Showing 15001 words to 18000 words out of 30898 words

Chapter 6 - BA RIBA COMPLETE

Unknown   

30 Aug 2026

9

kame sankam da hakan yake tabbatar da ya dauki awanni da mutuwar. Ai ganin wannan tashin hankali take dalibin ya kwalla kara tare da zubewa a wurin sumamme da hakan ne ya janyo hankalin sauran suma suka yi wannan mummunar ganin na kashe kansa da Mal

ik ya yi wannan lamari dai ya girgiza kowa.

Wannan ke nan. Yanzu mun ji labarin su waye ainihin iyayensu Myshah da kuma dalilin tasowarsu a hannun Oumma kuma munji kalar Rayuwar da Malik ya yi a Lagos, wai shin ta ya ya kuma mene ne ya faru da ya yi sil

ar da Malik ya kashe kansa? Kar fa ku manta a labarin an ce Bapah yana yawan kai masa ziyara sannan kuma a baya can kafin rashin lafiyar Oumma ta nuna tana zargin Bapah akan mutuwar Malik! Wai meke faruwa ne?

Ci gaban labari.

“I knew it already, ai

dama sai da nayi zargin hakan nasan Bapah yana da alaka da mutuwar Malik kamar yadda na tabbatar yana da alaka da mutuwar Oumma.”

Wani kallo su kayi ma ta jin abin da Myshah

ɗ

in ta fa

ɗ

a kana gani kasan ta shiga cikin wani yanayi sai dai tana kokarin dan

ne wa sai dai kallo guda Ryan ya yi ma ta ya fahimta.

“I think you misunderstood something.”

“ban gane ba?”

Ta fa

ɗ

a tana dubansa.

“idan kin tuna a labarin an nuna Bapah ya shiga confused da Malik ya sanar da shi maganar laptop kiyi tunani mana

akai.”

Shiru Myshah ta yi tana kokarin ta yi tunanin.

Ta sauke ajiyar zuciya tana dan lumshe ido tare da furta.

“So what happens to them? Our mother and that girl she left with. Shin suna raye, wani hali suke ciki?”

Ta fa

ɗ

a tana sauke idanunta

akan sa.

Ryan ya

ɗ

an sauke numfashi a hankali yana harde hannunsa a kirji.

“Yana daga cikin dalilin zuwana kasar nan da kuma fara bincike domin gano abin da ya faru da ita.”

“ban gane ba, kana nufin wani abun ne ya sama wata daga cikinsu, wacce ke

nan mahaifiyar tamu ko ita ƴar uwar haihuwar tawa?”

“Myshaara”

Ya furta a hankali.

Shiru ta

ɗ

an yi dan ta fahimci yar uwar nata yake nufi.

“She’s dead… and I won’t rest until I know everything”

Cikin tsananin shock Myshah ta dubesa.

“Kan

a nufin kace ta mutu amma garin ya ya?”

“That's exactly what I need to know saboda lafiya qlau mukayi waya da ita lokacin da jirginsu ya sauka anan kasar har take sanar dani cewa tana hanyar zuwa gida ne amma tun daga lokacin ban sake samun layinta ba,

daga karshe nake jin wai ta mutu mutuwa ma mafi muni.”

Ryan ya ƙari sa maganar yana rintse ido tare da damk'e hannunsa ji yake tamkar lokacin ne abin ya faru.

“Idan na lura ke nan duk wani k'ulla-k'ulla ya faro ne daga wancan ahali, wato ahalin Barde

kuma amsar wasu tambayoyin namu ba zamu samesu ba sai dole mun shiga cikin ahalin, yanzu menene mafita?”

Myshah ta fa

ɗ

a tana harde hannu.

“Kamanninki iri

ɗ

aya ne sakk da Myshaara saboda haka zamu je ma ahalin ni dake a matsayin kece ita kuma sai dai

kafin nan dole muna buƙatar shigar wata kakkarfar alaka a tsakaninmu...”

Cikin rashin fahimta Myshah ta ce.

