Showing 12001 words to 15000 words out of 96827 words

Chapter 5 - AUREN YARJEJENIYA COMPLETE

sbd ta yadda da kai?wannan Ai jama kai rainine da zubda girma"hmm! baza kayi dana saniba sai ranar daka Aureta taga k'arshen girmanka tukum zakaga yadda zata rainaka.....wani irin murmushi kamal ya

saki yace"Allah yanunamun ranar dazan mallaketa har taga k'arshen girmana"idan ta gani sai me?"nace sai me ?"bansaniba"cewar Abdallah"hmm! 2 days na barka dasu tj da junuid sbd kuci gaba da Abotarku"okay haka kace?"haka nace mana Abdallah"miye ribar zaman

da ba'a bama juna shawara ko fad'ama juna gaskiya??"suna tunzuraka kana wulak'anta mutane hakan shine daidai?"har kamata ina maka mgn sbd na isa dakai ka nuna ba haka ba?"wlh big man ka Ajiye wannan Ak'idar taka Akan SO domin baya shawara idan yatashi shig

a....look kamal! idan kasan wannan maganar zakamun kaje ka kirata ku cigaba da firanku"dama Abba zanje na gaida na ganku"babu damuwa bazan koma maka zance Akan soba"saidai inaso kasani muddin baka fita rayuwar ummul khairy ba wlh saina had'aka da Ammi"sai

dai komai zakayi kayi"ko kuma kasaka Arufeni....yanzun zancen danake maka Abinda yafaru jiya Anata yad'ashi harda bugawa Ajarida"wasu nason yima tambayoyi Akai"matsayinka na babban d'an kasuwa kuma yong bolonia meye hadinka da yarinyar da harka jimata ciwo

??"Ayanzun mutum Ake kiwo ba dabba ba"kamar yadda baka damu da rayuwar kowaba kai Andamu da taka"kuma mak'iyanka sun sakq ido sosai Akanka"Ayau da safe naga jaridar gidan buga jaridar gaskiya dokin k'arfe....iya nan kamal yayi shiru"yayinda uban gayyar ke

danna waya kamar besan meyake fad'a ba"har kamal yacire ran yaji yayi mgn yanama k'ok'arin tafiya sai yaji yace"wai wannan surutun da kakeyi kodai son kucakar yarinyar nan kakeyi ne??uhmm! Abdallah kenan"idan ina sonta bana jin kunya ko tsoron sanar maka"

ina fad'a maka gaskiya ne sbd idan k'anwata Aka yima haka sai Inda karfina yak'are"kuma tanada hurumin kaika k'ara"saidai sbd kanada kud'i baza'abi mata hakk'inta ba"shin idan sa'ada Aka yima haka ba fata nakeyiba wane mataki zaka d'auka??" nasan bazaka la

muntaba"zakayi koma miye kan wanda yamata haka"idan har baza kaso Ayi ma k'anwarkaba kai meyasa zaka yiwa wata??" dan Allah Abdallah karka koma cutar musu da yarinya"bansanka da cutar da kowaba meyasa sai Akanta zaka fara?"wlh duk Inda baka zato zancen nan

yaje"ni kaina bansaniba Amma na sami labari"to dana tuna Abinda yafaru last time a garden yasa na yadda"nasan kuma preety ta sani saika tanaji hujjar kare kanka wajenta...sbd inajin tsoronta kota isa na lallab'ata ko??"Ada zan sanar maka da wani zance Amm

a na fasa"sai kaje da Abinka idan tayi wari maji"ita kuma yarinya ka koma cutar da ita wlh saina sanarwa Ammi kaji na rantse"tsaki Abdallah yaja yabarma kamal wajen"kamal ya girgiza kansa yana murmushi"shi kansa yasan be iya rabuwa da Abdallah sbd yana k'a

unarsa dan Allah"kuma wasu dg cikin halayensa sun masa sosai"Abdallah na burgesa da baya neman mata"ya tabbatar Inda wanine yadda yaga yanada dukiya zaita neman mata"yanzun kuma gashi mutane y'an kuji ku gani har sun fara zancen wai maganar banza yayima um

mu shine tak'i yarda saiya

wulak'antata"shiyasa dayaci karo da jaridar yak'i bari gidan tv nasu suyi labarai Akanta....

