Showing 9001 words to 12000 words out of 63668 words
duƙufa yiwa halattacciyar gona ban ruwa....."
Duka yakai masa a baki yace “Ficemin a mota
ɗ
an kutumar uba dama nasan dukka bakinku
ɗ
aya shima munafiki naga kiransa, tunda kyakkyawar tsuntsuwa ce meye yasa baice
da Baffan shi yanaso ba Saddiq wallahi banta
ɓ
a jin tsanar wata halitta a duniyata kamar wannan yarinya ba na tsaneta fiye da duk tunaninka zuciyata ta fara rayamin nayi mata azabar da sai tabar duniya kowa ya hut......" Da sauri Saddiq yace “Kayi hauka ne
Fu'ad me kake cewa ne shin ita meye laifinta yarinyar da har yanzu da Magrib
ɗ
innan an kasa rarrashinta kuka take me tsinka lakar jiki wanda ya sabbaba mata ciwon da Saida naje kanta, babu abinda take ambato ko a cikin lalura sai Allah da kuma neman taima
konsa bata cikin hayyaci amma abinda take furtawa Allah kar kasa na zama silar ƙuncin rayuwar bawanka Allah idan yanajin irin ciwon da nakeji akansa game dani Allah ka
ɗ
au raina a wannan ga
ɓ
ar ya huta Nima na huta ya rabbil azeezul mannah, ya Khaliƙul makh
luƙ kamar ba zan iya biyayya ba, idan ban yi ba hallaka zanyi......"
Numfasawa Saddiq yayi yace “Abinda na fahimta da yarinyar nan Fu'ad kamar yanda kakejin anyi maka dole itama dolen akayi mata dole mara mafita, ta bani tausayi na zubarwa da Matarka
hawaye sosai domin kuwa ita mace a duniya damarta
ɗ
aya ce kafin tayi aure take da za
ɓ
i da zarar an
ɗ
aura ko tanaso ko bataso biyayyar aure dole ne a wajenta, Fu'ad da sun san dakai zasu ha
ɗ
a ƴarsu aure da basu bata ilimin addini me zurfi ba gara tazo ku r
ayu a yanda kaso ba yanda aka wajabta ba domin kai
ɗ
in nasanka sarai, amma dai Inaso ka rinƙa tuna cewa Rahanah ba ita ta za
ɓ
eka ba kamar yanda baka santa ba itama bata sanka ba kamar yanda bakasota ba itama bata soka ba Gara kai ma Kanada damar auran za
ɓ
i
nka ita kuma fah damarta ta ƙare batada ikon auren wani har sai babu naka auren a kanta.
Fu'ad Ni me sonka ne don Allah ina roƙonka kayiwa Fulanin Senegal adalci"
Shiru yayi ma Saddiq har Saida ya gama sannan ya dubesa yace “Ok fice min a mota" kallonsa y
ayi da sauri ya kuwa sake tamke fuska yace “Ficemin a mota Saddiq kafin na fasa maka baki" baija masa ba ya fice da sauri ya kuwa ja motar a mugun guje ya nufi gidan nasu yayi parking sosai maganganun Amininsa Saddiq suke dawo masa cikin ƙwaƙwalwa ya kasa
fahimtar komai cikin kalamansa, haka yayi parking ya fito ya nufi part
ɗ
insa Hajiya Bilkisu tana kallonsa bata nuna masa ma ta gansa ba bare tayi masa magana, sai juyawa da tayi ta nufi apartment
ɗ
in Hajiya Amina ta shiga
ɗ
akin da Rahanah ke kwance da drip
a hannunta ta zuba mata ido tana yabawa da kyawun yarinyar tabbas da baffa yayi shawara da ita da bazai bawa Fu'ad auren wanan nagartacciyar yarinyar da ta samu horon musulunci ba gara ya barsa da mahaukaciyar Budurwarsa da baya kallon kowa sai ita, Rahan
ah ba matar Yaro bace iya yau ka
ɗ
ai ta fahimci kawaicinta da haƙurin ta zai iya kai abokin mu'amalarta wuta, ita gaba
ɗ
aya tausayi ma take bata, ruƙo hannunta tayi wasu hawaye suka zubo mata tayi kissing yatsunta tace “Dama a matar Fawwaz kikazo ko Fa'eez t
abbas da nayi farin ciki domin nasan zasu kula dake fiye da abinda kike tsammani Rahanah dama ƙaddara bashi ta rubuto miki ba..........."
