Showing 15001 words to 18000 words out of 39547 words

Chapter 6 - FACALA COMPLETE

04 Sep 2026

14

gaskiya ne, saboda haka inason ka yi haƙuri ka fauwalawa Allah komi shi xai dube mu ya fitar damu daga cikin wannan tsaka me wuyar da muka tsinci kanmu, sannan ahalin ya

nzu muyi mata adalci muji ta bakinta sannan kuma a tsaurara bincike tunda ba ita ka

ɗ

ai ce agidan ba".

wannan maganar da mahaifinsa ya fa

ɗ

a ta ƙarshe ita ce ta sanyashi jin

ɗ

an sanyi ajikinsa, to idan Rabiatu za tayi yawonta ai bazata kawo namiji gida

ba, gudun kada asirinta ya to nu sannan kuma za taji tsoron Balaraba tunda ai waje

ɗ

aya suke, kusan za'a iya ce wa ma ga

ɗ

akinta ga

ɗ

akin Balaraban, saboda haka shi gani ya ke anya ma ba da wata aƙasa ba kuwa........................

Alhaji ya katse mas

a numfashi da ce wa" mu shiga gidan yanzu, idan ka shiga sai mu biyo ka mi zauna afalo ka kira mana mutanen gidan

ɗ

aya bayan

ɗ

aya".

agaba suka sanya shi har zuwa cikin gidan.

Alhaji Badamasi ya waro ido waje, ganin

ɓ

angaren Ahmad

ɗ

in a ƙone amman kuma

kamar an fara gyara ma, sannan kuma duk motocin gidan babu su to me ya faru kuwa? ko da yake shi labarin zuciya ai sai atambayi fuska don kuwa ga alamu nan sun nuna akan fuskar Ahmad, duk yadda akayi aƙwai abinda ya ke faruwa don gashi nan yaga

ɗ

an na sa d

uk ya rame sosai, sai farin da ya ke dashi kawai da hanci duk ya lalace ya zama abin tausayi.

Malam ma dai ya yi shiru ne, amman sosai ya tsorata ganin

ɓ

angaren ƴarsa a ƙone, gashi kuma har ana gyarawa to me hakan yake nufi? gobara sukayi kenan? amman ko

kusa Rabiatu bata fa

ɗ

a musu ba? duk da wannan shi ne karo na biyu daya shigo cikin gidan amman sai yaga abubuwa da yawa sun sauya ba kamar wancan ƙarnin da ya zo ba, awancan ƙarnin komi yana muhallinsa ne, ba kamar yanzu da gidan ya zama wani iri ba, duk d

a ba tsufa gidan ya yi ba amman kana ganin gidan kasan aƙwai matsala acikin gidan, haka Mlm ya ke da wannan baiwar idan ya shigo waje ko gida wanda ake ta

ɓ

argaza acikin jikinsa ya ke jin hakan, kuma sai tsigar jikinsa ta tashi sosai.

[2/26, 6:54 PM] Ummu

Maher Ce:





7

…………...... suna shigowa suka iske Balaraba zaune tana kallo a tv, ta ƙurawa tibin ido tamkar zata ciro wani abu aciki ga kuma fuskarta cike da tsananin murmushi kana kallonta kasan tana cikin tsananin farin ciki.

tana ganinsu ta tashi c

ike da salon munafurci ta ce" sannunku da zuwa, kune atafe? bari akira adawiyyar ta fito ku gaisa".

Alhaji Badamasi ne ya katse ta da ce wa" dawo ki zauna kafin ki kirawota

ɗ

in, aƙwai ƴan tambayoyin da zamuyi miki idan babu damuwa".?

Cike da fargab

a ta fara magana muryarta tana

ɗ

an rawa "eh eh ato ai ba komi kuna da damar yimin duk tambayoyin da zakuyi".

Alhaji Badamasi ya kalle ta da kyau, irin kallonsu na manya sannan ya ce" dama tambayarki zamuyi ta ya akayi har wani namiji ya shigo gidan nan ba

tare da ke kin sani ba? har abinda ya faru

ɗ

azu ya faru

ɗ

in".

