Showing 12001 words to 15000 words out of 30898 words

Chapter 5 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

11

ya sa suka kama hanyar zuwa asibiti da gaggawa sai

dai abin da basu sani ba shi ne, ana bibiyarsu wanda basu lura da hakan ba har sai da suka yi nisa.

Hankalinsu ya ƙara tashi sosai musamman ita Rimas dake a hali na naƙuda amma haka Abubakar yake tausarta kuma yake ƙoƙarin ganin ya gujewa motocin da ke

bibiyarsa har zuwa lokacin da basu ankara ba motocin suka sha gabansu.

Tashin hankali a lokacin Allah ne kawai ya tsare Rimas bata haihu a mota ba tsaban tashin hankali da firgici ga kuma tsoron abin da mutanen zasu musu, har zuwa lokacin da suka fito d

a su daga mota, yayin da Abubakar yake iyakar kokarinsa na kareta domin ganin koda ita

ɗ

in ce ta tsira dan ganin irin shirin da mutanen suka yi basu da niyyar kyale su a raye.

Kokari ya yi ya dauki hankalinsu yayin da yake nuna ma Rimas da ta gudu domin

ceton rayuwarta amma ta kasa, ta kasa tafiya ta barshi cikin wannan hali ga kuma ita ma yanayin da take ciki tashin hankali ya sa jini ya fara ma ta zuba.

“Rimas so kike su ha

ɗ

a ni dake da abin da ke cikinki su kashe duka? Dan Allah ki daure ki tafi ko z

aki iya tseratar da rayuwarki da na ƴaƴanmu kinji, ko kin manta ba abu guda bane a cikin ki ba kuma biyu ba, rai uku

ne fa Dan Allah ki tafi domin ki tseratar da wad'an nan bayin Allah da basu da laifi...”

Wata kalar dariya irin na mugunta

ɗ

aya cikin ƴa

n daban da aka turo su kashesu Rimas, kuma yake matsayin shugaban tawagar yake yi har da kyakyatawa yana fad'in.

“Kai a tunanin ka zaka iya tsayar damu ne daga abin da muke shirin aiwatarwa, ku gama sambatun naka da kai da ita da yaran naku zamu ha

ɗ

a mu

aika ku aljanna kaga mun hutar dasu da zuwa duniya ma bare su sha gwagwarmayar cikinta.”

Cikin kuka Rimas ta durƙushe a wurin tana ha

ɗ

a hannuwa cikin roko take fa

ɗ

in.

“Dan Allah ku kyale min mijina ku kyale mu muyi tafiyar mu, shin kuwa kun san abin d

a kuke shirin aikatawa kashe rai fa? An biya ku ne ku kashe rai, me ya sa su wad'an da suka aiko ku ba za su yi da kansu ba? Yanzu ka gama cewa zaka aikamu aljanna to kayi tunani mana, kai da kanka kace idan ka kashe mu aljanna zamu, kai kuma fa mene ne m

akomar ka kaida sauran tawagar ka?”

Ganin sun yi shiru basu bata amsa ba daga shi har shugaban nasu ya sa ta ci gaba.

“A duniya zaku ƙarar da abin da aka baku domin kashemu, kun aika mu lahira bayan duk wanda ya kashe rai makomarsa wuta ne kuma zai daw

wama a ciki na har abada, shin kun shirya dawwama a wuta na har abada, akan abin duniya wanda na tabbata da wuya koma mene ne za'a baku ya iya shekara sannan ya ƙare amma zunubin da zaku

ɗ

aukar wa kanku yana nan daram har gaban abada, shin me ya sa ba zaku

farka ku fuskanci gaskiya ziryanta ba, abin duniya ya dena ru

ɗ

arku bare rufe muku ido, dan Allah kuyi tunani akan kanku kafin ku biyewa son zuciyar da zai kaiku ga halaka!”

Duk cikin dauriya Rimas take wannan kalaman.

