Showing 3001 words to 6000 words out of 63668 words
da cewa zaman kishi sai haƙuri su kam a gurinsu duk gidan daka shiga bazaka gane cewa kishiyoyi bane idan ba
sanar dakai akayi ba, cin abincin sukeyi suna hirarsu kamar yanda suka saba anata barkwanci inda hankalin Baffa gaba
ɗ
aya yake kan autan maza domin ya fahimci kamar akwai abinda ke damunsa.
Dafashi yaji anyi ya sauke ajiyar zuciyar data sanya kowa kallonsa
Fawwaz yace “Yadai Bro ko an saƙoloka ne?" Huci ya furzar ya sharce gumi yanason basarwa Fa'eez yace “Tunda muka zauna na fahimci akwai Magana a bakin yaron nan kawai zurfin ciki ne na tsiya yake wahalar dashi" cije lips
ɗ
insa yayi yace “I Think bakuda ma
ganin matsalata shiyasa nake ganin yin shiru yafi alkhairi" Miƙewa yayi zai bar gurin Baffa ya riƙo hannunsa yace “In su basuda maganin matsalarka Fu'ad Ni kamar ba zan rasa ba, nasan bazai wucce Jadeedah ba ko?" Da sauri ya
ɗ
ago yace “yep Baffa ya akayi k
a sani?"
Murmushi yayi yace “Bakada matsala Auta zauna kaci abincinka Indai wannan ce matsalarka gobe zamuje Senegal zamu kwana
ɗ
aya idan mun dawo za'a kai ku
ɗ
in aurenka da Jadeedah Shikenan?" Wani ihu yayi ya rungume Baffa yana kissing nasa yana cewa “Do
uble thanks My Lovely Dad wlh ka gama min komai ka wankemin zuciya Nima Insha Allahu zan wanke maka taka Baffa na gode please Baffa kar bikin ya wuce 1 month Inason idan komai ya lafa na ƙarasa Hutu na mu tafi tare zanfi samun nutsuwar aikina yanda ya kama
ta"
Zuba masa ido Baffa yayi yana murmushi tabbas shima kamar sauran biyu zai aura masa fahimtar da yayiwa
ɗ
an nasa ma kamar duk yafi sauran fitina, da wannan tunanin ya miƙe yana cewa “Ka zama cikin shiri gobe da wuri zamu fita" godiya yayiwa Baffa shima
ya miƙe abincin da Baici ba kenan ya nufi sashinsa na cikin gidan ya
ɗ
auki waya ya fara kiran wayar Deedah tana kwance jikin Mom
ɗ
inta tana mata kukan shagwa
ɓ
a tace “Mom Nifa kamar bazan iya wannan games
ɗ
in ba Fu'ad yafi ƙarfina burarsa tayimin yawa wlh d
uk sanda yacini sai nayi rashin lafiya shi
ɗ
in irin mazan nan ne da basa gajiya da sex but inasonsa kuma Inason ku
ɗ
in gidansu amma kuma ya zanyi dashi idan aka
ɗ
aura aurena dashi?"
Dungure mata kai Mom tayi tace “Ke banza ce bayan wuya ba sai da
ɗ
i ba duka
duka kwana nawa ne Deedah Nifa nake anayin auren kiyi ciki ki haihu ki kuma haihuwa kamar irin ukun nan Kinga zuwa lokacin kin cinye komai daya mallaka don yafi duk yan uwansa ku
ɗ
i Kinga da zarar mun samu yaya sai mu aika mahaifinsa lahira daganan sai Bi
lkisu ita kuwa wannan hazatayi wuyar mutuwa ba sai mu dawo kan shi uban gayyar muna kasheshi Shikenan komai ya zama namu sai yanda mukayi da dukiyar Jollore domin kuwa duk wasu bayanan sirri zamu tattare su a gurinmu kafin mutuwar Fu'ad"
Turo baki tay
i tace “Mom nifa Inason Fu'ad ne da gaske suma iyayensa don sun nuna basa sona ne but ki barshi shi ya rayu inasonshi sosai Guy
ɗ
in ya ha
ɗ
u" shafa fuskarta hajiya Huwaila tayi tace “idan kika mallaki abinda ya mallaka ko balarabe kikeson aure sai kin aura
banza meye kyau ana maganar ku
ɗ
i da sukafi komai muhimmanci a wannan rayuwar....."
