Showing 3001 words to 6000 words out of 30898 words

Chapter 2 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

5

da ya faru duk da haka ban hak'ura ba sai ma sake

ɓ

oye kai na da nayi na kuma tafi Lagos domin bincike dan a can ma akwai rassan ƙungiyar sai dai Binciken na

wa bai je ko'ina ba aka wayi gari an kashe matar da muke zaune da ita gida

ɗ

aya kuma kai tsaye bincike ya nuna ni ce na aikata kisan bayan kuma ban san hawa ba bare sauka wannan ne dalilin zuwa na prison da fari acan Lagos

ɗ

in suka aje ni dai a gidan kaso

dake can kafin daga bisani suka dawo dani nan Abuja.

Wannan ke nan abin da ya faru a rayuwata a taƙaice.

(TO kun ji asalin labarin Mahaifiyar Ryan wato Aaron ND.)

Kalaman da Layan ta yi ma

ɗ

an ta Ryan ke nan bayan ta gama bashi labarinta da dalilin

da ya sa take rufe cikin gidan kaso a lokacin da ya kai ma ta ziyara na farko kuma da ya kasance ha

ɗ

u warsu na farko da juna...

WANNAN KE NAN

Ci gaban labari...



BA RIBA

Book 3

37

Nainarh KD Nkd's

**

BAYAN SATI BIYU

Cikin

amincewar Allah an sha shagulgulan bikin auren Nimrah da Affan lafiya an gama, kuma an kai amarya gidan mijinta Affan sai dai ba a cikin Mansion na Alhaji Bashaar suka zauna ba, sakamakon shi Affan

ɗ

in da ya nuna bashi da ra'ayin zama ciki sai kuma Alhaji

Bashaar bai ja ba ya goya masa baya.

A hankali ta d'aura hannunta da ya sha jan lalle ya yi kyau da shi saman doorhandle

ɗ

in bakinta d'auke da sallama fuskarta yalwace da kyakkyawan murmushi.

“Kai! wai kana nufin har ka shirya ke nan, baka jira nazo

na taya ka ba.”

Ta fa

ɗ

a cikin zolaya a lokacin da ta ƙari sa gabansa ta tsaya tana mai kar

ɓ

ar kwalbar perfume

ɗ

in hannunsa ta fara fesa masa cike da kulawa.

“Ba dai kin min wayo ba kin tafi sannan kika ƙi dawowa shi ya sa na shirya abina tun da na l

ura yau sarautar suna kusa kinsan ke

ɗ

in gimbiya ce sai ana ha

ɗ

a wa da biyayya.”

Wani irin dariya Nimrah ta fashe da shi cike da nishad'i jin kalaman mijin nata Affan.

Yayin da shi ma yake murmushi ta riƙo hannayenta cikin nasa.

“Are you going to

think about me when I’m not around?”

Ya fa

ɗ

a kasancewar tun bayan auren da yau suka cika sati guda, bai fita ko'ina ba sai yau

ɗ

in ne zai fara fita.

Sai Nimrah ta d'aura hannu ta tallafo fuskarta idanunta na kallon sama kamar mai nazari sai kuma ta c

e.

“uhmmm, zan yi kewarka kamar adadin yawan gashin tinkiya haka malala-malala

ɗ

in nan...”

Ta fa

ɗ

a tana dariya. Sai shima ya yi dariyar cike da jindad'i tare da kamo hannunta suna fitowa daga d'akin yayin da

ɗ

aya hannun nata ke riƙe da briefcase

ɗ

in

sa suna taku cike da burgewa suka sauko ƙasa.

“Kema ya kamata nan kusa ki koma naki aikin ko ?, My queen of the bar.”

“Ai kuwa kamar ka shiga zuciya ta, wallahi nima tunanin da nake yi ke nan, amma a ganinka yaushe ne ya kamata na fara?”

“Koma ma

yaushe ne baki da matsala dani Babe, k'ofa a bu

ɗ

e take, i just want you to take a good care of yourself for meee...”

