Showing 21001 words to 24000 words out of 30898 words

Chapter 8 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

12

tana anan.”

Mayar da kallonta Rimas ta yi ga hannun Ryan mai dauke da Card Reader

ɗ

in.

“Kamar kin yi gaggawar sanar da ita game da Card Reader

ɗ

in nan muma fa bamusan abin da ke ciki ba idan kuma ka

rya ne fa ko shirme ko kuma abin da zai tada mata hankali ya hanata sukuni a daren.”

Ryan ya fada saitin kunnen Myshah lokacin da suka zauna bayan an saka card reader din jikin system din sa domin su ga abin da ke ciki bayan Rimas

ɗ

in ta bukaci haka.

“nima sai da na fa

ɗ

a nayi dana sani bayan nayi wannan tunanin.”

Myshah ta bashi amma a hankali sannan suka mayar da dubansu ga system din yayin da ya gama loading ya shiga cikin videon.

Waiwaye!

Wasu watanni a baya.

A lokacin da Myshaara ta

kammala karatun ta har ake farin ciki da murna da dawowarta aka kuma fara shirye-shiryen bikinsu ita da Mash'al bayan ta dawo. Da yake so take ta yi musu bazata shi ya sa a ranar da ta sauka a kasar bata kira kowa ba domin ce musu ta yi sai washe garin ran

ar tukunna. Da yake lokacin da take kasar tana da drivern ta sai ta kirasa

ya zo airport

ɗ

in ya

ɗ

auke ta bayan ta sanar da shi kar ya fada ma kowa koda kuwa Mom

ɗ

in ta ne da yake mutuminta ne sai kuwa suna sauka ba jimawa ya ƙari so.

Lokacin da ta zauna

a motar ne bayan ya fara tafiya Myshaara ta ciro wayarta tare da saka layinta na kasar sannan ta kira Big Bro

ɗ

in ta kamar yadda take kiran Ryan ta sanar da shi ta sauka lafiya kuma ba ta fa

ɗ

a ma yan gida ba sai dai kawai su ganta.

Suna cikin wayar ne

kuma danger ta tsayar da su a titi motar nasu ya tsaya suna jiran a basu hannu da hakan ya yi daidai da

ɗ

aga kan ta da Myshaara ta yi tana zuge Tintin glass

ɗ

in motar da kamar jira ake kuwa idanunta basu sauko ko'ina ba sai a kan motar da yake zaune ciki t

a mazaunin driver.

“Mash'al!”

Ta fa

ɗ

a da mamaki yayin da murmushi ya su

ɓ

uce ma ta ta ma manta waya suke da Ryan, sai da taji ya tambaye ta sannan ta ce da shi zata kirasa, kashe wayar ta yi yayin da idanunta ke kan motar da yake ciki zaune shima jira

yake a bashi hannu.

“Uncle Yasir kaga motar Mash'al da alama shima gida ya nufa.”

Ta fa

ɗ

a cikin washe baki tana nuna ma drivern nata da take kira Uncle inda motar Mash'al take, lokacin kuma ya yi daidai da basu hannu da aka yi Mash'al yaja motarsa y

a yi gaba da sauri kuma cikin zumudi Myshaara ta ce.

“Mubi bayansa da sauri Uncle so nake kafin kowa ya ganni shi ya fara ganina.”

Ta fa

ɗ

a cikin imagine din yadda farin ciki zai mamaye fuskarsa a lokacin da ya ganta a gabansa.

Kamar yadda ta buƙat

a kuwa sai Yasir driver yaja motar yana bin bayan motar Mash'al ba tare da ya gane ba.

Ganin ba hanyar Mansion din su ya nufa ba sai hakan ya bawa Myshaara mamaki amma sai ta basar suka ci gaba da bin bayansa.

Parking ya yi a kofar wani restaurant ba

tare da ya fito ba ba'a jima ba sai ga wata budurwa ta fito daga ciki tare da shiga motar yaja suka yi gaba.

“Xulaihah. Me ya hada ta kuma da Mash'al?”

