Showing 21001 words to 24000 words out of 63668 words

Chapter 8 - KING ROMANCE COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

61

/>
yana yar dariyarsa yace “Allah ya baki Sa'a ki kuma maimaita abinda kikayi yau wlh saina ƙarar Miki da ruwan gindinki Tsaf"

Shiga yayi ya ishe Deedah a kwance a gadon tana bacci ya ajiye tire

ɗ

in a saman bed table ya isa gaban

gadon ya

ɗ

an runduna ya bubbuga pillow da take kai ta yamutsa fuska tare da gantsaro masa ƙirji ya kau da kai yace “ki tashi kiyi break yarinyar can na koyawa hankali na sata a gaba Saida tayi Miki abin karyawa"

Zuro ƙafafunta tayi tace “Dama ai amfaninta

kenan Ni wlh kaina har ciwo yake saboda rashin bacci amma ya naji kana ƙamshin turarenta?" Saurin sunsunar jikinsa yayi yana tuna abinda ya faru amma dake ƙwararre ne sai yayi dariya yace “Ke saida ƙyar fa nasata tayi girkin danma Ni

ɗ

in nine da bazata gir

ka ba" ta

ɓ

e baki tayi taja kayan abincin, ta fara dannawa cikinta ta lumshe idanunta tace.

Kuma babu aibi My lollipop ta iya girki amma wlh

ɗ

azu da ta zauna a jikinka bakaji tartsatsin da zuciyata tayi ba" dariya yayi a ransa yace "Da kinsan irin da

ɗ

i

laushin nononta da bazaki iya cin abincin nan ba ahhh Ni naga guri abu cif cif ga laushi ga gar

ɗ

i wow!"....... Ta

ɓ

ashi Deedah tayi tace “Tunanin me kakeyi?" Saurin mazewa yayi ya

ɗ

auki dankalin yakai bakinsa ya tauna ya zauna yace “nima fa yunwar nakeji"

Zama yayi suka cika cikinsu ya janyota jikinsa ya

ɗ

ora bakinsa a kunnenta yace "Ai dama kince kinyimin tanadi me yawa" zaro ido tayi tace “Amma naga kaci sosai da daddare" tsuke fuska yayi yace “Ok so kike in fita inci na wasu" Langwa

ɓ

ar da kai tayi tace

“dama ai nasan ba daina cin na Allah ya isa zakayi ba koda kuwa na iya dakai bare nikam gaskiya Fu'ad ka koyi haƙuri bazan iya takura ba"

Zubanta ido yayi yana murmushi yace “Dama ya kasance ba ke ka

ɗ

ai bace in Kinga bazaki iya cika alƙawarin da mukayiwa

juna ba fine Nima sai na nemawa kaina mafita Deedah da abinka ai hakka abin tsiya" bata fahimci inda ya dosa ba don haka ta miƙe ta shiga bathroom tayi fitsari ta wanke bakinta ta dawo ya sake ruƙota ta kwanta a jikinsa ya shafa te

ɓ

arta yaja hannunsa zuwa

nononta “Wai babu maganin rage nono ne?" Tureshi tayi tace “In yayi maka yawa sai ka barshi" yasan tun a baya ta tsani yace bayason wannan randar nonon nata shiyasa yayi maza yace “Haba wane ni da wasa nake miki Nifa nafison su ƙaru"

Lalla

ɓ

ata yayi su

ka zube a gadon ya fara lalubeta Saida yaci sosai sannan yayi wanka ya fice ya barta kwance a gurin, bata tashi tayi wanka ba ta sake komawa bacci har Saida ƙawarta Na'ima da Ubaidah sukazo sukayita kwa

ɗ

a sallama A sashin nata jin bata amsa bane yasasu dan

na kai ciki suka ishe ta kwance ta ƙudundune da duvet Na'ima ce ta janye duvet

ɗ

in tana cewa “dalla Malama tun Jiya mukace maki yau zamu dawo" miƙa tayi komai babu a jikinta sai boxes

ɗ

insa ta zura ta tashi a gadon Ubaidah ta harareta tace “Ji yanda take r

agaje ragaje da iyayen nonuka kamar mejegon saniya kewai baki iya tsantsane jikinki bane irin na mata"

