Showing 21001 words to 24000 words out of 39547 words

Chapter 8 - FACALA COMPLETE

04 Sep 2026

7

dai nasan irin wa

ɗ

anda nake nema ai, insha Allah babu wacce zata shafamin wata cuta bi'izinillah".

suka shirya don fita aiki, captain sai tsokanarsa ya ke, wai na Ajla bada ka

nka asare kaje gida kace ya fa

ɗ

i, shi dai bai ce dashi komi ba kuma dama baiyi tunanin za a amsa masa

ɗ

in ba, don yasan halin mutuminsa da mugun miskilanci irin na su na gadon sarauta.

Suna fitowa kuwa sukaci karo da Ajla abakin ƙofar

ɓ

angarensu, da s

auri ta matsa cike da tsoronsa ta koma

ɓ

angaren captain tana gaidashi, gamida

miƙo masa wani babban flask na abinci ta ce" sir daman abinci na kawo muku".

Captain ya yi saurin amsa gamida ce wa" godiya muke Ajla ke dai bakya gajiya ko"?.

ta

ɗ

an sunkuyar

da kanta alamar kunya tana

ɗ

an sosa ƙeyarta.

Ta kalli mutumin na ta wanda tuni ya shige motarsa, bai ƙara ko da kallon inda take ba balle ya san da wata aba mutum awajen.

Ire iren wannan wulaƙancin yasha yi mata, amman na yau yafi damunta ko kallon ind

a ma take baiyi ba sai ma ƙoƙarin pretending ya ke, kamar ma bai san tana yi ba, haushin abin ya sanyata daburcewa gashi kuma wani iri ƙwarjininsa ke mata, shiyasa ta juya da sauri don ba kallonsa

ɗ

in ba, ƙwarjinine dashi na musamman.

yana shiga motarsa

ya dinga mannawa captain hon, ya taho yana mita yana ce wa" haba Canal, akawo mana wannan betar sannan kai kuma bakayi godiya ba, ni sai ka hanani? ai sai mu maida alkhairi da alkhairi".

Banza ya yi masa ba tare daya ce komi ba, shi haushima captain

ɗ

in

ya ke basa don sam arayuwarsa baya son zama da mutum me nacin tsiya, ya fuskanci matuƙar ya ce zai cigaba da zama agidansa komi ma zai iya faruwa, gidan da ake kawo karuwai? amman saboda wani babban abu yasa ya haƙura ya ke zaune dashi ba don ransa yaso ba

, idan ma yaso a wannan garin aƙwai gidajensa da yawa zai iya zuwa

ɗ

aya ya zauna, amman saboda wani dalili dashi kansa ya barwa kansa sani yasa ya barwa zuciyarsa ya haƙura ya ke zaune da captain.

Suna cikin tafiya Canal A, ya ce" arayuwata na kasanc

e me tsananin kamun kai, na kasance me

ɗ

auke idona daga dukkanin matar daba tawa ba, ban ta

ɓ

a jin son wata ƴa mace ba sai akan wannan ƙanwar taka captain, ta riga da ta gama dani tun a kallon farko".

Captain ya ce"uhm ai kuwa wannan da kake ganinta nan

da shekara goma ma ba lallai ne a aurar da ita ba, kawai dai abinda zan fa

ɗ

a maka shi ne kayi haƙuri wannan da kake ganinta tafi ƙarfinka, sai dai ka nemo wata".

Yayi masa wani kallo sannan ya ce" uhm ina jinka? kace wai tafi ƙarfina ko? saboda ba nida ab

inda zan roƙa awajenka kayi min? shiyasa don na nuna inason ƙamwarka kake min wannan abin"?.

Captain ya ce" ai ni awaje na kafi ƙarfin ka roƙeni wani abu na hanaka, sai dai idan har banda iko akan wannan abin, saboda haka ka bar wannan maganar kawai d

aga baya ma yi ta".

