Showing 12001 words to 15000 words out of 39547 words

Chapter 5 - FACALA COMPLETE

04 Sep 2026

5

san wata ba zamu biyo musu ta bayan ƙasa ne, tunda su sun

nuna ƴar taurin kai ne yo in banda ƴan taurin kai meye wannan? babu irin tuggun da bamu shirya musu ba amman kuma sai kiga cikin ikon Allah sun tsallake, sai dai awannan karon ina me jan hankalinki uwar

ɗ

akina kada muyi musu da wasa, mu zo musu ta inda ba

su ta

ɓ

a tunani ba mu kassarasu ta inda zasu durƙushe basu san sun kai ƙasa ba".

ta girgiza kai sannan ta ce" to ni kai na ya kulle baki

ɗ

aya, uwar gijiyata duna, tace min dole sai an zubar da jini sannan za'ayi wannan aikin, sai dai ni fa bazan iya ab

inda tace

ɗ

in inyi ba don duk aikin sa zata sanyani ban ta

ɓ

a yi mata musu ba, amman kuma awannan ga

ɓ

ar ba zan ta

ɓ

a yi mata abinda take so

ɗ

in ba".

Da sauri Lantana ta ce" to ita kuwa me ta umarceki dashi haka? Da har kika kasa cika mata shi ba"?.

Mazugal ta karkatar da kai cike da takaici ta ce"uhm wai magana take akan jikokin da aka haifamin guda uku, aciki in bada jinin

ɗ

aya daga ciki..............

a matuƙar razane Lantaba ta kalli mazugal......

*** *** ***

Wasu

mutane ne suka taho da sauri, kan motarsu Amrah wacce gaban gilashinta ya yi ƙwasa ƙwasa, aka fara kashe hayaƙin da motar ta farayi mutane da yawa suna kiran WUTA WUTA, motar ta fara kamawa da wuta, Allah ya kiyaye daga bayan motar ne daga nan aka

ɓ

alle

murfin motar aka firfito dasu, Allah ya taimaka dukkansu da aka tatta

ɓ

a jijiyar hannunsu aka samesu da ransu, nan da nan aka kira motar ƴan ƙwana ƙwana akazo aka ƙwashesu zuwa asibiti, tamkar kayan wanki wasu daga cikin wa

ɗ

anda suka ƙwashesu

ɗ

in suka bi mo

tar asibitin da sauri don sun basu tausayi sosai.

ana kaisu asibitin aka ƙwashesu zuwa emergency saboda duk basa cikin hayyacinsu, sannan ajikinsu aƙwai inda za ayiwa tiyata, musamman ma yesmin rabin fuskarta duk ya yi dameji.

Wayoyinsu aka

ɗ

auk

a don kiran wasu na kusa dasu don susan halin da ake ciki, wayar dadyn Amrah aka fara kira amman aka nuna lambar ba a amfani da ita, saboda baya ƙasar ma baki

ɗ

aya yana ƙasar Turkey, sai aka kira lambar Hajiya Rabi.

gabanta ne ya ke ta fa

ɗ

uwa, don tun

da Amrah ta fita duk halin da take ciki ana bugo mata ana fa

ɗ

a mata amman ahalin yanzu

ɗ

an aiken nata bai bugo mata taji halin da ƴarta tilo take ciki ba, don tana masifar son Amrah so ba na wasa ba, don ita ka

ɗ

ai ce ƴarta amman ahaka idonta bai rufe ta la

lata tarbiyyar ƴarta ba, sai mahaifinta ne ke nuna mata rayuwar yahudawa da turawa, da basa ƙwa

ɓ

ar yaransu duk abinda sukayi dai dai ne awajensu.

mama ta kalli ƴarta Hajiya Rabi ta ce" kiyi haƙuri ki dena wannan tunanin, in sha Allahu zata dawo gida c

ikin ƙoshin lafiya".

Hajiya Rabi ta cire tagumin da tayi sannan ta ce" uhm mama tunani ya zama dole inyisa, kina ganin tun ƙarfe shida ta bar gidan nan? gashi yanzu har ana ƙarfe goma bata dawo ba? haba mama zancan ƙwantar da hankali ai bai ta so .......

