Showing 24001 words to 27000 words out of 32230 words

Chapter 9 - MUMMUNAN ZATO BOOK1 COMPLETE

fita suka koma gurin Jummai in da take ce ma Rahina rage ƙosai ƴan ƙauyan banza shiyasa na ce ayi musu koko tunda shi suka sani, Suby ta ce Hajiya ai ba zasu sha koko nan ba, domin tea da ƙwai suke ta bikin sha.

Hajiya Jummai ta

dube su,a ina suka same shi? Sofy ta ce,oho ƙila daga gidan wa

ɗ

ancan tsegumammun ne, gidan su Hajiyarmu. Hajiya Jummai ta suri ƙwanon ƙosai ta nufi

ɗ

akin baƙin,tana shiga sai ta saki fara'a sannunku da tashi baƙi, suka ce yauwa ina ƙwananmu? Bayan sun gam

a gaisawa sai ta ce, to ga ƙosai nan da koko in zaku ƙara dashi, domin naga abin marmari ne na ce ayi muku, suka ce to mun gode, sai dai gashi duk mun ƙoshi gara ma ƙosan ma

ɗ

an ta

ɓ

a, Allah dai ya baku zaman lafiya.

Hajiya Jummai ta fita tana fa

ɗ

in amin a

baki, amma a cikin zuciyarta tsine musu take yi.

A ranar ne aka yi bu

ɗ

ar kai suka gyara mata

ɗ

aki sosai, sannan suka shirya ta suka kaita gidan Hajiya Babba inda suka danƙa amanarta gurin Hajiyan, sannan suka dawo in da dangin nashi suka tara mata ku

ɗ

i d

aga nan aka kaita gurin Hajiya Jummai wadda ke hakimce tare da ƙawayanta, itama ance ga amana nan ta kuma ce ta amsa tare da cewa Allah ya taya ta riƙo,wata cikin ƙawayan nata ta ce ba a kar

ɓ

ar amanar kishiya fa Jummai. Hajiya Jummai ta ce ke daina gaya mi

n wannan zancan,ai jahilan mata ne suke wannan abin yarinyar nan na

ɗ

auke ta ƴar'uwa Allah yasa ki haifa mana ƴan dagwai-dagwai a gidan nan, suka ce amin,ta miƙo rafar ƴan

ɗ

ari bibbiyu to gashi ƙanwata. Nan aka shiga godiya kowa yana yabonta cikin dangin a

marya.suka maida ita

ɗ

akin ta,nan suka ƙara yi mata nasihar ta bi mijinta da matarsa, sannan ta bi danginshi ga dai shi ta gani kowa sonta yake yi. Suka shiga shirya kayansu,nan fa A'isha ta soma kuka suna ta lallashinta.

Hajiya Jummai ta fito da tiraman

zannuwa goma sha hu

ɗ

u ta basu wai suyi tsaraba, nunawa ta yi itace ta basu alhalin Alhajin ne ya bada ku

ɗ

in da zannuwan,tirmi ishirin, sannan ya bada ne kan Naira dubu uku uku ta siya ƴan dubu da

ɗ

ari bibbiyu,su dai suna ta godiya. Lokacin da suke shiga mo

toci ne a harabar gida motarshi ta shigo, kusa da su ya ce direban ya tsaya ya fito,yana cewa ina ce sai gobe ko jibi zaku tafi? Suka ce an gama komai Alhaji gara mu je gida dama ƙwana

ɗ

ai-

ɗ

ai muka ce zamu yi,ya ce to Allah ya kaimu da alkhairi, kuma ya sa

uke ku lafiya. Ya dubi direbanshi bani ku

ɗ

i nan in da na zauna,shi kan shi bai san ko nawa bane ya dai san ƴan dubu

ɗ

ai-

ɗ

ai ne. Suka ce har da wahala haka? Dama ka barshi gashi ma Hajiya ta bamu zannuwa, ya ce ku ƙara, suka ce to mungode Allah ya sa muzo

suna haka, ya ce amin. Nan dai suka

ɗ

au hanyar Jigawa suna yabon wa

ɗ

annan mutanan.

