Showing 9001 words to 12000 words out of 30898 words

Chapter 4 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

7

da rige-rigen shigowa rayuwarta, cikin wannan

ɗ

an taƙin abubuwa da yawa sun faru, masu yawar gaske da kuma wuyar mantawa, ganin komai take tamkar al'mara kamar dai ba gaskiya bane ji take komai dake faruwa kamar mafarki

take wanda a kowanne lokaci zata iya farkawa daga wannan nannauyar bacci da ya yi ma ta jagora zuwa ga duniyar baƙaƙen mafarkai kashi-kashi kowanne kuma da inda ya dosa, sai dai kashsh babu ta yadda bawa zai gujewa ƙaddararsa kuma idan Ubangiji ya nufa wan

i al'amari zai faru cikin rayuwarka to fa kai bawa baka da tsumi bare dabara na gujewa koma mene ne bare kuma lissafin da ƙaddararmu take tafe da shi wanda da lokaci ya yi ba tsumi ba dabara ba kuma gudu ba ja da baya, koma mene ne zai faru walau khairan k

o akasin sa.

Tana tsaye daga bakin window'n yayin da idanunta dake zuban ruwan hawaye, suke kafe ga sararin samaniya tana kallon yadda taurari sukayi ma samaniya ƙawa, duk da cewa hawaye take amma kuma fuskarta

ɗ

auke take da murmushi, a yau tasan ko ita



ɗ

in wacece, ta kuma sama wasu ko ta ce kaso mai yawa na daga cikin amsoshin tarin tambayoyin ta, a yau ƙaddara ta bu

ɗ

e ma ta labulen sirri game da abubuwa da dama da suka sha kanta suka kuma mamaye duniyarta.

“Aure! A yau ni Myshah ce aka d'aura wa aur

e wanda bashi da alak'a da farin ciki, soyayya ko makamancin ta”

A hankali ta furta kalaman saman labbanta.

Sai kuma ta sake yin murmushi mara alak'a da nishad'i tare da saka yatsarta manuniya ta share siraran hawayen da suka zubo ma ta.

“Ta ina zan f

ara da wannan gagarumin al'amari dake matsantowa cikin rayuwata, anya kuwa ma zan iya, ban yi ganganci ba kuwa?”

Shiru ta yi, sai kuma ta fara bawa kanta kwarin gwiwa tana mai furta.

“Tabbas zan jajirce na kuma yi iyakar ƙoƙarina domin ganin kowa ya gi

rba abin da ya shuka...”

“What about auren da kika yi kuma ta ya ya zakiyi da shi?”

Wani sashe na zuciyarta ya yi ma ta tambayar.

Sai ta yi shiru, shiru mai zurfi lokaci guda kuma ƙwaƙwalwarta ta shiga tariyo baya na abin da ya faru cikin wasu kwana

ki da suka shu

ɗ

e.

Washegarin ranar da Myshah ta je wurin Baaba goshi da kuma abubuwan da suka tattauna har zuwa lokacin da ta fito ta ha

ɗ

u da Ryan ya rage ma ta hanya.

Tana zaune a ofishin hukumar su wanda rabonta da ta zo tun kafin mutuwar Oumma kum

a yanzun ma dalilin zuwan nata, shi ne Uncle

ɗ

in ta ne ya nema da ta zo

ɗ

in yana nemanta.

Shi ya sa ta yi zaune a ofishin da ya di kama da d'akin taro. Ta yi nisa cikin duniyar tunani tana tuna yadda momsy ta bata labarin ha

ɗ

u war Bapah da Oumma har aur

ensu, bayan ta tambaye ta ita da kanta, ta yi tunanin zata tsinci wani abu a labarin sai dai bata iya fahimtar komai ba.

Ita fa zuwa yanzu ma gani take wautar shiga hukumar sirri kawai ta yi duk da tarin experience

ɗ

in da ta samu, amma gani take kamar b

a shi ne ya kamata ta yi ba.

“Myshah wai kina jina ma kuwa ? Ina ta magana da alama kin yi nisa a duniyar tunani, Dan Allah ki rage ma kanki wannan damuwar kinji?”