Duka takai mata ta goce tace “Nifa

ɓ

angaren kishiyar ki nakeson shiga naga wannan duniya da akace an zuba mata wai harda

ɗ

akin karatu dana motsa jiki ni

kam nama tafi wlh" ficewa tayi da sauri ni'ima tace "tsarkake jikinki kafin mu dawo don alama ta nuna da aka gama cinki ma baki tsantsane ba" itama tabi bayan Ubaidah, sosai baƙin cikinta ya bayyana a fuskarta ta tsani taji ana maganar

ɓ

angaren Rahanah ji

take kamar ta zane me maganar, sanin bata isa hanasu bane yasata shigewa bayi ta sakarwa kanta ruwa.

Rahanah kuwa tunda ta samu ta ƙwaci kanta da hannun Fu'ad ta shige ciki ta kwanta taci kukanta tana kallon yanda nipples

ɗ

inta yayi ja saboda tsotsar

da sukasha tace “Kuma wlh idan ka kuma saina fa

ɗ

awa Baffa

ɗ

an iska kawai ai dama ance kai

ɗ

in kwarto ne tun bansan za'a liƙamin kai ba na sani kuma zanyi maganinka nonona bazaka kuma shanshi ba saidai kasha na saniya" itama kwanciya tayi tanajin yunwa said

ai tsoron ta fita su sake ha

ɗ

uwa ya hanata fita haka tayita juyi sai da taga yunwa na neman kassarata sannan ta tashi ta fito parlourn ta nufi saman dinning inda taga leda tun tashinta da safe ta fara bu

ɗ

ewa.

Ajiyar zuciya tayi ganin wasu lafiyayyun kaji d

a su tsire ne da kuma iyayen lemuka kala² da sauri ta

ɗ

auki tsiren shi ko don ƙulin jikinsa zata iya cinsa da sanyi ta zauna tana ci tana kora lemo Saida tayi nak sannan ta sake kwanciya a parlourn ta kunna tashar larabawa tana kallo a haka bacci ya

ɗ

auket

a.

Ta tashi sallar Azahar taji ihun su Hauwa suna cewa amarya bu

ɗ

e mu gani ko ango yasha manki" bu

ɗ

ewa tayi ta buga tsalle rungume Hajiya Luba tace “Mommy tamu ta zamani" dariya sukayi Aliya tace “aa to wallahi bazan yarda ba yanzu shi Captain

ɗ

in saboda

rainin hankali shine bai goge Miki hadda ba, shine ya barki har kina wannan uwar dara haka saikace Balagaggen doki"

Kunya ce ta kamata tace “Kayy Aunty Aliya shifa ba haka yake ba" Khareemah ce tace “Yo aimu munfiso ya zama haka idan bai zama hakan b

a ta yaya za'a samawa su Ra'ees ƙanne" juyawa tayi tace “Tunda ku fitsarraru ne nikam na bar muku parlourn cafkota Hajiya Luba tayi tace “Rabu dasu Ni nasan suruki na ba haka yake ba sun

ɗ

auka irin mazansu ne" Nan suka zube a gurin sunata hirarsu da dariy

a dake sun taho da abinci daga can gidan sukaci suka sha suna tsaka da cin abincin ne Na'ima da Ubaidah suka shigo Maryam ta ha

ɗ

e rai tace “lafiya?" Basu kulata ba suka gaisa da Hajiya Luba da sauran mutane su ko Hauwa da Zahrah tsaki sukayi sukace “Su gul

ma dai anyi asara" sunji me sukace amma sai suka maze sukace “Aunty Hanah dama mu ƙawayen abokiyar zamanki ne shine mukace zamuzo mu gaisa muyi Miki Allah ya sanya alkhairi ya kawo zuri'a ta gari nan da 9 months mu dawo suna" murmushi tayi tace “na gode" n

an Hajiya Luba ta zuba musu abinci Aikuwa suka zauna sukaci suka sha suna kallon Hanah suna yabawa da baiwar kyawunta tabbas Allah ya gama halitta a wajen nan mace har mace dirin jikinta yafi komai tafiya da imaninsu koda sukazo kallon guri ƙarshe kallon m

e gurin suka

ɓ

ige dayi ai duk kyawun da ake cewa parlourn yayi sai sukaga mamallakiyar parlourn ta fisa kyau.