Yayin da duk shiru suka yi da a

lama jikinsu ya yi sanyi da jin kalaman Rimas, ita kuma ta yi amfani da wannan dama tana ƙara tsoratasu akan nauyin kashe rai da kuma irin azaba na har abada da mutum zai

ɗ

auka ma kansa duk da irin halin da take ciki amma ta daure.

Kalaman Rimas sun yi

nasarar sanyaya jikin wasu daga cikinsu, yayin da wasunsu suka shafewa idanunsu toka suka toshe kunnuwansu daga gaskiya abin duniya kawai suke hange da irin gwagwa

ɓ

ar biyan da za'a musu idan suka kashe Rimas da mijinta Abubakar Sadiq.

“Ku ji tsoron Alla

h! Shin kun manta abin da Allah Ya ce a cikin Alƙur’ani?”

“Duk wanda ya kashe rai ba tare da ya kashe wani ba ko ya yi

ɓ

arna a ƙasa ba, kamar ya kashe dukkan mutane ne. Wanda kuma ya ceci rai, kamar ya ceci dukkan mutane ne.”

Rimas ta yi amfani da da

mar wurin ci gaba da fa

ɗ

in.

“Ku ji tsoron Allah! Idan kuka kashe mu kamar kun kashe mutane gaba

ɗ

aya ne, amma idan kuka ƙyale mu mu tafi kamar kun ceci rayuka ne a wurin

Allah.... Rushewar duniya gaba

ɗ

aya ya fi sauƙi a wurin Allah fiye da kashe musulmi g

uda. Wannan hadisi ne na Manzon Allah.”

Sai ta ci gaba cikin kuka.

“Ku ji tsoron Allah! Rushewar duniya gaba

ɗ

aya ya fi sauƙi a wurin Allah fiye da kashe rai guda… ku kuma kuna shirin kashe mu ga yara uku a cikina da mijina. Don Allah ku tuna ranar da

zaku tsaya gaban Allah.”

Shiru ta yi saboda wani irin mur

ɗ

awa da mararta ya yi ma ta, a lokacin duk dauriyarta sai da ta

ɗ

an saki ƙara tana kiran sunan Allah, a lokacin ne kuma naƙuda ya taso ma ta gadan-gadan.

“Gaskiya ne dukkan abin da ta fa

ɗ

a bamu

da wani riba idan muka kashe su sai ma asara da zamu ja ma kawunanmu, saboda haka ni dai na tuba kuma in sha Allah abin duniya ba zai k'ara ribata na ba har nayi yunkurin kashe rai.”

Wani daga cikinsu ya fa

ɗ

a yana jefar da ƙatuwar wukar hannunsa.

D

a sauri kuma cikin tashin hankali Abubakar Sadiq ya ƙari sa wurin matarsa tsabar ru

ɗ

e wa ma ya rasa ya zai yi.

“Duk wanda yake tare dani ya taimaka mu kai su asibiti.”

Saurayin ya sake fa

ɗ

a. Ai kuwa nan aka samu wad'an da suke tare da shi yayin da wa

sunsu har zuwa lokacin zuciyoyinsu bata rissina ba.

“Kamalu idan kaga na bari ka ceci rayuwar mutanen nan to sai dai idan bana numfashi.”

Cewar shugabansu.

Saurayin da aka kira da Kamalu bai kula shi ba, ya ƙari sa tare da shiga motar Abubakar Sad

iq ya ƙari sa garesu da motar, shi da kansa ya

ɗ

auki Rimas ya saka a mota kasancewar Abubakar sun targa

ɗ

a masa hannu garin duka.

Hannun Rimas ƙanƙame cikin na mijinta a lokacin da suka shiga motar yayin da Kamalu ya yi saurin shiga mazaunin driver ya fa

ra kokarin jan motar, Abubakar kuma ya shiga gidan baya ya zauna kusa da matarsa.

Duk da cewa jikin da yawa daga cikinsu ya yi sanyi, amma ba wanda ya yi kokarin taya Kamalu taimakawa su Rimas saboda tsoron kar shugaban ya

ɗ

auki rayukansu.

