Showing 6001 words to 9000 words out of 30898 words

Chapter 3 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

6

halin da Myshah ke ciki ya addabi zuciyarta, a jikinta take jin ba ƙalau ba tun da taji abin da ya girgiza ta wai Myshah ta yi aure, to wa ta aure? Kum

a mene ne dalilin auren cikin gaggawa haka? Shi ne amsar da bata sani ba, gashi ba sau

ɗ

aya ba ta gwada kiran layin Myshah amma baya shiga sam, shi ya sa ta kasa samun nutsuwa domin koda Affan ya dawo ma sai ya lura kamar tana cikin damuwa, amma koda ya ta

mbaye ta, sai ta kasa fa

ɗ

a masa komai a lokacin, sai can da dare lokacin suna saman gado Affan ya zura ƙafafuwansa ƙasa yayin da Nimrah dake kwance saman gadon ta d'aura kanta saman laps

ɗ

in sa, hannayenta dafe da goshinta, idanunta a lumshe, kamar mai bac

ci ko tunani, shi kuwa duba wayarsa yake yana duban saƙon da ya shigo masa game da wurin da Ƴar Ɗagwas taje da ma hatsarin da ta yi sai kuma ƙarin bayani akan ta gaba d'aya.

Aje wayar ya yi gefe yana

ɗ

an ta

ɓ

e baki sannan ya kai hannu yana shafa sumar ta

.

“Queen of the bar, what's going on, na lura fa kamar akwai abin da ke damunki amma kince babu komai.”

“Akan Myshah ne da kuma Daddy.”

Ta sama kanta da fa

ɗ

a. Suka

ɗ

an yi shiru ganin kallon tambayar da yake yi ma ta ne ya sa ta ƙara da.

“Ina ci

kin damuwa ban san halin da Ƴar uwata Myshah ke ciki ba, sannan kuma kaina ya kulle na rasa yadda zan yi akan makarantar can ne ta Daddy, to wai... Uhm wai...”

Sai ta yi shiru.

“Uhum me ya faru akan makarantar?”

“So ake nayi jagoranci domin shigar

da makarantar ƙara a matsayina na lawyer game da lamarin can na yarinyar da ake zargin ta kashe kanta, su kuma iyayenta basu yarda ba sun ce yarsu ba zata ta

ɓ

a kashe kanta ba sai dai idan kashe akayi...”

“To mene ne abin damuwar a ciki?”

Wani kallo

ta yi masa.

“Akan makarantar Daddy fa nake magana, idan nayi jagora aka shigar da ƙarar sannan na tsaya musu kamar fa cin fuska ne a gareka tun da Mahaifinka ne”

“Karki damu dani ko Daddy kedai kawai kibi umarnin zuciyarki ki tsaya musu a shari'ar,

gaskiya zatayi halinta.”

Wannan karon tashi zaune ta yi tana dubansa.

“Wai da gaske kake?”

“E mana ki taimaka musu kinji.”

Ajiyar zuciya kawai ta sauke tana dubansa da

ɗ

inbin mamaki.

“Amma me ya sa?”

“Bakiji me nace ba, gaskiya zata yi h

alinta, saboda haka karki damu ki tsaya musu kawai.”

Ya ƙari sa maganar tare da miƙe wa ya tura ƙofar bathroom tare da shigewa ciki ya bar Nimrah nan zaune ta ma rasa tunanin da ya kamata ta yi.

BA RIBA

38

BARDE ROYAL PALACE

Babban gini ne

iya ganin ka, wanda ya kasance yanayinsa da tsarinsa kamar dai na gidan sarauta, sarautar ma irin mai class

ɗ

in nan.

Babban anguwa guda aka share tare da zuba wannan ƙasaitacciyar fada mai zaman kanta, Barde Mansion, daga waje harabar gidan zagaye yak

e ta ko'ina da wasu irin shukoki koraye gasu luff-luff kuma da yake dare ne sai kyawawan fitilun dake kusan ta ko'ina suka ƙara wa harabar kyau, tsaruwa da burgewa, daga ciki kuwa wani katafaren hamshaƙin palo ne da ya ƙawatu da wasu manyan ƙasaitattun kuj

eru na alfarma masu kalar golden and red, yayinda komai na palon ya kasance launin milk and golden, ga kuma wani ƙasaitaccen royal stairs da gefe da gefensa ya kasance golden yayin da tsakiyar kuwa red carpet ne malale tun daga farkon benen har ƙarshe.