Momsy ta fa

ɗ

a tana cire ma ta hannu daga tagumi da ta zuba.

“Momsy yaushe kika shig

o ne ina Uncle

ɗ

in.”

Dubanta Momsy ta yi cikin kulawa kafin ta kira sunanta a nutse, Myshah ta amsa a hankali tana sauke kai ƙasa.

“Fa

ɗ

a min meke damunki? Kuma me ya faru?”

Shiru ta

ɗ

an yi sai kuma ta sauke ajiyar zuciya tana fad'in.

“To miye m

a bai faru ba Momsy, ai babu abin da ya rage, komai ma ya faru and I don't even know how to start.”

Momsy ita ma sauke ajiyar zuciya ta yi zatayi magana Uncle

ɗ

in Myshah wato Chief Bukar ya shigo wurin shi da Hammam Big Bro dake take ma sa baya.

Mysh

ah ta

ɗ

an bisu da kallo musamman Big Bro da bata san lokacin da ya dawo k'asar ba.

“Myshah?”

“Na'am Uncle.”

Ta amsa tana duban Uncle

ɗ

in nata kafin shi kuma ya ci gaba, bayan ya ja kujera ya zauna.

“Zakiso sanin dalilina na kiranki zuwa nan ba?



Ɗ

a ga masa kai ta yi ba tare da ta iya furta wani abu ba.

Yayin da shi kuma ya ci gaba da.

“A yau na kiraki nan ne domin tayaki bu

ɗ

e wani labulen sirri dake cikin rayuwarki, abin da nake nufi shi ne na kira ki nan ne domin bayyana wasu al'amurr

a a gareki da suka shige miki duhu har kike lalube cikin duhu akan su.”

Shiru ta yi tana saurarensa kamar tana son fahimtar inda kalaman nasa suka dosa.

A daidai lokacin kuma aka sake turo k'ofar office

ɗ

in aka shigo, wannan karon kam bata iya

ɗ

a go

kanta ba, har sai da ƙamshinsa ya ziyarci hancinta hakan ya sa ba dan ta yi niyya ba ta

ɗ

ago fararen idanunta da basu sauka a ko'ina ba sai akan fuskarsa a yayin da yake magana da Uncle.

“Ryan!”

Ta furta a saman labbanta tare da juya idanunta akan De

ebah da ta ƙara shigowa a yanzu suka,

ɗ

an sakarma juna murmushi, kafin Myshah ta tsinkayo muryar Uncle yana fa

ɗ

in.

“Yawwa tun da kowa ya hallara sai mu fara abin da ya tara mu anan.”

Ya fa

ɗ

a yana mik'e wa tsaye tare da dubansu su duka ganin yadda suk

a bashi hankulansu ne ya sa shi nuna Ryan kafin ya ci gaba.

“Ina ga ban da Myshah cikinku babu wanda ya san wannan ko?”

Duk suka

ɗ

a ga masa kai duk cewar Deebah ta ta

ɓ

a ganinsa lokacin da suke tare da Myshah. Myshah kuwa sai ta yi sak tana kallo da s

aurarensa.

“Ryan Muhammad ND shi ne cikakken sunansa kuma a yau muna taru da shi ne domin wasu dalilai masu yawa, ka

ɗ

an daga ciki sun ha

ɗ

a da saboda ke ce Myshah.”

Ya fa

ɗ

a yana nuna Myshah, ta

ɗ

an waro ido da

ɗ

an mamaki yayin da ta

ɗ

an dubi Ryan sai

taga idonsa na a kan wayar hannunsa.

“Saboda ke ce ka

ɗ

ai ya yarda da ya taimaka min a yanar binciken da na d'auki tsawon lokaci ina yi, kuma saboda ya kare rayuwarki ne ya amince zai ha

ɗ

a hannu damu wurin ganin an kawo ƙarshen komai, ina nufin bankad'o

duk wasu sirrika dake b'oye, sai dai da fari zamuso sanin su waye ahalin RM Barde domin saninsu zai matuƙar taimaka mana a wannan ga

ɓ

ar.”