Daidai nan wayarta ta fara ruri ta
ɗ
aga da sauri ganin me kiran ta sata Miƙewa tace “Mom shine" da sauri ta shige
ɗ
aki tace “My Lollipop kana lfy" ajiyar zuciyarsa ya sauke
ta miskilai yace “jibi za'a kawo ku
ɗ
in aure da sadaki gidanku nan da wata
ɗ
aya za'a
ɗ
aura aurenmu ki zama cikin shiri" wani ihu ta saki na murna daya sashi
ɗ
auke wayar daga kunnensa yace “Don Allah da gaske yanzu parents
ɗ
inka sun yarda da aurenmu? Ohhhhh
h da
ɗ
i My lollipop dama dare baiyi ba da nayi maka tukuicin wannan albishir
ɗ
in"
Ji yayi Hajiyan wandonsa ta fara motsawa tana neman jiƙa masa aiki da wannan yayi mata sallama ya kashe wayarsa ya kwanta yana jin wani farin ciki a cikin ransa sun kusa mall
akar juna da sahibarsa ya kusa killaceta zai yi mata mugun adanin da kowa sai ya fara tunanin ko bata duniya ne, zata zama sirrinsa shi ka
ɗ
ai sarai ya sani Deedah har yanzu bata daina neman maza ba duk da komai na
ɗ
awainiyar rayuwarta shine yake yi mata bu
t bayason bawa zuciyarsa damar dasa masa rashin yarda da masoyiyar tasa shi koma ya take zai aureta yanada yaƙinin idan sunyi aure zata daina domin zata zame masa kamar jaka ne duk inda zasu zasu kasance tare ne
Da wannan tunanin yayi shirin bacci ya
kwanta bayan ya kunna wani BF a system nasa yana kallon yanda suke gudanar da komai yanda guy
ɗ
in yake antayawa babyn wutsiya abin ya bashi nisha
ɗ
i yaji dama shine yakewa Deedansa wannan aiki.
Da wannan bacci ya
ɗ
aukeshi kiran sallar asuba ne ya farkar da
shi ya tashi da sauri saboda wani mafarki da ya zame masa ssbabbe kusan kullum idan ya kwanta bacci sai yayi shi dafe kansa yayi gabansa na fa
ɗ
uwa a ransa yana raya to kodai aljana ce ta aureshi ne? Lumshe idonsa yayi mafarkin na dawo masa inda yarinyar da
kullum baya ganin fuskarta take ce masa “Zan shigo rayuwarka ta inda baka tsammata ba Fu'ad ba Deedah ce ƙaddararka ba Deedah sha'awarka ce Ni nice ƙaddararka, a sanda zan fa
ɗ
o rayuwarka ba zaka fahimci nice a cikinta ba sai lokaci ya ƙure maka amma duk s
anda na samu damar ka zanyi maka tuni da adalci a tsakanina da matar sonka wanda adalcinka shine makamin nasararka saidai bazaka iyaba Fu'ad bazan gajiba kuma bazanyi fushi dakai ba amma ina horonka ka kiyayi fushina, ka tashi ka shirya don tafiya neman ƙa
ddararka".........
Wata zabura yayi da sauri yana rarraba idanu ya shege a rabon gado “Ka tashi ka shirya don tafiya neman ƙaddararka....." Wannan kalmar ce ka
ɗ
ai take yi masa gizo da amsa kuwwa a dodon kunnensa, wanka ya shiga ya fito ya fara shiryawa ci
kin kayan Hausawa har yanzu kalmar mafarkinsa tana masa gizo, yamutsa gyararriyar sumarsa yayi yace “Oh God KING ROMANCE na gamu da masifa Meyesa mafarkin yaketa maimaituwa ne?" Kafin ya sake wani tunani kiran Baffa ya shigo ya
ɗ
auko wayar yana cewa “2 min
utes Baffa" a gurguje ya gama shiryawa ya
ɗ
ora hularsa baƙa da baƙin takalmi hatta agogonsa baƙine yayi kyau sosai abinka da kyakkyawan dama fitowa yayi a gurguje sukayi sallar asuba daga nan tea kawai suka sha driver yajasu zuwa "Airport karfe biyar jirgi
nsu ya
ɗ
aga zuwa birnin Senegal goma da rabi a can tayi musu tunda jirginsu ya tsaya yakejin wata matsananciyar fa
ɗ
uwar gaba na kamashi wadda baita
ɓ
a jin irinta ba a duniya
Fitowa yayi suka shiga motar da tazo domin
