Showing 9001 words to 12000 words out of 39547 words

Chapter 4 - FACALA COMPLETE

04 Sep 2026

8

komi, ita kuwa Ammi tuni ta kama salati don tun kafin ma afa

ɗ

a mata zuciyarta tamkar zata fito haka takeji, ga kuma wani irin fa

ɗ

uwar gaba tana

roƙon Allah yasa kada abinda take zargi ne ya faru, idan kuwa hakanne ita da kanta tasan zuciyarta bugawa za tayi baki

ɗ

aya tayi bom.

*** *** ***

daga can nesa Amrah ta hango ango Yarima Aliyu, fuskar nan tasa tayi kyau sosai

cikin yanayin kayansa na gidan sarauta, amman kalar ruwan fari ƙal kamar madara, itama amayarsa Amira tasha wani rantsattsan leshinta fari ƙal, da ratsin brown colour kalar ruwan sirfanin dake jikin Yarima, doguwar ƙasimbar nan tasa tayi luf luf tamkar wa

ce aka yi wa yayyafin mai ajiki yadda take kyalli da kuma shining.

ya sanya irin hular sarakan nan , wacce ake

ɗ

an lanƙwasa kanta sosai ya yi mata kyau kyaunsa da haskem fatarsa ya ƙara fitowa sosai, kishinta ya ƙara fitowa fili har sai da Yesmin ta ce" h

aba Amrah ki yi tunani fa, don naga tamkar kina son zubarda hawaye ne? ba fa agida muke ba, don Allah ki maida komi ba komi ba awajen nan, don kinsan ƴan gidan sarautan nan ba kirki ne dasu ba, yanzu sai su kawo mana raini sannan kuma ki kula mubar wajen n

an lafiya, idan yaso daga baya koma meye zai faru sai ya faru

ɗ

in, amman kada ki sake ki nuna ki shanye baƙin cikinki azuciyarki, har sai lokacin da Yarima zai zama mallakinki ki motsa kambunki yadda kike so".

da sauri ta kalle ta sannan ta ce" kina t

unanin zan iya shanye wannan gagarumin baƙin cikin? kinsan tun tsawon lokacin dana

ɗ

auka wajen adana soyayyarsa a cikin ruhina da gangar jikina, shi ne kuma yanzu ina ganinsa da wata kice hankalina zai ƙwanta? Wallahi babu macen daya isa ya aureta har su r

ayu cikin aminci da ƙaunar juna, wallahi sai na yi sanadin rushewar wannan farin cikin da waccan jakar take ciki,sai na yi sanadiyyyar mutuwar tama baki

ɗ

aya".

Sosai Yesmin ta zaro ido, sannan ta rufe mata baki ta jata zuwa wani waje acikin ƙaton h

all

ɗ

in, tuni Amrah ta rushe da kuka tamkar wata ƴar ƙaramar yarinya ta kama ihu sosai har tayi me isarta, daga bisani ta janyo hannun yesmin zuwa ƙirjinta ta ce" kina jin yadda zuciyata take bugawa? to wallahi muddun ban auri yarima ba komi zai iya faruwa

dani, tabbas sai na auresa sannan babu yarinyar da zan zauna da ita amatsayin matarsa wallahi duk wacce ya aura sai na yi sanadin rayuwarta".

da mugun sauri ta kalle ta sannan ta ce"haba Amrah? wannan wani irin furuci ne? kinsan kuwa me kike fa

ɗ

a? kina

son yin kisa ne ko menene? kiyi haƙuri mubi komi ahankali mana"?.