“kamar ya ya wata irin kakkarfar alaka ke nan? kuma mene ne amfanin zuwa na ga ahalin a matsayin ni ce Myshaara bayan kuma ita

ɗ

in bata raye?



“ina da dalilaina.”

Cewar Ryan, sannan ya ci gaba da sanar da su duk wani shiri nasa da komai ta yadda zasu fahimta kuma sun gamsu sosai hakan ya sa ba tare da dogon nazari ba Myshah da kanta ta bada shawarar da kawai ya aureta suje a matsayin ma'a

urata ta yadda ba mai zargin akalarsu, ita a nata tunanin ya bada shawarar ayi hakan ne dan abin yafi zuwa musu da sauƙi, sai dai shi Ryan ta nasa

ɓ

angaren wani nufin ne daban, da fari Uncle Bukar yaƙi amincewa da batun auren saboda a iya saninsa babu wata

alaka ta soyayya tsakaninsu saboda haka ba za su yi wasa da Babban abu kamar aure ba dan kawai wani buri nasu hakan ya sa Myshah ta yi masa karya da cewa.

“Hmmm Uncle ke nan to ai baka tambaye ni kaji ba kodai bai fa

ɗ

a maka ya ce yana sona ba, kuma ni

na aminci shi ya sa na kawo batun mun yi auren.”

Ba Uncle da su Momsy ba hatta Ryan da kallon mamaki yabi Myshah dan bai san sadda hakan ya kasance ba, sai ya dan girgiza kai kurum yana sakin wani murmushi daga ciki wanda shi ka

ɗ

ai ya Bama kansa sanin m

a'anar a lokacin ne kuma Uncle yake tambayar sa akan maganar Myshah domin ya tabbatar.

“E haka ne.”

Ya fa

ɗ

a idanunsa akan Myshah da ta ƙi bari su ha

ɗ

a ido.

Wannan dalilin ya sa cikin kankanin lokaci suka gama shirya komai da duk wani abu da ya kam

ata suka kuma tsara komai yadda zai tafi musu daidai sannan kuma aka d'aura auren Myshah da Ryan. Auren da ya bawa Kowa mamaki musamman wadanda suka san Bapah bai jima da mutuwa ba amma shi ne Myshah ta yi aure kuma a ta wurin dangin mahaifiyarta ba tare d

a sanin dangin Bapah ba kuma koda suka so suyi magana sai Baaba goshi ta dakatar da su domin ita tana sane da komai da yake faruwa.

Ajiyar zuciya Myshah ta sauke tana cire hannunta daga tagumi lokacin da ta kawo nan a tunanin ta, rufe window'n ta yi tar

e da komawa ta zauna tana tunanin yadda zata kaya a gobe da ya kasance ranar ne zasu je ga Barde Family..

Wannan ke nan to kun ji ta yadda Myshah da Ryan suka yi aure

😅

sai a lafa mini!

42

A washegari kuwa kamar yadda suka tsara komai haka ya ka

sance har zuwa lokacin da suka isa Barde Mansion da kuma abin da ya faru a lokacin.

“Myshaara! Yarinya tah, kece da gaske a gabana? Ni dama nasan yarinya ta bata mutu ba.”

Wannan mata da ta fito da gudu ta fa

ɗ

a tana shafo fuskar Myshah da ta zama kam

ar statue a wurin sam ta kasa motsi, wani irin sanyi jikinta ya yi hawaye yana kokarin zubo ma ta, matar nan kawai take duba wacce ko ba'a ma ta karin bayani ba ta fahimci cewa ita ce mahaifiyar Myshaara wato Mahaifiyarta ita ma ita Myshah yau ta saka Maha

ifiyarka a ido, a karon farko kuma lokacin da ta rasa Oummanta rashi na har abada.

Da sauri matar ta juya tana duban mahaifinsu wato Alhaji Rayyan Muhammad tana murmushi da hawaye ta ce.

“Abhie kaga 'yata Myshaara ta dawo , ta dawo gareni dama nace b

ata mutu ba amma duk kunki saurarona, ga Myshaara tah ta dawo suma sauran yan uwanta su biyu zasu dawo gareni.”

