Showing 24001 words to 27000 words out of 39547 words
sai yake jin kamar be yi wa ƙanwarsa
adalci ba ya yi ƙaryar ba shida lafiya, kuma yanzu idan aka gane hakan fa?.
sai ya cire wannan tunanin ya wuce don zuwa wanka.
yana shigowa
ɗ
akin da Canal ya fara cin karo, yadda ya yi kyau tamkar ka
ɗ
aukesa sh
i da yake namiji ma yana ganin kyaunsa ina ga kuma mace? ya da
ɗ
e atsaye yana kallonsa sannan ya shigo.
Canal ya ajje kumb
ɗ
in daya gama taje ƙwantacciyar sumarsa, me cike da haiba da tsari tamkar ya yi shamfo, gaban gashin anyi masa wani irin salo na lanƙ
wasa tamkar dai gashin indiyawa.
Captain ya ce" mutumina kaga yadda kayi kyau kuwa? tamkar angon dake shirin angwancewa"?.
ya yi murmushi sannan ya ce" baka sani ba? ai da sabon angon kake magana, ni dai fatana Allah yasa ƙanwar nan taka ta kar
ɓ
eni
amatsayin wanda take so, sai dai ni baki
ɗ
aya ma ba nida ƙarfin gwiwar da zan iya tunkarar ta, don wannan ita ce soyayyata ta farko".
Captain ya ce" lallai ka tsaya kallon ƙwa
ɗ
o aruwa ya yi ma ƙafa, an zagewa za kayi kai da fata ka ƙwato soyayyarta, ta ya
dda zataji aranta babu ya kai amman ka tsaya wannan kunyar taka ai sai ayi babu kai".
ya yi murmushin nan sa me tsananin tafiya da zuciyar ƴammata.
Abinci ma oder
ɗ
insa sukayi, dining
ɗ
in dake gabansu cike ya ke da kayan maƙulashe har ma da cake
ɗ
i
n da aka rubuta shi da sunanta ra
ɗ
a ra
ɗ
a, da kuma nashi sunan.
Captain yaje ya
ɗ
akko ta, atashar da ta sauka suna shigowa ta fara cin karo da fuskar Canal, ya hango tsoro fal akan kyakkyawar fuskarta ya tsura mata manyan idanuwansa akan kyakkyawar fus
karta, ta shige cike da kunya tana gaishesa kamar kada ta bita amma haka ya daure ya bita
ɗ
in yana mata sannu da zuwa, ya hango kunyarsa fal kan fuskarta yarinya ƙarama amma sai kunya, yana
ɗ
aya daga cikin halayyar irin matar da ya ke so ya samu mace me ts
ananin kunya, da kuma kawar da kai ta gani tamkar ma bata gani
ɗ
in ba.
da ƙer ta saba dashi aƴan ƙwanakin da tayi, sai dai kuma a wa
ɗ
annan ƙwanakinne wata mummunar ƙaddara ta afka musu wacce ta riga fata, sai dai babu yadda za'ayi da ita tunda ta kasa
nce hakan wannan itace sanadiyyar rabuwa da Captain da ya yi, gashi aranar yake son komawa US ga kuma wannan mummunar ƙaddarar da ta afka masa
ɗ
in. alokacin abubuwa da yawa suka faru wanda sai anan gaba lokaci zai bayyanasa domin yasan koya
ɓ
oye ma shukar
da yayi har tayi ƴaƴa tayi fure tayi ya
ɗ
o kowa zai santa, wato abin
ɓ
oye zai fito fili.
*** *** ***
Cigaban labari.
a wannan lokacin ne komi ya koma masa sabo, wannan labarin na sa yana da ta
ɓ
a zuciya muddin zai cigaba da yi
nsa zuciyarsa zata iya rabuwa gida biyu tsabar tashin hankalin daya ke ciki, na tunawa da wannan mummunar ƙaddarar.
ya tashi ya shiga ban
ɗ
aki, yayi alwala sannan yazo ya shimfi
ɗ
a sallaya, ya fara gabatar da nafilfilun daya saba yi yana roƙon Allah ya ya
fe masa irin cutar da ya yiwa fitilar zuciyarsa ƙanwar Captain.
yana addu'ah ya
ɗ
an ƙwanta ka
ɗ
an, sai wani barci me masifar da
ɗ
i ya yi awon gaba dashi cike da mafarkin fitilar zuciyarsa wato ƙanwar captain.
