Showing 18001 words to 21000 words out of 32230 words

Chapter 7 - MUMMUNAN ZATO BOOK1 COMPLETE

Allah yasa ki haifa mana Beby mai irin gashin nan naki. A'isha dai ta sunkuyar da kai, Nafisa tayi-tayi ta zo su gaisa d

a su Anty Fatima, amma ta ƙi,Fatiman ce ma tace ai nima ƙanwar ta ce, bari naje mu gaisa,Talatu ma tabi Fatima dan su ga A'isha.

A'isha ko rufe fuskarta ta yi, har dai suka gaji suka tafi, Nafisa ma nan

ɗ

akin ta ci abincinta, Abba yayi-yayi su ƙwana amma

suka ce a'a, Kano zasu ƙwana don zasu shiga kasuwa goben da safe,sai su wuce. Da zasu tafi an basu tukuici suma yanda ya kamata. Nafisa ta ra

ɗ

a ma A'isha a kunne, cewa ki rage bacci,ki tsaya kan addu'a.tsayuwar dare zaki dinga yi kina roƙon Allah alkhairin

da ke cikin auren ya kuma kare ku da duk masu sherri da hassada kin ji ko? A'isha ta ce, na gode Nafisa zan kiyaye insha Allah.

Ya fito daga wanka,wankan da ya zama mishi ƙa'ida, duk dare koda da ya yi shi ne zai kusanci matarshi ya fi gane yayin in yas

o ya sake. Matsawar bai yi wankan nan ba,to ko ba zai samu bacci ba, kasancewar yanayi ne na zafi shiyasa. Yana fitowa ya warware (AC) turarukan shi na ƙwanciya ya faffesa, sannan ya saka kayan baccin shi riga da wando.

Ya zauna bakin gado yana son jin mu

ryar A'isha ne kawai,yau ƙwana biyu kenan ba su yi waya ba,bai san mene ne yasa yake son Yarinyar ba,yana tsoron fa kada Yarinyar ta mutu tamkar sauran matanshi. Ya soma neman layin yarinyar,yana yi yana kallon agogo goma ta gota a ranshi, ya ce ko kin yi

bacci zaki tashi. Dai-dai lokacin ko ita tana kan darduma, nafila take yi sanda ta sallame sannan ya sake kira.

Ta

ɗ

auko wayar ta

ɗ

aga tare da sallama, ya ce "oh sorry Bebyna, na tashe ki kina bacci ko?" Ta ce, "a'a bana bacci, ya ce me ya hana ki? Ta yi

shiru, ya ce to ko abinda ya hana ni bacci ne kema ya hana ki? Ta ce um,ya yi ƴar dariya kin san abinda ya hana ni ne? Ta ce a'a, ya ce in gaya miki? Ta ce eh,ya ce ni tunanin kine ya hanani ke fa? Ta yi shiru ya ce Beby kina ji na kuwa? Ta ce,ina jin ka,y

a ce oh gaya min, ta ce ni ina sallah ne, ya ce good,me kike roƙo? Da sauri ta bashi amsa da cewa cikawa da imani da rahamar kabari, tare da samun Aljanna ma

ɗ

aukakiya." Ya ce "Umhum? Yana son jin ƙarin bayani, ta ce "Shikenan nake roƙo," ya ce "batun aure

fa baƙya yi mana addu'a? Shiru ta yi jikin shi ya yi sanyi ya ce A'isha in tambaye ki wani abu? Ta ce eh, ya ce zaki sanar dani gaskiyar maganar? Ta ce,in har na sani ba, ya ce "kin ji wasu maganganu ne a kaina?" Ta ce kamar me? Ya yi

ɗ

an jim sannan ya ce

koma na me? Ko kirkina ko akasin haka?.

