Showing 30001 words to 33000 words out of 39547 words
ce" eh Alhaji aƙwai kuwa matsala babba ma don ƴarka tana ci
kin babban riski wanda in har ba'a yi mata maganin damuwarta ba komi zai iya faruwa da ita, domin hawan jinine yayi mata babban kamun da komi zai iya faruwa da rayuwart..............."
tun kafin ya ƙarasa Alhaji ya shaƙosa da sauri, ya ce" kai likita w
annan wani irin mugun sharri ne? ta ya za'ace yarinyar da bata fi 24 ba ace wai tana fama da hawan jini har haka? ko ka ce ba haka bane ko kuma inyi maganinka yanzu
ɗ
an sharri me mugun baki".
Da sauri Hajiya Rabi ta miƙe ta isa gare su tana kuka tana ce w
a" haba Alhaji wai mi yasa kake haka ne? likita zai maka ƙarya ne akan ciwonta...................
bata ƙarasa ba ya sharara mata wani lafiyayyan mari, sannan ya ƙara
ɗ
aga hannu zai ƙara mata Mama ta tashi da sauri har da wata sufarta ta riƙe hannunsa,
ta kallesa kallon cikin ido tayi masa wani mummunan riƙon da bai isa ya kauce ba, ta fara magana cikin kakkausar murya ta ce" ashe daman ba kada hankali? ashe dabbancinka da ake fa
ɗ
a ya wuce haka? wallahi ayau ba sai gobe ba zaka sakarmin ƴa, saboda ƴarka
ba ƴar gwal bace sannan baku isa ku kashemin ƴata indai har ba lokacinta ne yayi ba, na gane bakwa buƙatarta arayuwarku daka kai har ƴarka, saboda haka ka sake ta kuma saki uku yadda babu wata alaƙar da zata shiga tsakaninku ko da nan gaba ne kuwa".
ta ƙarasa fa
ɗ
ar hakan tana sakar masa hannu, ya koma gefe ya zauna kan wani
ɗ
an ƙaramin benchi, ya zauna yana mayar da numfashi ya saki wani irin kuka me wuyar fassaruwa.
sai da yayi kukan me isarsa, sannan ya fice baki
ɗ
aya daga asibitin ba tare daya ƙ
ara ce wa komi ba, takaici fal zuciyarsa yau idan ba don wani
ɓ
oyayyan sirri ƙwara
ɗ
aya tak ba, da babu abinda zai sanya shi zama da Rabi sai dai ita kanta Rabin ba ƙashin yadawarsa bace don ta taka babbar rawa acikin rayuwarsa, saboda haka ba yadda zai yi
dolensa ya
ɗ
auki wani matakin na daban.
Amrah ta farka daga nannauyan barcin daya ƙwashe ta, tana bu
ɗ
e idonta akan mahaifiyarta da kakarta ta sauke ido ayanayin da ta gansu ya bata
tsoro, don kuwa kowannensu idonsa ya ka
ɗ
a ya yi jawur, tamkar garwash
in wuta kuma babu me cewa kowa komi, ta ƙarewa
ɗ
akin kallo ta tabbatar da tana asibiti ne ta fara tariyo dukkanin abinda ya faru da kuma abinda yasa aka kawo ta asibiti, ta ji fuskarta duk atamke tamkar an
ɗ
aure ƙunshim wanki, ta fara kuka ƙasa ƙasa Hajiya
Rabi ta juyo kukanta, ta taso da saurin gaske tana ce wa" Alhamdulillah Allah abin godiya, sannu da tashi Amrah?".
sosai take kuka, ba kuma kukan komi take ba sai kukan rasa Galadima da tayi, ta tuna fa yanzu yana can da matarsa ya manta ma da ita baki
ɗ
aya, ta rushe da wani wahallan kuka tamkar an mata mutuwa.
