Showing 3001 words to 6000 words out of 39547 words

Chapter 2 - FACALA COMPLETE

04 Sep 2026

4

ka jirasa anan ni skull zan tafi ne". ya amsa mata da kansa kawai ba tare daya ce mata komi ba, amman can ƙasan zuciyarsa shiyasan abinda ya ke damunsa, gameda halin da Yariman y

a ke ciki da kuma yardar da yayi dashi yaci amanarsa, alhalin shi ya rufa masa asirin da ba kowa ne zai iya hakan ba ko da kuwa iyayenka ne, wa

ɗ

anda sukayi sanadin zuwanka duniyarmu.

****

har ya shiga

ɓ

angaren

ɗ

akunan da yake tunanin mahaifiyarsa na ci

ki,bai daina fara'a da kuma zumu

ɗ

in kasancewa da mahaifiyarsa ba, abar tunƙahonsa arayuwa ita ya ke gani ko da yana cikin wani hali yaji zuciyarsa tayi fari.

muryar Lanta ya juyo tana ce wa" to ke yanzu wani biki kika shirya mana don taya

ɗ

anmu murna"?.

sai yaji ta ce" to ai ni ke zaki tsara komi, tunda gaki komai ai yazo da sauƙi ni sai in koma gefe in zama ƴar kallo"......dai dai lokacin ya shigo cikin ƙasaitaccen

ɗ

akin na ta, wanda ya gama jin komi na more rayuwa don hatta lallausan capet

ɗ

in da aka sh

imfi

ɗ

a a

ɗ

akin abun ka tsaya ka kalla ne.

wani sanyi taji yana ratsa dukkanin jini da hantarta, farin ciki maras misaltuwa ya ziyarci ƴar kyakkyawar fuskarta ta asalin fulani tamkar dai

ba ita

ɗ

in ce ta haifi yariman babban masarauta ba,

ɗ

aya acikin du

bu shakundum ja yaƙi soja mazan fama, soja marmari daga nesa idan ya matso sai ka nemi ƙafarka.......

bayan sun gama gaisawa ne Lanta ta murmusa, ganin Fulani ta sunkuyar da kanta alamar jin kunyar

ɗ

an nata amatsayinsa na

ɗ

an fari, don duk da shaƙuw

ar dake tsakaninsu aƙwai kunya me girman gaske ca take a tsakaninsu, idan suna hira baya kallon idonta itama bata kallon idonsa ahaka suke hirarsu cikin ƙwanciyar hankali.

Lanta ta ce"ango kasha ƙamshi".

sai ya gimtse fuskarsa, fara'ar daya shigo

da ita ta gushe akan kyakkyawar fuskarsa, bai ce dai komi ba har sai da Fulani ta ce" inason ka bani labarin abinda ya faru abaya, wanda ni da kaina nasan wasu abubuwan amman bansan dukka ba, ina son ka warwaremin komi sannan inason in baka umarni duk inda

yaron nan ya ke kaje ka

ɗ

akkosa ka dawo dashi gidan nan, duk ma abinda zai faru ya faru amman baza a salwantar da rayuwar yaro abanza ba".

ganin yaƙi

ɗ

ago kansa ya yi magana yasa Lanta ce wa" haba Galadima ka amsa mana ko zamuji da

ɗ

i, ka fitar damu

acikin duhun da ka sanyamu don dukkaninmu hankalinmu atashe suke, wanda zai ce maka hankakinsa bai tashi ba to wallahi ƙarya ya ke maƙiyinmu ne".

ɗ

agowa ya yi cikin yanayin zafin nama, da kuma zamar son abinda duk ya faru, amman ya rasa me yasa idan ya bu

ɗ

e bakinsa zai yi magana sai yaji tamkar ab rufe bakinne, amman yasan yin shirunsa ba xai haifar masa da

ɗ

a me ido ba, cike da son basar da maganar ya ce" Fulani don Allah ku bar zancan yaron nan, sannan bana son

ɗ

akkosa yazo ya janyo muku abin surutu sanna

n lokacin da zan bayyana komi yana nan zuwa".