Da ƙer ra ha

ɗ

iye wani malulu sannan ta ce" to Alhaji idan mace tana son aikata abinta ai tasan ta yadda za tayi, har ta aikata

ɗ

in ba tare da kowa ya sani ba sannan kuma ni aganina ai ita Rab

iatun ya kamata a yiwa wannan tambayar ba ni ba, ai ba a tambayi kaza hanyar rafi ba".

Sosai kowa ya yi mamakin kalamanta, amman banda Alhaji Badamasi don ya fi kowa sanin wacece Balaraba, shiyasa tun farkon asali bai so har ta shigo cikin familinsu b

a, don ba alheri bace sam musamman yadda ya ke da tarihin gidansu da duk ta'asar da ita Balaraban tayi, ajaf ƙannenta da yayyinta babu wanda ya kama ƙafar Balaraba a yawo da kuma bin maza, shiyasa komi akace zata aikata zai yarda.

Cike da jin haushint

a Alhajin ya ce" ok saboda ita Rabiatun ita ka

ɗ

ai ce agidan? bari in fa

ɗ

a miki ma kiji babu wanda zai je ko nan da can agidan nan, dukkaninku folis za a kira suzo su ƙwashe mana ku, gayyar masifa da tsiya".

da sauri Mlm ya yi magana, ganin kamar Alhajin

awuya ya ke ya gyara zamansa sannan ya ce" tashi ki kira mana Adawiyyar, sannan koma menene Allah zai bayyana mana shi wataran gari ya waye kowa ya gane inda matsayinsa ya ke".

Wannan maganar ta mlm ya sanyata jin wani irin haushin mlm

ɗ

in, sannan ta f

ara tsarguwa da kanta ko dai sun gane ta ne? idan kuwa haka ne ya zamar mata dole ta ƙara yin wani shiri, don ita dai bazata ta

ɓ

a son Rabiatu ba saboda yadda take jinta azuciyarta ko kishiya akayi mata ba za taji yadda take jin Rabiatu azuciyarta ba, don i

ta aganinta ai FACALA tafi kishiya, kuma da ma an gano tane ba zata daina yi mata makirci ba don sai taga abinda ya turewa buxu na

ɗ

i.

lokacin ne na tashi daga nannauyan barcin daya sameni wanda ban san lokacin dana fara yinsa ba.

ina fitowa daga ban

ɗ

ak

i naga Balaraba tsaye akaina, tana yimin wani irin kallom hadarin kaji sannan ta ce" kije inji tsohonki".

Tana fa

ɗ

ar hakan ta fice tana wani juyi.

na kalle ta kawai ina mamakin halinta ita akoda yaushe bata ta

ɓ

a canjawa daga Balarabanta tana nan dai da h

alinta na rashin mutunci.

ina fitowa falon duk suka bini da kallo, sai na tsargu sosai da irin kallon da suke mini ga ya Zubair shima shigowata ya shigo, ga Alhaji da Mlm ga me gayya me aiki wato ya Ahmad.

Bayan na gaishesu ne Alhaji ya fara fa

ɗ

amin

wata magana, wacce ta sanyani zaro ido gamida tsorata sosai alokaci

ɗ

aya naji ina shirin sakin fitsari saboda abinda ya tsargamin tun daga ƙwaƙwalwata har zuwa ƙafafuwana.

kuka na fara yi ina ce wa" innalillahi wa inna ilaihi raji'un, wata masifar ce ta

ƙara samuna bayan wanda nake ciki ya Allah ka nunamin mutuwa yanxu, saboda ƙwaƙwalwata ba zata iya

ɗ

aukar wannan gamin ganbizar ba".