*One week Ago*

kimanin sati 1 kenan da faruwar wannan sharad'i na babah"yau saura kwana 3 sharad'i yacika"kuma ummu bata fidda

kowa ba"ko data kira mubashshir ta sanar masa komai"ya damu sosai yakuma sanar mata da wuya mahaifinsa ya Amince siyi Aure yanzun"Amma ta bashi sati 1"tunda sukayi wayar har yau sati guda be kiraba"gaba d'aya itada mama dasu Aminu suna cikin damuwa"saidai

ummu na b'oyewa"ta kuma sanarma mama mubashshir take jira taji ta bakinsa"ita kanta lawisa dataji zancen dukta damu"saidai tabama ummu shawaran ta dage da Addu'ar zab'in Alkhairi"duk wannan damuwar da ummu ke ciki hakan be hanata yawan tuna Abdallah ba"ciw

on dayaji mata harta warke sai Abinda ba'a rasaba"kuma tunda sukayi wannan zuwan garden d'in bata koma yadda sunjeba sbd ta tsani wajen.... kasancewar yau satday sai ummu taji kad'aici yamata yawa sosai"gashi mama Anguwa zataje da marece"hakan yasa itama t

afara shirin fita"saidai koda ta kira lawisa ta sanar mata zasu fita Amma ba wannan garden d'in zasujeba"saita dinga tsokanarta"ta share takashe wayar"sai bayan sallar la'asar mama ta fita taje gidan y'ar uwarta dake Anan kaduna ,wacce sanadinta suka had'u

da babah"gidan wani malami masanin Alk'ur'ani da hadissai umma murja ta kaita"sbd Abata shawara ko wani taimako wanda sharia ta yadda dashi.....duk wani bayani saida mama ta masa dg k'arshe tace"wlh mlm Abin nadamuna"dukda nasan komai na Allah ne Amma ina

zargin kamar Akwai saka hannun mak'iya"duk wanda yazo kamar za'a yi dg baya sai yace" yafasa"gashi kuma batun da ubanta yayi yanzun"banaso Ayima yarinya kamar ummulkhairy Auren dole kuma na sadaka....shiru mlm yayi yana nazari"kafin dg bisani yace"Alhamdl

lh ku cigaba da Addu'a"tabbas na fahimci y'arki An saka mata hannu"saidai hakan nada Alak'a da jinkirin zuwan mijin dazata Aura"sbd wani baya Auren matar wani"y'arki insha Allah zatayi Aure kwana nan"kuma miji na nunawa sa'a zata Aura"sai Abin ya girgiza k

owa"saidai Akwai qalubale Acikin Auren"kuje kuyita Addu'a"tun kafin zuwanki nan nayi mafarki jiya naga komai sai gashi Allah yakawoki"kasancewarki na uwa Agareta kiyita mata Addu'a itama tanayi"Ajiyar zuciya mama tasaki suna masa godiya"suka kawo sadaka su

ka bashi"suka tafi.....

Ab'angaren big man kuwa yarasa mafitah shima"ko Ammi be sanarmawa ba sbd yasan tsab zata iya cewa" cikin yaran danginta yazab'a"yayima preety zancen batama bashi had'in kai ba sai tambayarsa tayi" wacece yarinyar daya watsa

ma lemo kuma miye hadinshi da ita??"tsaki yaja yakashe wayar sa Alokacin"ta dinga kiransa yamata banza"Atsarinsa beson zama da mace sama da d'aya"sannan yafison ya Auri wacce ke mutuwar sonsa sbd shi SO ba matsalarsa bane"yadda preety ke nunawa kansa da yi

masa biyayya sai yaji zai iya Aurenta"yanzun kuma yasan dayace beda wacce yafitar k'ilan daddy ya Aura masa hafsat"yarinyar dayayi mugun tsana"wacce daya Aureta gara ya mutu bbu Aure Arayuwarsa"yasan wacce zai Aura bazata gagaraba Amma matan ne wasu bbu ta