Fulani kamar tayi kuka, don daman tasan ba kallai ne ya fa

ɗ

i abinda ya faru ba, tasansa da mugun miskilanci saboda haka taja bakinta tayi shiru amman ta

ɗ

au alƙawarin sai ta binciko komi ko da ta hanyar Aamiru

ne, don kaf duniya bai da aminin daya kaisa.

Ganin ta bagarar da maganar sai ya

ɗ

an saki fuskarsa, suka cigaba da tattauna yadda bikin zai kaya amman fa shi bai ƙara ce wa uffan ba, yana dai zaune yana kallon wani hoto awayarsa wanda ba zai ta

ɓ

a guje

wa ganinsa ba, tabbas lokaci ya yi da zai nemo wannan fitinanniyar yarinyar, wacce ta firgita rayuwarsa baki

ɗ

aya, wacce ta hanashi ganin kowacce mace amatsayin mace duk wacce zai gani sai ya ganta tamkar namiji ce. yana wannan tunanin Lanta ta fuskance sa

, ta ta

ɓ

a Fulani alamar me ya ke kalla ne?. ta

ɗ

aga mata kafa

ɗ

a akan bata san me ya ke kalla ba? cike da dauriya Fulani ta tashi don ganin me ya ke kalla

ɗ

in..........

*** *** ***

da sauri na juyo na ce"Anty Tahira waye yazo

nema na? kuma daga ina?.

ta ce"nima bansan daga ina bane, to amma an barmin shaidar da ke ka

ɗ

ai ce zaki iya gane waye

ɗ

in? sai dai idan kizo wajen aiki sai in baki , kati ne aka bani da wasu hotuna aciki to amman gaskiya ban duba ba, duk sanda kika samu

dama sai kizo in nuna miki". na

ɗ

aga kai na kawai amman gabana fa

ɗ

uwa ya ke, har lokacin da mukayi sallama ta ajje ni a ƙofar gida don da ƙin yarda nayi ma ta

ɗ

akkoni, don nasan halin Ahmad daman ban fita daga wannan zargin ba in fa

ɗ

a wani kuma.

Ina

shiga gidan na hango ana ta gyara

ɓ

angare na, ya Ahmad yana tsaye shi da wani mutumi yana fa

ɗ

a masa wani abu, amman shi ya Ahmad

ɗ

in bai ba da reaction ba hankalinsa yana can wani waje daban yana tunani.

na zo na wuce ta kusa dasu, duk a

ɗ

arare nake har na

shiga falon dana kirasa dana sawun

ɓ

arawo.

ina shiga kuwa na same ta afalo tana zaman jirana, sosai nake hango zallar mugunta akan fuskarta ilai kuwa sai ta tuntsire da dariyar mugunta sannan ta tashi, da cikinta agaba kamar tulu ta matso har inda

na tsaya tamkar sandar rake, saboda rikicewar dana ke yi aduk sanda na ganta ta kalleni eyes to eyes sannan ta ce"hhhh uhm Rabi'atu kike ko wa ma? daman na fa

ɗ

a miki karo dani ba a sha ta da

ɗ

i, ni

ɗ

innan da kike ganina ƙadangaren kan tulu ce duk wanda yaja

dani dole sai ya fuskanci fushi na, yanzu ina asalin naki da kike tinƙaho dashi? ina masoyin mijin naki da kika hura hancin yana sonki? ina yayan mijin naki da kike min iyayi dashi? ni da mijina amman saboda tsabar munafurcinki sai da kika so ki rabani da

shi, sai dai naja miki kunne akan kada ki kuskura ki ƙara shiga harkar mijina, ko magana yayi miki kika amsa wallahi ranar sai na kusa ƙwa

ɗ

antaki na cinye, sannan idan yana nan kada in ƙara ganin wannan banzar fuskar taki me kama da ta aljanu".

