Showing 27001 words to 30000 words out of 30898 words

Chapter 10 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

14

/>
in tafe yake da hujja mai girma game da shari'ar da ake yi dama wanda za'ayi gaba, da mamaki duk mutanen kotun suke dubansa da jin abin da ya fa

ɗ

a kuma ba tare da b'ata lokaci ba alkali ya nema ji daga bakin w

annan mutumin akan hujjojin da ya ce yana da.

Bayani mutumin da ya rufe fuskarsa da mask ya fara kamar haka:

“Ni sunana Abubakar Sadiq Barde wanda a shekarun baya ni

ɗ

in lawyer ne, mun kuma ha

ɗ

a kai da matata muna aiki akan wata boyayyiyar Kungiya

mai suna Alpha dake aikata manyan laifukan ka

ɗ

an daga ciki shi ne na safarar mutane ana saka musu sinadari a jikinsu domin ku zama wata halitta daban kuma ake amfani da su a matsayin makami, da kuma ababen samun ku

ɗ

i, a shekarun baya mun yi nasarar tona a

sirin kungiyar ni da matata har aka fara Shari'a kuma a lokacin da ake dab da zaman kotu na ƙarshe ne

shugaban wancan ƙungiya ya aika mutanen sa domin su kashemu ni da matata...

Mutumin ya

ɗ

an yi shiru yana sauke ajiyar zuciya yayin da kotun ta yi wani ir

in tsitt jikin Oumma Rimas dake kusa da Myshah kuwa tuni ya dauki rawa.

Ya ci gaba bayani akan abin da ya faru a wancan lokacin sannan ya d'aura da fa

ɗ

in.

“A lokacin ba harbina suka yi ba sun bugamin wani abu ne ya da ya yi silar da na suma sannan suka

ɗ

auke ni suka tafi dani can masarrafarsu tsawon wannan shekaru kusan Ashiri da biyu suna rufe dani su basu kasheni ba kuma basu sakeni ba, domin a cewar shugaban ƙungiyar tun da har nayi ƙoƙarin ja da shi to fa ba zai kasheni ba zai dai tsareni ne nake gani

n yadda kungiyar tasa zata ci gaba da bunƙasa kuma tsawon wannan shekaru yana sane dacewar matata Rimas tana raye da sauran ƴaƴan da ta haifa duk da cewa ba tana tare da biyu daga cikinsu bane kuma ita kanta batasan suna raye ko akasin haka ba amma shi Zay

den yana sane da komai....”

“Ban katse maka hanzari ba Malam Abubakar amma kamar wannan bayani da kakeyi kamar bashi da alaka da wannan shari'ar da ake yi a yanzu ka dakatar damu.”

Alkali da kansa ya katse shi da fa

ɗ

in hakan.

Murmushi ya yi wanda ba

shi da alaka da nishadi sannan ya ce.

“Mai girma mai Shari'a ai kuwa wannan bayanin da nake da kuma hujjojin da nake da su ne suke da asalin alaka da wannan shari'ar taku.”

Jin haka ya sa alkali ya basa umarnin ya ci gaba.

“Sunan mamallakin wannan

kungiyar shi ne Dr Zayden K. Vale shi da kansa ya ƙirƙira wannan ƙungiya ce domin wasu manufa nasa guda biyu na farko dai domin ya zama mutum mai karfin iko a ko'ina kuma ya tara makudan kudade na biyu kuma shi ne saboda ya dauki fansa akan ahalin RM Bard

e sakamakon abin da Alhaji Rayyan Muhammad Barde ya yi ma ahalinsa lokacin da yake kan mulki, shi ya sa yakeson

ɗ

aukar wannan fansa kuma ya ci gaba da developing ƙungiyar tasa yana samun kudade gefe guda yana wani babban shiri game da ahalin ana cikin haka

ya gano Layan

ɗ

aya daga cikin yan ahalin RM Barde da ta kasance yar jarida kuma ganin ta gano sirrin ƙungiyar nasa a lokacin bai saurara ba ya kawar da abokan aikinta yayin da ita kuma ta bar kasar kuma bayan wasu shekaru ta ci gaba da bincikar ƙungiyar a

wannan lokacin ne kuma ya shirya ya kasheta ta hanyar shirya mata hatsarin mota sai dai bata mutu ba kamar yadda ahalin da ma sauran mutane suka dauka, daga nan ma ta ci gaba da binciken nata ne a sirri kuma da yake yana ankare da ita ne ya sa ba tare da

b'ata lokaci ba ya shirya ma ta makarkashiyar da ya zama silar zuwanta prison kuma take tsare a duk tsawon wad'an nan shekaru...

