Showing 57001 words to 60000 words out of 96827 words

Chapter 20 - AUREN YARJEJENIYA COMPLETE

man kenan"zancen leemart na maka kanuna bakaso sbd haka Abarsa"yak'are magana

r fuska bbu walwala yana zama kan kujera"saidai kafin yayi wata mgn Anturo k'ofar"Abdallah be kalli k'ofar ba kujera na lulawa dashi"saida yaji Anyi sallama sannan yad'ago kansa....ido hud'u sukayi da mubashshir.....girar sama data k'asa big man ya had'e c

ikin tsantsar rainin wayo yake kallon mubashshir d'in"wanda yasha wankansa cikin light green d'in shadda"bacin bugawa bbu Abinda k'irjinsa keyi sbd ganin irin kallon da big man ke jifarsa dashi"yazata zuwa wajensa yanuna yana buk'atar yasaki ummu ya Aureta

Abune mai sauk'i" sai yaga Akasin hakan"kamal kuwa beyi mgn ba yana dai kallon big man daya nuna kamarma be tab'a sanin waye mubashshir ba"shi kuwa mubashshir k'arasowa yayi yana bama kamal hannu suka yi musabuha"k'ok'arin zama yakeyi kan kujerar dake kal

lon kujerar da kamal yake zaune"Abdallah yakatse masa hanzari wajen fad'in who are you??"da mamaki mabashshir ya kallesa yayi k'asa da kansa yana fad'in y'allabai baka ganeniba?"tsaki Abdallah yaja yana fad'in kaga mlm kayi bayani idan baza kayi ba you can

go"yafad'a yana d'age kafad'a"kamal kuwa yadda yaga Abdallah yayi yatabbatar masa da cewa Abdallah yasan wannan guy d'in"dan yasan halayen big man ciki da waje"mubashshir kuwa zama yayi yafara gaidashi"be Amsaba yana danna waya kujerah na juyawa dashi"ida

n bbu damuwa ko wannan bawan Allah d'in zai iya bamu waje?"kamal na murmushi ya mik'e tsaye yafita dg cikin office d'in"Abdallah dai baiyi mgn ba"kan mubashshir Ak'asa yace"dama Akan zancen ummulkhairy ne! inaso dan Allah kasaketa idan tayi

idda zan Aureta

.... Abdallah ya d'auki kusan mintina 3 kafin ya mik'e tsaye ya matso gefen da mubashshir ke zaune yace"kagama ne?"nace ka gama?"yafad'a Afusace yana ci gaba da cewa"Ada nayi niyar sakinta Amma yanzun sbd zuwanka yasaka na fasa"kaje kayi duk Abinda kake ga

nin zaka iya"saidai iname tabbatar maka da cewa kaida ita har Abada koda bana numfashi Adoron k'asa kuwa"mubashshir ya mik'e tsaye idanuwansa jajir yace"haka kace?"kaji! maimaitawar beda Amfani"to shikenan nagode da butulcin daka mun"Amma wlh dg kai har it

a ummun sai kun san kunci Aman....wata iriyar chakuma big man yamasa"wacce bisa tilas yasaka mubashshir ya had'iye sauran maganarsa" yana huci yace"karka koma Ambatar sunanta"bazan rok'eka ba saidai na maka gargad'in fita sabgarmu "ko kuwa na b'atar dakai

da Ahalinka....zaka iya yimun komai sbd kanada kud'i"kamata yayi ka Ajiye tursasani mu fafata Awajen ta"hank'adasa Abdallah yayi da k'arfi harya kusan fad'uwa" yana girgiza kansa da wani irin tone yace"bazan fafata dakai ba"domin in kaji Ance a fafata to

k'arfi yazo d'aya kenan"saidai inaso kaje ka tambayeta dani dakai waye zata zab'a??"kai A haukanka zan yarda nayi irin wannan Auren"??"yaka mata ka koma islamiya"inaso yazama shine na farko kuma na k'arshe dazaka koma kwaso k'azamin jikin ka kazo mun"idan

kuwa tsautsayi yasaka kazo...hmmm! yafad'a yana sakin wani irin munafukin murmushin daya fito masa da haibarsa" ya d'allah yatsunsa biyu sukayi k'ara"mubashshir yatsorata sosai da Abdallah"ya tabbatar koda k'wanji zasu gwada dashi bazai iya bigesaba saidai