Ganin taƙi gane abinda take son sanar da ita ne yasa ta janyo hannunta ta kaita cikin motar da suka zo da ita sannan yesmin

ɗ

in taja motar da ƙarfi suka bar wajen".

ahankali ta juya ta

kalli aminiyarta, ta

ɗ

an murmusa ganin sai ajiyar zuciyata take, ta ƙwana da sanin haƙarta zata cimma ruwa, saboda haka ta ce" aminiya bana son wannan kukan na ki, abu

ɗ

aya zan fa

ɗ

a miki shi ne ki tashi tsaye kiyi aiki tuƙuru don ganin kin cimma burinki na

auren Galadima, idan har kin shirya hakan to ni ashirye nake don ganin kin samu cikar burinki".

tana ƙwance jikin kujerar motar, idanuwanta arufe tana hasaso rayuwarta da yarimanta ita ka

ɗ

ai acewarta, ta

ɗ

an kalli aminiyarta sannan ta ce" ina jinki yesmi

n don ayanzu kai na ya kulle baki

ɗ

aya, inason ki bani shawarar abinda zanyi don ganin na auri Yarima".

Yesmin tayi murmushi sannan ta ce"really"?.

ta ce" yes really".

sannan ta girgiza kanta sannan ta ce" kin tabbatar duk abinda nace kiyi za kiyi?".

ta

ɗ

aga kanta alamar gamsuwa sannan ta ce" kawo kunnenki in fa

ɗ

a miki".

da sauri ta miƙa mata kunnenta, ta fa

ɗ

a mata wani abu daya sa ta firfito da idonta sannan ta ce" amman".

da sauri yesmin ta ce"amma me"?.

ke dai kawai ki zubamin ido, ni zan tsa

ra miki komi duk yadda zata kasance sannan idan Dady ya dawo ki fa

ɗ

a masa duk abinda ya ke faruwa,cikin salo da kuma son

ɗ

aga masa hankali sai kiga an samu abinda akeso".

sosai ta sau murmushi don daman tasan yesmin, bata ta

ɓ

a barinta ta shiga cikin matsa

la ko da ta shiga ma ita ke fidda ita.

yesmin ta

ɗ

an

ɗ

aga mata gira alamar da suke yiwa kansu aduk lokacin da zasuyi shaye shayensu, murmushi tayi sannan suka yi parcking a gefen titi suka fiddo shisharsu suka sha sosai har sai da sukaji kansu yana

ɗ

an yawo

asama, sannan yesmin ta jasu suka wuce sai dai cikin tsautsayi suka bugu da..................................

*** *** ***

bayan sun dawo daga dinner

ɗ

in da aka ha

ɗ

a musu ya wuce kai tsaye

ɓ

angarensa, ya rage kayansa sa

nnan ya ƙwanta ya ƙure AC yana jin sanyin yana ratsa har cikin

ɓ

argon jikinsa tunanin wani abu yake wanda ya shu

ɗ

e wasu lokuta da dama, abin haryanzu yana ƙara rikita zuciyarsa da komi na sa, idan yana cikin nutsuwa ya tuno da wannan

ɓ

oyayyan sirrin sai ya

ji duk komi ya tsaya masa, cak tamkar dai ba shi

ɗ

in bane ba don yana da ƙarfin imani ba da tuni ƙwaƙwalwarsa ta juye saboda irin rayuwar da tayi shurin masaki dashi.

tuni kansa ya fara juya masa, ya tashi da sauri ya bu

ɗ

e fridge

ɗ

insa ya

ɗ

akko ƙwalb

ar fefsin wato madarar giya, ya zauna ya dinga shanta har sai daya ji baki

ɗ

aya baya ganin komi sai duhu, anan wajen ya fa

ɗ

i wanwar bai san inda kansa ya ke ba.

Tun daga nesa take hango yayan na ta aƙasan lallausan capet

ɗ

in, ta dai daure ta ƙaraso do

n son sanin halin da ya ke ciki har ya ƙwanta akan capet haka?.

sosai gabanta ya fa

ɗ

i don ganin wata ƙatuwar ƙwalba tamkar ƙwalbar giya, sosai ta waro ido waje ta

ɗ

auki ƙwalbar ahankali ta fara dubawa sai taga an rubuta ALCAHOL ru

ɗ

u ru

ɗ

u ajiki, hankalint

a ya tashi sosai ta saki ƙwalbar ta tarwatse awajen, ta kasa barin wajen gabanta yana wani irin dukan uku uku, "innalillahi wa inna ilaihi raji'un". kalmar da ta dinga ambata kenan har ta

