Showing 15001 words to 18000 words out of 32230 words
ne? Ƙwanan matan nasa ne suke ta ƙarewa? Ya katse mata tunani da cewa, "ki na tsoron mutuwa ne? Ko kina zaton in kin aureni z
aki mutu ne?".
Cikin dabara ya sako mata tambayar,don yana son ji ko ta samu labarin matanshi suna mutuwa ne? Nan take ta gane nufinshi,don haka sai ta ce "a'a bana tsoron mutuwa,sai dai kullum tunanina yana kan ayar da ke sanar damu (kulli nafsin za'ikat
ul mauti), kaga dukkan Musulmi yana da ƙyau ya dinga tunawa ranshi zata
ɗ
an
ɗ
ani mutuwa, sannan in ajali ya yi kira ko ince in ajali ya zo ba za'a ƙara ma mutum ko second ba.
Alhaji Saddiƙ ya dube ta cike da farin ciki,ya ce haka ne Beby, lallai kina da ka
ifin basira. Haka nan duk bawan da yake yawaita tunanin mutuwa zata iya riskarshi a kowane lokaci,za ki sameshi yana mai matuƙar kiyaye dokokin Ubangijinshi, ina saka rai kema kina ciki? Ta sunkuyar da kai tare da fa
ɗ
in insha Allah ya ce, to ba zaki ta
ɓ
e b
a.
Sannan ya canza zancen da cewa,me kike shiryawa bikin? Ina nufin wa
ɗ
anne shagulgula za kiyi ke da ƙawayanki? Saboda in na tafi ba zan dawo ba, sai
ɗ
aurin aure, shiyasa nake son in sallame ki."
Ta dube shi,a ranta ta ce, inyi shagalin me? Bayan ni ƴan
ƙ
wanaki ne suka rage min,a fili kuwa sai ta ce, "ba zan yi komai ba." Ya ce, "Haba! Ko walima?" Ta girgiza kai tare da ƙoƙarin maida ƙwallar da ke son zubo mata. Ta
ɗ
an saka hannu ta ja hancinta kamar tana mura, sannan ta ƙago murmushi ta ce "kasan Uncle b
ani da ƙawaye bayan haka ma ni ban cika son hayaniya ba,so kaga gara na barshi ko?" Ta fa
ɗ
a tare da duban shi,ya ce "shikenan Bebyna" ya saka hannu cikin aljihun ya ciro rafar ƴan
ɗ
ari biyar guda biyu dubu
ɗ
ari kenan,"gashi gudunmawata," zatayi magana ya t
are ta da cewa, "kul ki kakiyi magana, ke dai ce ne Allah ya cika mana burinmu,a ranta ta ce Amin in ba shanye mini jinina ba ne. Ya ce zaki shiga gida ko? Da sauri ta ce,eh tare da kallonshi ya yi
ɗ
an murmushi sannan ya ce, "kin ƙosa ki tafi ko?" Ta sunku
yar da kai tare da girgiza kan alamar a'a, ya ce "to ga kayanki nan ƙwashe. Ta miƙe tare da ƙwashe kayan ta ce mun gode. Ya ce,ba ki
ɗ
auki Tedi
ɗ
in Small beby
ɗ
in tamu ba,ta kalli Tedin sannan ta
ɗ
auka ya ce in Abbanki ya shigo sai ki ce ina jira, sannan k
i bar wayarki a kunne kin ji? To tace,ta fita.
A gadon Ummanta ta zube kayan tare da zama gefen gadon ta rafsa tagumi. Umma ta fito daga (toilet) ta tsaya tana kallon kayan da iyayen ku
ɗ
in da ke zube a kan gadonta, ta ce "A'isha wa
ɗ
annan kayan fa?" Ta ce
"Uncle ne ya ce in kawo ma su Jafar?" Ta ce, "wannan ku
ɗ
in fa?" Me yasa ki ka amsar masa ku
ɗ
i?" Ta ce "Umma nayi-nayi ya bar su yaƙi wai cewa ya yi gudunmawa ya bani don na ce mishi ni ba zan yi shagalin biki ba.