Shi ko

ɗ

akin amarya ya nufa domin ya san yanzun tana cikin damuwa,hakan ce kuwa ya taradda tana ƙwance tana ta shirga kuka na fitar hankali. Da sauri ya isa gaban gadon,ya

zauna a bakin gadon, tashi mana Beby ta so ki gaya min zaki bisu ne? Tashi inji" ta tashi zaune,ya ce kina son ki bisu ne? Ɗaga kai ta yi alamar eh, yace"to taso ki

ɗ

akko hijabinki" ta share hawayenta,ta zauna tana ajiyar zuciya. Ta kasa tashi,ya ce "to mu

je Beby kada su tafi," ta ce "Abba zai min fa

ɗ

a har da Umma" ya yi ajiyar zuciya sannan ya ce to kiyi shiru,in naga kin kwantar da hankalinki zan

ɗ

auke ki muje in kaiki,in da ni ne zasuyi miki fa

ɗ

a? Ta ce a'a ta sake yin ajiyar zuciya sannan ta ce in dai b

a zaka ce musu ina kuka ba,to baza su yi min fa

ɗ

a ba,ya ce ai kafin muje ma kin daina kukan ko baki daina ba? Cikin shashshekar kuka ta ce na daina, wasu hawayen suka sake zubowa,ya ce a'a to gashi kina yi kuma? Ta ce to na daina, ya ce wai ba ki son gidan

ne? Ko kina ganin za ki mutu

ɗ

in ne? Ta ce ba haka bane, ina tuno su Umma ne da su Jafar.

Ya ce,ba ki ce da Abdulrahman ya gaida su ba ne? Ta ce na gaya mishi,ya ce to ki daina kukan kin ji ko? Da ƙyar dai ya shawo kanta ta yi shiru kusan awa

ɗ

aya da rab

i yana lallashi, lokacin ne aka yi kiran magriba sannan ya fito bayan tayo alwalla,sai da aka yi issha sannan ya dawo lokacin ma yayo wanka yana sanye da jallabiya mai ruwan toka mai gajeren hannu.

Yana riƙe da jakar laptop da wayoyi ya shigo

ɗ

akin da sal

lama,tana zaune kan sallaya kanta yana ƙasa kewar gida ce ta cika ta har ma hawayenta suke zuba. Jin sallamarshi ta miƙe da sauri tare da share hawayenta. Ya tsura mata idanu, sai ta sunkuyar da kai ya isa kujerar da ke gefen gadon ya aje kayan hannunshi s

annan ya zo kusa da ita. Beby! Beby! Har yanzu dai kukan ne? Ta ce a'a ai na daina,ya kama hannunta ya zaunar da ita bakin gado, sannan ya ce sanar dani me ke saka ki kuka ne? Ta ce, tunanin gida kawai nake yi,ya ciro waya bari na kira Abban,bata san lokac

in ta riƙe hannunshi da sauri ba,ta ce Uncle don Allah yi haƙuri kada ka kira shi zai min fa

ɗ

a,ya ce to shikenan kin ci abinci? Ta ce na ƙoshi ne. Nan dai ya yi wa Uche waya ya ce kada ya shirya mishi abinci a dinning,ya kawo mishi

ɗ

akin amarya,nan yasa ta

shinfi

ɗ

a mishi babbar darduma.

Uche yana kawo abincin ya shirya mishi a kai ba tare da neman izini ba,ya ce zo nan muci abinci,ta kalleshi ganin fuskarshi

ɗ

inke sai ta je,ya jawo plet ta amsa cikin natsuwa ta bu

ɗ

e kulolin,tuwan shinkafa ne da miyar agus

hi, sai dafadukan taliya mai ha

ɗ

e da kayan lambu.