Ya fa

ɗ

a yana

ɗ

an jan ƙarshen tare da kashe ma ta ido

ɗ

aya cikin salon soyayya.

Ta yi murmushi sannan suka sake sallama ta rakashi har

bakin Palo ta tafi sannan ta dawo. Bata zauna ba sai da ta gama gyara ko'ina da ya kamata

sannan ta

ɗ

an zauna tana duba wasu ayyuka a system kafin zuwa wani lokaci ta d'aura girki.

Wuraren ƙarshe sha biyu na rana Mirrah da Mima suka ziyarci gidan lokac

in bata jima da zama ba suna waya da Affan, bayan ya gama girki ta bawa driver ya kai masa, lokacin da ta fito wanka kiransa ya shigo, nan ya fara zuba ma ta santi ta waya akan yadda girkin yake ƙoƙarin susuta shi tsabar dad'i.

A haka dai suka shiriric

e har ta gama shirinta tsaf cikin wani less peach color doguwar riga

ɗ

inkin fitted da ya zauna a jikinta ta baza

ɗ

auri mai kyau, fuskarta da light makeup sai ta fito sak a amaryarta, lokacin da su Mirrah suka zo video call sukeyi da shi, inda yake fa

ɗ

in wa

nnan kwalliya nata nema take ta hanasa aikin ta saka shi dawowa gida babu shiri, ita dai sai dariya take yi masa to zuwansu Mirrah ne wayar ta k'are.

Cike da farin ciki ta tarbe su tana rungume Mirrah cikin jindad'in ganinsu, kafin ta sake su, nan da na

n ta cika musu gaba da kayan mak'ulashe.

“Duk da dai naji dad'i amma kam sai nayi ƙorafi, yanzu saboda Allah Anty Mirrah sai yau kuke dawowa tun ranar

ɗ

aurin aure da kuka yi min wayo ku gudu.”

Ta fa

ɗ

a cikin shagwaba tana zama gefen Mirrah.

“Hmmm a

i bari mukayi ku gama shan amarcin tukunna yanzu ma ba dan Mimah ta matsa ba, ai da ba zaki ganni ba sai kin kusa haihuwa...”

Mirrah ta k'arisa cikin dariya ganin yadda Nimrah ta zaro ido kamar ta kira ma ta mutuwa.

“Anty Mirrah ke nan bara dai nayi

shiru kawai... Wai me yake faru wa ne naga mutuniyar ba walwala.”

Ta fa

ɗ

a tana duban Mima da ta yi shiru kamar babu ita a wurin.

“Hmmm ai gaki ga ta nan sai ta baki amsa.”

Cewar Mirrah tana

ɗ

aga kiran da ya shigo wayarta tare da mik'e wa ta bar wu

rin domin amsa kiran.

Yayin da Nimrah ta maido da dubanta ga Mima tana kiran sunanta tare da ci gaba da.

“Me ya faru ne, ko dai har yanzu a kan lamarin Bapah ne? A halin yanzu addu'arki yake nema ba shiga k'unci ko damuwa ba, ki dinga addu'a ne a gar

esa kinji ko?.”

Sai a lokacin Mima ta

ɗ

ago tare da kallonta idanu taff da hawaye ta furta.

“Duk da ina cikin damuwa na rashin Bapah amma ba shi ne abin da ya hanani walwala ba a yanzu hasali ma zuwa nayi domin neman alfarma a wurin ki.”

“Ban gane

ba, wata irin alfarma ke nan?”

Nimrah ta tambaya cikin mamaki.

Mima ta sauke ajiyar zuciya sannan ta sanar da Nimrah abin da ya ke tafe da ita da kuma Ƙudirin ta.

Shiru palon ya d'auka na wasu dak'ik'u kamar ba mutane cikinsa kafin Nimrah dake bin

Mima da duban mamaki sai lokacin ta sama zarafin tattaro natsuwarta ta furta.

“Mima kin san abin da kike fa

ɗ

a kuwa, An ya kina cikin hankalin ki?, Cewa fa kika yi na taimaka miki ki shigar da Alhaji Bashaar oh i mean makarantar surukina Alhaji Bashaar

ƙ

ara a kotu.”