Umma ta ce duk da haka da dai baki amso b
a, A'isha ta dubi Ummanta ta ce, "ki aje a gurinki ni sai in dinga ganin tamkar yana biyan ku
ɗ
in jinina ne da zasu sha....." Ke! Tsawa Umma ta daka mata, sannan ta ce "A'isha bana son jin irin wa
ɗ
annan surutan daga bakinki kenan kema kin yarda da mummunan
zargin da al'umma suke ma mutumin da zai zama mijinki? Duk kin bi kin
ɗ
aga hankalinki, maimakon ki tsaya kan addu'a Allah yasa ki shiga gidanki cikin Sa'a ko? Ta miƙe ranta
ɓ
ace ta fita falo ta bar ta
ɗ
auke da tagumi tana nazarin yanda ma za'ayi ta iya ƙwa
ntar da hankalinta.
"Sofy! Sofy," Hajiya Jummai ce ke ƙwala ma
ɗ
aya daga cikin ƴammatan da take
ɗ
aukowa cikin danginta kira. Sofy ta zo cike da yatsina, ta ce "gani Anty Jummai," ta ce suby fa? Sofy ta yi wani luu da idanu, sannan ta ce tana bedroom in
kirata ne?" Jummai ta ce, "eh kirata aikenku zan yi yanzun ku fito cikin shiri." Suka fito cikin riga da wando ya
ɗ
ame kowacce cikinsu, Sofy ce ma ta
ɗ
an yafa wani
ɗ
an kucilin gyale, Jummai ta dube su kun yi ƙyau, sai dai kema Suby je ki yana ko
ɗ
an irin n
a Sofy
ɗ
in kin san Alaramma yana gari. Haka take kiran Alhaji Saddiƙ in zata yi wani abu daya hane ta. Ko in ya yi mata nasiha, to ranar yini zata yi tana ce mishi Alaramma,ko Alagafarta. Soby taje ta
ɗ
auko tana mitar ita bata son wani yafe-yafen gyale duk
takura ne, Jummai ta ce "ya ya zakiyi tunda kina gidan Ustazai,ka ce shi yafi kowa sanin Allah" ta ce "ga wannan ta miƙa musu wani ƙullin abu cikin tsumma,ku kai ma Hajiya Kari,ku ce mata ga ƙasar ƙafar nan za kuma mu yi waya.
Sofy ta ce, "motar wa zamu
ɗ
auka tunda ta mu tana gurin gyara?" Hajiya Jummai ta soma masifa, "ku hau mashin ba zan ba ku motata ba,ku je ku buga min ku ja min asara." Suby ta ja tsaki tayi gaba tare da cewa, "Sofy ta baki ku
ɗ
in mashin
ɗ
in, amma ai ba mutuncinmu bane hawa aca
ɓ
a." Ha
jiya Jummai ta ce "shegun yara kada ku yi mutuncin mana, tare da jeho musu
ɗ
ari biyu Sofy ta
ɗ
auka tana mita haka suka tafi suna zaginta, da cewa masifaffiyar mata.
Sofy ƴat ƙanwarta ce,Suby kuwa ƴar autar su ce,yaran sam basu da tarbiyya,ba sa shakkar ko
wa sai maigidan. Hatta Hajiya Jummai maida mata magana suke yi. Foly suke zuwa da ke nan Katsina. In kin ga yanda suke
ɗ
aukan kai da shan ƙamshi zaka zata ƴaƴan shugaban ƙasa ne. Alhaji Saddiƙ ka
ɗ
ai ke taka musu birki in yana gari.