....."

dai dai lokacin maganarta ta gutsire, don kiran daya shigo mata cikin wayarta ƙaramar ƙara ce akan wayar, amman sai taji tamkar zata wuce ne da dodon kunnenta, saboda yadda take afirgice har wani zabura take tsabar damar tana cikin rikicin ray

uwa.

abinda ta jine ya sanyata

ɗ

an

ɗ

auke wuta na wasu wucin gadi, ta saki wayar ta tarwatse aƙasa, Mama ta kalleta da sauri tana ce wa" Rabi lafiya kuwa? me ya samu Amrah

ɗ

in? ki fa

ɗ

amin mana"?.

kasa bata amsa tayi, saboda yadda cikinta ya riki

ce, ga wani irin amai yana taso mata da sauri ta shiga toilet

ɗ

in dake

ɗ

akinta ta dinga ƙwarara amai tamkar zata amayar da dukkanin abubuwan da ke cikinta.

Mama ta kasa barin wajen har sai da ta bata ruwa ta wanke bakinta, ta

ɗ

an

ɗ

ago ta sai ta fa

ɗ

a kan k

afa

ɗ

ar maman ta fashe da wani irin kuka me masifar tsayawa arai, ta fara magana cike da son yin maganar", mama shikkenan na rasa ƴata yanzu aka kirani aka fa

ɗ

amin wai Amrah tayo hatsari ita da wata ƙawarta".

Sosai Mama ta fiddo idanuwa waje, tausayin ƴa

rta ya cika ta sosai itama ta fara ƙwararar da hawayen tausayin kansu ita da ƴarta da kuma jikarta...........................

*** *** ***

Sosai Ammi da Malam suka firgita, musamman da ganin ƴarsu ƙwance ahannun wani namiji y

ana yadda ya keso da ita, Ammi da zuciya akusa nan da nan ta maka wayar aƙasa ta rushe sa kuka ta durƙushe awajen.

Umma bata ji haushin wayarta da aka buga ba, ta tsugunna ta rungume Ammi a ƙirjinta tana

ɗ

an buga bayanta, itama hawaye sai

ɓ

ul

ɓ

ulowa suke t

amkar an kunna ruwan famfo, na tausayin abinda ya samesu don wannan abun ba iya Ammi da Rabiatu ya shafa ba,hatta su ya shafesu ko ba komi Rabiatu ƴar gidance kuma jinin malam ce".

Mlm kuwa zama ya yi da

ɓ

ar akan kujerar dake falon Ammi,ya rasa yadda

zai fasalta abinda ke nuƙurƙusar zuciyarsa kawai sai ya sanya

ɗ

an shawul

ɗ

in da yake goge gumi, ya fara tsiyayar da hawayen daya manta rabon da ya yi sa, tun mutuwar mahaifiyarsa sai kuma wani abu daya yi shawagi rayuwarsu acan wani ƙarnin daya wuce shu

ɗ

a

ɗɗ

e.

Mama uwar gida kuwa ce wa tayi"oho dai ko ayanzu anyi walƙiya kowa an ganshi, saboda munafurci mu nan cewa ƴaƴanmu ake marasa tarbiyya, ashe kina da babbar mara tarbiyya a

ɗ

akin nan, in sha Allah duk masifar da ƴarki ta

ɗ

akko akanki zata ƙare, kum

a........................"

wata irin muguwar tsawa Malam ya buga mata yana nuna da manuniyarsa, ya ce" idan kika ƙara tofa koda kalma

ɗ

aya abakin aurenki................soon





LITTAFINA NA KUƊI NE, KI BIYA KI KARANTA......

Amfanin Tafarnuwa G

a Jikin Dan’adam

1.Ciwon Mara Lokacin Al’ada Idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki a lokacin al’ada ko jinin yarika yi mata wasa, ta samu zuma ludayi biyu

(2) ta hada da man tafarnuwa ludayi daya

(1) in an hada sai ta rika sha cokali biyu

(2)

da safe biyu (2) da yamma. In Allah ya yadda zai bari.

