Showing 24001 words to 27000 words out of 30898 words

Chapter 9 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

13

bata boye komai ba, daga karshe bayan ta gama ta dauko wayar Oumma dake hannunta ta nuna musu messages

ɗ

in da Oumma suka yi ita da wancan boyayyen mutumi mai suna AB.

“I think na san wanene wannan AB

ɗ

in.”

Da mamak

i duk suka dubi Ryan da jin kalamansa.

“Ka sanshi to wanene haka?”

“Ina tunanin Yasir ne, i mean drivern Myshaara....”

Ganin yadda suka shiga ru

ɗ

ani ne ya sa shi ci gaba da fa

ɗ

in.

“tuntuni ni ne na dauke sa aikin akan ya dinga kulamin da Myshaara

a duk lokacin da ta zo kasar shi ya sa yazo a matsayin drivern ta kuma yake kula da duk wani abu da ya shafe ta. Dalilin hakan da nayi kuwa shi ne saboda ban aminta da wasu daga cikin ahalin ba, sai kuma hasashena ya zama gaskiya. Sai dai tun bayan dawowa

r Myshaara kasar nan har ya zama silar mutuwarta ban kara ji daga garesa ba, ina tunanin domin ya tsira da rayuwarsa ne ya buya kuma har ya aiko ma Myshah wannan video, domin kamar yadda na saka shi tsoron rayuwar Myshaara haka na saka yake sanya min ido a

kan Myshah.”

Duka da kallon mamaki suke bin Ryan da ya gama bayanin. Myshah ta sauke numfashi tare da furta.

“Ke nan ka dade da sanin abubuwa da yawa har da kasancewarmu ni da Malik a matsayin yan uwan ahalin Barde?”

Jinjina ma ta kai ya yi ba tar

e da ya furta komai ba.

“Amma wanene wannan Yasir

ɗ

in?”

“Wata kila ma kin san shi...”

“An ya gaskiya bana tunanin haka.”

“Okay, one minute ina zuwa.”

Ryan ya fada yana miƙe wa ya shiga bedroom ya dawo hannunsa rike da wata tablet (wayar hann

u) sai da ya zauna sannan ya juyo da fuskar wayar ga su Myshah.

Zaro ido Myshah ta yi tana duban hoton mutumin da ke jikin wayar, cikin tsananin shock ta ce.

“Wannan shi ne Yasir

ɗ

in kuma shi ne AB?”

Ta yi maganar tana daga hannunta mai rawa zuwa

ga nuna screen na wayar.

“I think so, alamu ya nuna hasashena ya zama gaskiya kamar dai kin san shi...”

“Kwarai kuwa shi ne mijin da Aunty Mirrah take aure. Ke nan dama dalilin ya sa bayan auren nasu bai bayyana ma ta kansa ba sai bayan wani lokaci d

ama ya yi hakan ne dan ya boye kansa to amma me ya sa ko dai sun gano cewa a wancan ranar tare da driver Myshaara take, kuma shi ne wanda ya

dauki videon abin da ya faru har ya tabbatar videon ya iso gareni to amma kuma idan duka lamarin ya kasance hakan n

e Kamar yadda nake tunani mene ne alaƙar sa da Oumma kuma me ya sa ya ke amsa sunan AB?”

“Ta yiwu saboda

ɓ

adda kama ne.”

Cewar Oumma Rimas sannan ta ci gaba da fa

ɗ

in.

“Kuma zata iya kasancewa ita Oumman naku tana nata binciken ne domin gano asalin

ku ko kuma dalilin mutuwar Malik shi ne sanadin haduwarsu yake taimaka ma ta kuma wata kila saboda ganin an kasheta ne ya sa shima ya boye kansa domin ceton rayuwarsa.”

Shiru suka yi dukkanin su cikin jimami.

Yayin da Ryan ya yi amfani da damar ta h

anyar sake warware musu zare da abawa a kan wancan ƙungiya da irin alakar da mai ƙungiyar ya hada da ahalin da ma burinsa ya ci gaba da sanar da su wasu sirrika masu girgiza ƙwaƙwalwa.