Hajiya Kari da Jummai c
ikin motar Hajiya Kari, ita da kanta take jan motar suna hirar yanda zasu tsara mutuwar Amaryar ta Alhaji Saddiƙ,waton A'isha. Hajiya Jummai ta ce "kin san Allah Hajiya Kari, (ta cigaba) wannan karon sati
ɗ
aya nake son a aika yarinyar nan barzahu, domin d
uk cikin matan da ya yi,yayin auren ban ta
ɓ
a jin kishin wata ba kamar wannan". Kari ta dube ta "menene na
ɗ
aga hankali,yarinyar da ƴan ƙwanaki za ta yi ta sheƙa barzahu, har ki ke damun kanki." Jummai ta yamutsa baki,"ina mugun jin takaicin yanda ya damu d
a yarinyar, duk abokansa ya bi ya sanar da su alhalin da a
ɓ
oye yake aurensa, sai in amaryar ta mutu sannan su ji, amma wannan fa shi da kanshi yake buga musu waya yana cewa,zai yi aure su taya shi da addu'a,ke wani takaici ma sai suna waya da yarinyar in
kin ji yanda yake ƙara saisaita murya zaki sha mamaki." Hajiya Kari ta ce, "dama ga muryarshi kamar ta mata,anya ma ba salabane yake yi kuwa?" Jummai ta ce,"shi dai ya sani,ni yanzun damuwata ba ta wuce ya Boka na kan Dutse ya ganni ba. Kari ta ce "a'a kad
a ki damu,zai ganki
ɗ
an iska nufin shi zai rama wulaƙancin da mukayi mishi na aikin ƙarshe da ya mana na ƙin sai mishi motar da ki kayi?" Jummai ta ce "shiyasa yanzun na taho mishi da makullin motar su Suby,don ba zan sai mishi sabuwa ba,yana kan tsauni ba
n da iskanci me zai yi da wata mota?" Kari ta ce "saka ai mata penti ki bashi ya ƙarata da ita". Jummai ta ja tsaki,"Ni tunanina me zan ce ma Alaramman nawa in ya ce ina motar su Suby?" Kari ta ja tsaki, "Jummai kina bani haushi,mu da muka nufi gurin masu
biyan buƙata cikin gaggawa shakkar me zakiyi,ai ki sa a rufe mishi baki yanda ba zai tuna motar ba,su kuma shegun yaran masu
ɗ
an iskan rawar kan tsiya sai kurum ki ringa ha
ɗ
a su da na Mashinko direba ya dinga kai su."
https://hikaya.bakandamiya.com/muazza
m-babi-na-daya/
*
💃💃💃💃💃
Wata garabasa sai tsarin bakandamiya ki sayi littafi daya ki samu damar karanta littafai sama da arba'in,akwai litattafan manyan marubuta kamar su RUFAIDA UMAR,LUBNA SUFYAN,MAIMUNA IDRIS SANI BELI,FATIMA DAN BARNO da sauran su,
yi kokari kada wannan garabasa ta wuce ki akan naira 500 kacal,wacce take bukata ta yi magana ta wannan number 09068032427*
____________________________
*
📗
MUMMUNAN ZATO
📗
*
*NA*
*HALIMA ABDULLAHI K/MASHI*
*Ɗandan
o page 9*
Jummai ta ce, "sun raina Tinau direba, kullum rigima shi yasa fa Alhaji ya sai musu ta su", Kari ta ce "ƴan iska to su fito da miji mana ki musu aure,ki huta can sa ƙarasa karatun a
ɗ
akunan su" Jummai ta ce "yaushe suka nutsu har zasu samu maza
n ƙwarai? Sai dai masu rarake su kuma ƙanana sa'o'insu.
Kari ta ce,"nima gidana matsalar kenan,Safina tamkar ƴar Akuya ko ince karya maza wannan ya aje wannan ya
ɗ
auka". Jummai tasa dariya, sannan ta ce bata yar ba,kin tuna lokacin muna school?" Kari ta c
e "kema ai Allah ne yaso ki gurin cire cikin da Mr.Joseph ya yi miki,mahaifarki ta nakasa,da ba don haka ba ƴarki ko
ɗ
anki ba ƙaramin tataccen
ɗ
an iska ko ƴar iska za'ayi ba."
Jummai taja tsaki "bar tuna min
ɗ
an iska Mr.Joseph, shi ne ya yi min sanadi da
ko ƴan iskan na samu ai da ban Yi wahalar
ɗ
aukar rayukan jama'a ba,tun da nasan don rashin ƴaƴa ne yake ta wannan aure-auren." Kari ta ce, haka ne. Suna ta ƴan hirarrakinsu, har suka isa ƙauyen da zasu je, hanya ce mara ƙyau mai cike da ƙwazazzabai tare da
dutsina.
Suna isa suka fito suka rufe motar, sannan suka soma hawa dutsen wata ƴar bukka ce a saman dutsen nan suka nufa ashar suka zunduma ita ce sallamar shiga gurin Bokan dutse,shima daga ciki ya ce maraba da ƴan tselan uwa,ku shigo dan abu takazar ub
anku.