Hayaniya ne ya fara tashi a kotun da jin kalaman da suke fitowa daga bakin wannan mutumin Yayin da kowa da abin da yake fa

ɗ

a

sai da alkali ya buga gudumarsa sannan Kotun ta yi shiru sannan shi kuma ya ci gaba.

“Hankalinsa bai kwanta ba sai da ya kawar da labarin Layan da ma duk wasu masu ƙoƙarin kawo ma ƙungiyar tasa nakasu ana haka kuma kwatsam bayan wasu shekaru Rimas ta b

ayyana ta kuma zo da salo na ban mamaki a garesa

domin bai taba ankara da ita ba har sai da ta gama tara hujjoji akan ƙungiyar sa har an fara shari'a hakan ya sa ita ma ya yi ƙoƙarin kawar da ita da mijinta wato ni, sai dai Allah bai bashi sama nasara ba,

a lokacin ne kuma ya yi wata dabara sai dai kafin nan zan fa

ɗ

a muku wani abu cewar a zahirin gaskiya kallon mutum guda duniya take yi ma Dr Zayden sai dai ba hakan bane domin su biyu ne yana da

ɗ

an uwa da suke matuƙar kama sai dai Dr Zayden shi ke sarrafa

komai kuma shi wancan

ɗ

an uwan nasa shi

ɗ

in kwararren manemin mata ne da hakan ya kai shi ga aikatawa wata yarinya mai suna Deborah fyad'e amma da yake Dr Zayden yana da ƙarfin iko sai ya yi amfani da ku

ɗ

i wurin hana yan uwan Deborah daukar wani mataki kum

a ya yi amfani da wannan abu da

ɗ

an uwan nasa ya aikata ya yi manipulating

ɗ

in sa wurin tilasta masa aikata duk wani abu da yakeso duk tsawon wad'an nan shekaru wannan

ɗ

an uwan nasa da ya musulunta kuma yake amsa sunan Muhammad Zaid bisa umarnin

ɗ

an uwansa

Dr Zayden ya aikata komai hatta ga ahalinsa da ya gina duk a cikin shirin Dr Zayden ne sai dai daga lokacin da Dr Zayden ya yi silar mutuwar Malik

ɗ

a a wurin Rimas da Matar Muhammad Zaid ta raina a matsayin wanda ta haifa masa daga lokacin ne kuma Muhamma

d Zaid

ɗ

in ya dena bin umarnin

ɗ

an uwan nasa, bayan ya gano Dr Zayden ne ya kashe Malik kuma ya shirya abin kamar shi ya kashe kansa, kuma abin da ya sa ya kashe Malik shi ne ya saka mishi sinadarin nan da yake amfani da shi ga mutane domin ya gwada sabon

aiki akan sa sai dai abin da result

ɗ

in ya bayyana game da gwajin da ya yi ma Malik

ɗ

in ne ya sa shi kasheshi gudun kar ya zama silar tonuwar asirinsa, bayan Muhammad Zaid ya san wannan gaskiyar sai ya shiga ƙoƙarin kare ahalinsa da ya kafa duk da cewa duk

auren da yake yi karkashin umarnin Zayden ne, sai dai a wannan lokaci ne matarsa ta dasa zarginta na mutuwar

ɗ

an ta a kansa haka ita ma yar uwar Malik wato Myshah a lokacin shi take zargi har hakan ya sa ta bar gidansa bayan rashin lafiya da mahaifiyar na

su ta fara a lokacin abubuwa suka yi ma Muhammad Zaid zafi amma haka ya daure ya ci gaba da kare ahalinsa daga sharrin