Ta

ɗ

ago ta dube shi, kafin ta yi magana ya duk wanda ki ka ga ya yi miki a ranki sa mun. In to bashi ranka ke so ba fa? Ka ci dai duka, cikin natsuwa ta ke maganar ya ce

ɗ

aya zan ci kuma ke ce zaki za

ɓ

ar m

in da abinda ya dace in ci matsayin abincin dare, ba ta kuma cewa komai ba ta janyo plet

ɗ

in ta saka tuwo da miya sannan ta saka cokali ta aje mishi a gabanshi. Ta tsiyaya mishi ruwa da jus,itama ka

ɗ

an tasa tuwon tana yin loma

ɗ

aya sai ta ji babu wani

ɗ

an

ɗ

ano duk da ƙamshin da ya cika

ɗ

akin amma haka ta daure tana

ɗ

an tsakura. Amma shi yana ta cin abinsa da alamu ya saba da shi, wayoyinsa suka soma ringing lokaci

ɗ

aya ta miƙe ta

ɗ

ebo mishi su, sannan ta koma gefe ta sha ruwa ta zauna tare da tsura ma guri

ɗ

aya idanu da alamun ta fa

ɗ

a cikin tunanin nata,kusan minti talatin yana amsa wayoyi, sannan ya kira Uche ya kwashe kayan ya dubi A'isha, "Beby tunanin ko?" Ta sunkuyar da kai ya miƙe ya isa gurin T.V wanda ke manne a jikin bango ya kunna sannan ya shiga ne

man tasha,MBC 3 yasa sannan ya dube ta ga irin naku ko Beby? Ta kalla Cartoons suke yi na Tom & Jerry tana son cartoon,sai dai ta kula shi Uncle ya maidata wata ƴar mitsitsiyar Yarinya. Nan ko ta gyara zama ta shiga kallonta, shi ko ya jawo laptop

ɗ

in shi

ya shiga al'amuranshi na kasuwanci daga bisani ta ji bacci yana fizgarta,don haka ta hau gado bayan tayo alwala ta zauna ta jero addu'o'inta sannan ta kwanta bacci kuwa ya yi gaba da ita,sam bata tare da fargaba irin na amaren nan game da angwayensu, uku d

ai-dai ta farka har lokacin yana gaban laptop alwalla tayo ta zo ta soma na filfilu, hankalinshi ya yi nisa sai daga baya ne ya ji motsinta, nan shima ya yo alwalla.

Hajiya Jummai tana da tabbacin ango ya kwana

ɗ

akin amarya fatan ta dai Allah yasa sun sad

u .

Da safe har

ɗ

aki A'isha taje ta gaida Hajiya Jummai ta same ta tare da su Sofy, cikin fara'a ta amsa ma A'isha, sannan ta ce dasu Sofy ba za ku gaida Antyn taku ba? Har suna ha

ɗ

a baki gurin jan tsaki, haka da A'ishan ta gani yasa ta gaishe su ba su am

sa ba, A'isha ta fito tana tunanin su kuma wa

ɗ

annan su wanene? Tana shiga

ɗ

akinta ta soma gyaran gado,ta gyara ko'ina sannan ta shiga toilet tana wankewa ya shigo cikin shirin fita motsin da ya ji a bayin ya sa shi tsayawa ya san tana ciki,jim ka

ɗ

an ta fit

o. Ya ce na zaci wanka ki ke yi? Ta ce a'a ina wanke bayin ne. Ta durƙusa ina ƙwana? Ranshi ya yi fari sannan ya ce lafiya lau tashi na gode. Ya ci gaba ni zan fita ne don Allah kada ki yi kuka ko tunani sannan ki ci abinci kuma wannan aikin da ki kayi ya

nzu akwai masu gyaran

ɗ

akunanku. Zan sanar da ke komai sai in na dawo yau da yamma zan ha

ɗ

a ku da Jummai, ta ce to, har ya soma tafiya ta ce Uncle ka....sai kuma ta yi shiru,ya dawo har kusa da ita, nayi me? Sanar da ni mana. Ta sunkuyar da kai tana wasa d

a yatsunta sannan ta ce ina nufin kayi break fast ne? Ya yi murmushi, abinda Hajiya Jummai ba ta ta

ɓ

a damun kanta a kan ya yi ba kenan, haka gaisuwar da A'isha ta yi mishi ya sa shi jin cewa shi

ɗ

in maigida ne. Ya ce A'isha bana yin break a gida saboda baƙ

wa karyawa da wuri ni ko bana son mutane su yi ta jirana a Ofis," ta ce "to acan ana saida abu ne? Ya ce zan sha copee a Ofis da rana kuma muna kusa da gidan cin abinci," ta ce "to sai ka dawo Allah ya bada Sa'a" ya ce amin Bebyna,na gode miki kiyi kallonk

i kin ji? Zan kira ki" ta ce to,ya fita ta bishi da kallo. A zuciyarta tana tunanin duk in da Abbansu za shi komai sauri sai Ummanta, ta mishi Abinda koda ba zai ci ba saboda sauri zai riƙe.