“Ba shakka lallai biri ya yi kama da mutum ke nan wannan ne dalilin

da yasa nake yawan mafarki akan wancan halittar to amma me ya ha

ɗ

a ni da su naga bani da wata alaka da su.”

Cewar Myshah.

“Wannan kuma sai dai mu barwa Ubangiji lamarin sa domin ta yiwu saboda hakan yana cikin kaso na ƙaddararki ne.”

Oumma Rimas t

a bata amsa.

Myshah ta yi shiru cikin mamaki.

Daga karshe dai basu suka rabu kowannensu ya nema makwanci ba har sai da suka sake tattauna wasu batu masu muhimmanci.

Kuma koda Oumma ta yi musu sallama ta wuce Myshah taso tabita su kwana tare sai ku

ma ta kyale sai dai abin da ya bata mamaki da mutumin nata shi ne yadda ya dinga yi ma ta wasu abubuwa kamar wadan da suka yi auren soyayya sam ya hanata sakat da ta ki dena mutsu-mutsu sai da ya kamota ya yi a hankali ya rada ma ta.

“Ki nutsu ba wani a

bu zan yi ba, dama kina tsoro kika yarda aka daura?”

A kasalance ya yi Maganar.

“Ai ba da wannan niyyar na yarda ba.”

Tana jin sautin murmushin sa jin abin da ta ce.

“Okay, tell me da wata niyya kika yarda aka yi auren?”

Shiru ta yi masa.

“Myshah ki yi hakuri kinji nema nake na gaza controlling d'in fushina domin ji nake kamar naje na hukunta azzaluman can musamman ma tantirin can Mash'al, amma ba komai lokaci yana zuwa.”

Myshah ta sauke ajiyar zuciya a hankali domin ita ma tanajin fiye

da haka wani irin ciwo take ji ta rasa yar uwar da basu taba ma hadu wa ba, shima kuma wanda suka taso tare yau din babu, to wai ta ya ma zata iya yafewa masu hannu akan mutuwar yan uwanta, Oummanta da ma mahaifinta ne?

Shiru ta yi lokacin da ta tuna Ba

pah abin da ya faru ya dawo ma ta.

Jin yadda take sauke ajiyar zuciya akai-akai ya tabbatar tunanin wani abin take yi hakan ya sa shi kara janyo ta yana rada ma ta kalmar.

“Your warmth is all I need right now.”

Myshah ta kwalalo ido ita fa wannan

bawan Allah ya dena bata mamaki ji dai yadda yake zaƙewa da yawa.

“Baka da kunya Wallahi...”

Ta yi maganar da batasan a fili ta yi ba har sai da taji ya ce.

“Okay, nawa ita kunyar take naje na siya?”

Shiru ta masa shi kuma ya yi dariya bai dena

abin da yake ba har sai da yaja ra'ayinta ta dan biye masa..

BAYAN SATI BIYU

44

Haka dai Myshah da Ryan tare da gudunmawar Oumma Rimas suka ci gaba da kasance a ahalin suna binciken su sannu a hankali har suka gama tara duk wani abu da suke bukata

hatta da sanin asalin wacece Sophia sun yi kuma Myshah ta sha mamaki yayin da Ryan da Oumma Rimas basu wani mamaki ba dan sun san a rina.

A ranar da su Myshah suka cika kwanaki goma sha biyar da zuwa ahalin RM Barde ne kuma a ka wayi gari da wani gagar

umin tashin hankali na mutuwar Xulaihah.