ɗ
aukarsu ya
ɗ
ora kansa saman kujerar
yana furta “Innanillahi wa innah ilaihirraji'un" har suka isa wani katafaren gida na alfarma kalmar da yaketa lazumi kenan tabbas ya kalli gidan duk da ba baƙon taka arziƙi bane shi, wasu matasan samari ne masu siffar larabawa suka fito daga wata ƙofa suk
a runduna cikin ladabi suka gaishe da Baffa da fullanci ya amsa sannan suka miƙawa Fu'ad hannu suka gaisa, sune sukayi musu jagora har wani katafaren
ɓ
angare da yake gefe shiga sukayi da sallama daidai lokacin da wasu matasan yammata su uku suke tashi ciki
n fullanci sukace “mun Barka lafiya moddibo" basu kalli inda baƙin suke ba har sun kai bakin ƙofa Moddibo dake zaune saman kujerar marasa lafiya yace “Rahanah" juyowa
ɗ
aya daga cikinsu kuma wacce tafi kowacce ƙarancin shekaru tayi caraf idanunta suka shig
a cikin na Fu'ad tare sukaji wata mahaukaciyar fa
ɗ
uwar gaba ta dirar musu, wadda ta sanya lakar jikin Rahanah tsinkewa ta tsaya cak a inda take, hakan ta tsinci jikinta da rawa, daƙyar bayan Moddibo ya kuma kiran sunanta ta ƙarasa gabansa ta runduna tayi ƙ
asa da kanta cikin cikakken ladabin da yake nuna ta samu cikakkiyar tarbiyyar musulunci tace “Allah ya taimaki Moddibo" murmushi yayi ya dafa kanta yace “Bakiga Baffanki Jollore bane" Ɗagowa tayi tana ƙaƙalo murmushin yaƙe tace “Kayi haƙuri Baffa yau na ta
shi da wani yanayi na rashin Nutsuwa ne shiyasa bana fahimtar komai, ya hanya ina su Ammy da ƙawayena" murmushi Baffa yayi yace “Lfy ƙalau Rahanen Baffa yau sai tafiya gidan Baffa ko?" Ƙasa tayi da kanta tana murmushi tace “Hakane Baffa amma bamu....." Mur
mushi yayi yace “nasan me zakice Amma kamar baku gaisa da yayanku ba ko?" Sai yanzu ta kuma kallon inda yake ya har
ɗ
e hannunsa a ƙirjinsa ya kafeta da ido shi kansa bazaice ga abinda yake kallo ba a hukunta domin hatta ƙafarta Safa ce a jiki hijjabinta ku
wa sharar ƙasa yakeyi.
A wahale kamar wacce akayi dole tace “Inyalli jam Hammah" gaba
ɗ
aya jikinsa Saida ya amsa sautin muryarta daƙyar shima kamar wanda akayiwa dole ya amsa mata “Jamjam!" Daga haka bai kuma cewa ba ita bata kuma ba Moddibo Usmanu ya ba
ta izinin tashi ta tashi ta nufi hanyar shiga cikin gidan, tana shiga
ɗ
akinsu ta shige ta yage hijjab
ɗ
in ta cillar ya rage daga ita sai riga da wandon jikinta ta
ɗ
aure gashinta tufka
ɗ
aya ta sakeshi yana lilo tsakanin wuyarta da bayanta kyakkyawar farar f
atarta data ha
ɗ
u da Hutu sai wani glowing takeyi.
Har zuwa wannan lokacin ƙirjinta bai daina dokawa ba, ji tayi an dafota ta juyo idanunta da suka ka
ɗ
a sukayi ja da alama dama akwai abinda ke cin zuciyarta ta saukesu kan Yayarta Hamdiyyah tace “Yanzu a hak
a muka faru a haka muka ƙare Yaya Hamdiyyah Moddibo baya duba muradanmu baya kar
ɓ
ar uzurinmu a daidai wannan ga
ɓ
ar, Shikenan mu bamuda yanci bamuda za
ɓ
i bamuda ra'ayin abokin rayuwa, koda Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama ya umarce su da za
ɓ
a mana m
azajen aure cewa yayi idan mutumin kirki yazo neman auren ƴaƴanku ku bashi, shin waye mutumin kirki? Me ku
ɗ
i ko me mulki ko kuwa dole sai ƴaƴan abokansa da aminansa Yaya Mardiyya a cikinsu ka
ɗ
ai mutanen kirki suke kenan? Yaya Hamdiyyah Yaya Mardiyya wlh in
ajin tsoron Moddibo yayi kitso da kwarkwata ina jiye masa barin baya da ƙura.