Sosai kowa ya ke nazartata ya Zubair ya ce" mlm ni fa sai nake ganin anya babu wanda ya ke mata zagon ƙasa, saboda abin

fa ya yi yawa ga cikin da akace tana dashi wanda shi mijin na ta yace bai san dashi ba, to kuma sai ga wannan ma ni aganina atsaya ayi bincikr sosai don wallahi abin ya fara bani tsoro".

Dukkansu zaro ido sukayi gamida ha

ɗ

a baki wajen ce wa" ciki kum

a"!?.......

Ni dai kuka kawai nake ina sharce majinar da ta samu damar fitowa tamkar me yoyon majina, suka kasa magana saboda tsorata da al'amarin yarinyar da bata saba bin maza tana budurwa ba sai ace yanzu da aurenta rana tsaka ta farayi? wannan ma a

i abin aduba ne.

Alhaji Badamasi ya yi gyaran murya ya ce" Zubairu wani asibiti kuka je"?.

Ya ce" special hospital ne".

Ya ce" ku tashi mu tafi asibitin sannan ka nuna min likitan sannan kuma agabanmu a ƙara yi mata wani gwajin, mu gama da wann

an masifar kafin sai mu dawo wannan don wannan maganar har tafi wannan matsala don wannan

kunyar duniya ce, har da ta lahira don idan ka haifi

ɗ

a ubansa yana bai san da cikinsa ba ai babban tashin hankaline".

dukanmu muka

ɗ

ugunzuma zuwa asibitin. da s

auri ta fito daga ma

ɓ

uyarta hankalinta duk atashe,

ɗ

an cikinta sai dawowa ƙasa ta ke yana wutsil wutsil ga khadija da ta tashi daga barci sai kuka take, amman ita ko ajikinta hankalinta da nutsuwarta baki

ɗ

aya suna kan wayarta, tana ce wa" shikkenan tawa t

a ƙare, khalid yana ganin an tsare shi zai iya tonamin asiri, amman yanzu zan yiwa tufkar hanci don bazan bari asirina ya tonu ba"........ tana fa

ɗ

ar hakan tana zufa tamkar wacce tayi aikin gona ko kuma wani aikin wahala.

*** ***

***

Yarima ne zaune ga su Shamaki su santali da wambai, da ya ke duk abokansa ne kuma kusan kansu

ɗ

aya ma, amman ko kusa babu Aamiru balle me kama dashi don tunda abin nan ya faru tsoron ma ha

ɗ

a hanya ya ke da Galadima

ɗ

in.

Shamaki sai dariyar ƙeta

ya kewa Galadima ya ce" to yalla

ɓ

ai lokaci fa ba jira ya ke ba, kai gidanka zamu rakaka mu kuwa gauraye gida zamu dawo komin dare, saboda haka ka tashi mu rakaka gidanka idan ba haka ba kuma mu koma mu ƙwanta, don wallahi duk agajiye muke".

Galadima

duk yana jinsu, amman ya kasa ce musu uffan shi ka

ɗ

ai yasan halinda ya ke ciki agameda auren nan da akayi masa, ya yarda ne saboda babu yadda zaiyi amman da yana da yadda zaiyi da babu abinda zai sa ya amshi wannan auren, don zuciyarsa ta riga da ta yi sar

anda ga wata mace can daban, wacce tayi ƙawanya a ƴar ƙaramar rayuwarsa wacce yake riritawa, sai dai babu yadda zaiyi ko yana so ko baya so dole da Amira zaiyi rayuwar aure, wanda ko kusa baya son ha

ɗ

a wata da gimbiyar mata sarauniya ta cikin zuciyarsa,wac

ce ya sanya makulli ya rufe saboda baya son ha

ɗ

a soyayyarta da kowacce mace, babu yadda zaiyi dolensa ya tashi ya kalli su Shamaki ya ce" zaku iya komawa inda kuka fito, tunda dama bani na gayyato ku ba".

yana fa

ɗ

ar hakan ya wuce abinsa, shamaki dasu wamb

ai suka tuntsire da dariya sukace, eh munji kace haka mana tunda kai yanzu kafi ƙarfin layinmu muma da za'ayi mana wannan auren gatan da munji da

ɗ

i".

