Showing 6001 words to 9000 words out of 32230 words
yace, "Sun koma,ya ya Madam?" "Tana lafiya" inji Saddiƙ, tace in gaishe ku,(ya ari bakinta ya ci mata albasa). Ya ci gaba,"Naso ince ka zo min da zo
ɓ
on nan da nas
ha a gidan ka"Abba ya yi ƴar dariya,"ai na zata gidan ma zamu je yanzun," inji Abba, "Na fi son mu gama magana a nan shi yasa na sauka,yi man bayani Friend danni fa bana son yanda ƴan garinmu suka shiga tsorona,nan ma in shiga wannan halin" Abba yace "bari
dai in baka labarin komai ."nan ya koro mishi bayanin yanda suka yi da Malam Dari, Alhaji Saddiƙ bai ji mamaki sosai ba, saboda ya san ita ce shima ya sha ganin ta cikin mafarkinshi.
Ya dubi Abba, "Friend ban sha mamaki ba, saboda ran da naga yarinyar na
n na san cewa ita ce nake gani cikin mafarkina, amma hakan ba zai sa in aureta ba,sam ba zan zama sanadin mutuwar ƴarka ba,bayan haka ma da kunya in auri ƴarka,ai ƴata ce, kuma da kunya sa......." Abba ya
ɗ
aga mishi hannu alamar yayi shiru, sannan ya ce "a
mma ka san cewa bai sa
ɓ
a ma Shari'a ba ko? Hasali ma wata sunna ce mai ƙyau ta Manzon Allah (S.A.W) muka yi koyi ko? Ka manta Sayyidina Abubakar (A.S) babban abokin Manzon mu ne, sannan ya aura mishi ƴarsa Nana A'isha, Allah ya yarda da ita,Tana da ƙaranci
n shekaru, shi kuma ya soma manyantaka,sam wannan ba abin kunya ba ne kamar yanda wasu ke fa
ɗ
i."
Alhaji Saddiƙ ya ce "Friend yariyar nan ƙarama ce, bayan haka mu duba irin yanda mata suke mutuwa a gidana...." Abba ya sake katse shi da cewa "kai ne ka ke
kashe su?" Alhaji Saddiƙ ya girgiza kai, "To!" Inji Abba,"ƙwanansu ne ya ƙare itama in nata ƙwanakin suka ƙare ko ba a gidanka ba dole ta tafi, batun ƙanƙanta kuwa wannan ba wani uzuri ba ne, iyayenmu ko shekarunta ba su kai ba,me ya same su? In dai baka s
onta ne shi kenan."
Alhaji Saddiƙ ya dafa kafa
ɗ
ar Abba "ba za ka ta
ɓ
a haihuwar ƴa in ce bana sonta ba,na amsa kuma ban san bakin da zan iya maka godiya ba, saboda kai masoyina ne, cikin kowanne hali,in ba mai sonka ba,wanene zai yarda ya kai
ɗ
ansa mahalak
a,don ni da kaina sai in rinƙa ganin tamkar gidan nawa mahalaka ce, Allah ya yi maka sakamako ya sa itace sanadiyyar warwarewar al'amurana."
"Amin" inji Abba. "To yanzun yaushe ka ke son matarka?"
Alhaji Saddiƙ sai ya samu kan shi da jin nauyin Abokin na
shi,ya yi shiru, Abba ya dube shi "Don Allah Friend kada ka ji komai,ba wata kunya" Alhaji Saddiƙ ya ce "abin ne sai yana ba ni mamaki, ashe zaka haifi ƴa ni kuma in aura?" "To ai abin Allah ne," inji Abba,"yanzu dai yaushe ne za ka turo sai a saka rana i
n ta dawo hutu ayi bikin in ya so zan roƙi alfarma koda je ka ka dawo ce don Allah ka yarje mata,don tana son karatu,burinta shine ta zama Doctor."