Ta fa

ɗ

a mamaki bai sake ta ba tana duban Mima da idanu waje. Daidai lokacin kuma Mirrah da ta dawo wurin ta tsinci wasu daga cikin kalaman Nimrah.

“Ban gane ba, wani surukin naki za'a shigar ƙara akan me?”

Mirrah ta fa

ɗ

a in confused

tana kallonsu su duka.

Sai kawai Nimrah ta nuna ma ta Mima ba tare da ta ce komai ba cikin takaici.

Kallon Mima ita ma Mirrah

ɗ

in ta yi.

“Oh dama shi ne dalilin takurawa da kika yi sai mun zo kuma kika ƙi sanar dani komai?”

A maimakon Mima ta ba

wa Mirrah amsa ko kuma ta kula Nimrah sai kawai ta saka musu kuka mai ƙarfi sai duk suka sake shiga cikin ru

ɗ

ani suka birkice ganin kukanta sai suka koma lalashin ta.

Acan

ɓ

angaren Affan kuwa sauke wayar ya yi tare

ɗ

a ga kansa yana kallon budurwar da ta

shigo office

ɗ

in nasa cikin wani irin

ɗ

an iskan shigar da ya saka shi saurin

ɗ

auke kansa daga gare ta.

Kafin ya yi magana sai ma'aikacin da yake gadin office

ɗ

in nasa ya shigo da sauri cikin

ɓ

arin jiki yake fa

ɗ

in.

“I'm sorry Yallab'ai nayi duk yadda z

an yi domin ganin na hanata shigowa amma wallahi sai da ta san yadda tayi ta shigo.”

Cikin numfashi

ɗ

aya ya yi maganar domin kare kansa ta hanyar fad'ar hakan cikin jiran tsamannin jin abin da ogan nasa zai ce.

“Alright, no worries. You may leave.”

Da sauri kuwa guard

ɗ

in ya fice yana zuba godiya.

“And you are…? What brings you to my office?”

Ya fa

ɗ

a cikin tsare gida ba tare da ya yarda idanunsa sun ƙara sauka akan ta ba.

Cike da wani iyayi da rangwad'a ta ƙari sa garesa tana wani jujjuya ji

ki, kafin ta ja kujera ta zauna ba tare da ya bata izni ba sannan ta hau magana.

“Bakasanni ba amma yanzu zaka sanni domin ni d'in alkhairi ce a gareka, nazo ne domin bu

ɗ

e wani sirri da yake lullu

ɓ

e a gareka, karna cikaka da suturu da fari dai sunana De

ejah Ƴar Ɗagwas kuma sannan ni d'in amniyar matarka Nimrah ce...”

Wani banzan kallo da ya yi ma ta ne ya sa ta

ɗ

an ja fasali a maganar da take yi, sai kuma ta saki wani murmushi bata karaya ba ta ci gaba da.

“Akwai wani Babban sirri mai girma da matark

a Nimrah ta

ɓ

oye maka wanda ni kuma ba zan iya zuba ido ina gani a cutar da kai ba...”

Ganin yadda wannan karon yake dubanta in confusing ya sa ta k'ara gyara zama tana ci gaba bayaninta hankali kwance.

“Nimrah aurenka ta yi badan komai ba sai dan taci

kud'inka wannan dalilin ya saka ta yi maka asiri sannan ta aureka ba tare da kana cikin hayyacinka ba....”

“Oh really? Ni ne da bakina na fa

ɗ

a miki banason matata Nimrah?”

Duk da gabanta ya fad'i da jin irin salon da ya amsa ma ta maganar, amma haka

n bai hanata ƙara wa da fa

ɗ

in.

“Asiri ta yi maka domin kaso ta, amma ka yarda dani Nimrah ba son ka take ba.”

“Nonsense!”