*** *** ***
Rungume ni yayi tsam a ƙirjinsa, ya shaƙi iskar ƙamshin dake tashi akaina sannan ya ce" Rabiatu ki yafemin dukkanin abinda na yi miki, wallahi kuskure na
na
ɗ
an adam ke
ɗ
in zumace ta Ahmad babu namijin da zai kasance dake a inuwa
ɗ
aya yace baya son ya ƙara kasancewa dake, in sha Allahu daga yau ba zan ƙara
ɓ
ata miki ba wanda ma nayi abaya zan cigaba da roƙon Allah ya yafe min, sannan zuwa nan da ƙwana 5 za'
a kammala gyara
ɓ
angarenki komi kuma sabo za'a sanya miki kamar yadda kema kike sabuwa dal".
na
ɗ
an saki murmushin jin da
ɗ
i sannan na ce" haƙiƙa wannan rana tana
ɗ
aya daga cikin tarihin rayuwata, bazan ta
ɓ
a mantawa da wannan lokaci da muka kasance tar
e ba, Allah ya ƙara mana xaman lafiya me
ɗ
orewa sannan nima ka yafemin duk rashin kunyar dana yi maka abaya".
Rungumoni ya yi sosai har muna jiyo numfashin juna sannan ya ce" kada kiji komi ni babu abinda kika yimin idan ma kinyi min
ɗ
in na yafe Allah y
a yafe mana baki
ɗ
aya".
Sosai muka farantawa juna ranar, da kanshi ya shiryani tas cikin wata atamfa doguwar riga cikin sabbin
ɗ
inkin da basu ƙone bane suma zamana agida Ammi ta
ɗ
inkamin su guda biyu.
na yi kyau tamkar
ɗ
awisu, daman gashi ƴar
ɗ
ag
was dani duk da ba nida hasken fata amman fatata tana da wani irin sirri na musamman wanda Allah yayi min baiwarta, har wani shining fatata take yi daman oily skin ne dani, irin me walaniyar nan.
naci
ɗ
aurina ture kaga tsiya, nayi kyau sosai shima ya sany
a wani farin yadinsa wanda ya zauna masa das ajikinsa ya feshe mu da turaruka kala kala, ya miƙomin hijabina awanke agogo na riƙe ahannu amman bai ce in saka ba ya riƙo hannuna muka fito sai ƙamshi muke gabzawa yana jana muna wasa da dariya.
Sosai t
a bani tausayi, tana zaune kan kujera me cin mutun biyu daga ita sai zani da wata t shirt fara ko
ɗ
an ƙwali bata saka ba, kitson atach
ɗ
inta daya da
ɗ
e ya cuccure waje
ɗ
aya sai jelar gashi kamar wacce ta zare ko kuma ta fito gidan mahaukata, ga Nana agefent
a tana wasa tibin bango tana ta aikinta gashi ta ƙure fanka sai aikinta take, idanuwanta na kan tibin wa
ɗ
anda suka ka
ɗ
a sukayi jawur tamkar garwashin wuta, sai cije le
ɓ
enta take da yake fara ce tas na bilicin sai fuskarta tayi jawur tamkar an ya
ɓ
a mata yaj
i.
Jin takun tafiyarmu ya sanyata juyowa tana kallon inda take jin takun, daman gashi takalmina me
ɗ
an tsini ne don kusan takalma duk haka suke.
Sosai ta nuna baƙin cikinta, har ta gaza
ɓ
oyewa ta tashi tsaye ta nufo inda muke.............soon
➡
️
MRS GREEN CE.
[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce: https://whatsapp.com/channel/0029VaEuTqi17En0eYizXq3d
Follow my whatsapps channel
👆🏻👆🏻
View link.
➡
️
15
...................tana isowa garemu ta gaza
ɓ
oye baƙin cikinta ta ce" uhm au idan za'a tafi unguw
ar ma baza'a fa
ɗ
a ba? sai dai kawai muga baƙwa nan"?.
ya ƙara riƙe hannuna tamkar za'a ƙwaceni daga gareshi sannan ya ce" haba antinmu ya zamu tafi bamu fa
ɗ
a miki ba? ai yanzu zamu tafi daman zamu fa
ɗ
a miki kuma ashirya Nana mu tafi tare".
kamar kuwa
nanan tasan me akace ta rugo da gudu ta
ɗ
afesa, daman kuma ya saba yana mata wasa. Balaraba ta gallamin harara lokacin da Ahmad ya juya, ni kuwa na sakar mata murmushi na riƙo hannun Nana muka fito abinmu.