Bai sake magana ba shima, saboda captain

ɗ

in ya fara bashi haushi idan ba don kada ma ya yi wani sa

ɓ

o ba da sai ya ce ko shi ne yake son ƙanwar tasa, shiyasa ya ke

ɓ

oye masa hakan to amman tuno da wani abu yasa ya kori she

ɗ

an, don ya

san wa baya ta

ɓ

a son ƙanwarsa.

wani aiki sukayi awani ƙauye, da ƴan sansanin gudun hijara suke don basu gudummawar abinci, sosai Canal ya tausaya musu don gasu nan da ƴaƴansu da jikokinsu, wasunsu ma an kashe musu ƴan uwa wasu kuma an kashe musu mazaj

ensu, duk dai abin ba da

ɗ

i sai dai Allah ya kawo mana ƙarshen ƴan tada ƙayar baya aduk inda suke, idan kuma masu shiryuwa ne Allah ya shiryar dasu.

sai yamma liƙis sannan suka dawo cikin quater's

ɗ

insu, captain ya gaji sosai ya ƙwanta kan kujera tree

seater sannan ya ce" kai gaskiya na gaji wallahi, ace yadda na gaji

ɗ

innan in samu wata ƴar girl ta tayani hutawa".

Banza yayi masa, gamida wucewa kitchen ya ha

ɗ

a tea sannan ya soya ƙwai guda biyu, ya dawo falo ya zauna yana cin abinsa amman hankalinsa d

uk yana can wajen da sukaje yanzu wajen ƴan sansanin gudun hijira, yanzu wa zai basu irin wannan abincin da ya ke ci, wancan abincin ma da suka kai musu su suka ha

ɗ

a ku

ɗ

i don kai musu wannan tagomashin, ba don gwamnati bata yi musu ba, a'a tayi musu dai da

i gwargwado amman ba kalar abincin da suke so ba kuma ba wani isar su ze yi ba.

yana cikin wannan tunanin ya jiyo mutumin na sa yana ce wa" mutumina gaskiya rayuwarka tana burgeni sosai, yanzu ko aure kayi matarka ta huta da dafa maka abinci tunda nag

a kai babu abinda baka iya ba, ga shi kuma ko ba a fa

ɗ

amin ba nasan daga babban gida ka fito, saboda yadda kake tafiyar da rayuwarka sai naga kamar ma kai

ɗ

an sarauta ne, saboda ana ganinka an san daga gidan sarauta ka fito saboda komi naka da wannan shiru

n naka irin na su ne".

Banza yayi masa, sai ga captain ya sako hannu yana kur

ɓ

ar ruwan tea, yana wayancewa da ce wa" oh gaskiya kaji da

ɗ

inka wallahi, irin wannan girki haka tunda nake ban ta

ɓ

a cin suyar ƙwai irin wannan ba".

Tun bai yi niyyar yin magana

ba har da ya ce" to naji kai me ya hanaka iya wa? naga dai nima namiji ne kuma iyayena duk suna sona, kai ma kuma haka to me ya hanaka koya

ɗ

in"?.

Captain ya ce" uhm kai dai ayi sha'ani wai

ɗ

an birni ya cuci na ƙauye, kasan wanene ni kuwa agidanmu?

ɗ

an ga

tan Hajiya kenan ake fa

ɗ

a maka, don wallahi ko da wasa bata bari taga raina ya

ɓ

aci, gashi kuma ina da ƙannai mata su suke min komi ni dai babu abinda na iya sai barci, idan naje hutu kuwa kar kaso kaga yadda Hajiyata ke mini, tamkar ita ka

ɗ

ai ce ta haifen

i".

ya

ɗ

an murmusa, yana son bashi asalin labarin waye shi? kuma yana tunanin fa

ɗ

a masa, saboda sam baya son duk inda yaje asan waye shi, don yafi son ko mi zakayi masa ka yi masa domin Allah, ba don ku

ɗ

insa ko don mulki ba amman yana son fa

ɗ

a masa way

e shi

ɗ

in ko zai sa captain

ɗ

in ya dawo sai ti.