Abin ya bawa Kowa mamaki kuma hankula sun tashi duk da cewar mutuwa gaskiya ce kuma idan lokacin ka ya yi babu gudu ba ja da baya sai ka tafi amma mutuwar Xulaihah da zo da abin zargi da yawa duba da yadda gawart

a ta kasance da kuma kasancewarsu yan boko ya sa ba'a rufe ta ba har sai da aka yi bincike akan mutuwar nata a asibiti ta hanyar bincike gawar tsaf kuma hakan ya zama sila na gano dalilin mutuwar nata shi ne wani irin guba aka bata da ya hallaka ta amma ba

tashi guda ba a hankali ya ke bin jikinta yana ma ta illa ba tare da an ankare ba kuma a yadda binciken likitocin ya nuna shi ne kusan sati biyu guban ya dauka a jikinta yana circulating jinin jikinta.

Sosai iyayenta suka shiga tashin hankali hatta Nud

ra da ba shiri suke ba sai da jikinta ya yi sanyi da jin kalar mutuwar da da yar uwar tata tayi.

Ai kuwa ba tare da bata lokaci ba mahaifiyarta wato Zuwaira ta shigar da kara kotu akan mutuwar yar nata ba tare da ta saurari kowa ba domin cewa ta yi ba z

ata taba hakura ta kyale wanda ya kashe ma ta 'ya yaci bulus ba dole ayi bincike a gano kowane ne kuma a yi masa hukunci daidai da abin da ya aikata, kuma bata damu ba koda hakan zai yi sanadiyar tarwatsewar ahalin.

Abin da ta yi ya yi ma masu son ganin

bayan ahalin dadi kuma kuwa burinsu yake dab da cika na ganin tarwatsewar ahalin sai dai abin da basu sani ba shi ne hakan zai zama sila ne na tonuwar asirinsu da na faruwar wasu lamurra marasa dad'i.

Shi kuwa bawan Allah Baffa ciwon zuciyarsa ne ya ta

shi sanadin abin da yar nasa ta yi ba tare da ta saurari kowa ba da hakan ya tilasta ma sa kwanciya a asibiti hakan kuma ba ƙaramin tashin hankali ya sake jefa mutanen ahalin ba.

“Looks like the real game begins now. Zuwaira RM Barde ta wani fannin taim

akonmu ta yi wurin shigar da karar nan ta wani fannin daban kuma tamkar ta dauki wuka ne ta dabawa wannan ahali, amma zamu ga yadda al'amarin zai kasance.”

Ryan ya kare maganar yana mike wa tsaye tare da zura hannunsa cikin aljihu da dan murmushi ya dubi

Myshah tare da furta.

“Ready to know the whole truth?”

Kallonsa ta yi da idanunta da suke shirin tara ruwa haka kawai sai ta jinjina masa kai.

Hannu ya sa ya kamo nata ta mike tsaye suka sakko kasa nan ma basu dakata ba sai bakin mota kasancewar g

aba d'aya ahalin gidan basu nan suna kotu domin sauraren kara game da mutuwar Xulaihah da za'a fara a ranar.

“You’ve got to see this.”

Ya fada yana mika ma ta wata iPad lokacin da suka zauna a motar sannan Salman yaja.

Myshah ta kar

ɓ

a tana bin sa

da kallon neman karin bayani sai dai bai ce da ita komai ba.

Videon ta yi playing tare da fara kalla yayin da ya nuna Xulaihah tangarau tana zaune a garden da alama ta yi nisa a duniyar tunani sai ga Mash'al ya ƙari sa ya zauna kusa da ita yana shan Hot

chocolate.

Magana ya yi ma ta amma taki saurarensa amma bai hakura ba sai da ya tabbatar ya shawo kanta ta kula sa bayan ya gama yi ma ta karairayi na zai aure ta. Daga karshe ya mika ma ta Hot chocolate

ɗ

in kuma a lokacin sautin maganarsu ya fito a vi

deon.

“Ga abin ki nan sai ki kari sa dama ke kika koyamin sha ai.”

Ya fa

ɗ

a mika ma ta Hot chocolate din.

Ta yi murmushi tana karba.

Anan videon ya yanke.

“Kana nufin ke nan Mash'al ne ya yi silar mutuwar Xulaihah ta hanyar wannan Hot chocola

te din da ya bata idan na fahimta daidai?”

Ta yi maganar da dunbin mamaki tana duban Ryan.