ɗ

an fara dawowa dai dai sannan ta

ɗ

akko mopa, ta fara gyara wajen d

a ƙwalbar ta fashe sannan ta bu

ɗ

e firiji da sauri ta ciro ƙwalba ukun da sukayi saura sannan ta fita ahankali, ta jefasu acikin ƙatuwar ƙwalbatin dake kusa da sashen Galadima, sannan ta dawo ta sanyashi agaba tayi ta kuka har lokacin da ya fara bu

ɗ

e idanuw

ansa akanta.

da sauri ya tashi yana salati, ya yi saurin kallonta ganinta durƙushe agabansa tana kuka ya yi shiru don tuno wani abu daya faru, ya bu

ɗ

e ƙasaitaccen bakinsa ya fara magana" Autar momma, inason ko bar wannan sirrin daga ni sai ke, nima ba

ason raima nake wannan rayuwar ba don ba nida yadda zanyi ne sai inji kamar idan bansha ba ƙwaƙwalwata da zuciyata zasu dinga aiki ba adaidai ba, inason ki bar wannan sirrin tsakanina dake kada wani yaji".

ya fa

ɗ

i hakan yana

ɗ

an shan numfashi gami da tas

hi tsaye, ya koma bakin tagar

ɗ

akinsa ya fara bata labari.

"lokacin dana fara shan giya ban san na fara ba, don kuwa Aamiru da kansa ya bani ita amadadin maganin ra

ɗ

a

ɗ

in da zuciyata take mini, na kasance cikin tashin hankali awasu shekarun da suka shu

ɗ

e, na kasance araye amman tamkar matacce bake, na kasance me barci amman afarke nake nayi amfani da son zuciyata wajen sa

ɓ

awa mahaliccina, akullum tunanin da nake ta yaya zan kalli Allah? alhalin kuma na sa

ɓ

a masa? ta yaya zan bar duniya ina

ɗ

auke da hakk

in mutum sugudum akaina? Hafsah shiyasa na kasa dena tuna wannan abun, ban fita daga wannan ƙaddarar ba na fa

ɗ

a wata ƙaddarar don kuwa ayanzu ina wata tsundum, don kuwa giya ce tayi kane

kane acikin rayuwata, ko da na yi niyyar dainawa sai in kasa inason k

i tayani da addu'ah Hafsah".

sai ya riƙe hannun ƙanwar tasa tamkar zaiyi kuka.

tausayinsa ya cika mata zuciya, anya kuwa al'amarin yayan na ta babu sammu kuwa? mutum me addini da kuma riƙo da dukokin da ubangiji ya sanya mana? Amman shi ne ke sh

an giya? gaskiyar magana aƙwai lauje acikin na

ɗ

i.

ahankali ta ce" in sha Allah zan tayaka bro, amman inason kayi min wani alƙawari"?.

da sauri y ce" ina jinki auta?".

"za ka fa

ɗ

amin minene ya faru arayuwar taka daya sanyaka shiga cikin wannan m

atsalar"?.

da mugun sauri ya kalle ta, hankalinsa ya tashi sosai don bai zata zata yi masa wannan tambayar ba? ganin kamar yarinyar zata ƙuresa sai ya fito da asalin kalarsa sannan ya ce" Hafsa! inason ki sani, ko da ace ke ƙanwata ba yana nufin komi

na rayuwata in fa

ɗ

a miki ba, ko momma bata san da wannan sirrin ba, saboda haka kema kada ki matsa don son jin abinda ya faru abayan, don kuwa ƙwaƙwalwarki ba zata iya

ɗ

aukar hakan ba"............Soon





*ayimin haƙuri don jina shiru, ya faru ne saboda

rufemin chart da akayi, amman yanzu an bu

ɗ

emin*

SWEET POTATO BANANA BITES

INGREDIENTS



- 1 medium mashed sweet potato

- 1 medium mashed banana

- 1/4 peanut butter

- 2 eggs

- cinnamon, to taste

- Optional mix-ins: dark chocolate chips, fru

it,



DIRECTIONS

1. Smash the sweet potato and banana together in a small bowl. Add the peanut butter, eggs and cinnamon & mix well.

2. Stir in any additional mix-ins and spoon into greased mini muffin tins.

Bake at 375 degrees for 18 minutes.