su daki juna ko kuwa Abdallah yadakesa...zaka fita ko kuwa??"big man yakatse masa tunani Atsawace"mubashshir bece komaiba sbd gudun karya jawowa kansa Abinda yafi k'arfinsa" saidai ransa Ab'ace yajuya yafita"Abdallah kuwa ya hau kan d'okin zuciya"Atake ya

fita ya sallami sakatarensa wanda shine yabar mubashshir ya shigo"yanayin da kamal yagansa Aciki yasaka yakasa yi masa mgn Akan ya hak'ura yamaido mutumin bakin Aikinsa"saidai ransa yabashi koma miye zuwan wannan saurayin nada Alak'a da b'acin ran Abdalla

h"hakan yasa ya barshi da nufin zuwa gobe sunyi mgn"Atare da kamal d'in sukayi sallar Azahar"shi Abdallah Aka wuto gida dashi"ya kwaso yunwa da b'acin rai"wani irin haushin kansa yakeji dabai gwada k'wanji da mubashshir ba......ummu na zaune a parlourn ya

shigo bbu ko sallama"kallo d'aya ta masa ta fahimci ransa ab'ace yake"saidai ganin beyi sallama ba daya shigo sai tayi biris dashi"kuma dama disgin daya mata d'azun da safe yabata haushi....Amamakinta sai taga ya Ajiye jakarsa ta zuwa office samqn center

table da phones nasa"yakuma zo kusa da ita ya zauna"har jikinsu na gugar juna"gashi kan 2 seeter ne dg gefen ta bbu space d'in da zata iya matsawa"Amma saita share tak'i kulashi"k'afarsa me takalmi sawu ciki ya Aza zai take mata k'afa"tayi saurin janye k'a

farta"cikin tsiwa tace"malam ina ruwana dakai?"tunda ka shigo na maka mgn,ko kuwa fitinar daka dena takalata shine zaka tado???"bansaniba"ina wayarki?"yafad'a bbu Alamar wasa Acikin muryarsa"menene zakayi da ita kake tambaya?"tsaki yaja ya d'auki wayar d

aya hango samqn center table a Ajiye"ka bani wayata nace ko?"banza yamata yashiga contact yayi searching sunan mubashshir"Amma be gani ba"ya kalleta ta sunkuyar da kanta k'asa" fad'amun sunan da kikayi seving number sa dashi"wanene wai?"kin fini sani"yah s

alam! wai meyasa kake haka yaya Abdallah?"tun jiya nasanar maka banida contact d'in mubashshir na goge nayi blocking nasa"meyasa kakeson bin diddik'in musulmi d'an uwanka?"ke dallah yimun shiru in kuma wajensa zakije tashi ga hanya nan"Amma kasan idan na r

abu dakai shine zan...bata kaiga Aya Azancen nataba yabige mata baki cikin b'acin rai yace"haka kike zato ko?"to bara yanzun nayi reping naki sai naga ta yadda zai Amince harya Aureki

ko?"yafad'a cikin zafin rai yana fincikota zuwa jikinsa"ta saki k'ara ta

na fad'in kasan me

kake fad'a kuwa??"banza ya mata yafara k'ok'arin tashi tsaye da ita Ajikinsa"Ihu ta saka gabanta na wani irin fad'uwa dataga ya haye upstars da ita"bbu wata Alama Akan fuskarsa dake nuna furuncin dayayi da wasa ne.....

✍

️

zazzafan sha

rhi guys

🤏

🏻😎

wannan book d'in nakudine idan kina buk'atar siya serious normal grp 300

Vip grp 1000

via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'in

a ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

❤

‍

🔥

❤

‍

🔥

*AUREN YARJEJENIYA*

❤

‍

🔥

❤

‍

🔥

*43&44*

..........Ihu kawai ummu keyi tanata k'ok'arin k'wace jikinta dg hannunsa"Amma k'arfi ba d'ayaba yamata ruk'o bana wasaba"fuskarsa bbu Annu