ɗ

an uwan nasa sai dai bayan shafe wasu shekaru ita wannan mata tasa da ta yi tana jinya a ranar da ta fara fita daga asibitin da ta ya ji

nya bayan ta warke a ranar ne Dr Zayden ya aika aka kasheta gudun kar ta tona masa asiri ta hanyar sanar ma Myshah duk gaskiyar da ta sani domin ta san wasu sirrika bayan ta binciki wayar Muhammad Zaid kafin ta fara rashin lafiya, kuma gefe guda tana tare

da Yasir wato AB wanda shi ne ya sanar da ita gaskiyar komai game da mutuwar Malik kuma ya sanar da ita bayanin komai akan ƙungiyar Alpha dama abin da ke tsakanin Dr Zayden da ahalin Barde na son daukar fansa da yake, kuma a lokacin shi ne ya kira Myshah a

waya yana sakin dariya....

Wani irin bugawa k'irjin Myshah ya yi ta mik'e tsaye cikin tsananin shock da jin abin da ya fa

ɗ

a take kamar a mafarki yayin da shi kuwa ya ci gaba.

“Ba ƙaramin tashin hankali Muhammad Zaid da ahalinsa ke kira da Bapah ya shi

ga ba a lokacin da matar tasa ta mutu kuma ya fara kokarin ganin bayan

ɗ

an uwan nasa ganin hakan ya sa kafin ya kai ga wani yunkuri Dr Zayden ya tado da tsohon laifin Muhammad Zaid na fyad'en da ya yi ma Deborah shekarun baya da ƙarfin iko ya yi amfani ya

sa aka dawo a shari'ar har ta kai ga Muhammad Zaid ya amsa laifin sa da kuma hakan ya zama silar mutuwarsa sai dai duk yayi hakan ne domin kare ahalinsa sai dai ita Myshah ta yi ma sa gurguwar fahimta...

Wani irin tashin hankali ne ya ruftowa Myshah tak

e hawaye suka fara yi ma ta zarya da jin wannan al'amari kamar almara yayin da shi kuwa ya ci.

“Dr Zayden kwararren tantirin mutum ne da yake aikata komai nasa da lissafi kuma ya

ɓ

oye kansa a idon duniya saboda wasu dalilai nasa hatta ahalinsa bai bayya

na kansa a gare su ba duk da cewa shi ne ya yi silar mutuwar matarsa da ta haifa masa yara biyu mata bayan ta gano wanene shi tana kokarin tona masa Asiri sai dai ba karamin so yake yi ma wad'an nan ya'ya nasa ba shi ya sa ya bari ƙaramar 'yarsa Aairah tak

e yin duk abin da ta ga dama a MYSTIC VILLEY HIGH SCHOOL kuma har ta yi silar mutuwar wannan daliba Azima Tukur, yayin da kuma babbar 'yarsa da ita yake shirya komai sannan a zahirin gaskiya ya d'aura wasu ne akan ragamar wuraren da yake gudanar da ayyukan

sa na wancan ƙungiya nasa a States mabanbanta a ƙasar nan kamar dai yadda ya d'aura Alhaji Bashaar One a matsayin shugaba na wancan makarantar da a zahiri a ganinta makaranta ce kawai amma a ba

ɗ

ini ta cikin karkashin kasa nan ne Babban headquarter nasa na

kungiya da yake aikata duk wasu muggan Laifuka gefe guda kuma ya tura 'yar Sophia tana aure a ahalin Rm Barde har ta ha

ɗ

a hannu da wasu daga cikin yan ahalin masu son abin duniya domin kawo karshen ahalin kuma sanin wannan gaskiya da Myshaara diyar wurin

Rimas ta yi ne ya sa suka kasheta...

Nan dai ya ci gaba da yin bayani dalla-dalla akan wannan ƙungiya dama shugabanta yana bayyana duk wata gaskiya a fili tare da hujja sannan ya ci gaba da.

