Showing 3001 words to 6000 words out of 20369 words

Chapter 2 - ZUCIYAR MUTUM COMPLETE

Kwarjininshi da zatinshi ya cika dakin.

Na daga kai ina duban Abdulhakim, ina kallon kyautar da Allah ya bani, wani irin abu na tsirgawa yau a zuciyata da gangar jiki na wanda ban tab

a ji ba. Tsigar jikina na tashi. Ya yi saurin sanya kayanshi yana cewa, “Wannan kallo haka Sakinah?’

Kunya ta kamani, na fice dakin da gudu. Na kwaso manyan teddyn da ya kawo min na yi dakina dasu, na jajjerasu a kan gadona ina ta murmushi.

Shigowa ya yi

ya tsaya a kanmu ni da teddyn, ya ce,

“Baki ce kin gode ba”.

Cike da kunya na ce, “Ai kaima ka san na gode”.

Ya ce, “A’a, ni ban san kin gode ba, tunda baki bude baki kin gaya min ba ya ya za ai in sani? Tunda kuwa ni ba Allahn musuru bane?”

Na ce, “

To godiya nake Mijin-Sakinah”.

Ya ce, “To, shirya fita zamu yi”.

Na ce, “Zuwa ina?”

Ya ce, “Saloon, bana son ganin wannan gashin a cukurkude himili guda, na fi so in ganshi a kwance yana qyalli kamar na Larabawa”.

Na yi dariya na ce,

“To fita in shir

ya”.

Ya ce, “Na fita, kada a ce na yi iskanci”.

Na kyalkyale da dariya, “Allah na tuba ba zan kara fadi ba”.

Ya ce, “Ki ma kara din mana, in gayawa Abba da Hajiya”. Na hangame baki nace “yanzu Allah sai ka gaya musu?” Yace “in kina haufi ki sake fada ki

gani”.

Wani saloon ne mai kyau ya kaini na mutanen Lebanon, aka wanke min kan ya sha gyara, fuskata ta fito sumul ta yi kyau sosai. Na ji wata iska mai dadi na ratsa kaina, tabbas ba abin da ya kai gyara dadi.

Daga nan cikin wani boutique muka shiga

ya ce in dauki duk abin da nake so. Kada in damu da yawan kudin dake jiki. Na debi English wears masu kyau da kayan shafa na ‘MAKARI’ da turaruka uku muka fito bayan mun biya.

Maimakon mu tafi gida sai na ga ya canza hanya ya dauki kwanar gidanmu. Murna t

a kama ni sai dariya nake. Mami ba ta nan taje ta’aziyyar Baffanta a Bidda.

Gidan daga Abba sai Yaya Suwaiba, ta shiga hidima damu kamar ta goyamu, sannan ta yi mana iso falon Abba.

Fuskar Abbana kadai ka kalla za ka gane tsantsar farin cikin da yake cik

i da ganinmu. Na kwaso turarukan da na siya na bashi. Ya yi ta godiya.

Yaya Suwaiba ma na ba ta turmin super ita da Mami, na kuma yi mata ya jiki don Sabuwa ta gaya min ba ta da lafiya.

Muka kebe ni da Abba bayan fitar Mijin-Sakinah. Ya dube ni da kallon

kauna irin ta mahaifi ya ce,

“Babu matsala Sakinah?”

Na ce, “Babu Abba”. Na yi shiru ina tauna maganar da nake so in yi mishi.

Ya lura ina son yin magana amma na yi shiru. Ya ce, “Kika ce mun babu matsala, gata kuma a fuskarki kin kasa furtawa”.

Na

ce, “Abba har yanzu baka samu adireshin Maman nawa ba?”

Ya dan yi shiru sannan ya ce, “Shekaran jiya na dawo daga Qatar na kuma samu labarin suna cikin garin, amma ban samu adires din gidansu ba. Ina nan ina bincike kada ki damu insha Allah za ki rungu

mi mahaifiyarki kamar kowa ba da jimawa ba”.

Na wani irin lumshe ido wani farin ciki na ratsa dukkan kofofin jiki na.

Ya kawo kudi masu dama ya bani. Abdulhakim kuma ya sauke sayayyar da ya yi musu na dankali da doya mai yawa.Muka nufo gida, zuciyata

cike da kaunar Abbana mai sona da son farin cikina.