A wani iri

n guje Kamalu yaja motar domin ƙari sawa da Rimas asibiti dan kuwa kalamanta da kuma halin da ya ga tana ciki ba ƙaramin sanyayar masa da jiki ya yi ba, kuma ya yi nadamar kokarin biye wa son zuciya da ya yi, Allah ya so shi ma bai ta

ɓ

a kashe rai ba.

“N

a rantse da wanda ke busan numfashi, muddin baku kamo min Kamalu da wad'an can mata da mijin, a ma ce ko'a raye ba sai na bi kowannenku na kashe shi da ahalinsa.”

Shugaban nasu ya fa

ɗ

a cikin tsananin tafarfasa tare da tilasta musu shiga mota suka bi bay

an Kamalu a daidai lokacin da ya ƙari sa tsakiyar asibitin bai ma damu da tsayawa parker motar a daidai ba ya yi wani irin fitowa a guje, tare da bud'e musu motar ya fito da Rimas da ta fita hayyacinta, a daidai sanda aka d'aura ta akan gadon

ɗ

aukar marasa

lafiya da wasu nurses suka ƙari so da shi ne, kuma motar sauran da suka biyo bayansu tare da shugaban nasu suka shigo asibitin, ganin yana kokarin yin biyu babu ne ya sa cikin tsananin dausashewar imani ya ciro bindiga ba tare da damuwa da asibiti suke ba

ya

ɗ

ana tare da sakin harbin da bai sauka a ko'ina ba sai a goshin Kamalu wanda ya yi nasarar tura Rimas ciki ita da Abubakar, a take kuwa ba tare da shurawa ba ya mutu, hakan ya faru ne akan idon Abubakar ai kuwa sai hankalinsa ya ƙara tashi.

Lokacin

da Shugaban da sauran yaransa suka ƙari sa ciki kuwa wani abin mamaki shi ne duk irin neman da suka yi sama ko ƙasa basu ga inda aka yi da Rimas ba, babu inda basu duba ba kuma gudun kar jami'ai suzo su taresu a wurin ne ya sa suka

ɗ

auki gawar Kamalu da ta

Abubakar da shi ma suka kashe su kayi gaba.

Yayin da ita kuwa Rimas wata nurse ce ta

ɓ

oye ta a cikin asibitin ne amma kuma a wurin da ba kowa ya san da shi ba, da yake Rimas ta fita hayyacinta batasan sun kashe Abubakar ba har sai da ta haihu a lokacin

kuma tasan rayuwarta da na ƴaƴan yana cikin hatsari shi ya sa ta yanke shawarar da take ganin idan ta yi hakan ta ceci rayuwar ƴaƴanta domin tasan koda sun tafi to tabbas zasu dawo, idan ma basu dawo ba to ba za su haƙura da farautar rayuwarta ba, wannan

dalilin ya sa bayan ta haihu ta damƙa yara biyu mace da na miji ga matar dake kusa da ita kasancewar ita ma ta haihu ne amma yaron ya koma nan ta sanar da su komai dangane da ita da kuma hatsarin da take ciki ita da ƴaƴanta, ta ce da su zata tafi da yariny

a

ɗ

aya domin batasan zata iya tsira ba ko akasin haka, wata kila mutanen dake bibiyanta zasu yi nasara akanta a lokacin Oumma ce matar da ta haihu ba

ɗ

a har Rimas ta bata yaranta biyu domin ceton rayuwarsu kuma a lokacin da hakan ya faru Oumma da kuma Baab

a goshi sannan sai Momsy ne a wurin, hakan ya sa Rimas ta nema da su b'oye al'amarin karsu sanar da kowa a bar yaran matsayin su ne wanda Oumma ta haifa daga nan duk da ba ta gama warkewa ba amma haka ta bar asibitin domin ceton rayuwarta da na d'ayar jari

riyar.