Myshah ta maimaita kalmar RM Barde Family a ƙasan ranta cikin mamaki, tabbas tasan kalmar, amma iya kalmar Barde Fa

mily ta sani, ba wai kamar yadda Uncle ya fa

ɗ

a ba, ko su

ɗ

in duk ahali guda ne ko kuma daban-daban shi abin da bata sani ba? sai dai kafin ta samo amsar wannan tambaya ta tsinkayo muryar Ryan da batasan lokacin da ya ƙari sa gaban farin allon

dake gabansu

ba tare da pointing hannunsa ga ƙerarren ginin Mansion na ahalin RM Barde yana mai furta.

“Wannna

ɗ

in Mansion ne guda mai samfurin ginin sarauta da wannan ƙasaitaccen ahali suke zaune ciki, sai dai ba mazaunin nasu ne abin tattaunawa akai

ɗ

in ba, ahalin

ne, ahalin Barde dai sunan ya samo asali ne...”

Cikin hikima nutsuwa da kamala Ryan ya ci gaba da basu tarihin ahalin a tak'aice sannan kuma ya d'aura musu da batu akan wancan ƙungiya da irin abubuwa da ake gudanarwa a ciki har ma da labarin Layan da i

rin gwagwarmayar da ta sha domin bankad'o asirin ƙungiyar sai dai bai sanar da su cewa ita

ɗ

in mahaifiyarsa ba ce ba, kuma bai sanar da su cewa tana raye ba, sannan daga k'arshe ya

ɗ

an nisa tare da furta.

“Kunsan me ya sa na sanar daku duk wannan?”

M

yshah da dama kamar jira take ta yi saurin bashi amsa da.

“A'a sai ka fa

ɗ

a.”

For the first time tun shigowarsa wurin da ya

ɗ

an yi murmushi ka

ɗ

an wanda idan ba ka lura bane bama zaka gane ba.

“Milaya...”

Ya fa

ɗ

a hakan ta sigar da ba mai jin sa

kuma da yaren Russia.

“Wannan ƙungiya mai suna The Iron Wolves tabbas tana da alak'a mai girma da mutumin da kika taso hannunsa kuma kikeyi ma kallon mahaifi wato Muhammad Zaid your Bapah...”

Da wani irin yanayi Myshah ta dube sa cikin tsananin mamak

i sai dai bai bata damar furta komai ba ya ci gaba.

“Kamar yadda ƙungiyar take da alak'a da shi haka nan shima yake da alak'a da mutuwar d'an uwanki Malik...”

A wannan karon ba iya Myshah ba hatta su Momsy da tsananin shock suke duban Ryan jin kalama

n dake fitowa daga bakinsa sai dai ban da Uncle Bukar domin shi ya riga da ya san komai.

“b..b..ban gane ba, me kake so kace Bapah ne ya kashe Malik?”

Myshah ta fa

ɗ

a cikin raunin murya.

“Abin da har yanzu bani da tabbaci akansa ke nan... Sai dai a

bin da na sani shi ne Muhammad Zaid your Bapah yana da alak'a da mutuwar d'an uwanki da ma mutuwar mahaifiyarki Oumma bayan ta sanar dake ba ita ce ta haifeku ba...”

“Amma ya aka yi ka san duk wannan?”

Myshah ta katse shi da wannan tambayar.

Ɗ

an t

ab'e baki ya yi kad'an kafin ya furta.

“I believe this is something I’m meant to know… and I won’t stop until I know it all.”

Duk da bata wani fahimci abin da yake nufi da kalamansa a amsar da ya bata ba, amma sai ta sake samun kanta da furta.

“Wh

y?”

Ya

ɗ

an yi jim a take kuma yanayin fuskarsa ta

ɗ

an sauya, kamar ba zai ce komai ba sai kuma ya

ɗ

an ja numfashi tare da furta wa a hankali.

“Saboda ita, ina nufin Myshaara saboda ita nake duk wannan...”

A ƙasan zuciyarsa kuma ya ƙara da fa

ɗ

in.