Ta fa

ɗ

a cikin mamaki sai kuma ta ba kanta amsa a fili da fa

ɗ

in.

“Ita ma fa cousin

ɗ

in sa ce ka

mar dai yadda kike...”

Sai ta sauke ajiyar zuciya suna ci gaba da bin bayan motar.

Myshaara bata sha mamaki ba sai da taga inda Mash'al ya yi parking kofar wani dogon gini da aka fara amma ba'a kammala ba kuma cikin wata sabuwar anguwa ce da ba cikow

an mutane.

Zuciyarta ta ba da sautin bugu lokacin da taga sun fito daga motar Xulaihah manne jikinsa sun shige ciki da fari kamar ta kyale ta ce da Yasir su tafi kawai amma sai ta kasa, domin zuciyarta ta gaza samun sukuni hakan ya sa ta tsinci kanta da

bawa Yasir umarnin ya parker motar daga gefe yadda ba za'a gane ba sannan ta nema da ya jirata a motar tana zuwa sannan ta fice ta kuma bi umarnin zuciyarta ta hanyar nufar cikin wurin da taga sun shiga zuciyarta na bugawa na rashin sanin dalilin.

Ash

e wannan shiga da ta yi shi ne zai zama sila na rasa rayuwarta domin tajiyo sirrin da bai kamata ta sani ba.

Lokacin da ta ƙari sa sai ta rasa ina ya kamata ta nufa hakan ya sa tabi hanyar da take jiyo muryoyi sama-sama ta saka ƙafa da niyyar shiga ciki

kunnuwanta suka jiyo ma ta wasu kalaman da suka sakata saurin ja baya a tsorace tana dafe baki yayin da ta zazzaro ido.

“Burina shi ne nayi kudi irin sosai din nan wanda za'a dinga kwatance dani a ko'ina saboda haka na karba tayinki kamar yadda kika bu

kata zan bada gudunmawa ta wurin ganin an kai ahalin RM Barde ina nufin ahalin Babana kasa ba tare da tambayarki dalili ba.”

Muryar da ta jiyo ko'a bacci ta tashi ba zata kasa gane Muryar da ta yi maganar ba kuma da jin kalaman da mai muryar ke fa

ɗ

a shi n

e abin da ya kara tayar ma ta da hankali.

Kafin ta yi wani motsi ko yunƙuri ta tsinkayi muryarsa wato Mash'al din ta inda yake fa

ɗ

in.

“Ba saboda nayi kudine zan taimaka miki wurin kai Rm Barde family kasa ba, fa ce saboda kin yi min alkawarin zama sanadi

yyar cikar burina kuma ban damu ba ko kowa na ahalin zai mutu muddin zan sama cikar burina.”

Zuwa lokacin k'afafunta nema suke su gaza daukarta domin jin abin take kamar al'mara ji take kamar mafarki take wanda zata watstske ba gaske ba ne gaza jurar ci g

aba da jin tattaunawar nasu ta yi sai kawai wata dabara ta fado ma ta, da sauri ta bude wayarta tare da shiga Camera ta dan tura wayar tana nadar tattauanawar da suka ci gaba da yi yayin da ta

ɗ

an zura kanta tana hango mutanen dake cikin wurin.

Su hudu ne

bata ga Xulaihah cikinsu ba, daga Mash'al sai mahaifinsa Uncle Ahmad sannan sai Sophia da mijinta Noman.

Jikin Myshaara rawa kawai yake cikin tsananin tashin hankali da firgicin da ta shiga da jin kalar tattaunawar nasu. Kalmar Innalillahi kawai take i

ya furta wa daga farko har karshe a zuciyarta tana mamakin abin da taji suna fada.

“Dama Yaya Noman ba shi ne ainihin

ɗ

an Uncle Rayyan ba, to wanene ke nan, kuma me ya sa Sophia take son

ɗ

urƙusar da ahalin mu? bayan duk irin taimakon da akayi ma ta ta z

o a matsayin marainiya an kula da ita har an daura ma ta aure da yaron gidan ashe ma bakinsu daya buri daya garesu na kawo karshen ahalin Innalillahi wa inna ilaihi raji’un wannan wata kalar masifa ce”

Ta kari she maganar zucin hawayen na mata zuba daid

ai lokacin kuma Xulaihah ta shawo kwanar hannunta rike da waya dake kare a kunnenta.