"Don wannan kada ka damu Friend, insha Allahu ba tun turowa daga naje zan masu Alhajinmu bayani." Daga nan
suka ci gaba da hirar aikin gyaran kamfani, bayan sun gama tare da cewa su zo su je gidan nashi, Alhaji Saddiƙ yace"an ya sai nake ganin yanzu kamar gidan zai min wuyar zuwa" Abba ya miƙe "to tashi muje ku gaisa da yarinyar,don tuni na yi mata bayani" Alha
ji Saddiƙ ya dubeshi da sauri "Ta amince?" Abba ya yi murmushi "A'isha ba ta musu ko gardama,ƙwarai zaka ji da
ɗ
in zama da ita,ko dana sanar da ita ba ta yi musu ba, amma ta yi zancen karatunta,in kaje yanzun ka ga sai ka shaida mata karatun nata yana nan,
insha Allahu" "to na gode,sai dai in har bata so dole ne mu bar wannan maganar," murmushi kawai Abba ya yi, sannan ya miƙe tare da fa
ɗ
in "shiryo mu je, bari na yi waya" ya fita. Umma ya kira ya ce mata ga su nan zuwa su da Alhaji Saddiƙ, kuma yana buƙatar
zo
ɓ
o mai
ɗ
an sanyi.
Falon Abba suka shiga Umma ta leƙo sun gaisa tare da tambayar Iyalan nashi da kuma su Hajiyarshi,ya ce duk suna lafiya,ta koma kicin inda A'isha ke harha
ɗ
a abinci kan babban tire. Umma ta
ɗ
auka tare da fa
ɗ
in "Shiryo musu zo
ɓ
on bari na
kai wannan." Tana direwa Abba ya dube ta, "Ni fa dake zaki ha
ɗ
a min,Ummansu shi Friend sa mishi nashi shi
ɗ
aya, wannan zuwan ba nawa bane,na ƙawallinki ne." Murmushi Umma ta yi,ba ta ce komai ba ta fita. Ta isko A'isha kicin tana ƙoƙarin fitowa,ƙasa-ƙasa t
a yi mata magana.
"Ki natsu ban da wauta, Alhaji Saddiƙ zai yi magana da ke,kada ki ba Abbanku kunya." Ta ce "to" dama tsaf take. Ta nufi falon Abba,ta yi sallama ta shiga.
Dadda
ɗ
an ƙamshin sa ya gauraye falon, ta
ɗ
an saci kallon inda yake yana sanye da
wani farin shara-sharan yadi wanda har ana iya ganin bes
ɗ
in shi ta ciki. Ƙyan yadin ne ya bayyana tsadar shi,hular shi ƙube ce wadda aka yi ta da farin zare. Ta dire tire sannan ta zauna ƙasa,kanta sunkuye ta ce, "Ina yini Uncle?" Tun shigowarta ya ke kal
lonta, duk da cewa sanye take cikin hijabi bai hana shi ganin rashin jikinta ba, shi kanshi tausayinta ya ji ya amsa da cewa, "lafiya lau ƴar Abbanta." Ta miƙe ta soma
ɗ
auko plate don zuba mishi cous-cous, ya ce "bar shi Nana A'isha,ba ni zo
ɓ
on nan nasha b
ana jin yunwa," ta ce "to" ta soma zuba mishi cikin kofi ta rage tsawo ta bashi,hakan ya burge shi, sannan ta koma mazaunin ta ya dube ta,ke ce kikayi wannan zo
ɓ
on?" Ta
ɗ
aga kai alamar "Eh" ya kuma kafa kofin a bakin shi ya shanye ragowar na cikin kofin.
"Kice zaki dinga ha
ɗ
a min in kin koma gidana can Katsina? Ko ba za ki je Katsina ba?" Cikin cinyoyinta ta tura kanta,ya ce "Gaya min in ba ki son zuwa don bana son ki takura." Ta
ɗ
ago kanta ta
ɗ
an dube shi "in dai zan dinga zuwa makaranta ai ba komai," ya
ce "da gaske ki ke yi?" Ta
ɗ
aga kai ya ce, "To za ki yi karatunki in ma makarantar da ki ke,ki ke so zan bar ki kiyi abinki,yanzun yaushe zaki koma?" Ta ce"jibi" ya ce "to shikenan,in na kai jibi a garin nan sai na kai ki." Ta ce,"To" bai san me zaice mat
a ba ma,yana jin nauyin yi mata magana, hannu yasa cikin aljihun rigarshi ya ciro bandir
ɗ
in ƴan Naira
ɗ
ari biyu "Gashi kiyi shopping" ta ce,"A'a,ka barshi na gama shopping ai" ya yi yayi taƙi amsa,ta nufi cikin gida. Abbanta ya ce har kun gaisa?" Ta ce "E
h," ta shige
ɗ
aki bakin gadonta ta zauna. Mutumin yana burge ta, ya iya gayu mai ƙyau da shi, tunda ya ce zatayi karatu ba ta damu ba, sai dai zata yi kewar Ummanta da Abba.