“Diyar wajen Deborah da ya haifa bayan ta girma ta yi kokarin

gano wanene mahaifinka hakan har ya kai ta ga sanin Dr Zayden da ƙungiyar sa kuma ganin zata iya tona musu asiri ne ya sa shi hada hannu da Alhaji Bashaar One Baban mijin da take Aure suka kasheta da hakan ne ya sa shi damƙa wa Alhaji Bashaar

ɗ

in ragamar

wancan makarantar da sunan nasa ne a idon duniya...”

Wani irin zaro ido waje Habib ya yi yana kuma yi ma Alhaji Bashaar wani irin duba, gumi kawai ke tsatstsafowa Alhaji Bashaar ya mike yana kokarin waskewa ya fice sai dai tuni jami'ai suka yi ram da sh

i Abubakar ya yi murmushi yana ci gaba da sanar wa da kotu irin mugayen halayen Alhaji Bashaar dama abubuwan da ya aikata har ma da kashe Abokinsa mahaifin MaahNoor da ya yi ya sanar da shi

ɗ

in ma

ɗ

an kungiyar Dr Zayden ne.

Da bayanan da Abubakar Sadiq ya

bayar akayi amfani wurin damk'e Sophia ita da mukarramanta.

“Noman daya kasancewar mijin Sophia 'ya a wurin Dr Zayden ake yi wa kallon

ɗ

an ahalin Barde to fa ba hakan ba ne domin ba shi ne asalin yaron da matar Alhaji Rayyan Rayyan Muhammad Barde ta haif

a ba, Habib da ya kasance

ɗ

a a wurin Alhaji Bashaar shi ne Asalin

ɗ

an da matar Alhaji Rayyan Rayyan Muhammad ta haifa kuma da sanin Alhaji Bashaar bisa bin umarnin Dr Zayden da ya yi ya saka Sahura Cin-gam ta ha

ɗ

a hannu da Nurse suka canza jaririn da Matar

sa ta haifa wanda bai zo da rai ba ta hanyar saka ma ta jaririn da matar Alhaji Rayyan Rayyan Muhammad Barde ta haifa sannan ita ma suka aje ma ta Noman da ya kasance a gidan marayu suka

ɗ

auko shi yayin da shi kuma Dr Zayden ya aikata duk wannan ne domin k

awo ƙarshen ahalin anan gaba...

Haka dai Abubakar ya ci gaba da zakulo abubuwan dake

ɓ

oye yana bayyana wa a gaban kotun domin da shirinsa yazo hatta da Yasir mijin Mirrah wato AB shima ya bayyana gaban kotu da nasa hujjojin, zuwa can Abubakar ya nisa tare

da duban alkali da ma sauran mutanen kotun ya ce.

“Amma bakuyi mamakin yadda na kasance a nan tsaye gabanku ba bayan da farko na fa

ɗ

a cewar Dr Zayden yana tsare ne dani tsawon shekaru? Bai jira amsarsu ba ya ci gaba.

“Hakika duk tsawon wad'an nan shek

aru ina tsare a hannun Dr Zayden sai dai abin da bai sani ba shi ne nima ina shirya yadda zan kawo ƙarshen sa tare da taimakon wasu daga cikin ma'aikatansa duk da a tunaninsa ina tsare ne gabansa babu abin da zan iya yi sai dai tuni aikin gama ya gama domi

n a halin yanzu na shafe tarihin Alpha da shugabanta wato Dr Zayden...

Da tsananin mamaki wannan karon daga alkali har sauran jama'ar kotun suke dubansa kafin Sophia dake tsare gaban jami'ai ta saki wata kakkaurar ƙara tana fa

ɗ

in.

“Ƙarya kake baka is

a kaga bayan Mahaifina ba wallahi sai dai shi yaga bayanka.”

Murmushi Abubakar ya yi tare da fad'in.

“Tun da baki yarda ba bari na bada wannan a saka kowa ya gani da idonsa zaki fi gane yaren.”