Turus nayi ganin sabuwar mota dal awaje, baƙa
ƙirar jif tayi masifar kyau da ha
ɗ
uwa na juyo ina kallonsa na ce" ya Ahmad wannan motar waye? ko ta yaya Zubairu ce"?.
ya
ɗ
an murmusa yana ƙarasowa daf dani, ya ce" motata ce Hubbi
ɗ
azu
ɗ
azun nan Alhaji ya aikomin da ita wai musha amarci da ita tunda d
ai ni nawa duk sun ƙone".
Sosai na saki fara'a saboda ina matuƙar tausayawa ya Ahmad, saboda aikin da yake zuwa musamman ma idan zai yi tafiya sai dai yaje ya hau ta haya? abin yana ta
ɓ
a zuciyata idan na tuno da hakan sai dai babu yadda zamuyi da ƙaddarar
Allah tunda hakan Allah ya tsara.
ya riƙo hannuna muka wuce muna zabga ƙauna, Balaraba kuwa bata san lokacin da ta tauna harshenta ba sai zafi taji ga kuma jinin da ya cika mata baki saboda ta tauna harshen sosai.Hassada ga mai rabo taki ce inji hausawa.
muna tafiya muna hirarmu gwanin sha'awa, muka je wajen shopping sai
ɗ
ebomin kaya yake ina ce masa ya barsu haka yayi murmushi sannan ya ce" haba hubbi idan ban miki ba wa zai miki? and kuma kinga na da
ɗ
e banyi miki ba ko? jiya na samu albashi na ware
ku
ɗ
in da za'a canja miki kayan
ɗ
aki sannan sauran na siya kayan abinci yanzu kuma sauran sai mu kashesu akayan sanyawa tunda duk sun ƙone ko"?.
na murmusa ina masa godiya, ina tuna yaushe rabon da ya siyamin riga
ɗ
aya da sunan ya siyomin, to yaushe ne
ma na samu kan mijin? mijin da baya ta tawa kullum sai yawon bin mata? tunawa da wannan sai ya sanyamin wani irin
ɓ
acin rai, nan da nan naji kamar yaudarata Ahmad xai yi bai daina neman matan ba kamar yadda yayi min alƙawari.
Tunowa da hadisin nan na manz
on Allah (S.A.W) wanda yake cewa WALATAJASSU kada ku yawaita bincike,sai ya sanyani saurin mantawa da batun da zuciyata ta kawomin nayi fatali dashi gamida ajjesa a
ɓ
angaren hagu.
muna cikin siyayyar ne na nemi Ahmad na rasa, gabana ya shiga fa
ɗ
uwa na y
i saurin kallon inda ya tsaya amman babu shi babu labarinsa, cike da tsoro na ajje kayan dana fara dubawa na shiga yawon nemansa atafkeken wajen me cike da walainiyar fitilu irin na zamani.
da sauri Ahmad ya dakatar da ita gamida kiran sunan, tayi sau
rin jiyowa tana kallonsa ta cire niƙab
ɗ
in dake fuskarta ta kyalkyale da dariya, Ahmad ya tsaya yana kallonta da mamaki ya bu
ɗ
e baki zai mata magana kawai sai yi saurin dakatar da shi, gamida ha
ɗ
e fuskarta tamkar dai ba ita ce take dariya ba ta ce" Ahmad k
enan, mijin Rabiatul Adawiyya matar malam badamasi wato ka
ɗ
auka zaka gujemin ne? ai duk inda kake Ahmad ina nan maƙale da kai, kiran da nayi maka awaya rannan dafatan dai baka manta dashi ba, domin kuwa zuwa zanyi gidanka in tare sai na haife cikin da kay
i min, sannan in damƙawa matar son naka Rabiatu ta riƙesa, domin ba zaku sha banza daka kai har ita ba wato kaje ka shirya da matarka, saboda ni ka shirya wulaƙantani ko? to kuyi asannu daka kai har ita saboda kai kasan nasan komi na sirrinku, kuma zan iya
tonasa kowa ya sani kai bama iya Nigeria ba duk duniya sai na watsa sa wallahi".