A gefe
ɗ
aya kuma amarya Amira ce taci ku
kanta, dama haka auren dole ya ke awajen namiji? tabbas ta tabbatar Ya Galadima baya sonta kuma baya ƙaunarta, yanzu ya za tayi don janyo hankalinsa don ya fara sonta? Hafsa ta kawo azuciyarta wato autar momma, sai dai a wannan lokacin itama autar momma ta
na cikin wani yanayi, don kuwa tana fita akan hanyarta aka bata tsoro juyowar da zatayi sai ga ya Aamiru.
sosai ta tsorata da ganinsa, idanuwansa sunyi jawur tamkar wanda yaci kuka ya ƙoshi, ta kalleshi cike da izgili da kuma nuna itafa yanzu bata son
sa.
ta ce" wai lafiya ka tsoratani, ni fa ayanzu bana ra'ayin ko ƙara tsayawa da kai ballantana ma har wani abu ya ha
ɗ
ani da kai, mi zanyi da
ɗ
an giya wanda bai ma mayarda giya amatsayin wani abubu? saboda haka ka fita daga rayuwata ya Aamiru bana sonk
a bana ƙaunar sake ganinka".
Sosai yaji zafin maganar, da yasan me zuciyarsa ke ciki ayanzu da ta tausaya masa don ayanzu ba tuban muzuru zai yi ba, tuba zai yi na tsakani da Allah.
ya ƙaraso gamida janyo gefen mayafinta ya ce" ki tausayamin Amir
a tabbas nasan ni
ɗ
an giya ne, bazan
ɓ
oye miki ba amman kiyi min uzuri wallahi ayanzu na gyaru kuma na kimtsu, ki taimaka ki yafemin
ɓ
oye miki halayena dana yi".
wani banzan kallo tayi masa sannan ta ce" uhm Allah dai yasa ba Ungulu ce zata koma gidan
ta na tsamiya ba, don nasan wannan tuban muzuru ne kayi ba na tsakani da Allah ba".
ta wuce abinta, ko ƙara waiwayarsa ba tayi ba zuciyarsa ta hau harbawa da sauri da sauri, yanzu ina zai sanya ransa ne? ya rasa amininsa sannan ya rasa masoyiya, sannan a
gefe
ɗ
aya wata babbad wuta ta sanyo masa kai wacce ya ƙeta mata ashana da kansa, ta fara babbaka sannan yanzu ya rasa yadda zai yi da rayuwarsa.
ya rintse idanuwansa yana jin wata irin ƙuna acikin zuciyarsa.
*** *** ***
B.Rabs ya ce" gaskiya usama na cuci wannan baiwar Allahn, tsabar sharri fa har gidanta naje nayi mata sharri don mijinta ya rabu da ita, gaskiya Allah ba zai ta
ɓ
a barina da wannan zaluncin dana yi ba, sai Allah ya sakawa wannan matar na cuci kaina na biy
ewa son zuciya da kuma sharrin shai
ɗ
an". sai ya fashe da kukan tausayin Rabiatu, ko awani hali take ciki yanzu?.
Abokin nasa Usama ya ce" ikon Allah kai kuma daman sharri kake mata? ni wallahi na
ɗ
auka farkar kace ma? ashe babu dangin iya babu na baba?
ato indai hake ne kuwa dole kayi kukan abinda ka aikata, sannan kayi gaggawar zuwa don ta yafe maka idan ba haka ba kuwa Allah zai yi mummunan fushi da kai".