[9/15, 2:47 PM] Asmau: WashegariAbdulhakim ya yi shirin komawa Lagos, amma ya ce min zai biya ta Kaduna wajen Abdallah. Gidan ya rage daga ni sai Sabuwa, sai dai Hajiya tana shigowa jefi-jefi don ta ji

ko muna bukatar wani abu.

Abdulhakim Ribadu a ofishin Abdallah Ribadu, dake cikin kamfanin tauraron dan adam na DSTV suna shan coffee.

Abdallah ya ce, “Satin ne ba za ka iya bari ya zagayo ba sai ka biyoni?”

Ya ce, “Ya ya zan yi Abdallah? Aure nake so

na kara”.

Abdallah ya tsura mishi ido ya ce, “Aure? Wane irin aure kuma dan uwa?”

Ya rausayar da kai ya ce,

“Da Farida!”.

Abdallah ya yi shiru kamar ruwa ya cinye shi, kafin daga bisani ya ce,

“Ita Sakinah har yanzu baka son ta?”

Da sauri ya gir

giza kai,

“Ita ce wadda nake so kuwa”.

Ya ce, “To mai zai sa ka raba hankalinka? Ga mata ta kwarai Allah ya baka, ka bar ganinta yarinya karama, nan da shekaru uku za ka sha mamakin ta. Ita Faridar ba ta yi aure ba har yanzu?”

Ya ce, “Ba ta yi ba”.

Ya

ce, “Me ya hanata?”

Ya ce, “Soyayyar da ke cikin zuciyarta”.

Abdallah ya ce, “Ni dai in za ka bi shawarata ka hakura da Sakinar da Allah ya baka, duk abubuwan da ake nema a lafiyayyar mace Allah ya halittata dasu polygamy bai dace da kai ba, musamman ka

i da ba mazauni ba”.

Ya ce, “Abdallah akwai matsala ne Abdallah, Sakinah yarinya ce har yanzu, ina da bukatar aure na sosai, ban so ka ji ba, amma har yau rainon Sakinah kawai nakeyi ba zan iya dora mata lalurata yanzu ba”.

Da mamaki Abdallah ya dube s

hi,

“Kana nufin har zuwa wannan lokacin haka kuke zaune?”

Ya ce, “Kusan haka, she is too young Abdallah. Ina jin tausayinta. Ko jinin haila ba ta fara ba har yau, ina tsoron kada ta yi ciki ta zo haihuwa ta samu matsala”.

Abdallah ya yi shiru yana tuna

ni, can ya ce,

“Tunda ba ta fara haila ba ai ba yadda za a yi ta yi ciki”.

Ya ce, “A’a, Abdallah kashin kugunta bai yi kwari ba, ina tsoron abin da ka-je-ya-zo”.

Abdallah ya dade yana tunani sosai ya ce, “Hakan ma tserar da kai ne daga zina. Ina baya

nka. Amma ka ji tsoron Allah ka rike amanar Sakinah, don mutum ce har mutum duk da kananan shekarunta”.

Ya ce, “Kada ka ji komai akan Sakinah na yarda da kaina na yarda da soyayyar da nake yi mata. Ni yanzu fargabata yadda zan bullo ma Daddy da Hajiya su

karbi zancen ne”.

Abdallah ya ce, “Da wannan ma, amma mu fara da addu’a kafin mu tunkare su. Nima na daidaita da Safina yayar Sakinah, ka ga sai a hada lokaci daya. Yanzu abin da za a yi, mu durfafi addu’a tsayin sati daya kai ma kuma ka yi Istikhara kaf

in lokacin, idan ka ji ranka ya kwanta da auren, to akwai alheri a ciki, idan babu za ka ji baka so. Mu hadu a gida next week din”.

Da wannan Abdulhakim ya wuce Lagos, ya kuma kashe wayoyinsa don kada Farida ta kira shi gabanin kammala addu’arshi.

Addu

’a ya ke sosai dare da rana ya amince ma zuciyarshi auren Farida. Tun can yana son Farida, sai dai ba irin wanda yake yiwa Sakinah a halin yanzu ba.