Ya fa

ɗ

a yana miƙa Card Reader mai dauke da Memory ba

tare bata lokaci ba aka saka a katon majigin dake kotun kowa ya fara gani videon yana nuna yadda gaba d'aya masarrafa ko ace masana'antun Dr Zayden da suke karkashin kasa na states da dama suke rushewa ne wasu abubuwan dake ciki sun ƙone yayin da a videon

na ƙarshe Dr Zayden ne shi da

ɗ

iyarsa Aairah zaune a jirgin sama da alama ƙasar zasu bari sai dai ba'a d'auki wani lokaci ba jirgin ya fara shawagi dasu da alama ya gwacewa matukan ne daga nan kuma jirgin ya bugi wani Babban gini ya kuma kama da wuta video

n ya

ɗ

auke da hakan ya yi daidai da karar da Sophia ta saki tana kokarin zubewa domin ba zata iya ci gaba gani da sauraren wannan abin tashin hankalin ba tana tuna yadda sukayi sallama a d'azu da mahaifinta da yar uwanta akan zasu tafi Cyprus ita ma zata b

iyo bayansu bayan ta idda durkusar da ahalin Barde sai kuma yanzu azo ana ce ma ta kamfanoninsu sun zama tarihi kuma mahaifinta da yar uwarta sun mutu ai wannan ma labarin kanzon kurege ne.

Sai dai abin da bata sani ba Tabbas haka abin yake Dr Zayden ma

haifinta ya riga da ya mutu ba tare da bata lokaci ba aka yanke ma su Sophia dukansu hukuncin kisa sakamakon kashe Myshaara da ma Xulaihah da sukayi sai kuma a lokacin ne Uncle Ahmad shi da d'ansa Mash'al suka fara nadama sai dai ta kasance mara amfani, ha

ka shima Alhaji Bashaar an yanke masa hukuncin

ɗ

aurin rai da rai sakamakon muggan laifukansa da ma kashe iyayen MaahNoor har ma da Hannah Matar Habib da ya yi kuma sanar da cewar Affan da Nawfal ba shi ne ya haifesu ba, su ya'ya ne ga wani mutumi da ya tab

a kashewa ya kuma cinye dukiyarsa nan take ya fa

ɗ

a sunan mutumin nan aka gane mahaifinsu Affan da Nawfal

ɗ

in ma suna da alaka da ahalin Barde kuma kafin a tashi daga kotun wani abin mamaki ya sake bayyana ga mutanen kotun shi ne na bayyanar da Layan mahaif

iyar Ryan ta yi ita ma ta sanar da kotu duk wani abu da ta sani duk da an yi mamakin kasancewarta a raye amma ahalin Barde sun yi matukar farin ciki nan aka shiga jajanta al'amarin yayin da ta gefe guda abin da Uncle Ahmad da d'ansa suka yi yake damunsu sa

i dai farin cikin bayyanar Habib a matsayin

ɗ

a ga ahalin da ma tonuwar sirrika da yawa da ya bayyana dalilin mutuwar Myshaara da Xulaihah da kasancewar Myshah ita ma yar ahalin ga kuma bayyanar Abubakar

Sadiq mijin Rimas kuma mahaifin Myshah da ma ita kant

a Layan mahaifiyar Ryan wannan shi ne ya danne takaicin da suka shirya na abin da Uncle Ahmad shi da Sophia da Noman suka yi ma ahalin...

BAYAN WANI LOKACI

Ahalin RM Barde ya sake kafuwa cikin aminci da kaunar juna wurin yan ahalin yayin da tuni My

shah suka jone da mutumin nata Ryan ko bayan bayyanar komai sai suka sama fahimtar juna suka kuma tabbatar da kaunar da suke wa junansu suka ci gaba da zamansu tare kuma tuni Habib ya d'auki matarsa MaahNoor ya 'yarsa Siyam da ta kasance jika a wurin Bapah

, sun koma kacokan da zama tare da Rm Barde family duk da har gobe kallon mahaifiya yake yima Momma, haka shima Affan zaune yake tare da Matarsa Nimrah a tare da ahalin bayan an gano mahaifinsu yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login