“Tabbatarwa ma nayi domin akwai wasu videos

ɗ

in ma da suke nuna lokacin da ya ci gaba da bata a lokuta mabanbanta kuma cikin kwanaki goma da suka wuce.”

“La

llai ne amma gaskiya rashin imanin Mash'al

ɗ

in nan ya wuce duk inda nake zato cikakken tantiri ne shi din.”

Myshah ta yi maganar cike da mamaki. Yayin da Ryan ya

ɗ

an lumshe ido domin shi kadai yasan irin tanadin azabar da ya yi ma sa shi da sauran amma

nashi sai yafi na kowa.

A

ɓ

angaren Nimrah kuwa ta yi tunanin kuma ta hanga ta hango ba ta da wani zabi da ya wuce yin abin da Mimah ke so duk da ba nacin da Mimah take yi ma ta ne ya sa ta amince zata jagoranci karar ba fa ce wani boyayyen sirri da wani

boyayyen mutumi da ya bayyana a gareta kuma koda ta duba taga Affan ya bata goyon baya hakan ya sa ba tare da bata lokaci ba ta shige gaba aka shigar da makarantar ƙara da fari aka fara Shari'a kamar wasa kafin lamarin ya zama ya sauya salo.

45

Last P

age!

Domin ƙaramin abu ne ya zama babba an shigar da karar ne domin zargin mutuwar

ɗ

aliba amma abin ya juya da bincike ya yi bincike sai aka fara gano wasu boyayyun al'amurra masu cike da al'amara game da makarantar kuma aka ci gaba da samun bayanai ta

bakin daliban makarantar wadan da suke fuskantar kalar Rayuwar da Azima Tukur ta yi a makarantar sai dai ba wannan ne abin da ya bawa Kowa mamaki ba sai da binciken ya kai ga an gano wani gini dake ƙarƙashin ƙasa cikin makarantar da kuma abin da ake aikata

rwa a ciki wannan abin ne ya sa case

ɗ

in yake neman juyewa ya zama babba kuma alkali ya d'aga shari'ar domin bawa jami'ai damar ci gaba da bincike akan al'amarin.

A

ɓ

angaren MaahNoor kuwa zaune take a saman gadon ta da alama ta yi nisa a duniyar tunan

i da har batasan lokacin da ya bu

ɗ

e Kofar ya shigo ba sai jiyo muryarsa a sama da ta yi yana kiran sunanta.

“MaahNoor meke faruwa ne ina ta sallama amma da alama kin da

ɗ

e kina tunanin wani abu daban shi ya sa baki ma san ina yi ba.”

Ajiyar zuciya ta

sauke ta

ɗ

an kawar da kai bata ce komai ba, domin bata san me zata ce masa ba.

Habib ya zauna a gefenta yana kamo hannunta yana kuma ƙoƙarin su ha

ɗ

a ido domin tun bayan dawowarsa ya kuma sanar da ita labarin had'uwarsu da matarsa Hannah mai rasuwa kamar

yadda ta bukata sai kuma alakar nasu ta fara samun ci gaba domin har fahimtar juna sun samu duk ba wai MaahNoor ta saki jiki bane gaba d'aya musamman idan ta nutsu ta tuna dalilin da ya sa ta yarda da auren kuma ta shigo ahalin sai dai shi Habib har zuciy

arsa yanzu yake da niyyar su zauna lafiya dama tun farko bai ƙi auren ba sai dai a

ɗ

an lokacin nan ya fahimci tana yawan shiga damuwa da yawan tunani.

“Me yake damunki?”

Ya tambaye ta cikin taushin murya tare da ci gaba da fa

ɗ

in.

“Ki bu

ɗ

e zuciyark

i ki kuma yarda dani sannan ki sanar dani damuwanki domin a yanzu baki da wani wanda ya fini a wurinki.”

Da jin kalamansa kamar an bu

ɗ

e bakinta sai ta sama kanta da basa amsa kamar haka;

“Na kasa ne ba zan iya ci gaba jurewa ba...”