rbiyya"Aganinsa gara preety"dukda itama ba komai nata yama saba"Amma Aganinsa gara ita"gashi yana fushi da kamal balle suyi shawara"shi kuma bejin zaima iya sanarwa dasu junuid wannan zancen"Acikin y'an kwanakin damuwa tasaka yanata shaye shaye son ransa"s

unje garden d'in nan kusan kashi biyu bega ummu ba"wanda har sakawa yayi Abincika masa ko Anganta sbd ya Ida mata hukunci na k'arshe dalilin tsakin data masa ranar da sukaje Asibiti Amma basu gantaba....

Misalin k'arfe 5 na yamma"Abdallah ne zaune

back sit d'in had'add'iyar motarsa"driver najansa"babuma su junuid Atare dashi yau"sai

motar bayansa da body guards nasa ke ciki"yasha zazzafan wanka cikin suit coffee brown"sai y'ar ciki fara"yana sanye da takalmi have cover"suman kansa har walk'iya take

yi da d'aukar ido sbd gyaran data sha"duk wacce ta kallesa sau d'aya baza taso ta dena ba"saida sa'ada tagama wasashi d'azun sadda zai fito sannan ya baro gida"yayi shiru yana tunanin ina zaije yad'an d'ebe kewa?"wayarsa tafara ruri"tsaki yaja sbd ganin pr

eety ce"Amma saiya d'auka yak'i mgn"hellow my baby irin wannan shanyawa haka ?"saida yagama shan k'amshinsa kafin cikin taushin muryanshi yace" laifinkine"kinsan dai bansan yawan tambaya ko?"shikenan Amun Afuwa"2days nayi kewarka ina son nazo na ganka tund

a kai bakayi kewata ba"nifa banama gida"kuma yau kinsan babu office"kana ina yanzun sai nazo?"d'an yamutsa fuska yayi yace"mu had'u A gold stone sai muyi maganar dana miki kwanaki"to shikenan swee...bema Ida sauraren taba yakashe wayar"Ahankali yace"muje g

old stone"okay both"cewar driver"haka nan big man yaji gabansa yafad'i"wayoyinsa nata ringing"wasu Abokan kasuwancinsa ne wasu matan dake cewa suna sonsa ne"Ahaka suka iso gold stone wajen shak'atawa da shan ice cream"bayan An bud'e masa k'ofa yafito yatsa

ida body guards nasa su jirashi Awaje"sbd yau yaji duk sun ishesa bema son yawo dasu"cike da Aji da nutsuwa yanufi ciki yanata wani shan k'amshi"samari da y'an mata kowa na harkan gabansa"wajen wani table da bbu kowa yanufa ya zauna yana danna waya"guda dg

cikin ma'aikatan ya iso yana fad'in y'allabai me kake buk'ata??"d'an yatsina fuska big man yayi yad'ago kansa da nufin yayi mgn"idanuwansa suka hasko masa ummu da lawisa dake zaune suna shan ice cream"ummu tasha gayunta cikin coffee brown d'in dubai Abaya

"sak kalar kayan dake jikinsa"kallon mutumin yayi yace"bbu Atak'aice"dg haka yayi shiru kusan mintina 3"sai kuma yasaki wani shu'umin murmushi yamik'e tsaye cikin izzah da gadara yanufi Inda su ummu ke zaune"harga Allah ummu batama lura dashi ba"saidai kaw

ai tasan tunda suka shigo wajen taketajin fad'uwar gaba..... Abdallah yaja kujera zai zauna"sai sannan taji mayataccen k'amshin turarensa daya cika wajen"k'irjinta na bugawa ta kallesa suka had'a ido"tayi k'ok'arin danne rikicewar datayi ta had'e rai"lawi

sa itama tayi mamakin ganin yazo ya zauna nan"saidai batayi mgn ba ta tashi tabar wajen"ummu ma mik'ewa tsaye tayi da nufin tabar masa wajen"Abdallah yayi wuf ya d'auki wayarta da hand bag nata yarik'e"tana binsa da mugun kallo tace"mlm bani jakata da waya

ta"ina ruwana dakai?"koba An mana tsakani dakai ba??"Akan me zakayita bibiyar rayuwata?"......bazan bayarba saikin zauna munyi mgn"zancen An mana tsakani bansan lokacin da Akayi hakan ba"Abinda nasani ba fad'a ko tashin hankali yakawoniba"to meye yakawoka?