*My Contact*
*09031307566*
*Oum Hairan*
*
👑
KING ROMANCE
👑
*
*_(
🔞
Only matured ppls pls
🔞
)_*
*Oum Hairan*
*
9-10*
Sakin hannunta tayi lokacin da taji an turo ƙofar ta kai dubanta ga me shigowar Baffa ya tsaya jikin ƙofar yace “Har yanzu bata farka ba" da sanyin yanayi Ammy tace “Kaga dai Baffa har yanzu koda yake dama Saddiq yace zata jima tana bacci damuwa ce
cunkushe a zuciyarta, nikam Baffa jikina yayi sanyi da wannan lamari Fu'ad kamar shai
ɗ
ani anya Baffa yarinyar nan anyima rayuwarta daidai?"
Ajiyar zuciya Baffa yayi yace “Sai bayan munje Senegal na fahimci kuskuren dana tafka Bilkisu nayi tunanin na isa
da Fu'ad kamar yanda Alh Usmanu ya isa da Rahanah ashe yaudarar kaina nakeyi saidai ina kyautata masa zato Insha Allahu zai bamu mamaki muyi musu addu'a Rahanah ba macen da za'a samu a sauƙi bace shima hukuncin Allah ne kawai ya bashi ita"
Juyawa yayi ya
fita Ammy da Mama dake shigowa sukaci gaba da hirarsu har zuwa sanda ta farka da kalmar shahada ta fara bu
ɗ
e idanunta ta saukesu kan Surukarta tayi saurin
ɗ
auke idanunta da matsananciyar kunya koda Jiya shine rana ta farko data ta
ɓ
a ganin Fu'ad ta jima da
sanin shi
ɗ
in
ɗ
an wajen Hajiya Bilkisu ne kuma
ɗ
an lelen ta “Sannu ya jikin?" Taji sun furta a tare cikin fullancinsu ta yunƙura ta tashi zaune tare da basu amsa.
Tashi tayi ta nufi hanyar da take tunanin bathroom ne ta shiga tayo alwala lokacin data
fito babu kowa dukkansu sun fita hakan ya bata damar shirya kanta tayi sallar la'asar da Magrib da akeyi yanzu ta zauna tana lazumin la'haula wala ƙuwwata illah billahil aliyul'azeem Saida tayi ƙafa dubu sannan aka fara sallar Isha itama tayi ta zauna sama
n sallayar tana ci gaba da salatin Annabi, turo ƙofar akayi aka shigo da sallama ta amsa tana Ɗagowa Hauwa ce tace “Aunty Hanah ya jikin baki? Kizo inji Ammy"
Miƙewa tayi sanye da Hijjab
ɗ
in da tayi sallah dashi da counter a hannunta suka nufo parlourn Sa
ida tayi turus sosai gabanta ya fa
ɗ
i ganinsu dukka ahlin gidan zaune a dinning hatta da Mazan da suke aurarru suma duk suna wajen, duk da cewa wannan ba sabon abu bane a wajenta but na yau sai ya zame mata daban kasancewar akwai halitta mafi baƙin jini a s
ashinta a wajen.
Saida Mama tace mata “Rahanah ki ƙaraso kiyi dinner mana" daƙyar kamar wacce aka tsinkewa lakar jiki ta isa inda mama ta ja bata kujerar wadda take facing Fu'ad da ya
ɗ
aure fuska kamar tunda Allah ya haliccesa bai ta
ɓ
a dariya ba, kansa yan
a ƙasa yana danna wayar hannunsa, chat yakeyi da sahibarsa Deedah, Muryar Baffa yaji yana ce mata “Rahanen Baffa ya jikin naki" cikin kunya irin ta Fulanin asali tace “Alhmdllh naji sauƙi baffa dama stress ne" murmushi yayi yana kai idanunsa ga Fu'ad da ya
ja flat na abincinsa yana caccakala.