Ko bayan tafiyarta cike da tarin tausayin ta su Oumma suka koma gida tare da wad'an nan jarirai biyu mace da namiji, kaunarsu na ratsa Oumma kasancewar tsawon lokacin da ta

ɗ

auka tana haihuwa amma yaran basu zama sai Maira ita ka

ɗ

ai, hakan ya sa

lokacin da Rimas ta fa

ɗ

a musu ana farautar rayuwarta kuma ta basu yaran biyu kaunar yaran da tausayin su ya shigesu musamman na Oumma sai dai duk yadda taso da Baaba goshi akan a sanar da Bapah gaskiyar komai amma Baaba goshi taki kuma a lokacin inda za'a

tambaye ta dalili to fa bata sani ba kawai tanajin b'oye masa shi ne daidai kuma tun bayan da Rimas ta basu yaran ta bar asibitin basu sake ganinta ba.

Duk da Myshah da Malik suna girma kuma Bapah yana kallonsu a matsayin yaransa ne ba tare da ya san ga

skiya ba, amma shi Uncle Bukar ya sani domin Oumma bata

ɓ

oye masa ba saboda kasancewar sa jami'i a ganinta zai iya taimakawa a nemo mahaifiyar su Myshah wata rana sai dai tsawon shekarun nan har zuwa mutuwar Oumma basu sake ha

ɗ

u wa ba da Rimas, kuma

gefe g

uda Uncle Bukar da matarsa Momsy basu dena binciken nemo mahaifiyar su Myshah ba har zuwa yanzu da suka binciko abubuwa da dama....

WANNAN KE NAN

Ci gaban labari.

41

A haka rayuwa ta ci gaba da tafiya yayin da su Myshah suke girma cikin kulawa da

tarbiyya daga Oumma har ma da Bapah, sai dai su a tsakaninsu babu wani jituwa a rana sa yi fa

ɗ

a so goma basa gajiya.

Har zuwa lokacin da suka kammala karatu yayin da Malik ya wuce Lagos domin karantar likitanci da yake burinsa ke nan zama likita kamar da

i babban

ɗ

an Bapah wato Isma'il.

Rayuwar da Malik ya fara gudanarwa a Lagos farkon zuwansa rayuwa ce mai sauki ya

ɗ

aukar wa kansa domin bashi da rawar kai kamar sauran

ɗ

alibai sa'anninsa, wannan dalilin ya sa ko abokai bashi dasu da yawa, abin da ya kai

shi kawai yake yi, kuma gefe guda yana jin dadin yawan ziyarar da Bapah yake kai masa wani lokacin ma har mamaki yake yi, wata rana yana zaune suna waya da Bapah har aka miƙa wa ƴan gida suka gaisa lokacin da Myshah ta kar

ɓ

a wayar sai da suka buga halin n

asu duk da sun yi kewar juna sosai, bayan Bapah ya kar

ɓ

a wayarsa ne yana kokarin yima Malik sallama ya katse kiran ne kuma Malik ya yi saurin fa

ɗ

in.

“Bapah kwana biyu baka leko ba Allah ya sa dai lafiya?”

Da mamaki Bapah ya ce.

“Ban gane ba, ina n

e ban leko ba?”

“ina nufin baka kawo min ziyara ba kamar yadda ka saba”

Shiru Bapah ya yi yana dan nazari da jin abin da Malik ya fa

ɗ

a.

“yawwa har na kusa na manta, gaskiya wannan sabuwar laptop

ɗ

in da ka aiko min da shi ta yi sosai kuma na gode s

osai amma Dan Allah Bapah ka dena takura kanka da yawa akaina sauran yan uwana ma suna bukatar kulawar ka.”

A duk kalaman Malik babu abin da ya ja hankalin Bapah illa kalmar laptop hakan ya sa cikin mamaki bai ma san sanda bakinsa ya furta.

“Laptop! ni



ɗ

in ne na aiko maka da laptop

ɗ

in yaushe?”

Da mamaki Malik ya furta.

“E mana Bapah ka manta kafin na karba ma sai da dan aiken ya kiraka tabbatar min daga gare ka laptop

ɗ

in yake.”

“Aw na ma manta to ma sha Allah naji dad'i tun da ta yi maka kana

so, ka dai dage da abin da ya kai ka kuma ban da kula abokai barkatai kaji ko? Allah ya yi maka albarka.”