ta dungur

e min kai tamkar wata ƴarta, na wuce ina riƙe hawayen da suke son fitomin, ko dama can ni ba mutum bace me rashin kunya, ko ba komi Balaraba ta girmemin nesa ba kusa ba, ni ina da 17 ita kuma tana da kusan 32 ko 33 ma, kunga a haihuwar kaji ma zata iya hai

fa ta shiyasa nake matuƙar girmamata, amman duk da haka ban tsira ba idan ƴan rashin mutuncinta ya tashi akaina take saukewa, ko dama can daba a

ɓ

angarenta nake ba ballantana kuma yanzu da nake a

ɓ

angarenta ai sai yadda tayi dani.

har na tafi sai ta janyo

hijabina ta baya ta tintsire da dariya sannan ta

ɗ

an rufe bakinta da hannunta sannan ta ce" af ashe fa me ciki ce? sorry fa, daman ce wa zanyi ga abinci can na dafa irin na ku na masu ciki"!.

Sosai maganarta ta daki zuciyata, na share hawaye na sannan na

wuce ba tare dana ƙara waiwayo ta ba.

Ina shiga

ɗ

akin na fashe da kukan haushin kai na, dana ke kasa bu

ɗ

e bakina wajen rama duk abinda tayi min, amman ina bata girmanta ne amatsayin matar yayan mijina sannan kuma amatsayinta na babba.

wani irin kukan ba

ƙ

in ciki ne ya turniƙeni, na dinga yinsa babu kama ƙafar yaro har lokacin da na hango hasken wayata, kamar bazan

ɗ

aga ba sai kuma na

ɗ

aga wayar duk da ban san waye ba, don lamba ce kawai muryar Ammi naji tana ce wa" Adawiyya

ɗ

azu ina ta kiran wayarki amman

naji tana kashe? Allah Dai yasa lafiya"?.

ta fa

ɗ

i hakan cikin tausayin halin da nake ciki, duk da bata ji ko da maganata ba alokacin.

cike da dauriya na ce"am daman Ammi ina shirin kiraki kuma sai gashi kin kira".

Ammi ta ce"oh to ko da naji, amman da

i ba kowa lafiya ko"?. sai dana

ɗ

an ja numfashi sannan na ce" eh lafiya lau Ammi".

Jin muryata da Ammi tayi sai ta tsargu saboda haka ta ce"haba Adawiyya me kike

ɓ

oyemin? Daga jin muryarki na gane kamar da matsala, ni mahaifiyarki ce bana son ki

ɓ

oyemin

komi agame da halin da kike ciki".

Kasa tsaida hawayena na yi har sai dana zubar dasu, na fara kuka na kuma kasa fa

ɗ

awa Ammi duk abinda ke faruwa. na kashe wayar ma baki

ɗ

aya don ƙwata ƙwata ahalin yanzu ba nida wata nutsuwa.

sosai Ammi tsure sosai, Mal

am dake kusa da ita ya kalle ta cike da tausayawa, don daman yasan da ni take waya kuma gashi nan danan ta ru

ɗ

e.

ya riƙo hannunta yana kallon cikin tsakiyar idanuwanta, wa

ɗ

anda a kullum suke ƙara dilmiyar dashi izuwa kogin ƙaunarta da kuma tsantsar tausay

inta.

ya ce" Zulaiha abinda nakeso dashi shi ne, ki dinga saka dauriya da juriya akan mamana, nasan ke kikayi naƙudarta amman baki fini shiga wani hali akan matsalarta ba, kullum fa sai nayi mata sadaka akan Allah Ya kawo mata mafita damu baki

ɗ

aya, k

iyi haƙuri in sha Allah ni zan kira Ahmad

ɗ

in inji ko wata matsalar ce".

yana fa

ɗ

ar hakan ya kira Ahmad, kiran farko ya

ɗ

aha wayar sai dai kana jin muryarsa kasan yana cikin wani hali, Malam ya ce" Ahmad lafiya dai gidan na ku? yanzu mamarku ta kira ita A

dawiyya sai kuma ta kama kuka, Allah Yasa lafiya ko"?.

ya ce" Malam bata fa

ɗ

a maka abinda ya ke faruwa bane"?.