Washegari tafiyarshi ta kama,don haka ba zai samu kaita makaranta ba, Abba ya ce
kada ka damu,dama da akwai motar da ke kai su, kuma ita ce ke
ɗ
auko su. Ya ciro ƙwalin waya ƴar mai ƙyau ƙirar (Nokia), "Gashi ka ba ƴar gidan tawa in dai babu damuwa, saboda kasan ba zan dinga samun zuwa ba, duk da na san ba za ta da ita makaranta ba,in t
a dawo ma ringa gaisawa,don na bata ku
ɗ
in ne taƙi amsa shiyasa na siyo mata da na fita
ɗ
azun," Abba ya ce "ita da zata koma makaranta ka sai mata waya?" Alhaji Saddiƙ ya ce ka dai bata ƙila ma zata fi amsa min magana a cikin wayar," "shikenan" inji Abba, A
llah ya biya maka da gidan aljanna,bari na turo ta kuyi sallama," "a'a ka barta tana jin nauyina yarinyar tana da kunya bana son matsa mata," "shikenan". Suka sake yin musabaha, sannan ya shiga mota sai Kano,ya bar motar a gidanshi na nan Kanon, sai ya hau
jirgi.
Labarin da Alhaji Saddiƙ ya zo ma su Hajiyarmu da shi sun ji da
ɗ
i, amma suna fargaba sai dai Alhajinsu ya kawo shawarar a miƙe da roƙon Allah,tun kafin bikin,ya ce zai samu malamai kuma zai sanar Masallatai a saka su a cikin addu'a.
Nafisa auta i
tama cewa tayi Yaya Saddiƙ nima insha Allah zan soma tsayuwar dare tun daga yau. Ya dube ta "kin yi alƙawari fa?" Ta ce "insha Allah,Yaya zan cika" shima dama Allah ya ke gayamawa kullum sai dai ya sha alwashin dagewa.
Ya dubi Hajiyarmu wadda har yanzun b
a ta ce komai ba, sannan bai karanci wani abu game da zancan a fuskarta ba,ka ra Hajiyarmu ta yi don haka bata furta komai ba. Amma zancan ya yi mata da
ɗ
i, duk da tana fargaban abin, ganin kallon da yake mata yasa ta ce "Allah yasa ma abin albarka."
Yayi
ajiyar zuciya tare da miƙewa,can ƙasan zuciyarshi kuwa cewa ya yi "Amin Hajiyarmu".
Nafisa kuwa, dariya ta yi.
Sau da yawa tana mamakin yanda Hajiyarmu da Yaya Saddiƙ suke jin nauyin juna,tamkar surukai. Yace "to ni zan tafi,ban riga na sanar da Jummai b
a tukun, sai na koma yanzun."
Nafisa ta ce, "Yaya don Allah kada ka gaya mata".
Kafin ya yi magana, Hajiya ta ce "Don me? Ke Nafisa kin cika fitina," shiko ƴar dariya ya fita yana yi, Nafisa ta bishi tana cewa "Yaya bani lambar A'isha,zan kira ta," ya ce
"ayya Nafisa, A'isha yarinya ce ƙarama, gobe ma zata koma makaranta (S.S 1) take a Munjibir, kuma ba wai shekarunta ne suka kaita (SS)
ɗ
in ba, ƙoƙari ne,she is fifteen."
Dariya ta yi.
"Yaya kana son ƙananan yara."
Ya ce,"to Nafisa ƴar abokina ce, shi ya
bani duk da yasan matsalar gidana,ki bari in lokacin ziyarar
ɗ
aliban makarantar ta zo in kina gari sai muje ko?"
Ta ce, "to Yaya," Ta koma ciki,shi kam ya shige mota. Ya lura kowa yana son Aisha a dangin nashi, yanzun saura Jummai.