Da murmushi saman fuskarsa Malik ya amsa masa da Ameen. Cike da jin dad'i. Yayin da ta bangaren Bapah ya sauke wayar jikinsa sanyi ƙalau da jin kal

aman Malik.

A washegari na ranar kuwa da mamaki Malik ke duban Bapah dake tsaye gaban balcony na gidan da yake zaune shi da wasu daliban makarantarsu kasancewar ba'a cikin makarantar suke kwana ba.

“Bapah?”

Malik ya kira sunan mahaifin nasa kamar

dai yana son tabbatar da ko shi

ɗ

in ne.

“Maza shiga mota muje zan yi maka bayani.”

Cewar Bapah yana tura Malik ga motar dake fake.

“ina ne zamu je Bapah, wannan motar kuma ta wanene?”

Kafin Bapah ya sama zarafin bawa Malik amsa a guje wat

a babbar mota ta ƙari so tare da dakar motar da suke ciki hakan ya sa motar ta kwacewa Bapah dake tukin, kuma daga nan Malik bai sake sanin inda kansa yake ba.

Sai bayan awanni saba'in da biyu ya farka tare da tsintar kansa cikin d'akinsa anan gidan da

yake zaune.

Ya dafe kansa da yake wani irin jujjuyawa da sara masa tamkar zai rabe gida biyu ga yadda yake jin kamar ana buga masa ganga hakan ya sa ya kara karfin rikon da ya yi ma kan, cikin rintse ido, da abin da ya gagare shi sai tashi tsaye ya yi c

ikin fitar hayyaci yana tangadi. Wani irin sautin kururuwa yake ji a kunnensa da ya rasa na mene ne ya da

ɗ

e a wannan hali har wani dalibi da suke dan gaisawa sama-sama shima kuma da yake saboda gida guda suke, shigowarsa dakin domin ya duba jikin Malik

ɗ

in

kamar yadda mahaifinsa ya rokesa musamman da ya tuna ya fa

ɗ

a masa zai iya farkawa a kowani irin lokaci.

“Malik Muhammad Zaid! Kana lafiya kuwa, wai meke faruwa ne?”

Kalaman da abokin nasa ya yi sai suka zama tamkar maganin waraka daga abin da ya add

abi kwanyarsa domin dirar muryar abokin nasa yana isa kunnensa sai wannan ihu da kururuwan suka b'ace b'attt.

Sauke ajiyar zuciya ya shiga yi cikin galabaita ganin haka ya sa abokin nasa ya yi saurin basa ruwa ya sha.

“Tsawon kwanaki uku bamu sake g

aninka ba tun ranar da Mahaifinka yazo ya

ɗ

auke ka a mota, sai d'azu ne ya kawo ka kuma yake sanar damu kun sama

ɗ

an accident ne tsawon kwanakin kuna asibiti sai yau aka sallamo ku shi ne ma ya ce na dinga dubawa ko ka tashi.”

Shiru Malik ya yi da jin k

alaman abokin nasa. Gaba daya kansa ya kulle ya ma kasa tuna abin da ya faru bayan buge musu mota da wata motar ta yi.

Tun daga wannan lokaci kuma wasu irin abubuwa suka dinga faruwa da Malik masu tsoratarwa wasu lokutan wannan ihu da kururuwan da yake

ji wasu lokutan kuma muggan mafarkai yake fama da su, kuma a yadda sauran daliban da suke karatu tare da Malik suka bada shaida shi ne Bapah yana yawan kai masa ziyara sannan ana gobe Ranar da Malik zai kashe kansa.

Bapah ya zo kuma sun fita tare bai dawo

ba sai cikin dare kuma a washegari shiru bai fito ba har yamma hakan ya sa daya daga cikin wadanda suke tare a gidan ya shiga domin ya duba ko lafiya, nan ne ya yi mummunar gani na abin da ya firgita shi. Malik ne a rataye jikin fanka ya rataye kansa jiki

nsa ya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login