Showing 39001 words to 39547 words out of 39547 words
me masifar tsantsi da kyau ya da
ɗ
e tsaye kanta, tausayinta ya tsarga masa
gashi babu abinda yaƙi jini irin kukan mace, jin kuk
an nata yake har ransa ko da baya sonta bai kamata yazo mata ayadda yazo matan ba.
ya ƙarasa bakin gadon sai dai bai zauna ba, ya zube hannayensa acikin aljihun farar jallabiyarsa me matuƙar kyau da sheƙi irin ta asalin larabawa, me irin kaurin nan da
gajeren hannunta me kyau.
ya bu
ɗ
e bakinsa me tsada ya ce" nasan bai kamata in aikata abinda na aikata
ɗ
in ba amman kiyi haƙuri akan abinda nayi miki kuma in sha Allah bazan ƙara ta
ɓ
a ko da jikinki ba".
maganganunsa sun zo mata da
ɗ
an ƙwarin gwiwa,
sai taji ta ƙara sonsa da ƙaunarsa cike da kulawa ya shiga ban
ɗ
aki ya ha
ɗ
a mata ruwa me
ɗ
an zafi a jakuzi sannan ya dawo ya kalle ta ya ce" ki daure ki shiga ban
ɗ
aki ga ruwa can na ha
ɗ
a miki".
ganin irin tafiyar da take yasa ya
ɗ
auke ta ya sanyata cik
in ruwan, daurewa take har ta gama shiga yana ganin zata fara wanka ya fito da sauri ita kuwa ta rintse idonta tana kukan zabar da take ji, ga wani irin bala'in zazza
ɓ
in daya rufeta, ta saki kukan baƙin ciki da iya abinda yayi mata ne ba zata damu ba tunda
tasan Allah ne ya halasta masa, to amman sunan macen da yake ambata ne ya ƙona zuciyarta tabbas ko wacece wannan Rabiatun sai ta nemo ta.
yana fitowa kai tsaye ya wuce cikin wani
ɓ
angare agidan, shima dai
ɓ
angarensa ne saboda haka ba shida shamaki aw
annan sashen baki
ɗ
aya falon hotunan Rabiatu ne, wasu tana barci wasu kuma tana zaune tana cin abinci, ga fuskar Ahmad
ɓ
aro
ɓ
aro ajikin hoton, takaici ya ishesa ya ƙarasa jikin hoton ya dinga yaga hotunan Ahmad yana tattakawa, wasu zafafan hawaye suna yank
o masa shi ka
ɗ
ai yasan irin azabar daya keji acikin zuciyarsa, yana masifar kishinta baya son kowa ya ra
ɓ
e ta da sunan soyayya idan ba shiba yana tsananin sonta.
kai tsaye ya wuce fridge
ɗ
insa da yake ajje kayan shaye shayensa ciki sai yaji an riƙe ma
sa hannu gam, alamar wani ne tsaye akansa.........
****
Sosai yake kallon Fulani mahaifiyar Galadima, ganin irin tashin hankalin da ta shiga daga jin ance za'a ha
ɗ
a aure tsakanin
ɗ
anta Galadima da ƴar gidan Alhaji Mawashi ƴar aminiyarta Hajiya Rabi
.
Me martaba ya ce" amman sai naga kin shiga wani hali, ko bakison auren ne"?.
bakinta yana kakkarwa ta ce" ka...ka....ka....kada ayi auren nan aƙwai matsala babba".
ta fa
ɗ
i hakan a
ɗ
am tsorace, Me martaba ya tsare ta da idonsa tamkar mikiya y
ana hango abubuwa da yawa acikinsu.........
*WANNAN SHI NE ƘARSHEN LITTAFI NA BIYU, WATO TAKU NA BIYU SAI MUN HAƊU ATAKU NA UKU WANDA SHINE NA ƘARSHE IN SHA ALLAHU, DUK WACCE TA KARANTA BATA SIYA BA NA BARTA DA ALLAH*.