh saidai kafin wayewar gari Ni ki kash
eni" binta Mom tayi da kallo wato Jadeedah kamar an canza ta mata ita a gidan Fu'ad wai yau ita take fa
ɗ
a mata yanda zasu yi su zama hamshakan attajiran duniya tana ce mata ba haka ba" ƙwafa tayi ta shige
ɗ
aki tana cewa saidai idan dukiyar ta samu kar kici
"
Ita kuwa gidanta ta koma ta zauna tana tunanin wannan mugun shiri na Mom ita kam zata iya komai amma banda kisa ta
ɗ
auki waya ta rasa waye zata kira kawai sai ta kira Aminanta Na'ima da Ubaidah ta zayyane musu komai har yanda akayi ta samu cikin jikinta
, Na'ima ta jima tana son samun damar shiga jikin Hanah don haka tana samun dama tayi record komai a wayarta hadda burin Deedah na ganin ta raba Hanah da Fu'ad, tashi Deedah tayi ta shiga kitchen hakan ya bawa Na'ima damar
ɗ
aukar wayarta kasancewar tasan p
assword
ɗ
inta ta
ɗ
auki number Fu'ad tayi maza tayi save ta mayar mata da wayarta ta dawo sukaci gaba da hirarsu ita kuwa Na'ima maza tayi ta turawa Fu'ad wannan voice record
ɗ
in ta wani sabon layi da wani saurayinta
ɗ
an Jos ya kawo mata jiya kasancewar bab
u wanda yasan da layin tana turawa ta kashe wayar sukayiwa Jadeedah sallama suka tafi.
Ubaidah ta kalli Na'ima tace “Besty bakida gsky" ajiyar zuciya tayi tace “Bazan iya bari wannan azzalumar mata ta rabasu da garkuwarsu saboda son zuciyarta ba wlh i
dan baayi saurin
ɗ
aukar mataki ba sai ta aiwatar bana mantawa lokacin muna yara akayi case
ɗ
in mutuwar Alh Bashir mahaifin Deedah kinsan ita fah ba yar aure bace zaman dadiro sukayi aka haife ta daga baya sukayi aure ta lalla
ɓ
ashi ta kar
ɓ
e komai daya malla
ka duk wata takarda ta dukiya ta kar
ɓ
e da asiri da komai sannan ta sa masa guba a abinci yaci ya tafi gidan uwar gidansa ya mutu acan da akayi bincike aka tabbatar da abincin ƙarshe a gidan Hajiya Huwaila yaci Ubaidah har ragowar abincin an samu aka fara b
incike ƙarshe wanne tudu wanne gangare shari'ar tabi ruwa da bokayenta suka raba dukiyar aka rufe maganar ruf har gobe saidai tashin zancen, taya zan zuba ido garin son rufuwar asirin azzalumai a rasa nagartattun mutane mahaifin Rahanah fah ance a ƙasarsu
sama da mutum
ɗ
ari ne suke cin abinci a gidansa kullum marayu nawa ya riƙe ya aurar naga Aunty Khareemah matar Yayan Fu'ad itama marainiya ce ya riƙeta ya bata tarbiyyar addini ya aurar da ita shifa ya auradda yaya maza da mata sunkai hamsin amma sai a au
rensu Rahanah ne ya fara auren ƴaƴan cikinsa ya da
ɗ
e bai samu haihuwa ba
ɗ
ansa babba Saifu sai Yassar sai Hamdiyya da Hamida sai Auta Rahanah, yanzu irin wa
ɗ
annan mutanen sun cancanci a ayi sakaci da rayuwarsu? To bari kiji wani abu yanzu da zaki tafi Sene
gal ki sauka a gidansa kice kina neman aikin da zaki dogara da kanki wlh ko baya buƙatar aikin saiya baki in kuma bai baki aiki ba sai ya baki jari me kauri"
Jinjina kai Ubaidah tayi tace “ina bayanki amma meye shirinki idan suka gano ke kika rusa mus
u shiri?" Murmushi tayi tace “ko zasu kasheni Indai wa
ɗ
ancan sun tsira burina ya cika Yakamata kafin ajali ya riskeni ace nayi wani aiki da Allah zai iya yafemin zunubin dana da
ɗ
e ina
ɗ
ibarwa kaina" da haka suka rabu kowa ta nufi gidansu.