Sai kuma ta yi

shiru.

Ɗ

an dubanta ya yi kafin a hankali ya furta.

“Ba zaki iya jure ganin wanda ya yi silar mutuwar iyayenki kuna kwana gida guda dashi kuma yana rayuwa ta jin dad'i ba tare da wata fargaba ba ko?”

Da sauri ta dubesa jin kalaman dake fitowa daga

bakinsa.

Ganin haka ya sa Habib

ɗ

an murmusa wa tare da ci gaba da fa

ɗ

in.

“Haka ne ko? Shi dai wannan mutumi da yake matsayin mahaifi a gareni a idon duniya sannan kuma ya kasance Aminin mahaifin ki wanda Mahaifinki bashi da wani aboki da ya yarda da

shi sama dashi amma daga bisani yaci amanarsa saboda son abin duniya da ganin shima ya zama wani wanda ake damawa da shi a ƙasar ya sa ya kashe Abokinsa da Matarsa da 'yarsu wanda a tunaninsa ta mutu shikenan ya gama da ahalin kuma ya mallaki duk wani abu

da suka tara sai dai abin da bai sani ba shi ne ita wannan yarinyar Aminin nasa da ya ci amana ya kuma kashe tana raye bata mutu ba kuma ta girma ne da burin

ɗ

aukar fansa akansa hakan ne ya sa ta gaza sukuni har sai da ta aura

ɗ

an sa ta kuma shigo familyns

a domin

ɗ

aukar fansa haka ne?”

Ya ƙari sa maganar yana sauke idanunsa akan MaahNoor da ta zama kamar statue tana dubansa cikin tsananin shock.

“Garin ya ya kasan duk wannan? Ina nufin ya aka yi kasan labarina gaba d'aya?”

Murmushi ya

ɗ

an yi tare d

a bata amsa da fad'in.

“A lokacin da na fahimci cewa Alhaji Bashaar One ba shi ne asalin mahaifina ba kuma nake bincike domin sanin gaskiya a lokacin nasan da hakan.”

Ya bata amsa kai tsaye.

Da mamaki MaahNoor ta ce.

“Dama kasan ba Alhaji Basha

ar ne ya haifeka ba kuma ba Momma ba ce mahaifiyarka.”

“Har gobe Momma a matsayin mahaifiya take a wurina duk da ba ita ta haifeni ba amma babu abin da zai ture wannan matsayin nata a wurina.”

Habib ya katse MaahNoor da fa

ɗ

in hakan.

Ta sauke ajiyar

zuciya cikin mamaki.

“Ke nan shi ya sa kaƙi mayar da hankali ka goya masa baya a kan wannan lamarin Makarantar nasa da ake bincike akai?”

Ta fa

ɗ

a tana dubansa.

“Wannan lamarin kuma wani labari ne mai zaman kansa wanda lokaci shi ne zai bayyana komai

kuma ina ga lokaci ya yi da zaki dena takura kanki akan

ɗ

aukar fansa domin shi wanda kike hakan a kansa komai yana dab da ƙare masa, ina nufin tasa na dab da ƙarewa dama haka Rayuwar ta koyar idan ka yi da kyau zaka ga mai kyau akasin haka ma duk zaka gir

ba abin da ka shuka....”

**

A kotu kuwa mutane ne danƙam sun cika kotun domin ci gaba da sauraren shari'ar da ake fafatawa game da makarantar ta MYSTIC VILLEY HIGH SCHOOL da abubuwan da ake zargi yayin da kaf ahalin Alhaji Bashaar har ma da shi kansa s

uke zazzaune cikin kotun haka kuma ahalin Barde da suma shari'arsu akan mutuwar Xulaihah za'ayi a gaba bayan an gama da wannan da ake, ya sa suka hallara da wuri duk suna zazzaune.

Sai dai ana tsaka da sauraren shari'ar ne kuma lamarin ya canza domin ku

wa wani mutumi ne ya bayyana a kotu tare da fa

ɗ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login