Sai kuma ta juya da sauri ta kamo hannun Myshah tana mai ci gaba da fa

ɗ

in.

“Kin ji 'yata shigo tun da Abhie ba zai kulamu ba zo muje na nu

na miki abincin da na dafa miki wanda nasan kina so, dama kullum sai na dafa miki abincin domin nasan zaki dawo gareni.”

Gaba daya da kallon tausayi suka bi ta, d yayin da ita kuwa taja hannun Myshah suka shige ciki, ganin hakan ya saka jiki a sanyaye s

auran jama'ar gidan suka take masu baya yayin da hannun Abhie Baffa yana cikin na Ryan katamo.

Bata saki hannun Myshah ba sai da ta haura da ita sama zuwa wani bedroom sannan ta sake ta tare da juyawa ta saka ma bedroom

ɗ

in key da hakan ya bawa Myshah

mamaki amma ta dake, sai dai irin duban da ta ga Rimas

ɗ

in ta juyo tana yi ma ta ne ya sa gabanta faduwa, bata shiga firgici ba ma har sai da ta yi ma ta tambayar da batayi tsammani ba.

“Wacece ke?”

“ahmm na'am? Ni ni ce mana Myshaara your daughte

r.”

Myshah ta fa

ɗ

a cikin rabewar murya.

“ta ya akai wanda ya mutu zai dawo?”

Da kallon mamaki da tsananin shock Myshah ta bita ganin hakan ya sa ta yi wani murmushi mai ciwo.

“A iya kar sanina dai duk wanda ya mutu ya tafi ke nan, kamar yadda k

uma 'yata Myshaara ta mutu ba zata ta

ɓ

a dawowa ba, hakan ya sa nake tambayar ki a karo na karshe da kiyi gaggawar sanar dani ko wacece ke tun kafin na dauki mataki...”

“ni din ma yarki ce domin kece mahaifiyar da ta raineni a cikinta na tsawon watanni k

uma kikayi nakuda kika haifeni tare da sauran yan uwana kawai abin da bakiyi ba shi ne rainona wannan din ma banga laifinki ba saboda ƙaddara hakan ta rubuta.”

Tun da Myshah ta katse ta tana kuma rattabo wannan kalamai jikinta ya shiga wani irin rawa, h

awaye suka cicciko ma ta ai batasan ma sanda ta kari sa ba tare da rungume Myshah su duka suna fashewa da kuka.

“Hakika tun kallon farko da nayi miki na fahimci ba kece Myshaara ta ba, amma sanda hannuna ya taba fuskarki jikina ya bani cewa tabbas muna

da alaka mai karfi ashe kuwa haka din ne, yau gashi bayan shekaru masu yawa kuma bayan na rasa Myshaara tah ga dayar yata ta bayyana, am so sorry girl, na damka ku hannun mutanen da ban sani ba a lokacin da ko awa baku cika da haihuwa ba, duk da jikina ya

na bani ba ga mutanen banza na damka ku ba, kuma ina fata ku kasance cikin aminci a koda yaushe, kiyi hakuri kinji haka ƙaddara ta rubuta mana mu duka.”

Ta ƙari she tana sakin Myshah tare da shafa fuskarta hawaye nayi musu zuba su duka.

“Ina dan uwan

ki yake yana ina ne ina fata yana cikin koshin lafiya?”

Wani kukan ne ya sake zuwa ma Myshah da jin tambayar da ta yi ma ta.

“Ya rasu shima ya rasu kamar yadda ita ma Myshaara ta rasu ba tare da na taba ganinta ba.”

Myshah ta bata amsa. Yayin da R

imas ta

ɗ

an yi jimm da jin wai shima dayan dan nata babu ya rasu Allah bai nufa zasu hadu ba.

“bincike akan mutuwarsa da son gane asalin dalilin ne ya saka na tako kafata gidan nan har hakan ya zama silar haduwarmu kuma ba zan gajiya ba har sai na san m

ene ne dalilin mutuwar dan uwana Malik da ita kanta Myshaara!”