Ya fa

ɗ

a da ƙarfin da ya sa ta mik'e wa ba shiri, jikinta na neman fara rawa, domin abu biyu ne ya ha

ɗ

e ma ta a lokacin na far

ko dai ta tuna yadda suka yi da wancan bokan akan muddin bayan bikin da sati guda, indai da bakinta ta sanar da Affan cewar Nimrah ta hanyar asiri ta aureshi tofa zai tsana Nimrah

ɗ

in ne kuma a take zai sake ta sannan ya maye gurbin ta da ita, sai dai yanz

u taga reshe yana ƙoƙarin juyewa mujiya.

“K..ka saurareni gaskiya fa nake fa

ɗ

a maka Nimrah ba...”

Cak maganar nata ya mak'ale a bakinta sakamakon tsawan da ya buga ma ta cikin

ɓ

acin rai.

“Shut the fuck up, and get out of office now!”

Ai ba shir

i ta sunkuci jakarta ta fice cike da tsoro cikinta na ƙugi musamman da ta tuna kud'in da ta kashe domin kawai wannan aiki ya yiwu.

Affan ya dafe kansa kamar mai nazari sai kuma ya

ɗ

a ga waya tare da umarnin abi bayan Ƴar Ɗagwas sannan a saka ma sa ido a

kanta, ya aje wayar yana sake dafe kansa.

“Anty Nimrah Dan Allah ki taimaka ke ka

ɗ

ai ce zaki iya wannan taimakon, please ki jajirce a kwato wa ƙawata Azima Hakkin ta, an kashe ta ba tare da laifin ta ba, kuma ana neman rufe zancen da cewar kashe kant

a ta yi dan kawai an ga iyayenta talakawa ne, shin laifine Dan talaka ya yi ƙoƙari ya saka yaronsa a makaranta mai tsada dan inganta Rayuwar

ɗ

an ko 'yar?”

Mima ta sauke ajiyar zuciya tana share hawaye sannan ta ci gaba, nan take ta basu labarin duk abin

da ya faru a makarantar nasu.

“Ikon Allah, to ke Mima yanzu so kike ki kashe ma ta aure uban mijinta ne fa mai makarantar Dan Allah kawai ki haƙura da batun nan tun da bai shafe ki ba, ita kuma wancan Allah yaji ƙanta ya kuma bi ma ta hakkinta...”



Haba Anty Mirrah...”

Mima ta fa

ɗ

a cikin kuka.

“To nayi shiru, ke kuma Nimrah tun da baki da hankali sai ki biye ma ta ku shigar da makarantar uban mijinki ƙara daga nan kinga da kanki kin siya tikitin kashe aurenki.”

Mirrah ta fa

ɗ

a tana danna waya

, a yanayin fuskarta tana nuna abin bai dameta ba, yayin da kuwa tuni ta

ɗ

auki sautin muryar Mima na dukkan abin da ta fa

ɗ

a game da makarantar da kuma abin da ya faru da

ɗ

aliba Azima Tukur, nan take ta turawa wata lamba tare da yin gajeren rubutu sannan ta

kashe wayar tana duban Nimrah da ta yi shiru kamar mai nazari ta ƙara.

“Ni dai na fa

ɗ

a miki.”

“Hmmm Anty Mirrah aini ba mahaukaciya ba ce amma dai zan yi tunani, Mima karki damu kinji ko da ni da kaina ban tsaya miki ba zan yi iya ƙoƙarina domin g

anin na taimaka a lamarin.”

Ta fa

ɗ

a domin kwantar wa da Mima hankali.

Ita dai Mima ba haka taso ba amma sai ta yi shiru domin bata da yadda zata yi.

Ganin sun yi jugum ya saka Nimrah gyara zama tana fad'in.

“Wai ina kuwa Bestie na ta shige ne g

aba

ɗ

aya bana samun wayarta tun ranar

ɗ

aurin aure fa ban sake ganin ta ba, shima kuma daga taje ta dawo shikenan zancen...”

“Ita ma ai Aure ta yi.”

Mima ta fa

ɗ

a kanta tsaye dama abin da ke cin ranta ke nan tun lokacin da Mirrah ta sanar da ita a d'az

u, maimakon ta yi shiru ko ƙarin bayani ga Nimrah da ta bita da kallon mamaki, sai ma ƙara cewa ta yi.