Bayan sun gama cin abincin ne sukayi mata sallama suka tafi harda guzirin kayan garar da aka kawo mata leda guda da turaren rabo da sukeyi na

al'adar su ta ƙasarsu sukam sun yaba da karamcin Kishiyar kawar tasu da danginta duk da sun fuskanci ƙiyayyar dangin Captain ga Deedah suma ta shafe su, komawa sukayi sukaci gaba da hirarsu da kawarsu tana basu labarin irin wulaƙancin da suka shirya yiwa

Hanah ita da Fu'ad Na'ima tace "A'a dai to abi a hankali kar ki cika zaƙewa domin kuwa Ni na firgita da ganin wannan halitta ba kowanne namiji ne zai iya tsallake tarkonta ba"

Nan gayyar ta watse a cewarta basa mata fatan arziƙi sudai da yamma suka mata

sallama suka tafi daidai itama Hanah ta fito raka nata bakin ta sake wanka cikin wata riga Armles roba me kama jiki ta fito da asalin surarta kamar an zana yalwataccen ƙirjinta da ko bra ta kasa da masa ya zauna das irin me rabewar nan ne sai tsukakken ci

kinta da ƙugunta da kuma faffa

ɗ

an hips

ɗ

inta daya wani samu space ya baje abinsa bombom dinta me fa

ɗ

e da tudu me

ɗ

aukar hankali irin me rawar nan ga wani gyara da

tayiwa gashinta ta tufkeshi a tsakiya ta saki jelarsa har tsakiyar bayanta tasa barima ta g

old ta muttsike jikinta da turaruka masu kashe jiki na Sudanies da Hajiya Luba ta taho mata dasu.

Bayyana irin fitaccen kyawun da Hanah tayi bata baki ne, cikin Sa'a a harabar gidan suka ha

ɗ

u dasu Deedah taci uban riga da wando ta uban attached a kanta tan

a taunar cingam ƙaf yawunta ya ƙafe lokacin da Ubaidah ta ta

ɓ

ata ta nuna mata Hanah dake dariya daidai lokacin da motar Fu'ad ta shigo gidan yayi parking yana kallon ƙannen nasa ya hango Hanah ta buga wani uban tsalle tana ƙyalƙyala dariya ta rungume Aunty

Khareemah da ta jata gefe suke kusƙus

ɗ

insu.

Saida ya dafe kirjinsa saboda irin bugawar da yayi ya

ɗ

ora kansa saman sitiyari ya zuba mata ido yanda taketa tsalle tsallenta da alama duk wannan uban hips

ɗ

in da take kaya baya mata nauyi, wata ƙaƙƙarfar ajiy

ar zuciya yayi ya bu

ɗ

e motar ya fito har yanzu idanunsa na kanta badon yau da safe yayi mata kallon Tsaf ba da babu abinda zai hanashi tambayar wacece, nufar inda yaga Mama da Hajiya Luba sun taya yayi daidai lokacin da Deedah ta nufoshi ganin kamar baima

lura da ita ba shikuwa a zahiri ne yake kallon su Hajiya Luba amma rabi da kwata na hankalinsa yana wajen kayan da

ɗ

in da ya gani yau a gurin da bai tsammata ba.

Aliya ce tace “maza ki rigata zuwa banza ki daina jin tsoro wlh idan kika sakarwa wannan

makirar matar ruwa bazata bashi damar barinki kisha a gidannan ba amma idan taga kina shige masa to zargi zai shiga tsakaninsu kuma zataƙi yarda dashi akanki da wannan zaki samu damar jan zarenki Rahanah wlh idan kika ƙwato zuciyar Fu'ad kin gama dacewa" i

tama dake ta ƙuduri niyyar rama abinda yayi mata

ɗ

azu haka ta buga tsalle ta fa

ɗ

a bayansa ta dafeshi tana masa kiss a kuncinsa ta sanya harshenta a kunnensa tana dariya sosai gabanta ke fa

ɗ

uwa da irin hukuncin da zai yi mata amma haka ta dake tace.