Suka samu guri gefe suka zauna. Ya dubi Jummai da jajayen idanunshi,kafin ki ce komai ki fara cika min alƙawarina,don tsakaninmu babu ƴar
ɗ
aga ƙafa yanzun ga wuri ga waina zamu dinga yi, tunda ke na lura ƴar rainin hankali ce. Dodo ya ce in kin sake
kuskure alƙawarinsa za ki sha mamaki."
Ta bu
ɗ
e jakarta tana cewa,"kai ko gashi ka cika gajen haƙuri, gashi" ta miƙa mishi makullin motar, ya ce "riƙe tukunna ina motar?" Ta ce "a'a tana can ni ba zan iya jan zuwa gurin nan ba, kuma bana son in ce direba
ya jawo asirina ya tonu,ko ba haka ba ne? Yace don wannan babu ji ko su Ifiritu sai su
ɗ
auko, amma sabuwa ce ko?" Suka dubi juna ita da Kari, har suna ha
ɗ
a baki gurin cewa dal ma kuwa,ya ce shi kenan. Ya shiga ha
ɗ
a wasu abubuwa yana surkullenshi har ya gam
a ya ce,to ke ma fa kina da aiki a gabanki, domin wannan aikin ya banbanta da na baya.saboda ita wannan yarinyar tana yawaita ambaton Ubangijin musulunci, saboda haka sai mun dage."
Jummai ta ce,gara kam a dage Boka, saboda wannan in son raina ne ta mutu
a ranar da aka kawo ta.
Hajiya Karima ta ce "in ma ta mutu ranar ya kiyaye aure," Boka ya ce "ba zata mutu sanda ku ke so ba, domin Aljani ba zai samu aiwatar da aikinsa ba, sai lokacin da take fashin sallah, saboda tana tsananta ambaton Ubangiji.
Tana y
awan kusanta kanta da Ubangiji, sannan ke kuma zaki daina sallah daga yau har sai lokacin da Dodo ya ce kici gaba da yi. Ya miƙa mata wani ruwa gashi nan ki yayyafa cikin
ɗ
akin da za'a saka amaryar, kullum sau uku a rana har tsawon kwana baƙwai. Ya bata wa
ni
ɗ
an gwangwani,ki binne shi a ƙofar
ɗ
akin amaryar in ana sauran sati
ɗ
aya bikin," ta ce "Boka ko'ina tiles,ya ya zan yi in saka? Ya ce "ruwan ki in kin matsu ki sa a fasa, sannan zaki dawo in ana sauran ƙwana tara bikin" ta ce "to sai batun mijina ya ya
zanyi na sameshi a hannuna? Ya ce"wannan ba zan gaji da gaya miki ba,ba zaki ta
ɓ
a samun shi yanda kike so ba, kasancewarshi mai tsayuwa akan duk dokokin Ubangijinshi, sannan tun yana ƙarami iyayanshi suna matuƙar tsaye kan shi, duk bokan da ya ce zai kam
a miki shi to ƙarya yake yi ba zai iya ba, sai dai ki ha
ɗ
a da kissarku ta mata,to zuciyarshi tana da tausayin mace, amma ba dai asiri ba,in ma ya kamashi ba za aje ko'ina ba, zai karye.
Jummai ta ce, "shikenan zan ga me zanyi. Suka tashi suka fita yana me
ƙara tuna mata ban da Sallah ban da Sallah. Wa'iyazu billa,kaji mushirikan mata.