*** **** ****
****
Umma ta ce, "Ga wayarki can jikin chaji in ji Uncle
ɗ
in naki, har ma da layi ya saka miki." Ta kalli wayar, "kai tana da ƙyau wayar, sai dai na san Abba ba zai bari na riƙe waya ba, kuma makaranta ma ba zasu bari ba ai".
Umma ta ce,"to ai Abban nak
i ne ya kawo" ta
ɗ
auki wayar tana jujjuyawa,ga ta ƴar mai ƙyau,na gode. Umma ta yi dariya.
"A'isha kenan,dama ga ki da son yin (Game)."
Tayi dariya,ta zauna tana cewa, "Bari na gani zan gane kan wayar kuwa?" Ba tako gane ba, sai da Yaya Abdurrahman ya sh
igo, sannan ya koya mata.
Bayan sallar Isha'i,sun
ɗ
an ta
ɓ
a hira ta ce "bari na ƙwanta Umma,don gobe tashin wuri zan yi saboda komawa makaranta."
Jafar ya ce, "Yaya A'isha ko dai kina son ki buga (Game) ne da wayar?"
Ta ce,"Jafar ka raina ni ko?" Ta shig
e
ɗ
akinta, gado ta haye tana buga (Game)
ɗ
in (Bounce) kusan goma na dare wayar ta shiga ringing,ta saba da wayar Umma don haka ba taji komai ba,ta
ɗ
auka. Da ƴar zazzaƙar muryarta ta ce,"Salamu alaikum" ya amsa da "wa'alaikis-salam, A'isha ce?" Gabanta ya
fa
ɗ
i saboda ta gano Uncle ne,ta amsa "Eh." Ya gyara ƙwanciya, "kin san mai magana?" Ta ce "Eh," ya ce to wanene?" Ta yi shiru ta rasa me zata ce,kina jina? Ta ce Umh,ya ce kiyi magana mana A'isha...
#######
[11/30, 21:03] Ummi Tandama
😇
: _________________
___________
*
📗
MUMMUNAN ZATO
📗
*
*NA*
*HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*
*Ɗandano page 5*
Ya ce kiyi magana mana A'isha,wa ke magana da ke? Ta daure ta ce, Uncle ne. Yayi murmushi, "zan zama mijinki kuma kina ce min Uncle
? Gara kin kira sunana" ta ce "bazan iya kiran sunanka ba". "To ki samin wani sunan mana ban da Uncle". Ta yi shiru, ya ce "to ba mu gaisa ba" ta yi maza ta ce "Ina yini?" Ya ce "lafiya lau Nana A'isha Saddiƙa,ya ya su Abbanki da Ummanki?" Ta ce"suna lafiy
a." Ya ce "za ki jini ina kiranki da sunaye duk na ki ne", ta yi shiru, shima ya kan rasa me zai ce mata,can ya ce, to bani labari" ta ce "Na me?" Ya ce, "Na komai mana" ta yi shiru,ya ce "To bani na ƙawayenki na makaranta."
Tamkar ya mata susa,ta ce "ƙaw
ayena biyu ne,da Suwaiba Shehu Ringim,sai kuma Zainab Shitu Katsina, duk suna da kirki."
"Ashe har da ƴar garinmu? Ki ce shi kenan in kin zo Katsina kina da ƙawa, sai kuyi ta wasanku ko?".
Kalmar ta bata dariya, har ma ta
ɗ
an dara ka
ɗ
an, sannan ta ce "wa
sa kuma?" Ya ce, "Eh mana,ko baƙwa wasa a makaranta?" Ta ce "sai ka ce ƙananan yara?" Ya ce "Au,na manta ashe fa ku manya ne,ni da har ina son in saya miki kayan wasa su Tedi, haka su Cartoons." Ta ce "Haba dai?" Ya ce, "To shi kenan bari in bari sai kin h
aifa mana Beby sai in saya mata ko?"
Zancan ya yi mata nauyi, har ma ta kasa magana,ya ce "A'isha" ta ce "Umh" "kin ji me nace?" Ta ce "Um," "to kin yi shiru" ta ce "Uncle Ina jin bacci," ya ce"shikenan yi baccinki, sannan ki yi mafarki mai ƙyau na ƙyawaw
an yara masu kama dani" ya kashe wayar.