"ta fad'a cikin masifa tana ballah masa harara ido cikin ido"saidai bata jure kallon cikin k'wayar idonsaba ta kauda kanta"wai wannan tada jijiyar wuyan da kikeyi duk dan sbd nazo na zauna nan ne?"An fad'a miki kinada Ajin dazan ma kulaki?"tunda har nazo n

an na zauna yazama dole ki zauna kiji meye yasa nazo"ko kuwa wlh shiga rayuwarki yanzun nafara"ke kin isa ina fad'a kina mun musu??"yafad'a cikin zafin rai"ta kalli gefensu taga bbu me lura dasu Amma lawisa na zaune nesa dasu tana hangensu"wai dan Allah id

an baka tada fitinah da tashin hankali ba Arayuwarka ba bakajin dad'i ne??"bansaniba"ke kuma Allah yayiki da kafiya ko?"to bari kiji! tunda har nazo nan baki isa kitafi ba sai kinji Abinda zan fad'a miki"ko kuwa wlh ranki yayi mummunan b'aci"wai dan Allah

ina ruwana dakai ne?"zancen kikeso"yafad'a yana jan tsaki"batayi mgn ba ta zauna kan kujera kusan second 30 kafin tace"to ina jinka ko?"yatsina fuska yayi yak'i mgn"saima danna waya yaci gaba dayi"wai wannan wane irin wulakanci ne?"ka tursasani na zauna ku

ma shine zaka shareni?"saida yagama shan k'amshin sa kafin

yad'ago ya kalleta yace"na shareki d'in ke kin kai mace ma?"bata kulashiba burunta yafad'i komeye yabata hand bag nata da wayarta daya kama ya rik'e"saima Asannan ta lura da kalar kayansu iri d'aya

.....dan Allah kabani hand bag nawa naje na bar maka wajen"ke dallah karki dameni mana"dama labarine zan baki saiki bani shawara"ni kuma?"sai Akace duk mutanan dakake dasu nice zaka bama labarin?"ina su y'an koron naka da bazaka fad'a musuba?? "musammun wa

nnan me k'aton kan da wargajejen bakin.... tab'e baki yayi sbd yasan junuid da tj take nufi"K! na gadamar bamawa kuma dole ki tsaya ki saurara"tab'e baki tayi tana fad'in saika fad'a idan labarin me mahinmanci ne"ke wlh zan tattakaki Anan"rashin kunya zaki

mun kome?"innalillahi! wai dan Allah kai wane irin mutum ne?"kace ba tashin hankali yakawokaba ko?"to kafad'amun menene?"tsaki yaja yana kallonta yace"dama ba wani Abu bane daddy nah yabani 2weeks na fiddo wacce zan Aura"koya Auramun duk wacce yakeso?"yanz

un Anci sati 1 saura sati 1 wa'adin daya bani yacika"kuma matsalar yarinyar dake sona sai nan da shekara kofi zatayi Aure....dg haka yayi shiru"sosai tayi mamakin meyasa zai fad'a mata sirrinsa?"saidai dayace yarinyar dake sonsa yabata haushi"wato shi yanu

na babu wacce ta isama yasota kenan?"bakiji ne wai?"kin wani tsare mutane da ido"ki fad'amun mafitah mana"shiru tayi sbd ta fahimci disga mutane da yarfasu da masifa jininsa suke"kallonsa tayi tana tab'e baki tace" kwantai kayi kenan?"sai dai kusan matsala

rmu d'aya dakai"Amma bazan sanar maka ba sbd bana buk'atar shawaranka"zancen wacce take sonka kuma nayi bala'in tausaya mata data soka"Amamakinta sai taga yasaki wani irin murmushin da bata tab'a ganin yayi irinsaba"ba k'aramin kyau taga ya mataba"harara t