Sosai nasihar Usama ta shiga xuciyarsa, lallai ya kamata ya tashi yaje domin abinda ya aikata
ɗ
in ba abune da za'ayi shiru kansa ba.
ya ce" abokina ka daina tunanin komi, kaje ka bayyanawa duniya abinda kayi mata ko ka sanu rangwame azuciyarka".
ya ce" Usma ba naƙi taka bane, ina tsoron zuwa in fa
ɗ
a musu ne bansan yadda zasu
ɗ
auki lamarin ba
? wataƙila ma tuni mijin ya sake ta indai kuwa haka ne abinda na aikata ba ƙaramin muni ne dashi ba".
" to wai B.Rabs ko dai wani ne ya sanyaka wannan aikin? domin nasan indai har akan ku
ɗ
i ne babu abinda bazaka iya aikatawa ba, saboda haka idan ma w
anine ya sanyaka ka fa
ɗ
amin tun wuri, sai musan ta inda zamu
ɓ
ullowa lamarin".
Girgiza kansa ya yi, alamar babu wanda ya sanya sa hakan sannan ya tashi tsaye yana me gyara rigarsa ya ce" bani wayata Usama in fara sanar da duniya komi, daga bisani kuma s
ai inje har inda suke domin neman yafiyarsu don Allah ba zai ta
ɓ
a barina da haƙƙinsu ba".
Usama ya yi kamar ya hanasa amman sai ya kasa hakan, domin yasan wannan ita ka
ɗ
ai ce hanyar da abokinsa zai fita daga wannan mummunan ƙullun da ya yiwa kansa.
"sunana Ibrahim, nasan da yawanku kunsan abinda ya faru wanda na
ɗ
ora wani vedio ni da wata matar aure, wacce na ce ni farkantane to ba haka bane haƙiƙa wannan duk ƙullina ne, nayi mata sharri ne don mijinta ya sake ta, amman don Allah don annabi idan wan
nan vedion yaje gareta ta yafemin tabbas sharrin shai
ɗ
an ne, sannan ƴan uwanta da kuma mijinta harma da iyayenta su yafemin Allah ya yafe maha baki
ɗ
aya".
dai dai nan ya yanke vedion, ya fashe da wani irin kuka me ƙarfin gaske Usama yazo ya rungumesa y
ana basa haƙuri. abin tausayi haka suka ha
ɗ
u sukayi ta kukan laifukan da suka aikata abaya, wanda ayanxu suke son gyara wannan mugun ƙullin da suka yi wa kansu.
*** *** ***
wata irin ashar Balaraba ta saki, don ganin bediyon Ibrahim d
a yayi sannan ta ce" jar uba wato duk sharrin dana ƙulla mata ya tashi abanza kenan? to wallahi ba zata sa
ɓ
o ba wai anyiwa me da
ɓ
i sata, me yasa duk sharrin dana ƙullawa wannan aljanar yarinyar take fita cikin sauƙi ne? yanzu kuma ina ji ina gani shikkenan
duk zarginda mutane ke yi mata ya tafi abanza kenan? anya kuwa ba aljana ce wannan yarinyar ba, gaskiya ya zamar mata dole samowa kanta mafita domin ba iya haka taso wasan ya tsaya ba, taso ne ace ta sanyata wani mummunan halin da zata kasa fita koda ƙofa
r gida, sannan shima Ahmad ya sake ta amman kuma sai gashi nan da nan har ta fita daga cikin matsalar.
ta buga dressing mirror
ɗ
in dake kusa da ita da ƙarfi, har sai da kayan suka tarwatse Zubair ya shigo
ɗ
akin yana me tambayarta lafiya...............
?soon
➡
️
MAGUNGUNA NA MUSAMMAN
Amfanin Tafarnuwa Ga Jikin Dan’adam
1.Ciwon Mara Lokacin Al’ada Idan mace tana ciwon mara ko ciwon ciki a lokacin al’ada ko jinin yarika yi mata wasa, ta samu zuma ludayi biyu
(2) ta hada da man tafarnuwa ludayi
daya
(1) in an hada sai ta rika sha cokali biyu
(2) da safe biyu (2) da yamma. In Allah ya yadda zai bari.