Juyawa tayi tana kallon waje tace “Na rantse da Allah banta
ɓ
a tsanar wata halitta a duniyata kamar yanda na tsani Hammah Fu'ad ba, Yaya Mardiyya ku taimakeni ku tausayamin b
anta
ɓ
a ganinsa ba amma daga kallon farko naji na tsaneshi taya zan rayu da mutumin da na tsana shin shi ya yaji akaina?"
Rungume ƴar uwar tasu sukayi suna kukan daya zama sabo ga duk wata budurwa da Moddibo ya aurar kuka ne na rashin mafita kukane na kaic
o kuma kuka ne na rashin dama, tare da jin dama bai kasance mahaifinsu ba, dama sunzo a inda ake bawa ƴaƴa mata yancin za
ɓ
an abokan rayuwa, duk cikinsu kowa hakan ce take faruwa dashi amma yau sunfi tausayawa autar gida domin itan daban ce a cikinsu ta fit
a zakka haƙurinta Kareemun ne kawaicinta azimun ne tabbas duk abinda yasa kaji Auta Rahanah tayi furuci to yakai ƙololuwar cinta a zuciya.
Janyewa sukayi ganin Mahaifiyarsu Hajiya Luba ta shigo
ɗ
akin, kamo hannun yammatan nata tayi ta zaunar dasu tare da s
anya Rahanah a jikinta tana shafa bayanta tace “Ya zamuyi da wannan kama karyar na mahaifinku Rahanah bai fara a kanku ba kune dai kuka zama ƙarshe, banso kukaji ra
ɗ
a
ɗ
in da yan uwanku sukaji ba Naso koda wannan damar ta ƙarshe Moddibo ya baku kuma ku za
ɓ
i
gwanayenku Auta yazakiyi da ƙaddarar Ubangiji da kuma rashin jin shawarar mahaifinku ke nafi tausayi a cikin wannan cukurku
ɗ
a
ɗɗ
en aure naku kowa tasan mijin da aka bata kece sai yau sai yanzu kika ta
ɓ
a ganin naki kuma daga kallon farko kikaji tsanarsa gash
i kuma ke biyayya ta kama dole, Auta rayuwar bawa bata tafiya
babu jarabawa mahaifinku yayi muku duk wani gata ya baku tarbiyyar addinin Musulunci ya baku ilimin addini gashi tun kuna da ƙananu shekaru kowacce ku ta samu shahadar karatu me zurfi a
ɓ
angaren
data za
ɓ
a Auta babu abinda kuka tawaya dashi sai fannin za
ɓ
en mijin aure, ina roƙonku don Allah kamar yanda wa
ɗ
anda suka gabaceku sukayi biyayya kuma kuyi biyayya Insha Allahu ko ansha wuya zaaji da
ɗ
i a gaba kunji ƴaƴana!......"
*Paid book VIP 1k reg
ular 500 via 9031307566 Fauziyya Tasiu Umar Opay send evidence of payment
👇🏽
*
*09031307566*
*Oum Hairan*
*
👑
KING ROMANCE
👑
*
*_(Only matured ppls pls)_*
*5-6*
Kukanta taci gaba da rerawa me tsuma zuciya ta kasa sake furta kowacce kalma sai Hajiy
a Safiyya wadda ita ce asalin mahaifiyar Rahanah ita ce tayi magana da cewa “Insha Allahu kamar yanda za
ɓ
in mahaifinku bai zame mana kaico ba kuma za
ɓ
in mazajenku zai zame muku alkhairi Rahanah musamman ke kusan kinfi kowa gada badon nisa ba ina tunanin du
k
ɗ
iyar da ya kasance Balkisu da Amina da Alh Mus'ab ne surukai a gare ta to shakka babu bazatayi kuka ba.
Shi kuma zaman aure koda za
ɓ
in ranka ne sai an sa
ɓ
a watarana Insha Allahu komai zai wucce bare ke da mijin naki ma ance ba mazaunin ƙasar bane" har y
anzu dai kukanta takeyi me cin zuciya wanda ya zame mata masomi kuma farawa, dukka su hu
ɗ
un duƙufa sukayi da rarrashinta har Saida sukaga tayi shiru sannan suka ƙyaleta daƙyar saboda ciwon kan da ya sarƙafeta ta iya tashi ta shiga bathroom tayi wanka tayi
alwala tayi sallar Azahar kasancewar tun jiya juma'a da aka
ɗ
aura auren a masallacin juma'a Moddibo ya hanasu fita ko ina daga tsakar gida sai
ɗ
aki sai gado.