Gaisawa sukayi da sauran matasan gidan Fawwaz dake dama sun san juna yana tsokanarta yana cewa “Dama last zuwana nace Miki Ni zan za
ɓ
a Miki miji kince ba haka ba to ya kika gani yanzu kin zama tamu" ƙasa tayi da kanta c
ikin Sexy voice
ɗ
inta tace “Hammah Fawwaz!" Yanda tayi furucin Saida yasa gaban Fu'ad wata muguwar fa
ɗ
uwa da gaske Muryar da ta jima tana masa garga
ɗ
i a mafarkinsa ita ce tayi magana yanzun.
Wani abu ya ha
ɗ
iye muƙut ya
ɗ
ago ya kalleta daidai lokacin da ita
ma ta
ɗ
ago idanunsu ya shiga cikin na juna tayi saurin ƙasa da nata da matsanancin tsoron irin kallon da yake yi mata, Fa'eez ne ya cafe da cewa “Last zuwana da nake tsokanar Hamdiyyah ko zan taimaka mata na aureta kar itama ayi mata irin auren da akayiwa
su Laurah da Khareemah, wannan yarinyar kaga kallon da tayi min na tambayeta meye take kallona wai ita wlh mijin aure sai ta za
ɓ
a ta darje kuma babu abinda zaisa suyi aure a Nigeria domin sunji ana cewa mazan Nigeria Basu san darajar mace ba"
Dariya s
ukayi Baffa yace “Kai kunci uwayenku duk kun takurawa Rahanen Baffa kamar ba yayye ba, Kinga Rahanah zo in Baki abincinki a baki ki rabu dasu yanzu ai kece sarauniyar gidan namu amaryar
autan maza" tashi tayi ta bar gurin da gudu tana
ɗ
an ƙunƙuninta Baffa
da sauran mutanen gidan suna mata dariya suna kiranta shikuwa gogan saikace dutse abincinsa kawai yakeci tana tashi shima ya tashi ya nufi hanyar fita daga parlourn, babu wanda ya dakatar dashi har ya fice.
Fawwaz ne yace “Wato Baffa yarinyar nan comedian
ce ina sha'awar rayuwarsu a gidansu idan naje Senegal kullum sai ta tambayeni me zanci ta girkamin ko kuma tace sai mun fita yawon shan iska garinsu yafi namu da
ɗ
i, kasan lokacin aurena da Fa'iza cewa tayi mudai mun cika aure aure shiyasa ita take nemai ts
ari da auren namijin Nigeria" ajiyar zuciya Baffa yayi yace “Ita ai daban ce a cikin yan uwanta duk ta fisu iya mu'amala da mutane idan akayi baƙo tafi kowa nannan dashi shiyasa na sowa autan maza ita matsayin Mata nasan zaiyi alfahari da hakan"
Mama ce t
ace “Allah yasa ya riƙe damarsa yanda ya kamata domin bisa dukkan alamu shi baiga abinda kayi masa ba" shiru akayi da tattaunawar aka fara dinner inda Mama ta zuba abincinta ta
ɗ
auka takai mata Hauwa da Zahrah suka shigar mata tana riƙe da waya tana chat d
a Yayyenta maza taji shigowar su ta aje tace “Kun gama dinner ne?" Kwanciya Hauwa tayi tace “Yau dinner babu da
ɗ
i kin gudu mijinki ma ya tashi ya fice" duk sanda akace mijinta wata fa
ɗ
uwar gaba take riskar kanta da ita amma haka ta dake tanacin abincin su
na janta da hira dake bata da duhun kai sai gashi har ta ware sunata hirarsu tana basu labarin garinsu sunata musu kan garinsu yafi nasu da
ɗ
i sukuma sunce Nigeria tafi Senegal da
ɗ
i.
Bayan sun gama musun ne suka koma maganar makaranta suna cewa idan sun
yi graduation kaza da kaza ta kallesu kawai ta kwanta yau nan suka kwanar mata da asuba ita ta tashe su sukayi sallah ta zauna tana lazumi su kuma suka koma suka kwanta bata koma bacci ba sai wajen shida da rabi hakan ya sabbaba mata makara ba ita ta tashi
ba sai wajen goma saura a gurguje tayi wanka tayi brush tayi sallar walaha ta fito parlourn Ammy ta ishe ita da Fu'ad da alama wata magana sukeyi me muhimmanci yana ganinta yaci gaba da cewa “Ammy an cutar dani an takurawa rayuwata ke kin sani banida ra'a
yin mace sama da
ɗ
aya but Meyesa zaace sai na zama kamar kowa, Okay na kar
ɓ
a bisa dolenku but kar ayi tunanin zan iya daidaita darajar My Deedah da wata mace a duniya Ammy, Deedah rayuwata ce"....,.....