Shiru Rimas ta dan yi yayin da take sauke ajiyar zuciya ta ce.

“Sun kashe min Myshaara tah cikin rashin imani da tausayi shi ya sa tun bayan lokacin nake pretending a matsayin na sama tab

in ƙwaƙwalwa domin kawai na gano su waye makasanta domin suna a cikin gidan nan ne.”

Ganin yadda Myshah ta dubeta da mamaki ne ya sa ta jinjina ma ta kai tare da ci gaba da fa

ɗ

in.

“Tabbas a gidan suke rayuwa su wadan da suka biyewa son zuciya kuma i

zuwa yanzu ma na gano su sai dai kasancewar bani da hujja ya saka ban dauki wani mataki ba.”

Ajiyar zuciya Myshah ta sauke tana dubanta cikin shock sannan ta ce.

“yanzu kina nufin a ahalin wadan da suka kashe yar uwata suke amma me ya sa kuma wani ba

bban laifi ta yi musu da suka rabata da rayuwarta...”

“ba abin da ta yi musu sai ma biye ma son zuciyoyinsu kawai da suka yi”

“Mama Dan Allah zan iya sanin wacece yar uwata?. Ina nufin labarinta gaba d'aya.”

A hankali Rimas taja da baya tare da ko

mawa ta zauna gefen gado idanunta na duban wani waje daban ta fara magana.

Masu karatu bari muji abin da ya faru bayan barin Rimas daga asibitin daga haihuwa.

A wancan lokaci bayan ta bar asibitin tare da jaririya danyen haihuwa gidan wata kawarta da

ta kasance likita ta je. Kuma acan ta zauna na tsawon wata guda tana samun duk wata kulawa daga wurin mahaifiyar kawar nata ita da jaririyarta kuma sosai ta sama sauki a zahiri amma a badini kuwa ita kadai ta san kalar abin da ke nukurkursar zuciyarta. Ta

rasa mijinta sun kashe shi. Sannan yayan da ta haifa ta rasa biyu duk da ba mutuwa suka yi ba amma bata da tabbaci a kan yadda rayuwarsu zata kasance.

Wani tunani da ta yi ya sa tana cika wata guda da haihuwa ko ga ahalinta bata koma ba ta bar kasar ta

re da jaririyarta bayan ta sanar da iyayenta duk abin da ya faru dama dalilinta na barin ƙasar ba tare da ta hadu da su ba, domin bata jin zata iya ci gaba da zama tana tuna bakaken al'amurran da suka faru. Hakan ya sa ta zaba da ta yi nisa nisa sosai.

A duk wannan shekaru abin da ta dage tana yi shi ne gina rayuwarta da na yarta gefe guda kuma kokarin manta baya, tana kokarin ta manta abin da ya faru amma ta kasa a kullum abin da ke addabar zuciyarta shi ne halin da wad'an can yayan nata ke ciki.

Ha

ka dai a daddafe har ta kwashe shekaru goma sha shida a kasar kafin ta dawo Nigeria ga ahalinta.

Sosai ahali da yan uwana sukayi farin ciki da dawowar Rimas tare da budurwar yarta mai suna Myshaara. Musamman da ita Myshaara ta kasance yarinya da ba ru

wanta kowa nata ne ga faranfaran da shiga rai wannan dalilin ya sa a tashin farko ta siye zuciyoyin mutanen ahalin, yayin da samarin gida suka fara nuna ma ta kauna kasancewarta kyakkyawa na kwatance shi ya sa abin ya so yaja husuma wannan dalilin ya sa Ri

mas ba ta sama nutsuwa ba har sai da ta tattara Myshaara ta kaita kasar Russia karatu kamar yadda Myshaara ta zaba domin tun lokacin da suke wata fira da Baffa ta tambaye sa akan wacece Layan kasancewar ta taso tana ganin Mahaifiyarta na yawan zuba ma hoto

nta ido lokaci da dama tana kiran sunanta cikin kuka, sai dai duk irin tambayar da zata ma ta taki sanar da ita ko ita din wacece a wurinta hakan ya sa Myshaara ta yi amfani da wannan dama ta tambaya Baffa shi ma kuma cikin nadamar na abin da ya yi a baya,

yake sanar da ita gaba d'aya labarin Layan.