“Dama kin san bata damu da Bapah ba tuntuni, ga kuma sharrin da aka yi masa har ya zama silar da muka rasa shi, to yanzu ta yi aurenta ta bar

dangi, g

askiya Anty MYSHAH ta canza gaba d'aya ban ta

ɓ

a tunanin zata yi haka ba...”

“Ke dan Allah nutsu kimin bayani yadda zan gane cemin fa kika yi MYSHAH ta yi aure?, Haba sai kace a garin masu ga

ɓ

a-ga

ɓ

a haka ake yin auren

ɓ

aka tatan babu shiri, kuma a iya sa

nina dai MYSHAH bata da wani saurayi duk ta gama korarsu, Anty Mirrah please say something mana, I'm curious Wallahi da gaske aure Myshah ta yi amma me ya sa cikin gaggawa haka.”

Nimrah ta mayar da akalan maganar nata ga Mirrah cikin tsananin mamaki.

Yayin da Mima ta kauda da fuska gefe Allah ya gani ita kanta mamakin abin da MYSHAH ta yi take, shi ya sa take ganin kamar ba MYSHAH da ga sani ba kamar dai wata ce can daban.

“E, da gaske Myshah an d'aura mata

ɗ

aure sai dai dalilin hakan ko kuma me ya

sa shi ne abin da ban sani ba.”

Cewar Mirrah tana miƙe wa tare da

ɗ

aukar jakarta.

“Zan barki anan ke nan?”

Ta fa

ɗ

a tana duban Mima.

“E.”

“Okay”

Miƙe wa ita ma Nimrah ta yi.

“Wai har zaki tafi haba mana ko awa guda bakiyi ba fa.”

“S

orry Nimrah, wani abu ne ya taso urgent shi ya sa zan tafi amma xan dawo kinji, ita kuma Mima zuwa yamma zan aiko driver ya

ɗ

auke ta.”

“Ai Akwai ma driver anan sai ya kawo ta.”

Nimrah ta fa

ɗ

a a yayin da take take wa Mirrah kasancewar tasan Mima

ɗ

in t

a koma gidan Mirrah da zama.

Ita dai Mima zamanta ma ta gyara tana jiran Nimrah ta dawo dan so take ta lallasheta har ta amince ta tsaya ma iyayen Azima domin ganin an shigar da makarantar can ƙara a kotu. Burinta ke nan.

A

ɓ

angaren Ƴar Ɗagwas kuwa

koda ta bar office

ɗ

in Affan, gaza jurewa ta yi kai tsaye dajin da bokan da ya yi aikin nan, ta wuce domin taji dalilin da ya sa aiki bai yiwuwa ba, koda ta ƙari sa abin mamakin da ta tarar shi ne gidan boka ya ƙone ƙurmus shima da kyar aka ceto rayuwarsa

yanzu haka ma jinya yake ta sha bai san wake kansa ba, dan muguwar ƙuna ya yi, jiki a mace ta baro dajin da yake ita ke tuƙa motar da ta kasance ta Hajiya Sahura Cin-gam ce ta

ɗ

auka ba tare da ma ta sani ba.

Cikin rashin sa'a bata ankara ba motar ta kw

ashe ma ta ko kafin ta yi wani yunkuri aikin gama ya gama, mummunan hatsari ya faru a kan titin hanyar ta na komawa, da yake ma ba wasu ababen hawa sosai a wurin amma duk da haka Ƴar Ɗagwas taji jiki, jikinta ya karairaye, fuskar duk ta dauje bata san inda

kanta yake ba sanda aka yi asibiti da ita.

Wunin ranar gaba d'aya tunanin Nimrah akan abubuwan biyu nan suka kasance da fari dai akan lamarin Mima ne da abin da take nema a gareta na shigar da ƙara wanda ita kanta tasan yin hakan kai tsaye tamkar dai

Mahaifin Affan ta shigar ƙara tun da makarantar a bayyane take nasa ne, yayin da gefe guda kuma tunanin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login