“Who is this?”

Ta fa

ɗ

a a tsawace ganin Mace ta juya baya tana leken cikin wurin da ta nufa, kuma maganar da ta yi da yake a bazata yazo ma Myshaara sai ta firgita har

wayar tana fadi daga hannunta ta yi saurin

ɗ

urƙusawa ta

ɗ

auka tana ja da baya daidai lokacin suma na ciki suka fito jin maganar da Xulaihah ta yi kuma da mamaki ta furta.

“Myshaara!”

Daidai lokacin da duk suka fito.

Da gudu Myshaara ta juya zata b

ar wurin.

“Wait wata Myshaara

ɗ

in kike nufi, kuma yaushe ta dawo kasar?”

Mash'al ya fa

ɗ

a cikin zaro ido.

“Oho ni dai Myshaara na gani kuma da alama ta nadi wani abu ne a cikin wayarta.”

Ai jin abin da Xulaihah ta fa

ɗ

a ne ya sa dimauce Uncle Ahm

ad ya furta.

“What kika ce ta nada wani abu? Kardai ace yarinyar nan taji duka tattauanawar da mukayi kuma ta dauka”

Ya ƙari sa maganar cikin tashin hankali yana kallonsu su duka.

“To fa wata irin tattaunawa kuka yi haka wai ma ya akayi na ganku duka

anan kai kuma Dear shi ne daga cewa na jiraka kaje kayi shiru ko? wai ma yana ganku duka anan meke faruwa...”

Ba tare da tsayawa sauraren kalaman Xulaihah ba Sophia ta ce.

“Tabbas muddin muka bari yarinyar nan Myshaara ta bar wurin nan tare da videon

da ta

ɗ

auke mu to fa asirinmu ya tonu kuma cikinmu duka babu mai tsira.”

Zaro ido Xulaihah ta sakeyi tana kai hannu ta dafe baki cikin gabunta ta ce.

“Kardai ka sanar dasu I'm pregnant shi ne Myshaara taji a lokacin da kake fa

ɗ

a Mash'al ya kamata mu

yi wani abu kar asirinmu ya tonu.”

Ta fa

ɗ

a tana daura hannu aka dan ita duk a shashanci irin nata ta yi tunanin saboda ya sanar da su tana da cikinsa ne kuma dan a nemo mafita shi ya sa ya tarasu Sophia a wurin.

Duk da sun shiga tsananin shock dajin

abin da ta fa

ɗ

a amma ba wannan ne a gabansu ba hakan ya sa suka yi ma ta wani duba sai kuma cikin sauri su duka suka bi bayan Myshaara da ta isa ga bene cikin sauri-sauri take sauka kasa domin ta samu ta gudu.

Tsananin tashin hankali da firgici da take

ciki ne ya sa gaba d'aya hanyar ma ya bace ma ta ta rasa inda zatabi ta fice daga dogon ginin gashi sun kusa cimma ta sai faman kwala ma ta kira cikin gargadi suke.

Ganin haka ya sa ko waige batayi burinta kawai ta fice daga wurin har ta samu ta b'ace m

a ganinsu sai dai duk da hakan basu hakura ba suka ci gaba da duba ko'ina na dogon ginin basu ganta ba, can kamar ance Mash'al ya waiga ya kuwa hango ta ta can kasa wajen ginin tana gudu ai da sauri ya sakko tare da bin bayanta da yake ta galabaita har ya

cimma ta ba tausayi kuwa ya sharara ma ta mari tare da sunkumarta ya yi cikin ginin wurinsu Sophia da ita.

Duk irin cizo da yak'ushi game da magiyar da take yi masa yaki saurarenta duk da ta ce masa bataji komai ba.