ya bu

ɗ

e ƙasaitaccen bakinsa ya ce............soon

[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce: _*





F

𝘼

C

𝘼

L

𝘼







*_

{{}}Ta fi kishiya

🔥

{{}}

TAKU NA 2 (Book 2)

_BY_

_*©UMMU M

𝘼

HER(MRS GREE

N)*_

💚

*_AREWA WRITER'S ASSOCIATION





_*

*AREWABOOK$





*

FACALA:: https://arewabooks.com/book?id=6582a28d4ede3c5852b6cb60



*UMMU MAHER COLLECTION

👛👠

*

https://chat.whatsapp.com/EBmNeSHdAl9EgqmlWo3Z3C

*_SABAYA KAYAN MATA

🥰

_*

ko kunsan saba

ya na gyara jiki

🗣



ta ciko miki da ni',imarki a matsayinki na ƴa mace

🗣



in har kika rasa ni'ima to tabbas kin zama saura

🗣



🗣



na ce ba? kin haihu kinƙi ki koma dai dai? to wallahi ga sabaya zata gyaraki ciki da waje,ta matseki ta dawo miki da martabarki,it

a sabaya bata cutarwa ko ka

ɗ

an sabida ƴaƴan itatuwa ce herberls.tana ciko da mama yayi kyau sosai.

08067329607.





10

. .......captain ni

ɗ

innan da kake ganina

ɗ

awisu ne awajen iyayensa, suna sona tare da tattalina da kuma nunamin yadda zanyi rayuwa me

kyau anan gaba, ni

ɗ

innan ni ka

ɗ

ai ne namiji awajen mahaifina haka ma

ɓ

angaren mahaifiya, duk nine ja gaba agidanmu sai dai wannan ƙaunar da suke nuna min bai sanyani na canja hanya daga layin da suka ajje ni ba, babu aikin da bana taya mahaifiyata ni da

ita tamkar wa da ƙani muku, haka ma da mahaifina wanda ya kawo ni duniya, saboda haka don iyayenka sun shagwa

ɓ

a ka ba abune da zai amfanemu ba daga mu har iyayen namu, sai dai ma hakan ya kawo mana wata tawaya ta rayuwa, don ni

ɗ

innan duk inda naje zan z

amo abin ƙwatance ba wai yabon kai ba, sannan abu na gaba da zan fa

ɗ

a maka ni

ɗ

innan ni ne Yarima me jiran gado, na babbar masarautar da kowa ya santa, indai har mutum aƙasarmu nigeria ya ke, har ma da wasu ƙasashen."

da sauri captain ya ce" daman kai n

e Galadima Aliyu me jiran gado? lallai kai

ɗ

in mutum ne nagari,maras girman kai wanda ya cancanci yabo gaskiya".

Ya yi murmushi sannan ya ce" meye amfanin girman kan da ba zai amfanemu ba? dukkaninmu zamu mutu, yadda mukazo tsirara haka zamu koma aran

ar da kowani

ɗ

an uwanka kuma masoyinka zai zubar da hawaye, ranar da zata zo sai yadda aka juya ka zakayi, mutanen dai da kake musu girman kan dasu za'a tashe ka babu kuma yadda za kayi, domin a wannan ranar dukkanin wani girman kanka zai ƙare, kazo babu s

utura zaka koma yadda kazo".

Sosai jikin Captain ya yi sanyi, ya ce" haka ne Yarima wallahi sai yanzu ne ka ƙara wayarmin kai sosai, bisa yadda wasu iyayen suke shagwa

ɓ

a ƴaƴansu da sunan soyayya ƙarshe sai kaga yaran sun lalace, domin daman ance kaso

naka duniya taƙishi ka ƙi naka duniya ta so shi".

Haka dai suka cigaba da hirarsu, wanda duk hirar tasu akan duniya ce dama duk

ɓ

arnar dake cikinta.

Sosai jikin Captain ya yi sanyi har ya

ɗ

an fara hawaye sannan ya ce" tabbas zama da kai alkhairi ne

, don kuwa ba don kai ba da babu abinda zai sa in dena halina na neman mata, saboda haka ni ayanzu ma bazan ƙara kallon wata mace da sunan sha'awa ba, har sai wanda na aura".