Son Sakinah har cikin kashi da bargo yake, sabanin son Farida wanda iyakacinsa zuciya. Zullumin shi daya y

adda zai tunkari Daddy da Hajiya, amma wani bangaren na zuciyarshi na ba shi karfin gwiwa na baza su ki ya raya sunnar ma’aiki ba.

Ranar juma’a ya iso Abuja bayan sallar magariba, Abdallah ya riga shi isowa. Daddy ya jasu suka bishi jam’i a masallaci.

Ba

yan sun dawo sallah tare suka ci abinci a falo a dining din Hajiya Laila. Da suka kammala Abdallah ya dubi Daddy yana murmushi.

Ya ce, “Ya ya aka yi ne Abdallah? Na ga bakinka yana motsi. Ya ya zancen Safinar kun daidaita in ce ko?’

Ya ce, “Babu matsala

Daddy ta karbe ni hannu bibbiyu. Sai dai muna so a hada ne”.

Ya ce, “Me za a hada?”

Ya sunkuyar da kai, shi ma Abdulhakim kan ya sunkuyar.

Daddy ya ce,

“Tambayarku nake me za a hada kun yi min shiru?’

Abdallah ya yi ta maza ya ce, “Dama zancen Farida

ne Daddy, yarinyar da Abdulhakim ya so a baya. To iyayenta sun gane kurensu har ita Farida ta samu Abdulhakim sun sasanta........”.

Hajiya Laila ta katse shi gabannin idasa babatunsa, “Kai Abdallah fita idona, bana son zancen banza, bayan an gama wulaqan

ta shi din ‘yar tasu ta yi kwantai shi ne zai koma mata don rashin zuciya?

Tukunna Sakinah nawa take da za a yi mata kishiya? Ko ubansa bai yi mata biyu ba sai shi?”

Daddy ya yi murmushi ya ce, “Ai ina so hanani kika yi. Na kuma tabbatar Sakinah ba za

ta hana mijinta raya sunnar ma’aiki ba kamar yadda kika hanani. Ai ya fiki sanin da zaman Sakinar, in dai zai yi adalci a tsakaninsu shi ne abin bukata.

A da kam na dauki zafi da al’amarin, amma yanzu na sauke don ba a shisshigi cikin al’amarin Ubangiji.

Don haka kuje ku ci gaba da shirye-shiryen ku mun amince, Allah ya sa hakan ya zamo alheri a gareka.

Sai dai ina nanata maka zan juri komai amma ban da wulaqanta Sakinah, domin ita din amana ce a hannuna, kar a danne mata hakki don anga tana da karancin s

hekaru. Ku tashi kuje, Allah ya yi muku albarka da kuka zabi raya sunnar ma’aiki ba zinace-zinacen zamani ba”.

Hajiya tana so ta yi magana Daddy ya daga mata hannu, “Idan ba za ki sanya albarka ba, to ki yi shiru. Ba a jayayya a sha’anin aure, ba ki san r

abon dake cikinshi ba, sai ki mutu kuma a zo ayi a zo ana cewa da kina nan da ba za a yi ba”.

Ta mai da bakinta ta yi shiru, amma ranta ya yi mummunan baci, amma ta hadiye bacin ranta. Tunda Daddy ya ruga ya daddaure ta da jijiyoyin jikinta.

****

Na b

aje litattafaina a falo ina ta ayyukan makaranta (assignment), Sabuwa na gefe tana kallon talabijin.

Sanye nake da doguwar riga kirar Dammam, na tattare tulin gashin kaina na nade a tsakiyar kaina cikin ‘bound’ lokacin da Mijin-Sakina ya shigo.

Bakina

bude ina murmushi from ear to ear, ya ce,

“Rufe bakin kada sauro ya fada”.

Na kyalkyale da dariya na ce, “Don Allah da gaske sauro yana fadawa bakin mutane?”

Ya ce, “Quda ma yana fadawa ba sauro ba, idan an hangame bakin kamar yadda kika hangame di

n nan”.

Ya isa ga dining yana bubbudewa, qamshin mushroom ya doki hancinsa yana murmushi, ya ce, “Hmm! Duk wannan delicious ni kadai?”