2. Matar Da Jini Ya Ki Dauke Mata Ta rika shan man tafarnuwa babban cokali sau hudu (4) a rana. In sha’Allahu zai dauke.

3. Riga-Kafin Ciwon Nono Ga Wadda Tahaihu Ana cin dabino guda bakwi (7) a

sha man tafarnuwa babban cokali sau uku (3) a rana zuwa kwana uku (3). Ana dacewa da izinin Allah in an gwada.

4. Daurewar Ciki Ko Mara Bayan Haihuwa A samu ruwa mai zafi kofi daya (1) a zuba man tafarnuwa babban cokaki daya (1) a sha so uku (3) a rana

har kwana uku (3).

5. Yawan Lalacewar Ciki Ko Yawan Bari A samu kwan agwagwa a soya da man tafarnuwa a bai wa matar ta ci sau biyu (2) A rana har kwana (7).

[2/26, 6:53 PM] Ummu Maher Ce:





6

……………tana jin wannan kalmar ta mlm sai ta shiga taitayinta

, ta fice daga

ɗ

akin ba tare da ta ƙara ce wa kowa komi ba ashe ƙaryar iskanci take, don tasan ko ayanzu idan mlm ya saketa ina ta kama? uwarta da ubanta duk sun mutu? to ina zataje yanzu sai ƴan uwanta duk maza da matansu marasa mutunci, do ko gidansu kaj

e kallon banza ne atsakaninku , shiyasa indai ba haihuwa ko mutuwa ko suna ba bata yarda ta ra

ɓ

i inda suke, suma kuma basa neman inda take sai da ƙwararran abu, kamar mutuwa ko suna ko rashin lafiya ko kuma ja je.

Tana fita mlm ya zaune yaraf akujera,

duk jikinsa da yake dashi bai ji zafi ko ciwo don zaman da ya yi haka ba, sosai ya daurewa zuciyarsa akan abinda ya ke ji, amman ya kasa hakan don yasan ko da ya daure

ɗ

in ma duk wanda ya kalli fuskarsa yasan yana cikin wani hali, ƴar da ya keso ya ke ƙau

na har cikin zuciyarsa amman yau itace acikin irin wannan mummunar rayuwar? Da duk mahaluƙin daya kalli wannan bidiyon zai tsine mata albarka?, tuni ya kasa tsayar da hayensa har sai da ya barsu suka dinga zuba tamkar famfo, mutumin da ya ke da dauriya da

kuma tawakkali amman yau duk ya kasa ko da

ɗ

aya, ya tashi cike da karsashi tamkar babu komi ya fice bai cewa kowa komi ba.

Umma ta bishi da kallon tausayi, don tasan kaf ƴaƴansa babu ya Adawiyya, tun tana tsummanta da ƙazantar haihuwa ajikinta ya ke

tsananin sonta da kuma ƙaunarta, hatta haihuwar tama Mlm

ɗ

inne ya amsa sai dai yarinyar tazo da ƙaddarori da yawan gaske, tun da aka haifeta ake ha

ɗ

uwa da ƙalubale kala kala tamkar dai ita ka

ɗ

ai ce ƴa agidan.

Ammi ta kalli Umma ta ce" wai ni me yake b

in wannan yarinyar ne haka? wannan wacce irin ƙaddara ce Umma? ni wallahi na rasa me zanyi awannan ga

ɓ

ar, ni ayanzu tunani na bai wuce Adawiyya ba? awani hali take ciki me ya same ta da har ta yarda wani namiji ya ta

ɓ

a jikinta bayan tana da aure? Ko ba tad

a aure ai ba abune wanda ya ke da kyau ba".

Sai ta rushe da kuka tana ambaton sunan Allah.

Umma ta share hawayenta itama, ta kasa ce wa komi don tasan babu kalmar da zata rarrashi Umma da ita don duk abinda zata fa

ɗ

a mata tasan dole wannan mummunan tab

on ba zai ta

ɓ

a fita daga zuciyarta ba, wannan wani mummunan tabo ne da ba zai ta

ɓ

a gogewa a allon ƙaddara ba.