2. Matar Da Jini Ya Ki Dauke Mata Ta rika shan man tafarnuwa babban cokali sau hudu (4) a rana. In sha’Allahu zai dauke.
[2/26, 6:54 PM] Um
mu Maher Ce:
➡
️
12
...........Ahmad yana shigowa ya ƙuramin idanuwansa masu kama da madara, ya ƙaraso dab dani sannan ya
ɗ
agani sama ya dinga yawo dani yana ce wa" don Allah kiyafemin matata, wallahi duk irin abubuwan dana yi miki wallahi duk bansan sharri
ne aka ha
ɗ
a miki ba, kuma nima nasan ba zaki ta
ɓ
a aikata hakan ba".
Duk da haryanzu ban wani saki jiki dashi ba, na
ɗ
an dara ina hango su Mlm wa
ɗ
anda suka tsaya daga can gefe suna magana shi da Alhaji.
Kunya ta isheni nayi saurin sauka daga jikinsa in
a sunnar da kaina zuwa ƙasa, ya
ɗ
ago ha
ɓ
ata ya
ɗ
ora kan hannunsa ya tsuramin ido sosai sannan ya ce" kiyi haƙuri matata, na cutar dake da dama cikin autayyarmu don Allah ki yafemin wallahi kishi ne ya rufemin ido, ki yafemin sannan nayi miki alƙawari sai n
a gano wanda ya sanya wannan yaron yi miki wannan sharrin".
Da sauri na riƙe hannunsa sannan na ce"a'a ya Ahmad, ba sai ka yi duk wannan ba ni dai tunda Allah ya wankeni shikkenan koma waye yaje don kansa, masu iya magana sunce zakaran da Allah ya nufa da
cara ko ana muzuru ana shawo sai ya yi, saboda haka duk abinda za suyi ba zasu ja da ikon Allah ba, ni
ɗ
innan naga ƙaddarar da tafi wannan kuma na iya cinye ta, balle kuma ƙarama wannan? ko ka manta irin ƙaddarar da ta sameni abaya"?.
da sauri ya san
ya lallausan hannunsa ya rufemin baki, ya ce" don Allah ki manta da duk abinda ya wuce ba baya mu sanyashi amatsayin faifai wanda yake arufe, ita ƙaddara mara kyau ba ason tuna ta aduk sanda kuwa ka tuna hakan addu'ah ce maganin hakan, don Allah ki manta d
a komi mu cigaba da rayuwar aurenmu tamkar yadda muka
ɗ
akkota afarko".
Jin hakan ya sanya zuciyata yin fari tas, tamkar wata ƙaddara bata ta
ɓ
a faruwa dani ba sai ji na yi kawai Ahmad ya
ɗ
aukeni tamkar ƴar tsana ya shige dani zuwa cikin gidan, sai wuts
il wutsil nake amman bai ajjeni ako ina ba sai
ɗ
akinmu, ina kallon Balaraba ta yi saurin leƙomu tana cikin kicin
ɗ
inta, tsabar munafurci harda biyo bayanmu don ganin abinda zai faru.
ni kuwa ganin hakan ya sanyani cewa azuciyata, oh Balaraba bazata ta
ɓ
a
dena wannan banzar rayuwarta tata ba, ace mutum baida wani aiki sai
shegiyar gulma da sanyawa Facalarka ido? lallai Balaraba tayi nisa a harkar gulmarta, ni kuwa ina sane na ƙara
ɗ
afe kafa
ɗ
arsa, muna shiga
ɗ
akin ya direni kan katifar dake ƙasa bai damu da
rufe ƙofar ba ya ƙaraso kusa dani ya tungumoni yana yimin wasu irin lissafi wanda tuni na manta dasu ababin rayuwata, sai yau da Allah ya wankeni da yake nima ina cike da shauƙin mijina sai na biye masa don faranta masa ma yanzu na fara.