Sosai Galadima yayi farin ciki, don yana matuƙar tausayin Captain don neman

mata ba ƙaramin abu bane da zaka koma ga mahaliccinka kana nadamar yin hakan, sannan tun agidan duniya Allah zai wulaƙantaka ka zama abin

tausayi, ba kuma lallai ne ka samu wacce take sonka da aure ba, ka ƙare rayuwarka abanza idan ma baka

ɗ

auki cuta ba ka

godewa Allah.

tun daga ranar ne captain ya yi tuba na tsakani da Allah, ya daina kula matan banza sosai kuma hakan yayi masa da

ɗ

i don har wata ƙiba yayi, don neman mata masifa ce babba awajen babba ko kuma yaro.

.......Barci ya ƙauracewa idaniyars

a, babu wacce ya ke gani sai wannan yarinyar wato ƙanwar captain, shi kansa mamakin kansa ya ke wai yau shi ne da son wata mace? shi da turawan mata suke bi yana musu wasa da hankali? amman yau shi ne ya ke son wata yarinya ƙarama wacce ko ƙanwarsa bata ka

i ba?.

wasa wasa sai ga Galadima ya fara ciwo, tun captain bai gane matsalar ba har dai yazo ya gane hakan ranar daya gane tabbas ya shiga cikin tashin hankali, don ayanzu haka yasan iyayensu ba zasu ta

ɓ

a yarda ya aure taba, tunda dai anyi mata miji s

hi dai arayuwarsa yana tsananin ƙaunar Galadima, don tunda ya ƙwatosa daga shiga halaka ai kuwa zai iya yi masa komi arayuwa, matuƙar dai bai sa

ɓ

awa shari'a ba.

tun ranar ya fara tunanin abinda zai ce, don ya samu ƙanwarsa tazo nan garin daya ke don s

hi dai burinsa ayanzu bai wuce ha

ɗ

a aure tsakanin ƙanwarsa da ogansa Galadima ba.

miskilanci dai babu irin na Galadima, don ga shi dai yana son kashe kansa da kansa, captain ya gama nazartar sa sannan ya ce" mutumina, na ha

ɗ

a wata ƴar ajanda ne da mu

tuniyarka kasan tana makaranta, to shi ne na buga mata waya nace ba nida lafiya, awayar wata ƴar ajinsu shi ne ta ce in sha Allah gobe zata zo tunda ba wani nisa ne damu ba".

da sauri ya tashi tamkar ba ciwo ya ke ba,ya ce" don Allah captain da gaske

kake?".

ya yi murmushi yana me jin tausayinsa aransa ya ce" da gaske nake Yarima saboda haka ka shirya zuwanta gobe, sannan kasan abinda zaka fa

ɗ

a mata don wallahi yarinyar tayi nisa asan wani, kaga idan akayi sa'a sai ta dena son wancan

ɗ

in son ya dawo k

anka, don wallahi babu macen da zata ce bata sonka sai dai in ba tada hankali".

Ya murmusa, haka dai kullum ake fa

ɗ

a masa wai mijin me sa'a sai gashi ya fa

ɗ

a son wata yarinya ƴar ƙarama, har mamakin abin ya ke.

captain ya ce" yanzu dai sai ka saki rank

a ko"?.



ɗ

an murmushi kawai ya yi ba tare daya ce komi ba, ranar dai ya warke tamkar babu wani ciwon son daya ta

ɓ

a kama shi, ya tashi ya shiga wanka gamida sanya kayansa na aiki, yana cikin saka kayan ne Fulani ta kirasa ya

ɗ

aga yana ce wa" ai naji sau

ƙ

i Momma". ta murmusa cike da jin da

ɗ

in lafiyar da

ɗ

anta ya samu sannan ta ce"to masha Allah, Allah ya kare min kai ya tsare min kai gabanka da bayanka, sannan me martaba ya damu saboda baya samun wayarka ƙwana biyu, saboda haka ka fara shirin komawa can U

S

ɗ

in tunda yanzu ka gama aikin da kake na taimako, Allah ya bada lada don ni wallahi ban yarda da zamanka acan ba".