Ta ko'ina ma'aikata ne keta kaikawo cikin tsari domin yadda suke gudanar da komai yadda ya dace zaka fahimci lallai shirin tarbar wani muhimmin baƙo ake yi.

“Guys meke faruwa ne? Something about you seems different”

Matashin saurayin wankan tarwatsa

ya fa

ɗ

a lokacin da ya shigo palon ya ƙari sa garesu yana zama tare da sake duban palon da kyau.

“Where is everyone naga banga kowa ba ko duk suna sama ne?”

A

ɗ

an fusace

ɗ

ayan saurayin dake zaune ya amsa masa da.

“Suna can suna shirin tarbar Babban

baƙonsu mana.”

Da alamar mamaki ya ce.

“Baƙo kuma, wani iri?”

“Ryan masoyina shi ne zai dawo ƙasar a gobe kuma ya yi albishir da yazo ke nan ba inda zai koma.”

Budurwar ta fa

ɗ

a cikin washe baki tana ƙari sa sakkowa daga benen.

“What! Oh wha

t a surprise, ya yi kyau Allah ya kawo sa lafiya.”

Ya sake fa

ɗ

a da murmushi.

“Mash'al what's with the long face ne wai, ko dai kana gudun kar ya dawo ya kwace maka ni ne?”

Budurwar ta sake fa

ɗ

a cikin zolaya.

“Wa ni

ɗ

in ne zan yi kishi akanki? A

llah sutura ya da

ɗ

e bai dawo ba indai akanki ne.”

Ya fa

ɗ

a a fusace yana tashi ya bar musu palon.

Ta kalla saurayin da ya fara magana da murmushi ta ce.

“Uncle Wali an ya ba zaka masa magana ba, gaba

ɗ

aya na rasa mai zai dameshi daga jin labarin R

yan zai dawo duk ya wani damu kansa.”

“Rabu dashi kawai shi ya sa sani zai ma dawo kan hanya ne.”

Saurayin da ta kira da Wali ya fa

ɗ

a cikin basarwa.

Sai a lokacin

ɗ

ayan budurwar dake lafe cikin kujera idanunta a lumshe tana sauraren su ta yi magan

a.

“Kema Nudra ya kamata ki rage wannan rawar kan tun kafin shi da kikeyi a kansa ya zo ya baki kunya.”

“Hanan ke nan na lura tafiyarku

ɗ

aya da Mash'al ni kam barni nayi murna da dawowan masoyina.”

Nudra ta fa

ɗ

a ko'a jikinta da wani kallon da Hana

n ta watsa ma ta.

“Kinsan dai bake ka

ɗ

ai kike haukar son sa ba ko? ya zakiyi da Xulaihah kinsan dai ba haƙura zatayi ta bar miki ba?”

Nudra ta yi wata dariya tana farr da ido jin abin da Wali ya ce.

“Ai kawai kowa ya iya allonsa ya wanke”

Ta fa

ɗ

a tana danna waya, suka

ɗ

an ci gaba da fira yayin da Hanan ba wani saka musu baki take ba.

Can sai ga wata kyakkyawar budurwa ta shigo palon yayin da wasu ma'aikata ke biye da ita hannayensu riƙe da jakunkunan siyayya niƙi-niƙi ko ba'a ce ba kasan daga

shopping ta fito.

“Hello ƴan mata da samarin Rm Barde.”

Ta fa

ɗ

a tana zubewa saman kujera bayan ta bawa ma'aikatan umarni da su shige ma ta da kayan siyayyan nata ciki.

“washsh gaskiya na gaji da yawa.”

Ta sake fa

ɗ

a.

“Sannu Babe, ko dai na ƙ

ari so ne nayi miki tausa.”

Wani kallo ta yi ma Wali da ya yi maganar kafin ta ce.

“a'a goyani zakayi ba tausa ba.”

“Haba mana Babe daga magana sai fusata.”