Ta rasa me zata ce ya ce ina jinki nasan duk mai irin sunanki in dai ta ci sunan bata ƙarya. Sanar da ni. Ta yi ajiyar zuciya sannan ta ce "Uncle duka biyun na ji da kirkin da kuma akasin hakan. Ya ƙwanta rigingine

jikinshi ya yi matuƙar sanyi sannan ya ce "Beby tsorona ki ke yi ko? Kin tsane ni ko? Kina zargina kema ko? Na sani na dai na burge ki ko? Muryarshi ta soma rawa, shi kenan ba zan matsa miki ba Beby zan barki kema kina tsoron haka bana son ki mutu domin ki

n shiga raina sosai" ya kashe wayar ya jefar da ita a kan gado sannan ya

ɗ

auko filo ya rufa akan fuskar shi tare da matsewa yana jin wani pain a cikin ranshi.

*Wannan littafin na kudi ne masu son DOCUMENT book 1&2&3 Complete ₦600,masu son PAGES ₦400 idan

kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan account number

👇🏻

*

```1632036584

Sa'adatu Balarabe

Access Bank,a turo shaidar biya ta 09068032427 wancan account

ɗ

in namu ya samu matsala ne, idan mun gyara zamu dawo dashi```

*Ko kuma katin Mtn ta wannan numbe

r 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari sai kin shirya sai kiyi magana*

*Masu son tallata masu hajar su suyi magana ta wannan number 09068032427*

____________________________

*

📗

MUMMUNAN ZATO

📗

*

*NA*

*HALIMA ABDULLAHI K

/MASHI*

*Ɗandano page 10*

A

ɓ

angaren A'isha kuwa duk sai ta ji babu da

ɗ

i har ma ta yi da ta sanin amsa shi, sai ma duk ta ji tausayin shi ya kamata,ta ji kamar yana kuka. Abbanta zai ji da

ɗ

i in yaji labarin nan kuwa? Ƙila ma ya ce ba zai y

afe mata ba. Da sauri ta tashi ta duba agogo,sha

ɗ

aya saura, ta

ɗ

auki

ɗ

ari biyu ta fita, da san

ɗ

anta ta fice bakin titi ta siyo kati ta dawo ta shige. Sai da ta kulle ƙofarta ta hau katifarta ta loda katin, gabanta yana

ɗ

ar-

ɗ

ar ta soma kiran layin shi kasa

ncewar wannan ne karo na farko da ta ta

ɓ

a kiran shi.

Dai-dai lokacin shi kuma yana ta neman layin Abba don ya shaida masa ya haƙura da auran, amma wai layin is switch off,sai ga call

ɗ

in A'isha Beby kamar yanda ya rubuta a cikin wayar tashi. Ya tsura ma s

unan ido, kada dai idanunshi ne suke mishi gizo? Ya dai

ɗ

auka ba tare da yin magana ba,ta ce "Uncle" ya ce "Na'am" ta ce "nifa ban zarginka,don Allah kada kayi fushi dani ko da na samu labarin tun a school ne na san dai an confuse amma ba dai na yarda ban

e,don Allah in nayi laifi kayi min afuwa." Ya yi ajiyar zuciya sannan ya ce "ba ki da laifi Beby, domin nima sai da nace a'a Abbanki ya ce babu damuwa, amma bari kiji wani abu,kin ga ke yarinya ce ko? Amma zan rantse miki da wallahi-wallahi ban ta

ɓ

a shan j

ini ba, duk wani laifi game da sicret cold zargi ne,ban san shi ba, batun mutuwar matana ƙarar ƙwana ce kurum,kin yarda da haka? Jikinta a sanyaye ta ce na yarda,ya ce "to Beby ki ƙwantar da hankalinki, addu'a za ki dage da yi Allah ya za

ɓ

a mana abin da ya

fi zama alkhairi kin ji ko?" Ta ce "to,kaima ka daina fushin? Ta ci gaba kada fa ka sanar da Abbana," ya yi ƴar dariya bana fushi da ke, kuma insha Allah ba zan ta

ɓ

a yi ba, itama ta yi ajiyar zuciya, sannan ta ce "to sai da safe,ka kwanta. Ya ji da

ɗ

in kal

marta, sannan ya ce "to zan yi yanda ki ka ce,kema ki ƙwanta tare da mafarki mai da

ɗ

i na twins ma su kama da face

ɗ

in ki,ta kashe wayar da sauri.

Hajiya Jummai ta kalli kayan, sannan ta kalle shi.

"Me ka ke nufi da wa

ɗ

annan kayan?" Ya dube ta "Na ki ne

mana" ta ta

ɓ

e baki, "Ni fa gaskiya duk zannuwan nan ba suyi min ba,babu kala ta, maimakon ka bani ku

ɗ

in na saya da kaina? Kuma ina son canza kayan

ɗ