a zabga masa tana kauda kanta dan mugun kwarjini yake mata "K! kifad'amun tun kina dariya"idan kuwa kinaso mu kwashi y'an kallo kece zakisha wahala"iya nan yayi shiru sbd yagaji da surutun"zan fad'a maka mgn kana danna waya?"Amma Ai kunne keji ko?"dan All

ah idan nasanar maka zaka bani jakata natafi?"yatsina fuska yayi cike da k'osawa yace"banyi Alk'awari ba"ki fad'amun ta Arzik'i koki fad'amun ta tsiya"zab'i yarage naki"hmm! waikai An gaya maka ka isa ka tursasani ne?? nan gaba kad'an zaki bama kanki Amsar

hakan"oya fad'amun nace?"yafad'a cikin zafin rai"wai dan Allah me.....bazaki fad'a ba?"yak'are maganar yana zare mata manyan idanuwansa"shikenan"dama nima babanah yace na fiddo miji ko shima ya had'ani da ko waye"ni saura kwana 3 wa'adin yacika"kuma wanda

muke son juna be Ida Abinda ke gabansa ba"yafiso kamar nanda shekara d'aya Ayi Auren mu"shinefa dama labarin.....shiru yayi yana danna waya kamarma bashine take ma mgn ba"yanzun ka bani jakata na wuce Ana jirana....saida ya mula yasha Iska kafin yace"ki j

ira muyi mgn sbd samun mafitar kanmu"banganeba?"ta fad'a tana kallonsa"yatab'e baki yana d'age kafad'a yace"saiki tsaya ki saurara"to shikenan idan naji mafitar yamun shikenan"Ai bakima isa kice bata miki ba"sbd tunda na b'ata lokacina nazo nan nabaki laba

ri na zauna naji naki labarin kinga kuwa baki isa nace ga yadda za'a yiba kimun musu"yak'are maganar cikin izzah"ummu dai tayi shiru Aranta tace ko masifa yakeyi sai muryarsa tayi dad'i"saidai yanada murd'add'en hali"shirun da yayi yasaka ta kallesa taga y

a k'ara waya kunnansa yana fad'in ina ciki ki shigo"dg haka ya yanke wayar yana fad'in lafiya kike kallonah?"itace ta kawo haka"okay yayi kyau"sai kuma yad'an girgiza kansa yana sosa girarsa ta gefen dama cikin nutsuwa ya kalleta yaga bashine take kallo ba

"yace"inaga hukuncin dana yanke mana shine" nida ke zamuyi AUREN YARJEJENIYA! daga ni saike da wanda zaki Aura kawai zamu san manufar Auren"bayan Auren da wani d'an lokaci na sakeki na Auri wacce ke

sona t

ime d'in ta gama Abinda ke gabanta" kema saiki ki A

uri wanda kikeso.....shiru yayi sbd dirar preety Awajen.....

✍

️

Turkashi

🤫🤔😳

wani abun sai a paid grps guys ba'a fara komai ba"yanzun zamu shiga cikin Ainahin zak'in labarin wanda bbu nadama ko dana sani awannan tafiyar dan labarine me tsayawa Arai da

sakq nishad'i karki bari ya wuceki hanzarta biyan naki ta wannan hanyar

👇

wannan book d'in nakudine

Normal grp 300

Vip grp 1000

Special people 2k wato 3pages in a day

zaku biya kud'in ku ta wannan acc number

👉

2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Kituro shaidar biyanki what's app number d'ina 08100084251

300 kawai ake turo Kati idan bakida acc amma sauran payment d'in ta acc ne

banason transfer d'in Kati ko vtu photo d'in katin MTN zaki d'auka saiki turo dan Allah banda kira