######

[12/6, 07:59] Ummi Tandama

😇

: *

📗

Page 14*

Shi ko ya

fito ne yana jin da

ɗ

in yanda A'isha ta nuna kulawarta kanshi, ƙaramar yarinya kenan. Sai sha

ɗ

aya sannan aka kawo mata abin kari tea kawai ta iya sha domin hatta dankalin

ɗ

an

ɗ

anonsa bai mata ba.

Misalin ƙarfe

ɗ

aya da rabi tana zaune kan abin sallah tana k

aratun Alkur'ani tun bayan da ta idar da sallar azahar, Hajiya Jummai ta shigo tare da ƙawarta Karima, ta miƙe tana musu sannu duk cikin fara'a suka amsa. Karima ta ce wayyo ashe ma yarinya ce ƙarama.

Ita dai A'isha kanta yana ƙasa. Jummai ta ce eh, yarin

ya ce,sai wayar Jummai ta soma ringing sai ta fita ina zuwa bari in yi magana Alhaji ne ya kira ni ku gaisa ina zuwa,tana fita Karima ta matso kusa da A'isha, "yarinya ni dai zan miki nasiha ne ki riƙe mijinki ki mishi biyayya, kada ki zama cikin irin mata

n nan masu gudun miji,kin ga haihuwa yake so kiyi maza ki cika mishi gidan da ƴaƴa kin ji?" Zancan ya yi ma A'isha nauyi,don haka ta kasa

ɗ

ago kai, sai dai ta ka

ɗ

a kai alamun to. Ta ƙara ƙasa da murya,kin ga dai kishiyarki aminiyatace ko? To wannan ba zai

sa in kasa gaya miki gaskiya ba, ita bata so kowace mace ta haihu tunda ita bata haihu ba,don haka zatayi ta zuga mijinku kan cewa kada ya kusance ki,ke yarinya ce in kin ji tana haka ki mata shiru, amma da lokacin ƙwanciya ya yi ki tafi gurin mijinki kin

ji? Sai Hajiya Jummai ta turo ƙofa tare da sallama, sai Karima ta ja baya alamun bata son Jummai ta ji, amma yanda A'isha taga sanda suka ha

ɗ

a ido suka yi wata alama da gira sai jikinta ya bata cewa ƙila sun shirya wani abu ne.

Yinin ranar ta amsa wayar U

ncle kusan sau taƙwas, duk dai dan yaji halin da take ciki. Ta kira Umma da Abba da kuma Yaya Abdulrahman, shida saura ya shiga

ɗ

akinta amma daga gani ya fara zuwa

ɗ

akinshi, domin ya canza kayan shi daga suit zuwa jallabiya fara kar. Ta ce sannu da dawowa,

an dawo lafiya? Ya ce lafiya lau Beby,ba dai wata damuwa ko? Ta ce eh,ya ce to bari muyi sallah, ta ce to. Wanka tayi tasa riga da siket na atamfa,bata damu da yin wata ƙwalliya ba, domin shafa wannan shafa wancan ba damuwar ta bane. Ta yi sallah tare da n

afila raka'a biyu,ta zauna tana yin azkar

ɗ

in yamma. Ayatul kursiyu ake fara karantawa, sannan falaƙi da Nasi da ƙulhuwallahu, sannan ta ce "am saina wa amsalmulkulilahi Rabbana as aluka khairan mafiy hazihil lailati wa khaira ma ba a daha,wa'a uzubika min

sharri mafi hazihillailati wa sharri ma ba a daha, sannan ta ce:-

Allahumma bika amsaina wa bika asbahna,wabika nahya wa bika na mutu,wa ilaikal masir.

Allahumma anta rabbii laa ilahaaha illa anta kalaƙatani,wa'ana abduka wa anna ala ahdika wawa'aduka m

asta

ɗ

a'atu a'uzubika min sharri ma sana'atu abu'u laka bi ni'imatika alayya wa abuu'ubi zanbi fagfirlii fa innahu la yagfiruz zunuba illa anta.