Mlm ya ce" bata fa

ɗ

amin ba, kasan uwata da zurfin ciki shiyasa daman na ce bari ni in kiraka sai inji komi daga bakinka".

Jin hakan yasa ya ce

" Malam bazan

ɓ

oye maka komi ba, amman gaskiya Rabiatu bata kyautamin ba ban kuma ta

ɓ

a tunanin za tayi min abinda ta aikata

ɗ

in ba, duk yadda naso ganin farin cikinta ita tsalle take akan hakan, ban daku banyi niyyar fa

ɗ

awa kowa wannan sirrin ba, ahalin ya

nzu dai tana da ciki sai dai abin baƙin ciki bansan cikin waye ba?".

Maganarsa ta ƙarshe ya sanya zuciyoyinsu sarƙewa waje

ɗ

aya, Ammi ta tashi da saurin gaske hawaye yana zubo mata ta ƙwace wayar daga hannun Malam ta ce...................

***

*** ***

Amrah ce zaune gaban mudubi, sai tsantsara ƙwalliya take tamkar zata gidan buki sai smiling take tamkar anyi mata wahayi da gidan aljanna.

dai dai lokacin me aikinta ta shigo, babbar macece don za tayi shekara hamsin ma amm

an kuma sai ka

ɗ

auka ƙanwarta ce, saboda yadda ta tsugunna har ƙasa tana gaida uwar gijiyarta cike da girmamawa ta ce" uwar

ɗ

akina dama Hajiya ce ta ce akiraki wai Faisal ne yazo

ɗ

an gidan Sanata".

Sai da ta wurga mata wani banzan kallo sannan ta ce" wa

i ke wacce irin dabbar macece ne? Ban fa

ɗ

a miki ki dinga neman excuse kafin ki shigowa mutum

ɗ

aki ba, sannan kuma kije ki ce wa Hajiya ace masa ya kama gabansa bazan zo ba".

Sosai maganar ta yiwa Asabe zafi, ta dinga kallon Amrah tamkar bata ta

ɓ

a ganint

a ba, idanuwanta suka cika da hawaye taf tamkar kogin maliya, taysayin kanta ya cika mata zuciya ta kalli Amrah yafi sau a ƙirga saboda za ta iya yin jika da ita, amman saboda tana aiki agidansu duk shiyasa take fa

ɗ

ar abinda tayi muradin fa

ɗ

a, tabbas talau

ci ba hauka bane kuma duk yadda taso da son wannan aikin dole ne ta haƙura, sai dai aƙwai abubuwan sa take tunawa da dama aduk sanda ta tuno da yaranta marayu har guda shida, babban wansu shi ne me shekara 25 kuma ayanzu haka ita take

ɗ

awainiya da karatuns

a da ku

ɗ

in aikin da ake bata awata dubu 30.

wata wawiyar tsawa ta buga mata sannan ta ce" wallahi bansan me Momi take dake agidan nan ba, naƙi jinin munafurci arayuwata, wallahi tallahi idan Dady ya dawo sai na sanyashi ya koreki, ko momin tana so ko

bata so

haba mata kamar mayya sai kallona kike tamkar zaki lashe ni, aniyarki ta biki kuma kuruwata kur akanki mayya kawai".

da sauri Asabe ta tashi, ruwan hawaye suka jiƙa fuskarta da ƙer ta tsayar da hawayenta saboda yadda suke gudana tamkar an kun

na ruwan famfo ko kuma ruwan sama, sai da ta tsaya a step

ɗ

in ta goge hawayenta tsaf sannan ta sakko ƙasa wajen Hajiya da kuma

ɗ

an gidan sanata wato Abdul fatah..............soon





07068606171

For whatssap only.