“Salin'alin ki bamu videon da ki

ka

ɗ

auke mu muddin kinaso mu bari ki ci gaba rayuwa.”

Cewar Uncle Ahmad lokacin da suka zagayeta bata da hanyar gudu.

“Kuji tsoron Allah ku sani abin da kuke shirin aikata wa babban zunubi ne kuma Allah ba zai ta

ɓ

a kyale ku ba har sai ya...”

Marin d

a Mash'al ya kuma kifa ma ta ne ya yi sanadiyar datsewar kalamanta yayin da bakinta ya fashe.

“Yah Mash'al dama haka kake akan duniya da abin cikinta da ya kasance mai wucewa ka mareni?”

Ta fa

ɗ

a cikin raunin zuciya idanunta akan sa.

“Ba mari ba har kash

eki zan iya yi muddin hakan ne zai zama silar rufuwar asirina.”

“Nifa kun sakani a duhu wai meke faruwa ne, wai dama ba ji ta yi kuna tattauna maganar cikin Mash'al da nake d'auke da shi ta yi ba?”

Wani irin duba Myshaara ta yi ma ta da jin kalaman d

a suka fito daga bakinta sannan ta mayar da dubanta ga Mash'al tana dariya na takaici ta sa hannu ta goge jinin gefen bakinta tare da furta.

“Ban yi mamaki ba dan zuwa yanzu da na gama sanin ko kai wane ne zaka aikata abin da ya fi haka ma mutumin da ya

ke kokarin rusa ahalinsa ai babu sunan da ya cancance shi da ya wuce a kirasa Dabba kai ko Dabba ma ba zatayi abin da kayi ba...”

“Lallai yarinyar nan wuyanki ya isa yanka yanzu zamu tsaya saurarenta ne ko kuwa abin da ya dace za'a yi”

Noman ya fa

ɗ

a

a gaggauce.

“Hmmm kai kuma

ɗ

an bogi ai zan zo kanka an ha

ɗ

a baki da kai domin a rusa ahalin da suka daukeka matsayin d'a bayan ba haka bane sun gina rayuwarka sun baka duk wani farin ciki da jin dadi duk a tunaninsu kai nasu ne ashe ba haka bane, dama

ban yi mamaki ba dan na riga na san da wannan gaskiyar dame da kai tun a wancan lokacin kafin na koma Russia...”

Cewar Myshaara tana yi ma Noman wani irin duba.

Wani irin zaro ido waje Noman ya yi yana dubanta ya ce.

“Oh dama kece a wancan ranar d

a kika labe kika jiyo sirrina lokacin da nake waya ai dama nayi tunanin haka shi ya sa nake dakon dawowarki domin na bincika gaskiya sai kuma gashi komai yazo a daidai...”

Ya ƙari sa maganar yana sakin wani makirin murmushi.

“Wai ba zaku kulani ba ne

, can someone please tell me what's going on here!”

Xulaihah ta sake fa

ɗ

a cikin rud'u.

Babu wanda ya kulata. Mash'al ya shiga takawa wurin Myshaara zai damko ta ganin hakan ya sa ta yi baya da sauri tana kokarin gudu ya damko ta tare da fizge wayar h

annunta ba tare da bata lokaci ba ya shiga bubbuga wayar a bangon wurin bai dakata ba sai da ta yi ratsa-ratsa.

“Kun kwace hujjar da nake da shi akanku sai dai ku sani Allah ba azzalumin bawansa bane kuma ba zai taba baku damar cutar da ahalinmu ba azza

lumai kawai.”

Wata dariya suka sheke da shi irin ko'a jikinsu sannan Mash'al ya kara da.

“Ai ke ma ba barinki zamu yi ba, kamar yadda na tarwatsa wayar can hujjojin babu haka kema ba mai kara jin duriyarki...”

“Me kake nufi?”

“Kasheki zamuyi sa

boda kinji abin da bai kamata ki sani ba.”

“Kaji tsoron Allah dukkanin ku kuji tsoron Allah ku tina da ranar gobe kiyama ranar tonon asiri.”