ri ko kad'an ya had'e gabas da yamma ya murtuke ta"duk kururuwan da ummu keyi da fisge fisgen datakeyi Ajikinsa yamata banza ko gezau beyi ba...da hannu guda ya murd'a handle d'in k'ofar suka shiga ciki"yasaka k'afarsa ya rufe k'ofar"Alokacin kuma ummu ta

fashe da kuka tana rok'arsa yayi hak'uri"samqn bed yajefata yaje ya murzawa k'ofar d'akin key"ya zare key d'in ya aza samqn mirror....koda ya juyo ummu ya gani duk'e gaban gadon tana kuka da had'ashi da girman Allah yayi hak'uri"banza yamata saidai yayi m

amakin irin tsoron daya gani cikin k'wayar Idonta sbd Abinda yace" zai mata"gefe guda kuma na zuciyarsa yaji beson ganin tana kuka"saidai daya tuna kalamanta na d'azun sai yaja tsaki ya juya fuskarsa gaban mirror" yafara k'ok'arin balle botiran gaban rigar

sa"ummu k'irjinta ya tsananta bugawa da sauri"cikinta na wani irin mugun hautsinawa sbd tsoro da furgici"dan Azatonta Abdallah da gaske reping nata zaiyi"shikuwa harya cire rigar jikinsa da farar vest d'in yana kallonta ta cikin mirror"yana mamakin meyasa

take tsoron yamata wani abu"dama yana lura da ita ko rungumeta yayi ko kuma jikinsa danata ya had'u tadinga kirma da rawar jiki kenan"wata zuciyar tace"k'ilan sbd bata sonka....sai kuma yatuna da wasu dg cikin y'an matan dake cewa suna sonsa"da har so suke

yi ya had'a jikinsa da nasu"ko preety yatabbatar Inda zaice zaiyi sex da ita tsabar son datake masa zata iya Amincewa....juyowa yyi fuskarsa Ad'aure ya daka mata tsawa wajen fad'in tashi ki koma samqn bed d'in"bata yadda ta kallesaba sbd ta fahimci bbu rig

a jikinsa"ita kuma tsoron ganin murd'add'en jikin sa takeyi"bakiji menace ba?"to nidai ka maida rigarka mana"gabanta yaduk'a yanata kallonta ita kuma tayi k'asa da kanta cike da fargaba"muryarsa bbu Alamar wasa yace"kina sonsa?"girgiza kanta tayi da sauri"

gaskiya zaki fad'amun"ni bana sonsa"to fad'amun waye kike so?"bbu kowa"koda mun rabu dake zaki iya Aurensa?"da sauri ta girgiza kanta sbd tasan idan tace Eh bazasu kwashe lafiya ba"kimun Alk'awari bazaki koma zancen saba...dama bakaine bane ke zancen nasa"

beyi mgn ba ya mik'e tsaye yana fad'in taso kiji"nok'e kafad'arta tayi tana fad'in nidai ka maida rikagarka kuma dan Allah kayi hak'uri"tsaki yaja yana fad'in matsalata

dake tsoro kamar farar kura"riga kuma bazan mayar ba sbd bacci zanyi"wannan k'orafin na

ki zai sakq wlh har dogon wondon na cire"kuma bana hak'ura ba"Ajiyar zuciya tasaki wacce ta fito fili"Abdallah yatab'e baki yanufi samqn bed d'in yaja pillow ya kwanta rigingine"ummu ta juyo suka had'a ido"da sauri ta sunku yadda kanta k'asa sbd bata iya j

ure kallon kyawawan golden eyes nashi"oya taso kitayani nayi bacci kona b'ata miki rai"sanin halinsa zai iya cewa yafasa hak'uran yasaka ta tashi ta zagaya dg d'ayan gefen bed d'in ta hau"Abdallah ya matso kusa da ita yajawo hannunta"dan Allah kad...fisgot

a yayi da k'arfi ta fad'o Ajikinsa"ya rungumeta yana sauke numfashi Ahankali"shiru tayi gabanta nata fad'uwa"murya can k'asa tace"nifa bana jin bacci ko?"dole zakiyishi yanzun"yafad'a yana k'ara shigar da ita jikinsa"Adole ta kwanta samqn k'irjinsa dg gefe