❌



Y'an nija

r kutuntub'i wannan n

👉

+227 88 01 90 50

Normal grp 500f

Vip grp 1000f

Special people 2000f

dan girman Allah da darajan iyayenki karkimun mgn idan baki shirya biyaba

❤

‍

🔥

❤

‍

🔥

*AUREN YARJEJENIYA*

❤

‍

🔥

❤

‍

🔥

*11&12*

.........tunda big man yaf

ara mgn har yagama kan ummu na'a ak'asa tana saurarensa"k'irjinta na wani irin bugawa sbd girman da maganganunsa sukayi Azuciyarta"tana tunanin Anya zata iya Amincewa da wannan Auren?..... ta d'ago kanta sbd jin yayi shiru"sai sannan ta lura da preety dake

tsaye tana binta da wani irin mugun kallo"kasancewar itama ba raini take d'auka ba saita yatsina fuska tana tab'e baki ta d'auke kanta"baby wacece wannan?"cewar preety tana nuna ummu da wani irin yanayi me nuna zallar kishi atare da ita"sbd ta tsorata da

baiwar kyawun halittar ummu" Abdallah dake danna waya cike da basarwa yace"kije ki koyo sallama"iya Abinda yafad'a kenan cikin shan k'amshi"ya saci kallon ummu ta banko masa harara tana k'ok'arin mik'ewa tsaye"preety ta tab'e baki Aranta tana fad'in kayi i

skancin dakaga dama kafin na shigo gidanka"Afili kuma sai tayi sallamar tana dafa gefen kujerar dayake zaune Akai....dole yace"bana masa biyayya tunda ita wannan kudd'ar tana bin dukkan umarninsa kamar Aurenta yakeyi"cewar ummu Azuciyarta tana Aikowa da la

usy dake kallonsu dg nesa da harara"ita kuma tayi mata murmushi"pls kasanarmun ko?"cewar preety"sai sannan ummu ta k'arema preety kallo"tana sanye da

k'ananun kayan da suka fito mata da suran jikinta"ga attached data zubo Abaya"fuskarta da hasken bleeching

"tab'e baki tayi tana fad'in kabani wayata da hand bag nawa ni zan wuce"saidai maganar dakayi ban Amince da ita ba"banza Abdallah yamata kamarma badashi take mgn ba"baby pl.....preety ! yakirata Aharzuk'e"kije ga table can ki zauna kan kujera zanzo yanzun.

..amm ! idan kika koma mgn ranki zaifi nawa b'aci"batace komaiba ta ballawa ummu harara"ummu tasaki murmushi Afili tace"kiyi ta kanki yarinya Indan sbd wannan Abin kikeyi baya gabana"ta fad'a tana k'ok'arin zama"big man kuwa Azuciyarsa yace"sunanki sorry d

uk ranar da kika shigo gidana"Afili saiya had'e rai yace"waccan d'in ce yarinya?"bata girmekiba?"ki canza manners d'in ki"gaskiya ka gama dani dakace ta girmeni"shekaruna kasani ne?"dg ita harkai ban sankuba bana kuma buk'atar cigaba da saninku"dg k'arshe

dan Allah ka sallameni na tafi"dama rik'eki nayi ne?"baka rik'eni ba Amma kabani wayata da hand bag nawa"idan nak'i fa?"d'an murmushi tayi tace"saina barka da Allah kamar yadda na saba barin duk wanda yaci zalin nawa dashi"zaifi kyau kama dena wani d'aure

fuska da zare ido"dan bazasu saka nayi niyar Abinda banga dama ba"you are very stupid! ki kama kanki ko kuwa na baki mamaki"sa'ankine ni dakike gayamun mgn?"ada banyi niyar tursasaki ba"Amma yanzun zan tursasaki sai naga k'arshen taurin kan naki"dole ki ya

dda muyi wannan Auren kona b'atar dake har Abada"yafad'a yana wurgo mata hand bag d'in Ajiki ya Aza wayar samqn table d'in yana jan tsaki...harga Allah ba k'aramin shakkarsa takejiba"tana dai daurewane kawai tana gaya masa magana"sannan tanaso ta gano meya

sa yakeson tursasata.....idan kin gadama ki sanarmun Anguwar ku"And last one kije kisanar Agida kin fitar dani"ni kuma na turo Ayi mgn"zancen sai kinyi shawara na sokeshi"dan dole ki Amince da wannan Auren sbd cikar muradin mutum 4"nida preety da wawan da

zaki Aura"idan kin sanar masa saiki nemeni nabaku

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login