akina, sannan ga su Suby." Ya ce, "Jummai, gaskiya ni dai ba zan bada ku

ɗ

in wasu kaya ba,kin san nawa na siy

a wa

ɗ

annan kayan? Game da gyaran

ɗ

aki dai zan baki dubu

ɗ

ari,su Suwaiba kuwa dubu hamsin zan bada kada a kuma damuna,cefanen gida kuwa mun gama magana da Uche,ya rubuta komai." Ta sake fusata, domin ta kula ma ƙwangilar da take so ta yi bazata samu ba kena

n, komai ƙit da ƙit? Ta dube shi "don kurum zakayi aure, sai ka dinga komai fa

ɗ

a-, fa

ɗ

a? Ga wani maƙo da ka koya,da Uche ne yake fa

ɗ

in abinda ake so?" Ya ce,"to ke ko yaushe baki gida kin ma fi ƙarfin ki ce min zaki guri kaza,koda a waya ne sai dai na dawo

baƙya nan, lokaci ya ƙure min dole na sauke abubuwan dake gabana, Uche kuwa shi ne yake girkin nan,don haka shi ne yasan abinda za'a nema.

Ta ce, "Kana lokaci ya ƙure,ba saura sati uku bane bikin? Ta ce, "batun lefe fa? Sai ka kawo a ha

ɗ

a" ya ce ai lefe

ya da

ɗ

e a gidan su amarya." Ta miƙe cike da masifa.

"Lallai Alhaji Saddiƙ aurenka na wannan karon ya banbanta da na baya, wannan karon aƙwai ƴar zargi." Ta soma kuka, "maƙiyana sun samu galaba,wato lefen ma ban isa ko gani inyi ba, na gode." Ta fita tana

cewa gara daka nuna min babu ruwana abinda babu ruwan mutum ai da

ɗ

in ji ne da shi. Ya bita da kallo,wato ita bata san ma ta mishi laifi ba,bare ta bashi haƙuri ko ta mishi bayani shi ne ta zo tana tuhumar shi,ya samu labarin ta saida motar da ya siya ma su

Safiya da Suwaiba, domin wanda ya gyara motar ne yake sanar dashi lokacin da ya je

ɗ

aukar tashi motar. Da be ga ta su Suwaibar ba yace sun zo sun

ɗ

auka ne? Sai yaron mai gyaran motar ya ce, a'a wani ne yazo ya

ɗ

auka, kuma ya gaya mishi cewa Babanshi ne ya

sayi motar. Alhaji Saddiƙ shi dai alwashi ya sha ba zai ƙara sai wa yaran koda mashin ba.

Hajiya Jummai ta kalli Hajiya Kari.

"To kin ji yanda muka ƙwashe da Alhaji,babu abinda ya fi bani haushi wai har an kai lefe bani da labari saboda rainin hankali

, ke kayan fa

ɗ

ar kishiya ma shi ya siyo min, saboda haka ina son mu koma gurin Boka, gashi bakon ya ce in biki ya rage ƙwana goma in koma,to gashi yau sauran ƙwana taƙwas. Tunda jiya tara ya ce min ne ko nawa ne ma oho."

Hajiya Kari ta ce, "To gobe sai mu

je,in ce dai kin binne abin da ya baki?" Ta ce "ina fa ni ban fa san taƙamaiman lokacin ba sai jiya,na san zai kama zigar wa

ɗ

annan ƴan iskan ƙannan nashi ne" Hajiya Kari ta ce "Bari mu gama da amaryar, har su ba za'a barsu haka ba, sai mu shiga tsakanins

u." Hajiya Jummai ta ce, "Da ko kin taimaka min,ba ma dai irin tsinanniyar Nafisan nan, gashi yafi ji da ita duk cikin su."

Ta binne surkullen da aka bata,ta kuma yayyafa na yayyafawa kamar yadda aka umarce ta. Sannan ta nutsu don tana son samun ku

ɗ

i a ha

nnunshi, duk da wannan karon ya tsuke mata bakin aljihunshi, ta samu dai-dai gwargwado.

Lokaci na ta zuwa gida kam ya sha fenti da gyara, yanda ya ba ta ku

ɗ

in canjin kayan

ɗ

aki, haka ya ba su Fatima da Sadiya da Nafisa ku

ɗ

i su siyo na

ɗ

akin A'isha, sannan

shima nashi gefen sai da ya canza komai. Nan fa ta tada balli kan cewa shin wannan amaryar ta fi sauran ne yake ta faman kashe ku

ɗ

i har da sa mata kayan

ɗ

aki? To ba zai yiwu ba,ya ce Jummai ki daina tada jijiyar wuyanki akan abinda ba za ki hana ba,yariny

ar nan ko ba ni ne zan aureta ba kusan dole ne in mata kayan

ɗ

aki, ballantana gidana za'a sa,kina cewa ba zata yiwu ba,za ki hana ne? Kema fa na baki haƙƙinki."

Su Hajiya Karima ne suka tausasheta da cewa yarinyar da ba mazauniya ba ki ke damun kanki? Gaw

a ce fa.