Shiru ta yi tana mamakin zancan da Uncle ya yi mata,ta yi addu'a ta shafa ta runtse idanu, har bacci ya yi gaba da ita.
Hajiya Jummai wadda ta jima tsaye kanshi tana sauraron surutun da yake yi, sai jikinta ya ha
u rawa,ta san tabbas da budurwa yake magana, kenan Alhaji aure yake nema? Cabdi! Daga gani kuma ko ma wacece yana sonta,dubi yanda yake wani kashe murya tamkar shima
ɗ
an matashin saurayi ne? Lallai yana neman tada zaune tsaye ne, amma don ta san in har ta
nuna
ɓ
acin ranta yanzun ba zata san komai game da yariyar ba,don haka sai ta sako makirci da kisisina.
"Alhajina kai kuma da wa kake samartaka a waya?"
Cike da walwala ya dube ta,sanye take da rigar bacci mai santsi,
ɗ
an gashin kanta da ya rage ta tufke
shi da ƙyar ma yake tufkuwa sa
ɓ
anin da da take da gashin da yawa, tsabar ƙalƙalin da take ma gashin duk ya karye.
Ya miƙa mata hannuwanshi alamun ta zo, sai ta basar ta zauna gefenshi, ta kuma cewa da shi.
"Kai da wa kake waya?"
Ya ce, "ƙanwarki to be i
nsha Allah." Ta danne wani abu da ke son taso mata.
"A ina ka samo ta? Nifa ina jin tsoron ka ƙara aure yanzu in ina tuna baya."
Ya ce"to ni kaina a tsorace nake,ƴar abokina ce na Jigawan nan,wato Mustapha Gumel."
Ta miƙe da sauri tare da fa
ɗ
in "Dama na
san za'ayi haka,wato yaga ku
ɗ
i za'a
ɗ
ora shi manajan kamfani ba dole ba, kai ma in baka so cutarshi ba ai sai ka gaya mishi cewa gidanka duk wadda ka auro mutuwa suke yi."
Ya dube ta, "To menene na tada jijiyar wuya? Har kina gaya min cewa In ba na so cu
ta ba, wato ni ne macucin ko?"
Shiru ta yi ranta yana tafasa.
Ta miƙe tsaye "wallahi wannan karon ba zan yarda ba,ban amince da auranka ba, shiyasa ka ke waya har kana wani cewa zata haifa maka yara? Sai dai ka za
ɓ
a ko ni ko ita, haka kawai kana auro mat
an suna mutuwa,ƙila ma ana can ana zagina ana cewa nice ke kashe su to ba zan iya ba."
Ya dube ta,"zan auro ta, itama ta zo ta mutu,batun yarda kuma bana neman yardarki tunda bake bace Hajiya Sa'adatu uwata ba,kin ji ko? Batun kamfani kuwa da kike magana
naga ba naki bane,bana kuma son shiga sharo ba shanu,in ma kyauta na bashi ba ruwanki sannan ki sani rashin mutuncinki da ki ka iya kada ki yarda ya zo kaina."
Fuu! Ta fice ta bar mishi
ɗ
akin, kallo ya bita da shi, cikin mamakin
ɗ
aga hankalin ta da tayi.
Sam bai za ci haka daga gareta ba, saboda duk auren da ya yi a baya bata ta
ɓ
a nuna damuwarta ba sai wannan.
Ita ko cikin
ɗ
akinta safa ta ringa yi tare da marwa, lallai ta kula Alhaji da gaske auren nan zai yi,ta soma magana, wallahi-wallahi ba zan gushe b
a zan cigaba da
ɗ
aukar alhakin rayukan duk wadda ta yarda ta yi kishi dani, shima wannan karon ko nawa zan kashe sai nasa an kama min shi, aikin banza kawai in ko ba zai gaji da aure-aure ba nima ba zan gaji da aikawa da duk matar da ya aura barzahu ba."
Ta
ɗ
auko wayarta, Hajiya Kari ta soma nema,tana ta ringing ba ta
ɗ
aga ba,ta ja tsaki itama ƴar iska ko gidan uban wa ta shiga ni ban ma sani ba,Ta Kuma kira, cikin yanayin bacci ta