*MRS GREEN CE*

[2/26, 6:53 PM] Ummu Maher Ce: *_SABAYA KAYAN MATA

🥰

_*

ko kunsan sabaya na gyara jiki

🗣



ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na ƴa mace

🗣



in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura

🗣



🗣



na ce ba? kin haihu kinƙi ki koma dai d

ai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,ita sabaya bata cutarwa ko ka

ɗ

an sabida ƴaƴan itatuwa ce herberls.

yana gyara breast sosai,masu son su ciko suyi gwanin sha'awa sai su garzaya su nemu na su.

tana ma

ganin ramewar mace, ki ciko kiyi gwanin sha'awa, ina mata masu son gyara gaba ya ciko ya y zam zam yadda oga zai gamsu, sannan ina mata masu son ganin mamansu ya yi zam zam to ga sabaya nan zata gyara ki zam zam.

idan kin shirya gyara ki kirawo MAMAN KHAI

RYS SABAYAS

🗣



🗣



🗣



🗣



.

08067329607.

💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼





5

.........Autar momma ta

ɗ

an karkatar da kanta gefe tana share ruwan hawayen daya jiƙa mata fuska, sannan ta ce" in sha Allah zan rufa maka asiri, amman gaskiya ka canja hali y

a Galadima saboda ita rayuwa kullum rayuwarmu gaba take yi ba baya ba, sannan ahalin yanzu an

ɗ

aura maka aure haƙƙin matarka da kula da ita duk akanka ya ke ya Galadima, don Allah ka riƙemin aminiyata da amana don Allah kada ka cutar da ita wallahi tana so

nka da dukkanin zuciyarta".

ta fa

ɗ

i hakan da damuwa fal afuskarta, ya riƙe hannunta ahankali sannan ya ce" bazan ta

ɓ

a cutar da Amira ba, duk da har zuciyata ba son auren nake ba sannan ko babu soyayya Amira ƙanwata ce bazan ta

ɓ

a cutar da ita ba, sai dai

ni mace

ɗ

aya na bawa zuciyata wacce ko da bayan na koma da mahaliccina matuƙar ban ganta ba bazan ta

ɓ

a yafewa kai na cutar da wannan zuciyar danayi ba".

tana son jin menene abinda ya aikata

ɗ

in? Amman kuma yaƙi bata damar yin hakan, haka har sukayi salla

ma bata samu damar jin komi ba daga bakinsa ba, ta koma sashen Fulani duk zuciyarta amatuƙar jagule, musamman ma maganar ya Aamiru da ya yi, akan wai shi ne ya fara koya masa shan giya, kenan da

ɗ

an giya take zaune? ya Aamirun da ya ke cikata da Allah ya c

e annabi ya ce? ashe

ɗ

an giya ne kenan? Tabbas zata nuna mishi ya yi ka

ɗ

an ya yaudare ta.

ta ƙwanta akan faffa

ɗ

an gadonta, hawayenta sai zuba suke tamkar famfo bata ta

ɓ

a tunanin ya Aamiru zai mata haka ba, tana tsananin sonsa da ƙaunarsa anya kuwa zata iy

a rabuwa dashi saboda wannan dalilin? Wata zuciyar tace mata, ai kuwa shan giya dalili ne babba wanda mace zata ƙi namiji saboda shi, dalili ne da kowa zai gamsu dashi wata zuciyar kuma tace mata, to ke da kike wannan tunanin kin ta

ɓ

a ganinsa yana sha? da

sauri ta share hawayenta ta tashi sai kuma ta ce" anya kuwa ya Aamiru zai iya shan giya? anya kuwa da gaske ne abinda yayan na ta ya fa

ɗ

a mata? za tayi bincike akan hakan, matuƙar ta gane ce war yana shan giya to babu makawa rabuwa za tayi dashi, ko da shi

ne

ɗ

an autan maza ta share hawayenta gamida tashi ta shiga wanka, don yanzu haka ana can ana kamu kuma itace babbar ƙawa kuma ƙanwar miji.