Haka ta yi ta kawo addu'o'i har zuwa isha'i ta yi sallah tare da yin shafa'i da wuturi,tana zaune tana tasbihi,

Uncle ya shigo da sallama. Ta amsa, sannan ta yi mishi sannu da shigowa, ya amsa ya ce in kin gama zo muje,dama ta gama ta yi addu'o'inta ta shafa shima ya shafa tare da cewa Allah ya kar

ɓ

a ta yi

ɗ

an murmushi sannan ta ce Amin. Ya ce me kika roƙar mana? T

a dube shi, sannan ta sunkuyar da kai ta ce alkhairi, ya ce kin sani a ciki? Ta dube shi, "na manta" ya ce "to daga yau in kin yi sallah ki dinga saka ni cikin addu'arki, Allah yana saurin amsar addu'ar mace a kan mijinta, haka nan ta mijin akan matarsa. T

a ce to, ya juya zo muje, ta bishi suka ratsa falon shiga cikin wani labule, sai ga gurin cin abinci,dinning ne na glass mai kujeru shida,can gefe ga wani mai kujeru taƙwas,gurin ya tsaru gwanin sha'awa.

Hajiya Jummai ta shigo ta wata ƙofa bata hanyar da

suka biyo ba, ashe kitchen ne, da fara'a ta shigo,ta dafa A'isha wadda tunda ta shigo ta soma jin wata muguwar fa

ɗ

uwar gaba,ta rasa dalili duk lokacin da Hajiya Jummai ta zo inda take sai gabanta ya dinga wata muguwar fa

ɗ

uwa.

Hajiya Jummai ta ce, ƴar ƙanw

ata kin fito? Cikin in-ina A'isha ta ce, in in ina yini? Jummai ta zauna tana cewa, lafiya lau, Alhaji Saddiƙ ya yi murmushi sannan ya ce,gata nan sai kunya da tsoro,dubi yanda duk ta rikice daga shigowar ki.

Jummai ta ce, daina tsorona ko kunyata,ni ƴar

'uwarki ce kin ji ko? Ta jawo plate ta soma zuba ma Alhaji shinkafa fara da miyar ganda,ta tura mishi, ita ko cous-cous ta zuba sannan ta ce me zaki ci ne ƙanwata? Shiru A'isha ta yi Uncle ya ce zuba mata shinkafa itama. A'isha dai tana jin su ba ta ce kom

ai ba, domin ita ƙamshin abincin ma bai mata ba,tana

ɗ

an tsakura tana korawa da ruwa ka

ɗ

an ka

ɗ

an,ya dube ta Beby ba ki cin abinci fa, ta ce ni dama bana cin abinci sosai. Jummai ta ce ki ci fa nan gidanki ne.

Bayan sun gama, ya dubi Jummai ya ce, to Jumma

i ga dai ƙanwa nan sai kiyi ta haƙuri da ita saboda yarinya ce, duk da na san A'isha tana da hankali da biyayya, duk in tayi ba dai-dai ba ki gyara mata, sannan ki nuna ta ga ma'aikatan gidan nan, ta ce insha Allah.

Ya dubi A'isha, Beby kin ga ƴar'uwarki

nan kiyi mata biyayya sannan da akwai masu aiki babu abinda za ki yi hatta gyaran

ɗ

akinki da wankin bayinki duk za su yi akwai mai girki,wato Uche kenan. Sai dai duk abinda ki ke so ƙya iya sanar dashi ga kitchen

ɗ

in nan,za kuma a zo a saka miki wayar ciki

n gida a

ɗ

aki saboda kiran masu aiki,in kin yi baƙi haka,ko dai wata matsalar,aikinki

ɗ

aya ne jal shi ne gyaran

ɗ

akina,wato shinfi

ɗ

a ta, to amma na

ɗ

auke miki wannan tukunna don ba zaki iya ba.

Ta dube shi kamar zata yi magana, amma sai tayi shiru,na ta g

anin menene abin wuya a gyaran gado? Nata ganin komai girman gado zata lailaye shi. Jummai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login