ta fa
ɗ
i hakan tana turo cikinta gaba wanda tuni ya fara fitowa kana ganinsa ta cikin abayar da ta sanya.
hannunta ya riƙo da sauri, suka shiga wani
ɗ
an
ɗ
aki domin y
asan matarsa zata iya fitowa nemansa yana riƙe da hannunta bai saki ba, ta janye hannunta tare da yi masa wani wulaƙantaccen kallo sanman ta ce" Ahmad kenan wato kana tsoron matarka ko? to ka sani ko ka yarda ko kar ka yarda wallahi agidanka zan haife wann
an cikin".
ta nuna cikin tana ƙara kallonsa da mugun kallo.
Sosai ya zaro ido don jin abinda ta fa
ɗ
a, cike da rarrashi ya ce" haba Ajla me yasa kike son tada zaune tsaye ne? ni fa wallahi ba wai bana son ki bane, ki yarda dani dake na saba kuma dake
na rayu kibi komi asannu sannan don Allah ki zubar da cikin nan".
wani wulaƙantaccen kallo tayi masa sannan tayi wata irin shewa da hannunta tana gyara mayafin abayarta ta ce" amman ban ta
ɓ
a sanin mugun
ɗ
an rainin wayo bane sai yau, ni zaka kalla kace i
n zubar da ciki? nayi maka kama da irin banzayen matan daka saba harka dasu kana zubar musu da ciki? to bu
ɗ
e kunnenka ka ji ni? ni Ajla Mas'ud Tafida ba irin wa
ɗ
annan kucakan matan bane, gaba da gabanta aljani ya taka wuta ka shirya kar
ɓ
ata ako da yaushe".
tana fa
ɗ
ar hakan ta fice ba tare dako waiwayansa ta ƙara yi ba.
Ji yayi tamkar ya janyo ta ya shaƙe ta, amman sai ya tuna aƙwai CC camera komi zai iya faruwa shiyasa yayi wata muguwar ƙwafa ya fito, yayi sharkaf da gumi to mara gaskiya ko aruwa yake
ai sai yayi gumi.
yana fitowa kuwa mukayi kici
ɓ
us abakin ƙofar
ɗ
akin, Ina riƙe da Khadija wacce take ta miƙo masa hannu amman bai kula taba sai ma gaba da yayi jikinsa duk gumi tamkar wanda aka tsoma sa aruwa.
kallon mamaki na bisa dashi, sai dai
bance komi ba na bisa don indai yana cikin wani hali ban fiya tsaurara masa tambayoyi ba? barinsa nake har sai ya nutsu tukunna, daman kuma haka duk wata mar'atussaliha take
aduk sanda taga mijinta cikin wani hali ki san ta yadda zaki biyo masa ba wai ki
ishesa da tambayoyi ba, garin tambayar wani ma sai ya zageki.
na bisa tamkar zare da abawa, yaje ya biya ku
ɗ
in kayan ƙarshe ma dai ni ce na riƙo kayan duk yawansu, ga kuma Nana ahannuna wacce ke ta ƴan koke kokenta saboda rashin
ɗ
aukarta da uncle
ɗ
inta
yayi.
ko amotar ma bai ce min komi ba, ni kuwa mamaki ne ya cikani domin naga ba haka mukazo wajen ba fuskarsa cike da walwala da farin ciki, amman kuma sai gashi cikin ƙanƙanin lokaci ya koma tamkar namijin zaki fuskarnan ya ha
ɗ
e gabas da yamma.