Balaraba ta
koma da sauri tana rintse ido, ta bu
ɗ
esu cike da takaici ni take tamkar ta cakawa Rabiatu wuƙa, don Allah ya sani ta tsaneta sosai tsana mafi muni kuwa don tunda take arayuwarta ba tada wani maƙiyi sama da Rabiatu, yarinyar ta tsare mata gaba ta tsare mata
baya.
akan mijinta Zubairu ta sauke ido, wanda ya da
ɗ
e da shigowa tun
ɗ
azu ya tsaya kallon mummunan halin da matarsa ke yi wato la
ɓ
e, don tun lokacin da Ahmad ya
ɗ
akko matarsa ya hangosu, bama shi ka
ɗ
ai ba har dasu Malam duk sai da suka gansu, amman
da yake su manya ne sai sukayi tamkar ma ba su san abinda ke faruwa ba, sai dai kana ganinsu kasan suna cikin tsananin farin ciki mara misaltuwa, biyo bayan yadda suke ta fara'a ajunansu suna ta hirarsu kan fararen kujerun dake tsakar gidan irin na shan is
ka.
ya ƙarasa kusa da Balaraba, wacce ta ƙame ƙam inda take ga wata irin zufar dake karyo ga cikinta sa yoyo ƙasa kana ganinsa kasan haihuwa ko yau ko gobe.
Riƙo hannunta yayi, ya zaunar da ita kan kujera tree seater sannan ya tsugunna akan capet
ɗ
i
n dake falon, idanuwansa sukayi jawur alamar abinda tayi
ɗ
in ya
ɓ
ata masa rai, ya ce" Balaraba, meye wannan
ɗ
in kike yi? Kina son hana abinda Allah ya halasta atsakaninsu ne? akullum ina fa
ɗ
a miki kiji tsoron Allah ki daina aikata wannan mugayen abubuwan d
a kike yi, zato zunubi ne koda ya kasance gaskiya, amman wallahi ni gani nake kina da sa hannu cikin abubuwanda suka faru da wannan yarinyar, sai dai ban gasgata hakan ba amman ni azatona zaki iya aikata abinda ma yafi haka, sanin hali ai yafi sanin asali
biyo bayan yadda kika tsani yarinyar mutane, babu gaira babu dalili? ita ba kishiyarki ba ita ba maƙiyiyarki ba? amman duk kinbi kin tsane ta kema kin tsani kanki"?.
da wani irin fushi ta tashi tsaye, ko nauyin cikin dake jikinta ma bata ji ba ta fara
magana cike da harzuƙa ta ce" Zubairu ka fita aharkata don Allah, yanzu tsabar kafi sonta shi ne har kake yimin irin wa
ɗ
annan mugayen kalaman? to wai ni ko sonta kake yi ne?". ta fa
ɗ
i hakan cike da izgili da tinƙaho da kumfar baki.
da sauri shima ya
miƙe, ya tsinka mata wasu lafiyayyun maruka har guda biyu sannan ya ce" wai me yasa ba kida hankali ne? idan banda ba kida hankali matar ƙanin nawa zan so? abisa wani dalili zan aikata hakan? kin
ɗ
auka kowa ma mahaukaci ne irinki? to maza maza kima cire wa
nnan tunanin don Ahmad ko mutuwa yayi ba zan auri iyalinsa ba, saboda haka ki shiga hankalinki ki san irin maganganun da zaki dinga fa
ɗ
amin domin wutsiyar raƙumi tayi nesa da ƙasa, sannan ruwa ba sa'an ƙwando bane".
ya karka
ɗ
a hannunsa suka bada wani
ƙara daya
ɗ
auki action, sannan yayi gaba abinsa yana huci da kuma jin tsanarta azuciyarsa, wallahi don ba
shida yadda zai yi ne da ko ƙwana baza tayi agidansa ba, saboda yada ya tsaneta da kuma halinta sam ba tada hali me kyau ko ka
ɗ
an ba tada wani alkhai
ri acikin al'umma.
ya fice zuwa wajensu mlm dake ta hirarsu atsakar gidansu.
Balaraba ta rasa me zatayi saboda tsabar baƙin ciki, kawai sai ta samu wani abu me nauyi ta buga kan center table
ɗ
in dake falon nata na glass ai kuwa nan da nan ya tarwa
tse ya bada wani irin ƙarar da kowa na gidan sai daya san da zaman ta'asar