Amira ce ƙwance akan cinyar Hafsah sai kuka take, tana ta bata haƙuri da ta gaji ta ce" munafuka kawa

i, kina son abu kina kaiwa kasuwa naga da kanki kika ce kina sonsa ku

ɓ

a shi ne yanzu zaki yi wani kuka".

Amira ta

ɗ

aka mata duka acinyarta, autar momma ta ce"eh kya dakeni mana tunda ke yanzu antina ce ke, sai yadda kika yi dani ai Allah yasaka min".

Ami

ra ta fara dariya tana goge hawayenta ta ce" eh nima ai matar yayana ce ke".

tuni taji wani irin abu ya tsarga mata acikin zuciyarta, ta sanya hannunta dai dai kam zuciyarta, tana ta bugawa da sauri sauri son Aamiru ne damƙe azyciyarta amman tana son ko

yawa kanta rashinsa, sai dai hakan ya faskara saboda tana sonsa ne bilhaƙƙi da gaskiya, jiya ma tana ganin misscalled

ɗ

insa taƙi

ɗ

aga wayar, haka ya dinga danno mata kira yafi sau shurin masaka amman tayi burus dashi, sannan ya dinga turo mata saƙo shima t

aƙi karantawa sam taƙi bu

ɗ

e

ɓ

angaren message baki

ɗ

aya, so take ta

ciresa baki

ɗ

aya amman ta kasa hakan saboda ya riga daya gama dilmiyar da ita kogin sonsa.

da sauri ta kama hannun Amira, ta wayance ta ce" yanzu shikkenan kinyi aure kin barno besty? Sh

ikkenan mun dena zuwa shan icecream tare"?.

Haba tuno da wannan da sukayi abinka da yarinta ai sai suka fashe da kuka tamkar ƴaƴan mage.

Tsaye ya ke akansu, yana ganin yadda suka rungume juna suna ta faman kuka, tausayinsu ya tsarga masa azuciya sai

dai hakan beyi tasiri azuciyarsa ba, ya yi musu gyaran murya gamida ha

ɗ

e fuska tamkar hadari.

Kowaccensu suka shiga taitayinsu, daga matar tasa har ƙanwarsa daman dukkansu suna matuƙar jin tsoronsa, saboda haka tuni auta ta tashi tana ce wa" sai da saf

e besty ki ajjemin fa,

ɗ

awisun amarcin fa don alƙawari na yi sai na ci".? Ahankali tayi maganar yadda ba zai ji ba, don tasan yanzu sai ta janyowa kanta don ba mutum ne me wasa ba.

wani kallo ya wurga mata, da gudu ta arta ana kare takalmanta ahannu.

tana fitowa daga sashen na su, ta tsaya gamida sanya takalminta ta ce" mugu kawai ya sanyani gudu".

kamar daga sama taji an rufe mata ido ta sanya ihu gamida firgita.............

*** *** ***

kuka sosai Hajiya Rabi

ke yi, ya yinda ta shiga

ɗ

akin da aka ƙwantar da su Amrah, mama na kusa tana bata baki amman gani take kamar mutuwa Amrah

ɗ

in za tayi.

dai dai lokacin Alhaji Mawashi ya kira, yana jin muryarta tana kuka ya birkice gamida tambayarta abinda ya ke faruwa? do

n ya kira Amrah yaji wayarta akashe?.

tana kukan ta ce" Alhaji duk abinda kake kayi sauri ka dawo gida nigeria, saboda babu lafiya Amrah ce tayi hatsari................"