Na ce,

“Sai ka kira Abdallah ya taya ka”.

Ya ce, “Ke rabu da shi, zuwa zai yi yasa ni gaba da surutu na rasa inda ya

ke koyon surutu”.

Na ce, “Don Allah ka kira shi, hira zamu yi”.

Ya fiddo wayarshi ya kira Abdallah, cikin mintuna biyar ya iso. Sabuwa tuni ta yi dakinta tun shigowar Mijin-Sakinah.

Yana shigowa ya sa dariya ganin yadda na baje litattafai a kasa, ya ce,

“Uwargidan Abdulhakim kuma kanwata, Safina na gaishe ki”.

Cikin mamaki na ce, “A ina ka san Yaya Safinar?”

Ya ce, “Rannan da ta zo miki hira na ganta gidannan lokacin Abdulhakim yana Beirut, yanzu zancen da nake miki tuni mun daidaita har su Daddy sun

sani”.

Mamaki ya isheni, na ce,

“Can gidanmu ka bita?’

Dariya ya sake yi, ya ce, “Ya ya ba zan bita ba? Rai ya ga abin da yake so sai ya bari ya kubce masa a banza?”

Na girgiza kai na ce,

“To ina labarin Safiyyah?”

Ya ce, “Ita fa ni ke son ta amma

ba ita ba, kanwar abokina ce amma ba halinsu daya ba. Ya kuma gaya min kwanan nan anyi mata baiko, don haka na hakura da Safiyyah na koma Safinah. Sai ki tayamu da addu’a”.

Na ce,

“Allah shi tabbatar da alheri”.

Ya isa ga dining shi ma yana budewa, ya

ce, “Gaskiya kina shagwaba Abdulhakim da yawa Sakinah”.

Mu duka muka murmusa. Mijin-Sakinah ya ce, “Ai na gaya miki surutun zai zo ya cika mu da shi kika ce in kira shi”.

Bayan sun gama suka nufi masallaci tare, ni da Sabuwa muka gyara komai. Tana kicin

tana wanke-wanke ina ci gaba da assignment dina.

Can na tuna Yaya Safinah ta ce kullum Abdulhakim ya zo in sake wanka in yi kwalliya ko da ban dade da yin wankan ba.

Na tattara komai na mayar jakata na nufi shower na yi wanka sosai da bath foam din ‘FA’

na wanke gashina da pert-plus, na dauro tawul na fito na jona dryer ina busar da gashina.

Ya turo kofar ya shigo cikin ruwan tokar (pjs) ya zuba hannuwanshi a baya ya jingina da kofar yana kallona da fararen idanunshi da suka yi kasa sosai.

Kafin in yi

wani reaction dani da dirayar ya hada ya rungume mu, runguma mai karfi kamar zai balla ni. Bansan lokacin da na wancakalar da dryer din ba nace “zaka karya ni mijin Sakeenah”, ya rufe bakina da nashi ya soma kissing cikin wani irin salo mai dimautarwa, dag

a can kasan maqoshinsa yake Magana.

“.......Yarinyar nan kina so ki hallaka ni …”.

Kararrawar da ake ta dannawa ne ta qwace ni a hannun Abdulhakim, don Sabuwa ba ta nan ta shiga kai wa Hajiya abinci.Ya dade kafin ya saita kansa. Yana tausayina, amma ya

tabbata yana qwarar kansa, don duk wasu surori na danyar budurwa awannan lokacin sun gama bayyana a tareda ni, duk da haka ya zabi ya ci gaba da tausayin nawa, shi yayi ta kwarar kansa.

Na budewa Sabuwa kofa ta shigo, ta ce, “Na dade ko?” Hajiya ce ta tsa

re ni da hira”.

Ban ce mata komai ba don a firgice nake da al’amarin Mijin-Sakinah, iyakar tsorata na tsorata dashi yau, don haka ban koma dakin ba. Sabuwa na bi dakinta tana ta yi min hirar wai Yaya Suwaiba ciki gareta.

Na kwanta a kafitarta tun tana hi

rar ita kadai har ta gaji ta yi shiru. An gama labaran tara ta ga bani da niyyar tashi.

Ta ce,

“Kinga tashi ki tafi kin baro maigidan shi kadai ke sai yaushe za ki yi wayo ne?”