Malam yana zuwa

ɗ

akinsa, ya zauna ya dinga jan carbi har sai daya yi sau babu adadi sannan ya canja kayansa zuwa farar shadda ƙal, babbar riga

sannan ya kira Abba, mahaifin Ahmad bayan sun gaisa ne ya ce" Alhaji dama wata magana nake son muyi, akan Adawiyya ne matar

ɗ

anka wasu abubuwane

suke faruwa ahalin yanzu, wa

ɗ

anda baza mu iya datse su ba don sun riga da sun tarwatse baki

ɗ

aya sai dai a nemi

hanyar mafita kuma yanzu".

Alhaji dake riƙe da wayarsa ahannu ya ce"nima yanzu bu

ɗ

e wayata kenan na kalli wannan fefan bidiyon me sanya mutum acikin ru

ɗ

ani, wallahi mlm ni nasan yarinyar ba zata ta

ɓ

a aikata hakan ba, ni dai zargin dana ke aƙwai wand

a ya shirya koma menene, amma ba muda mafita ayanzu sai dai addu'ah da kuma bincike har Allah yasa agano duk wa

ɗ

anda suka aikata hakan".

Mlm ya fusgar da wani numfashi me ra

ɗ

a

ɗ

i, sannan ya ce" to yanzu ka fito ƙofar gida sai mu ha

ɗ

u ko"?.

Alhaji ya

amsa da " ganinan fitowa yanzu, don ba a sanyi da burin jiki".

Suka ajje waya su duka biyun, zuciyoyinsu na yi musu wani irin nauyi tamkar an

ɗ

aura gugun itace akawunansu.

Mama uwar gida ta

ɗ

auko wayarta da sauri, murna fal zuciyarta yau Allah ya cika m

ata burinta na wulaƙanta wa

ɗ

anda ta yi masifar tsana arayuwarta wato kishiyarta da ƴarta Adawiyya.

Hannunta har kakkarwa ya ke tana neman lambar da zata ka

ɗ

awa kira, kiran farko Mama Safiya ta

ɗ

aga tana ce wa" ƴar halaj kinƙi ambato yanzun na ce, Safiya t

a zo ta dubamin ke ƙwana biyu? Babu kira kuma babu zuwa"?.

sauke wata ajiyar zuciya tayi me cike da murna da kuma ƙawazucin son fa

ɗ

awa Mata abinda ya ke faruwa ta ce" uhm ta ina zaki ganni? kin san idan Mlm yana nan to babu kai babu fita, shiyasa kika ji

ni shiru amman ga wani albishir".

ta ce" goro".

"Fari ko ja?".

"Fari".

duk abinda ya faru ta ƙwashe ta fa

ɗ

a mata jikinta sai kakkarwa ya ke, ta ce" ai yau sai nayi sadaka tsabar murnar dana ke ciki, ke dai kizo zuwa anjima ki ƙara shan labari,

yadda mutuniyarki ta ƙule

ɗ

aki taƙi fitowa tun

ɗ

azu nake leƙawa ko zanji ko da tofinta, amman shiru kike ji tamkar malam yaci shirwa".

Mama Safiya ta sheƙe da dariya sannan ta ce" uhm ai da

ɗ

i na da gobe saurin zuwa, a'i dama na fa

ɗ

a miki karo da aljani ba

bu kyau shiyasa nake jiye mata ranar da zata fa

ɗ

a koman mu, yanzu dai wa gari ya waya? ai ni nasan shi da kansa mlm

ɗ

in yanzu zai tsaneta da ita da ƴarta, saboda haka ki koma gefe kisha kallo sannan agefe kiyi ta famfa Mlm ya hau sosai yadda zai yi mata ko

rar kare, gamida takardar sakinta idan da hali ma ayi mata saki uku ƙwarara muma hankalinmu ya ƙwanta muyi