_YAM KEBABS_

*yam 1/3

*2eggs

*1cup

breadcrumbs

*1cup flour

*1big onion da lawashi

*attaruhu 2

*1 garlic

*2 maggi

*curry,black pepper da thyme

*oil 4 frying

YADDA ZAKIYI SHINE

_Ki dafa doyar ki da gishiri da sugar Idan ta dahu sae ki kwashe ki saka a turmi ki daka sama

sama._

_Ki zuba 3tsp oil a pan ki zuba albasa da kikayi greating dinta da attaruhu da garlic Ki soya sama sama sannan ki zuba curry, thyme,_ _maggi, black pepper da lawashi ki juya sosae._

_Sae ki hade da doyar da kika daka ki juya sosae su hade jikins

u_

Ki barta ta huce tsaf sae ki dinga saka oil a hannunki kadan kina diba kima mishi shape kamar zakiyi meat kebabs.

Idan kika gama saeki saka oil a wuta ki dinga sakawa a flour then egg when breadcrumbs saeki soya a hot oil at low heat har yayi.

Idan

yayi golden brown ki tsane a colander ,ki sami tsinken tsire ki zura guda biyu biyu (2)kiyi garnish da lawashi.

Take it as breakfast and enjoy with kunun gyada or normal kunu it taste like yam balls.

*MRS GREEN CE.*

[2/26, 6:53 PM] Ummu Maher Ce: _*





F

𝘼

C

𝘼

L

𝘼







*_

{{}}Ta fi kishiya

🔥

{{}}

TAKU NA 2 (Book 2)

_BY_

_*©UMMU M

𝘼

HER(MRS GREEN)*_

💚

*_AREWA WRITER'S ASSOCIATION





_*

*AREWABOOK$





*

FACALA:: https://arewabooks.com/book?id=6582a28d4ede3c5852b6cb60



*

UMMU MAHER COLLECTION

👛👠

*

https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C

*_SABAYA KAYAN MATA

🥰

_*

ko kunsan sabaya na gyara jiki

🗣



ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na ƴa mace

🗣



in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura

🗣



🗣



na ce ba? k

in haihu kinƙi ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko ka

ɗ

an sabida ƴaƴan itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.

08067329607.





3

............tun

daga nesa Hj Rabi ta ƙare mata kallo, sannan ta ce"Asabe lafiya kuwa? naga alamar kamar kin yi kuka?".

da sauri ta goge hawayenta sannan ta gama ƙarasowa wajen, ta ce" daman dana shiga ne na samu ashe tana barci bata tashi ba, to shi ne na ce bari in sh

igo in fa

ɗ

a miki ko zaki shiga da kanki ne sai ki tashe ta, don ta sanarmin idan tana barci bata son ana tashin ta".



ɗ

an murmushi tayi wanda hausawa ke cewa yafi kuka ciwo, tasan ƴar gidan nata ƙin fitowa tayi don tasan halin Amrah nesa ba kusa ba, ta

wayance ta ce da

ɗ

an gidan sanata" kaga Faisal bari inje da kai na in tashe ta".

da sauri ta tashi tun kafin ma ya yi wata magana. amman aransa mamaki ya ke da har wata mace take juyasa haka kamar wainar masa, amman babu yadda zaiyi burin mahaifinsa

zai cika, don tabbas Amrah tana cikin matsala tunda har ta shigo gonar mahafinsa, shi kuma sai yasan duk yadda zaiyi ganin itama ta shiga cikin matsala kamar yadda ta sanyashi, sannan kuma har da mahaifin na tama za a ha

ɗ

a ba ita ka

ɗ

ai ba.

tana ganin

mahaifiyarta ta gimtse fuskarta, gamda juyawa ta cigaba da waya da ƙawarta tana ce wa" yesmin kinga ki fito bakin titi xan zo in

ɗ

aukeki sai mu tafi".

Hj ta tsaya har ta gama wayar sannan ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login