Wannan dalilin ya sa ta zaba zuwa Russia karatu dan ta hadu da cousin din ta wato yaron wurin Layan wato dai Ryan.

Kuma da taimakon Baffa da a lokacin yake yawan kai ma Ryan ziyara har wata rana da ya je

kasar yaja Ryan har zuwa Makarantarsu Myshaara suka hadu kuma ya damka kulawarta a garesa.

Sai dai abin da Myshaara bata sani ba tun kafin taje kasar Baffa ya sanar da Ryan komai akanta kuma ya saka yake kula da duk wasu al'amuran ta.

Duk da Ryan ba

mai yawan hayaniya ko damuwa da magana ba amma haduwarsu da Myshaara sosai yarinyar ta shiga ransa kasancewarta mai farin jini wani kulawa na musamman yake Bata kuma ya

ɗ

auketa ne matsayin karamar kanwarsa a shekarun da ta

ɗ

auka tana karatu a kasar bata ta

ba dawowa Nigeria ba sai sau daya zuwan da ya yi sanadiyar faruwar al'amurra da dama.

Kasancewar

ɗ

aya daga cikin samarin gidan mai suna Mash'al kuma d'a ne ga Alhaji Ahmad RM Barde da yake yaya wurin Rimas ya kasance Architecturer wanda ita ma abin da t

a karanta ke nan shi ya sa suka fi shakuwa da shi kasancewar ta mai naciya akan abin da take so, wannan dalilin ya sa ta makale masa dan yake koya ma ta wasu abubuwan, wanda har shakuwa ta shiga tsakaninsu wannan shakuwa kuma ta koma soyayya wanda sai da a

ka kai ruwa rana da Noman d'a wurin yayan mahaifiyarta wato Alhaji Rayyan Rayyan Muhammad wanda shima son ta yake sai da kyar ya hakura ya bar ma Mash'al

kuma kafin ta koma aka saka ranar auren da zarar da ta kammala karatunta da ya kasance saura watanni k

adan, sai dai kafin Myshaara ta koma makaranta wani al'amari ya faru a wata ranar da ta zama sila na bayyanar sirrin wani daga cikin d'an ahalin ga Myshaara kuma sanin ta san sirrinsa da ya yi ne gudun kar ta tona masa asiri ya saka bayan tafiyarta ya ding

a tsumayin dawowarta kasar domin ya dauki matakin da ya dace saboda ta san sirrinsa wanda hakan kuma ba karamar barazana bace a garesa.

A ranar da ya kamata ace 'yata ta dawo gareni bayan kammala karatunta ranar ce ta kasance ranar mutuwarta, ina cikin

murna farin ciki da doki na ganinta a wancan rana amma maimakon ita sai gawarta aka kawo mana cikin gidan nan, an ma ta kisa mafi muni wannan dalilin ya sa na daura ayar tambaya akan mutuwar nata kuma nake nuna na sama tabin hankali dan kawai na gano dukka

n wata gaskiya kuma a yanzu saura k'iris na gane wanene makashin 'yata...”

Rimas ta k'are maganar tana share wasu zafafan hawaye. Daga haka duk suka yi shiru kowa da abin da ya ke sak'awa a ransa kuma basu

ɗ

auki mintina biyar cikakku ba aka fara knockin

g

ɗ

in kofar wannan dalilin ya sa Rimas sake hargitsa jikinta dan kar a ganota koda Myshah ta bude ma wata mata ta gani ba zata haura shekaru talatin zuwa da biyu ba.

“Hey, I'm Sophia ina fata ban takura muku ba? Dama ana jiran ku ne a ƙasa.”

Ajiyar z

uciya Myshah ta sauke tana amsa wa da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login