ɗ

an kumari, haba kullum magana

ɗ

aya Zulaiha ta fiku kirki ta fiku meye, shima Alhaji kullum maganarsa

ɗ

aya kenan, wai Zulaiha ƴar aljanna ce wai tsab

ar cin fuska facala ta ce ƴar aljanna ni kuma ƴar wuta? yo duk mutuncina da facala ta idan naji mijina yaba yabonta ai ranar ba shida abinci agidan".

haka dai suka

ɓ

ata lokaci suna ta murnarsu na abinda ya samu Adawiyya da kuma iyayenta, abin ƙaunarta

Malam da kuma Ammi ya yinda ita tana can baiwar Allah bata san abinda ya ke faruwa ba don lokacin ma barci take yi, duk tuggun da Balaraba ta shirya mata bata san halin da take ciki ita

kanta ba har zuwa yanzu, don maganin da ta sanya mata aruwa yana kai

tsahon awanni 8 ba tare da mutum yasan inda ya ke ba.

*** *** ***

Ahmad ne zaune, tunanin duniya ya ishesa tun lokacin daya kalli wannan fefen bidiyon zuciyarsa sai harbawa take da saurin gaske har sai daya sanya hannunsa y

a riƙe saitin inda ya ke buga masa, idanuwansa sukayi jawur tamkar garwashin wuta da ƙer ya ke iya ha

ɗ

iyar yawu saboda wutar masifar da ke azalzalar zuciyarsa, wacce take cike da ru

ɗ

ani da kuma wasi wasi akan abinda ya kalla, duk da kishi ya rufe masa idan

u amman yana

ɗ

arsawa ransa anya kuwa Rabiatun dai daya sani ce matarsa ahannun wani namijin? anya kuwa zata iya aikata wannan babban zunubin? tuni idanuwansa suka rufe, ya fara ganin wani irin yaji yaji ya tashi da wani irin saurin gaske ya baro wajen aiki

nsa ya dawo gida, don ayau za'a yi ta taƙare kome ma zai faru sai dai ya faru don wa

ɗ

annan abubuwan sun ishesa, daga wannan masifar sai wannan masifa? saboda haka ayau ba a gobe ba zai datse wannan alaƙar da ta sanyashi ya

ɗ

auru da matsaloli kala kala.

yana isowa ƙofar gidan ya tarar da Alhaji Badamasi mahaifinsa sannan Malam mahaifin Rabiatu.

Sosai suka kafa masa idanuwa, suka kasa

ɗ

aukesu daga kansa saboda yadda suke hango tsananin

ɓ

acin rai a idanuwansa, wutar masifa da wutar kishi ce take ta fam

an aci bal bal azuciyarsa da ƙwaƙwalwarsa.

Babu yadda zaiyi dolensa ya ƙarasa ya tsugunna har ƙasa yana gaida su Malam, Alhaji ne ya iya magana don Malam shiru ya yi daga wannan amsa gaisuwar bai sake tofa ko da uffan ba, don shi ahalin yanzu baya buƙ

atar yin magana zuciyarsa baki

ɗ

aya ta gama tsinkewa duk da carbinsa na hannunsa yana ja, bakinsa

ɗ

auke da addu'o'i kala kala na neman samun yafiya daga wajen ubangiji da kuma samun rahama.

"Ahmad dukanmu munji kuma munga abinda ya faru, amman abu

ɗ

a

ya dana ke so kasani shi ne ƙaddara bawa baya ta

ɓ

a tsallakewa ƙaddararsa, duk inda yake kuma aduk inda ya

ɓ

uya, Allah yana ganinsa kuma dole sai an jarabcesa, kada ka ta

ɓ

a cire rai da rahamar ubangiji, azatona kuma atunanina ko da Rabiatu tayi wannan abun

da ake gani amatsayin abin kamata alaifi, kai bai kamata ka ƙyamace ta ba biyo bayan irin abubuwan da suka faru abaya, sannan bayan haka ma kai kafi kowa sanin tarbiyyar Rabiatu kai da kanka ka shaida tarbiyyar da ta samu daga wajen iyayenta, uwa da uba ka

i da kanka kasha fa

ɗ

amin kyawawan halayen matarka, shi zato zunubi ne ko da ya kasance

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login