A
ɓ
angaren amarya
da ango kuwa anacan anata kashe arna yauma tunda suka tashi bai fita ba suna manne da juna, wani irin ci da yayi mata ne yasa mararta ƙullewa lokacin cikinta wata hu
ɗ
u daidai, bayan sunyi wanka ne ta dawo ta kwanta maimakon marar tayi sauƙi sai ƙarin azab
a ganin baccin yaƙi zuwa ne kuma sarai tasan yana lura da idanunta biyu zai sake cacumota dan haka ta tashi ta tayar da Sallah tana tsaka da sujjada mararta tayi wani irin riƙewa batasan sanda ta zame a gurin ba tana riƙe da mararta tana furta “Innanillahi
wa innah ilaihirraji'un" kamar a mafarki yakejin salatinta da nishinta ya tashi da sauri ya diro a gadon ya riƙota yana tambayarta meye yake damunta
ɗ
umi yaji a ƙafarsa yakai
dubansa ga gurin jini ya gani ya saki wata ƙara yana cewa “Wayyoh Innanillahi Ra
hanah cic.....cikinki jini....ta ina Innanillahi a'a don....don Allah karki bari ya zube wlh inasonsa Ya Allah kar ka barshi ya zube wlh inason cikina......." Cacumarta yayi ya fice da gudu asibitinsu na ma'aikatan airport
ɗ
in ya nufa dake duk a cikin quar
ters
ɗ
in ne Nasir ne ya ganshi yayi maza ya tareshi miƙa masa ita yayi ya kar
ɓ
eta a sume yana ce masa meye ya sameta.
Gaba yayi da gudu yana ƙwalawa Joseph kira cewa yake “Jini Joseph jini take zubarwa" sai yanzu Nasir ya lura ya kuwa kwasa da gudu jin ta
na jijjiga sarai yasan idan wannan Yarinyar ta mutu sai anyiwa Fu'ad turu da gaske haukacewa zaiyi
Suna shiga aka kar
ɓ
e ta aka kaita ICU aka fara dubata likitoci suka rufar mata cikin kasa da minti biyar suka gano inda matsalar take sharce gumi Josep
h yayi ya fita yabar Ritah a gurin ta yana fitowa ya tareshi yace “ta tashi?" Dafashi yayi yace “Zata tashi ba wani abu bane miscarriage ne dama da kukazo asibiti wancan satin na fa
ɗ
a maku sai kunyi a hankali mahaifarta batada ƙwari in kuka cika takurawa c
ikin zai iya salwanta" katse shi yayi yace “Don Allah Joseph kar ya salwanta wlh Mun rage baifi sau uku mukeyi ba tsayin rana da yini kuma Bama wucce 30 minutes" duk da halin alhinin da Nasir da Nura abokansa suke ciki Saida sukayi dariya Joseph yace “Ai k
aji haukan naka kai sau uku ma gani kake bakayi komai ba to da so nawa kakeyi nikam wlh King romance a duniya Jamal kawai na ta
ɓ
a gani wanda zance ya Fika jaraba shida mace hu
ɗ
u ma tayi masa ka
ɗ
an sai ya haura katanga kuma a hakan ma ba gamsuwa yake samu b
a"
Shidai ba wannan surutun yakeson ji ba yace “Nidai naji kaje kar ya fita" juyawa yayi yace “saidai kayi haƙuri in ta samu sauƙi kwa samo wani idan shima kun zubar ku kuka sani harijan banza da wofi muna murna mun kusa samun new baby a quarters ashe as
ararsa zakuyi mana har muna plain na yanda names ceremony zai kasance"
Shiga yayi ciki ya tarar Dr Ritah da Dr Aisha sun gama mata komai har jinin sun tsayar mata sunyi mata alluran rage zugi da takaita zubar jini sun ha
ɗ
a mata data bacci, fetus
ɗ
in da suk
a saka cikin wani kwano gashinan halittarsa ta gama fita watanni hu
ɗ
u.