Ita ko A'isha, amarya duk ta gama sukurkucewa,iyayanta ma suna daurewa ne kurum,tuni ƴan'uwa da abokan arziki sun cika gida don yin biki.

Ranar

ɗ

aurin aure ta kasance asabar,don haka ƴan ango sun iso juma'a domin ana gama

ɗ

aurin aure za'a

ɗ

auki

hanya da amarya. Alhaji Saddiƙ ya kasa zuwa

ɗ

aurin auren,waya ya yi wa Friend

ɗ

in shi kan cewa ba zai samu zuwa ba,don ba ya jin da

ɗ

i. Lafiyar shi lau sai dai yana ganin kamar za'ayi ta nuna shi,ko kuma Friend ya shaidama ƴan'uwanshi halin da ake ciki,ko s

u iyayan in sun ganshi su dinga mishi kallon wanda zai yi musu sanadin ƴarsu da dai sauran tunani kala-kala.

Daren juma'a aka sanya amarya a lalle,ba ta saka kowace ƙawa ba, sai dai ƴaƴan ƴan'uwa sa'anninta. Da dare suna ƙwance a kan katifa zuciyar A'isha

cike da tunanin gobe zata rabu da Ummanta da Abbanta,ƙila ma rabuwar kenan. Hawaye ne suke bin gefen kumatunta, wayarta tana ta ruri. Naja ta ce Amarya wayar ki na neman agaji, A'isha tasa hannunta ta lalubo wayar,muryarta a dusashe ta

ɗ

aga wayar tare da

cewa "Assalamu alaikum, Nafisa ce?" Ta ce "amaryar mu,na so in zo ban samu zuwa ba, sai dai in kin zo gobe mun ha

ɗ

u, " ta ce "to ina yini ya ya su Hajiya? Nafisa ta ce, kowa lafiya, gama Hajiya nan,sai dai nasan ba zata

ɗ

aga wayar ki ba saboda Brother

ɗ

inm

u

ɗ

an fari ne,tana mishi kara.

A'isha ta ce,to ki gaida ta,ta ce to ga Uncle

ɗ

in naki dama yazo ne nace ya kira min ke gobe. Ta

ɗ

an yi ƙasa da murya kada ki manta da addu'o'i daren yau, saboda Allah ya yi mana jagora a cikin

ɗ

aurin auren da za'ayi a gobe.

Shiru kawai A'isha ta yi mata, sai kawai ta ji Muryar Uncle yana cewa, Beby kina jina? Ta ce eh, zuciyarta kuwa sake karyewa ta yi hawaye ya shiga sintiri a kumatunta, ya ce na kasa zuwa ne Beby sai ina ganin tamkar ban yi wa mahaifin ki adalci ba, ina ji

n nauyinsu, kukan da take maƙalewa ya kufce mata, ranshi ya da

ɗ

a tsinkewa, ya ce "A'isha kiyi haƙuri daina kukan zan yi miki magana ne," ta share hawayen ta sannan ta yi ƙoƙarin tsaida kukan ta ce, ina jin ka, ya ce ina son ki tashi daga wannan kukan ne ki

yi alwala, nafila za kiyi tare da addu'o'i kin ji ko? Alkhairin da ke tare da auren,ki tsaida zuciyarki,ki daina wasi-wasi,ki saka a cikin ranki cewa duk yanda Ubangiji ya yi dake dai-dai ne,kin amince?" Ta ce "Uncle dama ni bani da wani za

ɓ

i sai wanda All

ah ya yi min, sannan zan yi duk yanda kace." Ya ce yauwa Beby sai da safe.

Tsam,ta miƙe,Naja ta bita da kallo,ta shige (toilet) ta

ɗ

auro alwala.

Naja ta dube ta, Angon yayi lallashi kenan mu ko munyi mun gaji kin ƙi kiyi shiru? Ɗan murmushi ta yi sannan

ta ce,Naja kenan ba zaki gane ba ne, sannan ta tada sallah. Sai ya kasance wannan dare duk wanda yasan halin da ake ciki tsakanin Katsina da Jigawa idanunshi biyu ya kwana, kuma tsaye gaban Ubangiji, ana ta kai kuka. Zuwa wayewar gari kowa ya tattara komai

ya miƙa wa Allah, sai sauraro duk sun nutsu da cewa duk abinda Allah ya yi daidai ne.

A'isha kam sai ta wayi gari zuciyarta sake duk ƙuncin da take ji ya washe, sai dai

ɗ

an abinda ba za'a rasa ba. Hakan ya yiwa Umma da

ɗ

i har ta isko Abba cikin

ɗ

akinshi,t

ana shaida mishi cewa...

____________________________

*

📗

MUMMUNAN ZATO

📗

*

*NA*

*HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*

*Ɗandano page 11*

*ƘARSHEN FREE PAGES*

*Alhamdulillah ƙarfe free Pages kenan idan baki s

iya ba kiyi ƙoƙari ki mallaki naki akan farashin masu son DOCUMENT book 1&2&3 Complete ₦600,masu son PAGES ₦400 idan kuna bukata zaku turo kudin ku ta wannan account number

👇🏻