“Uncle Wali ka taimaka ka cire Babe

ɗ

in nan a bakinka, domin ni ba Babe

ɗ

in ka ba ce gw

ara ma ka dena kirana da haka tun kafin My Ryan ya dawo yaji kana kirana haka ya yi zargin wani abu...”

“Uhumm lallai iska na wahal da mai kayan kara.”

Nudra ta fa

ɗ

a tana kallon gefe daban.

“Oho ace duk abin da za'a ce ba zan kula mutum ba.”

“K

e ni sa'ar ki ne?”

Nudra ta fa

ɗ

a a fusace.

“Xulaihah, Nudra wai mene kukeyi ne haka sai kace ba

ɗ

akinku

ɗ

aya ba, baku da aiki sai raba hali akan namijin da bai ma san kunayi ba.”

“Ai Anty Hanan ki barni na bata amsa daidai ita tun da bata kama kan

ta matsayin ta na Babba inda ace ita ta fara son Ryan zan haƙura na bar ma ta amma bata nuna tana son shi ba har sai da na fara saboda bata da aiki sai gasa dani...”

“Ke Xulaihah ya isa haka rufe min baki a wurin nan, kuma kar na sake jin maganar kowa i

ndai akan Ryan ne, haba mana Mutum tun kafin ya zo yana neman raba min kan ya'ya ni dai kam Layan bata kyauta min ba ta mutu ta bar mu da wannan

ɗ

a nata da yake nema ya raba min kan ahali.”

Cewar Zuwaira da ta kasance mahaifiya garesu kuma ƙanwa ce wuri

n Layan wato Mahaifiyar Ryan. Tun farkon aurenta anan Barde Mansion suke zaune da

mijin cikin family har zuwa lokacin da ya rasu kuma daga nan bata sake wani auren.

Shiru duk suka yi, kafin wani lokaci kuma duk ahalin suka taru a babban palon Alhaji Ray

yan Muhammad maza da matansu yara da manya kamar yadda ya buƙata.

Ba kuma komai ne silar tarasu da ya yi a wurin ba, sai dan ya ƙara sanar da su game da zuwan jikan nasa na wurin Ƴarsa Layan wato Ryan.

“Dan Allah kuyi ƙoƙarin ha

ɗ

a kanku ko bayan dawo

wan Ryan domin ba shi da matsala, kuma abin farin ciki ne a garemu ya kasance ya dawo nan wurin mu da zama gaba d'aya ƙarin abin farin cikin shi ne tare da matarsa zasu zo...”

Ai Alhaji Rayyan Muhammad da jikokinsa ke kira da Baffa, bai rufe baki ba, wa

ni irin duhu ya mamaye idon ƴan matan dake wurin Nudra da Xulaihah da jin batunsa wai Ryan tare da matarsa zai dawo.

“B..ban gane ba, dama Ryan ya yi aure ne? Amma yaushe, ina ce kai da bakinka kace mana bai da aure a duk lokacin da ka dawo daga kai mas

a ziyara har kake cewa zakaso ya kasance ya aura

ɗ

aya daga cikin ahalinmu...”

“Hanan!”

Mahaifinta wato Rayyan Rayyan Muhammad ya kirata a tsawa ce cikin gargad'i jin kalaman dake fitowa daga bakinta ga mahaifinsa.

Yayin da Nudra da Xulaihah suka y

i mutuwar zaune suna dubanta da mamaki.

Ita kuwa shiru ta yi badan bata da abin fa

ɗ

a ba sai dan irin kallon gargad'i da ake ma ta ne ya sa yi shirun. Ita kam ta gaji da wannan

ɓ

oya-boye tanason Ryan gwara ta bayyana hakan ga kowa ita ma a fafata yaƙin d

a ita.