‘Kuma saboda mahaifiyata ne domin

ɗ

aukar ma ta fansa, sannan saboda ke Myshah ina wannan ma saboda ke ne ta wani fannin, sannan saboda ita kanta Myshaara, abu na ƙarshe kuma saboda gaskiya ta bayyana ne ga kowa, kuna saboda ki fita a dukkan wani tantama da

kike ciki ne Myshah...’

“Wacece Myshaara?”

Tambayar da Myshah ta yi masa ke nan tana kuma jiran amsarsa, sai ya d'an dubeta kamar mai nazarin kalar amsar da zai bata.

“She’s your triplet sister...”

Ya bata amsa kansa tsaye domin kuwa ranar wan

ka ba'a b'oyon cibi.

“Na'am mai kace.”

“I just said. You are triplets.”

Wani duba ta yi masa irin na kasan abin da kake fa

ɗ

a kuwa? Tare da saurin maida dubanta ga Uncle.

“Uncle wai ni kad'ai nakejin abin da ya ce ne, naga baka furta komai ba me

yake fa

ɗ

a ne haka? Kaina ya kulle gaba d'aya”

Ta fa

ɗ

a tana ƙoƙarin miƙe wa, sai a lokacin Uncle ya ce da ita.

“Ki nutsu Myshah muddin kinaso ki san gaskiyar komai kuma ki yarda da dukkan abin da zai sanar dake domin duka gaskiya ne”

“Ban gane ba

kana nufin kace mu uku ne mahaifiyar mu ta haifa, ni da Malik da kuma wata, amma wacece

ɗ

ayan tana ina kuma wacece ainihin mahaifiyarmu, me ya rabamu da ita ne wai da har muka taso a hannunsa Oumma ni da

ɗ

an uwana?”

“Zan sanar dake komai indai kin shiry

a saurara.”

A hankali ta juya tana duban Ryan da ya furta kalaman cikin tabbatar wa.

“Tabbas na shirya na shirya sanin kowacce irin gaskiya a halin yanzu. Dan Allah ka sanar da ni komai karka b'oye min komai koda ƙwaƙwalwa ta ba zata

ɗ

auka ba...”

Da kallon tausayi kawai su Uncle Bukar da Momsy suke bin Myshah, yayin da shi kuwa Gogan

ɗ

an jinjina kansa ya yi yana ma ta wani duba ba tare da nuna ko wani irin reaction ba a fuskarsa.

_____

To fa jama'a. Ana yi muna jin dad'i, wai meke shirin faruwa

ne? Dama Myshah su uku ne, wai ma wacece wannan Myshaara

ɗ

in ce? Da alama fa Myshah tana da alak'a da Barde Family kamar yadda Ryan shima yake da alak'a da ahalin.

40

Kamar yadda a labarin Layan ta sanar damu yadda al'amarin ta ya kasance game da binc

ike akan wannan ƙungiya da ma shugaban ƙungiyar, idan baku manta ba Layan ta sanar da yadda ta damƙawa ƴar uwarta da suke uwa

ɗ

aya uba

ɗ

aya duka bayanai da komai da ta ha

ɗ

a game da wancan ƙungiya kuma ta sanar da ita komai.

A lokacin Rimas tana shekarar

farko ne da karatunta, shi ya sa bata yi wani yunƙuri domin

ɗ

aurawa daga inda yayan nata ta tsaya ba, hasali ma bata da wannan niyyar shi ya sa ta yi ma bayanan kyakkyawan

ɓ

oyo da niyyar zata nema lawyer mai aiki da gaskiya da amana domin ta damƙa masa du

kkan baya nan, kuma ta sanar da shi komai dan ayi gaggawar shigar da ƙungiyar ƙara, sai dai mutuwar 'yar uwarta Layan sanadiyyar hatsarin mota shi ne ya canza wannan buri nata.

Ya kuma yi sanadiyar da ta canza akalar karatunta tare da ƙudurtar abubuwa d

a dama.