Babu wanda ya saurareta cikinsu Mash'al ya fara kokarin kamota domin aiwatar da kudurinsu akanta.

“Ban gan

e ba, kisan kai. Yanzu Myshaara zaku kashe saboda me? Abin har ya kai haka ne? Gaskiya ni dai badani ba.”

Xulaihah ta fa

ɗ

a cikin tashin hankali tana shan gaban Mash'al.

Turata ya yi har sai da ta fadi kafin ya yi ma ta wani banzan kallo yana fa

ɗ

in.

“Idan ba so kike na hada ke da ita na kawar ba, to ki rufe min baki kuma ki fice daga Wurin nan salin alin idan ba haka ba sai na kasheku duka kuma na bayyana wa duniya ke a matsayin tantiriyar karuwa mai lasisi.”

Ya kari sa maganar cikin rashin damuw

a yana yi ma ta nuni da gaske ne zai aikata abin da ya fa

ɗ

a.

“Kowa ya yi na gari kansa.”

Ta fa

ɗ

a a fusace tana miƙe wa zata bar wurin dan ba karan hauka ne ya cijeta ba, ta yi ma Mash'al farin sani bakin mugu ne zai iya aikata duk abin da ya fa

ɗ

a.

“Rayuwa ke nan.”

Myshaara ta fa

ɗ

a cikin tsananin mamaki tana kallon Xulaihah da ma su duka.

Da gudu kuma cikin shammata ta nufa hanyar waje ita ma ai kuwa ganin haka ya sa a zafafe Noman ya dauki wani karfe tana kari sawa kuwa ta saitin da yake tsaye

ba imani haka ya buga mata karfen aka, daga nan basu saurara ba sai dai suka raba ruhi da gangar jikinta cikin rashin imani da tausayi duk wai dan kar ta tona musu asiri akan burinsu na Duniya kuma sun shirya abin ne sai ya kasance kamar hatsarin mota ta y

i, domin bayan sun kasheta sai suka nema wata mota da ta kwararrabe suka sakata ciki suka shirya komai kamar ta yi hatsari kuma a hakan labarin ya je ma kowa wannan dalilin ne ya sa Oumma Rimas kasa yarda da al'amarin har take pretending matsayin ta haukac

e duk dan ta gano gaskiyar mutuwar 'yar ta Myshaara.

WANNAN KE NAN

A lokacin da videon ya ƙare kuwa ban da kuka da sheshsheka babu abin da Myshah ke yi ta rungume Oumma Rimas dake hawaye ita ma cikin kuka take fa

ɗ

in.

“Wannan wacce kalar rayuwa ce

wani irin rashin imani ne haka ace dan uwa ya kashe yar uwarsa akan buri na duniya wannan masifa da mai ta yi kama.”

Shiru Ryan ya yi huci kurum yake fitarwa a hankali idanunsa kuwa sun yi wani irin ja na tsananin tafarfasa da

ɓ

acin rai, gwajinsa har wa

ni irin rawa-rawa suke ya damke hannunsa cikin dayan hannun shi ka

ɗ

ai ya san kalar hukuncin da zai yi ma wadan nan azzaluman, a hankali yake furta kalmar. “Innalillahi'wa'inna ilaihir raji'un...”

Domin samun sauƙin tafarfasar da zuciyarsa keyi, sun jima

a haka har Myshah ta yi kukanta ma'ishi zuwa lokacin ajiyar zuciya kawai take sauke wa kafin can ta dago ta dubesu duka murya a dashe ta furta.

“Amma garin ya ya videon ya kasance kuma har yazo hannuna wanene AB shi ne zai bamu wannan amsa kuma sannan

ina son sanin alakar dake tsakaninsa da Oummata kafin ta rasu.”

“Subhanallah A'isha ta rasu?”

Oumma Rimas ta tambaya cikin alhini dama tun lokacin da ta bawa su Oumma kyautar yaranta sai da ta tambaya sunayensu.

Jinjina ma ta kai Myshah ta yi tare

da bata labarin komai na rayuwarta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login