Ganin kamar ta damu ne yasa ya ce" to shikkenan in sha Allah zan koma, amman kada ki fa

ɗ

awa me martaba ina nigeria tunda babu wanda ya

san ina nan sai ke".

ta ce" in sha Allah bazan fa

ɗ

a masa ba".

yana fitowa don zuwa siyo wa

ɗ

ansu abubuwan da zai tarbi baƙuwarsa sai ga Ajla, da sauri ya gimtse fuskarsa sannan ya bu

ɗ

e murfin motarsa da niyyar shiga".

da sauri ta ƙaraso inda ya ke,

gamida ƙarasawa har bakin motar tasa ta sanya hannunta gamida riƙe murfin motar da yayi niyyar bu

ɗ

ewa".

wani irin wulaƙantaccen kallo ya wurga mata sannan ya ce" are u mad!!! wai ke wacce irin mahaukaciya ce dabba jaka? na fa

ɗ

a miki ni bana ra'ayinki i

nfact ma ni bazan iya aurar ƴar ƙwalta irinki ba, saboda haka kiyi gaggawar barin wajen nan tun ban sanya ƙafata nayi fatali dake ba".

Ganin da gaske yake yasa ta matsa daga wajen, idaniyarta na zubar da hawaye ta ce" don Allah ka taimakamin canal, wallah

i ina masifar sonka da ƙaunar ka, bazan ta

ɓ

a iya rabuwa da kai ba Allah ne ya

ɗ

oramin sonka ba ni na

ɗ

orawa kai na ba".

Wani irin kallo ya wurga mata, sannan ya fito daga cikin motar azafafe sannan ya janyo hannunta ya dinga janta har sai daya kawo ta ƙ

arshen gate

ɗ

in, sannan ya wurgata tamkar kayan wanki ya ce" wannan shi ne last warning , kada in ƙara ganin mummunar fuskar nan taki".

har ya koma zai bu

ɗ

e motar sai yaji wani irin ƙugi da kuma kuka, tamkar za'a tashi gidan na su ya waiwayo amatuƙar fi

rgice gamida kiran sunan Allah, abinda ya gani awajen ne ya sanya shi kusan daskarewa awajen.........soon





kada aganshi haka, jiya na yi typing duk ya goge abin haushi

🤬🤬

shiyasa naji haushi sai yanzu na yi

👏🏻

Washe gari

Tun da wuri ya fara ki

mtsa gidan, tamkar

[2/26, 6:54 PM] Ummu Maher Ce:





11

.......tun daga kan wannan guguwar da ihun da yaji sai guguwar ta wuce da dukkanin nasarar rayuwarsa, amman azahiri bai gane komi ba sai dai tsoron daya ji ya cigaba da gudanar da ayyukansa, kunsan

soji ba ruwansa da wani tsoro.

Tunda safe ya kira masu gyaran gida, duk da ba wai gidansa bane amman baya son ganinsa ayadda ya ke

ɗ

in, banda ma baida girman kai da ya girmi shiga gidan da suke ciki, aka gyarashi tsaf gamida yi masa kyakkyawan decora

tion, shi da kansa sai daya yabi aikin don wa

ɗ

anda ya

ɗ

akko

ɗ

in sun ƙware sosai a aikinsu, har mamakin kansa yake wai akan soyayya ya ke wannan? sai ya shafa ƙwantaccen gashin kansa yana lumshe idonsa yana tuna yadda zai ji idan yaga sarauniyar zuciyarsa.

Captain ne ya ke bin gidan da kallo, to ayau she

ɗ

inne har akayi wannan fentin? akayi decoration me kyau irin wannan?gaskiya wa

ɗ

anda sukayi aikin sun iya sosai, wani abu ya tsarga masa aransa sai ya yi saurin ku

ɓ

utar da wannan tun daga zuciyarsa, am

man

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login