Baffa ya yi murmushi a nutse yana tuna lokacin da ya fa

ɗ

a musu hakan a wani dawowa da ya yi bayan ya kai ma Ryan ziyara. Domin tun bayan abin da ya faru da mutuwar ƴarsa Layan bayan ya sakko daga fushin sai ya

ɗ

auki son da yake ma ta ya mayar kan



ɗ

an ta Ryan. Ya

ɗ

auki shekaru yana zaryar zuwa Russia domin kawai yaga Ryan amma mahaifin Ryan

ɗ

in bai ta

ɓ

a basa damar ganinsa ba har sai da Ryan

ɗ

in ya kai shekaru sha takwas daga nan duk bayan wani lokaci baya gajiyawa da zuwa duba jikan nasa sai dai ts

ayin shekarun nan shi Ryan bai ta

ɓ

a tako ƙafarsa Nigeria ba bare har yazo gidansu shi ya sa wannan karon da shi da kansa ya sanar da zuwan nasa abin yazo ma kowa a bazata, musamman da ya ce da babbar bazata yake tafe, Baffa kawai ya fa

ɗ

a ma cewar da Matars

a yake tafe, duk ƴan matan gidan da suke haukar son sa a hoto kawai suka sanshi basu ta

ɓ

a ha

ɗ

u wa ba a fili.

“Tabbas ni da bakina na furta cewa zan so Ryan ya aura

ɗ

aya daga cikinku sai dai bayan haka ban ƙara da yima kowa alƙawari ba.”

Baffa ya sake

fa

ɗ

a daga nan dai aka yi tattaunawar da za'ayi kowa ya watse kowa da abin da yake saƙawa a ransa.

Washegari da ya kasance ranar da Ryan zai diro ƙasar kuma ya ce baya buƙatar zuwan kowa airport domin taryarsa, kuma ira-iren wannan abu da yake nunawa

shi ya sa samarin gidan suke ganin kamar Arrogance ne da shi, ya sa yake hakan wannan dalilin ya sa tun kafin isowarsa wasunsu suka fara kishi da shi, musamman ganin yadda kowa yake

ɗ

okin zuwansa kuma ko ba'a fa

ɗ

a ba bayyane yake ga kowa cewar kakansu Baff

a yafi son Ryan bisa sauran jikokinsa.

Gaba

ɗ

aya suna tsaytsaye ne a harabar gidan kwansu da kwarkwarta kowanne cikin shiga ta alfarma ana jiran isowar babban baƙo, kowa da abin da yake saƙawa a ransa kuma wannan jeruwan da Baffa ya sa kasu ba ƙaramin

ɓ

ata ran wasu daga cikinsu ya yi ba kawai dai ba yadda zasu yi ne.

A hankali katafaren gate na Mansion d'in da ya kasance ruwan gold ne ya zuge kansa ba tare an ta

ɓ

asa ba, kafin kuma a jere wasu lafiyayyun motoci masu tafiya da tunani guda uku, suka cinn

o kai cikin gidan suna tafiya cikin salo saman doguwar hanyar da zata sadasu har zuwa harabar gidan kafin aka yi parking nasu a nutse motar farko da na ƙarshe baƙaƙe ne yayin da ta tsakiyan ta kasance fara ce mai

ɗ

aukar ido ƙirar kamfanin RRR.

Kowa zuba

ido ya yi domin ganin yadda fitowar Ryan da matarsa zai kasance zuciyoyin da yawa daga cikinsu kuwa bugu yake kowa da abin da yake saƙawa.

Salman ne ya fito daga motar farko tare da saurin ƙari sawa ga farar motar tsakiya cikin girmamawa ya bu

ɗ

e mota

r yana

ɗ

an risinawa kafin ya matsa gefe, sai da aka

ɗ

auki wasu dak'ik'u da bud'e motar kafin ƙafarsa

ɗ

aya dake rufe cikin farin designer shoe Monk straps ya zurata waje sannan gangar jikinsa ya biyo baya ya bayyana gaba d'aya tare da kwarjininsa.

“Wow w

ow wow”

Shi ne kalmar dake ta tashi daga bakunan wasu daga cikinsu, domin ba ƙarya komai hassadarka da ƙin gaskiya ba zaka ta

ɓ

a jera Ryan cikin ayarin munana ba, kyakkyawa ne irin kyawun nan mai kyau haka yake ba zaka iya cire idonka akansa daga kallon

farko.

“Ma sha Allah.”

Baffa da sauran yaransa maza suka furta a fili muryarsu

ɗ

auke da farin ciki fuskokinsu da walwala.