Ammi ce ta kirani awaya, nayi saurin
ɗ
agawa jikina duk asanyaye na gaisheta ina tambayarta Malam da mutanen gidan?.
ta ce" yanzu haka ma muna tare dashi ya ce in gaisheki, amman gobe zamuzo gidan naku don gobe Ahmad yace min zaki tare a
ɓ
angarenki".
na amsa mata duk jikina babu da
ɗ
i, jin muryata haka sai ta
ɗ
auka ko don duk abinda ya faru ne, sai kuwa ta ce" sai haƙuri Adawiyya ai in sha Allahu babu abinda zai ƙara faruwa duk mlm ya bani labarin komi, har wajenki daya ƙone kada ki damu komi ba dun
iya ƙunusun fana'un ne ƙararre fararre".
ta dinga yimin nasiha, jikina yayi sanyi don jin abinda take ce min sai ga hawaye suna bin kuncina mukayi sallama, ina ce wa" ya Ahmad Ammi tana gaishe ka". ya amsa ba tare daya kalle ni va, tsoro ya kamani kad
a fa mu dawo yadda muke da don wancan
ɗ
in ma daga haka ya fara har abin yayi nisa ya gagari kundila.
tambayarsa na fara yi abinda ya faru? na matsa masa da tambaya nan da nan ya firgice idanuwansa suka ka
ɗ
a sukayi jawur ya juyo don ya bani amsa kawai
sai motarmu tayi karo da wata...............soon
➡
️
[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce:
➡
️
16
.............tun daga lokacin babu wanda ya ƙara sanin inda kansa ya ke, sai a asibiti muka samu kanmu da ƙer na iya bu
ɗ
e idanuwa na ina duban
ɗ
akin dana ke, zuciyata
sai harbamin take da sauri da sauri na fara magana ahankali" ruwa....ruwa...ruwa... zan sha".
da sauri likitar ta
ɗ
akkomin ruwa ta fara bani cikin nutsuwa, na juyo ahankali na ce" me ya kawoni asibiti kuma"?.
ta
ɗ
an sunkuyar da kanta sannan ta ce" sorry
ƴ
ar uwa kun samu accidents ne, so amman ke iya buguwa ce kika samu".
da sauri na miƙe domin tunowa da mijina dana yi da kuma Nana khadija, da mugun sauri na tashi ina salati, ko
ɗ
an ƙwalina ban nema ba na fara shirin miƙewa don zuwa wajensu.
likitar t
a riƙeni tana bani baki, akan ce wa inyi haƙuri su basu farfa
ɗ
o ba amman ban saurare taba na wuce fuu abina, ina fitowa na dinga duba
ɗ
akuna har sai dana gano inda ya Ahmad yake to amman banga khadija ba, tsoro ya kamani na bu
ɗ
e
ɗ
akin na shiga, ashe likita
n yana ciki na fa
ɗ
a kan ya Ahmad ina kuka da salati, saboda yadda duk yaji ciwo ajikinsa duk jikinsa bandeji ne.
na tashi da sauri ina ce wa" likita aƙwai.....aƙwai wata yarinyar da mukayi hatsarin tare, ita tana ina"?.
sai daya gama rubutunsa sann
an ya
ɗ
ago, sai daya
ɗ
an ja fasali sannan ya ce" baiwar Allah wannan yarinyar tana can
ɗ
akin, muje in nuna miki ita".
na bisa da sauri zuwa
ɗ
akin, har ina ha
ɗ
awa da tuntu
ɓ
e sai waiwayan ya Ahmad nake ina kuka na rasa inda zan tsoma rayuwata, kuka biyu
kenan ga Nana khadija ga na Yaya Ahmad.
da baya na fara tafiya, saboda ganin Nana lullu
ɓ
e da farin kyalle, sosai na firgita har na sanya ihu likitan ya dinga bani haƙuri amman ni ba ta tasa nake ba, ta abinda idanuwa na suka ganemin nake.
likitan
ya ce" wannan yarinyar tun sanda hatsarin ya afku aka duba numfashinta, ta rasu kuma daman ba isasshiyar lafiya ce da ita ba saboda haka ku kira ƴan uwa sai azo a
ɗ
auke ta".
sosai naji maganar tasa