*

```1632036584

Sa'adatu Balarabe

Access Bank,a turo shaidar biya ta 0906803242

7 wancan account

ɗ

in namu ya samu matsala ne, idan mun gyara zamu dawo dashi```

*Ko kuma katin Mtn ta wannan number 09068032427 idan baki shirya siya ba ki bari sai kin shirya sai kiyi magana*

Shaida mishi cewa yau kam A'isha ta saki ranta,suna cikin

zantawa sai ko ga A'isha ta yi sallama domin gaida Abbanta, bayan ta gaisheni ne ya ce "yauwa ƙawar Ummanta dama ina son in kira ki domin inyi miki nasiha duk da cewa tun da bikin nan ya matso muna tayi miki,na farko dai nasihar da zan miki ita ce, zaman a

ure ya banbanta da zamanki na gida,don nan iyakaci kici abinci ki ƙwanta da dai sauransu. Yanzun kam da zaran an

ɗ

aura aure Akwai wasu haƙƙoƙi guda goma da suka hau kanki na mijinki.

Na farko shine ki yi masa biyayya duk abinda ya ce kiyi,ki yi masa, mats

awar bai sa

ɓ

awa addini ba, kamar yanda ki ka sani babu biyayya ga abokin halitta don sa

ɓ

awa mahalicci.

Kima zama mai tsafta kamar yanda ki ka ga Ummanki tana yi, tsafta bata jiki kurum ba har da muhallinki.

In kuma ya kira ki zuwa shinfi

ɗ

arshi kada ki bi

jire.

Ta dubi Abba da sauri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login