Mace ce ga wanda yasan yanayin halittar
ɗ
an tayi sake fito Joseph yayi ya fa
ɗ
a masa abinda ke faruwa, abin dariya kuka wiwi ya ha
ɗ
a kansa da bango yanayi, Nura ne ya dafashi yace “So
rry Captain Fu'ad soon zamu samu wani Insha Allahu" cikin rawar murya yace yanzu Shikenan na rasa babyna har siyayya
fah nayiwa babyna Shikenan yanzu yaushe zamu kuma samun wani wannan
ɗ
in ma fah bamu samu da wuri ba yanzu me zancewa My Nanny idan ta tashi
taji ribar cikinmu ta salwanta"............
*King romance is paid book VIP 700 regular 300 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact me 09031307566*
*In kika karantamin baki biyani ban yafe ba
👌🏽
*
*55-56*
Dariya abokin nasu yake basu ya
gama cika musu bakin shi me zaiyi da wannan yarinyar me siffar aljanu yau kuma gashi ya susuce a kanta duk wani abu daya shafe ta baya
ɗ
aukarsa da wasa, labarin Sarauniyar mata Deedah ya shu
ɗ
e ko zancenta aka
ɗ
auko masa baiso yayi tsaho yake datseta.
Komaw
a yayi gida ya
ɗ
auko mawa Hanah kaya kamar yanda Dr A'isha ta bukata ya dawo ya koma ya gyara
ɗ
akin nasu, ya cire kayansa da suka
ɓ
aci da jini yayi wanka ya sake komawa asibitin sanda ya koma ta farka tana tambayar Dr Aisha meye ya faru da ita da ta ganta
a asibiti nan take fa
ɗ
a mata
ɓ
ari tayi, sosai ta girgiza da jin wai
ɓ
ari tayi ta dafe cikinta tace “Ya subhanallah Amma Cherie ya sani wayyoh Allah na tausaya masa" murmushi Dr Joseph yayi wato soyayyar ma'auratan tana burgeshi sosai kowa baison dayansa ya
shiga damuwa, suna haka ya shigo ya zuba mata ido shima ita yake kallo ya zauna a gefenta ya
ɗ
agota ta Kwanto jikinsa kowa da magana a bakinsa but tsoron furtawa
ɗ
an uwansa yakeyi daƙyar tayi ƙarfin halin cewa “Wai da gaske ne Cherie Babynmu ya fita?" Lum
she idanunsa yayi hawaye ya zubo a saman kafa
ɗ
arta, ta
ɗ
ago da sauri tasa hannu ta share masa hawayen tace “Saida nace maka marata tun jiya da dare tana ciwo kace idan kayi zata daina, Shikenan munyi asarar ƙwanmu kayi haƙuri zan kuma kar
ɓ
ar wani soon ai m
ijina jarumi ne....."
Ta fa
ɗ
a tana ƙarashe maganar da yar ƙaramar dariya duk don taga ta cire masa damuwa, murmushi yayi yace “Insha Allahu da wuri ma kuwa My Nanny, ki raineni ki raini
ɗ
ana ko?" Rufe fuskarta tayi da zara zaran yatsunta tana yar da
riya yayi dariya shima ya kalli Dr Joseph yace “zamu iya tafiya?" Jinjina masa kai yayi yace “sosai kuwa but a dai kiyaye a barta ta tsane Tsaf kar garin gaggawa aje a haifo albinos" harararsa yayi yace “Ai kasan dake ba'a musulunci aka haifeni ba" murmush
i yayi yace “ato ko kafiri dai yasan illar Barbara da jini" duka yakai masa ya goce yana masa dariya ya koma ya kama hannunta ta miƙe ya kwantar da ita a jikinsa suka fice.