“ Your

are welcome Cherie na dama kace in ka dawo zaka goyani" wani irin abu yaji ya danne zuciyarsa “amma ganin mutanen da suke gurin yasashi yan murmushi yace “Ke kam baki rabo da ƙuruciya yanzu idan kika karyamin baya fah" tafiyar tsutsa ta fara yi masa a b

aya zuwa wuyansa ya saki wata ƙara ƙarama yace “My Nanny zan rama wlh" dariya tayi tace “Tun yaushe kake cewa zaka rama kaƙi ramawa bari ka gani" direwa tayi a ƙasa tasha gabansa ta juya a gansa ya kuwa bita da kallo sai kace soko yanajin yanda tsigar jiki

nsa ke tashi ta tako a hankali ta kama hannunsa tace masa Nayi kyau da choice dress naka" tana maganar tana kama gemunsa ta shige jikinsa kawai ta kama bubbuga ƙafa tana cewa “Ni sai magana nakeyi maka kaƙi camin komai kuma ma na daina kulaka" ta fa

ɗ

a tana

janyewa yayi saurin mayar da ita jikinsa yana cewa “shikenan kinyi kyau kinfi sarauniyar kyau ta duniya kyau Shikenan?"

Sosai suka bawa Kowa dariya Hajiya Luba tace “Wlh haka take Fu'ad zakasha fama da shagwa

ɓ

ar Auta" murmushi yayi yana sosa kai yana sata

r kallon Deedah da tunda ta ƙame sai yanzu tabar gurin yace “To ya za'ayi Mommy Ai dama rainonta tace kuka bani Kinga saimu raini juna" sudai Na'ima da Ubaidah cike da tausayin ƙawarsu suka tafi ko arzikin gaisawa da Fu'ad basu samu ba danma Hanah tayi mus

u kyautar ban mamaki 100k ta basu suyi ku

ɗ

in mota ita kuwa Marowaciyar ƙawar tasu daƙyar ta basu dubu biyar...........

_*Daga yau Bononzer ta ƙare

🤗

*_

*Oum Hairan*

*KING ROMANCE*

*Oum Hairan*

*Paid book regular 500 VIP 1k via 9031307566 Fauziy

ya Tasiu Umar Opay or Moniepoint evidence of payment

👇🏽

*

*09031307566*

*19-20*

Zame jikinta tayi daga nasa tana masa murmushi suka raka su Mama har jikin mota Aliya na jinjina mata hannu sarai ta fuskanci Rahanah ta gama kwance masa lissafi ƙarfin h

ali kawai yakeyi suna jan motarsu ya waiwayo domin cafkarta ya hukuntata maimakon ya ganta a kusa dashi sai yaga ta shige parlourn da gudu ya cije lips tare da nufar ƙofar shiga parlourn ya shiga ya ishe Deedah sai kaiwa da komowa takeyi riƙe da ƙugu ita k

uwa hana tayi sama da gudu abinta domin ceton rayuwarta.

Datse ƙofarta tayi kamar yanda Aliya tace mata ta zauna saman cushions na parlourn tana sauke ajiyar zuciya ita kanta tasan ba ƙaramin ƙarfin hali tayi ba kuma ba ƙaramin capacity na rashin kunya ta

baza ba yau

ɗ

in but itama tanason nuna masa mace ce ita kuma duk mace ta iya ksruwanci saidai wata ta iya killace kanta tayi a inda ya dace wata kuwa tana barba

ɗ

ar da darajar ta a mazan duniya ne, Ta jima tana mayar da numfashi sannan tayi ƙarfin halin tas

hi ta shiga

ɗ

akinta tayi alwalar sallar magrib, Saida tayi Isha sannan ta koma ta kwanta bayan ta killace

ɗ

akinsa ta baza masa ƙamshi me

ɗ

aukar hankali baccinta yayi nisa taji ana ta

ɓ

a bell na

ɗ

akin tasan babu meyin hakan idan ba me gidan ba ita kuwa tsor

on irin azabar da zai gana mata takeyi shine kawai yasa taƙi tashi a zuwan bacci takeyi tayi kwanciyarta shima jin bazata bu

ɗ

e ba yasashi yin ƙwafa tare da

ɗ

aukar wayarsa ya fara laluben number sai yanzu ya tuna ashe bashida numberta wayarsa.