"ta Aza hannunta guda samqn cikinsa ta zagaye"ta lumshe idanuwansa sbd k'amshin turarensa data ke shak'a me dad'i"saidai duk taji mutuwar jiki da numfashinsa ke sauka abayan wuyanta"yasaka hannayensa dg gefen mazaunanta yamata zobe dasu"sosai big man yaji

dad'in kasancewar su haka"bai tab'a zaton Anajin dad'i idan An kwanta bacci da mace haka ba"yana wannan tunanin bacci yasacesa"ummu kuwa tama rigashi fara baccin"dan ba k'aramin dad'in kwanciyar tajiba....kusan Awarsu d'aya da rabi sunata baccinsu"can Abda

llah ya bud'e manyan idanuwansa da sukayi d'an ja yana hamma"jin mutum Ajikinsa yasaka ya kalleta da sauri"saima sannan yatuna ta yadda har sukayi baccin"ummu ta shige jikinsa sosai ta tsuke pink lips nata ta turosu gaba"yayinda mini siket d'in dake jikint

a ya tattare sama, maka makan cinyoyinta suka bayyana"ta wani rik'e masa hannu guda kamar wacce za'a k'wace dg jikin nasa"ya lumshe idanuwansa cikin wani yanayi ya bud'e su yana Azasu samqn Agogon dake manne jikin bango"k'arfe 4:8 pm"saima sannan yatuna ko

fa break fast beyi ba"ga lokacin sallah yayi yana neman ya wuce"Ahankali yafara girgizata yana fad'in *my khairee* shiru ko motsi batayiba"k'ok'arin janyeta dg jikinsa yafarayi"Amma sai tak'ara manne masa"murmushi yasub'uce masa"wanda ba k'aramin kyau yayi

ba"yabi fuskarta da kallo yaja karan hancinta had'e da shafa samqn gashin kanta"zillo tayi Ajikinsa wanda yabama nashanunta damar gugar k'irjinsa.....ya rintse idanuwansa da sauri"Akuma daidai lokacin ummu ta farka tana hamma had'e da salati"Abdallah yabud

'e idanuwansa yana fad'in haka dama kike da nauyin bacci?"ki tashi muyi sallah saimu koma idan be isheki ba baccin ko?"yafad'a cikin wata iriyar murya me kama data rarrashi"wanda shi bemasan yayi Amfani da muryar ba"ummu kuwa turo masa bakinta tayi tafara

k'ok'arin janye jikinta dg nasa"ina zakije ne?"d'akina nayi bacci nah mana tunda katasheni"sallafa zamuyi"yafad'a yana k'ok'arin ganin sun had'a ido da ita"ita kuma tak'i yarda ta kallesa sai tayi k'asa da kanta"yatab'e baki yana fad'in kincemun period kik

eyi shine Abin jin kunyar?"yafad'a yana rik'e mata hannu yajawo pillow yana fad'in zoki kwanta"babufa kyau bacci bayan la'asar"Amamakin ta sai taji yace"shikenan saiki jirani nayi sallar"batace komaiba sbd tafiso su rabu lafiya"kwanciyar tayi Ahankali"shi

kuma yanata kallonta ya sauka dg samqn bed d'in yashige bath room"ummu tasaki Ajiyar zuciya tana tunani....motsin fitowarsa dg bath room d'in yasakata dawowa nutsuwarta"sau d'aya ya kalleta yanufi gaban ward rope zai d'auki prayer mate da jallabiya"ummu da

ke kwance tsakkiyar bed d'in ta saci kallonsa tana fad'in d'akin ma sai tsami yakeyi 3days baka gyaraba"kuma baka bari an gyara maka ba"Abdallah daya bud'e ward rope yasaki murmushin da iyakacinsa a fatar baki yace"naga k'arfin halin yarinyar datake under

purnishmen harta samu bakin mgn"kaface ka hak'ura yaya Abdallah"hmm! naji nace na hak'ura Amma zan miki hukuncin cewa

d'akina na tsami"wanda nasan ko shekara d'akin nan yayi ba'a gyaraba nasan bazaiyi tsami ba"yak'are maganar yana k'ok'arin zare belt d'in

dake d'aure A k'ugunsa"ummu ta kauda kanta"sai kuma can ta kallesa taga yasaka jallabiyar harya kabbara sallah cikin nutsuwa"ta tsaresa da ido taga yadda yakeyin sallah"wanda duk wanda yagani zai fahimci yasan ilimin Addini"Akuma cikin sallar tashi itama