Kamar zan yi kuka na ce,

“Ni wallahi a nan zan kwana”.

Ta kama baki ta

ce,

“Saboda mene?”

Na yi shiru. Abinki da babba tuni ta je gano. Sai ta yi murmushi ta tausasa murya ta ce,

“Ban da abinki Sakinah, yanzu mata duk kankantarsu sun daina gudun mijinsu, kanana ma na qauye basa gudun miji balle ke ‘yar birni da wayonki.

Ba ki san lada mai yawa ake samu ba?”

Na ce, “Lada kuma?” Ta ce, “Eh, lada mai yawa har da ‘ya’ya, ba kya son ki haifi Da mai kyau kamarki kina goyawa kina cillashi kina cafewa?”

Na kyalkyale da dariya na ce, “Wallahi ina so Sabuwa”.

Ta ce, “In haka ne

maza tashi ki koma wajen mijinki, duk abin da ya saki kiyi, kada kiyi musu kada ki ji tsoro. Wuyar ba ta kisa, da tana kisa da bamu kawo yau ba, kin ganmu nan mun ci dubu sai ceto, haihuwa goma kuma gani da raina da lafiyata har mai rabawa ta raba”.

Na ce

, “Mijinki ya rasu ne?” Nan da nan idanunta suka kawo ruwa, ta ce, “Yau shekarar Malam Salihu biyar a karkashin kasa, yarinya tashi ki je ki rungume mijinki ku ci lokacinku, ku moribund kuruciyarku in yau mune gobe ba mu bane.

Wannan shi ne auren, in baki

sani ba in gaya miki. In har ba kina so mijinki ya rage sonki bane, in bai zo wajenki ba wajen wa zai je? Ko kina so ya fada cikin mummunar hanya?”

Na ce, “Wace irin mummunar hanya kuma Sabuwa?” Ta ce, “Neman mata mana”. Na ce, “Su da ba matansa ba sai y

a je yana neman su, to suje ina?”

Haushi ya kama Sabuwa, ta ce, “Yanzu kina nufin baki san me ake nufi da neman mata ba?” Na ce,

“Na gane yanzu”. Ta ce, “To tashi muje in rakaki tun Abdulhakim bai yi fushi dani ba”.

Har kofar dakina ta rakoni, sannan t

a juya. Na murda kofar dakina ba ya ciki, na nufi nashi dakin. Yana kwance tsakiyar makeken gadonshi da ‘yar redio a hannunshi yana sauraron labaran B.B.C.

Bai yi min magana ba har na zauna daidai kafafunshi, bai aje rediyonsa ba. Na ce,

“Sabuwa ta ce i

n zo mu samo baby”.

Bai san sanda dariya ta kubuce masa ba, ya ce, “Ya ya zamu yi mu samo babyn?” Na ce cikin tabe baki,

“Nima ban sani ba”.

Ya kamo hannuna ya rike cikin nasa, sannan ya rungumoni a hankali yana sumbatana. Ya ce, “Kada ki damu zan koya

miki yadda ake samo baby, amma ba yanzu ba sai kin kara girma, yanzu abokiyar zama zan kawo miki mai kirki ko ba kya so?”

Na ce, “Ba ga Sabuwa ba muna zamanmu tare?”

Ya yi murmushi ya tausasa murya ya ce,

“A’a, ita wannan aurenta zan yi........”

Na

fincike hannuna na mike tsaye nace cikin muryar kuka,

“Me na yi maka ni din ABDULHAKIM da ka daina sona?”

Ban saurari amsar da zai bani ba na juya ina kuka na yi dakina. Murmushi ya yi, ya yi cilli da rediyon ya biyoni. Na tura kofa zan sa key ya sa k

arfi wajen turo kofar ciki, to karfin ba daya ba.

Ya turo da karfi saura kadan in fadi, ya zagayeni da hannayenshi a jikin kofar yadda bani da hanyar wucewa.

Ya ce, “Ni din Sakinah? Ni yau kike yiwa bore don na ce zan yi aure?

Auren da ba abin da zai s

hafa daga soyayyar da nake yi miki? Ni na ce miki na daina son ki?”.

Na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login