[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce: _*





F

𝘼

C

𝘼

L

𝘼







*_

{{}}Ta fi kishiya

🔥

{{

}}

TAKU NA 2 (Book 2)

_BY_

_*©UMMU M

𝘼

HER(MRS GREEN)*_

💚

*_AREWA WRITER'S ASSOCIATION





_*

*AREWABOOK$





*

FACALA:: https://arewabooks.com/book?id=6582a28d4ede3c5852b6cb60



*UMMU MAHER COLLECTION

👛👠

*

https://chat.whatsa

pp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C

*_SABAYA KAYAN MATA

🥰

_*

ko kunsan sabaya na gyara jiki

🗣



ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na ƴa mace

🗣



in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura

🗣



🗣



na ce ba? kin haihu kinƙi ki koma dai dai? to wallahi ga s

abaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko ka

ɗ

an sabida ƴaƴan itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.

08067329607.





8

............. cike da firgici da kuma tashin hankali Alhaji maw

ashi ya ce" hatsari kuma? a ina?

ɗ

an uban waye ya ka

ɗ

emin ƴa"?.

Hajiya Rabi taji haushin kalmarsa, in banda rashin tawakkali ai yanzu ta lafiyarta ake ba wai wanda ya buge taba? amman saboda jahilci shi ta wani abu ya ke daban.

Mama ta kar

ɓ

i wayar da

ga hannunta, ta ce" Alhaji sai haƙuri fa ka ƙwantar da hankalinka, ai yanzu ma an samu numfashinta da yardar ubangiji, kuma likitoci sun tabbatar mana ban da ƴan wasu sakanni zata samu lafiya da ixinin ubangiji".

bai saurari duk wasu bayanan da take mas

a ba ya kashe wayar, wataƙila ma sune musabbabin hatsarin ƴar ta sa, don yasan daga matarsa har babarta ba son tilon ƴar sa suke ba, sai su dinga yi ma tamkar wata agola ce agidan, banda ma yana ganin girmanta da tuni ba wannan zancan ake ba, da tuni ta ba

r masa gidansa don ba zai yarda da azo gidansa kuma atakurawa ƴarsa ba".

adaren ranar ya biyo jirgi sai nigeria, ya sauka a kano direbansa ya

ɗ

akkosa zuwa katsina don tunda yake bai ya

ɓ

a yarda ya sauka a filin jirgin dake katsina ba, saboda wani dalil

i na sa na daban wanda shi ya barwa kansa sani.

a matuƙar firgice ya shigo cikin asibitin, da yake ba

ɓ

oyayyan mutum bane sai gaidasho ake shi kuma yana waskewa saboda shi ka

ɗ

ai yasan halin da yake ciki na hatsarin da ƴarsa tayi, ko da can da babu hat

sari ma ba mutum ne me sakin fuska acikin al'umma ba, don shi aganinsa sakin fuskarsa shi zai sa a roƙesa wani abu, shi kuma duk wanda zai roƙesa gani ya ke tamkar maƙiyansa ne, mugun mammaƙo garesa ga mugunta tamkar ƙaruna ko fir'auna, mugayen ayyukan da

yake aikata idan da za a ƙwatanta masa

ɗ

aya babu abinda zai hanasa ta

ɓ

in ƙwaƙwalwa ko kuma yin wani saƙon saboda an ta

ɓ

asa, don shi ba mutum ne me kar

ɓ

ar ka

ɗɗ

ara aduk sanda yazo masa ba.

Kwatsam yaji kamar ya buge wani abu, da sauri ya juyo don ganin

ɗ

an

rashin mutuncin daya buge mutum kamar shi?.

Sosai ya waro ido ganin mutumin, ya shiga nuna sa da bakinsa gabansa yana tsananta fa

ɗ

uwa......................

*** *** ***

Suna fita Balaraba ta kusa zaucewa don gani take asiri

nta ne ya kusa tonuwa, ita kuma ba zata ta

ɓ

a bari hakan ta kasance ba, sai ta san yadda tayi ta fitar da kanta ko da dr khalil da kuma Nasir zasu afka matsala, ita dai ba matsalarta bane abinda ta sani kawai shi ne asirinta ya rufu".

sai da tayi kira ku

san biyar sannan aka

ɗ

aga wayar, aka bushe da wata irin mahaukaciyar dariya sannan ya fara magana da busasshiyar muryarsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login