Tsawa Ammy ta daka masa tace “Tashi ka bani guri shas
hasha wanda bai san abinda ya dace da rayuwarsa ba" miƙewa yayi yana wa Hanah wani irin kallo da shi ka
ɗ
ai yasan maanarsa yayi ƙwafa ya fice da sauri, ita kuwa cikin mutuwar jiki ta karasa wajen da Ammy ke zaune ta tsugunna ta gaisheta ta amsa ranta a jagu
le bataso yarinyar taji maganganun na Fu'ad ba tasan dole zataji babu da
ɗ
i koda yake dama yayi ne don taji
ɗ
in
Ajiyar zuciya suka sauke tare wasu hawaye ne ke neman zubowa a idanunta tana taresu, Ammy tace “Dama yanzu nake shirin zuwa na taso ki ki karya
wannan bacci haka Hanah" Murmushi yake tayi a safiyar daƙyar tasha tea ta koma
ɗ
aki Zuciyarta cunkushe da tashin hankali kukan da taketa ƙoƙarin
ganin batayi ba ya kwace mata wato ya tabbata shima dole akayi masa yanada wadda yakeso, ashe har gara itama Zu
ciyarta a rufe take babu kowa a cikinta?
Kuka ta saki me ciwo a ranta tana addu'ar Allah yasa hakan ya zame musu alkhairi tare da sawa a ranta dole tayi
ɗ
ammarar rungumar ƙaddararta hanu biyu babu ta inda ta hango jinƙai tausayi da kyautatawa a wannan
auren nasu, Muwaddatan wa rahma shine abinda yake sanya ma'aurata su rayu cikin aminci shin ita anya kuwa zata rayu cikin aminci?
Sake rushewa tayi da kuka tana girgiza kai ta lumshe idanunsa hawaye na tsiyaya ta cikinsu ta bu
ɗ
e baki cikin kuka tace “Alla
h don kaga zan iya ne ks jarabceni Ina roƙonka kar kasa na kasa
ɗ
aukar jarabawata Allah ka sanyashi abin girmamawa a gareni, tunda ya kasance za
ɓ
inka gareni" da wannan taci gaba da kukanta babu me rarrashinta har Saida ta gaji don kanta ta bawa kanta Haƙur
i ta tashi ta shiga bayi ta wanke fuskarta ta gyarata ta fito tana muttsika powder Zahrah ta shigo tace “Kije Inji Bro"
Wata mummunar fa
ɗ
uwa gabanta yayi ta
ɗ
ago da sauri tace “Kice masa bacci nakeyi" daidai lokacin ya Turo ƙofar ya shigo suka kalleshi gab
a
ɗ
ayansu ya zuba idanunsa kan Zahra ta nemi hanya sumsum ta fice daga
ɗ
akin inda Rahanah ta miƙe da zaunen da take ganin ya nufota cikin wani taku na isa ya tsaya gabanta, maza tayi tayi ƙasa da kanta cikin sarƙewar murya tace “San...sannu...." Kanta yasa
hannu ya
ɗ
ago ya
ɗ
ora yatsansa saman bakinta zuciyarsu na bugawa a tare firgici na shigarsa da kyawun yarinyar da har yanzu babu abinda zai
ɗ
orar a jikinta bayan fuskarta, daƙyar ya iya bu
ɗ
e baki yana ƙara yiwa ha
ɓ
arta riƙon tsauri yace.
“Meye ma sunan
ki? Bashi nazo ji ba Nazo ne domin cika umarnin Baffa, tabbas kinyi ƙoƙari wajen samun damar mallakar duka dangina, saidai kuma ina tabbatar Miki kin tafka babban kuskure da ƙaramar nadama bazata gyara Miki shi ba da kika bari kika zo duniya da littafin ƙa
ddararki a hannun hagu, Rahanah ina Miki murnar Amsa sunan Matar Captain Fu'ad Mus'ab Jollore da kikayi a lokacin da ban tsara rayuwata da mace irinki ba ba kuma zan ta
ɓ
a tsarata dake ba.