A hankali suke tafiya har sukaje gidan ya bu
ɗ
e mata ƙofa ta shiga ta zube saman kuj
era kamar yanda Dr Aisha tace haka ya ha
ɗ
o mata tea me kayan ƙamshi zallar lipton da enough sugar ya bata yace tasha ta kuwa sha da kirki rabonta da shan tea haka har ta manta tunda ta samu cikin ma gaba
ɗ
aya shayi daina shawuwa yayi a gurin ta, bayan tasha
tea
ɗ
in ne ya ha
ɗ
a mata ruwa yace tayi wanka, ta shiga bathroom
ɗ
in tayo wankan ta fito da kansa ya shiryata yanda yake ta kulawa da ita sa tattalinta gaba
ɗ
aya tausayi yake bata, bata kuma shiga tausayinsa ba saida sukayi waya da Moddi yace mata sihirin j
ikin mijinki duk ya karye yanzu babu kowa a zuciyarsa sai ke ka
ɗ
ai Rahanah bamaƙin kishiya domin kema baki taso Kinga gidanku da mace
ɗ
aya ba uwayenku biyu kika taso kika gani, Baffanku mata uku garai yayyen mijinki duk bibiyu garesu zai rabu da matarsa n
e saboda mun tabbatar bisa bincike da kuma hujjoji da dalilai ki zauna dashi da zuciya
ɗ
aya don Allah komai ya wucce kullum cikin tunanin zaki gujeshi yake ya kasa nutsuwa Rahanah ki tabbatar wa da mijinki mutuwa ce kawai zata rabaku kinji"
Ajiyar zuciya
ta sauke jin hannunsa a saman ƙirjinta ta janye masa tana sauke numfashi ta
ɗ
ora kanta a jikinsa tace “Ka bu
ɗ
emin data nayi kallo" murmushi yayi ya
ɗ
auko wayarsa ya bu
ɗ
e mata data ta kar
ɓ
a ta shiga TikTok ta fara kallon kenan taga voice call na WhatsApp ya
shigo, ya katse wani ya kuma shigowa, gani tayi anyi rubutu ta saman wayar taga ance “Don Allah ka bu
ɗ
e saƙona yanada muhimmaci gareku kaida Rahanah"
Da sauri ta tashi zaune ta shiga WhatsApp
ɗ
in nashi ta fara duba saƙonni video recording ne da audi
o, audio
ɗ
in ta fara bu
ɗ
ewa muryar Deedah ce take magana tiryan tiryan tana bada labarin yanda akayi suka fara soyayya da Fu'ad da kuma manufarta akansa da kuma inda suke shirin yi dashi harda labarin irin muggan magungunan da suka rinƙa bashi yanaci harda
jininta duk an kwa
ɓ
a magani tayi masa cake dashi ya cinye, wata zabura yayi ya tashi zaune yana kakarin amai ta kalle da sauri ta kawar dakai ta bu
ɗ
e video
ɗ
in yanda Deedah take zaune tana bada labarin yanda Mom ta shirya kisan Moddibo da Baffa, cikin mug
un tashin hankali suka kalli juna, jin yanda Deedah take neman maza bai dameshi ba domin sai kanason abu kake kishinsa kuma shi dama tunda sukayi aure hankalinsa bai kwanta da ita ba kazalika cikin dama yariga yasan ba nashin bane.
Amma yanda suke burin ka
she musu iyaye akan dukiya ya daga musu hankali da sauri ya
ɗ
auki wayarsa ya kira Saifu yana
ɗ
agawa yace “Hammah Saifu ina Moddi murmushi yayi yace “Moddi ya shiga halwa tun jiya bashi fitowa sai jibi, ajiyar zuciya yayi ya sake kiran wayar Baffa shima bai
ɗ
agaba don haka ya kira Fawwaz amsa
ɗ
aya ce shima ya shiga halwa, mamaki sosai ya cika dashi yanzu shi wa zai samu ya fa
ɗ
a masa abinda ke faruwa dole ya kira Fa'eez ya tura masa voice
ɗ
in da videon Aikuwa yasa aka rufe gidan Fu'ad batare da Deedah ta sani
ba ita kuwa Mom CID aka sanya mata batare da tasan amsa ba duk wani motsinta ana kallo.