“Excellent...”

Yaji kalmar ta su

ɓ

uce ma sa ta fito da hakan ya sa Matarsa Sophia saurin kallonsa ya

ɗ

age ma ta gira sai ta

yi d'an murmushi.

“Ya dai ba zaka ƙari sa ka tarbi

ɗ

an uwan naka ba ne?”

Ya

ɗ

an ta

ɓ

e baki.

“Kuma ya kamata nayi hakan ko?”

Ya fa

ɗ

a ta sigar tambaya.

Ta yi d'an murmushi.

“Kwarai kuwa.”

Ta bashi amsa tana juyawa ido su duka suka mayar

da akalan dubansu ga saitin da Ryan yake a daidai lokacin da ya ƙari sa da kansa ya bu

ɗ

e

ɗ

ayan

ɓ

angaren na motar da ya fito, tare da miƙa hannunsa ga na ciki alamar ta kama hannun nasa ta fito, ko ba'a fa

ɗ

a ba sunsan matar nasa ce, hakan ya sa kowanne daga

cikinsu musamman ma ƴan matan sake nutsuwa domin ganin kalar matar nasa.

A hankali ta d'aura siraran yatsun hannunta a saman nasa hannun tare da zuro k'afarta waje kana ta fito gaba d'ayanta fuskarta

ɗ

auke da sassanyar murmushi idanunta akan sa suna yi

ma juna wani irin duba da kai tsaye kiransa za'ayi da na lobayya.

Kama hannunta ya yi a lokacin kuma ta juyo da yake ta bawa iyalan gidan baya ne daga inda suke tsaye, sannan ya fara nufar harabar gidan wurin ahalin da ita, hannayensu sarkafe cikin na

juna.

Cakk su duka iyalan suka dakata daga tafiyar da suka fara a ƙoƙarin su na ƙari sawa garesu domin a tarba juna, yayin da zuciyoyin dukkanninsu suka shiga dakan lugude a lokacin da kowannensu ya yi arba da fuskar wannan mata da ke tare da Ryan wac

ce ko ba'a fa

ɗ

a ba ita ce matar nasa da yake nufi.

“Myshaara!!!”

Sunan ya fito daga bakin Sophia cikin wani irin zallar madaukakin mamaki. Nan fa aka shiga kallon kallo, wasunsu cike da tsoro suke kallonta yayin da wasun su ke ƙoƙarin danne wa.

Ma

kwat ya had'iyeta abin da yaji ya tsaya masa a maƙoshi tare da sake damk'e hannun matarsa Sophia dake cikin nasa.

Ai wani irin luuu Xulaihah ta yi kamar zata zube a wurin saboda tsananin ka

ɗ

uwa da shock da ya

ɗ

ibeta lokaci

ɗ

aya a hankali ita ma ta furta

.

“Myshaara”

Hannunta na rawa tana nuna wacce suke tare da Ryan.

“Hi everyone, Ryan here. This is my wife. Judging by your reactions, you seem to think she’s someone you know. But you’re wrong, her name isn’t Myshaara. She’s Myshah.”

Ai sai duk

suka sake ru

ɗ

e wa cike da mamakin jin abin da ke fitowa daga bakin Ryan.

Ko kafin wani daga cikinsu ya sama zarafin tattaro natsuwarsa daga halin da ya shiga na mamakin wannan al'amari.

Sai ga wata kyakkyawar mata ta fito a guje daga cikin palon gid

an gashinta a barbaje, doguwar riga ne a jikinta kuma kai tsaye ba tare da kula kowa ba take kokarin ƙari sawa ga matar da Ryan ya kira da matarsa ai kuwa da sauri Myshah ta sake ƙanƙame Ryan tana firfito da ido.

_____

To jama'a ni dai idanuwa na Mysh

ah suka gani tare da Ryan (Aaron Nikolai Denzel) a matsayin miji da mata sai dai garin ya ya hakan ya kasance? Kuma wacece wannan Myshaara da ahalin RM Barde suke tunanin ita ce a gabansu kuma a matsayin mata ga Ryan.

39

MYSHAH

Abubuwan da batayi z

ato ko tsammani ba, sune suke tsere

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login