tasami wani gyara atata sallar"wajen da idan mutum ya d'ago daga ruku'u zaiyi sujjada"ba'aso daka duk'a ka kawai kayi sujjadar"Anfiso sai mutum ya dangana gwiwowinsa k'asa tukum sannan yayi sujjadar....ganin ya sallame yasaka tadena kallonsa"saima ta gyara

kwanciyarta samqn bed d'in"adduarsa ya shafa yaga 4:22 pm"cikin taushin murya yace"tashi ki had'amun ruwan wankan"ba lunch zaka fara yiba?"saina yi wanka"kofa dinner bakayiba"bansan meyasa yanzun baka son cin Abinci ba yaya Abdallah?"shikenan muje ki zuba

min"yafad'a Ahankali yana nufar gefen mirror ya d'auki key d'in k'ofar "hakan yayi daidai da wayarsa tayi ringing"kasancewar k'aramar ce kuma layin da customers nasa ke kiransa ne sai kallon ummu dake k'ok'arin sauka dg samqn bed yayi yana fad'in bani waya

r can"batayi mgn ba ta tashi da sauri ta d'akko masa"saida ya had'a da hannunta ya rik'e yana d'aukar wayar"cikin nutsuwa yayi sallama"preety ta Amsa cikin kwantar da murya tace"haba Abdallah! yaka mata kaya femun laifin dana maka haka nan kadena wahalar d

a zuciyata da....da hanzari ummu dakejin komai sbd kusancinsu da Abdallah tafara k'ok'arin fisge hannunta"ya rik'eta da kyau yana mannata da jikinsa"cikin tattausan muryanshi yace"idan kin gama mgn zan kashe wayar"haba baby bek...yanke wayar yayi yana jan

tsaki yayi blocking nata"ummu kuwa tayi mamakin rashin zuciya irin na preety data tsaya kiran namijin dabaisan darajarta ba"harma yana fad'in ta gama zai kashe ga marar Aikinyi.....kinsan bansan kina mun irin wannan abun ko?"sanin kankine saidai kiyi exerc

ise ba iya k'watar kanki zakiyi ba"batayi mgn ba tayi shiru fuskarta bbu yabo bbu fallasa"to wai wannan shirun na meye?"kukan shagwab'a tasaka" ya rungumeta yana fad'in me kikeso?tayi shiru tak'i mgn"yasaka wayar Aljihun gaban jallabiyar jikinsa"ya d'auket

a kamar yadda ya shigo da ita"yasaka key yabud'e k'ofar suka sakko down stairs"yanajin yadda take sakin Ajiyar zuciya"Ajiyeta gefen dining area d'in yayi"ummu ta juyo ta kallesa ta masa gwalo tana fad'in na samu me dakona"zan dinga biyanka Albashi"big man

yasaki guntun murmushi yana fad'in idan na rik'eki zaki san kin sami d'an dakon"yafad'a yana jan kujerah ya zauna"saidai yarasa meyasa yakejinsa cikin walwala?"harma ya manta da b'acin ran daya shigo dashi.....ummu kuwa sakwara da miyar kaji da farfesun ka

yan ciki ta zuba masa"bayan ta gama ta turo masa gabansa tana fad'in y'allabai bissimilah"hararanta yayi yana fad'in zan kamaki yarinya"toni mena maka?"ta tambaya tana k'ok'arin tafiya"ina zakije?"wai baby zan kira nasan k'ilan tazo tanata knocking muna ba

cci"gashi batayi lunch ba"ta fad'a da damuwa akan fuskarta"kizo ki zauna na gama tana islamiya yanzun"Amma yaya Abdallah kabari na d'akko wayata na kirata mana"beyi mgn ba yazaro k'aramar wayarsa yabata yana fad'in kirata"Amsa tayi ta zauna shi kuma yayi b

issimilah yafara cin Abincin nasa"yayinda ummu tasaka number d'in sa'ada data haddace ta kirata"sai gab da zata tsinke ta d'auka tana fad'in yaya ka huce kenan?"bafa shi bane baby nice"cewar ummu tana murmushi"haba Anty kema bbu ruwana dake"subahanallahi!