A bangaren Fu'ad kuwa tunda sukazo yakejin fa
ɗ
uwar gabansa maimakon ta ragu saima karuwa da take y
i ga fuskar yarinyar da yaji an ambata da Rahanah taƙi
ɓ
acewa a idanunsa lumshe idanunsa yayi zuciyarsa na bugawa daidai lokacin da kalaman biyu sukeyi masa gizo “Inyalli jam Hammah Fu'ad....." Da kuma “ka tashi ka shirya don tafiya neman ƙaddararka.......
" Zabura yayi ya tashi zaune muryoyin a jin kunnensa basu da bambamci, toshe kunnensa yayi da sauri daidai lokacin da Baffa ya kira sunansa yayi firgigit kamar me bacci ya amsa da tsoron daya bayyana a Muryarsa" kallo na sosai Baffa yayi masa yayi gyaran
murya yace “Munyi alƙawari dakai tun a gida kamar yanda ka buƙata idan mun koma xansa a nemo maka auren Jadeedah kuma kwatsam a jiya da safe sai na samu kiran aminina cewa zai auradda yammatansa uku da suka rage kamar yanda na ta
ɓ
a furtawa ko muna da buƙa
ta"
Gumine yake karyowa Fu'ad ya shiga rarraba idanu tare da ƙaguwa yaji karshen furucin cikin addu'ar Allah yasa Baffa bai kar
ɓ
a ba inma ya kar
ɓ
a Ubangiji kar ya bashi ikon liƙa masa wata mace ba Deedansa ba, sauke numfashi Baffa yayi yana kallon
ɗ
an
nasa da yanayinsa yaci gaba da cewa “Duba da irin matar da kake burin rayuwa da ita yasa nayi maka katsalandan cikin rayuwarka na kar
ɓ
a maka auren Auta wato Rahanah........" Ganinsa sukayi a tsaye gumi ya wanke masa fuska jikinsa yana wata rawa ya zube bi
sa gwiwarsa bakinsa na har
ɗ
ewa yace “Don..... Don Allah Baffa kayimin rai kar ka jefa rayuwar Rahanah a masifa wlh banida burin auren mace samada
ɗ
aya bazan ta
ɓ
a iya adalci ba Baffa Deedah ce rayuwata da ita ka
ɗ
ai zan iya rayuwa ita ka
ɗ
ai zan bawa farin ci
ki Baffa......"
Rufe masa baki Baffa yayi yace “Munyi alƙawari dakai komi nakeso zakayimin Fu'ad wlh indai kanason auren Deedah saidai ka ha
ɗ
asu da Rahanah in kuma ba haka ba ka haƙura duka" da sauri cikin wani irin tashin hankali da gunjin kuka kamar ƙara
min yaro tace “Sh Shikenan Baffa na amince amma......" Rufe masa baki yayi yace “tashi kaje Allah yayi muku albarka ya sanya haske a rayuwarku data zuri'arku"
Bai iya amsawa ba saboda a mugun ki
ɗ
ime yake tunda yake a rayuwarsa ba'a ta
ɓ
ayi masa abinda ya g
irgiza duniyarsa kamar wannan auren ba, wai shi? Shi Fu'ad Mus'ab Jollore KING ROMANCE shine akayiwa auren dole? Da sauri ya juya ya fice daga parlourn don idan yaci gaba da zama a cikinsa Tsaf zai yi abinda zai
ɓ
arar da damarsa but tun kafin tafiyar tayi
nisa ya fara tausayin wannan yarinya da aka cuso rayuwarsa batare daya shiryawa shigowarta ba, tabbas aure an
ɗ
aura dashi but ana
ɗ
aura aurensa da Deedah zai sake ta domin ta samu wanda zata rayu cikin aminci dashi amma shi bazai ta
ɓ
a iya ha
ɗ
a wata mace da
Deedah ba a rayuwarsa
Kansa yaji yana sara masa ji yayi zaman wannan baƙin gida a cewarsa yayi masa zafi don haka ya fita ya kama hotel kawai ya