Washegari kamar yanda suka shirya kashe Moddi abu ya faskara shi kuma Aljani an riga anyi masa kyautar jini don haka ya dawo inda aka aikasa ya tarar da Mal
na gangare da Mom a wani
ɗ
aki suna ƙwaƙular juna mallam na gangare ya
ɗ
ane Mom yana cinta da aurenta da komai subhanallah, dama indai zai mata aiki ne ƙarfi to tukuicinsa gindinta ko na Deedah to wannan karon Deedah taƙi shine ita taje domin dama tana sha'
awar Mal na gangare tace burarsa da
ɗ
i ne da ita.
A haka aljanin yazo ya ishesu baiyi wata wata ba ya watsa musu ruwan asirin take suka fara bazawa juna shorck shi kuma yasa tafin hannunsa ya tare jininsu Saida ya gama zuƙe masu jini a haka yayi tafiyarsa
ya bar su manne da juna burar Mallam cikin jikin Mom, masu jiran ta fito su shigane suka gaji da jira suka yanke shawarar shiga ciki, suna shiga suka tarar da Mallam da Hajiya Huwaila a manne rai yayi halinsa.
Nam surutu tur da Allah wadarai ya cika wannan
guri tuni saiga yan jarida sunzo ganin kwaƙwaf Aikuwa tuni zance ya cika duniya yaje har inda baayi tsammani ba..........
*King romance is paid book VIP 700 regular 300 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay*
*Contact me 09031307566*
*In kika ka
rantamin baki biyani ban yafe ba
👌🏽
*
*57-58*
Deedah kam tana gida a kulle batasan meye yake faruwa ba, Hajiya Rabi ƙanwar Mom ita ce ta kirata take fa
ɗ
a mata irin mummunan ƙarshen da Mom
ɗ
inta tayi hankalinta ya tashi ta
ɗ
auki mota ta fice kasancewar l
okacin da labarin abinda ya faru da surukar tasa yazo masa yabawa megadi umarnin bu
ɗ
e mata get idan ta tashi fita sannan ko ta dawo kada a barta ta shigar masa gida shima yana zuwa Nigeria cikin satin nan, Aikuwa tana fita getman ya kulle ƙofar yana cewa “
aje sa
ɗ
a dama banda jarabar maigida me zai yi da rainon karuwa ina tarbiyya zata biyo tanan"
Suna kwance a
ɗ
akinsu kasancewar Lahadi ce ranar yana shafa bayanta ita kuma ta lafe a jikinsa tana bacci saboda ciwon cikin data kwana dashi, baison nesa dashi a
mma fir Ammy taki fahimtarsa tace masa sai ya kawota gida taje ta duba Baffanta da yayi jinya kamar bazai rayu ba, ajiyar zuciya ya sauke ta bu
ɗ
e idanunta ta saukesu saman fuskarsa ya lumshe nasa ta bu
ɗ
e baki tace “Ai bazai zama baƙon abu ba mun saba ƙin y
in abinda sukeso muyi abinda ranmu yakeso Cherie kawai muce mata bammu zuwa mana da ka rinka shiga damuwa wani ciwon ya kamamin kai mu shiga uku" ajiyar zuciya yayi yace “Zuwan yanada muhimmaci ne My Nanny shine kawai gobe ƙarfe bakwai zamu tashi zuwa Nige
ria" bakinsa ya sanya daidai kunnenta yace “A taimakeni Nanny marata ciwo take yi" zaro ido tayi tace “Tun yanzu?" Jinjina
mata kai yayi yace “Da gaske akwai damuwa nikam da zan samu maganin da zai kashemin feeling da na rinƙa using dashi....."
Rufe masa
baki tayi tace “kul zan iya da abuna" dariya sukayi dukkansu yace ban takura Miki ba?" Lumshe sexy eyes
ɗ