Alhaji Saddiƙ ya dubi Fatima, "Sister ki duba dai ko za'a ƙara wani abu" cikin dariya ta ce, "sun yi fa Brother,sai dai in kana son ka ƙara zaka iya." Nafisa ta
ɗ
aga wani
takalmi mai igiya ta baya ta ce, "haba Brother wallahi wannan takalmin ya yi ma A'isha ka
ɗ
an na yara ne fa?" Ya dube ta kaji ki to ai itama yariyar ce,she is fourteen or fifteen,sa'ar ƴarki ce fa sister" ya dubi Fatima. Nafisa ta ce "amma ai tafi Nana tsa
wo," ya ce "to ai Kuma Nana ta fita ƙiba ma," ya miƙe yana cewa, "kisa direbanku ya ƙwasa ku kaima Hajiyarmu,in ta ce komai ya yi shikenan,sai kusa ranar tafiya tunda gaba
ɗ
aya yau sauran kwana sha shida bikin. Suka ce "To" bayan ya fita suka soma dariya F
atima ta ce "ni nama rasa me zan ce ma Brother babu fa brezia ko
ɗ
aya,ya dai saka pants da skat zuwa su bess, amma babu bra. Nafisa ta ce "nufin shi bata da nonon sakawa ne ko?" Suka sa dariya, Fatima ta ce "kin san shi da kanshi ya siyo undes
ɗ
in, zannuwa
da sauran kayan duk ni ya ba za
ɓ
i amma ko takalma sai gashi da su" Nafisa ta ce "shikenan in ta zo gidan ya siya," suka soma shirin ƙwasar kaya don zuwa gidan Hajiyarmu.
A'isha tana ƙwance kan katifa, zuwa yanzu ta gama sadaƙarwa ta dangana ta kuma
ɗ
auki
ƙaddara, sannan ta amince ƙwananta ne ya ƙare. Don haka ko yaushe zaka same ta da casbaha tana ja. Istingifari ta ke yi, domin Allah ya yafe mata zunubanta.
Wayarta da ke gefanta ce take ruri, bayan ta
ɗ
auka tare da sallama, ya amsa, sannan ta ce, "ina ƙ
wana Uncle? Ya ce lafiya lau Beby, baƙin sun taso na san yanzun ma sun sauka a Kano, saboda jirgin Kano suka hau, ta ce "Allah ya kawo su lafiya," ya ce "Amin" ya
ɗ
an yi shiru sannan ya ce "Beby duk abinda be yi ba cikin lefen ki gaya min kin ji ko? Saboda
bata son dogon bayani sai kurum ta ce "To" ya ce "shikenan sai na kira ko? Ta ce,to na gode, ya ce nima haka.
Gidan cike yake da ƴan'uwa ta gefen Umma da kuma gefen Abba. Shi yasa yawancin baƙin duk ƴan Gumel ne, sai ƴan Garki, sun zo ne don kar
ɓ
ar lefe
kamar yarda akayi waya aka sanar da su. Anyi girke-girke don tarbar baƙin Katsina. Su kan yiwa amarya tsiya da cewa duk gudun auren ne ta ƙara ramewa, ita dai tana kallon su tana kuma jin su,nata addu'a ne a zuci, Umma ma dai tana ƙarfin hali ne domin kada
ta karya ma A'isha guiwa.
Sun iso cikin motoci guda uku fararen Acadami su uku motar farko matan abokanshi ne na Kano,ta tsakiya kuma kaya ne a ciki, sai direba ta bayan mata hu
ɗ
u ne Fatima a gaba, sai Nafisa sai kuma ƙanwar Hajiyarmu, da ƴaƴarta Talatu.
Ƴ
an unguwa da suka taru da kuma ƴan'uwa sun sha mamakin ganin kayan da aka kawo, suma sun sha tarba kuma sun ga karamci sun kuma yaba. Nafisa kuwa
ɗ
akin A'isha ta shige lokacin A'isha tana wanka. A'isha tana fitowa taga Nafisa zuciyarta tana son Nafisa.
Ta saki murmushi tare da cewa "dama har da ke aka zo? Ta ce,eh mana aini Brother ya yi ma ƙawance. A'isha ta zauna tana shafa mai, Nafisa na kallonta, lallai kam yanzun nononta suke fita ashe ya kula ne. Ta ce, Nafisa ya ya Hajiya fa dasu Aunty Fatima?" Na
fisa ta ce, "ai tare da Anty Fatima, muka zo Hajiyarmu kam tana gaishe ki ba ki ce ina Uncle ba? A'isha ta
ɗ
an yi murmushi kawai.
Nafisa ta ce, "Naga kin rame ne" A'isha ta
ɗ
an yi murmushi, sannan ta ce "Na sha jinya fa tun a school har yanzu." Nafisa ta
ce Allah sarki, to Allah ya ƙara lafiya. Amin inji A'isha, tare da zura wata duguwar riga, sannan ta soma
ɗ
aura
ɗ
an ƙwali. Nafisa ta ce