Cikin shekarun da ta kwashe wurin karatun nata ita ka

ɗ

ai tasan kalar gwagwarmaya da fa

ɗ

in tashi da ta yi har zuwa lokacin da ta samu nasarar kutsa kanta zuwa ga aiki karkashin wancan ƙungiya. A matsayin

ɗ

aya daga cikin kwararrun Medical Laboratory

Scientist da suke aiki a laboratory na wannan wurin, kuma a b'oye ake komai a zahiri zaka yi tunanin asibiti ne ga ma'aikata ana zirga zirga cikin tsari, sai dai a can ta karkashin kasa suke gudanar da komai, hatta da ma'aikatan asibitin ba kowa ne ya sa

n da zaman wannan ginin karkashin kasa da ake wannan aiki ba sai wad'an da dama tun fari a matsayin ma'aikatan da zasu ke aiki a can

ɗ

in ne aka

ɗ

auke su kamar dai Rimas.

Tsawon shekaru biyu ta

ɗ

auka tana aiki a wurin kuma zuwa lokacin ta tara hujjoji da

kuma bayanai da dama wanda dasu ka

ɗ

ai zata iya tona asirin asibitin da ma ƙungiyar domin zuwa lokacin kungiyar ta yi ƙarfin suna da iko, kuma tana da reshe a wurare cikin ƙasar da yake komai cikin iya taku da salo ta keyi, shi ya sa ba'a ta

ɓ

a ko zargi ak

anta ba, kuma dad'i da k'ari bata nemi taimakon kowa ba bare wata rana a sami b'acin rana asirinsu ya tonu, ita dai take gudanar da komai kuma bata sarara ba har sai da ta sama dukkan baya nan da take buƙata a lokacin ne kuma ta fara binciken ta yadda zata

sama lawyer mai gaskiya da amana wanda zai taimaka ma ta domin kawo ƙarshen wannan ƙungiya.

Ana haka kuma wata rana ahalin Barde suka wayi gari da mutuwar

ɗ

an uwan Alhaji Rayyan Muhammad dake zaune a garin Kaduna, wannan dalilin ne ya sa dukkanin su k

wansu da kwarkwata suka kama hanyar garin Kaduna domin ta'aziyya, a kuma wannan lokacin ne Rimas ta ha

ɗ

u da Abubakar Sadiq Barde, jika ne ga mai rasuwan wato

ɗ

an uwan mahaifinsu Alhaji Rayyan Muhammad Barde, kuma wannan ha

ɗ

u war ita ta zama sila na canzaw

ar wasu al'amurra cikin kankanin lokaci soyayya ta shiga tsakaninsu har manya suka shiga batun kuma a lokacin ne Rimas take sanar da shi komai da komai da dukkan wani bayanai da abin da ta sani game da wancan ƙungiya da ma shugaban ƙungiyar kasancewar Abub

akar Sadiq din babban lawyer ne da ake ji da shi dad'i da k'ari ga gaskiya da rikon amana, da wannan ne ma har ya ja hankalin Rimas kuma ta aminta da shi ta sanar da shi komai da komai.

A tare suka ci gaba da bincike suna tara hujjoji akan ƙungiyar har

zuwa lokacin da akayi bikin aurensu, a lokacin kuma sun gama shirin komai abin da ya rage su shigar da wancan asibiti da Rimas ke aiki a karkashi ƙara a kotu, daga nan sai a bankad'o sirrin wancan ƙungiya da irin ta'asar da sukeyi a ban kasa.

Ai kuwa lo

kacin da suka cika watanni biyar ciff da aure ne aka fara fafata Shari'a bayan sun shigar da asibitin ƙara tare da manyan hujjoji da yake lamarin babba ne shi ya sa shari'ar ta

ɗ

auke su kusan watanni biyar ana abu guda zuwa lokacin kuma cikin jikin Rimas y

a girma haihuwa kawai ake jira amma ya rage saura kwanaki ka

ɗ

an ayi zaman kotu na ƙarshe domin yanke hukunci a wannan lokacin ne kuma aka fara farautar rayuwar kowannensu, da ba kowa bane fa ce masu ruwa da tsaki na wancan ƙungiya domin ba za su zuba ido s

una gani ayi wining kansu akaisu kasa ba.

A yammacin wata rana ne kuma lokacin Rimas da mijinta Abubakar Sadiq suna mota yayin da yake tuƙa ta zasu nufa asibiti kasancewar ta fara labor sama-sama hakan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login