*** *** ***

Fulani mazugal ce kishingi

ɗ

e akan kilisar da ta saba zama, wato tumtum na

falonta zaka

ɗ

auka cewar kujera ce amman kuma tumtum ne, me matuƙar

laushi da kuma kyau, Lantana ce ta shigo gamida sallama ta zube gaban uwar gijiyarta sannan ta ce" dafatan na samu uwar

ɗ

akin na wa lafiya, Allah yajada ranki uwar gida awajen sarki me ba

bbar masarauta, uwa ga Khadija Hajara da kuma Lubna, kaka awajen Saifullahi yayan Amatullahi".

tunda ta fara yi mata kirarin bata saki fuskarta ba, har kuma ta gama bata yi ko da murmushin wushirya ba, baƙin cikine fal acikin zuciyarta tana son fa

ɗ

ar

abinda ke ranta amman ta kasa fa

ɗ

a

ɗ

in, aduk sanda zata fa

ɗ

a sai taga kamar Lantana na iya tona mata asiri wataran, amman duk da hakan tasan Lantana ta hannun damarta ce bayan jakadiyarta Asabe, babu wani amintaccenta agidan wanda ya wuce mutanen nan guda

biyu.

Fulani mazugal ta bu

ɗ

e ƙasaitaccen bakinta, wangalele dashi sannan ta ce" haryanzu baki kai inda nake son ki kai ba, duk wannan kirarin abanza ya ke tunda dai ai ba nida

ɗ

a namiji, magajo awajen me martaba duk irin

ɗ

awainiyar danayi da me martaba

amman duk yanzu na tashi atotar babu ina da yara mata da yawa dana haifar masa,amman duk abinda ya tashi sai kaji ya kira sunan tsinanannan yaron nan, me ido atsarka wanda baya ganin kowa da gashi saboda yasha nonon waccan banzar bafulatanar, wacce ta nem

i hargitsamin rayuwata tabbas aƙwai ranar da sai na wargaza musu duk farin cikinsu na rayuwa, sai na hanasu jin da

ɗ

in duniya baki

ɗ

ayansu har me martaba".

Lantana ta sunkuyar da kanta, don dama can bata ha

ɗ

a ido da Fulani mazugal

ɗ

in don bata ta

ɓ

a bari

ka kalli idonta, ranar da kuwa ka kuskure za kaga tozarci da wulaƙanci awajenta. cike da gwanewa amunafurci ta ce" kinyi min dai dai uwar gijiyata, ai dukansu kada ki barsu amman kuma abu

ɗ

aya ne nake son ki cire acikin wa

ɗ

annan kalaman naki, wa

ɗ

anda su

kayi matuƙar yimin da

ɗ

i da kuma sanyani annushuwa, me martaba uban yaran ki ne uwar gijiyata kuma ko babu komi mijinki ne, saboda haka idan ran uwar

ɗ

akin nawa ya

ɓ

aci ayafemin ajizanci ne na

ɗ

an adam".

wani banzan kallo ta wurgawa Lantana sannan ta ce"

to ke kina ganin shi yana yimin adalci? kinsan ina sane da gonakin me martaba da kuma gidajen gonakinsa daya sanya sunan waccan yaron akai wai ya bar masa? Ni ƴaƴana ko oho ko? Saboda an haifar masa

ɗ

a namiji ni kuma ban haifa ba? to wallahi ko yana so ko

baya so sai naga bayan wannan tsinanannan yaron dagashi har uwarsa".

Lantana ta ce" ah lallai kina da gaskiya, don sun aikata miki laifi mafi muni arayuwa, amman kuma idan sunsan wata ai basu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login