Bazan fitar dake daga rayuwata da kikayi kutse cikinta ba, badon kom
ai ba sai don aurenki ya kasance min dama ta mallakar farin cikina, yeah Zan mallaki Deedah domin ita ce mace
ɗ
aya da nayi alƙawarin zan rayu da ita zan bata farin cikina dana wani na ma, ita nayi alƙawarin zan yi komai domin ta ciki harda ƙin datse igiyar
aurenki dake hannu na, but ki riƙe a ranki idan Deedah ta zama mallakina Nima bawanta
ne don haka dole kema ki zama baiwarta sannan a ƙarshe zaki zama mata a gareni ne iyakar rayuwar Baffa duk ranar da akace babu ran Baffa to ki fara lissafa kwanakin idda
rki sunanki sakakkiya.
Wannan zuwan ba zuwan kaina bane Baffa ne yace nazo muyi sallama"
ɗ
ago kanta yayi ya
ɗ
ora bakinsa saman goshinta yanajin wani nauyi a ƙirjinsa hawayenta na
ɗ
iga a hannunsa ya bu
ɗ
e bakinsa daya
ɗ
auke a goshinta yace “Ki shiryawa rayu
wa da ƙaddararki bazan ta
ɓ
a iya ha
ɗ
s matsayin wata mace da Deedah ba itan rayuwata ce"...................
*Paid book VIP 1k regular 500 via 9031307566 Fauziyya Opay send evidence of payment
👇🏽
*
*09031307566*
*Oum Hairan*
*
👑
KING ROMANCE
👑
*
*_(
🔞
Only matured ppls pls
🔞
)_*
*Oum Hairan*
*Last free page 11-12*
Tunda ya fara maganar ƙirjinta ke bugawa tanaji ya sakar mata kanta ya juya ya fice a
ɗ
akin da sauri tare da ja mata kofar da ƙarfi abinda ya sababba mata zubewa a gurin Zuciya
rta ba neman faso ƙirjinta tana ƙoƙarin sakawa kanta dauriya tabbas koda maganganunsa sunyi mata ciwo, but ba ciwon nasu ne abin dubawa ba saƙon da suke
ɗ
auke dasu.
Ajiyar zuciya tayi ta miƙe ta nufi window ta bu
ɗ
e labulen ta leƙa ta hangeshi yana shiga Mo
ta da waya a kunnensa duk da hawayen dake kwance a cikin idanunta bai hanata murmushi ba ta bu
ɗ
e baki a hankali tace “Safe journey Fu'ad ba yanzu wasan zai fara ba, zagi a gurin me hankali ilimi ne ,naji da
ɗ
i daka bu
ɗ
emin zuciyarka na gani, na rantse da Al
lah da yace “Hal jaza'ul ihsanu illal Ihsan" sai ka gane kuskuren ka na bari na gane meye a zuciyarka" bu
ɗ
e kofar da taji anyi be yasata saurin goge idanunta ta saukeshi kan Mama da ta kasa nutsuwar da shigowarsa
ɗ
akin.
Takowa tayi gaban Rahanah tace “Baiy
i Miki komai ba sai ko?" Da sauri da son danne damuwarta tayi ƙasa da kanta tace “Kawai munyi sallama ne" ajiyar zuciya Mama tayi tace “Alhmdllh Fu'ad ne bashi da kirki bau
ɗ
a
ɗ
en mutum ne zama dashi sai ankai zuciya nesa" murmushi tayi tana zama a saman dre
ssing Stoll
ɗ
in tace “Rashin fahimtar halin mutum ne yakesa a kalleshi bau
ɗ
a
ɗ
e Mamah duk bau
ɗ
ewar mutum cikin lokaci ƙanƙani ina iya gane inda ya dosa a matsayina Psychological masters holder in Oxford university, bana shan wahala wajen fahimtar mutum da y
anda zan rayu dashi"
Jinjina kai Mama tayi tana mamakin
ɗ
abi'ar yarinyar a zahirinta kamar ba me magana ba amma kuma in ta tashi maganar sai ka saurareta magana take yi ta hankali da dole sai an saurareta, iya idanunta kawai zaka kalla kasan tayi kuka
amma ta waske abinta ta nuna babu abinda ya faru bayan taji abinda Fu'ad
ɗ
in ya fa
ɗ
a mata, kama hannunta tayi tace “Insha Allahu zakiyi nasara Rahanah ke
ɗ
in ta