Ƙ

wafa

yayi wato ya fahimci da gaske yarinyar so take ta kashe masa aure tunda su Mama suka tafi suke fa

ɗ

a da Deedah har tana shirin bar masa gidansa akan abinda Hanah tayi masa shi kuma ya rantse duk abinda ta fa

ɗ

a ƙarya takeyi amma taƙi yarda tace in ƙarya ne

Meyesa bai musa ba kuma Meyesa ya biye mata har yana cewa tayi kyau, daƙyar ya ganar da Deedah wai plain ne shima bayaso a gane shirinsa akan Hanah da wuri yafison saita horu ta azabtu yanda da kanta zata gudu ta bar masa gidansa.

Daƙyar ya shawo kan gimbi

yar tasa tare da cewa dashi to indai yanason zama da ita ya haramtawa Hanah ƙara shiga jikinsa, haka dan a zauna lafiya ya amince mata nan ta kalleshi tace “To me zamuci da dare?" Lumshe idanunsa yayi yace “Zanje nayo take away" harara ta gafza masa tace “

Akanme" zuba

mata ido yayi yace “To ya kikeso ayi?" Cikin fusata tace “Ya mukayi dakai? Me zaisa muna da ƴar aiki a gidannan ka tafi siyan abinci don asara aa wlh bazai yiwu ba" fara zare kayansa yayi yace “Ki rabu da yarinyar can da haukanta in kuma ke z

akije kice ta fito ta baki abinci to kije nidai a yanzu Bakwai ta wucce bazan sata tayi Miki girki ba"

Tsananin mamaki ne ya kamata tace “Amma...." Ɗaga mata hannu yayi yace “Bazanyi bane wannan yarinyar neman fasamin kai takeyi Deedah" to ganin ya hassal

a yasata jin da

ɗ

i a ranta tana cewa “gaba ka

ɗ

an sai kinci duka yarinya" wanka yayi ya fito ya bata

ɗ

akik nasa ya shirya ya fita yaje masallaci yayi Sallah ya wuce wani babban restaurant yayi musu Oder abinci duk abinda ya siya biyu ya siya ya shiga Mota

ya nufi wani gurin Saida kayan sanyi ya siya musu ice cream da youghurt, sannan ya nufi gidan.

Koda ya shiga aje nasa shi da Deedah yayi ya nufi sashin Hanah shine ya isheshi a garƙame yau

ɗ

in ma kamar jiyan ajiye mata yayi a dinning na parlourn nat

a ya fice ya

ɗ

auki nasu ya nufi ciki Deedah data ha

ɗ

iyi takaici domin taga shigarsa part

ɗ

in Hanah ta taresa da wani mugun kallo shima dake yaganta ta jikin window ya

ɗ

aure fuska domin a rayuwarsa ya tsani tuhuma.

Bai kulata ba ya aje kayan a dinning n

a part

ɗ

in ya nufi hanyar Bedroom

ɗ

insa yana cewa “Ga abincin nan" yanda yayi mata maganar da isa yasata saurin kallonsa tana mamakin yanda ko kallonta baiyi ba ya nufi

ɗ

akinsa yana shiga ya kulle ta kuma kallon ƙofar da sauri da kuma al'ajabi, ta

ɓ

e baki

tayi ta bu

ɗ

e ledar daya shigo da ita ta

ɗ

auki abinda zataci ta baje ta fara bawa cikinta abinci bayan ta gama ne ta tashi tabar sauran a gurin ta nufi nata

ɗ

akin shirin bacci tayi tayi brush ta gyara jikinta ta saki attached nata a bayanta ta

ɗ

auki wata h

umrarta ta shafa ta kwanta abinta shikuma yana can yana jiran tazo.

Batazo ba shima bai jeba haka suka kwana wayewar gari ce ta sanya shi shiga

ɗ

akin nata ya ishe ta har lokacin bata tashi ba.

Bubbuga pillow nata yayi tayi miƙa tana cewa “Gaskiya Ni ka

fara takuramin da asubar nan kazo ka kama tashina“ numfasawa yayi yace “kinyi sallah ne?" Cikin hassala da jin ƙaramin abin da yasa ya tasheta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login