laifin me nayi baby ?"d'azun da k'arfe ukku nazo inata knocking kika k'i bud'ewa na kuma kiraki baki d'auka ba"saidai na koma gida"naje kitchen na dafa indomie....Amshe wayar Abdallah yayi yana fad'in dallah sarkin korafi ki nutsu ba islamiya kike ba?"Ai b

bu malami Ajin ko yaya"beyi mgn ba yakashe wayar"haba yaya Abdallah niban gama mgn

da itaba ka kashe"shareta yayi yaci gaba da cin Abincin sa"sbd yasan koda zata fad'ama baby wani abu na kare kanta k'arya zata mata"dan yasanta da kunya bazata fito zahiri t

ace mata bacci sukeyi ba...da wannan tunanin yayima cikinsa k'at"dan sosai girkin yamasa dad'i"ummu kuwa dataga yagama saita tashi batace komaiba ta nufi d'akinta"big man kuwa wayar kamal ya Amsa kafin yabaro dining area d'in yanufi d'akinta"yatura k'ofar

Ahankali ya shigo"ummu tana tsaye gaban mirror da robar turaren wuta Ahannunta tana dubawa"motsin shigowar sa yasaka ta juyo da sauri suka had'a ido"tarasa meyasa data gansa takejin fad'uwar gaba"?...wayace ki tafo ki barni can?" k'in mgn tayi"ya iso gefen

ta ta matsa da sauri tana Ajiye robar turaren wutar samqn mirror"yaji haushin matsawar datayi sai ya shareta ya d'auki robar turaren wutar yajuya"ina zakaje mun da Abuna yaya Abdallah?"na d'auka ne sbd inaso"yafad'a Anutse zai bud'e k'ofar"Amma kasan dai

idan nagyara maka d'akinka ina turaresa ko?"bayan haka kuma kaida babu borner Ad'akin ka"be kulataba yafita sbd yanaso ta biyoshi d'akin nasa"ummu kuwa tasan halinsa da iya mugunta tsab zai rik'e bayan kuma ba Amfana zaiyi dashiba"saita biyosa Abaya tana f

ad'in dan Allah kabani yaya Abdallah kayi hak'uri kaji? shareta yayi ya haura saman"ita kuwa saita zauna parlourn kan kujera da nufin bayan mintina 10 ta shiga d'akin nasa ta duba ta d'akko Abunta...

Ahankali ummu ta tashi ta Haye upstairs d'in ta

tura k'ofar parlourn ta shiga Amma saita barta abud'e sbd data fito dg cikin bed room saita fita"Ahankali taje ta murd'a handle d'in k'ofar ta lek'a Aikuwa ta hango robar turaren wutar Ajiye samqn mirror" tayi murmushi cikin sand'a ta shigo ta nufi gaban m

irror d'in"batare data rufe k'ofar d'akin ba"tana k'ok'arin d'aukar robar turaren wutar taji motsin rufe k'ofar d'akin"Atsorace ta juyo suka had'a ido da Abdallah dake tsaye yana d'aure da towel iya k'ugunsa"wanda dama jikinsa yabasa zata shigo d'akin, shi

yasa daya shiga bath room d'in be datse k'ofar ba yasayata ya lab'e"yana jin motsinta yafito"jingina jikinsa abayan k'ofar yayi yanata kallonta"ita kuwa daburcewa tayi tama kasa kallonsa"ta lura Abdallah nason ta dinga ganinsa bbu riga....idan aka kama mut

um yashigo d'akin mutane bbu neman izini wane hukunci ake yanke masa?"ya katse mata tunani cikin sanyayyar muryanshi dayau ummu taji tafi kullum dad'i"sai taji kamar karya dena mgn"shiru ta masa ta juya ta d'auki robar turaren wutar"saidai kafin ta juyo Ab

dallah yadoso Inda take tsaye"sanin halinsa idan ta matsa zai iya yimata wata muguntar saita tsaya tana hangosa ta cikin mirror"saidai tayi k'asa da idanuwanta....da sauri ta d'ago kanta sbd jin Abdallah ya rungumeta ta baya yana fad'in kin gama yimun gwal

o d'in d'azun,da cemun d'an dakwanki??"dan Allah nidai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login